Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

al,auransune maxan suka xurata awani karamin gora saisudaure goran akugunsu inda matan sukuma suke rufe al,auran nasu daganye yawansu xaikai dubu goma Shuraik yamike yakalli Sarauniyarsu yace Yake wannan shugaba shin wani xunubi na aikata muku dakuka kawoninan lallai kusani nibakone awannan yanki naku inarokonku dacewa inhar namuku wani lefi to kuyafemini Sarauniya takeceda dariya akarshe tadaure fuska sannan tadakama Shuraik tsawa tace kai wawa mahaukaci lallai kasani sam bakaimana lefiba kawaima kataimakemune Shuraik yace idan harna taimakekune tomexaisa kuwahalardani harsaida na suma Sarauniya tace kai wawane to ai yankaka xamuyi kamar Rago domin yin hakika da namanka ga Matar dana yarima Kurja data haifi yambiyu koda Shuraik yaji haka sai yaji wani Sabon karfi yaxo masa yaji kamar xai iya yakar maxajen duniya sai yakwarara ihu yace kai tsinannu lallai kusani kunyiKuskure nafarko amma kadaku karanaviyu xaku hallaka sarauniya tafusata tace to bari muga irin baiwanka taitsawa gadakarunta tace kai maxaje kudaddatsamin nama mutuminnan dankari ai sai dakaru maxada mata suka barka ihu sukaikan Shurai shima yace ganinan agareku tsinannu nanfa yaki yasarke masifa takullu inda akafara misayen takubba arnan Dajinnan sukarika kaima Shuraik miyagun sarada suka yana karewa gamida Gocewa gamida maida musuda martani wani abin tashin hankali shine koda Shuraik yainaran Saran arnan dajinnan ko yasokesu tofa sai yajisu kamar namijin dutse ya Soka, kwata kwata kaifi da tsini basa tasiri ajikinsu Yasoki duk inda yakamata yasoka haka yasari duk inda yakamata yasara amma duk sai yaxamo abanxa inkoyaikuskuren gabxamusu duka da hannu tofa saiji wani xafi daradadi da xugi kamar ya naushi bahagon Dutsee nanfa Hankalin Shuraik ya dugunxuma yarasa inda xai bulloma arnan Dajinnan tunaninsa yakure lissafinsa yacanxa ana wannan dauki badadinne wani Bakin arne yalabtama Shuraik Sara agadan baya, bayansa yadare jini yai feshi tsananin xafidaXugi gamida Radadadi yaratsa Shuraik Yakwarara ihu wani yasa kafa yabankeshi take Shuraik yakife akasa bakinsa da hancinsa na xubar jini, inda yaga duniyar tafara jujjuyawa yafara ganin uku a hudu to alokacinne arnan Dajin suka kewayeshi sannan alokaci guda kuma atare suka rafka ihu gamida daga makamansu xasuima SHURAIK RUFDUGU TAB ABINCI YA ISO INA XUWA;;;SARAUNIYA JUHA PART 69
Lokacinda shuraik yakwarara ihu wani arnen daji yasa
kafa yabankeshi Shuraik yakife akasa sai arnan dajinnan
suka kewayeshi suna jujjuya makamansu suna kewayashi
suna ambaton wadansu kalamai Shuraik yayunkura
yamike yakare musu kallo sannan yai naxarin Fadansu na
baya yatuna duk inda yasari arnannan dakuma guraren
da yasokesu amma sam ko kwarxane bai musaba sannan
yatuna akwai aiki agabansa na karbo Hular Daraja domin
cika alwashin da yayi agabanmiliyoyin al,umma, sai
yagyara tsayunsa sannan yabarka ihu mai Raxanarwa
dankari aikamar yagayyaci arnan dajinnan sai sukai
kuwwa suka afkamar da miyagun hare hare take sabon
yaki yabarke wata masifan takullu awannan karan Jarimi
Shuraik yasauya salon Fada domin yadaina kaima
arnannan harehare kawai yana gocewane gamida xillewa
sannan yana naxarim Wannan yaki kwatsam wani kato
yakawomai wani makahon Sara Shuraik yagoce sannan
yaikasa kasa yasa takobi yaxabtare al,auran arnannan
dake cikin Gora dankari ai yass yayanketa inda tsananin
xafi arnan yakwarma ihu yafadi matacce wannan
lamarine yasa arnan dajinnan suka Raxana sukaja
dabayagamida xubama Shuraik idanu Shuraik yai
murmushi Itakuma Sarauniyarsu takwarara ihu tace kai
tsinanne lalllai yau mutuwa agareka Dolene domin tsawo
shekaru dari kenan rabonda naga mutuwar Jarumina
agabana amma yau kakashemin Dakarena guda daya
Shuraik yadaka mata tsawa yace ketsinanniya lallai kisani
bawai dakaranki dayaba ina mai rantsuwa da Jarumtata
dagake har jama,arki babu wanda xai Rayu dukkanku yau
Saikun mutu Sarauniya Takwarma ihu taima Jama,arta
tsawa tace kai maxaje kukashemin Sakarannan take suka
kwarma ihu su,afkama Suraik da mugunnufi kayya
awannan karan suji masifa kuma sun gamu da ajalinsu
domin kamar kiyashi haka Shuraik keturasu kiyama
kurdawa tacikinsu yakeyi yana yanke musu maxa kuta
gamida farke kiraxansu gurin yarugumeda ihun maxaje
gamida karafkiyan takubba kayya masifa bakyau ai acikin
Dakika Dari Shuraik yai fatafata da arnan dajinnan wanda
saboda tsananin masifa da yasauke musu tilas sukaja
baya sunama Shuraik kallon aljani inda ran Sarauniyansu
yabaci takwarara ihu gamida daka musu tsawa amma sai
suka kasa motsawa Shuraik yace ke sakarya dakarunki
Sunkaraya sambazza su iya aikata minkomaiba shin xaki
mika wuyane koko kina bukatan mugwabxa yaki domin
banbace mai Sarauta tsakanin nidake Sarauniya tacika
tabatse taikaman tafashe sai taxare takobi tace kai
tsinanne lallai yauce ranan mutuwarka idan harka gano
logan jama,ata kakashesu tofa Nibakasan tawaba Sai ta
kwarara ihu tayo kansa tana ruri sai Shima yai kanta sukai
wani irin haduwa tamanyan Jarumai kwatsam suka Sarke
da yaki Takawoma shuraik Sara yagoce cikin hanxari
yagabxa mata Sara akirji tuni yaburma kirjinta jini yai
waje kafin takara yunkuri tuni yasake barka mata sara
akirji yafasa kasusuwan kijinnata aibata Samu damar
ihubama kawai tasulalene akasa matacciya kaiya ai
jama,arta naganin haka Sai suka xubarda makaman
yakinsu sannan Suka fada daji aguje domin neman tsira
Shiko Shurai Sai yagyara damaransa yai gaba yasha
mutukar wahala kuma yagalabaita yaci axaba ahannun
Sarakunan aljannu da mutaneamma akarshe ya,isa wani
banban Ruwa yakai yakawo inda yasadu dawani tsoho
mai suna Darkan indatsohon yafada masa wasu abubuwa
guda uku nafarko yace kasani yakai Shuraik kana
dabdacinnasara amma saikakara xage Domin wannan
ruwan kawai xaka ttsallake kasaduda Burinka sannan
kasani wannan ruwan daidai yake ta Ajali domin babu
watarai bakuwada xata shigeshi Face ta halaka tabbas
tarihi yanuna babu wata bakuwar halitta da tataba haure
wannan ruwa Sannan kasani koda kayi nasaran mallakan
Hular Daraja Tofa ZAKAI RIKICI DA SARAUNIYA JUHA
DOMIN BAXATA KYALEKABA kawai sai tsohon yabace
SHURAIK yaxare takobinsa yagirgixa yace lallai babu wani
Rai Mutun ko aljan Ruwa ko Iska daxai hanani Ratsa
wannan ruwa domin kowanene yace xai Shiga tsakanina
da burina tofa Saina turashi kiyama yakarema ruwan
kallo sanna yace domin tsallake wannan ruwa ina
bukatan jirgin Ruwa Take ya dauko wani gatari yafara
duban manyan itace domin kera jirgi har yakai kan wani
katon itace yadaga gatari yasari itace kawai Sai yaji an
rafka ihu ance Wayyo yasaremin kan Dana Kuma
bamakawa shima Sai nare kansa Koda Shuraik yaduba
Gatarinsa sai yaga jini na diga yakalli bishishiya daidai
inda yasara sai yaga jini nakwarara asaman bishinyan
kuma Hawayene ke xuba sharaf sharaf KAI NA FA DAN
RAXANA XANSHA SHAYI#SARAUNIYA JUHA PART 70
Lokacinda Shuraik yatakarkare yasari katuwar itaciyarnan
domin yakada ita yahada jirgin Ruwa sai yaga jini
agatarinsa yadubi inda yasara Sai yaga jini naxuba koda
yadaga kansa yakalli saman bishiyan sai yaga itaciyar
naxubda hawaye dankari Shuraik yaja baya sai akwara
ihu sannan arika ambato wasu kalmomi hardaddu kawai
sai bakidaya itatuwan dasuke kewayan gurin sukama
kadawa suna wani Juyi gamida rangaji kawai sai wasy tika
tikan aljannu surika dirowa daga kan bishiyoyi suka
kewaye Shuraik suna muxurai kamar saci babu can
babban su yadiro wani narkeken katone mummuna
nakarshe yakwarara ihu akarshe yadakama Shuraik tsawa
yace kai banu adam lallai kasani agarin shishshigi dakaran
baninku na yan,ada kakashe dan autan Sarauni Bakiya
kuma kaima saika mutu domin Inna bakiya dakanta
xataima hukunci tsinanne, Shuraik yace aa lallai namuku
laifine bisa kuskure domin nibana ganinsa shikuma yana
ganina to meyasa bai guduba wannan magana tabatama
Shugaba Kurdas rai yakwarara ihu yaitsawa ga Jama,arsa
yanacewa kai jama,ar aljannu kukama wannan
bil,adaman kudaureshi dumin yadandani axabar Inna
Bakiya sai dakarun aljannu sukai ruri sukai kan Shuraik
inda shikuma yaijifa dagatarin hannunsa sannan yaxaro
wasu tagwayen takubba ya,afkama Jama,ar aljannu da
axabebben yaki maitaken kare dangi domin wani sabon
salon masifar yaki yake sauke musu tayadda tsananin
masifa aljannun kekashe kansu dakansu bala,i lallai
futana akwance take kuma mai tasota tsinannnene kisan
kiyashi Jarumi Shuraik kema aljannu gamida kisan gilla
duk inda yakutsa saidai gawawwaki naxuba, kasa tajike da
jini Kayya aikoda Shugaba Kurdass yaga masifarda
Shuraik kesaukema dakarunsa sai yakwarma ihu yadaka
tsalle saigashi agaban Shuraik kafin Shuraik yaiwani
yunkuri tuni aljani Kurdass yakifeshi da mari tsananin
xafin marin saida Yaga taurarin mutuwa yarude gamida
futa ahayyacinsa aljani yasa kafa yabankeshi Shuraik
yaibaya xaifadi sai Dakarun aljannu suka damkeshi
sukaimar daurin huhun goro sukagur fanardashi akasa
Shugaba Kurdass yace agabato dajiragen ruwa take
akawo jiragen ruwa shugaba Kurdass yace adorashi ajirgi
mukaishi Fadar inna Bakiya itace xata yankemar hukunci
abisa xunubin da ya aikata mata koda shuraik yaji cewa
aljannunnan ruwannan xasu ketare dashi sai ransa yai
fari sannan yasamu natsuwa tafiyar Sa,abiyu suyi acikin
ruwannan suka haure inda suka isa wata tsohuwar
masarauta agabatardashi agaban Inna bakiya takarema
Shuraik kallo saitace kai banu adama lallai taurin kanka
yakai tsaurin idonka yayi tunda har kabaro nahiyarku
tamutane kashigo duniyar aljannu kuma kakashemin dan
autana Surai Sai taxaro wani bakin mashi mai tsini
tasokama Shuraik akirji tsananin xafi saida yama ihu da
kururuwa ammasaitaci gaba da dannawa har jini yafara
bulbulowa taxare mashin Sannan takafa bakinta akan
raunin takama xukar jinin Shuraik tamkar yaro na xukan
nonon uwarsa tsananin xafi da xugi Shuraik yaji kamar
tana xuke komai najikinsa take yarika kwarara ihunne
man taimako amma ina saida tasha jininsa ya isheta
sannan ta dago kanta bakinta dumu dumu dajini saita
busheda dariya tace lallai ahaka saina xuke jinin jikinka
bakidaya domin kasan girman xunubin daka aikata mana
tai umurni da adaukeshi akaishi Kurkuku aajiyeshi take
aljanu sukai gabadashi ajefashi awani daki maitsananin
duhu tayadda ko tafin hannunsa baya iya gani bakidaya
jikinsa bakarfi yayunkura xaimike amma sai yaji jiri
nadibarsa xai fadi sakamakon jinin da Inna Bakiya taxuka
masa kawai sai yakoma yaxauna xamansa keda wuya
saidakin yagaurayeda wani haske sannu ahankali wata
kyakkyawan aljana tabaiyana Shuraik yaxuba mata ido
Saitace barka Jarumi Shuraik sha,alwashi SHURAIK yace
wacece ke kuma mai yakawoka aljana tace sunana
Zaharira kuma naxone intaimakeka Shuraik yace tayaya
xan yarda dake al hali ina Sane da Muna funci da yaudara
irinnaku na ajannu Zaharira tace kasani yakai Shuraik Da
wannan masarauta tana karkashin kulawan mahaifi nane
amma sai Inna Bakiya ta yakeshi takasheshi bisa xalunci
takarbe Sarauta sannan tasa akame bakidaya Dangina
adaure nikadaine nainasaran Gudu nabuya awata
Tsohuwar rijiya akullun sainai yunkurin Daukan Fansa
amma abin yafi karfina tabbas kaine xaka taimakeni
kacikamin burina kakashe aljana Bakiya sannan
kakwatamin Dangina Shuruik Yace tayaya xan,iya yaki da
wannan Shu,umar aljana mai tsananin tsafida siddabaru
gashi taxukemin jinin jikina gabobina Sunyi rauni
kasusuwana bakarfi hatta tsayuwama yagagareni Aljana
tace bude bakinka take Shuraik yabude bakinsa sai
tanunashida yatsa take wani hasske yarika shiga bakinsa
da idanunsa hancinsa da kunnuwansa inda yajiwani
masifaffen karfi yana ratsa ilahirin jikisa tsananin shigan
karfin yaji kamar kasa baxata iya daukansaba yaji kamar
xai iya yakan maxajen duniya aisai yatakarkare yakwarara
ihu aljana tadauke hannuta hasken yabace tace kasani
yakai Shuraik lallai gobe Inna bakiya xata turo adaukeka
domin takara xukar jinin jikinka domin sotake takasheka
tahanyar dandanamaka bakar axaba saboda haka kayi
duk yadda xakayi kakwaci wukar hannunta domin
da,wannan wukane xaka iya kasheta sannan akwai wasu
takubbu guda biyu dasuke rataye ajikin tambarin
maSarautan kasannan kayi duk abinda zakayi kamallaki
daya to xakai galaba akan makiyanka sannan nikuma
nama alkawarin xandaukeka inkaika tsurinna dama inda
HULAR DARAJA TAKE DOMIN CIKAR BURINKA NIKUMA
NANFI RUFAR SHAYI DOMIN SHAN ABINSHA MADARAJA
SAHAYIIIIIIIIII
SARAUNIYA JUHA
littafin na bakwai 7
Na Ibni Abdullahi Abdullahi
Ebook created by SHURAIH USMAN
Published at www.hausaebooks.com.ng



1) Lokacin da Jama,ar aljannu suga Shuraik yasoke Sarauniyarsu sai sukai kansa afusace kayya dasunsan masifarda xasu fuskanta dabasu kusanceshiba domin ihu yakwarara yanarike da miyagun takubbannan guda biyu dayaxarosu ajikin tambarin Sarautan kasan yashiga raba kyautar mutuwa aikoda Jama,ar aljannu sutabbatar idan akadauki wani lokaci anawannan bakin artabubabu makawa sai Sadauki Shuraik yakarardasu saisukaja baya inda sukarika mai kallon shaidani to alokacinne Gimbiya Zailula tabayyana,tadakama mutanenta tsawa tanacewa yaku jama,ar aljannu lallai kusani wannan jarumi ba,abokin fadanku bane domin yarabaku da masifane tadaga murya tace kusani kashe tsohuwar banxannan Ribace agareku Domin takwaci mulkine ahannun Mahaifina Sannan tatura yan,uwana kurku takumarika gana muku axaba to akan mexaku yaki wanda yakau mukuda wannan axxaluma take jama,ar aljannu suka Xubarda makamai gamida sunkuyardakawunansu kasa Ginbiya tadafaKafadan Shuraik bat suka bace Sai suka bayyana abisa wani Farin Dutsemaidaukeda manyan bishiyoyi da dingima dingiman tsaunika Shuraik yakalli Gimbiya yace yake gimbiyar aljannu nan inane kika kawonialjana tace nacika maka alkawarinkane kasani daga wannan dutse,zakai tafiyace tatsawo Sa,a biyar kariski Tsaunin Bukrun inda Boka Akilu da Sarkin aljanu Wasulu sukai mutuwar Kasko to awannan tsauni agurin Hular daraja take tadafa kafadan Shuraik tace kasani yakai namijin maxaje ahalin yanxu kana tsakanin mutuwaneda Rayuwa domin acikin wadannan Sa,anni biyar daxakayi kafin ka,isa Tsaunin Bukyum tosai kwagwammace Mutuwa da Rayuwa tabbas sai kanada tsawon Kwana xaka,iya mallakar wannan hula takare magananta dacewa nidai nacika maka alkawarinka inamaka fatan nasara Sai tabace Kaitsaye Shuraik yatunkari Tsaunin Bukrun inda yaita arangama da miyagun aljannu da Muggan namun dajitabbas Shuraik yakusa mutuwa daburinsa amma akarke ya,isa tsaunin da miyagun Raunuka inda yaikaxamin yaki da aljannu masu ba Hular Daraja kariya inda yainaran karkashesu bakidaya amma atake awajen yafadi Sumamme saida yakwana ya uni Sannan yafarfado yai toxali da Hular Daraja abisa Wani Farin Dutse Hular na kyalkyali da wani Haske dasauri yamike yanufi hulan yadauka yarungume Hular saiyakwarara ihu inda bakidaya Dajinyadauki ihu datafi da Shewa hardaguda adaidai nanne Shuraik wanda keba SADAUKI ASHRAF,YARIMA,B
AULAKI JARUMA SHAMSIRA, YARIMA SAFWAN DAKUMA MADUGU UBAN TAFIYA LABARI yatsayashiru sannan yaci gabada cewa Yaku abokaina lokacindanaga na mallaki Hular Daraja sai nakama hanyar KOMAWA gida domin damka Wannan Hula ga Surikina Attajiri Saiham saidai kash hanya tabiyodani tabirnin Sumar inda natarar ana gabatarda Gasan mutuwa Tsautsayi yadebeni nashiga wannan gasa yakallesu idanunsa sunkada Jawur yace kuma agabanku TsinanniyarNan SARAUNIYA JUHA tarabanida wannan Hula sai yadaga murya yace inarantsuwa da Soyayyar danakema Masoyiyata SARRINA Saina isaBirnin Juha Lallai baxammutuba Sai na Karbo Hulata a Hannun SARAUNIYA JUHA axxaluma Sadauki Ashiraf yace lallai muna karfafa maka burinka kuma xamu hada karfida karfe wajan ganin munkawo karshen xaluncin Sarauniya Juha Sukaci gabada tafiya abisa Jirgin ruwa saida sukai tafiyar Sa,a biyar suna keta ruwa Sai Jaruma Shamsira taceda Ashiraf yakai Jarumin Maxashin baxaka bamu labarin GimbiyaSuwaida ba SAI Ashiraf yace aa itadakanta xata bamu labarinta domin ahalin yanxu tana bukatan taimakommu Kafin yakarisa maganarsa sai sukaji ankwarara ihu ruwa yakama tangal ruwa na juyawa kamar kogin xai kife Sadauki Ashiraf yaitsawa gamida cewa kai maxaje kushirya kufudda bakanku domin Gwabxa yakida Aljanun ruwa atare suka mike gamida saita kibau kaiya aisai gawasu jajayen aljannun Ruwa surika keto ruwa suna falfafala gudu asaman ruwa tamkar suna bisa turba sunufi Su sadauki Ashiraf inda sukuma sufara sauke musu ruwan kibau tirkashi ai saiga aljannu natsalle suna kamawada da wuta sakamakon ruwan kibiyada sukesha tamkar saukan ruwan Sama koda adauki lokaci maitsawo sai anemi aljannunnan akarasa bakidaya sun mace suci gabada tafiya cikin jirgin ruwansu harsu fara hangogabar kokinnan sunadab da isa sai sukahango Rundunar Jajayan aljanunnan Ganin haka Yarima Baulaki yace Abokai kuxare takubbanku kudannanma aljannun axabar Mutuwa atare suka xare takubba sukwararaihu gamida dakatsalle sufada Ruwannan aguje SunufI gabar kogin sudaka tsale su afkama aljanun da sarada suka tamkar Guguwar annoba kamar balbalin haka Jaruma shamsira keragar gaxan aljannu duk inda tafada gawawwakine Kexuba tana fekewa da Sokewa inda harwani tsalle take tana shawagi asamatana rabama Shaidanu mutuwa kyauta haka Yarima Baulaki yarika Farke aljannun yana watsidasu kaiya maxasuke maganin maza YarimaSafwan tamkar aljani haka yake kurdawa cikin aljannu yarika turasukiyama tuniguri yahargitse Ihun maxaje da karan haduwan takubba yarikita ko,ina jini yarika ambaliyaarika watsida Sassan jikin,aljannu Kura taturnuke ko,ina taisama canajishiru babu karan takubba babu ihun maxaje gurin yai Dumm can Kuran yayaye haske yabayyana Dankari aisaiga DAKARUN fansa YARIMA BAULAKI,SADAUKI ASHIRAF,SHAMSIRA,SAFWAM JARUMI SHURUIK atsakiyar gawawwakin aljannu Sadauki Ashiraf yace Maxaje babu lokaci mucigaba da tafiya domin munadab da,isa Birni BASRAM take suhaye dawakansu sucigaba da tafiya harsuka isa birnin lokacinda suka shiga cikin Birnin Saisukasha mamaki domin daukacin mutanen garin Maxa damata Suxama Gumaka gasunan akame ako,ina Nanfa Sukarika xagaya birnin, Mutun daya basu samuba mairai duk sunxama gumaka NIKUMA RUNFARSHAYINAKENEM
#SARAUNIYA JUHA PART #72 Sako sako su Sadauki Ashiraf suke zagaya garin Basaram tsammanin xasuga wani mahaluki mairai amma duk inda sukabi Gumakane xallayarada manya can sai suka isa wani Fili inda yanuna anyi artabu gamida bakin gumurxu tabbas kaida ganin gurin kasan ansha daga sai suka hangi wani dankareren kwai Fari Sol girman kwan yawuce misali,domin yakai girman ingarman Doki Sadauki Ashiraf yanufi wannan kwai sauran abokansa suka rufa masa baya lokacinda suka isa wurin kwan Sai Yasa hannu yakwankwasa sai yace lallai akwai wata halitta acikin wannan kwan kuma xamu fasashi kodai musami wani taimakodaga halittan dake boye acikin wannan kwai kokuma mutonoma kammu masifarda kafin muimaganintasai jikimmu yagayamana Take yaxare gatari yatafkama kwannan Sara amma tamkar yasari Dutse haka gatarin yaitsalle akarshe yakarye tsananin mamaki yakamasu indasuka fudda makamai sukashiga Saran kwannan amma ko wata,alama kwannan bainunaba nacewa ana Saransa sukaita sara harsuka gaji sufara cire raida Fashewarsa kawai sai Yarima Safwan yaitsawa bakidaya suka tsaya gamida xubamar idanu sai yace karyane lallai wannan kwai yanxunnan xai fashe koda ko kwan Dutsene ina mairantsuwa dakarfin kibiyata nikadai xan fasa wannan tsinannen kwai yadaga murya yace abokai kuja baya take sukajada baya Sai Yarima Safwan yakewaya kwannan sannan yaja baya taku bakwai yaxaro bakarsa yadanakibiya sannan yatabe Bakarsa iya karfisa yasaki kibiyar tafutada masifan karfi tacaki kwannan wani karayatashi kwannan bai fasheba amma gurin da kibiyarta daka yai bakinkirin Yarima Safwan yaimurmushi yakara sakima kwannan kibiya awannan karan kwan tako,ina yaitsa afusace Yarima Safwan yakwarara ihu yatabe bakarsa yasaki harbi kashi na uku Kibiyar tafuta aguje hartana wani huci taje tacaki kwannan wani kara maihade da wani tsiyayatashi maibaraxanan Fasa dodon kunni take kwan yadargaje wani ruwa yai watsi ko,ina saiga GimbiyaSuwaida tadiro acikin Kwannan tana rikeda Mashida takobi takwarara ihu ta afkama Dakarun Fansa dayaki tashiga kaimusu Sara da suka inda taxame musu alakakai tasoki yarima Baulaki acinya tasari Madugu akirji Inda taikuren sarema Yarima Safwan wuya dakyar yasunkuya saran yawuce duk dahaka saida ta redi gashin kanta aiSai Jaruma Shamsira tafusata tafuskanci Gimbiya Suwaida inda Suwaida takaimata wani wawan Sara afusace Shamsira takare Saran tasakafa tabanketaTsananin karfin Dukan saida Suwaida tai guiwa akasa tayunkura xatatashi amma tamakara domin Dakarun Fansa Sunritsata da tsinin takubba Gimbiya Suwaida taiduba garesu tatabbatar motsi kadan xatayi suyi kaca kacada ita,Saita tsaya tana xaxxare idanu tana tunanin mafuta Sai Sadauki Ashiraf yadaka mata tsawa yace kinatsu yake Gimbiya Suwaida lallai kisani mubanufincutardake hasalima xamu taimakekine Kisani Dukkan munan Jarumaine kuma Madauka Fansa domin dukkamu nan Sarauniya Juha tacutardamu Koda Gimbiya Suwaida taji kalaman Sadauki Ashiraf saita saduda ta yarda makamanta Dakarun Fansa suka janye makamansu Suwaida tamike takare musu kallo tace na yarda daku domin yanayinku yasha bambamda Mutanan tsinanniya Sarauniya JUHA tace lallai xankasance taredaku domin daukanFansam ahalina Yarima Safwan yakalleta yace yake Jaruman Jarumai lallai sunanki da Jaruntarki yadade dashiga Kunnuwammu tunkafin mu,iso birninku kuma munkasancemasu muradin Jinlabarinki Shi bakya bamu Labarin abinda yafaru dajama,arkiba harsukasance Gumakakekuma kikasance acikin kwai, Gimbiya suwaida tace labarine maitsawo kuma yanacikeda Jarumta dakuma tausayi gamida tsananin kishin kasa taci gabadacewa kamar yadda kuka sani sunan kasata Bassran sunan mahaifina Baxxigar shineSarki kasammu mu mutanen kasar Baxigar munkasance masu tsananin kyamar kowace irin kabila shiyasa bama taba barin wani bakon mutun yashigo kasarmu sannan koda kasuwancine saidai muyita abakin ruwa musa musayar muku muma musai abinda mukeso mudawo kasarmu munada tsananin yawa domin yawammu yakai miliyan dari biyar muna xaunane atsakanin duwatsu dakuma koramu muna rayuwa maikyau domin bama barin xalinci kocin,amana bakidaya Jama,arKasar Baxigar munkasancene Jarumai masu takamada karfin dantse na inna naha sannan munda shahararrun matsafa masu gani har hanji Bakidayammu muna bautama wani Mulmulallan Farin Dutsene munkuma, gaji wannan bautane fiyeda shekaru dari ukubaya Dutsan yakasancene mai mutukar amfani agaremu domin aduk lokacinda watamasifa xata tunkaromu to wannandutse xainuna mana hoton komai tamkar amajigi sannan aduk lokacinda wata cuta ko annoba tafada mana to wannan dutse shike nunamana Mafita wannanne yasa jama,ar kasar Baxigar kekiran Dutsen dasuna DUTSEN girma Wata rana muntaru daukacin jama,ar kasar domin gudanarda Bauta inda muka xagaye dutsen domin neman albarka sai Dutsen yafara alamtamana da akwai matsala domin yanuna mana cewa Wata Sarauniya mai Suna Juha tagina manyan dakuna guda dari tara inda tairantsuwa saita kwashe duk wasu abubuwa masu tarihi na duniya taxuba awadannan dakuna inda Yanuna mana inda take raba jarumai damakamansu masu tarihi aduniya tana raba sarakuna da kambunsu masu tarihi bakidaya mundauki abin kamar wasa domin Jama,armu natakamada karfin dantse da iya Sarrafa kowani irinmakami Sannan muna takamada Shahararrun matsafa tamkar mayu saboda haka muke ganin abin kamar wani nishadine to Xuciyoyimmu sunkarayane kuma mukasha jinin jikimmu Muka Sallamama SARAUNIYA JUHA lokacin da Dutsennan yanuna mana Masifarda ta,afkama KASAR RUM SAI MUKA TSORATA MUTABBATAR AKWAI MATSALA DOMIN SARAUNIYA JUHA TAXARCE TUNANIMMU Tobari inje Inda Sha Sh


# SARAUNIYA ¥ JUHA PART #73) Yarima Baulaki yadubi Gimbiya Suwaida yacemenene yafaruda Jama,ar Kasan Rum Ginbiya Suwaida tace Kasar Rum daulace maidaukedamiliyoyin Jama,a sannan sunada tarin Jarumai masu karfin dantse na inna naha sunkasance suna karkashin Jagoranci wani Sadaukin Sarkine mai Suna RUKMAIN yanada mutakar hadari domin bada bayan kwarewarsa afannin yaki toshi,hamshakin Matsafine gagarabadau wannan daliline yasayaxama Xakara mai cara acikin Sarakunan Duniya inda yake kara fadin kasansa aduk lokacinda yaso Sarki Rukmain da jama,arsa sunkasancene Suna bautama wani shu,umin tsuntsu mai Suna TSURYAN shidai wannan tsuntsu kyakkyawane Girmansa kamar girman toran agwagwa sannan tsuntsun yana magana yana fada musu masifa ko ,alherin daxata Sauka abirnin Rum Watarana anacikin Fadanci afadar Sarki RUKMAI saiga Wata mayakiya tashigo Fada cikin ixxada gadara dakaru sukai kanta sai Sarki yadaka musu tsawa cik suka tsaya Mayakiyarna takalli Dakarunnan tai murmushi sannan tamaida kallonta xuwa ga Sarki Rukmain batareda taigaisuwa agareshiba tace Sakoda Sarauniyar Duniya Sarauniya JUHA ta,umurceni da inxo Fadarka domin Intafida abin bautanku Tsuntsu Tsyryan dankari aikodaJama,a suji bukatan Wannan mayakiya sai sukafusata sukayo kanta daniyar suyagalgalata amma sai Sarki yakuma Yima jama,arsa tsawa namma sukadakata Sarki Rukamai yamike yakewaya Mayakiyannan yace ke Yarinya shin kin haukacene koko duniyarne ta isheki kikeneman Mutuwa Mayakiyan tadakama Sarki tsawa tace niba yarinyabace sunana Xurayya Uwar maxaje kuma yanxu xakuga Danyan aikina takwarara ihu tanunana wasuJama,a take Wata koriyar Wuta takamasu sukone kurmus Sarki Rukmain yakwarma ihu yace maxaje kukamamin tsinanniyarnan daranta,nanfa dakaru sukai kanta inda afara dauki badadi dankari lallai sakoda matsiyaci dole yaxamto tsinannedomin Xurbiya itakadai tahargitsa fadan tarika mamaxaje Saran dawa tana musu sukar tsire tamkar goji haka take Farke maxaje cikin kankanin lokaci dahargitsa Fadan birnin Ruminda tsabar bala,i saida Fadar ta fashe takama rugurgujewa tana danne mutane kaiya aijama,a sai suka tsorata inda sukarika mata kallon aljana koda Sarki Yaga al,amari naneman yagagari Dakarunsa sai yakwarara ihu mai furgitarwa inda yaki yatsaya cik Dakaru suka sannya Mayakiya atsakiya suna huci takare musu kallo tafasheda dariya tacekai kananan Jarumai kusani nice ajalinku lallai inamai rantsuwa da Girma gamidadaraja da Ixxa ta SARAUNIYA JUHA BAxan bar wani mutun daya yarayu awannan kasabaamma kunada xabi kodai kubani Tsuntsu Tsuriyan inbarku kurayu kokuma kui yakidani nikuma bakidaya Inkasheku jinhaka Sarki Rukmain yafusa yace ke karamar Jaruma mairayuwa akarkashin wata lallai kisani kinkashe iya abinda xaki iya kashewa ammadaga haka baxaki kara kashe kodan tsakoba awannanbirniba yadaga murya yace sannanabisa xunubanki na karkashemin jama,a dakuma Sanidiyar RushewarFadata tosaina miki kisa mafi kaskanci aduniya wanda sai yaxamo abin karantawa ga yambaya Kalaman Sarki Rukmain Sun hassalata kuma suntuxurata taji kamar ana suyan namane acikin xuciyarta takwarara ihu taikan Sarki Rukmain tanawani ruridakuma karajin Fusata dakaru suka yunkura xasui kanta Sarki Rukmain yacr aa maxaje kubarta takariso domin takarbi hukuncinta ta,isagareshi takaimar bahagon Sara Sarki Rukmain yadamke hannunta yajijjigata yasa kafa yabanketa baisaketaba takwarara ihu tasaki takobinta yafuxgota tanaxuwa yadamki makogwaronta dankari aitamkar yafasa kwai haka Sarki Rukmain yasa karfi yafasa makogwaronta take tamutu yaijifa da gawarta Jama,a sukaimar jijina gamida Saramai Sannan yasabi karanto wasu dalamusan tsafi gamida kalamansurkulle yabace bat baibayyana ako,inaba sai agidan Bauta inda yashiga Dakin bauta indaTsuntsu tsuryan yake akillace sarki nashirin yin magana Sai tsuntsu yadakatardashi tsuntsu yace kasani yakai babbanSarki masifa tatunkaromu domin Sarauniya Juha tasanya idonta akaina lallai sai kundauki matakin kareni domin Yanxu akafara rigima dan aduk lokacinda kakashema Sarauniya Juha Dakare daya tofa saita kashe maka samada miliya daya domin daukan Fansa Sarki Rukmai yace babu damuwa lallai duk Duniya babu wani mahaluki daxai iya Rabamudakai lallai ina mai rantsuwa da Darajarka akan mubari Wani yadaukeka togwara bakidaya jama,ar kasan Rum sukare sai yaibaya tundaga wannan Rana Sarauniya Juha keturo maxaje da mataye tahanyar gwada jarumta datsafi da kuma yaudara domin asace Wannantsuntsu amma abin yagagara ahakahar ashekara amma tsuntsun baidaukuba inda jama,ar gari kema Sarkinsu taken Wane yaro Ginbiya Suwaida tace kaiya bakin,al,amarin yafarune aranar cikan Shekara Ranaceda daukacin Maxaje da matayenbinnin rum Yarada manya da tsofafffi ketaruwa afilin Bautadake bayan gari domin suiyi bautansu na karshen sheka saida kaf suka hallarainda Sarki ketsakita yatsayu agaban tsuntsu Kawai sai akarafka wani ihu gamida tsawa hadida Walkiya Take wani bakin hadari yagangamosama tafara cida kamar xa,a barkedaruwa kawai Sai afasa wata kakkarfan Guda take akama sakin waniruwan dalma inda yarika salbe jikin mutane wani babban musifa shine Jama,a sunkasa koda mtsawa a,inda suke tsananin masifar ruwannan saidai kaga mutun yakoma Kashidarai Fatarsa taxuve sai kasusuwa kawai Sarki Rukmai yanemi tsafinsa yarasa yakuma nemi Jarumtarsa yarasa yakasa,aika komai ganin masifanda afkama Jama,arsa Sai yadurkushe akasa yadora hannuwansa aka yafasheda kuka domin yana ganin jama,arsa suna mutuwa amma baxai iyakaresuba to,alokacinne tsinanniyar tabayyana tana Sanye da Jajayen kaya Dakaru mata Takwas nabiye da Ita
February 4 at
#SARAUNIYA JUHA PART #74
Lokacinda Sarauniya

Please Login or Register in order to submit comment