Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nayi maka ka sake jarabta ta da auren Abdulhameed Allah ka dubeni ka kawomin dauki cikin buwayarka Allah na roqeka kabani ikon yima mahaifina biyayya"



A wannan daren Daddy bai zauna ba yana fita ya kira Yusuf da mijin Aunty Zarah a masallaci bayan sallar magaruba ya fadawa limamin cewa yanada daurin auren yayansa biyu yabada komai aka daura auran akan sadaki dubu dari biyu suna shiga gdan ya fadawa Hajiya takuwa rangada guda ta daga hanu sama tace “Allah na gde maka daka sake gwadamin wannan rana Umaimatu na matar Hameedu na wayyoh dadi kasheni na huta" tasowa tayi zata fito taji mgnr Hajiyan ta koma da sauri ta zauna tana fadin “Hasbunallahu wa ni'imal wakil Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha yanzu nice matar Hameed mutuwa ta tazo ya zanyi da jarabar Hameed" shigowar Hajiya ne yasata dagowa ta dubeta hawaye nabin kuncinta tace “Hajiya yanzu shikenan an daura aurena da Hameed Hajiya kwanana ya qare nama sani bazan iya dauke lalurarsa ba kamar yanda na dauka a baya Hajiya ki taimakeni...."




Rufe mata baki tayi da hanunta tana girgiza mata kai tace “kiyi hqr Umaimah Hameed zai canza baza kiyi irin zaman da kukayi a baya ba wlh ni kaina da farko banyi farin ciki ba amma yanzu ina farin ciki sosai saboda na yarda kuma na gasqata Hameed sonki yakeyi da gaske baso irin na sha'awa ba" da wadannan kalaman tayita rarrashin ta har ta samu ta saurara da kukan dama ta fara shiryata da magungunan su kasancewar saura sati daya aurenta da prof Khair saboda haka ta dora daga inda ta tsaya tunda tariga tasan halin dannata ba sauqi gareshi ba.



Yusuf ne ya nufi gdan Hameed din da nufin yi masa kyakkyawan albishir get man din ya tambaya ko megidan yana ciki yace masa eh yayi parking ya shiga yanata kiransa yana cewa “dallah malam ka fito haukanka yayi rana Allah dai ya yarda kuma ya amsa addu'ar ka Umaimatu ta dawo garek...." Tsayawa yayi cak mgnr ta maqale a maqogaronsa saboda ganin Hameed din kwance a qasa cikin amai yayi kaca² sauri ya saki ihu ya matsa ya dagoshi yana jijjigashi yana fadin “mun shiga uku Hameed kada ka mutu Daddy ya baka matarka ya daura aurenku...”




Riqeshi yayi cikin wata wahalalliyar murya yace “yay...ya daura in...ina Umaiman tak..." Muryarsa ce ta sarqe daidai lkcn Daddy suka shigo da gudu suka qarosu suna salati suka tattageshi sai asibiti likitoci suka rufa a kansa suna ceto rayuwarsa bai farka a ranar ba sai washe gari ya farka da qwarinsa saboda yasha drip babu qarya qyam ya miqe yana layi Daddy ya riqeshi ya kalli Daddy yayi murmushi yace “idan naje gdana yanzu zan tarar da bloody tana jirana?”









*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/5, 9:08 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_*




















Murmushi Daddy yayi yace “aa tana gda saita yaye twins sannan zata tare..." Yanda ya wani zabura ne yasa Daddy yin shiru da mgnr yace “aa Daddy bazan iyaba tana karatu ni kuma baa qasar nan nake aiki ba tunda an daura ta tare a gdanta kawai na rinqa zuwa duk qarshen wata kafin ta gama karatun”shidai Daddy bai kuma ce masa komai ba likitansa yashigo ya kalleshi yayi murmushi yace “aa shugaban masoya ka miqe kenan shikenan ni kuma tawa kasuwar zata mutu buri ya cika"



