Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanajin yanda gurin ya cika da ruwa kawai so yake yaji ana kankareshi.



Jikinsa har wata rawa yakeyi wajan balle bra din ya tashi tsaye shima ya cire komai nasa ya dawo ya kwanta ya dagata samansa ya saita abarsa ciki ya fara heaving sex da ita wata qarar azaba tayi saboda irin shigar da yayi mata dakatawa yayi saida yaji tayi ajiyar zuciya sannan ya fara safa da marwa a cikin jikinta, daqyar suka iyayin around daya ya mayar da ita qasa ya koma samanta yaci gaba da kashe arna itakam wata irin hautsinawa mararta takeyi tanajin wani mugun ciwo tayi duk yanda zatayi ta nusar dashi akwai matsala amma ya kasa ganewa har saida tayi doguwar sumar data hanata sanin sanda ya gama sukuwarsa ya sauka a kanta.



Cikin dare ta farka ta fara bude idonta a hankali tana kallon yanayin dakin a fili tace “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un nikam nazama customer likitoci yau kuma meyene ya kawoni nan...." “Jarabar Mijinki mana Umaimah wadda nan gaba kadan zata aikaki lahira to bari kiji na fada miki wlh Daddyn ku yace dolene a rabaku idan ba hakaba kasheki zaiyi tunda ba hankali gareshi ba kwanannan babu dadewa kika shiga irin wannan yanayin kwananki biyu a asibiti bakisan waye akanki ba gashi yanzun an kuma sati guda kina kwance bakisan waye akanki ba haba Umaimah kina da hankali kuwa anya wannan zama dashi ai masifa ce shi da bakinsa yace tun tara na dare ya fara cinki bai dawo hayyacinsa ba sai biyu na dare tun yana zuba miki maniyyinsa har saida ya koma yana baki jiki bai ankara da halin da kuke ciki ba saida yaji wani abu ya jiqa gadonku ya miqe ya duba yaga jini kiketa zubarwa shima penis dinsa tana feshin jini sannan ya fahimci barnar da yayi, yanzu haka dagake harshi saida aka qara muku jini sannan aka daure miki mahaifa saboda cikin jikinki da yake barazanar barewa shima yabi rariya"



Ba qaramin firgita tayi da kalaman Hajiya ba dama hakan tana faruwa da gaske wannan lamari da daure kai yake towai meyene matsalar Uncle Hameed ne gaskiya wannan abin nashi ba lafiya bace rashin lfy ne.
Tunanin data rinqayi kenan har Hajiya ta hado mata tea tazo ta zauna kusa da ita ta taimaka mata ta tashi ta kuskure bakinta ta fara bata tanasha a hankali ta kuwa sha da yawa sannan ta koma ta kwanta daidai lkcn Daddy suka shigo shida Hameed din idonsu ya sarqe da juna wani abu yaji me ciwo ya bijiro masa kullum su basu da matsalar data wucce ta sex wannan wacce irin qaddarar rayuwa ce ne me wahala yanzu gashi har takai lkcn da iyayen nasu suke qoqarin rabasu a cikin wata daya da yan kwanaki abubuwa da dama sun faru shikam wannan wacce irin masifa ya tsinci kansa a ciki ne?



Matsawa yayi ya ruqo hanunta yace “babyna ya jikinki" Hajiya ce tayi saurin janye hanunsa daga na Umaimah ya dago ya kalleta idanunsa tab da qwallah ya sake kallon Umaiman data lumshe idonta cike da tausayin dan'uwannata kuma mijinta ji takeyi dama ana sauya qaddara itakam data sauyawa mijinta tasa ya zama lafiyayyiyan namiji daidai da ita saboda tanason mijinta sona haqiqa.
Muryar Hajiya ta tsinkayo tana cewa “kaga Hameed idan baka fita harkar marainiyar Allah ba zan saba maka wlh zan sallamaka kabi duniya ka lalace Hameed wannan wacce irin rayuwa ka zabawa kanka ne tunda nake nikam ko a hikaya bantabajin namiji irinka ba Hameed aure babushi tsakaninka da Umaimah saboda kafi qarfinta bazata iya ba kuma wlh kaji na rantse muddin Ina raye Umaimah bazata sake zama a qarqashin inuwar auranka ba tunda kai bakada lissafi ka samu yarinya qarama sai qwaquleta kakeyi kana neman kashe mata rayuwa da salon zalincinka






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/14, 12:14 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/


*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




www.fauzahtasiu41@gmail.com



Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:




*PAGE TWENTY FOUR*



Kallon Hajiya yayi da sauri tare dayin baya taga² zai fadi Daddy yayi saurin tarosa zamewa yayi ya zauna a qasa dabar kamar dan bori yana karanto “Innanillahi wa innah ilaihir raji'un" yanabin kowa dake dakin da kallo idonsa yana yawo a tsakanin mutum ukun yama rasa tunanin daya kamata zuciyarsa tayi masa,
Hada kaya Hajiya tahau yi tana ta fada tare da mitar babu wanda ya isa yasa ta sake bashi Umaimah shidai kallonta kawai yake har ta gama hada kayan ta fita tana fita ya miqe ya damqo hanun Umaimah ya damqeta sosai jikinsa na rawa yace “kada ki yarda a rabamu Umaimah wlh bazaki taba iya rayuwa da wani namiji ba saboda nariga na horaki da yanayi na nima kuma bazan iya rayuwa babu keba ki fahimci hakan kafin Hajiya tayi nasarar rabamu"


Bin hanunsa takeyi da kallo tanajin wani mugun tausayin sa Allah ya sani tanason mijinta amma wannan karon bazata bawa Hajiya kunya ba gara a rabasu din tunda Allah bai haliccesu iri daya ba yafi qarfinta sunkuyar da kansa yayi daidai wuyanta ya dora dan qaramin bakinsa ya sauke mata wani hot kiss me gardi suka sauke ajiyar zuciya tare yaci gaba da tafiya da yawo da harshensa har zuwa bakinta ya dora lips dinsa a saman bakinta ya fara sake mata zafafan saqonninsa bata iya hanashi ba saidai hawaye da yakebin kuncinta jin dumin hawayen natane yasashi janye bakinsa daga nata daidai lkcn Hajiya ta bude qofar ta shigo tsayawa tayi turus ganin yanda yayi kneeling a gabanta ya dora kansa a cinyarta yana sauke ajiyar zuciya ita kuma hanunta yana saman kafadarsa.


Wani takaicine yasa Hajiya qarasa shigowa dakin ta matsa ta sanya hanunta ta tureshi ta figi hanunta ta miqe daqyar saboda rashin qwarin jikin suka fita binsu yayi da kallo shi kansa yasani daga lkcn daya fara heaving dinta zuwa yanzun ba qaramar rama Umaimah tayi ba.
Daqyar ya iya miqewa yabi bayansu jikinsa a matuqar sanyaye ga mamakinsa maimakon yaga Hajiya sun nufi motarsa yakaisu gda sai yaga sun shiga motar Daddy yaja sun tafi shima tasa motar ya shiga yanabin bayansu maimakon suyi hanyar da zata kaisu Zangero road sai yaga sunyi kwana sun nufi hanyar da zata mayar dasu Sokoto road mamaki ne ya kamashi bla bla ya juya kan motarsa shima ya bisu yaga inda zaakai masa matarsa.



Suna shiga sukayi parking suka fito a tare idonsu ya sarqe dana juna kallonsu Hajiya tayi ta matsa gabansa taja hanunsa ta mayar dashi jikin motarsa tace “oya maza juya ka tafi gdanka yau dai bama buqatarka ajiyar zuciya yayi yace “to Hajiya ki bani ita mu tafi gdanmu dare yayi sosai kuma tana buqatar hutu...." mari yaji an daukesa dashi suka dafe kunci a tare ba ita aka mara ba amma saida taji cikinta ya hautsina tayi saurin kallonsa suka hada ido yana cije da lebansa kada masa kai tayi ta juya ta shige gdan da sauri ta nufi tsohon dakinta ta fada saman gadon ta saki kukan da ita kanta batasan dalilinsa ba.



Tananan kwance batasan ya sukayi ba taji Hajiya tanata sababin bala'in ta wai idan har ya qara zuwa gdan ma saita ci mutuncinsa jikin Umaimah ba qaramin sanyi yayi ba lamarin Hajiya yana bata tsoro ta rasa meyasa ita uwar data haifesa bata tausayinsa batayi masa uzuri itadai koma yane tanason mijinta a haka amma bazata qara musa musu ba zatayi musu biyayya.
Da wannan tunanin ta tashi tayi wanka ta dawo ta kwanta da tunanin Uncle Hameed dinta aranta juyi kawai takeyi tana tunanin yanzu da suna tare da tuni tana kwance a jikinsa yana shayar da ita salonsa da haka bacci ya dauketa.




Cikin dare wajan qarfe biyu taji wayarta tana Ring bacci takeyi amma ba sosai ba don haka bugu biyu ta dauki wayar number Hameed ta gani tayi ajiyar zuciya ta kara a kunnenta tace “hello Uncle bakayi bacci ba?” numfashi taji ya sauke tare da gyara kwanciyarsa yace “ina zanyi bacci Baby bayan nasan ana shirin rabani dake kuma kin bada hadinkai yanzun ashe Umaimah zaki iya yarda a rabamu bayan kinsan cewa inasonki wlh Baby bazan taba yarda a rabani dake ba don Allah kada ki bada qofa kinji?"


Yayi mgnr da sigar tambaya itadai bata iya cemasa komai ba sai ajiyar zuciya da tayi ya sake cewa “nasan kinsani inasonki zanyi miki komai Baby zan daina takura miki wlh kada ki yarda Hajiya tayi nasarar rabamu wlh mutuwa zanyi Umaimah tun bakisan kanki ba nake sonki da sonki aka halicci zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba...." Saurin katse wayar tayi saboda karya mata zuciyar da muryarsa take qoqarin yi cilla wayar tayi cikin bedsat drower ta koma ta kwanta tare da jan bargo taci gaba da baccinta wanda badon cikin jikinta ba da babu yanda zaayi tayi bacci saboda zuciyarta babu nutsuwa.


Washegari da sassafe ta tashi tayi wanka tayi sallah qwata² ta manta da Nihal da Maliha suna gdan saida taji ihunsu a parlourn ta fita da sauri suka taso da gudu suka rungumeta suna murna ta daga Nihal daqyar saboda rashin qwarin jikinta ta rungumeta tana murmushi tace “ashe har yanzu kunanan yarana nayi missing dinku da yawa Abbanku yaqi kaimin ku ko?" Maliha ce tace “amma aunty kin dawo nan gdan ko?" Kallon Hajiya tayi ta gefen ido tace “aa idan naji sauqi zan tafi gdana nima" Nihal ce ta shafa cikinta tace “aunty Uncle yace kin kusa ki haifa mana babyn wasa ko?”



Sunkuyar da kanta tayi cike da kunya ta zauna a qasa tace “ina kwana Hajiya" kawar dakai Hajiya tayi tace “qlau na kwana sai baqin cikin ki keda sakaran yaron nan da baisan annabi ya faku ba wato saboda kin rainani kin mayar dani qunzugun hailarki jiya saboda Ina yiwa mijinki fada kika bar gurin kewai dadi miji ko? To bari kiji wani abu Umaimah bawai don inaqin Abdulhameed ne yasa nace sai an rabaku ba saboda ceton rayuwarki ne waike dadi miji to inama kikasan dadin mijin wannan mijin naki banda wahala me kika tsinta a gurinsa tunda ya hudaki ya shigeki banajin kin taba cikakken awa uku batare daya azabtar dake ba kullum cikin qwaqular ki yakeyi bandama ke sokuwa ce iyakar zamanki a gdansa kin taba ganin yana yima uwargidansa wannan haukan sex din ina da bakinki kike cewa basa kwana daki daya ma amma ke kin bude masa tsuliya sai haqeki yakeyi kamar ya samu rami to wlh bazaayi wannan haukan dani ba kina gani yanzu badan Allah yasa anyi gaggawar qulle mahaifarki ba da tuni shima wannan cikin yayi miki sanadinsa saboda haka babu batun shawara umarni ne babu ke babu shi ke garin ma zan bari dake gaba daya gara kiyi nesa dashi idan ba haka ba sai yasan yanda yayi ya yaudareki tunda kedin sakarya ce"



Batayi mgn ba har Hajiya ta gaba fadanta ta tashi ta nufi kitchen miqewa tayi a sanyaye tabita suka gama aikin suna gamawa suka dawo parlourn lkcn Hajiya ta shiga dakinta zama tayi a dinning din ta dora kanta a hannuta zuciyarta nayi mata wani irin ciwo bataso kuma bata qaunar taji Hajiya na fadin mugayen kalamai akan Hameed.
Jitayi an rufe mata ido qamshin turarensa ne yasata sauke ajiyar zuciya hakanan taji wani sanyi da farin ciki yana ziyartar zuciyarta janye hanunsa tayi tayi kissing din tafin hanunsa tare da daga kanta suka hada ido ya lumshe idonsa tare da sakin mata kyakkyawan smile dinsa dake qara narkar da zuciyarta sunkuyawa yayi ya dora bakinsa saman nata ya hadesu yana yawo da harshensa cikin bakinta yana sakin ajiyar zuciya.
Hannunta ta dora saman kansa ta janye bakinta a nutse tanajin wata ninki qaunarsa na zagaya jikinta duk abinda ke faruwa tsakaninta dashi bata tabajin haushinsa ba saima tarin tausayinsa daya samu guri ya zauna a zuciyarta yasani mijinta dabanne bashi da wani aibi bayan matsalarsa wadda ta riga ta yarda kuma ta karbeta amatsayin kaddararsu tasani rabata dashi kamar rabata da rayuwarta ne.



Duk tayi wannan tunanin ne cikin abinda bai wucce minti daya ba “banda kamarki Umaimah dake kadai nake kambunki na riqe babu ranar dazan sake Umaimah keta dabance dake kadai nake burin gama rayuwata Umaimah duk inda nake tunanin samun sauqi na kasa samu hatta kaka da nake tunanin zata fahimceni jiya na kirata taqi daga wayata wlh banida burin cutar dake Umaimah ke tawace ni nakine ko babu aure tsakaninmu ni nakine kada ki barni na zama maraya Umaimah na qaddara banida kowa a duniya bayan ke saboda ke kadaice kike tausayina kece kika zabi farin cikina fiye da naki na rantse miki da ubangijin da yake busamin numfashi da ace zaa dawomin da littafin qaddarata saina soke wannan saboda ba kyakkyawar qaddara bace bansan sanda nake yi miki irin wannan cin ba Umaimah nafi kowa son naga rayuwarki ta inganta saboda nafi kowa sonki Umaimah kada ki daina tausayina don Allah kada ki amince a rabamu.......”



Rufe masa baki tayi da sauri tana hawaye sosai kalamansa suka kashe mata jiki fadawa tayi jikinsa tanajin ninkin tausayinsa da qaunarsa tace “ya isa nace ya isa Abdulhameed na yarda kai nawa ne ni takace bazan taba gudunka ba kuma bazan taba daina tausayinka ba inasonka fiye da son da nakewa cikinnan dake jikina nafi buqatarka fiye da kowa da komai a duniya amma hakan bazai hana muyima iyayenmu biyayya ba kayi hqr duk inda zani a duniya bani da gwanin daya fika kaine gwarzona kuma kaine jarumi na dole ko anaso ko baasa abarni dakai saboda sun sani bazan taba iya rayuwa da wani bakai......”



Marin da taji ne ya sanyata saurin janye jikinta Hajiya ta gani tsaye a kansu shikuma yana dafe da kuncinsa hawayen dake bin fuskarsa sun nunku bakinsa yana rawa itama nata yana rawa tace “Hajiya kika mareshi....” bata ida rufe bakinta ba itama takai mata marin yayi saurin janyeta ta sake samunsa ya miqe jikinsa na bari ya figi hanunta amma Hajiyan tayi saurin riqeta tace “indai nonona kasha ka girma har ka kawo yanzu to Ina baka umarnin ka saki Umaimah a yanzun nan ba tare daka qara daga qafarka ba idan ba haka ba kuma na debe maka albarkar da kake taqama da ita”......





*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/15, 9:05 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/


*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




www.fauzahtasiu41@gmail.com



Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:




*PAGE TWENTY-FIVE*



Juyowa sukayi a tare cikin mamaki dukkansu suke kallon Hajiyan da tayi kicin² ta riqe Umaimah gam tare da qara daka masa tsawa tace “ka saketa nace Hameed wlh kaji na rantse gdannan yau dagani sai ku Daddynku baya qasar nan saboda haka dole ka saki Umaimah bazaka kashe marainiyar Allah ba Hameed tsine maka zanyi idan kaqi yimin biyayya"



Cikin tsananin tashin hankali ya zube a gurin muryarsa na wata irin karkarwa yace “na roqeki Hajiya kiyimin rai ki ceci rayuwata wlh inason matata ita kadai ta saura me tausayina a duniya Hajiya kada ki rabamu wlh nayi miki alqawarin bazan qara kusantar Umaimah ba har abada amma ki barmu tare Hajiya tana sona inasonta....” daukeshi da mari Hajiya tayi tace “bawai tausayinka ne banaji ba amma kaima kasan zamanka da Umaimah cutawa ne a gareka da ita kanta saboda haka dole anan ka saketa” miqewa yayi yana layi kamar dan giya ya nufi qofa zai fice Umaimah tayi saurin riqoshi cikin kuka me ban tausayi tace.



“Kada ka fita cikin tsinuwar mahaifiyarka Uncle bawai saboda wannan dalilin ne kawai Hajiya takeson rabamu ba tanason rabamu ne saboda banida kowa banida gata don girman Allah Hameed kada ka sabawa umarnin Hajiya ka sakeni Hameed ka sakeni nace...” rufe mata baki yayi yana girgiza Mata kai Amma ya kasa cewa komai sai rawa da jikinsa yakeyi ya janyo Umaiman ya hadata da qirjinsa “Allah ya tsine....” da sauri Umaimah ta janye jikinta daga nasa ta cukumi wuyansa tace “wlh bazaka taba kasancewa cikin tsinuwar mahaifiyarka akaina ba dole ka sakeni Hameed” qara rufe mata baki yayi da sauri yana girgiza mata kai yana hawayen tausayin kansa cikin tashin hankali yace “Haj....” katseshi ta kuma yi tace “wlh saika saketa Hameed”


Cikin fitar hayyaci yace “shis.. shikenan na...na sakeki saki day....” bai ida qarasawa ba wani mugun jiri ya debeshi yayi baya kansa ya hadu da glass din qofar ya fadi tim tare da ballewar jini a kansa.


Nufarsa tayi da gudu tana sakin wata qarar tashin hankali tana cewa “shikenan kin kasheshi Hajiya mun shiga ukun mu...” riqo hanunta Hajiyan tayi cikin tashin hankali tace “kada ki tabashi babu aure tsakaninku" zubewa tayi a gurin tayi zaman tan bori kanta da kwakwalwar ta na juyawa jin abin take kamar a mafarki “Hameed ya sakeni" ta fada a fili tare da miqewa tana dafa bango ta nufi dakinta tana shiga ta zube a qasa sai yanzu kukanta ya dawo sabo zuciyarta nayi mata suya kanta na juyawa “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha”



Su taketa maimaitawa batare da tunanin mafita tafi awa daya a zaune a gurin batasan lkc ya tafi ba saida wayarta tayi qara sannan ta iya rarrafawa ta daukota sunan Sa'ud tagani ta daga ta kara a kunnenta tare da fashewa da kuka tace “Sa'ud Hajiya ta rabani da farin cikina na shiga ukuna Sa'ud zuciyata zata fashe Ina tunanin mutawa tace ta iskeni a wannan lkcn” salati Sa'ud ta dauka tace “ta rabaku Umaimah yanzu Ina Hameed din?” bata iya bata amsa ba saboda wata hardewa da numfashinta yakeyi saurin kashe wayar tayi inda Sa'ud ta miqe cikin fitar hayyaci ta dauki motarta ta nufi gdan Umaiman amma tana zuwa get man din ya sanar da ita kusan sati batanan da mugun gudu ta juya ta nufi Sokoto road tana zuwa ta fara doka horn megadin yazo ya bude parking tayi cikin tsananin firgici ta bude ko kashe motar batayi ba ta shiga cikin gdan.



A durqushe ta sameta riqe da cikinta tana ta murqususu tare da cije lebe tana hawaye shiga tayi da sauri ta ruqota tana cewa “Subhanallahi Umaimah kada ki mutu don Allah tashi maza tashi mubar musu gdansu Umaimah na yarda maraya bashi da gata a wannan zamanin wannan dalilin yasa na ware kaina saboda kunci da baqin cikin rayuwa ya isheni” tana fadin haka tana hadawa Umaimah kayanta a cikin handbag dinta tare da jan akwatunan kayanta guda biyu dake jingine a jikin bango ta fita da gudu² sauri² ta zuba a motar ta dawo ta dauki wayar Umaiman tare da magungunan ta ta dagota da iyakar qarfinta tana juya kai tana kuka tana komai tasata a mota ta shiga taja tare da zuge baqin glass din saboda gudun kada get man din ya gansu suka fita unguwar Hotoro suka nufa cikin wata hadaddiyar Unguwa me suna Farawa layout suka shiga unguwar ganin yanda Sa'ud taga aminiyar tata tana riqe cikine yasata nufar wani babban asibiti da ake kiza Zeenat clernic and digonostic ta shiga tare da fita da sauri tayima likitocin bayani suka nufo motar aka kamata ranga² aka nufi cikin wani daki da ita suka duqufa aikinsu.



Bincike sukayi sosai akanta kafin su gano inda gizo yake saqar tashin hankalin da take cikine ya assasa mata hawan jini me tsanani wanda yayi tasiri wajan lalata cikin dake jikinta yakeson fita amma babu hali saboda haka suka fara qoqarin ceto rayuwarta ta hanya cire mata cikin sannan suka daura mata ruwa tare da neman jini kasancewar kafin zuwansu asibitin ta zubar da jini yafi leda biyu kallon likitan tayi tace “Dr indai akwai abamu mu siya sai nayi muku transfer bamu da kudi cash a hanun mu” bai wani damu ba yaje ya bincika yayi sa'a aka samu laida daya irin blood dinta ya maqala mata tare da rubuta mata magungunan qarin jini Sa'ud tayi musu transfer ta account dinta kamar yanda ta fada masa naira na gugan naira har 140,00 saida aka mayar da Umaimah dakin hutu sannan Sa'ud ta samu ganinta lkcn har tayi sallah take gida ta dawo tana kwance a gadon idanunta a lumshe tayi wani fari ta dashe saboda rashin Isasshen jinin da take fama dashi.



Kama hanunta Sa'ud tayi cikin hawaye tace “Sannu bloody kiyi hqr ki daina kukan nan kowanne bawa baya wucce qaddararsa kinji” bude idonta ta rinqayi a hankali harta saukesu tar a fuskar Sa'ud idanunta naci gaba da malalar da hawaye tace “ina Uncle Hameed Sa'ud wanne hali yake ciki ya mutu ko?” kada mata kai tayi tace “yananan Umaimah bazai mutu ba insha Allahu" lumshe idonta ta kumayi daidai shigowar likitan ya fara dubata yace “alhmdllh jiki yayi kyau sai fatan Allah ya mayar dana aika” bude idonta tayi da sauri da tsananin mamaki tace “kamar yafa ban gane ba?” shafa gashin goshinta Sa'ud tayi tace “damuwar da Hajiya ta jefaki a ciki ce tayi sanadin zubewar cikin jikinki Umaimah..." Miqewa tayi a tsorace tace “da gaske ya zube shima Innanillahi wa innah ilaihir raji'un shikenan farin cikin Uncle ya zube meyasa ya zube Dr inason cikina yanzu shikenan nayi biyu babu ba ubansa babushi”


Tausayinta ne ya cika zuciyar Sa'ud ta kamota ta miqe tace “insha Allahu komai zaizo qarshe Bloody nasan akwai ciwo a rabaka da mijinka batare da neman shawararka ba amma babu komai akwai Allah kuma Ina tabbatar miki Hameed bazai iya rabuwa dake ba saboda kece kadai zaki iya zama dashi ki biya masa buqata yanda yakeso kuma ya samu gamsuwa dake 💯 saboda haka karma ki wani damu tunda kinji qwari tashi mu qarasa gda kiyi wanka mu nemi abinda zamuci kinji” shidai likitan binsu kawai yakeyi da kallon mamaki “dama matan aurene ku?" Yakasa jurewa ya tambaya kallonsa sukayi a tare Sa'ud ce tayi qarfin halin cewa “eh Hussaina tace am don Allah Dr mace da aka saketa da ciki kuma cikin ya zube matsayin iddarta yake a musulumci?"



Shafa kansa yayi sannan ya zauna yace “ma'anar iddah tana nufin tsarkin mahaifa tsarkin mahaifa kuwa shine yin jini bayan rabuwar aure to wacce aka saketa da ciki kinga bazatayi jini ba harsai ta haihu shiyasa iddarta take da wahala bayan ta haihun da zarar ta haihu to iddarta ta cika ko ranar zaa iya daura mata aure kinga kenan a shari'ance matar da aka saketa da ciki tayi bari koda a ranar da aka saketa ne to ita ta tsarkaka wannan shine amsarki a taqaice wallahu wa rasulihi aalam" yana fadin haka ya miqe ya fita tare da basu sallama Sa'ud ta kama hanunta suka fita a sanyaye jikin Umaimah yake ji takeyi dama zata iya mayar da cikinta jikinta jikinta yanzu shikenan ta fita daga sahun matar auren Abdulhameed?


Wasu hawaye masu zafin gaske suka gangaro mata da haka suka shiga motar suka nufi cikin unguwar sunyi tafiya me dan tsayi sannan sukayi parking jikin wani dan matsakaicin flat house me kyau saida Sa'ud ta tabata sannan ta dawo hayyacinta ta bude mata qofar ta fito tana daga qafarta daqyar ta nufi qofar da taji Sa'ud din na budewa ta bude mata ta shiga tanabin gdan da kallo wata qofar taga tasa key ta bude nanma Umaimah tasa qafarta ciki wani sanyi da qamshi me dadi ya daki hancinta ta lumshe idonta duk da zuciyarta babu dadi amma taji dadin qamshin ta bude idonta tanabin parlourn da kalloh yayi kyau sosai sai qofofi guda uku da suke a kulle, zubewa tayi a saman kujera tana sauke ajiyar zuciya tanabin parlourn da kallo amma gaba daya hankalinta na wajen Uncle dinta “ko wanne hali yake

Please Login or Register in order to submit comment