Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fara maganar dan kamar tozarta su aka zo yi a gurin, haka kawai Amma taji a ranta Bahijja ta sanar dashi zancen,
A hankali Maah ta miƙe zata fice dan bata ga amfanin zaman ta anan ba ci musu fuska kawai ake son yi shiyasa aka kira su
"Wallahi Indai kika faɗa masa maganar nan a bakin auren ki" Hajiya ta faɗawa Maah wadda take daf da fita daga part ɗin bata ce mata komai ba balle ta waiwayo tayi ficewarta Abi ma tashi yayi ya tafi
"Kice kawai su turo an bashi ita nan da sati biyu za'a ɗaura musu aure, kai kuma tunda kun amince sai a ɗaura wa Bahijja aure da shi kamar yadda kuka buƙata" ta faɗa tana tashi ta shige ɗakinta______________✍️



*Zaku iya biyan kuɗin ta wannan details ɗin *

9047574404
Fatima Abdulhadi Garba
Opay

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 09047574404*


# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah🥰👏


ADVERT👇

👉📱*OUM IKRAM DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖180
📲1GB➖350
📲2GB➖700
📲5GB➖1700
📲10GB➖3000
📲15GB➖4200
📲20GB➖5600
*140#

GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER 👇
07036133868


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️
💫 𝗠𝗨𝗥𝗔𝗗𝗜𝗡𝗔 💫




An Imaginary Love Story❤️



𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽


𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷


𝗠𝗜𝗞𝗜𝗬𝗔 𝗪𝗥𝗜𝗧𝗘𝗥'𝗦 𝗔𝗦𝗦𝗢𝗖𝗜𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡



بسم الله الرحمن الرحيم


*Book One ya kusa ƙare wa, masu son cigaba da karanta 💫 MURADINA 💫 zaku iya biyan 300 kacal don karanta wa. Idan ya zama Complete Document 500 ne*


𝑃𝑎𝑔𝑒 28🦋


Washegari Ammi tayi wa Ummu waya ta sanar mata su turo nan da sati biyu za'a ɗaura aure murnarsu suka sha bayan kwana biyu aka kawo kuɗi daga Damaturu babu wanda ya sani sai wanda suka karɓa.


*Bayan Kwana Goma*


Ranar Alhamis
4:30pm
Huɗu da Rabi na yamma


Zaune take a gaban mudubi kwalliya ake mata ɗakin cike yake da ƙawayenta da ƴanuwa ta sha kwalliya kana ganinta kasan amarya ce sai ƙamshine ke tashi daga jikinta juyowa tayi ta kalli Bahijja dake kwance akan kujera tace "Wayata na gurin ki" ta tambaye ta girgiza mata kai tayi tana amsa kiran daya shigo wayarta taɓe baki tayi tana juyawa, ɗaya daga cikin Ƴanmatan dake zaune akan gado ne tace
"Ni fa har yanzu banga angon naki ba" cewar ɗaya daga cikin Ƴanmatan dake zaune
"Zai ƙara so ne zaki ganshi" cewar Bahijja da ta gama waya tana ƙoƙarin miƙewa"ina kuma zaki" Jaanan ta tambaya"Amma ke kirana" tace tana ficewa. Hira aka cigaba da yi jefi-jefi tana saka baki. Babu jimawa sai gashi anzo fita da amarya za'a tafi mother's eve. Anci an Sha a gurin komai Ma Sha Allah biki yayi daɗi sai dare sosai suka dawo. Hajiya da Adawiyya sun hana Ammi nuna ba Fawzan ne zai auri Jaanan ba tace ta bari sai bayan an dawo daga ɗaurin auren ayi komai dan tasan da akwai matsala. Ta bi duk Shawarar da suka bata ko a fuska bata nuna komai ba ƴanuwan Maah duk suna nan dasu ake komai.

Washegari Ranar Juma'a bayan an idar da sallar juma'a dubban mutane suka shaida auren "Fawzan da Bahijja 💞 Tawfeeq da Jaanan" ɗaurin auren da ya tara dubban mutane manya da ƙanana da masu muƙamai dan ance mijin da Jaanan ta aura Babbane a garin su ana ji da shi.

