Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gane da aurekam kiyi keda yarki
Ok tam nafahimta
Daddy yafuto daga dakin yatafi dakinsa
Dayake vaeyi tunanin ana binsaba kodamuwa vaeva
Yashiga dakinsa yadauko wasu kayan tsafinsa yafara duddubawa
Tana yiwa kansa kirari kamar haka
Kalli kagani
Woni Sulaeman nagama da siyama nagama da saude nagama da sale nagama da isma'il
Hhhhh hhhh
Hakama Aisha da rukayyah sannan nahada dawadda tanunamim hanya Hjy Asma'u ina sanki Addah amman san xuciyar dakika tayani akansa shine yasa nima na nunamiki nawa san xuciyar
Yanxu kuma sapnah da uwarta mom dukkansu xan gama dasu xankaewa kurungu sarkin kawuna dan baxan iya basa sapwan ba gwara in rasa kowa da in bada sapwan
Hhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh
Nagagara nagagarah
Anan videon ya tsaya
Wani gumine yaxubowa sapwan
Kuka yasa sosae dan yama rasa maexaece
Ahmad ne yay kokarin rikesa
Yarungume sa yace kayi hakuri my boss wannan vaedaxe dakaeba juriya yakama ceka da kuma addu'a Kasan kuka baya magani ko bro

Sapwan yama rasa abunda xaece yadan ja numfashi sannan yace yanxu dad koxae bada kowa ae baxae bada Addah uwah ce fa matsayin uwah aiyaxarce nakowa aduniya
Koma me uwa ta aikata maka kamata yay ka kasance mae nuna mata hanya da kuma yi mata addu'ar shiriya agurin Allah madaukaki
Annabin mu saeda yafadi uwa sau uku kana ya ambaci uba
Dad wannan wace irin rayuwace yadaukarwa kansa
Koda yabada kannesa aibae kamata yavada Addah ba
Yanxu kuma soyake yavada mom me mom tae masa ne
Ahmad ne yace yanxudae kamata yay musan abunyi sapwan musammamma akan wadannan mutanen dasukaxo gidanku musan yaxamuyi dasu tukun kafun su mom sudawo
Sapwan yaja numfashi kafun yace mata nama rasa yaya xance
Gashi babu wanda yasan nan
Dasae muce susauka anan
Kuma mom baxata yaddaba gaskiya
Sapwan adanja fasali sannan yacewa Ahmad wannan wace irin kaddarah ce nikam dataxo mun babu tunani babu tsammani
San xuciyah dae bro
Wannan ba kaddarah bace dan dad dashida addah duk saboda san xuciyahrsu yasa suka aikata haka
Sannan kuma Kasan naπŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’œπŸ’œ



Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•







Part two2⃣
πŸ†“ page


Page 4⃣1⃣&4⃣2⃣
πŸ†“ pqge

Kasan nakasa gane inane daddy yake xuwa duk iya kokarina nakasa ganewa
Amman kasan mexamuyi
Sapwan yace aa
Kaga jiya nasamu nayi masa wannan video daka gani
Sannan naji yana cewa xae futa yau amman vansan dawani lokacin bane
Dasauri sapwan yatashi yace Allah
Ahmad yace tavvas yace xae futa yau kaxo muje
Yace toh muyi sauri karmuje yafuta
Ahmad yace kwarae kuwa
Futa sukae suka shiga mota suna tafiya Ahmad yace toh yanxu taya xamu shiga batare da angankava
Yace nivaxan shigaba amota xan tsaya acan nesa da gida sae in jira inga futowarku
Ok haka xa'ai
Abakin layinsu sapwan Ahmad yasauka yakarasa da kafa har cikin gidan
Suka gaesa da baba mae gadi sannan yashiga ciki
Nan yatarar da hjy zeenat itada wasu maxa sunata holewarsu
Itako bilkisu tana gefe tana ta daddanna wayarta
Shiga yay suka gaesa da bilkisu yadan xauna yace
Mom fa suna nan dan Allah
Tace wace mom
Yace berrister xuhurah tace ok batanan sunyi tafiya
Ok ina sukaje
Gaskiya ban saniba nikam dan muma xaman jiran su muke
Ok toh nagode daddy yana nan ko tare suka tafi
Aa batare suka tafiba shi yana dakinsa
Yace sae anjima xae futo yaje siyan wani abu amman ina tunanin vacci yake
Ok to sae anjima ko
Nagode sosae
Ok
Futa Ahmad yay dasauri yavar gidan yaje inda sapwan yay perking yabude yashiga motar
Sapwan ne yace masa yatafi ko
Ahmad yace aa sapwan yana gidan vacci yake inaga inji bilkisu
Amman ta tavvatarmin da cewa bae futaba sae anjima xae futa
Ok toh yanxu menene abunyi bro
Mujirashi kawae sapwan dan tafiyar tamu bata da amfani gwara mujirashi kawae dan musamu amsar mu yau
Ok toh bro mujirashi

