Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Lamir yafara xuwa gurinta Zairura ta
amitadashi sukulla soyayya maikarfi,Tunda Zairura
tamallakiFuren SO banda xainur babu wanimahaluki
datatabashi inbanda dan,uwanta Zainur hasalima tasanya
Furen SO awani akwatin karfene takulle Tunda suka hadu
da Masoyinta Lamir yaitakokarin tabashi akwatin
karfennan amma Xairura tahanashi Watarana Lamir da
xairura suntafi wani dausayi suna hiran irinta masoya Sai
Lamir yarika yayyafama Xairura kalaman soyayya har
yashagalarda Ita yayaudareta tabashi akwatin Furen So ai
yana karbaSai yamike yadubi Zairura yabushedadariya
Xairura tace lafiya kake wannan dariya Sai Lamir yace ke
wawuyyace toni ba namijibane Macene kamarki
yaigirgixa kawai Sai yakoma wata kyakkyawan budurwa
Xairura tamike tace waceceke Budurwan tace JUHA NICE
SARAUNIYA JUHA lallai nairantsu da girman
masarautata,baxamvar wani abu mai tarihiba face na
killaceshi abirnina wato Birnin Juha kawai saita bace
Xairura takwarara ihu, taxube akasa sannan tafasheda
kuka tatuna irin vakar wahalan da dan uwanta yasha sai
wani dunkulallan abu yatasodaga cikinta yatokare kirjinta
take takama aman jini tamike tafada cikin gari tana ihu
tanakiran sunan dan uwanta lokacin da Zainur yahangota
sai yakwarama ihu yarugo aguje yarungumeta yana kuka
yana tamvayanta abinda yafaru kawai saitacema
SARAUNIYA JUHA takwacemin rayuwata taiwani dogon
mikadaganan batakara motsiva Aisai Xainur yakwarma
ihu daganan kwakwalwansa tavirkice yasamu tabin
hankali yaxare takobinsa duk wanda yahadudashi sau
yace ina SARAUNIYA JUHA daxarankace bakasantaba
toSai yasarema kai saboda haka Sarki Hamma yashirya
dakaru akama Zainur asashi aciki Kurkukun Duhu dake
Tsakiyar dajin Bannar Adaidai nanne Sadauki Ashiraf
yadakatada wannan labari yadubi abokan tafiyansa yace
tokunji labarin Xainur kuma indai munason bankado
inda Sarauniya Juha Take todolene sai mun kwato Zainur,
JARUMA Shamsirataceda Ashraf Sarauniya Juha tarabani
da takobina maitarihi ta rabaYarima Baulakida Kan
gunkinsu naxinare Sannan taraba Safwan da Sandar
Waraka Kai WaNi SHARRINTAMAKA,SHAYI YY#SARAUNIYA JUHA PART 5F
Koda Sadauki Ashiraf yaji tambayar da Jaruma Shamsira
taimasa sai yace hakika Sarauniya Juha taxambaceku
sannan taxalunceku ammafa kusani idan akahada Cutar
da taimuku da abinda ta aikatamin nida ahalina tofa ku
bataimuku komaiba amma dasannu xambaku labari to
amma al,amarin yana bukatan mubari Sai mungama
hada Dakarun Fansa Yarima Baulaki yace harmutun nawa
muke bukata awannan tawaga nasani kai cikakken
jarumin gaskene maitarwatsa maxa nima kuma
gagaradaune afilin yaki Sannan Jaruma Shamsira
takasance tamkar annobar mutuwace afilin yaki Gakuma
yarima Safwan wanda shima jangwarxone mai fasa taro
Kumamunada goyan baya Sarkin Barayi Madugu uban
tafiya dodon maxaneshi shin wannan hadaka namu na
maxajen fama bai isa mutunkari Sarauniya Juhaba
Sadauki Asraf Yace tabbas mun hada Tawaga ta jaruman
fama kuma lallai xamu,iya Tunkaran kowani irin azzlumi
mi nasara akansa kodako,aljanine to amma Kusani
Sarauniya Juha tasha banban da irin Sarakunan dakusani
ita annobace sannan Balbalin bala,ine tabbas mutukan
munaso mui galaba akanta to Sai mutanaji Karfi na inna
naha Sanna sai mun hada tawagar madauka fansa na
Sadaukai Goma masu tsanannin jarumta damuradin
Fansaakanta yadaga murya yace maxaje lallai yanxu
xamu tunkari Farin dutse dake Wadin WakilWakil domin
musami ganyan Shajaratul Mubaraka yarima Safwan
yace dafari kace xamyje dajin kasar Bannar domin
mushiga Kurkukun Duhu mudauko Jarumin maxa Xainur
Sadauki Ashraf yace hakane amma kasani tunkaran
Kurkun duhu tamkar fuskantar mutuwace gabada gaba
sannan koda munyi nasara dauko Xainur awannan
kurkuku to Baxaitaba warkewaba har sai yai ido biyu da
yar uwansa Xairura caraf Madugu yace ashe bakin ciki bai
kashe Xairuruba sakamakon Yaudaran da Sarauniya Juha
taimata tarabata da Furen SO, Ashraf yace aa bata
mutuba saidai tana,atsakanin mutuwa da rayuwa tana
kuma hanun Boka Halumma yasaceta yana kokarin
yimata maganine domin biyan wata bukata nasa amma
yakasa abinda bai saniba shine Ganyar bishiya Shajaratul
mubarakane kadai xaima Xairura magani Kuma kusani
Wannan bishiya tana YankiNe nafararan aljannu masu
bakar xuciya basuda abin bauta sai wannan bishiya lallai
taba wannan bishi daidai yake da kasare Kan yarimansu
mafi soyuwa awurinsu Wato Yarima Salja da yakasance
da daya tak namiji da masarutan Fararen aljannu masu
bakar xuciya tata haifa Jaruma Shamsira tace kenan kafin
musamo Ganyan Shajaratul Mubaraka Sai anxubar daji
gamida asaran rayuka Sadauki Ashiraf yace tabbas Sai
anjimaxa kuma ba lallaine murayuba domin kafin mu,isa
yankinnan sai munyi arangama da axxaluman Sarakunan
aljannu da mutane masu tsananin mugunta da
xunxurutun keta wadanda farincikinsu kawai shine suga
ana daukan ran dan,adam akoda yaushe Sai Yarima
Safwan yace tabbas KARODA MAXA BADADI AMMA AKAN
CIKAR BURIMMU DA DAUKAR FAM SARMU XAMUKARA sai
suka Saki Linxamin dawakansu sukai arewa da masifar
gudu tamkar masu burin Zuwa bangon Duniya TOFA
NAYI BAKI KUYI HAKURI XAMU GANA RUBUTU BA YAWA
DAYUWAN INCI GABA 5G ANJIMA kudai kukasance da
Runfar Shayi aduk inda kuke domin yanakara armashi
NASHAFCE
{#SARAUNIYA;;;;#¥¥;;;#JUHA;;#5G} Sadauki Ashiraf
,Yarima Baulaki,Jaruma shamsira Yarima Safwan dakuma
Madugu uban tafiya suka sa Fuskansu arewacin Duniya
gudu suke tsulawa bisa dawakansu tamkarxasutashi
Sama surika keta manyan Rafuka dakoramu basu dawani
niyya face su,isa YANKI karna inda Fararen aljannu masu
bakin xuciyasuke rayuwa saida sukai makwanniuku cur
sunaratsa jeji rannan sai suka riski wani babbangari
agabansu kaitsaye sunufi wannan gari domin dama
sunaFamada yunwa dakishin ruwa lokacinda suka shiga
cikin birnin sai sukaxamo abin kallo ga jama,ar wannan
birnin kaitsaye sunufi Fadar Kasan koda suka isa sai
dakaru masuba masarautan tsarosuka taresu Wani
xabgegen Sadauki yadaka musu tsawa yace kai baki daga
inakuke Yarima Safwan yace mu mutanen kasar
Andulussne Saikaton mutumin yace atsarin wannan gasa
ba Mutanen kasar anduluss tome yakawoku Yarima
Baulaki yace wace gasa aimu matafiyane hanyace kawai
taratso damu takasarku kwanadaya muke neman ixini
abamu muyi Sai mutumin yacelallai kunaciki hadari
Kusaurara inje inga Sarki Duksar maiduniya na birni
Sanaa Mutumin yashiga cikinkatuwar masarautan tsawon
dakika sittin saiga mutumin yafuto yaiduba ixuwa gasu
Yarima Baulaki yace yaku wayannan baki lallai kunfada
tarkon Mutuwa domin Sarki Duksar yace asanardaku
cewa yana muku barka daxuwa birnisaSannankushirya
shirin Shiga gasarMutuwawanda xa,afarata gobe har
yarimaBaulaki xaiyi gardama Sai yarima Safwan yace
munagodiya ga Sarkikuma mun amince xa,afara wannan
gasadamu Kawai Sai katon mutuminnan yakama babbaka
dariya yanacewa lallai yara kuntariAradu daka domin
xakui arangama da mutuwa Jaruma Shamsira tace kai
kanuna mana Masaukimmu inyaso gobe sai abanbance
tsakanin aya datsakuwa take akaisu wani kayataccen gida
mai daukeda dakuna masu yawa Sannan ga bayinan nata
kaikomo acikin gidan domin bada kulawa agaresu bayan
sunhuta sun sami natsuwa sai kuyangi Suka gabato
musuda abinci akajere musu abinci iri iri awani Dogon
teburi lokacin dasuka xauna xasuci abinci Sai Sadauki
Ashiraf yakira shugabankuyangin gidan maisuna Damatu
taxo cikin ladabi dabiyayya tadurkusa agabansa, Ashiraf
yace yake Damatu lallai mubakine awannan gasa inasoki
bamu labarin yadda wannan gasa kekasancewa Koda
