Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mamaki babu wanda ya,iya motsawa sarki yafusata yaxare takobi yace ke ja,ira lallai yauxaki mutu inaraye xaki aiyana kanki amatsayin Sarauniya yunufe daxumman datsemata kai amma sai Sarauniya juha tanunashi da yatsa taketakobin hannunsa tafuta ahannunsa takama yawo asama akarke takobin tajuya tasarekan Sarki Ragu jinhaka Sarkin yaki Kundan yakwarara ihu yadurkushe akasa yabarkedakuka mai bantausayi can yaishiru sannan yamiki gamida xare takobi Bokanya Asifa tace inaxa Afusace yace xanshiga birnina lallai yau xandatse kan Juha Asifa tace aikamakara domin lokacinda Sarauniya Juha tasare kan mahaifinta saikowayaraxana itakuwa tabushe dadariya tace Jama,arkasan Farisa lallai kusani nadade ina muku tanaji kumanadade inso inxama Sarauniyarku amma wannan tsohon yaki mutuwtodaga Murya tacedaga yau naxamo Sarauniyanku Sannan kusani bakidaya kwanmu da kwarkwatammu xamubar Wannan yanki dominxamu xaunane asabon birnina dana gina maisuna BIRNIN JUHU KAINIFA NAGAJI akawo Shayi maixafi sosoi

(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
¥¥#SARAUNIYA JUHA PART 98¥¥ Dakarun Matannan suka tasa Dakarun Fansa dasara dasuka tabbas wuya tai Wuya domin Dakarun Fansa Saida suka nemi Futa acikin da,iran yaki amma Dakarun matannan Suntoshe kowaCE kofa burinsu kawai sukashe dakarun Fansa kaikoda Masifa taimasifa Sai sadauki Ashiraf yalura dukkansu babu wanda Matannan basuima sara samada goma gomaba sai hankalinsa yatashi domin jini naxuba ajikkunansu sosai lallai idan adauki lokaci tsawo dukkansu xasu iya mutuwa sai yakwarara,ihu yasabi karanto wasu Dalamusan tsafi yadaki kasa take kasa tatsage Kawai Sai Ashiraf yafada cikinRamin kasar takoma tamaye tamkar babu abinda yafaru inda akaci ggaba da Fafata yaki adoran kasa Inda Dakarun matannan suka cigabada addabar dakarun FANSA sunadabda hallakasu kwatsam Sai kasa takama girgixa gamida tsatstsagewa tanaXillo bisa tilass yakinyarabu inda Dakarun Fansa suja gefe sunata fama da haki gamida xuban jini sukuwa dakarun matannan sai sukaja tunga suna jiran koma menene yaxo domin subasu san menene tsoroba kawai Saiga Sadauki Ashiraf yabayyana yafaso kasa yanarikeda wata bababariyar takobi maitaken gayama jini na Wuce yakwarara Ihu yanuna Dakarun matannan yace kai tsnanannu lallai karke taurin kanku yaxo kuma ajalinku yagabato Matan suka Fasheda dariya akarke suka hadarak gamida kwarara ihu suka afkama Sadauki Ashiraf da yaki Hmm awannan karan lissafi yasauya domin tamkar Wutar karahaka yake babbakesu gamida sassabe kawunan matannan tun yaima Kasa adoda jini cikin kankanin lokaci yasamarda kogin jini gawawwakim matan suka yawaita surika yawo asaman jini koda Matannan suga Sadauki Ashiraf naneman karardasu sai sukai yunkurin guduwa inda suka tashi Sama amma Sunmakara domin kamar tsuntsu tamkar Iblishi haka Sadauki Ashiraf yarafka ihu shima yabisu Saman yakakkabosu bakidaya Wohoho duk wannan Masifar dake Faruwa atsakanin hatsabiban Matannan da