Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwance ya tarar da shi yana bacci tashin sa yayi yana buษ—e ido yaci karo da shi ya hau cewa
"Fawzan, Kaine a wannan lokacin?"
"Ni ne" ya bashi amsa yana zana a kusa da shi
"Ok Allah yasa lafiya"
"Ba lafiya ba wllhy" nan ya bashi labarin duk abinda ke faruwa sannan ya cigaba da cewa
"Zan dawo nan da zama kafin komai ya dai-dai ta, ina fatan ba matsala"
"A'a babu wata damuwa ka dawo" ya faษ—a yana washe baki nan suka cigaba da hirar su. ฦŠakin dake kusa da nasa ya basa nan ya zuba kayan sa...

Zaman sa a gidan ya fara koya masa shaye-shaye ya bashi wannan yace yana kore damuwa ya bashi wannan tun baya karษ“a har ya fara sha ko aiki daina zuwa yayi, kullum suna gidan basu da aiki sai shaye-shaye.


๐Ÿ‘ซ๐Ÿ’•๐ŸŒน

Farkawar sa kenan daga bacci yaji an turo ฦ™ofar Yasar ne ya shigo a bakin ฦ™ofar ya tsaya yana cewa
"Sai yanzu ka tashi" ya faษ—a yana kallon sa. Gyaษ—a masa kai Fawzan yayi, kaษ—a kai Yasar yayi sai kuma ya cigaba da cewa
"Ka shirya gobe In Allah ya kaimu ana idar da Asuba zamu tafi"
Ido ya kwalalo waje yana cewa "Da sassafe?" Ya tambaye shi
"Yes" kawai yace ya fice daga ษ—akin. Tashi yayi ya wuce toilet, Alwala yayi ya fito ya tada sallah sai a lokacin yayi sallar Asubah yana idar wa ya shiga sabgogin gaban sa ko addu'a babu...


ฯ‰ฮฑเธฃษฆฮตษ ฮฑษพเน€


Kamar yadda ya faษ—a da da sassafe suka shirya wuce wa Lagos (wata harkalla Yasar ya samo ta ya ja Fawzan suje tare) tunda suka fara fita daga cikin gari ya fahimci kamar ana binsu bai damu ba suka cigaba da tafiya basu bar Jigawa ba motar tayi musu shortcut. Parking tayi a gaban su kartan maza ne guda Uku suka fito kowanne daga cikin su riฦ™e yake da bindiga buษ—e motar su, fito dasu suka yi suna dukan Yasar har sai daya suma.

"Muje koh?" cewar ษ—aya daga cikin su yana nuna Fawzan. Ido Fawzan ya zaro yana cewa
"Ina zaku kaini" basu bashi amsa ba suka tisa ฦ™eyarsa zuwa cikin mota anan suka bar Yasar yashe a ฦ™asa ya suma.....


๐—๐—”๐—”๐—ก๐—”๐—ก

Da Sauri Ammi ta tashi ta fice daga Palour'n part ษ—inta ta koma waya ta ษ—auko ta danna wa Ummu kira har ta gama ringing bata ษ—aga ba kira gurin Biyar tayi mata amma taki ษ—agawa daga ฦ™arshe ta tura mata text
"Duk irin yadda da amana dana yi miki na bawa ษ—anki auren Jaanan amma kika sa ya sake ta? Baki Kyauta min ba wllhy, kullum na kira kice tana lafiya ashe ฦ™arya kike, Allah ya saka mata idan kin cutar da ita, in kuma ita ta Cutar dake Allah ya saka muku. Nagode" ta tura mata tana kashe wayar baki ษ—aya.