Dariya sukayi dukkansu amma bandashi da duk ya qosa yaje gda yaga sanyin zuciyarsa saida suka gama cike²nsu sannan suka bashi dokoki suka tafi Daddy yanayin parking bai jira tsayawarsa ba ya balle murfin motar ya fita ya shiga gdan Aunty Zahrah ya tarar da Umaimah a zaune a parlourn taci kukanta har idonta ya kumbura gabansa ba qaramin faduwa yayi ba saboda yanda ta watsa masa wani dan iskan kallo ta kawar da kanta taci gaba da abinda takeyi qarfin hali irin na Hameed baisa ya hqr da abinda yayi niyyah ba yaja qafarsa ya qarasa ya tsugunna a qasanta ya dora hanunsa a saman cinyarta yana qare mata kallo yanajin qaunarta na azalzalar zuciyarsa yace “ina cikin farin ciki wanda ban taba shiga irinsa ba a rayuwata bloody kin dawo rayuwata”




Ture hanunsa tayi ta miqe idonta taf da hawaye tace “nikuma Ina baqin cikin dawowarka rayuwata Hameed wancan karon nayi gangancin dawowa rayuwarka amma yanzu reshe ya juye kaine kayi ganganci kuma zaka dade kana nadama saboda banasonka Hameed banasonka banason rayuwa dakai....” wani abu yaji ya taso masa baisan sanda ya miqe ba ya cafki hanunta da qarfi ya hadata da jikinsa yace “qarya kikeyi bloody ko ki yarda ko kada ki yarda kinasona kuma sai kin rayu dani kuma ni a rayuwata bana ganganci indai akanki ne komai nayi daidai ne saboda haka bakinki ya daina furta wannan kalmar sabo kikeyi"




Baki ta bude zatayi mgn yayi saurin dagata ya tura dakinta ya shiga Hajiya nayi masa mgn saboda kukan da Umaiman takeyi amma ko sauraronta baiyi ba ya datse qofar ya jefata gadon yana haki yace “nine nayi gangancin dawowa rayuwarki ko?" Miqewa tayi ta matso gabansa tace “haka nace kuma bazan janye ba Hameed kayi ganganci daka nace har ka kama haukan qarya kasa Daddy ya karya billensa ya roqeni nayi biyayya wa umarninsa ka rabani da wanda na shirya rayuwata dashi ka dade kana zalumtar rayuwata ta wannan fannin na fada kuma bazan fasa ba kayi ganganci Hameed kuma da kanka zaka gasqata kayi gangan...."




Hawa gadon yayi ya matsa kusa da ita ta janye ya qara matsawa ta janye yayi murmushi yace “ nayi alqawarin bazan qara takura miki na kusanceki ba amma duk ranar da kika bari kika shigo hanuna zaki gane bakida wayo wayewar da kike taqamar kinyi batakai inda tawa takai ba"



Miqewa yayi ya bude qofar ya fice kitchen ya shiga ya tarar da Hajiya ya shafa kansa yace “Hajiya amma yau zata tare ko?" Wani kallo ta watsa masa tace“daka dauketa ka shiga da ita dakin baka tambayeta ba?” shafa sumarsa yayi yana murmushi yace “bafa wani abun nayi mata ba" hanunta ta dora a saman bakinta tace “ya isa fice ka bani guri rasa kunya ai dama nasan ba wani abu kayi mata ba amma dai yz kamata kabita a sannu saboda zuciyarta bason auren nan takeyi ba” hadiye wani yawu yayi me daci yace “dalilin da yasa nace ku bani matata kenan saboda na saitata yanda nakeso Allah wani abun harda zugarki Hajiya yarinyar nan takemin saboda kawai Allah ya jarabceni da sonta to babu yanda zanyi haka zan hqr yauwa Hajiya Ina twince suke?"




Bai jira amsarta ba ya fice ya nufi dakin Nanny dinsu ya daukesu ya nufi dakinsa dasu ya kwanta we suka hau jikinsa suma suka kwanta yanata hira dasu kamar wasu masu baki sunata yimasa shirmensu yana dariya kamar zautacce Hameed kenan Allah ya jarabceshi dason yara indai da yara a kusa dashi toshi bashi da damuwa balle twince da yakejin qaunarsu daban a ransa.




Duk yanda yake daukar abin da wasa ya wucce masa nan don fir Umaimah taqi yarda ko haduwa sukeyi a parlour kuma duk sanda zaije dakinta a datse zai taddashi da key abun yana matuqar sanyaya masa jiki amma idan ya tuna nadan lkcne sai yaji sanyi a ransa yasha binta makaranta yayi juyin duniya tazo su tafi amma ta qeqashe qasa tace bazata shiga motarsa ba haka zai hqr ya dawo gdan kallon tsiya baya samu daga gareta balle na arziqi daqyar ya shawo kan Daddy ya amince da Umaiman ta tare a gdanta amma saida Hajiya ta buga masa lissafi harna million uku da rabi na kayan lefe da turare da gyaran jiki hakanan ya bayar kudin da suka tatsar Mata a jikinsa ya haura million biyar sannan suka sanya ranar tariyarta wata daya baiso hakan ba so yayi subashi matarsa kafin ya koma California amma sunqi dole ya shirya ya tafi zuciyarsa babu dadi saboda yana iya jure shariyar kowa amma banda ta Umaimah azabtuwa yakeyi sosai koda ya koma yayi tunanin ko wayarsa zatake dagawa tunda matsayin miji yake a gurinta amma taqi ya tura mata text har ya gaji ya zuba mata ido sau daya ta taba daga wayarsa yana farayi mata mgn ta katseshi da cewa “Duk da nasan haramcin da yake cikin neman saki amma yau na nema Hameed domin farin cikinka da nawa ka taimakeni ka sawwaqemin aurenka Allah zuciyata zata iya bugawa idan inajin cewa waini matarka ce"




Sosai kalaman suka hargitsa duniyarsa wannan dalilin yasa ya yanke shawarar bazai qara kiranta ba don wataran zata fada masa abinda yafi haka saida yayi sati uku a California sannan ya dawo lkcn saura kwanaki uku tariyar Umaimah a gdanshi tasha gyaran jiki babu qarya hatta gumin jikinta qamshi yakeyi takanas Hajiya ta dauko me gyaran daga Sudan aikuwa fatarta ta gurzu har wani yellow takeyi hatta fitsarinta qamshi yakeyi ko zama Umaimah tayi a guri ta tashi da awa guda idan kazo sai kaji qamshin ya tsumaka yana dirowa qasar da ita ya fara arba lkcn sunyi hutun wata uku na tafiyarsu 400 level tana gda kwance a parlour tana chat bataji shigowarsa ba saida taga inuwa a kanta ta miqe da sauri tana kiran.




“Ya Allah" hada ido sukayi yayi murmushi yace “amaryar Abdulhameed Adam Hameed Shuwa kina lfy” daqyar ya iya hada mgnr saboda rigar dake jikinta trensporrent ce sosai gashi ko bra bata sanya ba manyan nonuwanta tsayayyu suka caki idanunsa ya durqushe da sauri yace “wayyohhhh dadi bloody zansha" wani kallo ta watsa masa ta miqe ta giftashi ta barshi da qamshinta me rikita zuciya yabi mazaunanta da kallo da suke kadawa ya hadiyi wani yawu muqut ya saki baki galala kamar wani maloho ta bude qofar ta shiga ta datse Hameed yafi awa daya a gurin a zaune yanajin wani irin yanani yana sauke numfashi tare da matse qafarsa yana shafa mood dinsa yana cewa “Coolling down baby lkcnki ya kusa zuwa zaki more zakiji dadi zakiyi ninqaya ki debo ruwan dadi son ranki" shigowar Hajiya gdanne tana riqe da hanun yan biyu yasashi miqewa a wahale ya gaisheta ya nufi dakinsa ya kulle ya cire kayansa ya kwanta tsirara yana shafa penis dinsa ya kamata yayi ya jijjiga ta sosai saida yaji a jikinsa ya shafa samanta yaji yanda take fitar da ruwa ya sauke numfashi yace “kinmayi qoqari kin kusa komawa ruwa”




Haka ya yini a kwance shiba iya mostubrution yayi ba balle yayi ya samu sauqi daqyar ya tashi yasha maganinsa ya tashi yayi wanka ya canza kaya ya fita ya nufi gurin Yusuf sukayi gaisa suka wucce gdansa ya bude qofar parlourn Yusuf ya zagaye gdan lungu da saqo yace “kayyy mutumina garin nan yana baka yanda kakeso ga Umaiman ka ga gdanka ga yayanka har hudu" murmushi yayi yace “gobe zanyi musu visa naji ance sunyi hutun wata uku gara muje can mu caskare don na fahimci yarinyar nan wahalar dani zatayi wlh badon alqawarin da nayi na bazan qara yi mata dole ta yarda dani ba da a yau sai nayi mata ciki saboda a mugun matse nake”...........







*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/5, 1:47 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_*















Dariya Yusuf yayi yace “ai hali zanen dutsene me hali bazai fasa ba Hameed halinka nanan kai ko jarababben mutum wlh" dariya yayi ya shafa kansa yace “bazaka gane ba ne Yusuf" sai dare ya raka Yusuf shikuma ya dawo ya kwanta don yau anan yakeson kwana yana kwanciya ya dauki wayarsa ya fara kiranta amma taqi dagawa qwafa yayi yace “zakizo hanu yarinya bayani zakiyi da faransanci" tashi yayi yayi sallar Isha yayi shafa'i da wuturi ya dawo ya kwanta yakai kusan daya kafin bacci ya daukeshi yanajin mugun feeling na bijiro masa saman manhood dinsa sai zafi yakeyi masa.




Washegari bai bar gidan ba sai goma saida ya biya yayowa yaransa siyayya sosai harda uwar gayyar sannan ya isa gdan suna daki itada Aunty Jameelah da Saudat suna tsara mata yanda abubuwan zasu kasance suna qara tausarta yayi sallama ya shigo dakin nandanan ta dauke annurin fuskarta ta hade rai tayi kicin² ta tsuke fuska yayi murmushi tare da matsawa kusa da ita suna gaisawa da Jameelah ta miqe ta fita ya zauna kusa da ita ta miqe ya ruqo hanunta yace “ni bantaba ganin matar dake gudun mijinta irinki ba bloody ki tsaya ki fahimceni muyi hqr dukkanmu mu gina rayuwarmu don gaba mu daina hangen baya ta riga ta wucce Umaimah idan zaayi tone² a soyayyarmu wlh nafiki cutuwa a kan idona kika auri Sulaiman kikayi rayuwa dashi har kuka haihu amma duk da kishi irin nawa na hadiye na daure na shanye saboda so da qauna bloody kowa ya sani duk abinda ya faru a baya baa cikin hayyacina nakeba kowa ya sani duniya ta shaida kece cikon farin cikina rayuwar da babuke a cikinta shirme ce zan rayu dake koda zaki rinqa yankani ana dawomin da raina wlh nayiwa zuciyata alqawarin babu wanda zai qara shiga tsakanin mu da izinin Allah ki bani dama ta qarshe kinji"



Ya fada yana dora hanunsa a saman qirjinta tayi saurin tureshi ta miqe tace “ai dama ya wucce Hameed da bai wucce ba da baka isa kazo inda nake ba kuma bazan yanka kaba Allah ya kiyaye ni da hakan bana fatan na zama abar misali da kwatance amma zaka gane cewa Umaimah ta waye ta fito cikin haske tasan kanta kuma tasan yancinta nasan bawani abu bane yake rudarka illa ka daukeni ka kaini gdanka ka mayar dani sex machine dinka to anyi walqiya na ganka babu wannan a tsarina" tana fadin haka ta fice daga dakin yabi bayanta da kallo yana mamakin qarfin halin Umaimah da batajin kunyar fada masa mgn yanzu.




Fita yayi daga dakin ya nufi gurin Hajiya sukayi mgnrsu ya juya ya fice daga gdan ya yan kwanakin yaga tujara a gurin Umaimah tunda ya rage saura kwanaki biyu tariyar take kuka batasan meye yasa takejin zafin komawa gdan Hameed ba haka akayi shagali sama sama da daddare Aunty Jameelah da Aunty Zarah suka rakata gdan nashi daya gaji da hadashi qarfe takwas suka rakata gdan tanaji tana gani twince dinta wata tara hajiya ta rabasu da nono wai tarinqa basu madara da kunu wannan abu ya qona mata zuciya shine idan ta tuna yake sanya kukanta qara qarfi haka suka tafi suka barta a qaton gdan ita kadai.



Miqewa tayi ta haura saman ta bude dakunan ta shiga na farko taga babu komai an gyareshi ansa turaren wuta a burner dakin ya dauki sanyin qamshi me dadi da alamun shine nata saboda haka ta shiga ta kulle qofar ta cire mayafinta ta shiga bathroom tayo alwala tayi sallar isha ta bude wadroop dinta ta dauki rigar bacci mara nauyi tasa ta haye gadon taja blanket ta rufa tanaci gaba da rera kukanta shikenan yau a gdan wannan jarababben mutumin zata kwana an rabata da yayanta yayan da takejinsu kamar rayuwarta.




Wajen goma taji ya bude qofar ya shigo gabanta ya fadi sosai ta sake qudundunewa tana sauka ajiyar zuciya ajiye kayan dake hanunsa yayi ya haura gadon gabansa na faduwa ya bude fuskarta ya zuba mata ido yana ganin yanda hawayenta yake zuba ya sanya hanunsa zai kamota ta miqe da sauri tare daja da baya tace “ kada ka qara tabani Hameed banaso kada ka matso jikina..." Matsawa yayi sosai har saida ta hade da bango ya sanya hanunsa biyu ya kangeta ya janyota da qarfi ta fada jikinsa yace “banyi niyyar yi maki komai ba amma idan kikayimin gardama wlh zakiga aika² ki tashi muje muyi sallah mu yiwa Allah gdy wannan ranar ta musamman ce a gurina Umaimah” komawa tayi ta kwanta ya lura rashin mutuncin Umaimah nema yake yafi qarfin kansa.
Sake fincikota yayi ya dagata cak ya nufi bathroom din da ita ya sauketa yace “maza kiyi alwala” tana kuka tayi alwalar suka fito sukayi nafila ta miqe zatabar gurin ya riqo hanunta ya janyota jikinsa yace “kizo kici abinci Aunty Zarah ta fadamin bakici komai ba" fizge hanunta tayi tace “bazanci ba" yanda tayi mgnr ne yayi bala'in bata masa rai ya miqe ya cire rigarsa ya jefar yace “ya kamata mu raba raini na fahimci kin manta wayeni bloody wlh tunda abin naki iskanci ne yau sai nasha kuma na tsotsa sannan sai burata ta ratsa qasanki ko kinaso ko bakyaso tunda bakisan lallashi ba”.......








*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[2/6, 8:11 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_GU_*

















Wani mugun kallo ta watsa masa baidamu da kallon da takeyi masa ba ya fara cire kayansa ya nufota ta matsa gefe da sauri yayi saurin riqota ta fara qoqarin qwacewa ya cillata gadon ya bita ya danne da dukkanin qarfinsa ta fashe da kuka tace “nashiga ukuna Hameed kada kayimin haka wlh banaso banaso ka qyaleni..." bakinsa ya dora saman nata ya hadesu yana zuqo yawun bakinta yana hadiyewa yana lumshe idonsa ya dora hanunsa a qirjinta ya keta rigar baccin jikinta ya kama nononta da qarfi yana murzawa tanajin zafi sosai ya cire bakinsa daga bakinta ya dora a nononta da suka cika tab da ruwa saboda rashin shan twins daga jiya zuwa yau ya fara tsotsa yana zuqo ruwan sosai yana hadiyewa yana wani irin nishi me shiga jiki tureshi takeyi amma yaqi sakinta.




Tsotsar breast milk din yake yana wani lumshe idonsa ya hadiyewa saida yaji ruwan wanda ke bakinsa yayi sauqi sannan ya sake kama dayan yasa a bakinsa ya zuqeshi tass yana sauke numfashi ya fara tura hanunsa a qasanta yana juyawa yana sokawa yana nishi yana qara kurdawa tsayar da kukan tayi saboda Allah ya sani itadai tsoron burar Hameed takeyi tafi qarfinta girmanta firgitata yakeyi amma dole ta dake idan ya gane rauninta rainata zaiyi luf tayi kamar me bacci ta qyaleshi shi kadai yana budurinsa.



Ya buda qafarta yasa bakinsa a gurin yana tsotsa tana karba tanaji a jikinta amma taqi nuna masa tanaji ya tsuke bakinsa ya wani zuqo gurin da qarfi ta saki wani nishi yayi murmushi ya dago yace “to ya kikaji salon?" Lumshe idonta jikinta yana wata irin rawa ya kwanta ya juya mata baya yace “kiyi bacci kawai saida safe” da sauri ta miqe ta dora kanta a jikinsa tace “don Allah bloody" dagowa yayi ya zuba idonsa cikin nata yace “Allah me?" Kuka ta saka masa tace “kak...ka tayarmin da hankali jikina rawa yake bazan iya bacci ba" mirginawa yayi yace “ok kin bani dama nayi kenan?" Daga masa kai tayi yayi dariya sosai yace “ok bari na dan sosa miki kadan" yana fadin haka ya fara sarrafata suka fara luguiguice junansu Hameed dan duniya ne na gasken gaske duk yanda yasan zai sarrafa Umaimah tasan tana tare dashi saida yayi kafin ya shigeta da yazo shigarta riqeshi tayi tana cije lebe saboda sosai yake turawa idonsa akanta yana kallonta kawai sai hawaye ya zubo masa lkcn daya samu ya shiga yana aunowa wai shima Sulaiman haka ta sakar masa jiki sukayi komai.




Share hawayensa yayi badon son Umaimah daya rufe masa ido ba da ya hqr da ita har abada amma bazai iyaba haka ya rinqa caccakarta yana nishi yanayi mata kuka biyu na farin ciki dana baqin ciki yana fadin “Allah ya isana Umaimah bazan taba yafewa duk wanda ya rabani dake ba har wani yasamu nasarar shan ruwa a lambuna wayyohhhh dadi matata dadinki zai kasheni wayyohhhh Umaimah rayuwata dole sai dake...” wannan dare sambatu kam Umaimah tashashi amma abinda ya bata mamaki duk da surutan da yakeyi a nutse yake aiwatar da komai yanda takejin kamar ma ta fishi jin dadi bata tabajin dadin sex da Hameed ba sai yau shima dadin da yakeji yau dabanne baitaba sanin haka dadin sex yake ba sai yau ashe da duk haukansa yakeyi ba dadi yakeji ba wuya yakesha.




Amma fah duk da nutsuwar da yayi hali nanan saida yayi mata ci uku kyawawa a daren saidai baya haukan dadewar nan da yakeyi yayi dadewar duniya 1 hour sannan ya dagata cak yakaita suyi tsarki da ruwan dumi su dawo su huta ya sake komawa.
Ranar baccinsu ragaggene sai uku da rabi ya qyaleta ta kwanta yana maqale da ita da asuba ta rigasa tashi taje tayi wanka ta dawo ta tasheshi mamaki ya cikashi wato da da gaske cutar da Umaimah yakeyi kenan da gaske a baya yafi qarfinta yanzun shine ya zama daidai da ita gashi har ta iya tashi da qarfinta tayi wanka.




Shima wankan yayi yazo sukayi sallah ta koma ta kwanta shikuma ya dauki qur'ani ya fara karatu ya qyaleta tayi baccinta sosai bayan ya gama kitchen ya shiga ya fara hada musu breakfast saida ya gama tsaf sannan ya gyara parlourn da kitchen din ya koma saman ya haye jikinta ya fara bata wuta a qoqarinsa na tashinta,
Ta wannan fannin ita kanta tana jinjinawa Hameed indai yasan ya wahalar da ita to kamai ma na gdan shine zaiyi hakanan ya qara tsotseta tsaf harda yin wata gyatsa yasha nono ya qoshi batayi yunqurin hanashi ba saboda data fadawa Saudat Alfah yanasha mata ruwan nono ce mata tayi ta qyaleshi yayita sha wlh bai Isa ya juya mata baya ba kuma babu macen da zaiji dadi kamarta hakanne yasa ta qyaleshi amma shima fah ya qaro iskanci don tunda ya fara sex da ita a daren sau daya yayi release a cikin gindinta sauran duk a bakinta yakeyi saiya bata ta shanye tsaf saboda yace Mata ai bashi kadai ya kamata yakeshan fresh milk din ba itama saiya rinqa bata wacce take fita a jikinsa.





Haka rayuwar taci gaba da tafiya duk yanda Umaimah taso fansa akan Hameed yaqi bata dama har ya gama yi mata shirye²n tfy California suka daga nan ne taga jarabar Hameed wadda ta canza salo yanzu saiya kwana biyu bai shigeta ba amma kullum cikin tsotse² yake da lashe² a cikin wata biyun da tayi a California tare dashi wata irin qauna yake nuna mata mara misali Hameed soyayyarsa dabance baya iya boye so a gaban kowa sosai ta lura yanajin twins a jikinsa don ko shopping suka fita kafin ya siyawa Maliha da Shuraif abu daya sai yasai uku idan ta tambayeshi na waye sai tace na twins ne da qanin twins tunda ya fara fada mata haka ta fara tsorata don tasan da wuya idan ba ciki ya dirka Mata ba ilai kuwa hakane tunda tazo California so daya tayi period gashi har suna wata na uku murna a gurin Hameed baa cewa komai ji yake kamar ya hadiye Umaimah lamarinsa har dariya yake bata idan sukazo kwanciya idan yanajin feeling sai yace Mata “inyi kadan bloody?" takanyi dariya tace “kayi da yawa ma ba kadan ba shima saidai yayi dariyar a cikin watansu na hudu ne ta matsa masa su taho semester tayi nisa.





Haka suka dawo 9ja tun ranar da suka dawo da dare yaje ya debo twins da kayansu gabadaya amma fir Hajiya ta hana Maliha da Shuraif tacd itama tanason abokan hira.
Ba qaramar murna Umaimah tayi ba ta rungumeshi tanayi masa gdy yayi murmushi ya shafa kanta yace “inajin twins fiye da yanda nakejin Shuraif da Maliha bloody badon komai ba saidon sudin amanata ne Umaimah duk da ni abokin dabin mahaifinsu ne amma hakan bai hanashi yabona da bani amanar yayansa ba wannan kadai ya isa yasani kobadon keba na riqesu matsayin yayana na cikina"



Soyayya shaquwa itace takejan ragamar wannan ahli na Hameed Adam Hameed Shuwa yasan duk ta inda yabi ya mantar da Umaimah Sulaiman saidai addu'a kawai tsakaninsu watannin cikinta takwass sukayi graduation sukayi hutu a lkcn ne Allah cikin ikonsa ta sake haifo yayanta biyu dukka maza amma saida akayi mata C.X wai aikuwa zo kuga hauka gurin gogan naku kamar zaiyiwa Umaimah sujjada saboda farin ciki ranar suna yara sukaci sunan kakansu da kakan iyayensu Adam da Abdulhameed suna kiransu Yassar da Ya'eesh.




Babu irin magiyar da bata yiwa Hameed ba akan yabari ta samu tazara sosai Yaya biyu sau biyu aita zazzagu amma yaqi yace saidai su rinqa azalu hakanan ta hqr sukeyi amma fah dan qaniyar bai yarda ya zubar da sparm dinsa a waje ba saidai ya bata ta shanye data gaji tace ita ta daina sha

Please Login or Register in order to submit comment