Dakarun Fansa Sarauniya Juha naxaune abisa Wata katuwar karaga maikamada Gado tana kallon komai awani katon madubin tsafi ganin irin kisan Gillada Sadauki Ashiraf yaima Dakarunta Sai hankalinta yatashi tamike inda Bakidaya jama,ardake cikin Fadan suma suka mike Sarauniya Juha tarika kaikoma awannan katuwar Fada maitaken aljannan Duniya domin komai awannan Fadar anyishinedaxallar Danyan Xinare can Sarauniya Juhatarafka ihu mairaxanarwa tarika cika tana batsewa tamkar xata Fashe hankalin kowa yatashi inda dayawa kuka suka Fara dominbacin Ranta na,iya kawo asaran Rayuka masu tsananin yawa Can Saikuma tabusheda dadariya kamar Mahaukaciya saida tayi ya,isheta sannan tatsaya inda takarema jama,ardake Fadan kallo tatabbatar atsorace suke saita fara magana cikin Ixxa gamida nuna isa tanacewa Kukwantarda hankalinku jama,ata lallaida Farko nahassala kumaraina yabaci mutuka daganin irin kisan Gillanda wannan Jarumin maxa yamaDakaruna to,amma raina yaifari xuciyata tasami natsuwa tunda danane Yanuna Wannan Jarumta Takara kyalkyalewa dadariya tanacewa lallai gado sai dan gado saitatafa hannayenta sau uku tuni Wasu Dakaru maxaje suka bayyana agabata shugaban tawagar Maisuna Islubyaduka agabanta yace Raina Fansane agareki yake Shugabata menene Sakonki xuwa ga mutanen duniya Sarauniya Juha tanuna bango saiga Dakarun FANSA suna xaune atushen wata bishiya suna cin abinci gasasshiyar barewane suka bankare kowana diban sanransa Sarauniya Juhatace kai Islub kaga wadannan yaran Sune Shuraik Shamsira Xainur,Xainura Yarima Baulaki Yarima Safwan Gimbiya Suwaida,Madugu uban tafiya, Yarima Sarma, daSadauki Ashiraf Ihlub yace nagansu Tace tosun hada wata tawagace Maitaken Dakarun Fansa domin sunada burin ganin bayana tolallai bakidaya kajeda Jama,arka kukashesu amma kada Kukashe Ashiraf Dominshi Danane kuma inasonsa Fiyeda komai awannan duniya Ihlub yadukayace angama Shugabata sai yabace shida Jama,arsa SHIKO Ashiraf tun lokacinda ya hallaka matannansai yafuskanci abokan tadiyarsa yaje garesu daya bayan daya yaduramusu Ruwa aikowa yashaWannan Ruwa sai yaji garau komainasa yadawo daidai Wani abin mamaki da ta,ajibi shine duk wanda tasha Wannan ruwa Raunukan jikinsa iyayawansu bacewa sukeyei Guraran sushafe kamar wani abu baitaba Samun mutunba dankari aikoda Dakarun Fansa sukajisu adaidai sai suka Rungume Juna sunama kansu murna Inda Gimbiya Suwaida takamama Ashiraf kirari cewa dakyau dan nagada wanda yafi dannakoya kayi gadon jarumta awajan MahaifinkaSannan kagaji Hatsabibanci gamida Shaidanci awajan Mahaifiyarka Sarauniya Juha bakidaya suka bushedadariya Sai Ashiraf yaitsawa ga abokansa bakidaya suka shiga taitayinsu Yafara magana yaku Dakarun Fansa lallai kusani lokaci yagabato muna kusantar birninJuha ne danhaka tamkar muna kusantar ajalimmune yadaga murya yace kuduba inda Dakaru mata sukaimana Kofar Rago suka Sauke muna masifa kalakala harsunnemi hallakamu yaci gabadacewa To idanhar Dakarun Sarauniya Juha Mata zasuimana dumm sumana dif sunemi