Damatu taji kalaman Sadauki Ashraf saitamike idanunta
sukakada suka jajur Shamsira tadaka mata tsawa tace ke
sakarya tambayarki labaringasa akayi bacewa akai kibada
kyautan rankiba Damatu tace Ranki yadade hankalina
yatashi danaji cewa kubakine wannanne karo na farko
daxaku shiga wannan bakar Gasa mai taken Gasar
Mutuwa taci gaba dacewa kusani yaku Shuwa gabannina
itawannan gasa bawai Sarki DukSar ne shikadai
keshiryawaba aa Manyan Sarakuna wannan yanki Sune
suke shiryawa inadakowace kasa ketahowada jarumanta
kamar dari domin wannan gasa anasa Babban kyautane
tarin Dukiya ko xinare inda za,akira Dakaru biyu daga
bangarori biyu sukafsa yakiabainar Jama,a wanda
yakashe wani tosai yatafi datarin dukiya lallai kusani yaku
Shuwagabannina babu tausayi ko,imani indai kashiga filin
wannan gasa to kodaikakashe ko,akasheka wannan
dolene sannankusani gogaggun jarumaine awannan gasa
shahararrun matsafane nakarshe domin sunkasance
muriddaine masucin naman mutane, Damatu takarike
xancenta dacewa yaku shuwaga,bannina inamai baku
Shawara cewa kawai kusulale Jikinku kugudu domin
kutsira darayuwanku Yarima Baulaki yace Kadakidamu
Damatu lallai babu inda xamuje tabbas gobe Gasar xata
Sauya salo lissafi xaicanxa domin dukwanimenasara sai
yafadi sannan duk wani Shahararre sai yakasa yadaga
murya yace tabbas gove Xa,aikaroda maxa Damatu tatafi
tana mai tausayamusu tana cewa lallai taurinkanku
xaikaiku yabaro tabbas acikin kwanaki bakwai na wannan
gasa gari yawaye nanfa gari yacika dahayaniyar jama,a
ko,ina kaduba dan,adamne ketafe kuma hanya daya
sukebi hanyarda xatakaisu Filin gasa tashi ganguna
dabushin algaita ketashi saututtuka kaladaban daban
domin kowani Sarki nakasarsa ake busamasa bayan
kamar Sa,anni uku sai cikin gari yaitsitbabu kowa agarin
bakidaya yarada manya tsofaffi da matasa suntare afilin
Gasa kowani Sarki antanaxarmai gurin xamansa shida
Jama,arsa sannan gadunvin jama,a yankallo dagakowace
nahiya bayan kowa yasami gurin xama sai Sarki Duksar
yamike yafara Jawabi yaku taron jama,a mahalarta
wannan taroma itaken Gasar mutuwa inama kowa da
kowa barkada xuwa lallai wannan gasace dataxo da
sabon Sauyi domin munsami karin jarumangasa daga
Daulan andulus kuma dasune xa,bude wannan gasa Yaci
gabadacewa kamar yadda akasaba Sadauki Moha jarumi
daga wannan kasa tamu shine abokin karawan koma
waye daxai futo daga Anduluss, dankari tuni fili yadau tafi
mutane sukarika kwarara ihu bakomai yasa
jama,akewannan ihuba gamida nuna murnansu afiliba
face Sadauki Moha wani bakin katone wanda aduk
lokacinda yafuto filin gasa tofa bayan yakashe abokin
karawansa afilin yake cinye namansa danye dankari ana
wannan ihune Sadauki Moha yabaiyana afilin gasa yai
wani Shirim yai juguf kamar Dodo idankai Idobiyun dashi
Saikarantse aljanine yatakarkare yakwarara ihu
jama,sukara haukacewada ihu to awannan lokacinne
Jaruma SHAMSIRA Tamike tatunkari Filin gasa tabbas
hankalim yankallo yatashi kuma susha mamaki ace
yarinya karama batawuce Shekara ashiriba itace xata
fuskanci Mahaukaci Moha,Fili yaitsit kamar mutuwa
tagifta GODIYA MAI YAWA AGAREKU IBRAHIM KFT,IDRISS
IBRAHIM DENCITY,MARYAM KURA,KAIRAT,UMARSALIHA
HARUNA,UMAR ABDULLAHI MATI GAXALI HASHI BAKURA
KHADIJA USMAN,NAXEER SHU,AIBU MAINASARA KABEER
MUSANURA NAGWUGGO FATIMA A MUKTAR
MUHAMMAD SALISU,daduk wani mabiyin wannan Group

#SARAUNIYA #JUHA PART #5,{;I;} Lokacinda Jaruma
Shamsira tatunkari Filin gasa sai bakiya Jama,asukaishiru
sushiga cikin tashin hankali bakomaine yatashi hankalin
Mutaneba face ganin kankantan shekarun Jaruma
shamsira gashi kuma tanada Mutukar kyau,shikanshi
Sadauki Moha saida ransa yai mutukar baci yakama
cikayana batsewa domin rainine ahadashi wannan gasa
da mace itako Jaruma Shamsira tana tafiyane cikin ixxa
danuna takama irinta manyan,jaruman Fama tashiga
Filin gasan,tafuskanci Sadauki Moha Ransa abace
yadakamata tsawa yace ke yarinya lallai kisani baxan
tausayamikiba awwannan gasa tabbas saina kakkaryaki
kafin inmiki yankan rago sannan incinye namanki danye
agaban idanun yan uwanki yadaga murya yace kuma
abisa raini da Yan,uwanki sukamin suturoki ki fada dani
to,ina mairantsuwa da izzata nine xankashe ilahirin
jama,arku Kawai Sai Shamsira takama babbaka dariya
kamar taxare wannan al,amari yayi mutukar ba jama,a
mamaki ganin Shamsira batadauki Sadauki Mohaabakin
komaiba Jaruminda ihu kawai yakema Maxaje Sukama
Futsari awandonansu Shikanshi Sadauki Moha saida
Fushinsa yakara hauhawa yakama cika yanabatsewa
yanakumbura yana Saccewa to awannan lokacinne kuma
Shamsira tadaure fuska tadakamai tsawa tace kai wawa
lallai kasani FankamFamkam bata kilishi sannan kunnin
jaki bayaba kura tsoro kuma girma jiki dakauri dantse
baya tsorata Jaruma shamsira tadaka murya tace hakika
kasaba karo da maxaje kana turasu kiyama toyau
xakai,arangamada uwar maxaje Ran Sadauki Moha
yakara baci xuciyarsa tahassala yatunxura yakwarara ihu
yafudda wata Sarka watsama Jaruma shamsira tuni
yashako Wuyanta yafixgota taiwani kara inda shikuma
yarika wuri wurida ita asama yarika fankada ita yana
babbaka dariyar mugunta inda jama,a sukasubiyu wasu
nadariya da ihu wasukuma na tagumi datausayama
Shamsira Saida tagalabaita asama SannanJarumi Moha
yafixgota daniyar yadamketa yakarya Wuyanta to ananne
lissafi yacanxa domin Lokacin da yafxgota sai tataho da
kafafunta biyu asama tadaki Kirjin Sadauki Moha da
masifar karfi saida yasaki Ihu yaibaya kamar xaiFadi
itakuma Jaruma Shamsira tadire agabansa
whohobakidaya Filin gasan yadau ihu datafi Kafin Sadauki
Moha yasami Natsuwa tuni Shamsira takwarma ihutakara
daka tsalle taiwani alkafira asama tarika saukema Sadauki
Moha migun naushika abaki dahanci marasa adadadi tuni
tafashemarBakida hanci jini yabatamai ko ina Kaiya fili
yakara hargitsewa da ihuSadauki Moha yafusata
yakwarara ihu yaxare takobi yayo kanta ahaukace Kafin
ya,iso gareta sai tadauki Sarkannan taiwani tsalle taisulu
asama tawatsamar Sarkannan taxargo wuyansa tafixga
yaitsalle yakifeakasa taiwani Gungure tahaukansatacuk
uikuye wuyansa da Sarkannan tamatseshi iyakarfinta tana
kwarara ihu inda Sadauki Moha yayi yayi yakwace yakasa
matsayaimatsa shaka yaishaka tunyana yunkurin,kwacew
a dole yadaina yarika dukankasa da hannayansa
dakafafuwansa al,ajabi yacika Jama,a sukasa aikata komai
can sai hankalin jama,a yatashi mamaki ya addabi
xuciyoyinsu bakomai yasanya Mutane ciki al,ajabiba Sai
ganin Sadauki Moha yadaina motsi jikisa yasaki, hankan
nanuna yamutu dankari Lallai makashin maxa matane
suke kasheshi Jaruma Shamsira tamike takwarara ihu
tasunkuci Gawar Jarumi Moha tacillashi Gaban Sarki
Barmatace kai maxaje lallai kusani yau kunyi gamoda
Dakarun Mutuwa tabbas duk,wani Jarumi,Sadauki da
yafuskancemu awannan gasa to sai yamutu Domin
mumunfi karfi Uban yaroma balle yaro hoho Jama suka
barkeda ihu da suwa wasu sunatafi suna hadawa da fito
tabbas mutane dayawa sunji dadin kisanda Jaruma
Shamsira taima Sadauki Moha domin yadade yanama
maxaje kisan gilla dankari kowa yayi tsitne gamida shiga
tashin hankali Sakamakon Sakin wani sakaran ihu gamida
ruri da kurari da yacika kunnuwan maxaje bakidaya
jama,a sukamaida hankalisu xuwaga inda tsawarnan
kefutowa sai jama,a sukaitoxali dawani garjejen katon
Sadauki tsawo dagirma yaninka Sadauki Moha uku
yanarike dawani murgujejen Guduma mai baki biyu daya
kaifi daya Mulmulanlan Karfe idanunsa sunyi Jawur
jijiyoyin jikinsa sunyi Burdim burdim saiwani huci yakeyi
kamar kumurcin maciji Yadakama Jaruma Shamsira
tsawa yace keyarinya bari murna karanki yakama xaki
lallai shine ajalinki domin inda kikashe Jarumi Moha toni
Sadauki Kilxam babu makawa saina dandana miki dacin
Mutuwa yadaga murya yace inamai rantsu daJarumtata
baxaki kara kwanadaya awannan duniyaba Shamsira
taimurmushi tace kai wawa kare mai haushi abayan Fili
toka tsoratane kakasa shigowa da,iran gasan tomaganace
tafada dacikawa maxa kataho muga wanene xai mutu
kuma wanene xai rayu sadauki Kilxav yakwarara ihu
yafuta aguje yanufi Flin gasa tsanani cika har kasana
motsawa ya,afka filin ahaukace yafarakaimata Dukada
katuwar gudumatana kaucewa nanfa wani yaki maiban
sha,awa yakullu jama,a sukarika ihu Kilxav yanakaima
Shamsira sarada Duka tana tsalle tana walankeluwa
asama tana kaimar Sara itama da takubba biyu sukarika
kaima juna harehare cikin gwaninta danuna kwarewa
afannin yaki lamari yaba Jarumi Kilam mamaki
ganinYakasama Shamsira komai yafusata yakwarara ihu
yashammacetayakifeta damari tsananin xafin Marin
Saidataga Tararin mutuwa tadainagani nawuni lokaci
ahassale Yakawomata wani mahaukacin duka
dagugumarnan setin Kunninta nadama bakidaya Jama,a
sun salma yasameta kuma sunyi imanin indai yasameta
saita mutu amma tsananinXafinnama saita xame
gudumar tawuce iskar gudumar yawatsa gashin Shamsira
Sadauki Kilxav yasa kafa yabanke Shamsira taisama
tafodo Kasa saida tai,aman jini tabaki tahaci yakwarara
ihu tare takaimata wawan duka maitaken sai alahira
SHAYIIIII
;#SARAUNIYA;;;#JUHA PART #5,,,J Lokacin sadauki Kilxav
yasa kafa yabanke Jaruma Shamsira tabaje akasa sai
yakwarara ihu yakaimata wani wawan duka da
Gudumarsa cikinxafinnama tagungure gefe gudakamar
kibiya tamike ahaukace Kilxav yakawomata wani wawan
duka caraf tarike guduman abin mamaki Kilxab yajarraba
fixge gudumarsa ahannun Jaruma Shamsira amma sai
abin yagagara jama,asubarkeda ihu datafi kilxav Yaja taja
saiShamsira taiwani tsalle tamakamarkafa bakinsa
yafashe bisa tilas yasaki Guduman yaja baya Shamsira tai
murmushi tace kai katon banxa abaya kadaki iya rabonka
nikuma kasheka xanyi yanxunnan dankari Ran Kilxam
yabaci yakwarma Ihu yaxare takobi yakifo kanta afuce
yakawo mata sara taxame tamakamar guduma
akwaurinsa kiltakaryashi yakwarara ihu yana dingishi
yakara kawomata Sara takauce taxabgamar sara abaya
bayan yadare jini yaiwatsi yakwarara ihu tadaka tsalle
tasari kansa Kan yai tasa kafatabanke gangar jikin yafada
cikin Jama,a kan yadawo tadaga hannu tacafe shi
takwarara ihu tadaga kansama tace kai maxajen gasa
lallaikusani mubaxo dan wannan gasaba amma bisa
tilastamana shiga Dole tofa sai munkashe Kowa sannan
mukara gaba jama,asuka barkeda ihu gamida tafi harda
fito kaitsaye tanufi tantinsu inda abokan tafiyanta
sukarika mata jinjina,inda afilin gasa acigabada
gudanarda Gasa afilin gasa arika asaran rayuka jiniyarika
malala aima ko,ina ado dajin haka akaita barin
makauniya harranatafada sannan aka buga kugen tasahi
Saida Safe bayan an watse Sai manyan Sarakuna suka
hadu afadar Sarki Barkux inda Sarki Barkux yafara
magana yanacewa yaku yan uwana kusani muntari
aradudaka domin wadannan dakaru na kasar andulus
sunaneman suxame mana annoba kuna gani macene
acikinsu takashemana manyan Jarumammu wadanda
ko,afilin yaki Saidubu Suntaru amma ace Yau mace
tasadasu da ajalinsu lallai akwai abin Dubawa yaxama
dole mudau mataki akansu domin kare mutuncin
masarautummu sai wani Sarki maisuna Maxkur yace
inaso kowa yakwantarda hankalinsa domin awannan
karandama naxo dawani kiwa taccen Sadauki Masuna
Barkuxyaci gabadacewa shidai wannan Sadauki Barkux
yakasannce wani narkeken katone shitamkar kiwataccen
xakine baisan komaiba sai kisa bashida tausayi balle
imani takensa shine yakashe mutum yasha Kwanyarsa
sannan shahararrene afannain tsafi gagarabadaune
