Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana matsawa kamar meyi mata tausa tare da lasheta da harshensa qamshin jikinta me tsayawa arai yana qara fuzgarsa.


Hanunsa ya dora saitin majalisinta yana dan shafawa cike da qwarewa yana jan saman gurin wata qaqqarfar ajiyar zuciya tayi tare da dora hanunta saman boobs dinta tana matsawa a hankali tarufe idonta sosai tanajin wani yam² a jikinta saboda magungunan da tasha tayima kanta over dost ya lura yau mutuniyar tasa a mugun matse take dashi shima kuma a matsen yake saboda haka bai wani ja wasan da nisa ba ya cire pant dinta shima ya zare boxes dinsa bayan ya gama tsotsar gurin ya fara shigarta a hankali yanajin wani mugun gardi na fusgarsa.





🤦🏻‍♀ _Typing da wuya na gaji kuyi hqr da wannan_






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*





*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*



Wattpad👉🏻 realfauzah



www.fauzahtasiu41@gmail.com



_Lallai na yarda ita daukaka ta Allah ce alhmdllh inayi masa gdy daya daga darajata a lkcn da wasu suke qoqarin ganin bayana wannan pg din na sadaukar dashi gareku masoyana_




*FEJIN QARSHE NA KYAUTA*


Dole badon inaso ba zan mayar da littafina na kudi tanannen zan gane masoyan gsky dana bogi a baya nace short story to yanzu na fasa ya koma full story zamuyishi pg by pg kuma babu wani abu dazan cire zanyishi yanda yake masoyana kuzo mu fasa a cikin GIDAN UNCLE muji ya zata qare ta qarqare🤣🤣 sannan bazanyi Allah ya isa ga duk wacce ta fitar amma ita kanta tayi ma kanta hisabi saboda tasan komai daya faru har yasa na mayar dashi na kudi.
Idan har kina buqatar cigaba da karanta labarin GIDAN UNCLE to ki turo da 200 Hundred naira dinki ta wannan account number din.
Account name Fauziyya Tasi'u Umar
Account number: 0255526235:
Bank name:GTBank
Idan baki da account zaki iya turo katin waya MTN ta wannan number.
09031307566: or 09013718241
Bayan kin tura zakiyi screenshot na shaidar biyanki ki turomin WhatsApp number na kamar haka:09013718241: ga wadanda suke qasar Niger suma zasu iya turo da katin Airtel ta wadannan numbers din dake sama.
Na gde sai najiku🤝🏻



*PAGE TWENTY*



Qanqameshi tayi tana kiran sunansa tana kuka saboda tunda take dashi ma bayan lokutan daya karbi budurcinta bata tabashan walahar sex dashi kamar yau din ba duk yanda taso tayi masa wayo ya qyaleta yaqi har saida ta saduda ta qyaleshi zuwa yanzu ta fara sabo da yanayinsa indai yariga ya ritsata to bayaji baya gani musamman yau da tayiwa kanta mugunta saboda shawarar qawarta data rinqa zugata tarinqa bunkar magungunan qarin Ni'ima bayan natural da Allah yayita da ita.


Aikuwa ranar tabada news sosai duk ya haukace mata fiye da koyaushe daqyar Allah ya taimaketa ya sauka ya qyaleta sukayi bacci da cikin daren data farka taga baccinsa yayi nisa ta zame jikinta daga nasa ta bude qofar a hankali ta gudu dakinta ta kulle saboda duk yanda takai dason taga ta farantawa Uncle din nata yafi qarfinta qaramin aikinsa ne yana farkawa yace zai kuma nemanta ita a yan kwanakin nan da sukayi tare ma duk taji abin ya fita a ranta.


Wanka tayi tayi nafila raka'a biyu tana roqon Allah yabata ikon jurewa halittar mijin nata sannan ta koma ta kwanta ta rungume pillow a qirjinta ta fara baccinta, da asuba ya tashi ya laluba yaji bata kusa dashi ya miqe da sauri ganin qofarsa a bude yabashi tabbacin guduwa tayi dakinta murmushi yayi yaje yayi wanka sannan ya fita ya kwankwasa mata dakin saida yaji tace “wayene" sannan yayi dariya yace “Mijinki ne da kikaji tsoro kika gudo kika barshi ki tashi kiyi sallah maza"


Bataja zancen da nisaba tace “to" sannan ta tashi tayi alwala tayi sallah ta miqe ta nufi kitchen din tunda tasan ranar aiki ce da wuri yake fita abu me sauqi ta girka masa na break ta jera masa a dinning sauri takeyi tayi ta gama amma saida ya ritsata a kitchen din gabanta ba qaramar faduwa yayi ba data ganshi, murmushi yayi ya nufota qoqarin boye tsoronta takeyi amma ta kasa saboda ta jigata ba kadan ba jiya a hannunsa matsowa yayi ya saqalo qugunta yana shafa cikinta a hankali yace “Baby na ya tashi lfy?"


Ajiyar zuciya tayi tace “nifa banida wani ciki Uncle" murmushi yayi yace “kin tabbata?" Daga masa kai tayi yace “is ok meyasa jiya kika gudu kika barni?" Idonta ne yayi raurau zatayi kuka jin tana jan zuciya ne yasashi saurin dagota yace “cool mind My heart mene abin kukan?" Fashewa tayi da kuka tace “don Allah Uncle karinqa tausaya min kai baka la'akari da rashin sabona sai kasa qarfinka kayi yimin nidai Allah na fara gajiya bazan iya ba"



Tana mgnr tana matsar kwallah numfashi ya furzar me zafi ya sanya hanunsa ya qara matseta yace “ sh..shikenan na daina insha Allahu na daina Babyn Uncle amma nima ki rinqa yimin uzuri bayin kaina bane qaddara tace hakan wlh Babyn Uncle bazanqi na rinqa barinki kina samun almost one week before wani sex din ba amma bazan iyaba" ajiyar zuciya tayi ta janye jikinta daga nasa ta fita parlourn ta zauna shima fitowa yayi ya nufi dakinsa yayi wanka ya shirya cikin sult dinsa black yayi kyau sosai ya fito ya zauna a dinning din ya fara break dinsa ya gama ya miqe ya nufi inda take ya sanya hanunsa ya dagota ga mamakinsa sai yaga har yanzun kuka takeyi hanunsa yasa ya fara share Mata hawayen yace



“Kiyi hqr Insha Allahu zan baki cikakken hutun da kike buqata yanzun kinji” daga masa kai tayi ya miqe tare da dagota yace “muje kiyi break naga yau fushin da akeyi dani ma yafi na kullum har anyi fushi da abinci" haka yajata taci abincin ya kamota ya rungumeta tare da fara romance dinta ta janye a hankali ta koma ta zauna tare da kallon agogo tace “ zaka makara Uncle takwas saura" sunkuyawa yayi ya daga rigarta yayi kissing cibiyarta yasa harshensa yana lasa janyewa tayi da sauri tana neman faduwa daga kan stool din yayi hanzarin riqeta yana murmushi tare da shafa kansa yace.



“Sallama nakeyi da Baby na Umaimah” ajiyar zuciya tayi tace “nidai kabari don Allah Uncle banaso tsoro nakeji" miqewa yayi ya dauki tarkacensa ya dafa kanta yace “is ok matsoraciya na fita saina dawo" a ciki tace masa “a dawo lfy" ranar ko rakiya bai samuba ta miqe ta fara gyaran gdan bayan ta gama ta kwanta ta fara baccin wahala.


2:30pm ta tashi tayi sallah tayi wanka sannan ta fara tunanin abinda zatayi musu daidai lkcn taji tsayawar motarsa gabanta ba qaramin faduwa yayi ba ta leqa sai taga Aunty Jameelah ce da mugun gudu ta fita ta qanqame Aunty Jameelah tana dariya tace“amma Aunty naji dadin zuwanki dama yau nake tunanin cewa Uncle yakaini" gwabe bakinta tayi tace “kinci gdanku da ya kawoki din yaushe ma kika tare dahar zakice zaki fara yawo to ki kiyayeni kinsan dai halin Mijinki fiye dani tunda shine ya raineki kinsani sarai bayason yawo “bayason yawo amma ai ya iya taramin gajiya ya fice ya barni"



Murmushi Aunty Jameelah tayi ta kama hanunta suka shiga ciki ta zaunar da ita tace “me kike girkawa angon naki ne yau baije ya gaisheni ba saboda ya rainani" idanunta ne ya ciko da kwallah tayi saurin miqewa ta shiga kitchen ta fara juya stew dinta da ludayin roba tana hawaye, ajiye ludayin tayi ta koma gefe ta tsaya tana qoqarin saita nutsuwarta Allah ya sani batason barbada sirrin mijinta amma kuma tana buqatar shawara saboda Hameed ya wucce saninta.



Da wannan tunanin taji an rungumota da sauri ta daga kanta saboda qamshin turarensa daya daki hancinta ba qaramin faduwa gabanta yakeba saboda tasan dawowarsa a daidai wannan lkcn ba alkhairi bace a gurinta ilai kuwa kama hanunta yayi ya dora saman manhood dinsa yana lumshe ido ya saki numfashi me sauti yace cikin sexy voice dinsa “Babyn Uncle na kasa aikin komai a office marata sai ciwo take ki taimakeni pls kadan”



Da sauri ta janye jikinta daga nasa batasan sanda ta qarawa kukanta sauti ba tace “amma Abdulhameed kai wanne irin mutum ne kana ganin Aunty na a gdannan yanzun ka baza kaji kunyar mu shige daki ni dakai tana parlour ba haba don Allah kada abin kunyar mu yayi yawa mana..."


Hanu ya dora Mata abakinta jikinsa sai rawa yakeyi yace “saboda na nemi haqqina gurin matata shine abin kunyar Umaimah mata nawa na tsallake a titi na taho gurinki kodon kawai kinga Ina tausaya miki shine zakike fadamin duk abinda yazo bakinki meyasa bakya tausayina Umaimah kinada abin da zaki bani amma ki rinqa qoqarin hanani meyasa Umaimah meyasa? Plz ki tausayamin"


Zamewa yayi ya zauna dirshan a qasan tiles din kitchen din tare da riqe qafafunta jikinsa sai wani irin bari yakeyi, da sauri ta janye qafafunta ta diba da gudu ta koma parlourn ta qanqame Aunty Jameelah tana wani irin kuka me tsima zuciya da sauri Jameelah ta qanqame qanwar tata tana cewa “subhanallahi Umaimah mene hakan meye ya hadaki da Hameed din?" Kafin ta bata amsa ya shigo parlourn a wani irin gigice ya nufosu yana riqe cikinsa cikin tashin hankali Jameelah tace.



“Na shiga ukuna ni Jameelah meye hakadin me kikayi masa Umaimah....?" Kafin ta ida hada lebenta ya sanya hanunsa da sauri zai cafki Umaiman ta sake shigewa jikin Auntyn tata tana qarawa kukanta qarfi tace “don girman Allah kada ki bari ya rabani dake wlh kasheni yake shirin yi na shiga ukuna Aunty meyasa kuka auramin shi bayan kunsan...."


Kafin ta qarasa yasa qarfinsa gaba daya ya banbare Umaiman daga jikin Aunty Jameelah tana kuka tana ihu tana kiran sunan Aunty Jameelan amma yaqi sakinta idon Jameelah ne ya sauka a saitin penis dinsa ta mode dinsa taga yanda ta miqe a cikin wandonsa firgita tayi ta miqe daidai lkcn daya shiga dakinsa da Umaiman ya datse qofar ya jefata saman gadon cikin tashin hankali ta miqe ta sauka daga gadon ta durqushe a qasa tace.



“Don darajar da Allah yayiwa annabi Muhammad (S.A.W.) ka taimakeni ka qyaleni wlh marata ciwo take Uncle Hameed tun shekaran jiy...” sunkuyawa yayi a gabanta ya damqo hanunta har yanzu jikinsa tsuma yake yana wata irin karkarwa idonsa na zubar da hawaye yace “da zan iya qyaleki Umaimah daban baro gurin aikina na dawo gda ba plz ki taimakeni don girman Allah wlh akwai matsala Umai...mah...."


Muryarsa ce take wata irin hardewa cikin firgici da tashin hankali ya cafketa ya qanqameta a qirjinsa yana wani irin kuka me ban tausayi yana kiran sunanta yana cewa “Allah indai ka qaddara itama Umaimah bazata iya daukar lalurata ba Allah kada ka kaini gobe Allah ka karbi rayuwata na huta da wannan wahalar Allah ka sani banason auran mata da yawa Allah...."
Sai numfashin sa ya harde ya fara wata irin jijjiga ta tashin hankali ta dago da sauri ta riqeshi da sauri tana kukan da ta dade batayi irinsa ba tana kiran “Uncle kada kace zaka mutu don Allah bansan ya zanyi na iya jurewa ba Uncle na gaji bazan iya ba wlh bazan sababa da wahala Uncle ka fahimce ni"......







*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*






*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




www.fauzahtasiu41@gmail.com


Ina amfani da wannan damar nabawa daukacin masoyana masu fadamin gsky hqr akan abubuwan da suka faru na misunderstanding da aka rinqa samu akan buk dina na GIDAN UNCLE na gde kwarai da gaske da soyayyar da kuka nunamin.


Kamar yanda na fada a fejin baya wannan buk ya zama na kudi ki biya ta wannan account din: 0255526235; sai kiyi screenshot ki turo ta wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:ga wadanda suke qasar Niger suma zasu iya turo katin Airtel na dari biyu domin kasancewa a cikin GIDAN UNCLE na gde sai najiku.




*PAGE TWENTY ONE*



Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita haka tanaji tana gani babu yanda zatayi ya dauketa ya sake mayar da ita saman bed din tare da fara romance nata yana rabata da komai na jikinta yanajin kukan nata har cikin qahon zuciyarsa haka ya turmushe ta ya fara heaving sex da ita tana kuka tana tureshi tare dayi masa magiya saboda itadai har yanzun batasan dadin sex ba sai wahalarsa kawai take dandana.



Tun Umaimah na iya gane abinda yake faruwa tsakaninta da Uncle din nata har ta daina fahimtar komai sai farkawa tayi ta ganta a gadon asibiti a hankali ta rinqa bude idonta harta saukeshi akan Aunty Jameelah dake zaune a gefenta ta zabga uban tagumi, ajiyar zuciyar tane ya dawo da aunty Jameelah daga duniyar tunanin tsaka mai wuyar da qanwar tata ta riski kanta a ciki tayi saurin miqewa ta qarasa gaban gadon tace “sannu Umaimah ya jikin naki? Allah na gde maka daka fara bama yar'uwata lfy"



Itadai Umaimah kallonta kawai takeyi da mamakin abinda ya kawosu asibitin, kama hanunta Aunty Jameelah tayi tace “yanzu inane yake miki ciwo?" Ajiyar zuciya tayi tare da kada mata kai tayi murmushi tace “Alhmdllh haka nakeson ji yanzu Hameed ya tafi gda dauko miki kayanki tunda kin farka ma bari na kirashi kawai yazo ku tafi gdanku” kallon Aunty Jameelah tayi da sauri tace.


“Aunty meye ya sameni ne?" Kawar dakai tayi tace “babu komai Umaimah kawai dan ciwon marane jiya bayan mijinki yazo ya daukeki a jikina ya shiga dake daki sai kunya ta kamani naga bazan iya zama ba na tafi gda bayan kamar awa daya da tafiya saiga kiransa ya shigo wayata a haukace yana fadamin wai ya kasheki dama saida kikace bakyaso ya kasa control dinkansa, daqyar na bashi hqr nace ya kawoki asibiti nima ganina shine fah ya kawoki asibitin nan”



Ajiyar zuciya tayi ta kawar dakai mararta nayi mata ciwo har yanzu cije lebanta tayi tace “wayyoh marata ciwo Aunty” dafe mata cikin tayi da sauri tace “sannu Umaimah kinsan qaramin ciki sai a hankali bareke da kika hadu da irin wannan mijin” saida cikin nata ya lafa da ciwo sannan ta kalli Aunty Jameelan tana hawaye tace.


"Ciki fa kikace Aunty na shiga ukuna nikam da wanne zanji wai yaushe ma na tare ko sati biyi banyi ba acemin wani ciki" jitayi an ruqo hanunta ta dago ta kalleshi sai taji wani mugun tsoronsa yana ratsa zuciyarta tayi qoqarin janye hanunta amma yaqi sakar mata yayi mata murmushi yace “sorry Babyn Uncle bada niyyah nayi miki hakan ba kece kikaja da kikayimin gardama” itadai bata iya cemasa komai ba saboda tsoronsa takeji sosai sunkuyawa yayi ya bude rigarta yayi kissing cibiyarta ya dago yace “dama nace mun samu qaruwa kincemin aa to yanzun yar manuniya ta nuna ciki ya tabbata kwana goma sha biyu"



Shiru ta kuma yimasa saboda ita ko mgn ma tsoron yimasa takeyi yanzu yace zai tumurmusheta, zama yayi a kusa da ita yace “waini kurma kinka zamane da bazakiyimin mgn ba saidai kallo kawai?" Yana mgnr yana ruqo hanunta janyewa tayi tasa masa kuka daidai lkcn Aunty Jameelah ta dawo dakin ya miqe a sanyaye ya kalli aunty Jameelah yace “tunda ta farka zamu iya tafiya ko?" Kallonsa tayi da yanayin jin zafi tace “eh ni daganan gda zan wucce sai kaje kayi jinyar matarka” murmushi yayi tare da juyawa ya fice ya lura tunda abinnan ya faru takejin zafinsa wai I me yar'uwa.


Fita yayi ya nemi likitan yazo ya dubata ya rubuta mata wasu magungunan ya basu sallama ya kamota domin tamiqe su tafi amma sai taji qafarta ta riqe daqyar takejan qafar tana hawaye harta isa motar ya bude mata ta shiga itama Jameelah ta shiga yaja suka nufi gdan.
Tunda suka taho babu wanda yace da wani qala tsakaninsu kowa da tunanin da yake saida suka biya ta sultan road din ya ajiye Jameelah a gdansu sannan yayi ribbas da sauri yabar gdan saboda yasan idan yasake Hajiya tagansu ya kadae don zata iya hanashi tafiya da Umaimah gashi jiya yaje gdan Sadiya ya tarar batanan ya kirata a waya bata dagaba qarshe ya tura Mata text tayo masa reply da cewa tatafi Abuja taron NGOs din da take aiki ransa ba qaramin baci yayi da lamarin ba wato kullum lamarin Sadiya qara tatura yakeyi kenan dole zaiyi maganinta a sabon salo tunda shida babu saki a tsarinsa.



Da wannan tunanin suka isa gdan yayi horn getman din ya bude masa ya shiga yayi parking ya bude ya fito tare da budewa Umaiman ya dagata cak ya nufi cikin gdan da ita ya direta saman kujera ya koma ya rufe motarsa ya dawo ya zauna kusa da ita ya dora hanunsa saman cikinta yace.



“Nasan baby na yanajin yunwa sosai ko?" Ya fada da sigar tambaya bata bashi amsa ba saima kawar dakai da tayi yayi murmushi yace “waini ya zanyi ne laifina yayi yawa kowa fushi yakeyi dani” sake kawar dakai tayi ya sake shigewa jikinta yace “wlh Allah ko ki saki ranki mu kuma normal ko na kulle gdannan dagani saike naita baki kina karba ko kinaso ko bakiso”
Da sauri ta dago idonta dake cike da hawaye bakinta na rawa tace “ka rufamin asiri Uncle na tuba bazan sake ba wlh” murmushi yayi yace “idan kika sake fah?” kuka ta saka tace “bazanma sakedin ba wlh”


Miqewa yayi ya cire rigarsa yace “shikenan na yarda amma idan kinka sake kinsan hukunci na" yana fadin haka ya nufi kitchen ya dauko mata fresh milk da snacks ya dawo ya zauna a qasa ya janyota jikinsa ya rinqa bata tanaci a wahale saboda bata sha'awar komai sama data kwanta tayi bacci, saida yaga tana dauke kai tana yatsina fuska sannan ya qyaleta ta kwanta a cinyarsa bacci me nauyi ya dauketa bai tasheta ba shima yaja pillow ya kwanta ya fara baccin harsai yamma liqis sannan ta tashi ta nufi dakinta tayi wanka tayi sallar laasar ta kwanta.



Shigowa yayi ya canza kayansa ya matso gadon yayi kissing lips dinta yace “lkc ya tafi sosai zan tafi gdan Auntynki sai zuwa safiya insha Allah ki kulamin da kanki da Baby na kiyi bacci cikin aminci my heart" yana fadin haka ya zura harshensa cikin bakinta ta lumshe idonta tare da tureshi tana janyo numfashi daqyar tace “don Allah kaje saida safen” murmushi yayi ya juya ya fice daga gdan ya shiga motarsa unguwar dake Layout ne har tayi shiru bakajin komai sai haushin karnuna.


Yana zuwa yayi parking ya shiga gdan da sallamarsa babu kowa a parlourn duk yayi qura murmushin takaici yayi ya bude dakinsa ya shiga yana tunanin kosai yaushene Sadiya zata canza ta zama nutsattsiyar mace da tasan darajar kanta da gdanta? Yauma saida ya gyara dakinsa ya wanke bathroom din sannan ya kwanta zuciyarsa cike da tunanin Babyn Uncle musamman da yasan ba cikakkiyar lfy ce da ita ba.


Wayarsa ya dauka ya kira layinta har tayi Ring ta gama tana gani bata daga ba saida kiran ya shigo a karo na uku sannan ta daga tace “hello Uncle" ajiyar zuciya yayi yace “kiyi hqr na tasheki ko?" Batayi mgn ba sai “uhm” kawai da tace sake cewa yayi “ya jikinki ya baby na” “da sauqi” ta fada a gajarce kafin ya kuma mgn ta kashe wayar gaba daya saboda batason yawan mgn.


Hakan ba qaramin taba masa zuciya yayi ba ya sake kiran wayar yajita a kashe gaba daya yayi qwafa ya ajiye tare da jan bargo yarinyar yaga alamun itama ta qaro wulaqanci saiya saita mata zama zasu daidaita, da wannan tunanin bacci ya daukeshi baisamu ganin Sadiya ba saida safe daya shirya zai fita itama ta fito zata fita har ya fita yaga bazai iya jurewa ba ya koma ya dubeta tanayi masa wani kallon wulaqanci yayi murmushi yace.



“Ban hanaki fita ba amma kisani fitarki itace warwarewar igiyoyin aurena dake kanki na fahimci kullum abin naki qara tatura yake Sadiya saboda haka zabi ya rage naki ko gantali a titi da sunan aiki ko zaman bautar aure” yana fada Mata hakan ya juya ya fice ya barta sake da baki bata taba tunanin haka daga garesa ba saida taji tashin motarsa sannan ta fito harabar gidan a fusace tana doka masa Kira amma ko tsayawa baiyi ba ya fice, kai tsaye gurin aikinsa ya wucce saboda tunda yake baitaba jin zafin abinda Umaimah tayi masa irin jiya ba.


Yana zuwa ya shige office dinsa ya kullo ransa a matuqar bace ga baqin cikin halin Sadiya sannan itama Umaimah ta qaro wulaqanci har lkcn tashi yayi yana jiran yaji ko zata kirashi amma shiru hakan ya qara tunzurashi daya tashi yayi kamar ya wucce gdan Sadiya sai kuma yaga rashin dacewar hakan saboda ko ba komai shine sanadin ciwon nata.
Yayi parking ya shiga gdan itama bata parlourn amma sabanin Sadiya gdan a gyare yake tsaf sai qamshi yake zubawa yayi murmushi ya murda dakin nata ya shiga.


Acan qarshen gadon ya hangeta tana kwance ta rufe duk jikinta da blanket haurawa yayi da sauri ya bude fuskarta idonta a rufe take amma sai hawaye take fitarwa da sauri yakai hanunsa ya taba jikinta yaji zafi sosai cikin tashin hankali ya dagota yana fadin “subhanallahi Baby bakida lfy shine baki fadamin ba” daqyar ta iya bude idonta ta kalleshi hawayen naci gaba da gangarowa.
Wayarsa ya daga ya kira likitansa ya fada masa abinda ake ciki yace gashinan zuwa, yana share mata hawayen yana lallashinta tare da bata hqr da haka Dr Saleem ya iso gdan ya fara dubata saida suka koma asibiti aka sake mata scanning sannan aka bata magungunan tare da shawarwari suka dawo gdan tun safe bataci komai ba sai yanzun daya tsaya yayo mata take away ya ritsata saida taci sannan ya qyaleta ya dauketa ya mayar da ita ya kwantar da ita yanata zuba mata sannu tana kwanciya bacci ya dauketa saboda maganin baccin da aka bata shikuma ya gyaranta kwanciya ya fita ya tafi.


A parlour ya tarar da Sadi babynsa tana zaune tana jiran dawowarsa aikuwa yana dawowa ta tareshi da rashin mutunci tace “nifa ban gane abinda kake nufi ba Hameed wannan rashin mutuncin naka yayi yawa kayimin kishiya da wannan tsinanniyar yarinyar sannan ka rabani da yayana kuma kace zaka hanani aiki na to wlh kayi kadan wannan karon baka isaba" kallonta yake kamar mahaukaciya yana mata murmushi yar ta gama yasakai zai shiga dakinsa tayi saurin shan gabansa tace “idan ka isa ka shiga dakin nan baka fadamin abinda kake nufi ba shegiya ce ni to waima gdan ubanwa kaje kakai dare haka duk ranar da zaka kwana a gdannan bazaka dawo ba sai tsakiyar dare kuma ban isa ka leqa kaga lfy taba kamar ka ajiye kare toni dama na gaji da tsinannan aurannan daba lada sai azaba mutum bai iya komai ba sai zalumci".....






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*




*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




www.fauzahtasiu41@gmail.com



Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:




*PAGE TWENTY TWO*




Bi yayi ta gefenta ya shige dakin ya tura qofar zai rufe tayi saurin shigowa tace “wai an fada maka tsoronka nakeji ne da zakake rainamin hankali to wlh baka isaba kayi kadan kaci mutuncina ka kwana lfy baka isaba Hameed dole ka tashi ka fadamin matsayina a gurinka" yanajin ta tanata sababinta harta gama shidai be tanka mata ba saboda yaci “alwashin duk haukan da zatayi bazai biye Mata ba hukunci daya tak zaikeyi Mata har ta shiga taitayinta dashi.



Wanka ya shiga tana nan tsaye har ya fito daure da towel ya dauki mai ya shafa tayi hanyar fita yayi wuf ya damqota yana

Please Login or Register in order to submit comment