turamu Kiyama to yakuke ganii idan ace Sarauniya Sarauniya Juha ta aikomana da tawaga tamaxaje kayya aikamar dama jira suke ya ambaci sunan maxaje kawai sai asaki tsawa gamida Walkiya Wata kakkafar iska takama kadawa wata bakar Giguwa maiban tsoro tatashi tairimi tai sama gamida tokare Gajimare inda akarika sakin tsawa da walkiya akarshe abarke daruwan Sama mai yawan gaske kwatsam saiga runduna ta Maxaje sun bayyana acikin ruwa suna bisa Wasu makamakan dawakai tamkar Giwaye yawan maxajen yawuce misaki girman jikinsu tamakar mutanen Farko koda Ganin haka Sai Sadauki Ashiraf yaitsawa yace avokai kushirya Shirin Yaki Maitaken amutu ko,airai BADANIBA INA HAHARA AHMAD BANISHAYINA
March 14 at 11:10 PM ·

(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
#SARAUNIYA JUHA #100 %
Atare Dakarun Fansa suka afka cikin Wannan Shu,umin daji maitaken dajin Ajali saida sukai tafiya mainisa acikin dajin tsawon Sa,a biyar babu wata Masifa datatunkarosu kwatsam sai asaki wani kara maitsanann karfi kawai sai Sama yaibakinkirin koda dakarun Fansa suka daga kansu Sama sai sukai toxali dawasu makamakan tsuntsaye masu Suffan jemagu suna shawagi asama dakarun Fansa sukaja Daga inda tsuntsayannan sukai diran mikiya agaban Dakarun Mutuwa yawansuyaxarce kima domin sunhaura miliyan sittin alokaci guda tsuntsayen sukai girgixa saisuka rikide sukomaWasu dakadakan maxaje nanfa afara hararan juna tsakanin DakarunFansa da wannan Runduna shugaban Runduna yaduvi Sadauki Ashiraf yace Jinna dagaisuwa agareka yakai yariman duniya lallai mahaifiyarka na Maraba dakai Sannan ta,umurcemu da mukashe abokan tafiyarka mukaimata kawunansu Kai Sadauki Ashiraf yakwarara ihu gamidadakama shugaban dakarun tsawa yace kai Mahaukaci lallai kasani ko Sarauniyar taku dakuke kira mahaifiyata intai yunkurin taba lafiyar abokaina tonine xankasheta da hannuna Afusace Dakaren yace karya kake yaro yadakama dakarunsa tsawa yace kukamesu kudauresuguri guda Nanfa yaki yakacame maitsanani dukda Dakarunnan kaifi datsini baya tasiri acikinsu sannan basajin Duka to sunrasa Inda xasuyi da Dakarun Fansa koda abin yakici yaki cinyewa Sai akaji ansaki wani sakaran ihu take haske yagushe Duhu yamamaye ko,ina natsawon dakika goma yaki yatsaya cik Fau haske yadawo dankari sai maigayya me,aiki tabayyana SARAUNIYA JUHA tsumma makunsa cuta belo baki tsufa saidai kisake Sabon gashi tabayyanane cikin Fararan kaya da tarin dakaru maxa da mataSamada miliyan arba,in dankari Sukansu dakarun Fansa sunkaraya domin suntabbata karon baxai musukyauba amma sai suka boye tsoronsu sukadake gamida jandaga Sarauniya juha takalli dakarun Fansa tace kai yara lallai kunyi kokari daharku Iso wannan daji, takayalkyale dadariya tace amma bakomai kokarin na danane domin badanshiba baku,isa kuxo wannan guriba tabusheda dariya tace to,amma kusani yakawo kune zuwaga ajalinku Ashiraf yace aa Lallai naimusu jagorane domin muga bayanki Sarauniya Juha tattaka ahankali ta,isaga Sadauki Ashiraf tace yaro Mahaifiyarka tagirmama