Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

har ya ayyana cikin ranshi ko
kurma ce sai kuma ya hango kamar ma'un
sace mamakinsa yakara karuwa ganin
tanata sauri tayi gaba yafara kwalla mata
kira ma'u ma'u jikinta yadauki rawa
saboda yagama shigarta tatsaya cak takasa
matsawa daga inda take takuma kasa
cigaba da tafiya har ya isa inda take tsaye
yaleka fuskarta don kara tabbatarwa itace
hankalinsa yatashi da yatabbatar itace
cikin fargaba yace ma'u inazaki har lokacin
taka magana sai idonta dake zubda
hawayen tsoro kamar yakara yin magana
saikuma yafasa ya kama hannuta kawai
yafara tafiya Asma'u tafara binsa tana
hawaye SHIKENAN TASHIGA UKKU TASAN
YAU MAIRABATA DA YAYA AHMAD SAI
ALLAH GASHI GIDAN BABU KOWA BABU
MAIKWATAR TA Hakatayita binsa zaro
zaro tanarungume dakayanta harsuka
shiga gidan suna shiga yamaida gidan
dasakta yadatse hakan yakuma
yakadamata ciki tafashe dakuka sosai
yakalleta harlokacin hannunta yana rike
cikin nasa baice komaiba saida suka
dangana cikin dakinsu yazaunarda ita
gefen kujera yana fadin inazuwa bari nazo
yafice yanufi dayan dakin dasauri tamike
tafara zagaya dakin tana kuka hannunta
bisa kanta tafara magiya don Allah kayi
hakuri yaya nadaina wlh bazankara daidai
lokacin yazo da zabgegiyar belt saita kuma
zabura tafara ihu dakarfi yasanya hannu
bisa lebensa yana fadin shishshi kidaina
kuka ma'u badukanki zanyiba nadauko ne
domin kidakeni kirama dukan danayimiki
yanzu nagano illar abinda na aikata Amshi
kirama ma'u yamike mata belt din
mamaki yacikata tafara ja dabaya domin
bata yarda domin batayarda harzuciyarshi
abinda yake nufiba kenan tafi yarda
yanayin hakan ne domin yasami damar
kamata kawai ganin tanaja dabaya yasanya
yacabko hannunta gam cikin nasa saitafasa
kara jikinta narawa yadamkata belt din
yana fadin dagaske nake ma'u badukanki
zanyiba kirama dukanda nayimaki indai
har zakidaina yunkuri gudowa kibarni
ma'u kalamansa suka sata yin sororo tana
kallonsa rike da belt ahannunta duk da
karamcin shekarunta maganar yayan nata
tagirgizata yasakarmata hannu da belt
yajuya yazauna akan kujera yana
maicigaba da kallonta ki dakeni ma'u
kirama don Allah gani nazauna yanda zaki
iya dukan nawa bana fatan kikara yunkurin
gudowa idan kika gudu nashiga ukku
bansan indazan sanya rayuwataba
kobakisan Raliya ma guduwa tayi tabarni
da aure naba? Tadan zare ido tana
mamakin jin abinda yace tadaure tace
dagaske Raliya tagudu? Itama dukanta kayi
tagudu yaya?yanda tayi tambayar abin
yaso yabashi dariya amman yadake yace
bandaketaba kinsan halin Raliya ban isama
natabataba balle duka banso kema kigudu
idan kika gudu kowa bazai yafeminba
harda INNATA MAISONA Kirama don
natabbatar kinhuce kinji ma'u Tayi
murmushi zuwa yanzu hankalinta yadan
kwanta ta isa gabansa tadurkusa
tamikamasa belt din tanafadin yaya bazan
iya dukankaba nasan nice nayi laifin ma
kayi hakuri bazan karaba ranshi yayi haske
yace shikenan nahakura amman kimin
alkawarin bazaki kara yunkuri guduwa
kibarniba Allah bazan karaba nadaina
bazanyimaka irin abinda raliya tayimakaba
Alkawari abune maigirma ma'u kiyi
kokarin rikeshi tadaga kai alamar to tana
murmushi ya mike tsaye shikenan kinhuce
yanzu mikikeson nadafamiki kici ki kwanta
ta turo baki gaba da shagwaba yaya kaine
kace nadinga yin abu irin na matan aure
amman kakibari nakoyi girki daman umma
ma batakoya miniba saitace jagwalgwalo
nakeyi kuma ai matan aure sune sukeyin
girkinsu dakansu nagani yayi murmushi
ma'u ko buhun shiririta yakamo hannuta....

25 April 2015 at 08:47 · Public
Like Page · Save · More
Like
React
Comment
Share
Like7
Write a comment...

·
Maryam Balarabe
nyc stry wlh
Like · React · Reply · More · 25 Apr 2015
Jamilubello Bello
Nxt pls
Like · React · Reply · More · 25 Apr 2015
Tajudeen Aminullah Abubakar
Tnx
1 · Like · React · Reply · More · 25 Apr 2015
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Jamila Umar Tanko Books
DAME AKE ADO part 12.
2⃣ DAME AKE ADO 3 Zanfara koya miki girki dagayau amman bazaki fatara yin girkiba harsai kin iya sosai eh nayarda saranda na iya zanyi bazan kara sabamakaba tafada cikin hanzari shikenan muje kicin din mezamu dafa yanzu tanabiye dashi saida suka nufi kicin din tace danmalele da wainar fulawa Mai manja wannan duk abinci bane kayan kwadayine kuma ni ban iyasuba yanzu dare yayi indomie zamudafa da Albasa muci yabata Amsa Ai itama tanadadi yaya amma ni na iya itabafa sai ansanya awutaba idan akasanyata aruwa tadade saikaga tayi laushi sai aci yakalleta dasauri da mamaki yace waye yace miki haka akedafa indomie ma'u tasami kujera tazauna tana dariya ganin yanda yasaki baki yana kallonta tace amakaranta bording haka mukeyi tunda ba abarinmu mukunna risho kuma akicin ma ba abarinmu sai siniyoyi kawai suke bari tobahaka akeyi bari yanzu nakoyamiki yanda akeyi yafara kokarin bude indomie din yana zubawa acikin tukunya yadauko albasa ya yanka yazuba akai haka rayuwarsu taci gabada gudana kullum ma'u saikara girma take halittun jikinta nakara bayyana shikuma Ahmad sonta da sha'awarta nakara karuwa acikin ransa saidai tsananin tausayinta yahanashi aikata komai akanta hasalima kogado daya baibari sunkwanta da itaba itatana gado shiyana kasa akan leda dafilo yawurgar haka ake baccin kullum tasaki jikinta da gidan domin yabar yaran suna shigomata sutayata hira suyita wasansu irin na yara sannan yana koyarda ita girki hartasoma iyawa saidai abinda yake damunta baiwuce rashin zuwan Ummanta gidan ba gashi tayi kusan wattanni goma sha ukku kuma shi yayan nata yakibarinta taje bayanshi kullum saiyaje yanata lallabata dai akan tayi hakuri yau tunsafe yafice aiki yabata damar tadafa shikafa da miya domin ta iya yanzu amman kadatabari kowane yaro yafara shigarmata kichin zuwa yanzu ma natsuwa tafara shigarta duk wannan shiriritar ta YAR AUTA tafara dainawa ta iya gyara gidanta tsaf kamar bashiba tashare tagoge ko ina girki ma indai bamai wahala bane tana kokarin yinsa iyakacinta dayaran aike kawai kosuyimata wanke wanke dashara wajen karfe bakwai yashigo gidan abunda yabashi mamaki baiwuce yin horn dayayi sama da sau ukku amman ma'u batazo tazo tabudemasa gidanba domin dayayi horn daya biyu ana ukkun zata fallo koyajiyo muryanta tana fadin yaya inazuwa amman yau yayi yafi sau shidda amman baijiyo matsinta ba saiya matsa jikin kofar gidan sosai yatura da hannunsa saiyaji kofar tabude yashigar da mashin dinsa yasami guri ya ajiyeshi ga mamakinsa saiyaga gidan kaca kaca babu gyara kamar yanda yasaba gani Ransa yabaci dayajiyo karar talabijin da alama kallone yadauke mata hankali tamanta da gyara harda budemasa kofarma yayi nufin shiga dakin yajiyo kauri daga kicin danhaka yanufi kicin din dasauri shinkaface akan risho takama harta kusa konewa gaba daya miyar kuma gatacan gefe marfi yabude hangam takaici yakara kamashi me ma'u keyine nashiririta yau agidan? Yasauke shinkafar yakashe risho dasauri sannan yanufi dan falon nasu kobai daki ma'u ba zatasha fada yadaga labulen yana kwalla mata kira ga mamakinsa saiyaga babu kawa dakin sai TV dakefaman babatu itadaya daga sannan hankalinsa yafara tashi da wutar nepa babu ma'u gaban Tv tana kallo lallai akwai matsala MEKEFARUWANE? saiya saki labule dasauri yanufi dakin gado yanacigaba dakiran sunanta ma'u ma'u yadaga labule yanaware ido kozaihangota amman babu ita acikin dakin babu alamunta hantar cikinsa takada afili yace na shiga ukku ina ma'u tashigane ma'u yasake kwalamata kira dakarfi saiyaji kamar sheshshekar kukan mutum abayan gado yashiga cikin dakin dasauri yana cigaba da kiranta gamamakinsa saiya hangota rakube bayan gado ta tattare jikinta kamar wacce akasanya zama ahaka dole mamaki yabaiyana akan fuskarsa ganin yanda take ta hada gumi idonta yayi jajir alamar tayi kuka takoshi sai ajiyar zuciya take ya isa gabanta yana tanbamyarta ma'u lfy meyafaru meyasameki? Saikawai takara fashewa da kuka tanaja dabaya tanafadin don Allah yaya Ahmad kada kadakeni kaine kace bazaka kara dukanaba kome nayi maka narantse da Allah banyi iskanci dakowaba banyi abinda Raliya tayi da sisco ba kakawo kur'ani nadafa mamaki yakara kamashi datsoro ganin yanakara nufarta tana karaja baya jikin lungu yadan dakata da kwantarda hankali yace tsaya ma'u gayamin meya faru bazan dakekina nako rantse da Allah kome kikayi bazan dakekiba kobakisan kingirmaba yanzu ko umma bazata dakekiba balleni gayamin meyafaru? Cikin sheshshekar kuka tana kara tsatstsare jikinta tana kudundunewa tace Amman dai kasan niba yar iskabace ko yaya yadaga kai cikin rawar jiki nasani ma'una salihace ba yar iska bace ba meyafaru wanine yashigo gidan yayi miki fyade ne ma'u kigayamini zan iya zandaukan dukan abinda yafaru akanki nasan kaddara ce kaji harkafara fada tun bangayamaka ba wlh banyi iskanci dakowaba yaya banyi komaiba yafara fusata haba ma'u kisanarda ni meyafaru kigayamini meye menene cikin karaji da ihu yayi maganar maimakon tadawo natsuwarta saima takara gigicewa kamar zatashiga cikin gadon tafashe da kuka maikarfi jikinsa yayi sanyi yagamo yatafka wauta yadubeta yace ok calm down ma'u yi hakuri gayamin tell me menene ? Ganin batada niyyar magana yasanya yafaki numfashinta ya cafke hannunata yadaga cak saita kara fashewa da kuka da ihu takankame jikinta kamar zata suma fadi take wlh banyi iskanci dakowaba yaya narantse da Allah gabansa yadinga faduwa ganin jini guda guda ajikin zaninta da gurin gabadaya hankalinsa yatashi kwarai da gaske takasa cigaba dakuka cikin karaji yace ma'u meye wannan mezangani
haka
3⃣ DAME AKE ADO 3 Bajinin al.ada bane irin naku namata ba....... Cikin kuka tace nima dafarko nayi zaton irin abinnan dawasu kawayena keyine mistration idan sanya Auduga da.ake goge hanci shikenan saiya tsaya nikuma dana sanya saiya jike nakoma sanyawa yajike saikuma jinin yadinga zubuwo bayan banyi komai wlh banyi komaiba Abin sai ma yabashi dariya duk da jinin yazuba dayawa yasaki hannunta domin tadansamu natsuwa sannan yafara magana bakomaiba ne ma'u kowace mace dayanda take fara Al.adarta amman zo cire kayanki kiyi wanka saimuje chemist muji ko wata matsalace tayi doguwar ajiyar zuciya da jindadi tama manta da yayanta yana gabanta tafara kokarin cire rigarta da sauri baiyi zaton ganin abinda yaganiba YAUSHE MA'U TAZAMA HAKA ? ASHE TAZAMA MACE CIKAKKIYA BAISANIBA ? Bugun kirjinsa yafara sauyawa sai yakauda kansa dasauri yana kokarin nemo nutsuwa yasanya cikin nutsuwarta cire kayan takeson yi gaba daya yau babu yar kunyar da take nunawa agabansa saboda bata cikin nutsuwarta tadauko wani zaninta tadaura kafin yazubamata ruwa cikin bokiti yasanya mata abandaki tana fatowa yace maza shiga bandaki kiyi wanka batare da yakalleta ba itama bata kula da komaiba tanufi bandakin tanashiga ya shige dakin da bokiti ahannunsa ya fara kwashe kayan nata dasuka baci yayo waje dasu sannan yafice domin siyo mata Audugar mata Har yadawo tana cikin bandakin bata gama wanka ba hakan ya bashi damar gyara dakin yana tsaka da gyara da gyaran tashigo da sallama yadaga kai da sauri yakalleta yana amsawa cikin shagwaba tace yaya nagama amman haryanzu yana zubowa kadan kadan dariya takwace masa yadaga kai yana kallonta waike wacce irin sakaryata ce ne ma'u ? Amshi nan kisanya da pant dinki Aikinsan yanda akeyi ko ? Tadaga masa kai alamar eh tasani yauwa shirya kafin nima nawatso ruwa nima yanzu nadawo nadan gaji ta amsa yafice shima yajuya domin shiga wanka amman zuciyarsa naci gaba da sakawa da kwancewa Ahaka sukaje chemist din wata ma.aikaciyar jinya datake dan taimakawa acikin Unguwa idan dare yayi duk karadin Ma'u kasayimata bayani tayi sai rufe fuska da dariya kawai ta iya Aunty deeja ma'aikaciyar jinyar tadinga dariya tana zolayar ma'u daga karshe tayiwa Ahmad bayanin babu wata matsala daman wasu matan sukanyi haka farkon fara Al'adarsu amma da sunyi saudaya shikenan idan zasu karayi jinin baya zuba kamar na farko tabasu magunguna da shawarwari sannan suka bar gurinta Ahanya ma'u tayi shiru taga inda yayan nata zaikaisu domin taga ba hanyar gidansu sukayiba gamamakinta sai taga kamar hanyar gidansu Ummanta ake nufa tayi shiru dai tashanye murnarta saidai sanda taga sun shiga layin dadi ya cikata harta gaza boyewa sai data rukunkumeshi tana zabga ihun dadi dafari yadan tsorata da yanda yaji ta makalkaleshi har suka faduwa amma da yagano murnar jindadi ce sai ya saki ranshi amman rikon datayi masa yakara tsinka jijiyoyin jikinsa cikin ranshi yafara korafin abin da yarinyar ke masa cikin lokacin yagaza jurewa yana ganin zai iya karya Alkawarin da ya daukarwa zuciyarshi na barin ma'u tazama CIKAKKIYAR MACE Tasan kanta kafin ya tunkareta da wasu Al'amura na aur
e
4⃣ DAME AKE ADO 3 Haka yadaure yakarasa kofar gidan yatsaida babur din yana tsayawa tana dira tun bai karasa tsayuwar ba caraf yacafko hannuta ganin tana shirin zubawa da gudu tayi cikin gida ma'u bakida hankali gudu zaki sanya atsakaiyar titi? Kobakisan ke matar aurebace yanzu saiki sanya mukoma wlh kifasa shiga gidan takwantar da kai cike da fargaba domin tasan kadan ne abinda yayan nata zai iya aikatawa tace yi hakuri yaya nadaina bazan komaba yasaki hannun nata yana girgiza kai to kitsaya mushiga tare banason zumudi nagaya miki takada kai kawai takasa cewa komai amman murna da zumudi suncikata tadan daure tatsaya yagyara tsayuwar babur dinsa yakulleshi sannan suka nufi cikin gida yaya Auwalu yana cikin chemist dinsa azaune ya hangosu tundaga nesa yafara wangale baki da fara'a don ganin yanda ma'unsa tazama butikekiya sunagab da shagon ma'u takufce tafalla dagudu tayi cikin gida domin bazata iya jure wannan jan ran da Ahmad kemataba Ahmad yabita dakallo da tsananin mamaki kafin yafashe dadariya yaya Auwalu ma yafito daga cikin chemist din yana babbaka dariya yace Hoo! Autar Umma wai haka take daman haryanzu batayi hankaliba Ahmad? Ahmad yayi dariya dasauki dai haryanzu yaya yamikawa yayansa nasa hannu suka gaisa suna cigaba da dariya subiyun yaya Auwalu yacigaba da magana Rufe chemist yakamani domin yazama dole naje naga AUTAR UMMA don kada umma tayi fushi dani suka sakeyin dariya sannan suka rantaya sukayi cikin gida gaba dayansu bayan yaya Auwalu yarufe chemist din nasa Acan cikin gida Umma da malam suna zaune suna kallo kasancewa akwai nepa labaran karfe tara suke kallo ma'u tashigo aguje ta manta babu ko sallama ta fada dakin tana kwallawa umma kira dasauri suka jiyo suna dubanta don fargaba Umma kam kasa magana tayi sai malam ne yayi karfin halin daka mata tsawa lokacin data iso tafada cinyar ummanta tana dariya Ke asm'u lafiyarki ke halan kinayin haukane ko? Cikin dariyar farinciki tace yi hakuri baba wlh dadine yacikani nadade bangankuba ina yini ..... Umma dai kallon Autar tata takeyi bakinta yaki rufuwa domin takoma wata babbar budurwa malam yadaure yahadiye fadan domin yayi murna daganin autar tasa yace har kullum dai bazaki daina sakarciba ina mijin naki yake kuma tarike baki tana dariya Umma kinji abinda baba yace wai inamijina maimakon yace yayana? Abin yabasu dariya gaba dayansu suka bushe da dariya Umma nashafa kan ma'un dafadin Ho! Autata naga randa zakidaina shiririta wlh dai dai lokacin Auwalu da Ahmad suka shigo ma'u takalli yaya Ahmad tana yar dariya tace yaya bazankara guduba Allah yanzu ma nakagune naga Ummatane yakada kai yana murmushi baice komaiba Auwalu yayi hararar wasa yanafadin nikuwa meye laifina da aki tsayawa agaidani tarufe fuska tana dariya yaya inawuni banacin kwantai yabata amsa umma tana dariya tace duk kin cikamu dasurutu kinhanani gaisawa da dana Manya yaya akayine saigaku da daddare kuma lfy Ahmad yasami guri yazauna yana dan yake yana satar kallon ma'u da tafara raba ido yace lafiya lau munzo kawai gaishekune baba inawuni malam sulaiman ya amsa dasakin fuska sannan ya gaida Umma tashi daga nan akaballe da hira anata dariya Ma'u dadi yacikata tanaji kamar kada takoma gidan mijinta shikansa Ahmad hirar tayimasa dadi jiyake kamar kada yabar gidan iyayen nasa domin hira cikin danginsa da iyayensa tafi komai yimasa dadi malam ne yafara ankara yace kai saiyaushe ne zaku tafi ne naga kuntsaresu sai hira kuke sharba deeje Umma tayi dariya tana fadin nibabu ruwana sutafi mana aiban hanasuba ma'u taturo baki gaba kamar zata fashe dakuka nidai mukwana anan don Allah baba kwana kuma? Malam yatambaya Ahmad yace eh gobe saimuwuce dasafe Auwalu yafashe dadar5⃣ DAME AKE ADO 3 kardai Ace rayinyar nan yakoyama shiriritar ta Ahmad banda hakan kawai saiku kwana gidan bawani dalili yamike tsaye gwara nawuce ni domin naga bakuda niyyar tafiya Aitafiya yazama dole kuwa kutashi kuwuce inji malam itadai Umma murmushi takeyi idan zasu kwana anan haka takeso tasamu damar ganawa da diyarta ta domin tagayamata dukkan abinda takeson gayamata saboda takasa zuwa gidansu duk da tanason zuwa malam ne yahanata yanacewa wai me zatayi gidan yara tunda suna zaune lfy aishikenan haka ma'u tatashi tana kumbura saiga hawaye yazubomata malam ne yahau salati yace Asma'u kuka kuma todayau kindaina zuwa gidannan tunda hakane karka kara barinta tazo Ahmad saita fashe da kuka tana fadin baba kayi hakuri shiyake hanani zuwa ko ina idan natafiyau bansan randa zankara zuwaba Hakan yadace yayi kumuje dan Allah idan muka biyewa shiriritar Asma'u saikukai dare gabadayansu suka nufi kofa banda umma data kamo hannun Asma'u dasauri taja baya dadi yacika ma'u dantayi tsammani cewa zatayi tazauna saitaga tahauta dafada amman cikin nasiha kinajina ma'u yanzu kinga kinzama matar Aure ba iridaya kike darayuwarki tabayaba don haka saikin nutsu kinyi komai yanda yakamata kidaina gudu da tsalle koba ayimiki aureba yakamata kinutsu haka kobakisan kinfara zama budurwaba Tarufe ido tana dariya kunya takamata waidan ma umma batasan Abinda yafaru da itaba yau kenan Umma takatsemata kunyar kinga bude idonki muyi magana kinga babu lokaci tabude idonta tana kallon umman nata Umma taci gaba da magana cikin hanzari yaya batun girki kin iya yanzu kullum idan yayanki yazo natambayeshi sai yace wai kin iya tayi dariya na iya umma na iya dafa indomie da shikafa da taliya rannan har miya nayi Umma tayi ajiyar zuciya haryanzu dai dasauranki zansiyamiki littafin koyon girki zanbaiwa yayanki yakawomiki muje kada sugaji da jiranki sukayi hanyar fita dasauri Umma tanaci gaba dayimata fada saida suka fita waje sannan takalli umman nata tace Umma shikuma yaya bakiyimasa fada kice yadinga barina inazuwa gida sannan yabarni bakoma makaranta dan Allah Umma umman nata tayi shiru damuwa tadan bayyana akan fukarta tace A ah babu maganar zuwanki gida kullum yanzu baikamata kifara yawoba kibari sai nangaba to Umma makarantar kumafa kinsan yayane yakecewa zanzama likita daidai lokacin dasuka iso wurin su Ahmad dake tsaye asoron gidan maganar ta karshe tadoki kunnawansu gabadaya ma'u tayi shiru ganin duk sunzubamata ido sai takama ina ina gaban Ahmad yayanke fadi domin indai ma'u tahadashi da mahaifiyarta akan maganar makaranta tagama dashi domin bazai iyaja da maganar mahaifiyarsaba sam maganar malam takatse musa fargabar dayake ciki kashiga kugaida jibril mana Ahmad yakalli malam dasauri ma'u taturo baki gaba kamar zatayi magana maganar umma takatseta malam ai inaganin yanzu sunyi bacci kosunyi bacci aizasu iya zuwa sutashesu sugaisa dai kushiga kugaidasu malam yabata amsa Ahmad yashga gaba ma'u tarufamasa baya Abin mamaki saisukaga lami tafito daga bayan kyaure soro sumi sumi babu kunya balle tsoron Allah Ashe labe takeyimusu daman tasan kuma idan suka shigo gidan mijinta zaifara nemanta Umma da malam sukabita da kallo lokacin dasu Ahmad suka shiga gidan tanajin hirarsu sanda taji sungama zasu tafi tafito dagudu talabe abayan kyauren bata taba zaton zasu shigo gidanba Lami tawuce sum sum tanufi cikin gidan kaitsaye malam yabita da kallo baki bude Umma kuwa salati tasanya tana fadin oh ni deeje Allah mai iko baka damu da mutumba ammanshi yamaida lamarin rayuwarasa gabadaya akanka malam yadagamata hannu ganin tafara masifa yana fadin kinga ya isa wuce muje ciki mukwanta deeje tayi kwafa tawuce ciki tana huci ta gyada kai malam yabita duk ransa yabaci amman yana kokarin boyAbdullahi yusuf maitama
09034598552ewaiya

26 April 2015 at 07:57 · Public
Save · More
Like
React
Comment
Share
LikeHaha58
Write a comment...

·
Bintu Zahra
Ammafa Kayi Mana Tsallake...
2 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Hajara Umar Jibril
Tenx
1 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Ahmad Sabo
To ina labarin raliya?
1 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Abubakar Ahmad Pate Lere
Haba dan allah acigaba
Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Ummin Mustafa Muhd
amma kana kokari
Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Salees Naja'at
angaida maitama
Like · React · Reply · More · 27 Apr 2015
Bintu Zahra
Mungode Sannu
Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Mukhtar Umar Daura
Kayi kokari
Like · React · Reply · More · 27 Apr 2015
Princess Hauwa
Gaskiya wannan labarin yana dadi
Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
Hussaina Abdulkadir
THANKS
Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015
View more comments…
Free Mode See Photos
Facebook logo
Go To Home
Sirrin zuciya
DAME AKE ADO part 13.
Asma'u da Ahmad suka shiga gidan suna
kwallah sallama jibrilu yafito daga cikin
daki yanagoge idonsa dakokarin gano
masu sallamar domin akwai haske wutar
nepa mamaki yadan bayyana akan
fuskarsa yabude baki yana fadin wai
wanake gani kamar Asma'u tadan kalli
yayan nata tana murmushi nice baba ina
yini lafiya kalau Asma'u Ahmad yadan
durkusa dasauri yana fadin baba inayini
jibrilu yakalleshi dasauri koshi yasauya
amman sauyawar ma'u dagirmanta yafi
bashi mamaki kwarai dagaske danshi yana
dan ganinsa jifa jifa yana Amsa gaisuwar
Ahmad yana kallon ma'un kafin yafara
kwallawa lami kira saigata ta bullo simi
simi cikeda borin kunya yakalleta cikin
yanayin tuhuma daga inakike haka kuma
lami? Gabadaya suka kalleta suma
saitakama susar keya nadan leka wurin
dijene nasamo ashana yakada kai
yanafadin oho! Malam jibrilu yacigaba da
magana ga Asma'u sunshigo gaishemu
yamaida subansa ga Asma'u waiyaushe
kuka iso gidan nema? Ahmad yace
bamujima dazuwaba yamike tsaya bari
muwuce dare yayi Allah yatashemu lfy
cikin hanzari mlm jibrilu yace Ameen wani
irin dadi yacika ransa ganin yanda ma'u
tazama sukayi musu sallama suka kuya
sukanufi kofar fita daga gidan shikuma
yabisu da kallo yana kada kai Lami kuma
tabisu dawata uwar harara kamar idonta
zaifadi tasaki uban tsaki wanda harsaida
yaran suka jiyo ma'un ce tawaiga dasauri
amman yayan nata yajata suka wuce
malam yamaida kallonsa akan lami
kekuwa lafiyarki kike wannan tsaki saikace
wata tsaka A a macijiya ba tsakaba tabashi
amsa tana murguda baki yakada kai
yashige daki yanafadin saikuma kiyi Lami
nibacci nakeji Duk wani taimako da dabara
Ahmad yakoyama ma'u yanda zata
tsabtace kanta tun tanajin kunya hardai
tasaki jikinta dashi bata iya boye masa
komai domin randa jininma yadauke saida
ta taddashi yana kallo tace yaya kasan
wani abin dadi kuwa yakada kai yana
murmushi yau jinin yadauke gaba daya
yayi murmushi ho ma'u waton andaina
jinkuyata ma kenan yanzu ko? Shikenan
saiyin wankan haila kin iya ko ta isa
kusadashi tazauna tana murmushi na iya
yaya tun amakarantar islamiyya nakoya
mana saidai wanka yanadayawa Akwai
wankan janaba Akwai na hailah dana
wankan biki dasauransu Toni wanne zanyi
kodayake aiduk iri dayane saidai niyace
tabambata ko?
7⃣ DAME AKE ADO 3 Yadaga kai hakane
kezaki yi wankan haila ne don haka saikice
nawaitul guslul haila farillah sannan saiki
fara yin wankan tunda kince kin iyako
tadaga kai na iya mana itakuma janabar
mece ita ta tsareshi da ido tanason jin
amsar da zainata shikuma duk yarikice
yama rasa mezaicemata ma'u datambayar
tsiya take amman bari yayi mata baro
baro yahuta kinsanme akeyi idan anyi
aure tsakanin miji da mata kamin yakai
karshe tace nasani mana wanke wanke da
shara ko? Baisan sanda yagashe da
dariyaba yace bawannan bane raya sunnar
ma aiki ne aure takuma katseshi raya
sunnar ma aiki kuma yin sallar dare ko
Azimin litinin da Alhamis duk basu bane
bari nanumiki raya sunnar ma aiki saiya
kamo hannunta yajata jikinsa ya
kankameta domin hakan zuciyarsa ta
aiyanomasa yayi tuntuni yaturo bakinsa
cikin nata jikinta yadauki rawa tsoro
yakamata firgici yashigeta takama kokarin
kwace kanta dason fasa ihu amman tagaza
shida kanshi yaji wani yadarsu azuciyarsa
yasaketa dasauri jikinsa amma yana rawa
tafara daja dabaya kamin tafasa kuka
tanaganin anyin irin wannan amman cikin
fina finai wanda aganinta sai yan iska ne
sukeyi meyasanya yayanta zaimata haka
kunya dafar gaba duk suka baibayeshi
waiwane irin rashin hankaline yajagoranci
zuciyarshi ya aikata hakan ga ma'u
yarinyar dabatasan komaiba yamike ya isa
inda ta takure tana sheshshekar kuka
ma'u meye abin kuka kuma wai bakisan
meye aure bane wannan abin danaimiki
shine soyayyar aure bashi bane wannan
iskanci ne turawane keyinsa acikin film
yadafe kai dadamuwa wai wace irin
yarinyace ma'u gata haihuwar birni kuma
yar makaranta wadda yakamata ace tasan
komai amman ba abinda tasani yagyara
murya yana shirin lallabata amman tini
tafice daga dakin tanacigaba da kuka
yabita da kallo yama rasa mezaiyi washe
gari dasassafe yashirya yafice gurin aikinsa
yabarmata rubutu atakadda ganin bata
tashi daga bacci ba yau basu kwana daki
daya ba ma shi falo yakwana don ganin
duk tafirgice dashi zuciyarshi fal tunani
kamar yanda suka saba kullum saisunyi
meeting kafin sufara aiki da manajojin
gidan man sannan ayi lisafin abinda ke
cikin litar kowa yau mai gidan manne baki
daya da kansh yazo wato ALHAJI NURA
KWANGILA YAN LEMAN duk ma aikacin
dayaganshi sai gabanshi yafadi domin
yariga kowa isowa Ahmad kusan
nakarashe a shigowa gabansa yayanke
yafadi amman daya dubi wayar hannunsa
yaga haryanzu bakwai bata karasaba
yadanji dadi aransa domin yasan baiyi latti
ba bayan duk sun taru babban manaja
yasanardasu yabude sabbin gidan mai a
legas yanason zai dibi wasu dagacikin ma
aikatan suje suhadu dawadanda za adiba
sabbi acan suyi aiki natsawon watanni
ukku dasu harwa dancan susami gogewa
don hakan kowa yakasance cikin shiri
sunansa zai iya fadawa
8⃣ DAME AKE ADO 3 Dawannan yayi
sallama dasu yatafi kusan kowa bayason
sunanshi yafada dan bamaison yayinisa da
iyalinsa musamman shi Ahmad dayake da
danyar amarya shakaf inazaiwuce yabarta
har tsawon wannan kwanakin donhaka
afili da cikin ranshi yake addu ar Allah yasa
babushi din yanagab datashi daga aiki
yaya Auwalu yakira wayarshi bayan
sungaisa Auwalu yace idan yatashi daga
aiki yabiya tacan gidan ya amsa dato
sukayi sallama sanda ya isa gidan yaya
Auwalu matarsa hafsa tashiga tsokanar shi
tunyana ramawa harbakinsa yayi shiru
datafara hadawa da matarsa yaya Auwalu
yace kinga hafsa idan zaki taimaki yaron
nan kibashi abinda kikace to idan kuma
bahakaba yayi tafiyarshi tamike tana
dariya tashiga cikin daki minti biyu hafsa
tafito

Please Login or Register in order to submit comment