takowace Fuska lallai ina tabbatarmuku dacewa koda
Dakarun Andulus xasu taru akan Sadauki Barkux to babu
abinda xai hana yaturasu kiyama koda sarakuna suji
kurari dacika bakin Sarki Baxkur sai suka aminta dashi
amma Saida sukai wani Shiri nadaban domin sunkaray da
al,amariJaruma Shamsira acankuma Masaukin Su
Sadauki Ashraf bayan sunsami natsuwa sai suka fara
tattaunawa inda Sadauki Ashraf yace yaku abokan tafiya
lallaifa kusani akwaiaiki agabammu domin munakan
hanyarmuce taxuwa Aljeriyal Waki Waki domin Samo
Ganyan ItaciyarShajaratul mubaraka domin Muwarkadda
Xairura yar uwan Zainur to,amma dolene mutsaya domin
mukarike wannan gasa domin acikin Dakarun wannan
Gasa akwai jarumai guda mai Suna Shuraik abokin tafiyar
mune yarima Safwan yace Shikuma wani aika aikan
tsinanniyar taimasa Sadauki Ashraf yace bataimasa
komaiba ammafa xataimasa awannan filin gasan xata
aikata masa sharrinta Caraf Yarima Baulaki yace kana
nufin Tsinanniya Sarauniya Juha xata Bayyana afilin Gasa
Ashraf yace tabbas xata bayyana domin dauke hular kan
SadaukiShuraik domin Hular tanada mutukar tarihi
aduniya Madugu yace yakai Jarumin maxa bakabamu
labarin wannan hulaba Sadauki Ashrif yace aa Waka
abakin mai ita tafi dadi Kajira Sadauki Shuraik dakansa
Xaibamu labari ayayin tafiyarmi aljeril waki waki ahaka
sukai barci Inda Jaruma Shamsira da Yarima Baulaki
sukai kairantsuwar cewa mutukar Sarauniya Juha
tabayyana gobe tofa Sai hali domin xa,akarr uba
agurin,Gari yawaye tuni jama,asuncika Filin gasa wasuma
agurinsuka kwana nanfa Fili yacika yabatse har ba
masaka tsinke inda manya jarumai sukarika keto fili suna
bayyana jama,a namusu ihu da tafi amma duk da haka
haryanxu basuga abinda sukeson ganiba Wato tawagar
Jaruman Kasar andulus dayawa jama,a sunrika cewa ai
Sungudune domin sunsan yaudolene akashesu bakidaya,
wasukuma nacewaIna aibaxasu gudaba domin Dakarun
Fama basa juyama abokan gaba baya saidai gaba da gaba
Nanfa gardama yakaure inda wasu nacewa sungudu
wasu kuma nacewa aa lallai sunanan adai jirasu inda mai
Sanarwa yafara sanarwa yaku jama,a gari ya waye duhu
yagushehaske yagauraye ko,ina jaruman gasa Sun hallara
saidai annemi dakarun Kasar andulus anrasa
da,alamusunkarayane sun Fece saboda hakagasa
xaicigaba Kawai Sai aji wata murya nacewa kai mai
Sanarwa lallai Dakarun andulus nanan kuma Sai
munkashe kowa ayau dinnan Kayya ai Sai Fili yadau ihu
da tafi shewa harda Fito Kar ubannan wannan al,amari
yasanya dukkan jaruman gasannan sun hassala sunkuma
Kudiri mumunan shiri akan Dakarunkasar Anduluss Take
Saduki Barkux yatakarkare yakwarara ihu mai amon
gaske wanda ihu tahaddasa tsawa da walkiya yankallo
suka tsorata cikin rudani Suka maida kallonsu xuga
Sadauki Barkux dankari aisai sukai arbada Sadauki Barkux
tsananin muninsa xai iyasa maikaramin ciki tayi bari
Kamar giwa yanufi Filin gasa yana wani cika yana batsewa
kamar xai fashe saida yaje tsakiyar Filin Sannan
yakwarma ihu yakama babatu yanacewa kai jaruman
karya lallai kusani ganamiji atsaye lallai yau narantse da
Girman Kaina gamida Karfin dantsena ayau ba dakarun
andulusaba Koda Sarauniyar andulus Salimatul andulus
tabayyana agabana tokwananta yakare Dankari aikoda
yarima Baulaki yaji an,aibata Mahaifiyarsa Sai yamike
Yakwarma wanisakaren ihu GIRKI YSK
TALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg

SARAUNIYA JUHA
Littafi na shida 6
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Ebook created by Shuraih Usman
Publish @ www.hausaebooks.com.ng

{#SARAUNIYA #JUHA PART 6A} Lokacinda Yarima Baulaki yaiwani Futan kibiya yatunkari Sadauki Barkux wandake tsaye afelin gasa yanata hayagaga har Yarima Baulakiyadaka tsalle yadira agaban Sadauki Barkux bawata wata Yarima Baulaki yagabxama sadauki Baxkur sara aka tamkar yasari Karfe haka wani Sauti yatashi takobin takarya tsananin mamaki Yarima Bulaki yakasa aikata komai shiko Sai Sadauki Barkux yasa kafa yabanke Yarima Baulaki saida Baulaki yai sama yafado tim jama,asukadau ihu da tafi Dakyar Yarima Baulaki yamike yashare bakinsa yaji jini yakurama Sadauki Barkux Ido tamkar mayunwacin maye Sadauki Barkux yabusheda dariya akarshe yadaure Fuska yakwarma ihu yace kai yaro ni Sadauki Barkux naci Dubu Sai ceto lallai yau bamakawa saina kasheka sannan abokan tafiyarkama baxasu Rayuba suma saina aikasu kiyama yaci gabada babbaka dariya kamar mahaukaci afusace Yarima Baulaki yakwarara ihu akarshe yadakama Sadauki Barkux Tsawa yanacewa kaiwawa kasani samun galaba afarko ayaki bagalabace yadaga murya yace lallaikafara yakida nasara Saidaikuma akarken yakin al,amari Smbaxai maka kyauba domin saina maka kisanda sai makiyinka yatausayama dankari wadannan kalamaina yarima Baulaki sunyi Mutukar Harxuka Sadauki Barkux inda yakwarma ihu sannan yaxaro takubba guda biyu Yaikan Baulaki ahaukace inda shima Yarima Baulaki yaxare wani Takobi ya afkamasa da yaki wohoho ai nanfa kowa yasha mamaki domin shikansa Sadauki Varkux yayi mamakin Jarumtar yarima Bailaki yadda yakasa tabashi saida suka dauku tsawon Sa,abiyu suna tataburxa amma bawanda yainasaran yankan wani Sadauki Barkux yafusata yakwarara ihu yatakarkare yakaima Baulaki wani Bahagon Sara daniyar kille kansa Yarima yakare amma tsananin karfin Sara saida Takobin Yarima Baulaki takarye kafin yai wani abu tuni Sadauki Barkux yadamkeshi yai Samadashi Jama,a yankallo suka dau ihu gamida sowa inda Manyan Sarakuna sukarika dariya suna tafawa Sadauki Barkux yaikoli kolida Yarima Baulaki zaimakadaKasa amma sai Reshe yajuyeda mujiya domin lokacinda Yarima Baulaki yaci kasuwan Sama Sai yadaddage iyakarfinsa da hannuwansa biyu yadaki Tushen kunnuwan Sadauki Barkux hoho aitsananin masifar xafi saida yadainaji nawani lokaci yajikamar anxurkudamar kibiya acikin kunni yakwarara ihu Sannan yai jifa da Yarima Baulaki Kamar biri tamkamar mage Haka yarima Baulaki yadire avisa kafafusa yana wani muxurai wohoho al,amarin yaburge yankallo da masoya subarkeda Ihu gamida tsalle Suna kiran sunan Baulaki Baulak Baulaki tabbdijam aisai Sadauki Barkux yafusata yahassala yaikan Yarima Baulaki ahaukace yarika kaimar miyagun hare hare inda Yarima Baulaki yarika xillewa yana maida martani dawata Karamar wuka bakakirin anacikin wannan Dambarwanne Baulaki yashammaci Sadauki Barkux yasokamar wuka akwayar ido take Idon yafasa yatsiyaye Kar,ubannan Sadauki Barkux yakwara ihu yayaga rigansa yadaure Fasasshiyar idon yakara kumaji ya afkama Baulaki dawani irin yaki na masifa tirkashi aisakace yanxu afara YakiN Inda yatakura yarima baulaki yakuntatashi yatoshe mishi duk,wata kofar tsra tsananin masifa yarima Baulaki yaji kamar ransa xaifuta saboda masifan kare harehare awannan takinne Sadauki Barkux yayankeshi hargu uku biyu acinya daya afuska jini yarika xuba ajinsa kamar ruwa wannan lamari yatashi hankalin Baulaki inda yai wani karaji yajefarda takobinsa yakwarara ihu yayaga rigarsa yajefar yanuna Sadauki Barkux yace kai Shaidani lallaifa saika Mutu Kuma nine ajalinki yadaga murya yace toho kakarba ajikinka Sadauki Barkux yahassala yafallo aguje yakawo ma Yarima Baulaki wani mugun sara maitaken kurunkus Caraf Yarima Baulaki yadamki hannunsa yakifeshida mari tsananin xafi dakarfin mari saida daya kwayar idon na Sadauki Barkux tai waje nanfa Yakama bigebige jini nakwarara, inda Yarina Baulaki yaxaro wani gatarin karfe yatamfatsama Sadauki Barkux Sara atsakiyarkai take kan yadargaje yatarwatse naman kan yawatsu acikin Sassan yankallo jama,a sukasa ihu inda mata suka tsorata hankalin Jaruman gasa yatashi kawai sai wasu Dakaru sugoma sukai ihu suafka Filin gasa su afkama yarima Baulakida Sarada Suka iRInna daukan Fansa indacikin lokaci kankani yasadasuda ajalinsu wasuma suka fado filin yadaka tsalle yafada cikinsu yaturasu kiyama al,amarin yalalace tsarin gasa yalalace inda gungun jarumai sukarika afkama yarima Baulaki shikuma yana turasu lahira kaiyya ai koda abin yamunana kisan yakaxanta jini yarika feshi ko,ina, Kwatsam SaI AJi ansaki waniihu mairatsa kwanya ihu mairaxana ragwage ihu maisa mata futsari abujensu Kawai saiwani sharbeben jarumi yabayyana kyakkyawane yana sanye da Hular karfe mai kyalkyali yanarike dawani Farin gatarijikinsa babu riga Murdaddan katone ko,ina najikisa amurde yake afusace yatunkari Filin Gasa yana wani huci kakamar bakin maciji inda Yankallo sukabarkeda ihu datafi suna kiran sunan wannan Jarumida yabayyana mai cikeda kwarjini dabantsoto sunacewa SHURAIK shuraikSHURAIK afusace Shuraik yakwarara ihu yafalfala aguje yatunkari Filin Gasa dankari Shima Yarima Baulaki yakasa Daurewa sai yabarka ihu yaikan SHURAIK yana ruri Suka hadu jikake kakaskas haduwan takubba yaki maitada hakali yakullu sushiga Farautanran junansu tabbaskarfinsu yaxodaya Kwatsam Sai ajiakwarara wani Sakaran ihu asararin Samaniya bakidaya Jama,a suka daga kawunansu Sama domin ganin mekeshirin Faruwa dankari aisai Jama,a sukai toxali da wasu maka makan angulai guda takwas sunyokasa xasu diro afilin gasa Kaiya Sadauki Ashraf yakwarma Ihu yace Abokai Tsinanniyarfa ta,iso Atare sukamike gamida xare,TAKUBBA shayia Dan Nijar;;;#SARAUNIYA JUHA;;;#PART #62 Lokacinda manya manyan angulai guda Takwas suka bayyana asararin Samaniya ayayinda Yarima Baulaki da Sadauki Shuraik suke tsakiyar Danbarwa Sai Sadauki Ashiraf yakwarara ihu sannan yace abokai kushirya shierin yaki tsinanniyar tabayyana atare Jaruma Shamsira,Madugu Uban tafiya Yarima Safwan suka xare takubba suka nufi filin gasa aguje suna ruri sufada cikin Filin gasa kayya alokacinne Angulannan takwass sukadira afilin gasan amma sai suka rikide suka xama wasu murxa murxan mata kyawawa cikin bakaken kaya da damara tabaki, Matan Irinsu daya babanbanci nanfa afarakallon kallo kankace haka yaki Yasarke atsakaninsu maitada hankali ashiga misayen takubba tamkar aljannu dukkansu sukarika kaima juna mugun Sara Inda shikansa Sadauki Shuraik dole ya afkama Bakin Matannan da yaki Sadauki Ashiraf yatasa wasu mata guda biyu inda surika kairuwa rana inda matan sukaxamemai alakakai sutakurashi sunakaimai Sara atare cikin xafinnama irinna walkiya ahakane sukariktashi har suka yankeshiacinya alokaci guda tsananin xafida xugi saida Sadauki Ashiraf yakwarma ihu yagyara rikon takobinsa yakaremamatannan kallo inda suka fashemar dadariya wannan lamarine yakona xuciyar Ashiraf yakwarma ihu yafadamusu da yaki irinnadaukan Fansa suma sufadamasa awannan karan lissafi yacanxa domin tuni Ashiraf yarikitasu yarudasu damiyagun Sara da,suka yatakurasu yarudasu yatoshemusu duk watakofar tsira harsukasa tare hare haren da yake kawo musu yashammaci daya yashekamata kaifin takobi akafada tuni yakille kafadanta yafadi kasa takwarara ihu yasokamata tsinin takobi aci yasa kafa yabanketa taisama tafado matacciya Sauran matan sukwarma ihu inda suka kara axama dabudema su sadauki Ashiraf kofofin masifa kaf babu wanda basuimar mummunan rauniba inda Ashiraf yakara kashe mata biyu haka Itama Jaruma Shamsira tatura biyu Kiyama inda Yarima Safwan ya Sokedaya da tsinin Mashi Sai yarage Saura mace daya dankari aikoda taga ankashe yan uwanta bakidaya Saita kwarara wani Sakaran ihu wanda yarikta filin gasan Sama tai wani rugugi kasa taigirxa Jama,asuka tsorata sudauka samane xata rikito koko kasace

Please Login or Register in order to submit comment