lamarinta yawuce sanin kowa lallai Ni Gagara badauce akowani Fanni Tsafi ko Jarumta yabude baki xaiyiMagana sai tahuramai Iskan bakinta take yasandareyakame kam tamkar Gunki Taidariya taitafi sai gawasu kyawawan aljannu mata sunbayyana Tace kudauki yarona kukaishi Fadata kudorashi akaragarsa Take suka sunkuceshi sukai samadashi Sarauniya Juhatakyalkyale dadariya takalli sauranDakarun Fansa tace Jagoranku babushi yanxu xaku mutu saitai tsawaga dakarunta tace kukamesu sannan kuhadasuGuri guda kukone minsu Saitabace tareda Wasu dakarun,Inda tabayyana atsakiyar Fadanta Maikamada aljannan Duniya tatadda Yarima Ashiraf naxaune abisa katuwar Karaga sannan ga sarkinyaki Kundan adaure awata katuwar Dirka ga Ummu Sarman adaure tareda wasu manyan Sarakunan Duniya samada dubu goma andauresuda Sarkokin Wuta saigana musu axaba ake tahanyar Dukansu dabulalan karfe Ashiraf yamike afusaceyace ke axxalumace kuma xaluncinki baxai doreba tabbas kwanakinki sunadabda karewa kuma Mutuwarki nadabda vayyana agabanki Sarauniya Juha tabushedadariya tadafa kafadar danta tace yarona kenan lallai kasaniDuk duniya banida tsara awannan xamani domin ni murucin kandutsece ban Futoba Saidana Shirya Sarkin yaki Kundan yace karyanki Lallai akwai Wanda xaixamo sanadiyar mutuwarki tabbasdanki Ashiraf yayi gaskiya Mutuwarki nadabda tsayuwa agabanki Sarauniya Juha takyalkyale dadariya tace kaimijina kadaina Wannanhaushin kamar Kare lallai ni gawurtacciyace Nafikarfin duk wani Shaidani saidai kallo, Sarkin yaki Kundan yace Lallai kin haukace Masoyita sharafar mulki yadibeki yadaure Fuska yace bakinaji dakarfi tsafibatoduba kigani shin Dakarunki sun,iyakashe Abokan danki DAKARUN FANSA kaitsaye tanunabango da yar yatsanta kawai saigadajin ajali Dakarunta sunkame dakarun Fansa sundauresu tamau ajikin Watakatuwar bishiya sannan Shugaban dakarun yace kai maxaje kudauki bakunan wuta domin mukone tsinannunnan atare dakaru Samada miliyan hamsin suka dauki bakunan Wuta sutunkari Dakarun Fansa daniyyar konesu tabbas Dakarun Fansa sun Saduda gamida Sallamawa cewa tasutakare Saura kirisDakarun Sarauniya Juha subanka musu wuta sai asaki Wani Sakaran Ihu maitsananin kara inda bakidaya dajin yadau rawa gamida hayaniya ciki dakarun suka tsaya sannan suka waiga domin suga mamallakin Wannan tsawa dankari aisai mamaki da tsoro yakamasu basu kadaiba hatta Dakarun Fansa Saida sukasha mamaki bakomai yabada Wannan mamakiba Face Sunyi toxali da Wani Jarumi atsaye Bashida Marabada Sadauki Ashiraf basuda Wani banbanci Kawai tufafinsune yabanbanta Shugaban dakaru yakwarara ihu yace kai ba,mahaifiyarka takaika Gidaba menene yasa kadawo dakai Sadaukin yaimurmushi yace kaiwawa niba Yarimanku bane ni Ajaline maitadda naxaune bayyanata masiface mutuwace kawai xatai shagali awannan daji shugaba yace maxaje Wannan yarondan taurin kaine da jin,ixxa dukdashi dangidanShugaba
mmune yakamata mukoyamai darasi lallai yaxama dole mubashi jikinsa domin yabanbace tsakanin aya dakuma tsakuwa yakaratsawa yacemaxaje kada kukasheshi domin shi Yarimanmune Dane Ga Sarauniya Juha kubashijikinsa atare dakaru dubu sukai ihu su,afkamar dankari to awannan lokacinneDakarun Sarauniya Juha suka tabbatar ba Yarimansubane Wato Sadauki Ashiraf Wannan ANNOBAR MUTUWACE, Lallainaso inkawo karshenlittafin ayau amma baiyuba MUhadu,a S,JUHA # TAKUNKARSHE

(IBNI ABDULLAHI ABDULLAHI)
#SARAUNIYA JUHA #TAKUN KARSHEE ;Tamkar kabaiwa haka Jarumin sadaukin yarikama dakarun sarauniya juha kisan kiyashi wani Irin afkawa yakema makiya tamkar xaki agarken awaki kisa yakebabu batun shara,a tamkar barnar iska haka Sadaukinnan kefatali da maje aljannu damutane dakarun Fansa dasuke daure sushiga tsananin mamaki Shin wannan Sadauki Ashirafne koko waye tabbas sunsan kaifi datsini basatasiri awannan daji to amma shigashi yana rabakai dagangar jiki yana datse kafafuwa dahannaye yanashiga tsakanin gangar jikidakuma ruhi masifa taimasifa bala,i yai bala,ii sai gayyar maxaje aljannu da mutane sutaru suyi dandaxo suyanyameshi amma da ambaci wasu kalamai yaitsawa saikaga yatarwatsasu yai watsidasu yatasa kowa dasara dasuka kankace haka Sadaukinnan yaima Dakaru samada milyan goma illa inda yaci gavadagoga yaki daDakaru miliyan saba,in baji bagani babu tsayawa balle hutun rabin lokaci kisa yake bashara,a Dakarun Fansa suna daure sunaganin wannan axababben yaki Maitake kan,mai uwadawabi Sai Jaruma Shamsira tadaga murya tace kai Xakin Xakuna lallai kana bukatan taimakommu awannan yaki shinbaxaka Kwancemuba Jarumin yai murmushi yadurfafi inda suke daure Shugaban dakaru yaitsawa yacemaxaje lallai kuimasa iyaka kada kubarshi yakaiga yan,uwansa lallaikafin yakai garesu kuturashi kiyamaDakaru suka Rafka ihu sukai kansaDuuu kamar kudan xuma yakwarara ihu yace kutahu nikuma inbakukyautar mutuwa Nanfa wani Sabon yaki yasarke Kura tahadu taisama karan tabba sukarade ko,ina jini yafantsama ko,ina dakarfin tsiya saida Sadaukin yabuda maxaje yatura naturawa kiyama yakareraya na karyawa ya,isa gadakarun Fansa yasa takobi yadatse sarkan da akadauresu kaiya aisai sukai ihu su,afkama makiya dasara dasuka ammakash takubbasu haryanxu basa tasiri ajikin Dakarun Sarauniya Juha domin aduk lokacinda suka tafka musu sara kosuka saisuji kamar sunaSaran Duwatsu Gimbiya Suwaida tadaga murya taceda Bakon jarumin kai namijin Maxa makamanmu basa tasiri ajikin tsinannunnan gashi kaikana kashesu kamar kabewa menene Sirrin Sai Jarumin yace Kui yaki dasunan Allah Ubangijin musulunci Tace kamar yaya Yadaga murya yace Kuce dasunan Allah Ubangiji Halittu atare kuma,alokaci guda Dakarun FANSA suka ambacisunan Allah dankari Nasarun minallahi Wafatahun karib, aikamar kajihakadakarun Fansa kekashe Dakarun Sarauniya Juha Kura tahadu taisama akadaina ganin komai sai Ihun maxaje dakaran takubba saida akadau tsawon Sa,anni biyar ana yaki acikin bakar kura yakin yaxamo turnuku fadan iblisai yaro baiganiba balle yaraba can adaina jin karan takubba sannan adainajin ihun Maxaje sannu ahankali kura tayaye komai yabaiyana Dankari Saiga Sadaukinnan dakuma Dakarun Fansa atsakiyar gawawwaki bakidaya sunma Dakarun Sarauniya Juha Kurmuss sai jini kexuba atakubbansu Wohoho dake duk wannan masifan da akeyi Anakallonshi afadar Sarauniya juha amadubin tsafinta saita kwarara ihu tamike takalle Sadauki Ashiraf tace dana Wannan wani tsinannen Jarumine Kawai sai Sarkin yaki Kundan yabushe dadariya yace ke MahaukaciyarSarauniya Shidin dankine Wato Ashiwar Kindauka yamutune lallai yana Rayekuma shine ajalinki Wohoho Takwarara ihu mai Furgitarwa Wanda saida daukacin dakarunta Maxada mata aljannu damutane suka hallara agabanta taitsawa tanacewa bakidayammu mudungumaxuwa DAJIN AJALI domin ayita takare tunu akaishiri atunkari dajin, acankuma bayan ansamu natsuwa Sai yarima Baulaki yadubi Jaruminnan yace kaiwanene Jarumin yace nine Sadauki Ashiwar dan Kundan dan uwan Sadauki ASHIRAF aikafin yakarisa maganarsa Sai Sukaji Wani Jub kawai sai ganin Sarauniya Juhatabayyana itada Dakarunta yawansu yafi karfin irga nanfa akama Kallonkallo Sarauniya Juha takalli Ashiwar tace barka daxuwa dana lallai kasani inatareda dan uwaka dakuma mahaifinku tabbas burina xaicika na mulkan Duniya immuhadakai nidaku domin kaida dan,uwanka Jarumaine nagaske Sadauki Ashiwar yadaga murya yace ina mamana baxantaba yardadakeba dominke axxalumace kuma muguwace nakarshe wanda taiyunkurin kashe yayanta yace lallai kisani narayu da halittu dadama mutaneda aljannu nayi garari aduniya tun ina danshekara bakwai har nafada yanki Hijax inda nafada hannu wasu mutane masu bautan Allah daya Basa tsafi cuta shangiya caca finkarfi haramunne a,adininsu sutaken addinunsu xama lafiya yadaga murya yace nakarbi wannan addini kumanai rantsuwa saina yadashi awannan duniya domin inkafa adalci akowanigida akowani gari sannan akowacekasa Sarauniya Juha takwarara ihutace karya kake yaro idada abindanatsana aduniya towannan addininne saboda haka baxakarayuba lallai vaxakai nasaraba Ashiraf yakwalla ihu yace ina mama kecedai kike karya amma dan,una zaiyi nasara domin ina bayansa kuma nayardada addininsa jinhaka Sarkin yaki Kundan yace dakyau yaraBabankuma yanataredaku atare Dakarun xumunci sukace muma munga tasirin Wannan addini danhaka muma munmika Wuya aisai Sarakunan dubu goma dasuke daure suce muma mun sallama Dankari Sai Ashiwar yadaga murya yace kaiduk wani halitta dake wannan guri,Mutunko,aljan indai kanaso karayu cikin Salama to kadawo bayammu sannan kamika Wuya aikashi casa,indaga cikin Jama,ar SARAUNIYA juhasaisuka koma bayansa suna masu Imani da Allah Wohoho Sai Sarauniya Juha takwarara ihu tace tabbas wannan addini gaskiyane amma nibaxan mika wuyaba kumabaxanvakowa dama yakasheniba,saitasabi karanto kalaman tsafi take takumbura taidam akarshe taibindiga tafashe hatta namanta ba,aganiba Sadauki Ashiwar yai KABBARA SHIDA DAN,UWANSA SUKARUNGUME JUNA bakidaya Jama,a sumusulunta Sannan akarisa Birni Juha Kowa yasaduda Bukatansa TAMAT



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment