Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bakomai Sai tsananin Duhu basa hango Komai Sai bakin Duhu wani abin tashinhankali sai sukarikajin Wani ihuda karaji gamida ihun Maxaje na Futowasuna tunkarosu Nanfa hankalisu yatashi Sadauki Ashiraf yace domin bayyanar hasken daxai haskamana Dakarunnan dole akwai kalmomin dayakama a,ambata Xainura tace tabbas akwai kuma sunada,alakada ababen bautammu dasauri Jaruma Shamsira takama amvatan wasu sarkakkun sunaye SARKAMXARKAN MARKA KURXU tarika nanata sunaye Sauba,adadi kwatsam Sai wani haske Maitsananin haske yagifta Wohoho saiga wasu makamakanMaxaje masukamada Samudawa mara kyan gani kaida ganinsu kasan maciya naman dan,adamne sunkewaye dakarun Fansa kowannensu yanareke damakami irin kirkiranmutananda makamaine masu mugun dafi wanda mutukar suka sokeka ko suka yankeka tofa yaxamemadole kamutu nanfa afara Kallon kallo gamida hararan juna can Wata mummunar mace maikamada dodanniya takwarara ihu sannan tadakama Dakarun Fansa tsawa tace kai yara wani karamnaninne da karan kwana yakawoku wannan guri dababu wanimairai dakeFatan akawoshi Sabda hadarinsa tacigavada cewa lallai kunkawo kanku ga mutuwa domin babu wanda xaikubutadaga dafin Makamannmu SadaukiAshiraf yadaka matatsawa yace kesakarya lallai kisani Munxo wannan gurine domin mutun daya rak kuma xakurayune kawai inkun bamushi Dankari Wannan magana tasabbaba KAXAMIN YAKI, SHAYI

(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
#SARAUNIYA JUHA PART 92 Bakaken kalamanda sadauki Ashiraf yagayama munanan Matannan masu kamada samudawa sai ya haddasa bakin gumurxu inda suka kaureda masifaffen yaki kamar yakinDuniya inda Munanan matannan sukarika kaima Dakarun Fansa miyagun sara dasuka sukuma sukarikaKaucewa gamida xillewa suna maida musu da Martani nanfa Wutar yaki yatashi guguwar taruru taturnuke ko,ina wani abin tashin hankali shine kaifida tsini baya tasiri acikin matannan domin duk inda Dakarun Fansa suka sara ko suka soka ajikin Matannan saikaji wani kara maitsiwa yatashi nanfa hankalinsu yatashi domin matannan sunfaragalaba akansu anacikin wannan bakin gumurxune wata makekiyar Badakariya tashammaci Yarima Safwan taxavgamar takobi akafada takobin tahudashi jini yai Feshi tsananin Xafi yakwarara ihu tasa kafa tabankeshi saida yai Sama yafado Wasu mata sugoma suka daga makamai daniyyar Gunduwa gunduwa da yarima Safwan wohoho Gimbiya Suwaida takwarara ihu takare Saran bakidaya tai watsida dakarun Atare sukawo mata Sara Taiwani Xarya taikwance kwance taxugama wata sara a nonowanta yas ta yanke nonon matar takwarara ihu tafadi matacciya kayya aikoda Dakarun Fansa sugano sirrin matannan na Kiraxansune Sai lissafi yacanxa domin tuni Dakarun Fansa suka maida takubba inda suka fudda wasu dogayen Masu sukarika tsira nonowan matannan tuni suka hargitsasu suka karkade Rayu wansu adorankasa Sadauki Ashiraf yai ihu yaceMaxaje kada mutsaya Mu,afka cikin Kurkun Duk wata halitta datai yunkurin tsaidamu tomusadata da,ajalinta atare Dakarun Fansa suka Rufta cikin birnin inda suka saukema dakarun ciki masifar yaki basa barin wanikai Face sun tsinkeshi haka basa barin wani ciki facesun Farkeshi sukarika kareraya kasusuwan Maxaje sukaima Bangon kurkukun adon Jini Matattu sukai yawaita tsananin masifa taimasifa bala,i yai bala,i kawai Saigidan yakama da Wuta komai yarikice yayamutse nanfa hankalin Dakarun Fansa yatashi domin Sunnemi Xainur sunrasa Cikin Sauri Sadauki Ashiraf yacedaXainura maxaki Fara kiran Sunan Xainur cikin hanxari dakarfi Xainura takama kiran Sunan Dan,uwanta ai koda Xainur yaji muryan yar,uwansa alhali yana daure awani takurarran daki ansarkafeshi da BakarSarka sai yakwarara ihu yatakura yasa karfinsa yajijjige Sarkan da akadaureshi bakidaya dakin yarugujeXainur yabaiyana a fili cikin wani Sauri irinna walkiya aljani Yarima Sarman yai girgixa sai yakara girma yai wani banga banga yabi Dakarun Fansa daya bayan daya yakwashesu har Xainur yai Sama aiyana barin gurin bakidaya Kurkukun yaruguje yanutse kasa bakiya gurin yashafe kamar ba,atabayinsabama shiko yarima Sarman Saida yai doguwar tafiya asama mainisa tsawon na kwanaki bakwai sannan yasauka awata Fadama maicike da itacen ni,ima koda Dakarun Fansa Suka jisu abisa turba sai suka watsu awannan fadama domin yunwa na mutukar damunsu saida sukai Sa,aguda cur suna cima sannan suka dawo asalin inda Yarima Sarman yasauka bayan suntaru sun sami natsuwa sai akanemi xainur da Xainura akarasa nanfa Hankalin Dakarun Fansa yatashi suka fara nemansu acikinwannan Fadama kwatsam Sai agansu awani tushen bishiya suna rungume da juna suna rura kukan Farin ciki nanfa Dakarun Fansa Suka kewayesu suna tayasu murna saidasukadauki sa,a biyu ahaka Can suka Rabuda juna Xainur yakarema Dakarun Fansa Kallo sai yace inamika godiya agareku abokai nasani lallai kuntaimakenine kun hadani da yar uwata Xainyra domin indawo cikin hayyacina Sannan ina kyautata xaton cewa kuma Tsinanniya Sarauniya Juha kuma axxaluma Kuma ta ha,inceku sannan ina Fatan Wannan tawaga tana shirye Shiryen tunkaran Birnin Juhane domin daukan Fansa Yarima Baulaki yace tabbas hasashenka gaskiyane Dukkammunan Tacucemu sannan tarabamu da ababen Sonmu tajefa Rayuwan Jama,ar Duniya acikin garari dayawa Birane sunrushe asanidiyarta dayawa Jarumai sadaukai Sarakuna da yayan Sarakuna Attajirai da yayan attajirai sunrasa Rayuwansu adalilinta yadaga Murya yacelallai Xainur kayi hasashenka adaidai domin wannan tawagace Maitaken dakarun Fansa kuma gabadayammu FanSarmu akan Sarauniya Juhane Sai Yarima yace dakaru yanxu me yarage mana Sai Gimbiya Suwaida tace Mutunkari Birnin Juha Yarima Sarman yace to yanxu a,ina birnin yake lallai munaso musan ina birnin yake Sannan Wacece SARAUNIYA JUHA kafin mutunkareta bakidaya akaitsit arasa wanda xai bada amsar Wannan tambaya can Sai Jaruma Shamsira tace SarauniyaJuha tayaudari Yarima Lurwan takwace takobina nagado ahannunsa wanda takobin shine dogaran Kasarmu sannan tayaudari yarima Baulaki tarabashida Kangunkinsunaxinare kuma abin bautansu Kuma tayaudari Xainura tarabata da Fure mafi daraja aduniya kuma tayaudari yarima Safwan tarabashida Sandarsu wacce itama itace abin bautansu takuma ha,inci Jarumi Shuraik tarabashida hular daraja haka tadaukema Gimbiya Suwaida Dutsensumaidaraja kuma tamaida Jama,arta gumaka sannan tawafce Barewa abin bautan jama,ar Yarima Sarman takuma dauke mahaifiyarsa Shikuma Madugu kamar Bawane na Sadauki Ashiraf Wanda shine jagoran Wannan tafiya tadaga Murya tace abin tambaya anan Shin Me Sarauniya Juha taima Sadauki AshirafLallai kafin Musan Inane Birnin Juha Kuma wacece Sarauniya Juha muna bukatan musan wanene Sadauki Ashiraf Kuma me Sarauniya Juha tamasa Bakidaya Dakarun Fansa Suka xubamasa ido suna Sauraronsa Sai Sadauki Ashiraf yace Kusani abokaina bakidayanku Sarauniya Juha tacutardaku amma Nine tafara cuta kafinku, Sannan Nine Xan fadamuku Wacece ITA DOMIN KUSANI SARAUNIYA JUHA MAHAIFIYA TACE karr Uba bakidaya Dakarun Fansa Saida sukakadu suka Xubamasa Idanu KAINIMAFA NAKADU AKAWOMIN SHAYI


(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
( # SARAUNIYA JUHA PART 93) Tsananin mamakin Maganarda tafuto daga bakin Sadauki Ashiraf cewa shidane ga SARAUNIYA JUHA sai suka xubamar idanu cikin Kaduwa Sadauki Ashiraf yace kusauraradakyau abokai lallai kusani Komai na,iya Faruwa arayuwa Sunana Ashiraf Mahaifina Sunansa Kundan sunan mahaifiyata Juha vnt Raguu sannan sunan Kasata FARISA mahaifina sunansa Kundan, shine Sarkin yakin Kasar Farisa yakare Rayuwansune akan kare Kasar Farisa da jama,arta domin shine gadan ahalimmu tabbas maxaje tarane Mata biyar aciki ahalimmu wanda sukarike Sarauta Sarakunan yakin Kasar Farisa Kuma bakidayansu sun mutune afilin daga sannan kusani Mahaifina yakarbi Sarautarsa na Sarkin yakine afilin daga yayinda akashe MahaiFinsa Sarkin Yaki Kumbam afilin yaki, yadda abin yake shine Sarki Raguu yakasance yanada Wata hatsabibiyar Ya, Maisuna Juha takasance kyakkyawace takarshe domin awannan daula ta Farisa bubu wata yamace datakama kafarta akyauba Gimbiya Juha takasance wata Shu,umar macene tuntana yarinya take nuna hatsabibancinta domin tuntana yarshekara bakwai taware Wani daki duk abinda tagani tanaso tosai tamallakeshi ta,adanashi awannan daki alokacinda taxama Budurwa yar Shekara shatakwass sai futunanta yafoto Fili domin duk wani abu dataji tanasonsa akarsar Farisa ko awata kasa tofa sai tamallakesh wannan Futuna na Gimbiya Juha yahaddasa xubar dajini tsakanin Kasashe dadama domin Sarki Ragu na mutukar kaunar Gimbiya Juha saboda haka indai Takyalla ido tace tanason wani abu komenene kuma ko,awace Kasace tofa Sarki Raguu yanemomata kotatsiya kota hankali kaka domin dayawa tashasa sa,asaro mata kawunanSarakuna da yayan Sarakuna adalilin Wannan futauna na Gimbiya Juha sarkin yaki Kumbam yashiga hadurruka masu tsauri wanda dakyaryake tsira darayuwansa saida Sarkin Yaki Kumbam yahalarci yakoki dari Uku da sittin acikin Shekaru Goma kuma dukkansu yana Futane saboda Biyan bukatan Gimbiya Juha Sadauki Ashiraf yacigaba daba Dakarun Fansa labari yanacewa Yakin Kakana nakarshe Shine Yakin Daxruk waTa kasace mai yawan jama,a datarin mayaka sannan maxajenKasar Daxruk sunkasancene Maxajen Fama masu dakama Maxa kashi ahannu Sarki Majjnu shine Sarkinda yake mulkin Kasar Daxruk yakasance hatsabibin Mutunne kuma Shaidani domin shikadai yana Tarwatsa gari guda, Sarki Majjunun yanada wani Kambun Sarauta maitsananin tarihi wanda tarihi yanuna cewa Kambun yakai Shekaru dubu uku awannan masarauta Kambune nagado wanda akagada Iyayeda kakanni saboda haka Wannan Kambu shine alfaharin Kasar Duxruk Kwatsam ana xaune lafiya Sai Sarauniya Juha tatsiroda tsirfancewa tana bukatan Wannan Kambu na Sarautan Kasar Daxruk kodaSarki Ragu yaji bukatan yarsa Saihankalinsa yatashi yarasa hankalinsa yarasa tunaninsa tabbas yasan tunkaran Sarki Majjunnu da WannanXance tofa masifarda xata biyo baya babu maitsayarda ita sai Ubangiji Kowa sarki Ragu yakira Sarkin Yaki Kumbam yace yata Tatattago mana masifa dabala,i waitana bukatan Kambun Sarautan Sarki Mahhunu koda Sarkin yaki Yaji Wannan xance Sai yakwarara ihu yadanjada baya yace lallai xa,amutu jini xaikwarara 'yayaye xasu rasa iyayansu sannan mata xasui takaba lallai xa,amutu mutuwarda saita girgixa Wannan nahiya akarke yadukadda Kansa yace amma indai Sarki yanabukatar cikama yarsa Burinsa toni Kuma xancikamaka Burinka domin inarayuwane domin badakariyaga ahalin wannan Masarauta Sarki Ragu yace lallai nasan xa,amutu to,amma yaxama dolene incikama yata wannan buri nata domin alkawarine nadaukama Mahaifiyarta babu Wani buri dayarta xataso nikuma bancika mataba Ahaka tamace tana murmushi nikuma ina kuka Kawai sai Sarkin yaki Kumbam yamurxa xobensa sannan yace Lallai xantunkari Kasar Daxruk da yaki koda xammutu natabbata dana Kundan Xai cikama Gimbiya Burinta domin shine magajina awannan lokaci Sarkin yaki natareda dansa Kundan wato babana awannan lokaci Shekarunsa ashirin sai Mahaifinsa Yadafashi yace yakai dana kasani bayan mutuwata kaine xaka gaji Sarautata lallai banajin Xandawo araye sabodahaka kasani Wannan yaki Kalu balene agareka mutukar kanaso kagajeni tofa sai kakawo Kanbun Sarautan Sarki Majjunun gaban Gimbiya Juha Babu abinda Kundan yacema Mahaifinsa Face yadamke hannayen mahaifinssa yarike dakarfi sannan suka rungume juna Sarki Yaki Kundan yashirya Dakaru dari uku domin tunkarar Kasar Daxruk inda sukai bankwana da Jama,arsa sukadauki hanyar tafiya, badare barana saida sukai kwanaki arba,in sannan suka,isa kasar Darxuk inda suka kafa Sansani abayan gari Sannan atashi dan sako aturashi da takardan cewaSarkin yaki Kundan yasauka abayan garin Darxuk yaxoda bukatan abashi Kambun Sarautan kasan kokuma kowa sai yamuta awannan kasa dankari lokacinda Sarki Majjun yaji wannan xance Sai yakwarara ihu yaxare Takobi yasare kan dansakon yakara kwarma ihu batareda yacemaKowa komaiba sai yatunkari kofar Futa Dakaru sukarufa masa baya yanaFuta waje yaiwani sito takewani garkeken Doki yatunkaroshi dokin yanaxuwa dokin yairimi Sarki Majjun yaitsalle yahaye dokin yaxabureshi yaiwaje aikafin Sarki Majjunun ya,isa kofar futa birnin dakarunsa Samada miliyan uku sunrufa Masa baya dankari Sarkin yaki Kundan da jama,arsaSuna Xaune asansaninsu suna sauraron dawowar dan,aikensu Sai sukaji anbude kofar Garin Daxruk atare kuma alokaci Guda Sarkin yaki da Dakarunsa Dubu dari uku suka miki Tashin hankali aisai sukaga Sarki Majjun yafuto yatsaya yacoge bisa Dokinsa yanarike dakan dansako yana digar jini daganan kuma Dakarunsa sushiga bulbulowa kamar Tururuwa Sunasanye dabakakendamara TOFA XA,AI KAR UBA KUMA XA,AMUTU KAFINNAN INABUKATAN SHAYI
(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
< #SARAUNIYA #JUHA 94> Sadauki Ashiraf yacigaba daba abokansalabare cewa Alokacin Sarki Majjunyafuto daga birninsa yatsaYA bisa Ingarman dokinsa sai wani huci yake yanamuxurai sannan dakarunsamiliyan Uku sukaisahu abayansa suma suna muxurai kamar saci BabuRunduna tafuskanci Runduna SarkiMajjunu cikin Kakkausan Murya yacekai tsinannu la,anannu shin wani Xunubi ku,aikatama Sarkinku yatoroku ixuwa gareni domin inyankemuku hukuncin Kisa yabushedadariya, Sarkin yaki Kurbass yakwarara ihu maitsananin karfi wanda saida dawakai suka Fara Turja xuciyoyin kananan Jarumai sukabuga afusace Sarkin yaki Kurbas yace shinkaraina yawammune tokasa nibana Raina yawam,makiya kuma tarin yawansu baya bantsoro domin ni tsrone mai bantsoro tabbass nairantsuwa da girma dadaraja na Sarkina cewa koda Jama,ata dakuma Jama,arka xasu kare tofani Sai narayu kuma xanrayune domin InkaimaGimbiya Juha KAMBUN SARAUTAN dake xagaye akanka Ran Sarki Majjunun yabaci yakama kumburikamar xaifashe domin kalaman Sarkin Yaki sunkona mishirai mutukaSarkin yaki yakara dakamar tsawa yace kai Wawan Sarki lallai ina baka Shawara akancewa kamikomin Kambunnan domin Jama,arka surayu woho Sarki Majjunu yafusata kalaman Sarkin yakiKurbass Sunkaishi Makura yakwarma ihu yadakama Dakarumsa tsawa yace kaimaxaje kukkashemin tsinannunan baki dayansu dankari atare kuma alokaciguda dakarun Sarki Majnun sukwarma ihu suka saki linxamin dawakansu sutunkari Sarkin Yakida Dakarunsa Sarkin yaki yadaga murya yace maxaje kushirya shirin yaki mataken Nasara lallai kushiga wannanyaki daxumman xakukashene kawai ammaba akashekuba wohoho Suma sukarafka Ihu suka xavuri dawakansu sukai kan abokan gabansu suna ihu akahadu atsakiya akai kwaram kwatsam Masifa takullu afara barin jini tabbas anacewa Sarki yawa yafi Sarkin Karfi to amma kuma anacewa Sanin aiki Rage Wahala domin wani irin Salon yakine Sarkin yaki Kurbas dadakarunsa sukeyi sukarikama abokan gaba kisan gilla tamkar guguwar annoba haka Dakarun Sarkin yaki Kurbass sukarika watsida Rayukan maxaje cikin lokaci kankani gawawwaki su yawaita jini yarika kwarara ihu da kururuwa yacika ko,ina kar ubancan Sarkin yaki Kurbass da dansa Kundan sukarika Rabama makiya kyautar mutuwa yadda Kurbas ke kashe makiya haka dansa kekashe makiya sukai adodajini komai yalalace kai koda Sarki Majjunun yaga irinkisan da,akema Jama,arsa kisa maitaken Kisan kiyashi sai Ransa yabaci yakwarara ihu yaikumaji yafadacikin xugar yaki yafara banke maxaje har yakai ga Sarkin yaki Kurba yatakarkare yasokamar mashi akahon xuci tsananin xafiSarkin yaki yasaki Takobinsa yakwarara ihu yakama watare watare cik yaki yatsaya inda Ragowar dakarunsa wanda basuwuce dubu dariba suka xubarda makamansu sukaDurkushe abisa guiwowinsu inda Dakarun Sarki Majnun sukarika daga Makamai Suna ihu shiko Kundan Sai yarafka ihu yaje yakama mahaifinsa yarungume jini nakwarara shikadai atsakiyar makiya Sarkin yaki Kurbas yace da Kundan dana Wannan yaki baikareba lallai kada kakaraya kuma kada kamika kaiga abokan gava yamikama Kundan hannunsa yace dana cire Xobennan mai tarihi kasanyashi ayatsarka babu gardama Kundan yaxare Xoben ayatsar mahaifinsa yasa anasa yatsan Sai Kurbasyai murmushi yace dana inatayakamurna daga yau kaine dirkan kasan Farisa kaxamo Savon Sarkin yakiyacigaba dacewa yaro lallai kakuladawannan xoben domin shine gadon ahalimmu lallai kasani Wannane Xobe tarihinsa acikin xuriyarmu yafi shekaru dubu biyu Sannan kakiyaye Domin Gimbiya Juha tana Kulafacin Wannan xobe Kuma xatabi kowace irin hanya donganin tarabaka dashi adaidai Wannan lokacinne Sarki yaki Kurbas yaishiru koda Kundan yajijjigashi Sai yaji komai nasa yasaki tabbas mahaifinsayamutu Kaiya aisai yakwarara wani Sakaran ihu sannan yafashe da kuka wohoho lallai kukan maxa bala,ine domin alokaci dayatsaga ihu sai Sarki Majnun yai umurni da dakarunsa sukewayeshi kaiya aiwani irin yunkuri da Xambarma Kundan yayi tareda xare wasu miyagun takubba gudabiyu tamkar Walkiya kamar kiftawar Idanu Kundan yaima dakarun dake Kewayedashi kisangilla yakwarara ihu yaikan dandaxon makiya yanacewa kai tsinannu lallai yaune xaku tabbatarda cewa kukan Maxa Bala,in akai taho mugama Kundan yadaka tsalle yafada cikin dandaxon makiya yarki kisa irinna kama Karya yaxamema makiya annobar mutuwa duk inda yagilma gawawwakine kexuba jinine ke kwarara kasusuwan maxajene kewatsi asama kaiya fashi bannan aiki kowa yagaji bai Sababa kawunan makiya kawai ketashi Sama tamkar tsutsaye bakidaya Kundan yai ado dajini yaxamo tamkar Wani Shaidani inyakai sara sai yakashe samada mutun dari inyakai suka sai yasoke makiya arba,in kai Koda Sarki Majjun yaga barnada Kundan yakema Jama,arsa tamkar mahaukacin Xaki agarken Xomaye kisa yake bashara,a aisai Sarki Majnun yakwarma ihu yaitsawa tuni dakarunsa sukadare sukoma gefe Sai Sarki Majjunu yafuskanci Kundan yadakamar tsawa yace kaitsinanne lallai kai kafi mahaifinka hauka saboda haka saina maka kisa mafi muni aduniya Kundan yace kaitsinanne kasani kamar yadda kakashe mahaifina ayau lallai babu dagin kafa babu karin lokaci kaima yanxu xaka mutu Yadaga murya yace taho tsinanne kaima kabi layin jama,arka atare suka surnano dawakansu sukai kan juna suna Rafka ihu sukai taho mugama suhadu atsakiya akai kwaram tabbas melaya kiyayi mai tsamani domin haduwan Farko tashin Farko Kundan yasoke dokin Sarki Majjunu dokin yadurkushe Kasa aikafin yakai Kasa tuni KUNDANyasanya Takobi yatsinke Kan Sarki Majnun Dokin dagangar jikin sarkiMajjun suka xube kasa Shikuma KUNDAN YACAFE KAN SARKI MAJNUN WOHOHO MAXAKENE bari inje insha sh

#SARAUNIYA JUHA 95%
Lokacinda Kundan yasarekan SarkiMajnun yasakafa yabanke gangar jikin sannan yaitsalle yacafe kan yana digar jini saiyaki yatsaya cik dakarun Sarki Majnun suka xubardamakamansu sannan suka Durkusheabisa guiwowinsu sunamasu mika Wuya ganin haka Dakarun Kasar Farisa sukai dauki kansu suna ihu sai Kundan yaimusu tsawa yace aa mutanena Abinda muke nema Munriga Munsamu babu bukatan sake asaran Rayuka Kawai sai yaitsalleyahaye dokinsa yai umurnida adauko gawan Mahaifinsa sunufi Kasar Farisa bayan sun,isa anatsakiyar Fadanci Saimai Sanarwa yai Sanarwacewa Ga Kundannan yadawo cikin nasara jama,a sukayo waje inda akabarke da Shagali daga bisani akaibikin Kone gawar Sarkin yaki Kumbam Sannan akai bikin nada Sarkin Yaki Kundan tundaga Wannan Rana Kundan yari hidama gakasar Farisa yashiga mashifu dadama yakusa hallaka domin biyama Gimviya Juha bukatannda Saida Sarki yaki Kundan ya harlaci yakoki dari biyar acikin shekaru ashirin kuma duk akan bukatan Gimbiya juhane todaga nanne Tafara maida hankalinta akan Xoben Sarkin yaki Kundan tabi dukwata hanya daxatabi taitsafi ta aikata xamba cikin aminci tahanyar gayyato miyagu mutane da Shaidanun aljannu sukarika kawoma Sarkin yaki Kundan farmaki daredarana gida daWaje dukdan surabashi da Wannan xobe amma abin yagagara yakashe rayukan aljannu da mutane marasa adadi akan Xoben kaida abin yagagara Sai Gimbiya Juha tasauya Salo inda kwatsam Tashaidama mahaifinta SarkiRagu tanaso ta,auri Sarkin yaki Kunda dukda maganar tagirgixa Sarki Ragu yajidadin maganan domin shikansa yana bukatan yasami jika jinin Kundan takeyaikiran Sarkin yaki kundan alokacin yanada Shekaru Arba,in ita kuma gimbiya Juha tanada Shekara a ashirin daidai lokacin da Sarkin yaki Kundan yaji wannan xance saida yakadu domin yasan bahaka kawai Take bukatan auransaba kawai xata aureshine domin Xobensa Dukda Kundan yasan nufin Juha tobashida ikon yimaSarki gardama dominshi yanarayuwane domin cika Umurnin Sarki Ragu cikin kwanaki kadan akadauraaure inda akai gagarumin biki akarke amarya da ango sukatare dukda Juha taita kokarin Kaucema Sarkin yaki karyasadu da,ita amma tamakara domin saida tayashammaceta yasadu da,itakuma awannan Saduwane tasamu ciki taibakin ciki mutuka inda tainiyyar xubardacikin amma Sai babban bokanta Yagargadeta yace mutukar taikuskurenXubarda wannan ciki tofa Har abada Burinta na mallakan duniya baxaiyuwuba yaceda ita lallai kadataiwani yunkuri harsai tainasaran Raba Kundan taxobensa haka tahakura tabiduk watahanya daxatavi taraba Kundan dawannan Xobe amma abin yacitura indahar cikinta Ya,isa haihuwa tahaifi Santala santalan yara biyu duka maxa murna awurin Kundan da Surikinsa Sarki Raguu baya misaltuwa inda akafara shagali tundaga Ranar haihuwan har ranan suna aka sanyama yara Suna ASHIRAF DA ASHUWAR sunada kwana biyu Sai Sarkin yakida Matarsa Gimbiya Juha sukai tattaki xuwa Tekun Bahar Lamfar Wata katuwar tekune maitarihi ayanki Farisa tarihi yanuna cewa babu wani bakon halitta da yatashiga Wannan ruwa yarayu domin Ruwane mai cike da kwankwamai da Rafanai marasa adadi tabbas Wannan ruwa rijiyane gaba dubu komai yafada yaxamo tarihi kaimasana suntabbatarda cewa kotsuntsu yagifta tasaman Tekunnan sai yamutu kuma wani abin mamaki Komotsawa ruwanbayayi kawai akoyaushe yananan Sarkin yaki yasha mamaki dayaji matarsa Gimbiya Juha tacemasa tana bukatan shida yaransu suxiyarciWannan Teku to amma shi baxai iyamata Gardamaba haka yashirya sukatafi lokacinda suka isaTekun sai kawai Gimbiya Juha tatsaya cik taki motsawa abakin Tekunnan Kundan yace Ranki yadade yaki tsayaawannan guri mai hadari Kawai takuramai idanu kallone mara Fassara Kawai Saita busheda dariya tamkar mahaukaciya saida taidariya ya,isheta saitadaure fuska tadakamar tsawa tace kaiwawa shinkadauka inasonkane tagigixakai tace kawai nayi tarayyane dakai domin inmallaki Xoben Hannunka tadaure fuska tace abin takaici gashiamaimakon insami Zoben saina Sami wadannan tsinannun yaran Kai ya,isa Kundan yadaka mata tsawa yace mahaukaciya tabbas nasan bakya sona kawai kin aurenine domin biyar bukatanki kuma baxaki samu,abinda kikesoba Domin Kwalelen kare da hantar kura Gimbiya Juha takwarara ihu tace kai tsinannelallai dahannunka xaka mikamin xobennan domin mutukar baka bani xobenba tokuwa xanjefa Yarannan dukabiyu acikin wannan Ruwa maicikeda kwankwamai Sarkin yaki yaji kamar yafasheda kuka hankalinsa yatashi jikinsa yakama kyarma gumi yakama tsatstsafo masa jijiyoyinsa suka kumbura sukai burdin burdin Sarauniya Juha TabushedadariyaTace yakai Sarkin yaki lallaifa kasani bakada lokaci kodai kamikominxoben kokuma karasa Yaranka Kundan yakalli xoben yakalli yaransatabbas xoben nada dunvin tarihi acikin xurriyarsu Sarakunan yaki Samada dubune sukare daraja dakimar Wannan Xobe tosai akansane Xai yasarda xoben sannan yakalli yaransa wanda yake mutukar kaunarsu fiyeda Rayuwansa tabbas xai,iyarasa Rayuwansa domin ceton Rayuwansu Yabude baki xaiyimagana Sai Kawai Juha tajefa Ashiwar acikin tekunnan wayyo SarkinYaki Kundan yakwarara ihu yaxaretakobi yayokanta saitai Sama tatsaya asaman tekunnan tace babu lokaci karasa yaronka daya har abada shin xagaban Xobenne koko Injefa dayanTilass Yacire xoben yajefaMata tacafe Saita bushedadari tace lallai kaida yaranka duk awannan Rafin xaku mutu Saita Jefa Ashiraf shima acikin Tekun TuniSarkin yaki yamance daduk wani Hadarin Wannan Ruwa yai kundunbala yatsundumaciki TABDIJAM INA JAMILA IBRAHIM KINA KANWATA ZAHFAT SHAYI TAKAWOMIN SANNAN ZAITUN KIRUFEMIN KOFA DOMIN NAGA WASU MAXAJE AGIDANNAN SUNA HARARAN SHAYIN
March 9 at 5:42 PM ยท Public

(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
#SARAUNIYA JUHA PART 96% Lokacinda Sarkin yaki kundan yakunna kai cikin wannan teku sai yanutsa kasa nanfa yafara arba damigun halittun ruwa marasa kyan gani sai muxurai sukemar Shiko bama takansu yakeba domin burinshi kawai yaga 'ya'yansa kawai sai halittun ruwan sufara kawomai Wafta amma shi Sarkin yaki Kundan baimasan sunayiba domiN yagalgalasu yake tamkar tsumma wohoho anacikin wannan haline Yahango Wani aljanin ruwa yana Rungume da daya daga cikin yaransa Ashiraf kayya Sai yakwarara ihu maitsanani karfi wanda yahaddasa ambaliyan ruwa kananan halittun ruwa suka tarwatse yaxaro wasu jajayen takubba kamar kifi haka yake keta Ruwa inko wani haltta yakawomai bara tokomai girman halittan komai kankantanta sai Sarkin yaki Kundan yarabata gida biyu tuni ruwan yahargitse jini yasauya kalan ruwantekun daga Fari yakoma Jajir gawawwakin halttun ruwa suka yawaita asaman Ruwa inda yadage sai yakamo aljani maidauke da dansa amma sai kwankwamai daRafanai sukaimar caa inda shikuma yarika turasu barxahu damasifa da bala,i saida yariski aljaninnan sukai toxalida juna sarkin Yaki Kundan yadakamar tsawa yace kai shaidani inaxaka kaimin dana aljani yace ajalinsa Xanyi aibakarisa maganarsaba tuni Kundan yakamar Wuka akahun Xuci aljan yakwarara ihu inda yasaki ASHIRAF kundan yacafeshi yaiwani yunkuri saigashi asaman Ruwan tekunnan nanfa miyagun halittun ruwa samada miliyan dubu goma manya dakanana suka baiyana asaman ruwan wohohoaikoda Sarkin yaki yaga Wannan miyagun halittu sunkewashi yawansu yawuce kima ga yaro Ashiraf nata kwarara ihu sai yakalli yaron yashaffa kansa yace kayi shiru dana lallai koda xanmutu awannan arangama tofa kai baxaka mutuba domin kaine xaka daukamin fansar cin,amanan damahaifiyarka taimi kawai sai yaro yai shiri dankari Sai Kundan yakwarara ihu aiwannan Ihu sai yaxamokamar yaikiran miyagun halittunnan sai sukai wani gunji sukayo kansa Shima yakwarma Ihu saida halittun sukaxo dabdashi sai yadaka tsalle yatsallakesu yadira agaba yatsaya asaman ruwan tamkar yana bisa turban kasa, yawaiga bayansa yaga daukacin kwarin Ruwannan manyansu da kananansu sunyo kansa suna ruri kar uba,aishima sai yatsinkeda gudu tamkar Xaitashi sama falfala gudu yakeyi kamar iska tamkar xuciya inda suma sukarika binsa aguje dayawa kanan kwarinruwa masu cixo gamida shanjini sunriski Kundan sukarika cixonsa suna dademar Fata jikisa kota,ina amma yaki tsayawa gudu yake jini naxuba ajikinsa amma duk masifa dabala,in dake Faruwa Sarki Yaki Ashiraf yaki yarda wani abu yasami jaririnsa ahaka har ya,isa Gabar tekunnan inda Kwarin sukai tsalle bakidayansu dansu danneshi amma sunmakara domin yabuga wani uban tsalle yadira aturba take yaxube agurin yarika haki daya bayan dayainda kwarin suka juya saida yadauki tsawon dakika dari yana kwace sannan yamike yarungume jaririnsa Ashif yakama hanya xai tunkari Birnin Farisa kwatsam sai BokanyaAsifa Tabayyana agabansa Ranta abace Asifa itace babbar bokanyarsa kuma tagaji Kulada ahalin gidansu Sarkin yaki Kundanne awajan kakanninta Koda Kundan yaganta sai yace yake uwar bokaye waimeke Faruwane Tace cin,amana Xalunci keta hassada da tsantsan mugunta Tace yanxu ina xaka Yace inaso inshiga kasatace Farisa domininga lafiyar Jama,ata dakuma Sarkina Sai bokanya takwarara ihu tace aikomai yalallace kuma kuma anyi angama Ahargitse yace mikike nufine Asifa tadaga murya tace bayan Juha tayaudareka taturaka ga halaka sai tadawo kasar Farisa inda taketo Fada tsakiyar maxaje ta,isaga Karagar mahaifinta alokacin mahaifinta nadab da Futowa kawai Saita dare karagar mahaifinta tuni dakaru suka xare makamai sukayo kanta kawai saitarika motsabaki tasabi kalaman surkulle take wata iskatarika sunkutan duk wani barde da yatunkareta taiwajedashi talulaka sama yabace kenan bat koda agahaka saikowa yaja baya itakuma tarika xaxxare idanu koda nayunkura xan aikata wani Surkulle sainajigabadaya gabobina andaddauresubana iyamotsa kowace gaba kai hatta harshena bana iya motsashi tsananin takaici sainakama Kwarararhawaye masu xafi gamida radadi da kuna ana hakane Saiga mahaifintanan Sarki Ragu yafuto shida makarrabansa Shabiyu koda yagantaakan karagar mulkinsa sairansa yabaci domin dokace maitsanani hartakaiga hukuncin kisa afusace yadaka mata tsawa yace ke gimbiya Juha kin haukacene kawai Saita bushedadariya tamkar taxare inda Sarki da yammajalisarsa suka xuba mata ido saida taidariya ya,isheta sannan tadaure Fuska takalli mahaifinta tace kai Abbana kayi kuskure lallai kasani niba Gimbiya bace ahalin yanxu Sunana Sarauniya Juha tsananin

Please Login or Register in order to submit comment