A ɓangaren Hajiya duk hana yaran gidan zuwa gurin ɗaurin auren tayi har Ango saboda kar zancen ya fashe har sai an kai amarya, Fawzan yayi fushinsa ya gama. Bayan dawowa daga gurin ɗaurin aure ne ake jin harda Bahijja aka ɗaurawa aure kuma Fawzan ta Aura, ita kuma Jaanan ta auri wani basu san mijin ba yau suka fara ganinshi.



💞🌟💞🌟💞


Tsaye yake yana waya abokansa ne da suka halarci ɗauren aure ne suka dawo gurin shi suka nufa ana ta masa Allah sanya alkhairi wani ne daga can gefe ya matso kusa da shi yana masa murna sannan ya ce
"Ashe kuma wata ka aura ba Jaanan ba, ya aka yi haka?"
Da wani irin yanayi wanda ba za'a misaltaba ya kalle shi kamar bai gane abinda yace ba ya hau cewa
"Bayan Habibty ai kasan bana kula kowa koh Ahmad da ita aka ɗaura mana, yau Allah ya cika min burina na auri MURADINA"
"Kamar baka gane abinda nake nufi ba aboki, da wata aka daura maka aure ba Jaanan ba" wanda ya kira da Ahmad ɗin kuma mai tambaya ya faɗa
Gaba ɗaya hankalin shi ya maida kansa sannan yace "What did you mean Ahmad?, Can you explain to me?"_________________✍️



*Zaku iya biyan kuɗin ta wannan details ɗin *

9047574404
Fatima Abdulhadi Garba
Opay

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 09047574404*


# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah🥰👏


ADVERT👇

👉📱*OUM IKRAM DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖180
📲1GB➖350
📲2GB➖700
📲5GB➖1700
📲10GB➖3000
📲15GB➖4200
📲20GB➖5600
*140#

GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER 👇
07036133868


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️
💫 𝗠𝗨𝗥𝗔𝗗𝗜𝗡𝗔 💫




An Imaginary Love Story❤️



𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽


𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷


𝗠𝗜𝗞𝗜𝗬𝗔 𝗪𝗥𝗜𝗧𝗘𝗥'𝗦 𝗔𝗦𝗦𝗢𝗖𝗜𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡



بسم الله الرحمن الرحيم


*Book One ya kusa ƙare wa, masu son cigaba da karanta 💫 MURADINA 💫 zaku iya biyan 300 kacal don karanta wa. Idan ya zama Complete Document 500 ne*


𝑃𝑎𝑔𝑒 29🦋



"Wallahi da wata aka ɗaura kamar Bahijja dai naji ance Koh?" Ya faɗa yana kallon ragowar abokan "Exactly" wani yace, bai jira abinda zasu ƙara faɗa ba yayi cikin gidan da sauri har yana tuntuɓe, part ɗin Hajiya yayi Palour'n cike yake da mutane, tana ta kai kawo ta kasa zaune ta kasa tsaye sai fara'a take yana shigowa bai dubi mutanen dake ciki ba ya fara cewa
"Hajiya wa kike aura min ba Mine💖ba?" Ya jefo mata tambayar, juyowa tayi sai a lokacin ta lura da shi a cikin su
"Mai ya kawo ka nan Fawzan?"
"Tambayar ki nake fa" ya faɗa da ƙarfi, sai da ta ɗan razana sai kuma taja tsaki
"Uwar yarinya tace bata son ka zama sirinkinta sai a aura maka ita dole?, Ni gani nake kamar shaye-shaye kake Fawzan ji yadda ka shigo, Kabiru kuma ya baka ƴar sa yaga zai iya" ta faɗa tana zama duk jama'ar gurin aka hau kus-kus an samu gulma, shiru yayi ya rasa abin faɗa, gaba ɗaya ƴan gidan suka shigo jin wai Fawzan yanayi wa Hajiya faɗa.
Dafe kansa yayi sakamakon sara masa da yayi da kyar yace "Who told you to marry someone for me?, Na ce muku inason ta?"
Tsaki tayi tana kallon Kabiru tare da nuna shi da yatsa tana cewa
"Abinda na guje maka kenan Kabiru gashi yana faɗa mana maganar banza mtwsssss" Hajiya ta faɗa
"Shut up Hajiya" Fawzan ya faɗa a tsawace
Juyowa kan Bahijja dake zaune a gaban Hajiya tana kuka kanta a ƙasa yayi kan ce "Ke kuma na sakeki ba zan iya zama da kowace mace ba bayan Jaanan tunda baku aura min ita ba kema bazan aure ki ba" ya faɗa yana juyawa tare da ficewa fuuuuuu kamar zai tashi sama...

Bai zarce ko ina ba sai Part ɗin daya gina inda zasu zauna da Jaanan a Palour'n ya kwanta yana rufe idon sa sai ga hawaye na zuba, Maah ce ta turo ƙofar ta shigo zama itama tayi tana ɗora kansa akan cinyarta lallashin sa ta hau yi, duk ƙannensa da ƴanuwan Maah nan suka dawo suna ta masa faɗa da bashi baki...

A waje kam abin yi ya samu sai maganar ake yi. Bahijja tunda yace ya saketa ta suma an fice da ita daga gidan gaba ɗaya.

A ɓangaren Jaanan kuwa Duk abinda ake bata sani ba Ammi ta ƙulle ta a ɗaki tayi ta trying number Fawzan bata shiga bata kawo komai a ranta ba, sai bayan Azahar data samu fitowa ne take jin labari kuka ta fashewa da Ammi bata son wanda ta aura mata Fawzan take so
"Ban san a wane hali Yah Fawzan yake ciki ba yanzu dan Allah ki barni inje in ganshi" Jaanan tace
Humm Ammi tace sannan ta cigaba da cewa "Ban san baki da hankali ba sai yau Jaanan da auren ki zaki je ganin wani namiji?, Allah yayi miki gata kin auri mijin kere Sa'a, yaron da yake shaye-shaye kike kuka akan sa? Kar Allah Ubangiji yasa ki san halin da yake ciki"
"Ammi soyyayar mu daga Allah ne me yasa kuka raba muna tsananin son junan mu, Yah Fawzan ne fa na gurin ki"
"Jaanan In dai kika ƙara magana baki tafi ba zan tsine miki"
A firgice ta ɗago ta kalli Ammi da take magana kamar ba ita mahaifiyarta mai sonta ba lokaci ɗaya ta chanja, bata ƙara cewa komai ba ta tashi ta shige ɗaki kulle kanta tayi sai kuka take...



AROUND 3:00PM


Ƴan ɗaukar Jaanan ne suka zo taki buɗe ƙofa anyi-anyi ta buɗe tayi biris dasu kowa yazo ya lallaɓata taki ji sai da Ammi da Hajiya suka zo suna faɗa sannan ta buɗe ƙofar ɗauke ta da mari Ammi tayi tana faɗa da kyar suka bata haƙuri. Anan Ta kwace wayarta sannan tace ba ita ba Fawzan har abada
"ki tashi ki shirya kibi dangin mijinki, su kai ki ɗakin ki Jaanan"
Bata ce komai ba sai hawayen da take sharewa ta tashi ta shirya ta fito.
Kawo ta gurin Ammi tayi dan tayi mata faɗa
"Allah yasa albarka ya baki zuri'a dayyiba" Ammi tace tana ɗauke kanta wani iri take ji. Akan idanumta aka fita da ita.
Babu wasu dangi da yawa da aka ɗiba sai ƙawayen ta guda biyu aka tafi kai Jaanan Damaturu_______________✍️


*Zaku iya biyan kuɗin ta wannan details ɗin *

9047574404
Fatima Abdulhadi Garba
Opay

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 09047574404*


# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah🥰👏


ADVERT👇

👉📱*OUM IKRAM DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖180
📲1GB➖350
📲2GB➖700
📲5GB➖1700
📲10GB➖3000
📲15GB➖4200
📲20GB➖5600
*140#

GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER 👇
07036133868


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️
💫 𝗠𝗨𝗥𝗔𝗗𝗜𝗡𝗔 💫




An Imaginary Love Story❤️



𝚂𝚃𝙾𝚁𝚈 𝙰𝙽𝙳 𝚆𝚁𝙸𝚃𝚃𝙴𝙽


𝙱𝚈 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷


𝗠𝗜𝗞𝗜𝗬𝗔 𝗪𝗥𝗜𝗧𝗘𝗥'𝗦 𝗔𝗦𝗦𝗢𝗖𝗜𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡



بسم الله الرحمن الرحيم


𝑃𝑎𝑔𝑒 30🦋


Nan ne karshen Book One kiyi sauri kiyi payment ₦300 kafin lokaci ya ƙure.

_________________________________________



𝐃𝐀𝐌𝐀𝐓𝐔𝐑𝐔, 𝐘𝐎𝐁𝐄, 𝐒𝐓𝐀𝐓𝐄.



Zuwan JAANAN gidan Ummu ta samu soyayya da gata a gurin Ummu ko girki bata yi daga xan ake kawo mata. Satin ta ɗaya a gidan ta fara samun matsala daga Ummu ta sauya nata duk gatan data nuna mata ta soke sauƙi ɗaya ta samu daga gurin mijinta amma Ummu da ƙannensa azabtar da ita suke yi basa taɓa ragwanta mata...



🫧💧🫧💧🫧 🫧💧🫧💧🫧 🫧💧🫧💧🫧 🫧💧🫧💧🫧



Ba ƙaramin tashin hankali aka yi akan sakin da Fawzan yayi wa Bahijja ba amma biris yaƙi maida ta ɗan yace ba ita yake so ba kuma baice a aura masa ita ba babu dalilin da zai sa ya zauna da ita gwara ya mutu babu aure tunda sun nuna masa iyakar sa a gidan. Sau Uku ana zaman meeting dan ya haƙura ya maida ita tana cikin wani hali amma yaƙi. Hajiya tace ya bar mata gida in dai ba zai maida ta ba ya tattara zai bar gidan da kyar aka lallashe shi da ita ya zauna, tun daga lokacin ya raina kowa babu mai faɗa masa a gidan ya ji.

*Wannan kenan*
*Zamu koma labari 🫶*


🫶✨🫶✨🫶


𝔅𝔞𝔡𝔞𝔴𝔞 𝔏𝔞𝔶𝔬𝔲𝔱 𝔎𝔞𝔫𝔬 𝔖𝔱𝔞𝔱𝔢


Mansion Babba dan yana ɗaya daga cikin manyan gidaje a cikin layin motoci ne gurin guda goma a parking lot. Palour ne na gani na faɗa wanda ya ƙawatu da kayan alatu kujeru saiti uku ne a ciki Babbar Mace ce Hamshakiya zaune a ɗaya daga cikin kujerun waya take yi Fuskarta dauke da murmushi kira ne ya shigo a ɗayar wayar da take kusa da ita daukowa tayi tana ganin mai kiran yasa ta cewa
"Hold on please I will get back to you" tana kashe wayar ɗayar ta ɗaga tana cewa
"Welcome back to Nigeria My Dear"
"Thank You Mummy" aka bata amsa daga cikin wayar
"Kina airport ne yanzu in turo a ɗauke ki, ko kin taho gida"
"Mummy I'm sorry to say a Jigawa na sauka"
Lokaci ɗaya annurin dake kan fuskar ya ɗauke diff a zafafe ta hau cewa "Jigawa gurin wannan ɗan iskan koh? Wanda bai san darajarki ba, SABREEN why all this?"
"Mummy sorry I will be back soon"
"SABREEN don't ever try to do that"
"Mummy kin san ba wanda nake so duk duniya bayan ku kamar shi, MURADINA ne I can't come back to home ban ganshi ba"
"SABREEN don't go there"
"Gobe zan dawo fa, take care love you" aka bata amsa daga can kitt taji an kashe, cilla wayar tayi kan kujera tana dafe kanta tare da cewa
"Why all these???"

𝔞𝔩𝔥𝔞𝔪𝔡𝔲𝔩𝔦𝔩𝔩𝔞𝔥🫶


Anan na kawo ƙarshen Book One sai mun haɗu a Paid Group in da anan zaku ji duk amsoshin da suke cikin Ranku.


Menene zai faru a gaba a tunanin ku?


*ᴡᴀʏᴇ ʏᴀ ꜱᴀᴄᴇ ꜰᴀᴡᴢᴀɴ? Iᑎᗩ Yᗩ TᗩᖴI?. ᴍᴇ ᴀᴅᴀᴡɪʏʏᴀ ᴛᴀ ᴛᴀᴋᴀ ᴅᴀᴛᴀ ᴋᴀꜱᴀɴᴄᴇ ᴛᴀ Ɗᴀʏᴀ ᴀ ᴡᴜʀɪɴ ᴋᴏᴡᴀ? ᴍᴜꜱᴀᴍᴍᴀɴ ʜᴀᴊɪʏᴀ ᴅᴀ ᴀᴅᴀ ᴛᴀ ᴛꜱᴀɴᴇ ᴛᴀ?.Ina Bahijja take? tayi aure ko kuwa?, 𝔦𝔫𝔞 𝔟𝔞𝔱𝔲𝔫 𝔤𝔦𝔡𝔞𝔫 𝔲𝔪𝔪𝔲? 𝔰𝔥𝔦𝔫 𝔴𝔞𝔠𝔢 𝔲𝔪𝔪𝔲 𝔪𝔞? 𝔱𝔞𝔴𝔣𝔢𝔢𝔮 𝔷𝔞𝔦 ƙ𝔞𝔯𝔞 𝔞𝔲𝔯𝔢? 𝔴𝔞𝔠𝔢 𝔦𝔯𝔦𝔫 𝔪𝔞𝔱𝔞 𝔷𝔞𝔦 𝔞𝔲𝔯𝔞?, Shin me zai faru tsakanin Jawaheer da Dr ɗaya chanja result ɗin Jaanan?, ᴀᴍᴍɪ ᴢᴀᴛᴀ ʏᴀʀᴅᴀ ᴅᴀ ʙᴜʀɪɴ ᴊᴀᴀɴᴀɴ ɴᴀ ᴀᴜʀᴇɴ ꜰᴀᴡᴢᴀɴ?, ᴡᴀᴄᴇ ꜱᴀʙʀᴇᴇɴ?, Waye MURADIN nata?*

☜☜☜ Duka amsoshin nan naku dama wasu suna nan a cikin littafin 💫 MURADINA 💫 Book 2. Ku dai kuyi hanzarin biya sannan ku kasance da alƙalamin Fateyzahraah👯 dan jin gaba ɗaya waɗannan amsoshin

Kada ku bari a baku labari🤩 Kauna ɗaya zaku nuna min ta hanyar siyan books ɗina.🤍🫂 Allah ya hore muku💨 Thanks for the Love nd Care.❣️💋


*Zaku iya biyan kuɗin ta wannan details ɗin *

9047574404
Fatima Abdulhadi Garba
Opay

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ku tura ta wannan number 09047574404*


# 𝙵𝙰𝚃𝙴𝚈𝚉𝙰𝙰𝙷𝚁𝙰𝙷👯



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah🥰👏


ADVERT👇

👉📱*OUM IKRAM DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖180
📲1GB➖350
📲2GB➖700
📲5GB➖1700
📲10GB➖3000
📲15GB➖4200
📲20GB➖5600
*140#

GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER 👇
07036133868


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸𝔸ℍℝ𝔸ℍ✍️


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment