Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sadauki Ashraf yace ai Mune karken makirci tabbas yau sai muncika Burimmu koda xa,ai uwarwatsi tosaidai kowa yamutu awannan birnin Kawai sai yasaki linxamin dokinsa yafada cikin Kurkukun suma sukabi bayansa dankari ai suna shiga cikin Kurkukun sai suka taradda dakarun aljannu da mutane marsa adadadi sunyi Sahu sahu sannan ga ilahirin Sarakunan birnin Ragaf nan suna xaxxaune akujeru na alfarma Sannan gawani katon kewayayyan Filinan da akatanaxa domin gogawa tsakanin dantse da dantse wani abin mamakishine ganin Sarki Yaki Yafranu atsaye kikam kamar itace mamaki yakamasu Sarkin yaki yai tsawa dakaru suka motsa gamida jinjina makamai Sannan yakallesu yabushedadariya yacekai yara kuna makakine kun barni abaya sannan kunsameni agaba duk cikinsu babu wandayatanka masa Sai Sarkin yaki yadubi madugu yace kaikace Melaya yakiyayi mai xamaniko Madugu yaishiru Sarki yaki yace to inafata magabatan sun sanardakai wannan magana Kowa yarigaka Kwana tosai yariga tashi Sarkin yaki yabushedadariya akarke yadaka musu tsawa yace akulle kofa take dakaru sugarkame kofa Yarima Baulaki yace kai kusani lallaifa sam yawan dakarunku baxaibamu tsoroba kadaKuikuskuren tararmu yaki domin dayanku baxai rayuba tabbas sai munkarkasheku Sarkin yaki Yafran,yakece dadariya yacekai yaro lallai giyar maxantaka nadibaga kuma Sharafar mutuwa na fuxganka kuma xakamutu yaudinnan Sarkin yaki yadaga murya yace ina Yata Jaruma Shamsira uwar maxaje lokacinki yayi Kawai aji wani ihu gamida ruri take dakaru sukasara gamida motsa makamai sukadare dankari aisai ga Jaruma Shamsira taketo tatsakiyar dakarunnan taxo tatsuguna agaban mahaifinta yatabi kanta yace albarka nataredake yata saita kalli Susadauki Ashraf kallo irinna raini kaitsaye tawuce kebabben filinnan da aka tanaxa domin raba raini takama wasada takobi Sarkin yaki yadubesu yace yara babukatanmusake asaran rayukan mutanemmu, indai kuncika sadaukai tokufuskanci yata Kugoga yaki Karfi da karfi makamida makami dantse da dantse sai mugawaye zaimutu kuma wayezai Rayu Sai jaruma Shamsira tace aa baba Shi yarima Baulaki nasanshi kumanasan tarihin jarumtarsa amma yabankunya da yayarda yabawani bakon Jarumi hadinkai yaxauna akarkashinsa shi danSarkine wancanko ba,asan koshi wayeba tadaga murya tace yakaiSadauki Ashraf lallai xamu gogayaki ni dakai inharkai Galaba akaina xanbika kuma xankasance akarkashin,Ikonka amma innai nasara akanka bakaiba Har abokan tafiyarka Sainaturasu kiyama Sadauki Ashirafyacedakyau yammata na amince lallaikirike wannan kalmar YARO BAISANWUTABA,SAI YATAKA KUNU YA,ISO#SARAUNIYA #JUHA PART3C CIGABA KICIBIS MUGUN GAMO Jaruma Shamsira takwarara ihu tanuna Sadauki Ashirab tace kai dantsako maxa kaxo kakarbi mutuwarkaahanununa ran Sadauki Ashiraf yabaci yakama cika yana batsewa tamkar zai fashe yakwarma ihu yafusata aguje yanufi wannan fili yadaka tsalle saigashi agaban Jaruma Shamsira baiyi wata wataba yasakafa yabanketa taibaya kamar xata Fadi amma saitadake afusace tayo kansa suka sarke da masifaffen yaki maitada hankali kamar xasu cinye kansu sunakaima juna sarane da suka da mugun sauri inda yakinyatsananta abin yata axxara insukarkata dama saisui hagu awani lokacin Sutashi Sama kamar tsuntsaye sai sui dakika goma asama sunakaima juna miyagun Sara amma karfi yaxo daya domin saida sukai Sa,a ukucur suna wannan kaxaminyakin amma bubu wanda yainasaranyankan wani ko sukan wani yaki yatsananta anacikin wannan bakin Gumurxune Jaruma Shamsira tasauya salon yaki inda tari kaima