Haka sukaeta xaman jiran dad amman shiru babu dad babu dalilinsa
Har xasu tafi sae Ahmad yace aa mutsaya muga futowarsa
Dan inva hakava akwae matsala yakamata musan irin matakin daxamu dauka tunda wuri
Hakane kuma bro tun kafin abun yafi karfinmu kam
Hakadae sukae xaman jugum jugum acikin mota kowa da abunda yake tunani aransa
Sae wajen 1:00pm sannan dad yafuto daga cikin gida
Ahmad ne yagansa dan sapwan vae gansaba yatafi duniyar tunanin irin ayyukan da daddy yakewa kansa kirarim yayi
Kunna motar da Ahmad yay ne yadawo dashi daga duniyar tunanin daya tafi
Kallon Ahmad yay yace yafutone
Yace ey yafuto yanxunnan yafuto kaganshi can
Ok toh mubisa mana
Aa bari yadanyi nisa inyaso sae mubisa
Ok toh mujira

Saeda daddy yayi nisa sosae yahau kan titi sannan Ahmad yaja mota suka bisa asannu asannu suna tavinsa
Har sukae nisa da barin kano amman daddy shiru bae dena tafiyaba
Rage gudu yay yafara duba mirror yaga wata mota abayansa kuma yaganta tun suna kanhanya
Aranshi yaji da alama vinsa suke sae yarage gudu
Yafara tafiya slow
Ahmad har xae rage gudu shima sae
Sapwan yace karka rage gudu yafara tunanin muna binsane tunda
Akwae tint amotar mu baxae san mubane kuma dadin da dawa bae san wannan motar ba
Ni nasiyesu guda uku na ajiyesu agidana saboda wadda xan aura
Dan haka kawae ba motar wuta muwuceshi amman mu rinkayi muna duba mirror dan ganin ina xaeyi
Ok toh
Ahmad yakwashi mota sukaeta gudu har suka wuce daddy sosae
Sae sapwan yace toh yanxu karage gudunka kadan kadan daga karshe saeka tsayar da motar kartae mata key amman bana gaskeba
Karinkayin wanda xae nuna kamar motar ta tsayane
Inya kusa karasomu saemu dauki wadannan fuskokin musaka wanda duk tsiyarsa baxae gane fuska muka sakaba
Ok toh my boss shiyasa nake sanka wlh akwae kae
Haka yayi kamar yadda Sapwan yafada
Aiko daddy dadi yaji da motarsu ta tsaya ya karawa motarsa mae dayaga sun tsaya sun futo suna duba motar
Dasauri yake tafiya sosae dan karma su tsaydashi
Sapwan yana ganin yayi nisa dasu yadauki wani jeji yashiga
Yace wa Ahmad muje shiga sukae sukabi bayansa amman sae sukabi dama dan karyaganesu
Shikuma hagu yabi
Saeda yashiga sosae kana suka juyo sae sukaga yayi parking motar sa awani dae dae tsuburi
Wanda ruwane agurin sosae kasan cewar ruwan sama yaxo
Daga kae sapwan yay tacikin motar yaga wasu manya manyan duwatsune ga jeji nan santal babu mutum gaba babu mutum abaya
Mamakine yacikashi dan wannan karfin halin baban nasa yana vashi tsoro sosae wanna wani irin taurin rae gareshi da kuma rashin tsoro da kuma san duniya dayasa agabansa
Dan tsayawa sukae awani guri suka sauka amman tsakaninssu da daddy akwae nisa suka futo
Sukabi hanyar da daddy yavi suka fara haura duwatsu dan ganin inda yake sunyi tafiya mae nisa takusan minti 58 amman basuga daddy ba balle alamarsa
Ahmad yace sudawo suduba gurin wannan katon dutsen haka suka dawo suka duba amman ga mamakinsu sae sukaga daddy bayanan
Suka sakko da kar suka karaso gurin motar su
Amman ta daddy tananan kuma sun kasa gane a ina yake
Ahmad ne yace mukoma ko xamu gane a ina yake
Haka suka kara komawa sun dade suna vulayi amman basu Ganshiba
Suna dawowa sukaga babu motar sa agun mamakine yakamasu
Sapwan yasakko yakara dubawa yaga dae dagaske baya nan
Dasauri suka sakko suka shiga mota suka kama hanya Ahmad yaduba agogon wayar sa yaga karfe 3:40pm
Mamakine yakamasa yace sapwan gari yakusa wayewa
Suka kasauri sunata futa daga cikin dajin dasauri sosae

Ko ahanya basu hadu da daddy ba
Mamaki ne sosae sapwan yakeyi dan yama rasa mexaece shikam
Ahmad nema yay dauriya yace wae nikam ta ina daddy yabine
Sapwan yace nima abunda yake ban mamaki kenan wlh nasara gane ta ina yabi wlh
Hakadae suke tafiya da mamaki aransu
Sapwan yace toh tana iya yuyuwa muna barin gurin nan akaro nabuyi damukaje nemansa yafuto shikuma yatafi
Tabbas hakane yafaru kuwa
Basu koma gidaba va sae wajen asuba dan wasu masallatan ma anyi sallah
Suna xuwa sapwan yafuto yatura get din gidan Ahmad yashigo ciki da motar
Yana shiga yay parking sukaje sukae alwala sukayi sallah
Sanna sukayi axkar suka kwanta vasu tashiba sae 12:00am sannan suka tashi
Suka danyi wanka da dan break fast suka karya suka xauna aphalo
Suna tunanin yadda xasu 6ullowa al amarin daddy

Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’–πŸ’–

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Part two 2⃣
πŸ†“ page


Page4⃣3⃣&4⃣4⃣
πŸ†“ page


Suna xaune sunata tunanin yadda xasu 6ullowa wannan lamarin
Wayar sapwan tae ringing yana dubawa yaga mommy nah
Dauka yay yakara akunnensa yace good morning my sweet mom
Morning how are you my dear son yakake yaka sauka
Kasauka lpy
Lpy Alhmdllh wlh mom
Muma munkusa xuwa saura kwana biyu mutaho
Ok mom to Allah yadawo daku lpy amen my son
Ya daddy ka yana lpy qlu
Lpy Alhmdllh wlh mom yana qlu
Ok yana kusa dakae kavashi nakirasa yafi akirga vaya dauka bansan meyasaba
Amman nae masa test nace masa jibi xan dawo
Ok mom amman dakin ma kyalesa baki kirasaba
No kyale kawae inaga fushi yake ban dawoba shiyasa yaki dauka
Ok mom toh Allah yadawo dake lpy
Ameen yaravval alameen my son
Haka suka gama waya yana mamakin halin kirki irin na mom
Ahmad ne yace yanxu xama vae ganmuba kasan abunda xamuyi
Mutashi musaka fuska muje muyiwa daddy magana
Sapwan yace mexamu gaya masa
Ahmad yace muje muce muma munasan yasamu ahanyar dayake samun kudi
Muma munasan muyi harkar kudi dashi
Sapwan yaya ajiyar xuciya yace hakan baxae yuyuba
Dan dayaga munyi masa wannan tambayar xae tsargu
Yanxu dae musan yadda xamuyi muhada hujjoji kwarara akansa
Hakane kuma my brother
toh yanxu me xamuyi
Sapwan yace wannan videos din nawayarka kamaedasu kan memory sannan kasamu guri na musamman ka ajiyesu
Dan shine sirri xamu iya barinsa awaya wani yagani kuma xancen xae koma masa
Hakane kam
Haka aukaeta hirarsa

* * *

Agida kuwa su daddy sunata sapgarsu shikuwa daddy yanata Target din yadda xaeyi ranar da mom xata dawo dan yay alkawarin mikata ga kurungu sarkin kawuna dan shine burinsa

Ita kuwa hjy zeenat itada bilkisu suna nan suna gyaran gida
Suna bar bada magungunan su ako ina lungu da sako
Abunda yasasu gyaran gidan saboda karsu bar bada magani axo asa a share ko ina

* * *
Yau yakama ranar lahadi su mom xasu taho sapnah tasha kuka ta gaji idonta sunyi jah sosae
Dakar mommy da Hajjah fateemah suka dinka lallashinta
Dakar tadaena kuka mom tace my princess kina so kar inxo graduation dinki kenan
Dasauri tadago kanta tace aa mom
Mom tace kidaena kuka toh
Kinga saemu dawo ko nida mommy ko
Toh mom kuxo dan Allah
Toh Allah xamuxo
Ok mom
Haka suka rabu tana rike da dukkansu
Taki sakinsu
Hauwa ce ta riketa suka shiga jirgi sannan suka tafi
Vadan tasoba tashiga mota suka koma gida tanata kukan rashin su mom
Su mom suna sauka sapwan da Ahmad dasu soldiers dinsa sukaxo daukarsu
Suna sauka mom tafara sakkowa sannan su Hajjah fateemah dasu yayah kamal
Sapwan yakaraso shida Ahmad suka gaesheda su hajjah fateemah sannan suka karaso suka gaeda mom
Sapwan yana kallonta yaji kwallah taciko masa ido rungume ta yay
Gaba daya tausayin mom yarufesa
Mom ce tace ina daddyn ka
Yace yafuta aiki mom
Ok toh muje
Amotoci aka daukesu suka dau hanya
hajjah fateemah ce tace sultan fa yasiya mana gida can xamu yanxu ma
Habadae yaxaku tafi can aidae kwavari muje kusauka ko
Karki damu mom da can da nan duk daya ne ai
Xamuxo in sha Allah
Toh shikenan
Haka suka su hajjah fateemah suka tafi itadasu yaya kamal
Itako mom suka tafi ita dasu sapwan sukae canjen mota
Suna isa gida aka shiga da motar har gurin parking sanna suka tsaya wani soldier ne yabudewa sapwan yafara sakkowa sannan yakarasa xae budewa mom
Sapwan yadakatar dashi dakansa yakarasa yabudewa mom itama ta futo
Sanna yarike hannunta suka fara takawa
Mom ce taji gabanta yana faduwa dakarfi tacewa sapwan gabana faduwa yake wlh
Murmushin karfin hali yay yace mom kiyi addu'a babu komae kinji
Ok my son
Haka suka cigaba da tafiya har suka isa phalon gidan
Suna shiga sapwan yaga su hjy zeenat suna xaune aphalon sunyi xaune kamar wasu mutanen kirki
Shiga sukae tare
Hjy bilkisu ce tace aaaa sannunku da xuwa kun karaso kenan
Mom tae murmushi tace ey wlh mun karaso yakuke
Lpy alhmdllh wlh
Kun barosu lpy
Lpy alhmdllh wlh duk suna gaedaku
Ga avinci inasu fateemah
Mom takarayin murmushi tace sun tafi gidansu wlh badasu muka tahoba
Aaa kamaryafa suna ina
Suda sukace anan xasu sauka
Wlh nima vansan da tafiyarba sae yanxu
Bilkisu ce ta dan matsa hannun uwarta sae hjy zeenat tadan dae dae ta natsuwarta tace inane gidan nasu
Mom tace wlh ban saniva
Dahar xata kara wata masifar sae bilkisu takara matsa hannun ta
Saetae karaf tace to kushiga kihuta
Mom saekixo kuci abincin
Ok toh mom tace dan gava daya tabata tsoroma
Kallon sapwan kawae bilkisu take
Saetacewa hjy zeenat mom kinga wannan gayen kuwa mom
Naganshi mana saedae amman baekae Muhammad cittah ba
Niva wani abu nakewaba inva kudi da kyau ba
Hmm bakiga wadannan soldiers dinba duk gadinsa sukefa aikam kinga akwae citta
Kuma wannan yarone
Shikuwa Muhammad yagirma fa
Toh yanxu ya kikeso ayi ne
Mom kawae ki kira kurungu asan yadda xa'a
Mom ce tajata suka shiga daki tarufe tace amman ke dabbace wlh inva dabbava yaxa'ai ki auri wanna dako kanshin arxiki babu ajikinsu
Ga dukiya ga hutu
To wlh karma kisoma kinjini ko
Gunguni bilkisu take tana ta kumbure kumbure
Mom tafuta ta koma phalo ta xauna tana tunanin yadda xatae tasan gidan su sultan
Koda mom ta futo phalo suka kara gaesawa
Hjy zeenat takara karya muryar gulma tace kici abincin mana hjy
Mom tace wlh saeda muka lunch sannan muka taho
Dan banyi tunanin xakuyi girki ba
Banajin yunwa saedae gobe maci avuncin
Amman dakindan ta6a ko kadanne hjy kinga saboda ku mukayi wannan girkin
Toh bari xuwa dare mayi dinner dashi
Toh Allah yakaemu
Ameen mom tace vari in koma sama dan dan inasan in danyi aiki
Sae Washe gari dasafe mom ta futo dan batason sukara xancen cin avincinnan
Da gari yawaye da sassafe tashiga dakin dad
Takuwa samesa kamar wani mutumin kirki yanata laximi
Mom tae murmushi takarasa kusa dashi har yagama laximinsa sannan yashafa addu'a
Itama mom ta shafa tare dashi
Varka da safeeyah ranka yadade yagidan yakuma aiki
Vanxa dad yay kamar bae jitaba
Sae mom takara cewa kayi hakuri wlh vansan xandau lokaci har hakaba wlh
Kayi hakuri dan Allah daddy
Saeda yay kamar vaxae amsava sae kuma yace toh ya hanya
Tace alhmdllh dftn katashi lpy
lpy qlu wlh
Yakuka baro su duk suna lpy koh
Aikam lpy qlu suke
Haka sukaeta hirarsu daga baya mom taje dakinta tadauki abincin data hada masa takawo masa yaci
Suna xaune yana mata hira har yakoshi
Yacewa mom xae futa amman vaxae dawo da wuriba
Tace toh Allah yakaemu
Ameen sanna yasaka kae yafuta

Yau kwanan mom goma agidan amman vata yadda taci abun hannun su hjy zeenat ba
Kuma tana kaffa kaffa dasu kamar yadda sapwan yagaya mata
Tayi mamaki amman saeta share
Dan tasan shibame saka ido bane akan mutane amman meyasa yace haka

Yau saura kwana 19 ayi graduation din su sapnah abunda yasama va'aba
Saboda su acan ba'a graduation sae an karvi result sanna ayi


Abangaren su sapwan da Ahmad kuwa sunanan suna sakawa daddy ido
Amman abun da yake damunsu shine har yau basu gane inane daddy yake xuwava Kullum dae xancen dayane basa sanin inda yake xuwa
Koda kuwa sun bishi

Yau kuwa Mom tana kwance adaki tana vacci sae daddy yashigo
Dakin yaduba ahankali yaga vacci take saeya koma daki yadauko kayan tsafinsa ya lalla6a yashiga dakin yadauki hanka cip din daya ke shakawa mutane yanufi fuskarπŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰





Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemah πŸ’•


Love you all my fans πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’œπŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•





Part two 2⃣
πŸ†“ page


Page 4⃣5⃣&4⃣6⃣
πŸ†“ page

Hankacip din dayake sha'awa mutane yadauka yanufi fuskar mom dashi
Allah sarki itako vacci takeyi
Yashaka mata dayawa
Sannan yatashi yana dariya yace hhhhh wannan lokacin nawane xuhurah
Yanata dariya
Mom kuwa vatasan ma meyakeyiba
Saeda yagama dariyarsa sannan yadauki maganin da babu wanda xae gansa har yadauki mom yafuta da ita
Shafa maganin yaya sannan yafuta yakae mom mota yasakata taxauna
Sannan yadauko kayan tsafinsa ya ajiye acikin motarsa
Yashiga yaja mota yakama hanyar xuwa matsafa dan farin ciki yakeyi yau komae yayi masa Dadi yadda yakeso
Haryakae matsafa babu wanda yagansa haka yadauki mom yakaeta
Ya ajiyewa kurungu ita
Hhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh Hhhhhhh
Wannan aiki yayimin kyau sosae Sulaeman ka cika aiki kuma kaema xan cika maka naka aikin
Yashi katafi tashi katafi
Maxa maxa
Daddy yatashi yakoma gida yakara shafa wannan maganin
Yau kam wani jindadi yakeyi
Dan yacika burinsa saura daya yarage masa
Yana shiga daki wanka yay yacanja kaya sannan yakwanta yana tunanin yadda xaeyi yadauki sapnah kuma
Hhhhh inakaeki sapnah shikenan kuma sae rayuwar jin dadi munyi handing over da kurungu
Saedae indinga neman abu agarinsa amman ni vaxae kara neman abu agurinaba
Haka yay tayi yanata murnar cikar burinsa har yay vacci

Koda gari yawaye daya tashi yatafi masallaci shida sapwan suka dawo yatafi daki
Sapwan ne yace bari yaduba dakin mom ya gaesheta
Har yayi kofar dakin kuma saeya koma dakinsa yace bari yayi karatun alkur'ani da kuma axkar
Haka yakoma dakin dan yayi karatunsa


Yana komawa dakin sa dad yadauki wani wawan tsaki dan yaso sapwan yashiga dakin
Saboda yavar vada magani agurin da idan sapwan yataka maganin nan to vaxae kara tunanin mom va har abada
Kuma in wani yarigashi tsallakawa toko ya tsallaka maganin baxaeyi amfanin komaeva
Yana tsaye ala6e a inda yake tunanin sae kawae ganin bilkisu yay tafuto daga dakin wani takae cine ya tukeshi yama rasa me xaeyi
Kawae yajuya yakoma dakinsa

Shiko sapwan koda yagama karatunsa da yan aikace aikacensa
Dakar yakeyin komae dan yanajin babu dadi sosae aransa
Adaddafe yayi komae sanna yayi wanka yashirya yafuto dakin mom
Vavvan abunda yavashi mamaki daya ga vata futo tayi aikin komae va duk gurin ayadda yake jiya ahaka yake har yanxu
Shiga dakin ta yay dasauri yabude kofar dakin
Yace mom kina ina mom shiru
Mommy nah lpy kike kuwa
Mom kina inane
Yadudduba ko ina acikin dakin har toilet da dakin vaccin ta da kuma phalon ta amman vae gantaba
Yafuto yaduba dakin datake kwalliya nanma batanan
Yasakko kasa yadudduba kicin da kuma dakunan kasa amman mom batanan
Haka yayta dudduba ko ina amman babu mom vavu da lilinta
Yatafi dakin dad yace masa mom tana nan yace aa yaduba dakinta bata shigoba nima yanxunnan naketa mita meyasa bata shigo ba har yanxu
Juyawa sapwan yay cikin sauri yakara dudduba har garden

Please Login or Register in order to submit comment