Kwana guda da dawowar ta Hajiya sai tsare ta da tambayar Ummu ta sani ta fito tace mata Ehh ta ki yarda a karshe banza tayi mata tayi tafiyar ta. Hira suke ita Jumaymah tun safe shiru tayi Jumaymah ce ta taษ“a ta tana cewa "Lafiya naga kinyi shiru"
Murmushi tayi tana cewa "Wai ina Yah Fawzan ne?" ta jefo mata tambayar
Haษ—e rai Jumaymah tayi Kaษ—an ta ษ—ago ta kalle ta sai kuma ta ษ—auke kanta tana cewa "Baya nan"
"Baya nan" ta maimaita sai kuma tace "Ina ya tafi? Yaushe zai dawo? Na ฦ™agu na ganshi tunda nazo nake zuba idon ganin shi"
Wani tsaki Jumaymah taja tana cewa "Ba rana, dan ba'a san inda yake ba ya daษ—e da barin gidan nan" ta ฦ™arasa faษ—a a fusace kamar ta rufe ta da duka
Da wani irin shock ta kalle ta tana cewa "Kamar ya Jumaymah? Ina ya koma"
Da sauri ta miฦ™e dama a kusa take tunda tazo ba wanda yazo yi musu jaje a cikin su Aailah haushin su take ji tahau cewa "Kinga Yaya ni ban sani ba, Wadda ta haife shi ma tana nan kwance rai a hannun Allah bai damu da ita ba, bai taษ“a zuwa ya duba lafiyar ta ba, sai ke zaki dame ni da zancen ina yake?, To ina zan sani?, ni ki ฦ™yaleni gaskiya, ko Idda baki gama ba kin hau zancen wani Fawzan, ko kin gama Idda ma ba Aurar shi zaki yi ba, Ni dama ina ta tantama ba ke kika saka ya sake ki ba dan ki Auri Fawzan dan Yaya Tawfeeq yana sonki ba zai sake ki haka kawai ba, balle Ummu da kika ce ita ta sa ya sake ki, ki ฦ™yale ni wllhy in ba haka ba in faษ—a wa Ammi haba dan Allah" ta ฦ™ara sa faษ—a tana miฦ™ewa ta bar mata gurin. Kanta ta dafe wasu irin zafafafan hawaye na zubo mata "Ya bar gida, to ina ya tafi?, Ita da ta dawo da niyyar Auren shi komai zai faru sai dai ya faru amma ace baya nan, Me ya samu Maah da ba'a sanar mata ba?, Shiyasa duk su Aailah ba wanda yazo gurin ta?, Kar dai zargin ta suke ita ta saka ya sake ta?" Shine abinda take rayawa a zuciyar ta. Hawaye na gudu akan Fuskarta________________โœ๏ธ



# ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท๐Ÿ‘ฏ


*Tofa jamaa An sace Fawzan, ga Jaanan ta dawo gida da kudirin auren shi *
*Ga Maah a wani hali bata san ina fawzan yake ba balle ta san waye a kanta*
*Shin burin su na Auren juna zai cika kuwa?*



๐Ÿ’…Fateyzahraah Ce๐Ÿ‘ฏ



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘


ADVERT๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰๐Ÿ“ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐Ÿ‘‰We offer you the best affordable and cheapest data๐Ÿ˜

MTN
๐Ÿ“ฒ500MBโž– 150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–900
๐Ÿ“ฒ4GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1500
๐Ÿ“ฒ10GBโž–4000
*461*4#

AIRTEL
500MBโž–180
๐Ÿ“ฒ1GBโž–350
๐Ÿ“ฒ2GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1700
๐Ÿ“ฒ10GBโž–3000
๐Ÿ“ฒ15GBโž–4200
๐Ÿ“ฒ20GBโž–5600
*140#

GLO
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–800
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2500
*127*0#

9MOBILE
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–500
๐Ÿ“ฒ3GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐Ÿ‘‡
07036133868


๐”ฝ๐”ธ๐•‹๐”ผ๐•โ„ค๐”ธ๐”ธโ„โ„๐”ธโ„โœ๏ธ
๐Ÿ’ซ ๐— ๐—จ๐—ฅ๐—”๐——๐—œ๐—ก๐—” ๐Ÿ’ซ




An Imaginary Love Storyโค๏ธ



๐š‚๐šƒ๐™พ๐š๐šˆ ๐™ฐ๐™ฝ๐™ณ ๐š†๐š๐™ธ๐šƒ๐šƒ๐™ด๐™ฝ


๐™ฑ๐šˆ ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท


๐— ๐—œ๐—ž๐—œ๐—ฌ๐—” ๐—ช๐—ฅ๐—œ๐—ง๐—˜๐—ฅ'๐—ฆ ๐—”๐—ฆ๐—ฆ๐—ข๐—–๐—œ๐—”๐—ง๐—œ๐—ข๐—ก



ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ 17๐Ÿฆ‹


_________________________________________

ยฐ*ฦ’โ„“ฮฑเธฃษฆษ“ฮฑcาก*ยฐ



๐“ฆ๐“ฑ๐“ฒ๐“ฝ๐“ฎ๐“ฑ๐“ช๐“ฟ๐“ฎ๐“ท ๐“‘๐“ฎ๐“ช๐“ฌ๐“ฑ, ๐“๐“พ๐“ผ๐“ฝ๐“ป๐“ช๐“ต๐“ฒ๐“ช.
2010


Yarinya ce ฦดar kimanin shekaru huษ—u zuwa biyar kyakkyawa fara ce sol kanta na ษ—auke da yalwataccen gashi baฦ™i sai sheฦ™i yake har gadon baya an ษ—aure mata shi a tsakiyar ka, fuskarta kuwa na ษ—auke da dara-daran manyan idanu farare tass hancinta dogo bakin ta ษ—an ฦ™arami. Sanye take da riga iya gwiwa da takalmi cover mai kyau sai murmushi take saka. Tsugunawa tayi a bakin ruwan ta ษ—au Teddy ษ—in mai kyau da ta ajiye a ฦ™asa bata kai ga ษ—agowa ba kamar daga sama taji ana cewa
"Baby let's go"
Matashin Saurayi wanda a ฦ™alla zai kai shekara Shabiyar ne yayi maganar. Da hanzarinta ta ษ—ago tare da Juyowa tana kallon sa riฦ™e ฦ™ugunta tayi tana cuno baki sannan tace "Yah Fawzan please not now"
ฦŠan Zaro manyan lulu eyes ษ—in sa yayi yana cewa "Oya it's time, Ammi na kira, Jaanan mun daษ—e anan"
Dafe kanta tayi sai kuma ta ce "Ok" tana tahowa gurin sa ษ—aukar ta yayi suka tafi daga gurin ba dan taso ba.....


๐‘จ๐’–๐’”๐’•๐’“๐’‚๐’๐’Š๐’‚ ๐‘ท๐’‚๐’“๐’Œ ๐‘ด๐’๐’•๐’†๐’


Zaune take akan gadon ta ฦ™irar Italy hamshakiyar mace ce babba zata kai shekaru arba'in zuwa sama fara ce qal kana ganin ta kasan jinin Fulani ce tana riฦ™e da waya kirar Samsung Galaxy S daga gefen ta akan kujera wata ce kwance tana bacci knocking ฦ™ofa aka yi dan jimmm tayi ta bar danna wayar sai kuma ta ce
"Come in" ba jimawa sai ga waฦดanda suka ฦ™wankwasa sun shigo Fawzan ne da Jaanan goye a bayan sa
"Ammi we are back" ta faษ—a tana durowa daga bayan nasa tare da ฦ™are wadanda suke ษ—akin kallo kyaษ“e fuska tayi sai kuma ta ฦ™ara cewa
"Hajiya ina Amminah?"
"Bata nan" tace tana kallon ta
Nan da nan idon ta ya ciko da kwalla a raunace tace "Ina ta tafi ta barni?"
"Ban sani ba nima" Fawzan ne ya riko hannun ta yana cewa "Common Baby ba inda zata kin sani" shiru tayi masa can kuma sai tace "goyani" ido ya zaro yana cewa "Kinyi girma da yawa fa"
ฦata fuska tayi tana zama kusa da Hajiya tare da cewa "ba ruwana da kowa tunda Amminah bata nan kuma kaฦ™i goyani"
"To taso ki hau" ya faษ—a yana juya mata bayan alamun ta hau, da gudu ta tashi ta ษ—ane bayan sa
"Yarinya kike saka Yayan naki wahala haka" cewar Ammi wadda fitowar ta daga toilet kenan ta tarar suna drama
Hangame baki tayi tana kallon Hajiya tare da cewa "kika ce min bata nan"
"Ba ga ta nan kin ganta ba yanzu
"Maah bacci take yi Yah mu tashe ta mu fita" ta faษ—a tana kallon wadda ke kwance
Da ษ—an faษ—a Hajiya ta ce "Ni karku ishe ni da surutun tsiya, bakin ki baya shiru Jaanan, har kaina ya fara ciwo kamata ku fice min anan" ta ฦ™arasa faษ—a tana nuna musu hanyar fita_______________โœ๏ธ


# ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท๐Ÿ‘ฏ


Kuyi haฦ™uri da wannan๐Ÿ˜ฐ


09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘


ADVERT๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰๐Ÿ“ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐Ÿ‘‰We offer you the best affordable and cheapest data๐Ÿ˜

MTN
๐Ÿ“ฒ500MBโž– 150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–900
๐Ÿ“ฒ4GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1500
๐Ÿ“ฒ10GBโž–4000
*461*4#

AIRTEL
500MBโž–180
๐Ÿ“ฒ1GBโž–350
๐Ÿ“ฒ2GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1700
๐Ÿ“ฒ10GBโž–3000
๐Ÿ“ฒ15GBโž–4200
๐Ÿ“ฒ20GBโž–5600
*140#

GLO
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–800
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2500
*127*0#

9MOBILE
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–500
๐Ÿ“ฒ3GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐Ÿ‘‡
07036133868


๐”ฝ๐”ธ๐•‹๐”ผ๐•โ„ค๐”ธ๐”ธโ„โ„๐”ธโ„โœ๏ธ
๐Ÿ’ซ ๐— ๐—จ๐—ฅ๐—”๐——๐—œ๐—ก๐—” ๐Ÿ’ซ




An Imaginary Love Storyโค๏ธ



๐š‚๐šƒ๐™พ๐š๐šˆ ๐™ฐ๐™ฝ๐™ณ ๐š†๐š๐™ธ๐šƒ๐šƒ๐™ด๐™ฝ


๐™ฑ๐šˆ ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท


๐— ๐—œ๐—ž๐—œ๐—ฌ๐—” ๐—ช๐—ฅ๐—œ๐—ง๐—˜๐—ฅ'๐—ฆ ๐—”๐—ฆ๐—ฆ๐—ข๐—–๐—œ๐—”๐—ง๐—œ๐—ข๐—ก


Follow My WhatsApp Channel



ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ 18๐Ÿฆ‹



"Kai Hajiyar mu yanzu korar mu kike yi?" Cewar Fawzan wanda ya jingina da ฦ™ofa
Wani kallo tayi musu sai kuma tace "Eh ki tafi gurin ฦดan uwan ku"
Marairaice fuska yayi yana cewa "Taso mu tafi in da muka fi wayo Baby"
Tashi tayi ta nufe shi har ya buษ—e kofa zasu fita yaji Ammi tana cewa
"You should pack your things dan gobe zamu koma gida"
Da ษ—an sauri ya kalleta yana hangame baki haษ—e rai tayi bai ce komai ba yaja Jaanan suka fice.
A waje cikin garden suka samu ragowar ฦดanuwan su zaune
"Miss shagwaษ“a, Iyayi da son girma tare da Yayan ta, Har kun dawo?" wata budurwa daga can gefe tana danna waya ta faษ—a
"Yes Aunty" Jaanan ta faษ—a tana yin dariya tare da nufar inda take zaune, shima ciki yayi gurin sauran zama yayi cikin ฦดanuwansa suna nan Jaanan tayi ta basu labarin fitar da suka yi da yawon da suka sha.
Washegari da Yamma Jirgin su ya ษ—aga zuwa Nigeria....



โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡โ—†โ—‡


~NIGERIA~


Limawa Street, Dutse, Jigawa State.

Babbar unguwa ce a garin dutse wadda ta tara manyan mutane kala-kala suna zaune a ciki manya-manyan gidaje ne na alfarma acikin Unguwar kowanne gida akwai masu gadi a cikin sa. Babban gida ne mai kyau kusan yafi kowanne kyau da tsari a gurin daga gefen dama da akwai board a jikin bango an rubuta *ALHAJI TAHIR MANSION*.
Daga cikin gidan kuwa babban compound ne a cikin gidan. ฦ™aton gida ne na gani na faษ—a dan daga ciki yafi girma da tsaruwa. Part-Part ne gurin guda biyar a ciki sai daga can gefe garden ne mai kyau kowanne part na gidan akwai shukoki a gurin.


Alhaji Tahir Ahmad haifaffen garin Sokoto ne aiki ne ya kawo shi Jigawa anan Allah ya haษ—a shi da Nafisa (Hajiya) ita ฦดar Maiduguri ce amma sun daษ—e da dawowa Jigawa. Hajiya macece wadda bata son raini masifaffiya ce lamba ษ—aya tun tana yarinya an sheda haka ko fitowa tayi kayi mata magana ta balbale ka da masifa indai tana cikin ษ“acin rai amma akwai ta da son mutane. Basu daษ—e da haษ—u wa ba suka yi aure dan mahaifin ta babban malami ne ba'a daษ—e wa Indai ka samu miji yake maka Aure baya son bata lokaci. Bayan Auren su da Tahir Allah ya albarkace su da ฦดaฦดa guda huษ—u Kabiru, Qasim, Aminu da Saifullahi. Kabiru da Baffa suke kiran sa Lecturar ne a FUD matar sa ษ—aya da ฦดaฦดa biyu (Muhammad Adil da Bahijja). Sai Qasim Abu shi kuma Engineer ne shima matar sa ษ—aya Maah Mahaifiyar ta yayar Hajiya ce ita ta haษ—a su aure (Fawzan, Faheem,Aailah, Aamilah, Fa'oz, Ayraah). Sai Aminu shi kuma ษ—an kasuwa ne ฦดaฦดan sa biyu (Fareeha & Naima). Sai ษ—an Auta Saifullahi doctor ne ฦดaฦดan sa Uku (Taheer suna ce masa Habab sai Jaanan da Jumaymah). Gidane da suke zaune lafiya sun ษ—auki kansu ษ—aya ba'a taษ“a jin kansu ฦดaฦดan su ma kansu a haษ—e yake ko a makaranta ba zaka banbance wane da wane ba babansa ษ—aya ba kusan duk kamar su ษ—aya suna mugun yanayi...

Hajiya bata da ฦดa mace ko ษ—aya Shiyasa ta taso da sha'awar ฦดaฦดa mata bayan Auren ฦดaฦดan ta maza gaba ษ—aya surukanta ta haษ—e su suka zama kamar ฦดaฦดanta sai kace ita ta haife su haka take treating ษ—in su.______________โœ๏ธ


# ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท๐Ÿ‘ฏ



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘


ADVERT๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰๐Ÿ“ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐Ÿ‘‰We offer you the best affordable and cheapest data๐Ÿ˜

MTN
๐Ÿ“ฒ500MBโž– 150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–900
๐Ÿ“ฒ4GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1500
๐Ÿ“ฒ10GBโž–4000
*461*4#

AIRTEL
500MBโž–180
๐Ÿ“ฒ1GBโž–350
๐Ÿ“ฒ2GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1700
๐Ÿ“ฒ10GBโž–3000
๐Ÿ“ฒ15GBโž–4200
๐Ÿ“ฒ20GBโž–5600
*140#

GLO
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–800
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2500
*127*0#

9MOBILE
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–500
๐Ÿ“ฒ3GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐Ÿ‘‡
07036133868


๐”ฝ๐”ธ๐•‹๐”ผ๐•โ„ค๐”ธ๐”ธโ„โ„๐”ธโ„โœ๏ธ
๐Ÿ’ซ ๐— ๐—จ๐—ฅ๐—”๐——๐—œ๐—ก๐—” ๐Ÿ’ซ




An Imaginary Love Storyโค๏ธ



๐š‚๐šƒ๐™พ๐š๐šˆ ๐™ฐ๐™ฝ๐™ณ ๐š†๐š๐™ธ๐šƒ๐šƒ๐™ด๐™ฝ


๐™ฑ๐šˆ ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท


๐— ๐—œ๐—ž๐—œ๐—ฌ๐—” ๐—ช๐—ฅ๐—œ๐—ง๐—˜๐—ฅ'๐—ฆ ๐—”๐—ฆ๐—ฆ๐—ข๐—–๐—œ๐—”๐—ง๐—œ๐—ข๐—ก


Follow My WhatsApp Channel



ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ 19๐Ÿฆ‹



Duk cikin jikokin ta ta fi son Fawzan tun yana ฦ™arami ta fifita shi akan kowa. Lokacin da aka haifi Jaanan tayi masa Kishiya tana ฦ™aunar yaran har cikin zuciyar ta ba dan sunfi sauran jikokin ta ba.

Watanni Biyar da suka shige Alhaji Tahir ya rasu, mutuwar data doke su bama iya gidan ba a cikin Unguwar anji mutuwar dan mutum ne mai kawaici ba ruwan shi da kowa bashi da hayaniya atakaice mutum ne mai sauฦ™in kai. Gidan ya susuce gaba ษ—aya kowa bashi da suku ni duk sun zama wani iri, hakan yasa mazan suka shirya musu tafiya su bar ฦ™asar ko zasu samu sauฦ™in abin.
Shine dalilin tafiyar su Australia watan su Biyu a can yanzu sun dawo gida Jigawa...
Yanzu zamu koma.โœ๏ธ


โ™กโ˜…โ™กโ˜…โ™กโ˜…โ™ก
โ™กโ˜…โ™กโ˜…โ™กโ˜…โ™ก
โ™กโ˜…โ™กโ˜…โ™กโ˜…โ™ก


Jaanan yarinya ce mai wayo da son girma ga iyayin tsiya bata da hayaniya silent ce a lokuta da dama in ka ganta tana dariya ko wasa da Fawzan ne tun tana ฦ™arama yake sonta itama tana son sa kusan ko da yaushe tana gurin sa. komai Fawzan ya samu yace "Baby zan Kai wa, Baby na son shi" kowa yasan shaฦ™uwar da ฦ™aunar dake tsakanin Fawzan da Jaanan. Fawzan yana SS One yanzu kullum zancen shi yana son zama Doctor ko dan ta ringa kula da lafiyar Maah ษ—in sa, Jaanan kuma tana Nursery Two...


Da gudu ta ke tafiyar buga ฦ™afar dakin tayi kusan minti goma shiru ba'a buษ—e mata ba yasa ta turo ฦ™ofar ษ—akin, kwance ta tarar da shi ษ—ai-ษ—ai yana bacci kan gadon ta haura tana zama a kusa da shi, kumatun sa ta kama tana cewa
"Wake up Yaya" ta ฦ™ara sa faษ—a tana dariya ganin ko motsi chakulkuli ta fara yi masa, ฦ™ama hannun ta yayi yana cewa "Jaanan please stop it"
Shagwaษ“e fuska tayi tana cewa "Ka tashi mu fita yawo" banza yayi mata yana gyara kwanciyar kuka ta fashe masa da kuka da sauri ya tashi ya rarrashe ta dan baya son kukan ta ko kaษ—an ya shirya suka fice sanar wa Ammi suka yi sannan suka fita daga gidan....


โœจ๐Ÿ’•โœจ๐Ÿ’•โœจ



"Mtwss Ka tara mu kuma kayi shiru baka ce komai ba" cewar Hajiya wadda ke zaune a kan kujera

Tsit ba wanda yayi magana sai daga can Aminu dake gefe yayi gyaran murya tare da cewa "Hajiya dama aure nake son ฦ™ara wa"

"Aure kuma Aminu?" Alhaji Kabiru dake kusa da shi ya faษ—a a ษ—an firgice
Wane irin Aure
Kallon shi yayi sai kuma yace "Aure dai wanda kuka sani, na biyu zanyi"
"Ai ko bana isa ba" Hajiya ta faษ—a da Sauri
"Wallahi indai kuka hanani guduwa zanyi da budurwar inje muyi" shima ya faษ—a yana huci____________โœ๏ธ



# ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท๐Ÿ‘ฏ


09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘


ADVERT๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰๐Ÿ“ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐Ÿ‘‰We offer you the best affordable and cheapest data๐Ÿ˜

MTN
๐Ÿ“ฒ500MBโž– 150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–900
๐Ÿ“ฒ4GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1500
๐Ÿ“ฒ10GBโž–4000
*461*4#

AIRTEL
500MBโž–180
๐Ÿ“ฒ1GBโž–350
๐Ÿ“ฒ2GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1700
๐Ÿ“ฒ10GBโž–3000
๐Ÿ“ฒ15GBโž–4200
๐Ÿ“ฒ20GBโž–5600
*140#

GLO
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–800
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2500
*127*0#

9MOBILE
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–500
๐Ÿ“ฒ3GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐Ÿ‘‡
07036133868


๐”ฝ๐”ธ๐•‹๐”ผ๐•โ„ค๐”ธ๐”ธโ„โ„๐”ธโ„โœ๏ธ
๐Ÿ’ซ ๐— ๐—จ๐—ฅ๐—”๐——๐—œ๐—ก๐—” ๐Ÿ’ซ




An Imaginary Love Storyโค๏ธ



๐š‚๐šƒ๐™พ๐š๐šˆ ๐™ฐ๐™ฝ๐™ณ ๐š†๐š๐™ธ๐šƒ๐šƒ๐™ด๐™ฝ


๐™ฑ๐šˆ ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท


๐— ๐—œ๐—ž๐—œ๐—ฌ๐—” ๐—ช๐—ฅ๐—œ๐—ง๐—˜๐—ฅ'๐—ฆ ๐—”๐—ฆ๐—ฆ๐—ข๐—–๐—œ๐—”๐—ง๐—œ๐—ข๐—ก


Follow My WhatsApp Channel



ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ 20๐Ÿฆ‹


"Innalillahi wainnaillaihir-rajiun, hasbunallahu wa ni'mal wakeel, Aure ne baka taษ“a yi ba Aminu da zaka ce zaka bar gida saboda mace?, Har kana neman yi min rashin kunya" Hajiya ta faษ—a

ฦ˜asa yayi da kansa yana cewa "Hajiya nifa ina son yarinyar bana son rasa ta"

"Kuje Zan yi tunani" tace tana miฦ™e wa ta shige ษ—akin ta. Faษ—a suka so fara yi masa zumur ya mike shima ya fice yana ฦ™unkuni. Suma duk tashi suka yi suka fice.


Two Days Later


10:00pm

Gaba ษ—aya manyan gidan sun hallara a palour Hajiya sakamakon kiran gaggawa data yi musu a daren. Zaune suke a cikin Palour'n kowa yayi jigum-jigum suna jiran fitowar ta.
A hankali ฦ™arar buษ—e ฦ˜ofa ya shiga kunnen kowa sanye take da dogowar riga mara nauyi sai hula akan ta zama tayi tana kallon su daya bayan ษ—aya nisawa tayi sannan ta fara cewa

"Nasan duk kuna tunanin me yasa na tara ku koh?"
Jinjina mata kai suka shiga yi numfashi ta sauke tana ฦ™ara cewa

"Na ฦ™ara kiran kune dan kowa ya shaida akan maganar da zan faษ—a."
Kallon-kallo

"Nayi tunanin mai zurfi akan maganar da Aminu yazo da ita ta zai ฦ™ara Aure" bata kai ฦ™arshen maganar ba matar sa tace

"Aure kamar ya? Munafuntata ashe kake yi" Matar shi ta faษ—a tana miฦ™e wa lokaci ษ—aya hawaye ya wanke fuskar ta

Tsaki Hajiya taja tana watsa mata wani kallo mai kama da gargaษ—i tana cewa "Ki zauna muyi magana cikin nutsuwa kiji mai zan faษ—a" Hajiya ta faษ—a tana ษ—auke kallon ta daga kanta

Sai kuma ta mai da ga Aminu da yayi ฦ™asa da kansa yana wasa da zoben hannun sa tace "Dama baka sanar mata ba?"

Shiru yayi mata bece komai ba
"Aminu kasan na tsani haka koh? Ina tambayar ka kayi shiru baka ce komai ba" Hajiya ta faษ—a da ษ—an faษ—a-faษ—a

"Ku na fara faษ—awa ita sai daga baya in kun amince" ya faษ—a kansa a kasa

"Mtwsssss shirme, ke kuma ki nemi guri ki zauna kin tsaya wa mutane a ka" ta faษ—a tana hararar Fauziyya dake tsaye

"Na soke wannan zancen daga yau ba wani Aure da zaka sake" Hajiya ta faษ—a
Da sauri ya ษ—ago yana zaro ido waje yana cewa
"Kin soke kika ce?, Hajiya ki min rai wallahi ina son ta"
"Ka mutu karshen so, ku fice ku bani guri yanzu" ta ฦ™arasa maganar tana tashi ta wuce ษ—akin ta_______________โœ๏ธ



Kwana biyu bana jindaษ—i ne, gashi ba yawa.

Na ranar Monday ne da Tuesday daban samu damar yi ba. Anjima ko da Safe zan turo muku na yau In Sha Allah๐Ÿฅฐ


# ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท๐Ÿ‘ฏ



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘


ADVERT๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰๐Ÿ“ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐Ÿ‘‰We offer you the best affordable and cheapest data๐Ÿ˜

MTN
๐Ÿ“ฒ500MBโž– 150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–900
๐Ÿ“ฒ4GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1500
๐Ÿ“ฒ10GBโž–4000
*461*4#

AIRTEL
500MBโž–180
๐Ÿ“ฒ1GBโž–350
๐Ÿ“ฒ2GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1700
๐Ÿ“ฒ10GBโž–3000
๐Ÿ“ฒ15GBโž–4200
๐Ÿ“ฒ20GBโž–5600
*140#

GLO
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–600
๐Ÿ“ฒ3GBโž–800
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2500
*127*0#

9MOBILE
๐Ÿ“ฒ500MBโž–150
๐Ÿ“ฒ1GBโž–300
๐Ÿ“ฒ2GBโž–500
๐Ÿ“ฒ3GBโž–700
๐Ÿ“ฒ5GBโž–1300
๐Ÿ“ฒ10GBโž–2000
*228#

All are Valid for 30 Days


RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.


YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐Ÿ‘‡
07036133868


๐”ฝ๐”ธ๐•‹๐”ผ๐•โ„ค๐”ธ๐”ธโ„โ„๐”ธโ„โœ๏ธ
๐Ÿ’ซ ๐— ๐—จ๐—ฅ๐—”๐——๐—œ๐—ก๐—” ๐Ÿ’ซ




An Imaginary Love Storyโค๏ธ



๐š‚๐šƒ๐™พ๐š๐šˆ ๐™ฐ๐™ฝ๐™ณ ๐š†๐š๐™ธ๐šƒ๐šƒ๐™ด๐™ฝ


๐™ฑ๐šˆ ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท


๐— ๐—œ๐—ž๐—œ๐—ฌ๐—” ๐—ช๐—ฅ๐—œ๐—ง๐—˜๐—ฅ'๐—ฆ ๐—”๐—ฆ๐—ฆ๐—ข๐—–๐—œ๐—”๐—ง๐—œ๐—ข๐—ก



ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…


๐‘ƒ๐‘Ž๐‘”๐‘’ 21๐Ÿฆ‹



"Ni zaka cuta kaci amana har wani cewa kake kana son ta akan idona" ta faษ—a tana share hawayen fuskar tare da miฦ™e wa ta fice daga Palour da sauri. Tashi Aminu yayi yabi bayan ta, Su Ammi ne kaษ—ai suka rage a palour nan suka cigaba da jajanta lamarin daga ฦ™arshe suma suka fice kowa yayi part ษ—in sa....


Kwanaki sun ja Fauziyya da Aminu kullum cikin faษ—a suke taki amincewa da zancen Auren shi kuma yaki janye wa. Tun yaran su basu fahimci abinda ke faruwa ba har suka fuskanta sai hakuri suke bata amma taki jin su, duk suna cikin damuwa.
Ga Hajiya ma har lokacin bata amince ba har sai da ciwon sa ya tashi sannan Fauziyya ta nuna amincewar ta amma Hajiya firr taki yarda tace bada yawun ta ba.

Da kyar suka shawo kan Hajiya ta amince da maganar auren ba dan tana so ba. Murna ya ringa yi sai kace wanda bai taษ“a aure ba, ba'a ษ—au wani lokaci ba aka kai kuษ—i da lefe tare dan baya son a ษ“ata lokaci. Ganin da gaske yake ฦ™ara Auren zai yi yasa Fauziyya ฦ™ara borewa da kuka akan ita bata yarda ba wasa take ko bi takan ta bai yi ba sai Shirin sa yake yi. Babu wani abu da ake yi a gidan da zai nuna a na biki Ango ne kaษ—ai yake shagalin sa da bidiri.


Ranar Lahadi

10:30Am Misalin ฦ™arfe Goma da Rabi na Safeโœ๏ธ

Mutane ne cike a masallacin baka jin komai sai hayaniyar ฦดan ษ—aurin Aure daga can gefe maroฦ™i yake cewa
"An ษ—aura Auren Aminu Taheer Ahmad tare da Rabiatul Adawiyya Tukur akan Sadaki Naira dubu Dari" *๐™Ž๐™„๐™‡๐˜ผ๐™ ๐™๐™๐™Ž๐™ƒ๐™€ ๐™’๐˜ผ ๐™๐˜ผ ๐™ƒ๐˜ผ๐™๐™‚๐™๐™Ž๐™€๐™’๐˜ผ๐™ ๐™†๐˜ผ๐™‰ ๐™‚๐™„๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰* Nan da nan mutane suka baibaye shi ana masa Allah sanya Alkhairi bakin sa ya kasa rufuwa dan murna burin shi ya cika na auren Adawiyya...



10 Hours Later

Bayan awa goma


Gaba ษ—ayan su suna Part ษ—in Fauziyya har Hajiya lallashin ta suke yi tare da nasiha ฦ™arar horn ษ—in motoci ne suka karaษ—e su lokaci ษ—aya wani gigitaccen ihu Fauziyya ta saka tana cewa "Shikenan na shiga Uku ta shigo"
Hajiya ce daka zaune gefenta ta buge mata baki tana balbale ta da faษ—a "wannan ai shirme ne kike yi, sai faman baki hakuri ake amma kinki ji, ku tashi mu bar ta kawai" ta faษ—a tana miฦ™e wa, da sauri ta rike hannun ta tana share hawayen tare da cewa
"Hajiya kiyi haฦ™uri ba zan sake cewa komai ba In Sha Allah" duk jikin yaran dake palour sanyi yayi Jaanan ce kaษ—ai Bata nan sai ฦ™ananan ฦดan jarirai.
Gyaษ—a kai tayi tana haษ—e rai sannan tace "Kima ฦ™ara, tafiya ta zanyi bazan jira su shigo ba, Nima ai kin san ba son wannan Auren nasa nake ba kawai dan ba yadda zan yi da shi ne" ta faษ—a tana koma wa ta zauna. Babu jimawa sai ga sunan sun fara shigowa a tsakiya amarya take ta sha lafaya ko ina na jikin ta ruff zama suka yi. Nan Hajiya ta kori duk yaran dake ษ—akin, sum&sum-sum suka fice. Bayan ฦดan gaishe-gaishe da nasihohi suka tashi Aka kai amarya part ษ—in ta________________โœ๏ธ



# ๐™ต๐™ฐ๐šƒ๐™ด๐šˆ๐š‰๐™ฐ๐™ฐ๐™ท๐š๐™ฐ๐™ท๐Ÿ‘ฏ



09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only


Like, Comments & Share Fisabillah๐Ÿฅฐ๐Ÿ‘


ADVERT๐Ÿ‘‡

๐Ÿ‘‰๐Ÿ“ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐Ÿ‘‰We offer you the best affordable and cheapest

Please Login or Register in order to submit comment