Sadauki ashiraf sara tana hadawa da tsalle gamida kai tokari tuni tarikita Sadauki Asshira tatokareshi akirjiyaibaya takobinsa yafadi kafin yai wani yunkuri Jaruma Shamsira tayankeshi har gurare biyu daya akirjidaya acinya tsananin xafi Saida Sadauki Ashiraf yakwarara ihu yajada baya Jama,ar Birni Ragaf suka barkeda ihu gamida rafka tafi suna yabon Jaruma Shamsira Takara samun kwarin guiwa shikuma yahassala gamida fusata Shamsira tajehomar takobinsa taimai nunida yadauka suci gabada fafatawa amma sa Ashiraf yaidariya gamida Girgixakai yace babukata yace lallai kisani nasara ko jarumta ba,amakamibane yadaga murya yace ajinine yammata taho danki tabbatarda haka Shamsira tafusata takarci kasa da takobinta tanufi Ashiraf damatsanancin Fushi ta,isa gareshi komotawa baiyiba takaimar Sara caraf Yadamki hannunta yarike da karfi yamatsa taji kamar kashin hannuntaxaida dagargaje tasaki takobinta gamida kwarara Ihu Ashiraf yakifeta da mari tsananin xafi saida taga Taurarin mutuwa hoton yatsunsa suka foto akumatunta yasa kafa yabanketa saida tai sama sannan tafado kasa tai yunkurin mikewa amma tamakara domin tuni Sadauki Ashiraf yaritsata da tsinin takobi xai huda mata makogwaro ganin haka dakarunnta suka xare makamai xasu afkamasa amma Sai Jaruma Shamsira ta rafka Ihu gamida dakamusu tsawa cik suka tsaya tamike tadubi Jama,arta tace lallai wannan shine, shine Sadaukin danake jira domin mutunkari azzaluman Sarauniya wato #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng bakidaya Jama,a sukadau ihu datafi tajuyo takalle Sadauki Ashraf tadafa kafadarsa tace kai jarumi idan har Shamsira Uwar maxajene tokai kuma uban maxajene tadafa kafadansa tace inatare dakai namijin Duniya kuma xammaka biyayya takesuka shirya ko kwana basuyiba akasar Ragaf suka fuce abirnin sukai yanki daji suna matsanancin gudu suna keta sahara da Duwatsu da koramu gudu suke bisa Dawakai tamkar masu shiri xagaye Duniya saida sukai kwanaki bakwai suna tsula gudu adokar daji batare sun tsaya cin,abinci kohutawa sannan bubu wani maima wani Magana akwana,na takwasne suka yadaxango abakin wata korama bayan sun sami natsuwa sukaci abinci suka badawakansu abinci su sakesu adaji domin sui kiwo sai Jaruma Shamsira takalli Sadauki Ashiraf tace yakai uban maxaje yanxu ina muka dosane wani Jarumin muke hari domin hada tawagar daukan Fansa Sadauki Ashiraf yace ahalin yanxu xamu nufi Daula Juss yanki maguxawa domin kwato yarima Safawan ahannunsu domin sun yankemar hukuncin kisa tahanyar babbakeshi da Wutar tsafi lallai Sai mun hanxarta domin saura kwanaki Biyu sokonashi, sarkin Barayi Madugu uban tafiya yaces,hikuma wani Xunubi ya aikata musu dasuke kokarin kasheshi Sadauki Ashiraf yace shidai yarima Safawan yakasancene shahararre maharbin dabata kuskure domin atarihin rayuwansa baitaba harbin wani abu batareda yasamu abinba kuma komenen yaharba mutum ko aljan kwanasa yakareYarima Safwan kwata kwata baya xaman gida akoda yaushe yana daji yana farautam mutanen kasar Juss sunkancene suna bautan wuta ma,abociya ruruwa sannan akwai watatsohuwa anakiranta maxuxu ita wannan tsohuwa itace jagoran bautan wuta itace ketsakanin Jama,ar gari da Wuta ma,abociya ruruwa tsohuwa Maxuxu takasance tanada wata sanda maidimbin tarihi domin wannan sanda takasancene abin gadone ga xuriyarsu sannan Sandar taxamo Garkuwa ga jama,ar kasan Juss domin duk wata annoba naciwo daka fado kasan to da antsoma wannan sanda acikin ruwa jama sunsha to sauki yasamu sannnan aduk lokacin dawasu tawagar mayaka sukawoma Kasar hari mutukarTsohuwa Maxuxu tabayyana afilin yaki da wannan Sanda tokuwa Saita hallakasu bakidaya domin sandar kanrika amman wuta tana kona makiya kokuma tafudda wata mahaukaciyar iska tarika dibar makiya tana watsidasu todawannan daliline Jama,ar kasar Juss suke girmama wannan Sanda fiye da wuta abin bautansu har suna kiranta da Sandar Girm Shiko Yarima Sfwan ba,abinda yadameshi da sha,anin Sandar ko kuma wuta shi sam baya bautan komai domin yace lallai baiyarda damafi yawancin ababen bautaba domin mafi yawancinsu basa iya amfanamakansu komai balle sutaimaki waninsu Kwatsam rannan Yarima Safwan yana daji Sai yaikicibis dawata kyakkyawan budurwa adokan daji taxauna atushen wata katuwar bishiya sai faman rafka ihu takeyi wanda akarke tamike tanufi wani katon kogi danufin tafada ciki damasifan gudu Yarima Safwan yabita yana kwalamata kira amma ina saidatai kundun bala tafada ruwannan wana yake cike da masifu marasa adadi daga jinsi miyagun halittun ruwa dakuma aljannu wanda atarih wannan Kogi babu wani bakon halitta daya taba fadawa wannan Kogi yarayu amma dukda Yarima Safwan yasan wannan Masifa shima Saiyai Kundunbalaaa{#SARAUNIYA;;#JUHA;;PARA 3D} Lokacinda Yarima Safwan yai kundumbala ya afka ruwannan yafarakokarin ceto rayuwan budurwannan Sai kawai wasu migun halttu masukama da kadangaru girmansu yayi girma dan adam suna tafiya,akan ruwa tamkar Suna bisa turban kasa suna rikeda miyagun makamaikaitsaye zaka,iya kiran halittunnanda aljannun ruwa suka nufo yarima Safwan gadan gadan suna ihu tabbas tsafi gaskiyar maishine domintuni yasabi karanto wasu dalamusan tsafi ai sai shima yatsayu cur akansaman ruwa komotsin bayayi tuni yajawo bakansa yadana kibau marasa adadi nanfa yarika harbin aljannunnan turkashi lallai aiki saida kayan aiki domin tuni yarika turasu kiyama haka yake xubardasu kamar Kago harwani tsalle yakeyi,asama yana auna musu bala,i kankace haka kogin yacika da gawawwaki ruwan yacanxa launi yakoma jajur aljannun basu karayaba kuma basu sadudaba sukaci gabada kusantoshi inda shikuma yarika auna musu kibau yana turasu kiyama ahaka aljanun suka riskeshi sufara kaimar sara da suka suka yamyameshi sukaimar runfa suna shirin mai Rudugu amma da yaxaro wata doguwar kibiya maikama damashi yaikurarari gamida gunji yakai kora dama da hagu aisai gafili yasamu gawawwaki suka rika xuba jini yarika Feshi ako,ina kai can Wani aljani yasungumi Budurwannan yafuta aguje aikoda Yarima Safwa yahangoshi sai yakwarma ihu yafasa gayyar aljannu suka tarwatse yabi aljanin da yadauki Burwannan da matsanancin gudu inda suma aljanun sukadafa masa baya nanfa akasa tsere Yarima Safwan nakokarin kamo aljanin da ya sungumi budurwannan sukuma aljanun nakokarin riskan Yarima Safwan kaikoda yarima yaga aljaninnan baxai kamuba sai yadana kibau yasakimar kibiya tatafi aaune tasoki aljani abaya tahudashi aljani yafasa ihu gamida kururuwa yaijifa dabudurwan inda wani katon kada yabude baki daniyyar cafe Budurwan amma yamakara domi tuni kibiyoyi marasa adada sun sami natsuwa asassan jikinsa take yakamada wuta yakone Yarima Safwan yacafe Budurwan yafuta aguje yanufi gabar kogin shugaban,aljannun ruwa yakwarara ihu yace kai tsinannu kada kubarshi yakaigaba nanfa akasa tsere naban mamaki amma saida Yarima Safwan yahaure Ruwannan da Budurwan sanna ya juya yaga aljannunan sunyi gungu suna yunkurin futowa tudu domin suriskeshi Sai ya,ajiyeta wanda tuni tasuma kawai sai yadubi Aljannunnan afusace yadana kibau marasa adadi yace kai tsinannu lallai futunanku tayi yawa yakamata kumutu yakwarara ihu yasaki musu kibau kaiyya kaddara tariga fata domin tuni kibiyoyin sukaima aljannun diran mikiya tuni wuta takamasu bakidaya sukone kurmus Yarima Safwan yai ajiyar xuciyayadawo gurin Budurwannan yakalleta akwance tana asume tsananinkyanta saida yai dakika sittin yana kallonta sannan yayayyafa mata ruwa tafar fado tareda juya fararenidanunta sai yarima Safwan yaji kamar yarungumeta tsananin kyantayarudashi take yakamuda sonta matsananci kawai sai yaga budurwan tamike takara nufa rafinnan dasauri yarima Safwan yakama hannunta yace haba kekuwa akamme kike nema kikashe kanki alhali kina tareda maganin cutarki Budurwan tajuyo takalleshi tace kai wanene da xaka iyamin maganin damuwata lallai kasakeni inkashe kaina domin rayuwata batada amfani Yarima Safwan yadaka mata tsawa yace ke mahaukaciya Kisani kina gaban Yarima Safwanne dan Sarki Sarfan mai mulkin kasar Juss lallai kifadamin matsalarki nikuma xammuki maganinta Budurwa tanatsu tace Sunana sarauniya Lumina nagajimulkine agun mahaifina ina tareda jama,ata cikin kwanciyar hankalidomin jama,ata suna mutukar kaunata fiyeda abin bautammbu hakanima ina mutukar kaunar jama,atafiyeda rayuwata natsani wata matsala ko yaya tasamesu tofa koda xan halaka saina samomusu maganincutarsu kwatsam sai wata cuta tafadoma jama,armu sai kuraje surika addabar jama,ata masu tsananinkaikayi idan akadauki lokaci sai kurajen sufashe sai wasu miyagun Tsutsotsi subayyana ajikin mutum surika cin naman jikin mutum sai suncinye naman jikinsa tsaf saikashi sucinye kashin ahaka jama,ata suketa mutuwa al,amarin yata axxara domin nanemi magani afadin duniyarnan narasa totsananin bakin cikine yasa nake kokarin kashe kaina domin baxan,iya jure ganin mutuwar al,ummataba koda Yarima Safwan yaji Sai yai mutukar Tausaya mata sannan yace yake Sarauniya Lumina lallai kikwantarda hankalinki domin inamai muki rantsuwa dagirman karagar mahaifina saina samomiki Maganin cutar jama,arki inamai rokonki dakibini Birnimmu kixauna tsawon kwanaki uku lallai xaki sami waraka Ta,amince take yadorata adoki sunufi Birnin Juss ailokacin da yakai kofar garin Juss Sai yatarar da tarin dakarun kasarsu da mahaifinsa da Tsohuwa Maxuxu sunyi dafifi akofar garin Juss mamaki yakama Yarima Safwan shin meke faruwane daukacin jama,ar birninsu sai yarage gudun dokinsa yakarisa gaban Jama,arsa tunkafinyasami natsuwa Sarki Sarwan yadakama dansa tsawa yace kai yaro lallai kasani muntaru ananne domin mutabbatar makada cewa baxa mubarka kashiga kasarmu da wannan yarinyarba domin ita annobace ciwon ajali Yarima Safwan yace haba babana wannan yarinya tana bukatan taimako kuma yakamata mutaimakata domin gadommune Kai Tsohuwa maxuxu tadaka masatsawa tace lallai kahaukace wannan yarinya munafukace sannan annamimiyace Ran jama,ar wannan birni take nema Kawai Sai SarauniyaLumina tadira kasa tace dama nagaya maka baxaka iya kaumin dadamuwataba harkana rantsuwa da daraja dakimar mahaifinka gashi Kakasa shigadani Cikin Birnikama tajuya xatai tafiyarta aisayadiro kasa yakama hannunta Sannan yadubi jama,arsa yace lallai bamakawa sai nashiga dabakuwata Kasata Koda Kuwa xamui masayen takubba NidaKU INAXUWA***#SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 3 E
Lokacinda yarima Safwan yai rantsuwa cewa sai yashiga cikin Birnin Juss da Lumina saidakaru suka jadaga sutare kofa Mahaifinsa Sarki Sarfan yadaga murya yace yaku maxaje lallai abisa umurnina indai Har Safwan yai yunkurin Shigada Wannan tsinanniyar yarinyar to kuimasa ruwan kibau lallai kukasheshi take dakaru suka dana kibau gamida tabe bakansu shima yarima Safwan Sai yajada baya Sannan yajawo Bakarsa gamidadana kibau marasa adadadi tabbas mutukar afara batakashi xa,ai,asaran Rayuka domin Yarima Safwan bakaramin iblishi bane shi gagarabadaune afannin yaki koda tsohuwa Maxuxu taga xata baci Sai Taitsawa akadakata takalli yarima Safwantace kasani Kaine Sarkimmu nagobe saboda haka babu bukatan muyi musayan makami dakai ammafa kasani mutukar wannan yarinyar dakaxo da ita tacutardamu tokuwa xaka mutu saitai tsawaga jama,a tace lallai kowa yakwantarda hankalisa tabbas xamu xamo masu kulada lura daduk wani al,amura nabirnimmu lallai baxamu bari kucutuba sannan takalli Lumina tace kisani ninasan koke wacece saboda hakabaxaki samu abin harinki agaremuba itadai Lumina batai maganaba bakidaya jama,a sukoma cikin birni inda Yarima Safwan yakama hannun Lumina sushige cikin Birnin saida Gimbiya Lumina tai kwanaki Uku abirnin Juss babu abinda yafaru arana tahudu sai Yarima Safwan yafuta Farauta shida ita lallai jama,ar gari kowa yaga Futansu haka dakarun Sirri da,aka sanya akanta domin Lurada ita suna biyedasu abuye cikin al,kaluman tsafi to bayan jama,argari sunga futarsune suka saki jiki sukama harkokinsu harsun sha,afama da hadarinta kwatsam anacikin bauta agaban Wuta ma,abociya Ruruwa domin rokon bukatunsu saida sukai nisa acikin bauta sunnmika wuya sun shagala gasaduwa ga abin bautansu Inda bakidaya sunrufe idanunsu sunata ambaton wasu hardaddun kalamai kwatsam sai Lumina tabayyana atsakiyarsu babu wanda yaganta domin bakidayansu idanunsu arufe Suke basawani kwakkwaran motsi ahankali Lumina take takawa har ta isa gaban tsohuwa Maxuxu wanda tafi kowa natsuwa gamida mika wuya ta,aje Sandar Girma agabanta ailokacin da Lumina takai gaban tsohuwa Maxuxu tamika hannu danufin daukan Sandarna Sai wani jan haske yafuto daga jikin Sandar yadaki Hannuta wani masifaffen xafida xugi yashigeta taji kamar ana fede fatar jikinta Lumina takwarara ihu gamida jabaya atare Jama,ar birnin Juss suka bude idanunsu tareda mikewa sannan suka xare makamansu nanfa aka ido biyu da Lumina tana turiri saboda masifar data sameta alokacin datai kokarin daukan sandarnan Afusace Sarki Sarfan yace ke muna fuka lallai kisani baxaki iya sace wannan sandarba domin abin kiyayewace agaremu fiyeda Rayukammu Kawai Sai Lumina takyalkyaleda dariiya tace kai Wawan Sarki Kasani nice #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng dankari ai ambaton wannan sunan saida Jama,a sukajada baya hankula suka tashi domin sunada cikakken tarihin hatsabibancinta Takara bushewa dadariya tace kai tsinannu shin xakubarine indauki Abinharina Salim alim kurayu, koko sai na sabbbaba muku mutu injefeku dabalbalin bala,i Tsohuwa maxuxu tace ke yarinya lallai kisani shi tsafi kogine mutukar kina wannan duniya Sai kinga wanda yasha gabanki tadaga murya tace lallla kisani baxaki,iya rabamu da kayan gadammu bakawai Sai #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng takwarara ihu gamida girgixa take taxama wata narkekiyar macijiya dankari aigirman macijiyar kawai yasanya mutane da yawa sunfadi kasa sumammu tsofaffi da yara kuwa kaitsaye mutuwa sukadingayi Kayya shadani shaidanine Macijiyarnan tahangame bakita tanawani irinkara maradadinji take wata mahaukaciyar iska tarika futowa daga bakinta tarika fatali da jama,a iya girman kato saitai samadashi kamar leda tajefar tsananin karfin iskan tarika rusa gidaje tana bajesu take tahargitsa garin bakidaya iface iface yayawaita mutuwa tarika xirga xirga tana wafce mutane tana turasu kiyama Saida tadau lokaci mai tsawotana barna abirnin Juss sannan tadawo siffanta tadauki Sandarnan tabace adaidai wannan lokacinne Yarima Safwan yadawo gari ahargitse domin lokacinda suka futa daji da lumina suna cikin tafiya suna hira da,ita sai suka isa bakin wani katon dutse saida suka hau kololuwan Dutsenn Dakyar suke hango kasa Sai takalli SAFWAN TAce yakai Yarima Safwan kayi hakuri hakika nasan kayi yunkurin taimakona amma jama,arka basu yardadaniba saboda haka anan xamu rabu kafin yarima Safwan yace wani abu tuni Tai tsalle tadira kasa Yakwarara ihu gamida kiran sunanta tuni yakama karanto kalaman tsafi cikin lokaci kankani saigashi akasan Dutsannan wani abinda yadauremar kai shine saiyanemi gawar Lumina yarasa Sannan babu wata alama nacewa wani abu yafado kasa nanfa yatsorata kalaman Tsohuwa maxuxu yafadomar aransa lokacinda take cewa lallai kisani ninasan koke wacece kumabaxaki iya rabamu da kayan gadommuba Yakwarara ihu gamida hayewa dokinsa yanufi birnin Juss tolokacinda ya isa birninne yataradda mummunan barnan da #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng taima Jama,arsa aisai yadiro kasa sannan yadurkushe bisa guiwowinsa yadora hannuwansa aka yafasheda kuka mai tsanani gamida bantausayi to,alokacinne bakidaya Jama,ar birnin Juss Suka kewayeshi suna mai kallon tsana SHAYI MAI XAFI YA ISO ABOKAI

##SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 3 F&G

CIGABA KICIBI #MUGUN;;GAMO
Lokacin da jama,ar birnin Juss sukakewaye Yarima Safwan suna maikallon tsana gamida takaici sai yadukadda kanasa kasa domin yasan ya aikata babban kuskurenda dabaxaitaba iya gyarawaba ahalin yanxu hukunci kawai yake jira daga tsohuwa maxuxu kokuma MahaifinsaSarki Sarwan tsohuwa Maxuxu tabayyana cikin mummunan suffa gamida tsananin fushi sambabu walwala ko,annuri afuskanta taje gabanyarima Safwam takama gashin kansa tace kai Yarima Lallai kacutarda jama,ar wannan kasa bakidaya yaro da babba kai,sanadiyar rabamuda Sandarmu abin alfaharimmu kuma abin dogarammu taci gabada cewa tabbas ababen bauta suna fushidakai kuma muma muna cikin tashin hankali domin sunadafda tsine mana tadaga murya tace lallai abisa wannan xunubin daka,aikata mana xakakarbi hukunci taishiru shiko yarima Sarwan sai kuka yake rusawa gamida tsananin takaici zuciyarsa cikida tsanan ##SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng can tsohuwa Maxuxu tace lallai abisa xunubinka xaka xauna agidan kurku harna tsawon rayuwanka kwatsam sai akaji wata murya nacewa yake mai girma maxuxu wannan hukunci naki baiyiba kuma baki adalciba bakidaya hankalin Mutane yakoma gurinda Sautin dakefutowa aisai jama,a Sukai toxalida Sarki Sarwan mahaifin Yarima Safwan ransa abace Guri yaitsit inda Yarima Safwan yaji sanyi Sanyi aransa tsammani xaisamu Sassauciabisa hukuncin Maxuxu Sarki Sarwm nakarisowa yadubi Tsohuwa Maxuxu yace yake megirma Maxuxu lallai nida jama,ata sambamabukatan rayuwan yarima Safwan asabida haka Munxartarmai da hukuncin kisa tahanyar sare mai kansa abaina jama,a kuma agaba abin bauta Wuta ma,abociya Ruruwa To Adaidainanne SADAUKI Ashraf yaishiru yadubi Abokan tafiyarsa yace tokunji labari Gwnani harbi iyayan seti Yarima Safwan ahalin yanxu Sa,a uku yarage asare kansa mutukar bamu hanxartaba tokuwa xamurasahi tuni yarima Baulaki,Jaruma Shamsira,sarkin Barayi Madugu uban tafiya suka mike gamida hayewa dokunansu Tuni Sadauki Ashraf yaxaburi dokinsa dokin yaiwani futan burgo gamida tada kura yadauki hanyar birnin Juss inda abokan tafiyarsa suka rufamai baya gudu sukeyi tamkar walkiya tayadda abin yaxamemusu gasa inwannan yawuce dan,uwansa da gudu saishima dan,uwan yaima dokinsa kaimi yarama ahaka sukadinga keta tsaunuka da kwaxaxxabai harsu isa Birnin Juss suka Riski kofar birnin abude kaitsaye suka shige cikin birnin basui mamakiba ganin bakidaya birnin babu kowa kamar Kufayi kuma garin tsit kamar mutuwa tabaxa tarko Sadauki Ashiraf yace lalla jama,ar wannan birni suna wajan kashe yarima Safwan muhanxarta karmu makara tuni sukai kudu atsi yace tundaga nesa suka hango Dandaxon Jama,a sun sanya Yarima Safwan agaba an gurfanardashi abisa Guiwowinsa ga wuta naci ranga Ranga Sai suka hangi wani Murjejen kato girmansa yawuce misali yaxaro wa sharbebiyar takobi maitaken gayama jini na wuce yabiyo baya Katon yaritsa Takobin da hannu biyu yakalli tsohuwa maxuxu taimar umuni da yadatse kan yarima Safwan katon yakwarara ihu yadaga hannayayensa sama da nufin datsekan Yarima Safwa dankari cikin hanxari kuma atare alokaci gudaYarima Baulaki Sadauki Ashraf Jaruma Shamsira uwar maxaje Madugugu uban tafiya suka dana kibau sutabe damatsansu suka saki harbi kibi yoyin sukatafi a,aune kuma alokacin da yadace domin Saura kadan murjejen katonnan yasauke takobinsa awuyan yarima Safwan Saidai yamakara domin tuni kibau sun dira agadan bayansa suka huda bayan katonnan, suka fasa kasusuwan kirjinsa sufuce katon yakwarma ihu yai sama yafado matacce koshurawa baiyida dankari Sarki Sarwan yamike gamida kwarara ihu bakidaya jama,a sukai duba ta inda kibaudinnan suka futo aisai sukai idobiyu da Jarumai hudu bisa dawakai Kaiya ai afusace a hassale Mutanen Birnin Juss bakidayansu suka xare takubba batareda ambasu umurniba suka afkama su Yarma Baulaki da yaki sushiga kai Sara da suka inda suma sukama Maida martani yaki yakullu fitina ta,auku masifa tasamu gindin xama nanfa Sadauki Ashiraf yarika wasa da rayuwar maxaje kamar wani Mayuwacin xaki agarke tumaki haka yake cafka gamida Damka yana karyawa sai yadamki samada katti uku yai fatali dasu itako Jaruma Shamsira Saitarikaduka wayan maxaje suna fadi suammmu tana bake wasuda kafafunta Shiko yarima baulaki da bayan takobi yarika marin maxaje suna ki fewa kasa sumammu inda Madugu yarika kama kawunan maxaje yana kwararawa suna fadi kasa asume gumu yai gumu sam Su yarima Baulaki basa kisa amma mutukar kai arangamadasu indai basu karyakaba to bamakawa saika Suma cikin lokaci kankani suka baxar da fiyeda rabin maxajen garin akasa wasu sun suma wasu sunkakkarye inda sukaima wasu miyagun raunuka kaikoda yammaxa suji wuya sai suka jadabaya suka xubama Su Sadauki Ashiraf idanu Suna musu kallon aljannu Adimauce, Duk wannan masifa da,akayi Yarima Safwan nanan adurkushe bai motsaba a inda yake, afusace Sarki Sarwan yamike yadakama Su Sadauki Ashraf tsawa yanacewa kai tsinanann tanbadaddu shin suwayeku kuma wani xunubi muka,aikata muku kakai mana wannan danyan aiki Yarima Baulaki yace,Mune Dakarun Fansa kuma munxone mudauki danka yarima Safwan domin mutunkari #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng axxaluma Sarki yace lallai kun makara domin munriga munyanke masa hukuncin kisa kuma babuwani Mahalukin da ya,isa yatsaidamu Jaruma Shamsira tadakama Sarki tsawa tace kai wawa Lallai xa,aibarin jini gamida gonar gawawwaki Tanunashida tsinin takobi tace Kasani Inda Dakarun fansa suka nemi abu koda ahannun makiyansune tofa Dole abasu Kokuma agamuda BALBALIN BALA IIiiiiiTO SHAYI YA ISO DOMIN INJI DADIN BARCI SAI NA SHASHAYINA MAI XAFI






;;;;;#SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng PART 3 ;;;I #cigaban;;;#kicibis;#mugun;;#gamo Alokaci guda sadauki Ashraf yarima Baulaki da Madugu J ShamsiraSuka kwarara ihu gamida xare wasu miyagun takubba suka tunkari Dakarun kasar Juss inda suma sukai kumaji sukai kansu suna ihu gamida kururuwa saura kiriss ahadu akaureda yaki sai Tsohuwa maxuxu taiwani tsawa,maxaje suka tsaya ciksai tsohuwa Maxuxu tashiga tsakiya sannan takalli Su yarima Baulakitace kaiyara tabbas ku annobane kuma Shaidanune domin cikar burinku xamubar yarima Safwan arayelallai xamu barku kutafidashi SarkiSarwan yakwarma ihu yace akamme xamurshi yarayu bayan yasalwantarmana daSandarmu abin dogarammu lallai sai munkasheshi bakidaya jama,a suka dauka akasheshi akasheshi Tsohuwa maxuxu tai tsawa akaishiru tace yaku jama,ata yakai Sarkina Hakika Yarima Safwam yaimana babban laifi da yakamata mukasheshi da hannayammu Tace to,amma idan munkasheshi shin Sandarmu xata dawone jama,a sukai shiru tacigaba dacewa to kudubi wadannan Jaruman guda hududukkansu #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tacutardasu kuma tacutarda kasarsu sunada takaici daba,kincikinta to sun hada Karfida Karfene domin ganin bayanta sannan kowannensu yanada burin sai yakwato abinda #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng tasace musa tsohuwa tadaga murya tace yaku jama,ata Shin kubakwa So Sandarmu tadawo bakidaya Jama,a suka dauka munaso munaso munaso Tsohuwa Maxuxu tace to mutukar kunaso Sandarmu abin girmamawanmu tadawo kasarmu sai munbar yarima Sarwan araye sannan yashiga jerin dakarun Fansa sutunkari #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ngtadaga murya tace shin abarshi yarayu koko akasheshi bakidaya har Sarki Sarwan suka amsa abarshi abarshi Jin haka Maxuxu tadafa kafadan Yarima Safwan tace yakai Yarima kasani kacutarda Jama,arka tahanyar Salwantarda sandar Girma adalilin haka girma dadarajan gamida kimarka yaxube a,idanun Jama,arka Kaida mutane basason suji kana ciwon kai amma Saigashi sune sukece akasheka tagirgixashi tace mutukar kanaso girma da mutuncinka sudawo a idanun Jama,arkatokatashi gashiga Tawagar Daukanfansa Katunkari #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng dabalbalin bala,i Yarima Safwan yamike yarafka ihu yakalli jama,arsa yace hakika nasanyaku acikin bakinciki tonayi Rantsuwa dagirma da darajanku xan shiga tawagar dakarun Fansa kuma baxandawo kasataba har sainadawo da Sardar Girmadomin farin cikinku kawai sai yahaye doki shida Dakarun Fansa sukaigaba nanfa suka sakiLinxaman Dawakansu gudu tamkar xasu tashi Sama ko xasu Bangon Duniya tafiya suke babu sassauci saida sukai kwanaki bakwai suna keta dokar daji sanna suka yada xango awani yanki mai dausayi suka shiga farautasukamo barewa da gada take sukahada wuta sugasa sukamaci suna shan ruwa bayan sunkoshi gamida samun natsuwa sai Yarima Baulaki yadubi Sadauki Ashiraf yace yakai Sadaukin maxa shin harmunawane xamutunkari Axxalumar #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng Asheraf Yace lallai kusani yaku abokan tafiya Duk,inda Kuka dauki wannan yaki to yawucenan domin #SARAUNIYA JUHA daga www.hausaebooks.com.ng bakaramar hatsabibiya bace sannan Iblishi yace tabbas karoda ita tamkar karo da,ajaline kuma muna bukata shahararrun jarumai maxaje makasa rayukan aljannu da mutane masutakama da karfin dantse Karfi na,inna naha Har Sadaukai Goma Jaruma Jaxira tace ahalin yanxu muna bukatan Jarumai Biyar kenan agabaSadauki Asraf yace haka yake Yarima Safwam yace yakai

Please Login or Register in order to submit comment