Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ๏ปฟ```ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š
complete๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR:
*Bayan wuya...
*Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba my sisi IMAN FATIMAโค๏ธso much
Gargadi!!!
Ban rubuta littafina don cin zarafin wani ko wata ba, sabo da haka a kiyaye

Ban yadda wani ko wata ya juya min littafi ba tare da izinina ba!

โค๏ธ๐Ÿ’š๐Ÿ’™ True love story with fiction โค๏ธโค๏ธ๐Ÿ’œ
Written by-
Fatima Zara Alhassan

Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU

Bismillahir Rahmanir Rahim

01

Kebbi state.
General Hospital Argungu...marasa lafiya hudu ne ke cikin ko wane d'aki, ya yin da kowa ke b'angare daban -daban gadon majinyata sai kujeru d'aya-d'aya na masu jinyar marasa lafiya

Usman dan Allah ka cire wannan damuwar ta ka in ba so ka ke ciwon nan ya fi qarfin ka ba! At your age a ce kana fama da Hawan jini(hypertension) akan abin da balalle ne kasame shi ba...wlh ina tabbatar ma ka idan mama taji wannan maganar sai ranta ya 'baci cewar Nasir wanda ransa a mugun 'bace! A ce wai abokin sa na kwance a gadon asibiti sabo da wata aba wai ita soyayya...

Nasir wai miye haka ba ka ganin ba mu kadai ba ne acikin dakin nan,shi ne kuma za ka dinga fadamin son ranka...to wlh ba zan dauka ba ga kofa nan ka na iya tafiya!!!
Ko an gaya ma ka ni na daurawa kaina? Ina son ka sa ni cewa shi "SO" ba ruwan shi da mai kudi ko talaka,ya kan ka ma mutane biyu ne,ya yin da zuciyoyin su,su ka hadu face to face ko hoto ko kuma su ji daga murya...yes ban taba ganin ta ba amma Ina son ka sa ni cewa idan ka cire iyaye na wlh babu wanda na ke so sai ita,ita ce hasken idaniya ta farin ciki na in takaice maka ita ce rayuwa ta...
**** **** **** **** **
Ka na iya tafiya,amma kasani duk ranar da ka fada tarkon SO za ka ban lbr!
Allah ya kiyaye in fara son yarinyar da na hadu da ita a Social media...kaima ina ma ka fatar kubuta daga daga wannan mahaukacin SO....Sallamar mama ce ta katse su daga conversation din da suke yi...





Yawan Comments yawan typing๐Ÿ˜ƒ

**Comment
**Share
**Vote
Da fatar Kun ji dadin wannan page









































``````ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete
MARUBUCIYAR
*Bayan wuya...
*Ashe ba so ba ne
Ban manta da ke ba my sisi IMAN FATIMAโค๏ธso much

Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata ya juya min littafi ba,ba tare da izinina ba!

๐Ÿ’™๐Ÿ’šโค๏ธTrue love story with fiction โค๏ธ๐Ÿ’›โค๏ธ
Written-by
*** Fatima Zara Alhassan***

Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU

Bismillahir Rahmanir Rahim

02
*** *** *** *** ***
Hakan ya sa suka juyo gaba dayan su. "Mama ina wuni" Nasir ne yayi wannan magana. "Lafiya lau Nasiru, ya mamar taka?" "Lafiya lau take" "to madallah" Mama, ni zan wuce, Allah ka bi da lafiya" cewar Nasir. "Ameen ameen Nasiru, amma nace ba, koma ka zauna!"
Ba Nasir Kadaiba, har shi kanshi Usman sai da gabansa ya fadi, domin lokaci daya Mama ta hada ranta. Jiki a sanyaye ya koma wurin zamansa. Yanzu duk wannan uban ciwon da yake Ji, wato akan mace ne, macen ma wai a social media suka hadu?!
Duk wannan maganar Mama ta yi ta a cikin zuciyarta ne. Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce "Nasiru, ina son ka daga kanka ka dube ni da kyau! Bana son kwana-kwana, kar ka ce zaka boye min sirrin da abokinka yake boyewa a cikin zuciyarsa. Ka fada min tsakaninka da Allah, me ke faruwa? Saboda duk abin da kuka tattauna, na ji shi a kunnena, saboda haka Ina saurarenka". Wannan lokacin da ace likita zai sake duba zuciyar Usman da tabbas zai fada musu cewa hawan jinin Usman ya karu. Shi ba ma wannan ba, ya san matukar Mama ta ji labarin nan, ba shakka sai ta tsani yarinyar da yake so. Shi kuma har ga Allah baya son kowa nasa ya tsane ta. To amma ya zai yi tunda wannan mai kan kwakwar ya zo, kuma yana jin nauyin mama, ai sai ya fada mata mtstsw...
Hararar da Usman ke yima Nasir yasa ya sake dukar da kansa kasa, ya fara da cewa...

Yawan comments, yawan typing ๐Ÿ˜„

**Comment
**Share
Da fatar kun ji dadin wannan page```





```ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete...๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
*Bayan wuya...
*Ashe ba so ba ne
Ban manta da ke ba my sisi IMAN
FATIMAโค๏ธso much

SADDAM MAGAJI Ina gdy sosai๐Ÿ‘Œ

Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata ya juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!

True love story with fiction
Written-by
*** Fatima Zara Alhassan***


Nasadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU

Free Book๐Ÿ“š
Bismillahir Rahmanir Rahim

03
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
" Asalin labarin"
Gwazange Quarters misalin karfe 5:00pm na yamma, lokaci ne da matasa ke zama a majalisar su, domin hirar duniya...

Da kuma sa ido akan duk wadanda ke wuce wa. Hakane Aikin Su Ako Wace Rana A majalisa...

" Salisu kasan Allah group din da ka sa ka ni Ina jindadin shi sosai! Su na da ban dariya..."
Wanda aka kira da Salisu yace " hm... kai dai bari, ni ma wallahi Ahmad ne ya sa ka ni...ni ban ma San inda Ahmad ya samo lambobin mutane ba"
Kasan harda yan' Sokoto, kebbi kai har ma da yan Zamfara."
" Dan Allah ka ce ya sa ka ni,nasan za ayi chilling aciki... Cewar Nasir "
" Ai kuwa kana ciki,amma I think ba ka Online shiyasa ba ka gani ba, sunan group din AMINAN JUNA... Usman ne ke wannan maganar..."
**** **** ****

"Mama Usman ya hadu da yarinyar da yake so ne acikin group din AMINAN JUNA... yarinyar na son wasa da dariya ,ta na da barkwanci sosai,hakan ya sa take birge shi...ya bita har private ya gabatar da kansa awurin ta."
"Hauwa ta nuna mishi ba matsala ,amma ya ba ta lokaci za tayi tunani..."

After 3 days ya sake tuntubarta akan ya ake ciki ya ji shiru?"

A takaice dai soyayya mai karfi ta shiga tsakanin Usman da Hauwa!
Hakan ya sa duk wadanda ke tare da Usman sun san Hauwa...

Wasa wasa soyayya suke bugawa babu kama hannun yaro...
Wanda su na ganin in ba su mallaki juna ba, za su iya Kullah Alakah Mai Karfi Gaske!! Sai dai kash...

Yawan comments yawan typing๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ˜ƒ

**Comment
**Share

Da fatar ku na jindadin yadda littafin ke tariya๐Ÿ‘Œ

Godiya ga masoyan ASHE BA SO BA NE๐Ÿ‘๐Ÿป

Allah ya bar zumunci๐Ÿ‘Œ```





























```ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

complete..๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
**Bayan wuya...
** Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba sisi my IMAN FATIMAโค๏ธso much

Saddam kabeer magaji,na ga kokarin ka Allah ya bi ya๐Ÿ‘๐Ÿป


Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!


โค๏ธ True story
Written by
Fatima Zara Alhassan


Na sadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU๐Ÿ‘Œ

Free Book๐Ÿ“š

Bismillahir Rahmanir Rahim

๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“
04
A zuciyar Hauwa ba haka abun ya ke ba...
*** *** *** *** ***
Zamfara state
( Gusau)
"Gida ne ma daidaici,mai kyau... irin gidajen da gwamnati ke ginawa saboda ma'aikatan ta...
" Wata mata Kyakyawar budurwa ce ta fito daga cikin gidan, sanye da kayan makaranta farare tas...
Hakan yatabbatar min da cewar ita din Daliba ce a school of Nursing Gusau..."

Fara ce sol...mai matsakaici tsawo. Ta na da tsawon fuska kadan, da manyan idanuwa masu daukar hankali Ga duk wanda ya yi tozali da su...

Hancinta ya da ce da fuskar ta...ya yin da bakin ta ya kasance karami. Ga ta da kirar halitta mai tafiya da duk wani lafiyayyen da namiji a takaice dai gsky ta hadu iya haduwa...

" Maganar wata yarinya karama wadda ba za ta wuce Shekara 8 ba, cikin sauri ta ke kiran Aunty Hauwa...

"Hakan ya sa nasan cewa wannan kyakkyawar ita ce Hauwa... Hanan meya faru? Kina ta kwalamin kira? " Aunty ummi ta ce ki zo ki yi breakfast,kar kije school da yunwa... Ta kare maganar cikin shagwaba...

" A tare suka koma cikin gidan, da sallamarsu suka shigo cikin falon, wanda ya na da girma ba laifi.
Ummi na ganin su ta nuna ma Hauwa dining table, da alamah umarni ake ba ta, ta wuce kawai...
A hankali Hauwa ta gama cin abinci ta. San nan tayi ma Ummi sallama za ta wuce school sabo da gudun yin latti (late).
"To Allah ya tsare a dawo lafiya...Amin amin ummi sai na dawo"

๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’๐Ÿ’
๐Ÿ’

Hauwa su hudu ne 4 a wurin iyayen su,babban yayansu Ahmad sai Hauwa da Aisha sai kuma Autar su Hanan ...
" Hauwa yanzu aji biyu ta ke 2 a school of Nursing. Aisha kuma secondary School ss2 yaya Ahmad yana aiki a Zamfara Radio...yayi Aure ,gidan sa be da nisa da gidan iyayen sa. Sunan matar shi Maryam, suna da yara biyu mata BANAN da FANAN"

Hauwa yarinya ce mai son social media sosai ,hakan ya sa ko yaushe ta na rike da waya a hannun ta...
Iyayen ta sun yi fadan amma a banza,har kwace wayar ta Alh. Adamu waziri ya yi,wato mahaifinta.
" Yana kuma ganin laifin kansa akan sakacin sa na ba yaran shi waya tun su na kanana!
" Sai lokacin da za ta shiga School of Nursing san nan ya ba ta waya. Ya kuma yi ma ta gargadi sosai akan harkar social media...
" Duk abin da aka fada ma Hauwa akan illar social media,ta yi "kunnen uwar shegu da su " Wato tashiga tanan ta fita tanan..."

**** **** **** ****
Hakan ya sa ko wane group aka turo ma ta sai ta shiga, ba ruwan ta.

Wata Rana ta na tsaka da chatting aka turo ma ta link na wani group" AMINAN JUNA"
Ba tayi wata wata ba, ta danna join, sai ganin kanta ta yi a cikin group din...
A hankali har ta sa ba da mutanan group din...akwai wata da kullum sai an turo ma ta message, hakan ya sa ta ce yau bari ta bude, taga abun da sakon ya kunsa...


Yawan comments yawan typing...๐Ÿ–Š๏ธ๐Ÿ˜ƒ

***Comment
***Share

Ku yi hakurin rashin jina kwana 2

Da fatar littafin na tafiya yadda ku ke so?

Godiya ga masoyan ASHE BA SO BA NE๐Ÿ‘๐Ÿป

Domin shawara ko gudun muwa ...๐Ÿ‘‡๐Ÿป
08144066758```


































`````ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete..๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
**Bayan wuya...
** Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba sisi my IMAN FATIMAโค๏ธso much

Saddam kabeer magaji,na ga kokarin ka Allah ya bi ya๐Ÿ‘๐Ÿป


Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!


โค๏ธ True story
Written by
Fatima Zara Alhassan


Na sadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU๐Ÿ‘Œ

Free Book๐Ÿ“š

Bismillahir Rahmanir Rahim

๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“
05
"Assalamualaikum. Amincin Allah ya tabbata ga ma abociyar kyau da kamshi... Ina miki fatar alkhairi,da fatar kina cikin koshin lafiya?
Daga mai son kasan cewa abokin rayuwar ki. Ina fatar za ki gane mai magana
Usman Argungu na cikin group din AMINAN JUNAโค๏ธ

"Bayan ta karanta massage din, sai tayi mishi reply kamar haka: wa alaikumus salam. Tabbas na gane ka,abokin tsokana na๐Ÿ˜ƒ to ya kake ya gida? Nagode sosai"
Wasa wasa sai ga Usman da Hauwa su na soyayya...Wanda a bangaren Usman soyayyar gaskiya ce while Hauwa ba haka ta dauka ba...
A tunanin ta soyayya ce kawai ta social media,wadda za a gama a rabu,sabo da babu Wanda ya taba ganin Dan ' uwansa,in ba a hoto ba...

Amma duk da haka Aisha ta San Usman,sabo da ta na samun labarin shi awurin Hauwa....

Akwai lokacin da ta ke ba Aisha labarin Usman da yadda ya ke nuna ma ta soyayyar shi.

" Himm...Aunty Hauwa anya wannan Usman din,ba son gaske ya ke you Miki ba ? Sabo da yadda kika ban labarin sa,wallahi son ki yake yi sosai..."

"Hararar ta Hauwa tayi,ban san iskanci wallahi...miye na wani cewa sona ya ke yi? Im ma da gaske ya ke yi can ya karata...in ba dan ya rainani ba,ta ya zai yi tunanin in yi soyayyar Aure a social media!
Mitsts...
" Amma Aunty Hauwa yanzu fa saura wata daya da uku bikin ki, ya kamata kiyi Blocked na shi,ko ki Kira shi ki ba shi hakuri... Ki ce Aure za ki yi".

"Saboda gudun bacin rana ,kar su ummi su San cewa kina chatting da wani,ko kuma shi yaya sama'ila ya karbi wayar ki by mistake ya ga ashe kina mu amula da wani a waje,Amma ya kika gani...?

" Kai sis...irin wannan tunani haka, wallahi shiyasa na ke son ki sosai, Allah ya bar min ke,su ka tafa...
To amma kince Usman na sona,ba ki ganin zai ce na cuce shi,dan wallahi nikam ba son sa na ke ba.

" Haba Aunty kamar ba yaya ta ba ? Kawai ki Kira sa,ki ce Auren dole za ai Miki,hakan zai sa ya ji tausayin ki,ya kuma ga ba laifin ki ba ne."

Hakan yayi sosai my Aisha" cewar Hauwa. Aisha ta ce " Himm,Aunty kenan , ASHE BA SO BA NE kike yiwa Usman...

Dan Allah kuyi hakuri akan rashin jina da ba kuyi ba, kwana 2,hakan ya faru ne saboda muna on parking

Kuma gaskiya ban ganin Comments sosai,Ina son comments dinku ya kara yawa thanks๐Ÿ‘Œ
**Share
**Comment
Yawan comments yawan typing...๐Ÿ–Š๏ธ

Godiya ga masoyan ASHE BA SO BA NE๐Ÿ‘๐Ÿป

Domin shawara ko gyara please๐Ÿ‘‡๐Ÿป

08144066758``````








``````ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete..๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
**Bayan wuya...
** Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba sisi my IMAN FATIMAโค๏ธso much

Saddam kabeer magaji,na ga kokarin ka Allah ya bi ya๐Ÿ‘๐Ÿป


Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!


โค๏ธ True story
Written by
Fatima Zara Alhassan


Na sadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU๐Ÿ‘Œ

Free Book๐Ÿ“š

Bismillahir Rahmanir Rahim

๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“
06
Argungu...
"Kwana biyun nan Usman ya rasa me ke damun shi bai dai furta wa kowa ba, ya bar abin a cikin zuciyarsa.
Ya fito daga sallar azahar yana hanyar komawa gida wayar shi tayi ringing,ko daga jin ringing tone din,ya San mai kiransa."
Sabo da wakar Umar .m. Shareef,mai taken ZABIN RAINA ke tashi..."
Daukar wayar ke da wuya ya ji sheshshekar kukan masoyiyarsa Hauwa...
" Tashin hankai Wanda ba a sa masa rana!" A rikice ya ke tambayar ta " my dear" meya faru?! Dan Allah ki fadamin,Kar ki sa zuciyata ta buga,don aduniya babu abun da yake so in aka cire iyayen shi,kamar farin cikin Hauwa.

"Murya cikin kuka take sanarmasa cewa gidan su za a yi mata Auren dole,ya zo ya taimake ta don ita ba son Auren take ba!!!
" A lokacin da ta kawo nan a zancen ta,ji yayi zuciyarshi ta tsaya cak, sabo da tashin hankalin da ya shiga...
"Maganar ta ce ta dawo da tunanin shi ,tana cewa "hello ? My dear,kana jina ? Say something mana,shirun ka yana bani tsoro"!

"Da kyar ya amsa mata,ya ce "me kike son ince,my dear? Kar ki manta fa cewa,rayuwa kaddara ce,kowa da irin tashi,duk son da na ke Miki,ba zan goyi bayan ki bijire ma iyayen ki ba. Ina son ki kasance mai biyayya ga iyayen ki,hakan zai sa ki ci riba a cikin rayuwar ki."

" Duk wannan maganar da yake tana can kamar dariya zata kufce mata,ta kuma kara jinjina kaifin basirar kaunar ta Aisha.
*** *** *****
Usman ya kara da cewa " Allah ya zaba mana mafi alkhairi sai anjima!"
Ya kashe wayar sa. Bai ma San adadin mintunan da yayi dafe da kansa ba,dafawar da abokinsa Nasir yayi,shi ya dawo da shi hayyacinsa .

"Usman, lafiya?" Cewar Nasir.
Hawayen da ya gani su na zuba daga idanuwan Babban abokin shi,shiya daga hankalin Nasir,ya San ba karamin abu ke sa Usman kuka ba,faduwar abu kawai ya ji timm! Usman... innalillahi wa inna ilaihir raji' un!



Dan Allah kuyi hakuri wlh waya ta ce ke da matsala,Ina godiya da kulawar ku Allah ya bar zumunci๐Ÿ‘Œ

Gaskiya ban jindadin yadda ba a comment,dan Allah ku gyara.

Yawan comments yawan typing...๐Ÿ–Š๏ธ

** Comments
** Share

Domin shawara ko gyara๐Ÿ‘‡๐Ÿป```
08144066758```















``````ASHE BA SO BA NE...๐Ÿ“š

Incomplete..๐Ÿ–Š๏ธ
MARUBUCIYAR
**Bayan wuya...
** Ashe ba so ba ne

Ban manta da ke ba sisi my IMAN FATIMAโค๏ธso much

Saddam kabeer magaji,na ga kokarin ka Allah ya bi ya๐Ÿ‘๐Ÿป


Gargadi!!
Ban yadda wani ko wata su juya min littafi ba, ba tare da izinina ba!


โค๏ธ True story
Written by
Fatima Zara Alhassan


Na sadaukar da wannan littafi ga USMAN ARGUNGU๐Ÿ‘Œ

Free Book๐Ÿ“š

Bismillahir Rahmanir Rahim

๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“๐Ÿ“
๐Ÿ“
07

"Hankali tashe Nasir ya ke ihun neman taimako! ga abokinsa kwance kamar gawa...
Nan da nan aka dauki Usman sai general Hospital Argungu!"
Bayan an karbe shi,likitoci sun yi aikin su yadda ya kamata."
Haka Nasir ke Kai da kawo,

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment