Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ake jira

Lokacin daya tashi yabude idonsa yana kallon dakin yaga a asibiti yake yajuya yaga wata nurse ce adakin yace mata ina matar sa tace toh bari tae musus magana dan ni ban Santa ba

Ok call them
Tana futa yarinka addu'ar Allah yasa ba gixau take masa ba kamar yadda take yi masa Adah

Yanajin anbude kofa yafara kallon gurin yaga Abbie yashigo da ammah
Tun kafin sukaraso yace yau ma gixon taemun ko Allah kakawomin dauki arayuwata ya rahaman

Hajjah fateemah ce takaraso gurin dasauri tace bagixau nake maka ba havivty nice dae matarka fateemah

Bude ido yay ya kiftasu yamuxa yagadae tana gabansa bata matsaba tashi yay yakama hannunta yace kece dan Allah ba gixau bane tace ey rungume ta yay yasa kuka sosae
Yace Allah nagode maka Allah abun godeeyah dama xanga wannan ranar arayuwata
Tabbas idan kafauwalawa Allah komae xakaga nasara arayuwarka tabbas Allah maji rokon bayinsane tabbas Allah baya vacci
Alhmdllh Alhmdllh ala kulli halin tashi yay yayi sujudus shukur
Yaywa Allah kirari yana kuka sannan yatashi yadawo kusa da ita yace wa Abbie a ina kuka ganta Abbie

Abbie yay murmushi yace xuwa sukae yagaya masa yace Amman sae nace abari labarin komae ayi ahabanka dan vanason abaka lavari

Toh kuma gashi doctor yace kar atada maka hankali kamata yay yanxu inkaji sauki sae mu koma gida ayi xancen acan

Aa Abbie nidae afadamin komae yanxu koxanji saukin danakeji araena

Abbie ne yace toh bari akira doctor tukunna aji mae xae ce
Ok toh akirashidin

Abbie futa yay yaje office din doctor yafada masa cewar yatashi
Atare suka futo suka xo dakin da sultan yake anan doctor yadubashi yace ey xaku iya tafiya
Amman akula dashi sosae kar abari yashiga damuwa dan Allah dan hakan baraxana ne ga lapiyarsa

Abbie ne yakaraso yace karka damu my son in sha Allah hakan baxata sake faruwa ba

Dahaka suka tattara sukae gida aka bawa su sapwan inda xasu kwana shida yaya kamal da yaseer

Sukuma su mom aka basu wani part din daban

Saeda gari ya waye bayan anyi break fast sannan aka hallara aphalo anan aka bude taro da addu'a sae akabawa mom damar tafadi duk abunda tafaru

Mom tae gyaran murya kana tafadamusu komae tun daga haduwarta da Hajjah fateemah har kawo yanxu

Sunjin jinawa mom sosae bisa ga kokarin datayi dakuma dawae niyar datayi akan sapnah da Hajjah fateemah

Anan sukae tae mata godeeyah
Sultan kuwa harda kuka sosae yana karayiwa mom godeeyah mae yawa

* * *
Agarin abuja kuwa hjy zeenat da bilkisu sunje sunje gidansu Hajjah fateemah vasanan kuma sunkira wayarsu akashe

Daga karshe yanke shawarar tae takira gagara badau ta tambayeshi ina suke tana kiransa yadauka
Tace ran gagara badau yadade inasan wata alfarma
Toh inajinki
Dan Allah aduvamun inasu fateemah da yayan ta suke

Hhhhhhh hhhhhh dariya kawae yake sannan yace vasanan suna kasa mae tsarki kuma bayanxu xasu dawoba sae nan da 2 month

Tace yanxu yaxanyi gagara badau kara tuntaurewa yay da dariya kana yadan tsagaeta yace mata maganin babu abunda xaeyi har nan da wata biyun tajira xuwansu

Toh tace sannan ta kashe wayar ranta yana kuna dan bahaka tasoba

* * *
Kano kuwa dad yanata shiga da futa yanason mom tadawo yabada ita yahuta kawae dan wannan shine burinsa kuma saeya cikashi xaeji dadi
Sannan kuma so yake daya rabu da mom ya auri hajjah fateemah dan kurungu yace masa duk hakan xata kasance indae yakawo matarsa


Danshi tun da yaga hajjah fateemah tabugesa amman ya 6oyewa ransa dansa nedae bayason ya auri sapnah itama saboda yanason yabada ita fansar ran sapwan ne

* * *

Itako sapnah tamaeda hankalinta ga karatu da kuma soyayyar yaseer dan tanajin dadin kasan cewa tare dashi sosae


* * *
Saudiyyah kuwa hajjah fateemah ce axaune tana tunanin tayaya xata samu ta hada sapwan da yarta sapnah dan tanason ta sashi farin ciki shida mahaefiyarsa saboda yadda suka tae maketa ita da yarta
Alokacin da suke bukatar taemakon mutane
Alokacin da aka wula kantasu
Tabbas mom macece wadda duk Wanda yasamu irinta toh ayi masa barka

Ta6ata taji anyi tana dago kae taga ahj Muhammad tae murmushi yakama hannunta yadaurata akan kujera sannan yatsugunnah agabanta yadaura kansa akan cinyarta
Yace mata tunanin me kikeyi bayan ganinan akusa dake
Murmushi tae tasa hannunta acikin lallausan gashin kansa tace ina tunanin taya ya xan shawo kan yarmu ne dan ina san ta auri dan gidan berrister xuhurah amman ina ganin hakan kamar baxae yuyu vah

Meyasa xakice baxae yuyuva
Numfasawa tae tace saboda bamuyi sabon daxamu iya bata umar niba tabishi kuma bamu shaku dajunan da hakan xata kasan ce

Murmushi yay yace karki manta yar kice kuma ta kwanta acikinki na tsawon watanni 9 kuma hannun data fada hannune wanda ke kanki kina alfahari da tarbiyar gidan
Tabbas nasan yarmu baxata bujirewa umarnin muba fatanmu kawae Allah yasa shima yana santa

Murmushi hajjah fateemah tae tace wannan dalilin ne yasa nakeson hadasu dan naga santa sosae a idonsa har kuka yake saboda rashinta

Ko jiya da daddare naji yana waya yacewa avokinsa idan babu ita baxae iya rayuwaba

Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•


Love you all my fans πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹β€β€β€β€β€πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•



Part two2⃣

Page 1⃣9⃣&2⃣0⃣ πŸ†“
πŸ†“ page

Haka sukaeta tattaunawa akan xancen
Daga karshe yake ce mata yanxu yaxa'ai ne
Tace akan Mefa
Yace inasan kamal yacigaba da aikinsa anan
Kuma kema inasan kixauna anan dan banasan mukoma Nigeria kwata kwata

Tace wannan duk ba matsala bace inhar kakarmu ta yadda tunda ita kadae tarage mana
Munyi munyi ma tabiyomu taki da tare da ita xamu taho nan
Amman mukirata awaya muji
Anemarwa yaya kamal aiki anan ko kuwa
Toh hakan xa'ae gimbiya sarautar mata
Dariya tae tayunkura xata tashi
Yace aa xauna indauko miki
Tae murmushi taxauna
Tashi yay yadauko wayarta tana ringing kuwa ta amsa
Dasallamarta suka gaesa sannan tavawa sultan shima yagaedata
Kafin yayi mata bayanin duk abunda ake ciki
Tace toh Allah yasa hakan shiyafi alkaeri dan nima nayi wannan tunanin gaskiya dan baxanso ku kara gangancin xaman kasar nan ba
Toh yace sannan yay mata godeeyah mae yawa yace insha Allah sunanan xuwa gaedata
Tace toh Allah yay muku alvarka gaba daya kuma kuyita hkr komae naduniya dan hakuri ne sae anyi hakuri ake samun rayuwa ingantacciya mae farin ciki acikinta kaji sultan

Sunyi mata godeeyah sosae sannan sukae sallama suka kashe wayar

6angaren sapwan kuwa abu sae ta assara yake dan yanxu daya kira sapnah suka fara waya sae yaseer yakirata kuma inta yanke kiransa baxata kara daukaba koxae kira sau nawa harsae sungama waya sannan
Shima kuma daxarar yafara mata magana saeta yi fushi baxata kara daukar wayar sava har adau wani lokaci
Hakadae yake tunawa da Kala man mom saeyayta addu'oi yana dannan xuciyarsa

Duk yadan fada idan aka tambayesa sae yace babu komae

* * *

6angaren dad kuwa nasara tasamu dan babu inda baya futar da kayansa kuma daya kawo campanig yake karewa da an buga wasu kuma wasu suke karewa suma
Yasamu kudi sosae da sosae
Kuma yayi babban ginin gida da ma'aikatarsa manya manya dakuma manya Mayan shaguna nakayansa
Sannan kuma yafara neman takarar xa6e aikuwa yayi nasarar lashe xa6e yasamu gomna
Yakira mom yasanar da ita dukkan nasarar daya samu tayi masa Murna Amman tana mamakin da yashiga harkar siyasa kuma yay nasara lokaci daya dan abun akwae alamar tambaya
Amman saeta vasar sukae hirarsu Sannan Yakashe
Tunani yafarayi akan yadda xae nemi auren Hajjah fateemah kuma ya aureta dan baxae iya jure xama hakava
Toh hakadae yayta tunani akae har vacci yay gaba dashi

###
Toh akwana atashi vavu wahala yau ce ranar daxa'akaewa sapnah xiyara
Sun shirya komae yadda yakamata suka shishshiga mota sae filin jirgi suna isa basu dadeba aka kirasu jirginsu yatashi
Suna sauka kasar india mom dama ta gayawa marry xasu xo dan haka sunata jiransu itada abokin aikinta acikin gurin
Suna isa yakirata ta dauka tace kina ina marry
Marry tace in kallonku ganinan karasowa ma'am ok saekunxo
Kit tayanke kiran
Vata dade dayanke kiranva saega tanan itada Emma nan sukae parking suka sakko suka gaedasu Sannan suka shiga sukadau hanyar xuwa gidansu sapnah inda suke da xama dan babu school sunad hutun 2week

ko gidan basu isaba Ahmad yakira sapwan akan cewa yay maxa yadawo gida dan akwae matsala babba

Sapwan yace masa lpy kuwa yace ai nagano wani 6oyayyen sirri akan dad kuma ina bukatar kasani tun kafin lokaci yakure dan
Akwae matsala sosae gashi kuma wasu mata guda biyu sunxo gidanku naga sun hada kae dashi suna wani xance wanda natabbata babu alkaeri acikinsa bakine daga ABUJAH

TOH PHA KUNAJIDAE FANS

Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans β€β€β€πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜ŠπŸ˜ŠπŸ˜Šβ€β€β€β€β€πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹οΏ½οΏ½
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•


Part two 2⃣

Page 2⃣1⃣&2⃣2⃣
πŸ†“ page

Ok karka damu sapwan xanbiyo jirgi yau da daddaren nan in dawo in sha Allah
Ok my boss saeka iso
Mom ce tace dawa kake wayane yace Ahmad ne ana nemanmu agurin aikine ba dadewa xanyiba xan tafi yau da daddaren na
Mom tace to yaxa'ai da jirgi kuma
Murmushi yay yace mom karki damu duk xansa amun yanxunnan inyaso sae naji da karfe nawa xamu tashi
Ok toh Allah yasa kirandae alkaerine
Amen mom
Wayarsa yadauko yakira wani avokinsa Wanda sukae karatu tare danshi yahadasa da Emma ma
Yagaya masa kiransa akeyi agida ojen dan Allah xae iya samun jirgi kafun safe
Yace masa karya damu bari yaje yaduba masa
Godeeyah yay masa sannan ya hang up din kiran
Yafara tunanin wae me dad yake aikatawa ne haka shibaya shiryuwa

FLASH BACK
Lokacin da sapwan yaga me dad yake aikatawa yashiga damuwa sosae kuma gashi alokacin xae koma maka ranta
Tunani yafarayi idan yatafi ga mom acikin gidan vae san mexae aikata mataba dan haka ya yanke shawarar yakira Ahmad yace yadawo gida dan Allah yatae maka masa
Dan lokacin Ahmad shima yana makaranta amman sun gama komae result kawae xae hada
Yay waya da ogansu yace ana neman Ahmad agida saboda wata matsala please ahada masa result dinsa ko nawane xae biya
Anan yace karya damu vasae yabiya bama xae hada masa
Toh yakira Ahmad yafada masa yace toh xae taho da safe
Washe gari kamar yadda yayi masa alkawari kuwa yabiyo jirgi yataho ko mom vae gayawaba
Gidan sapwan yaje wanda yagina wani dankaren gidane wanda kosu mom basu san dashiba
Anan yasauka yana shiga phalon yaga sapwan idonsa yay jah
Yakarasa yace my boss wae menene kake ta kiran naxo ne
Tashi sapwan yay yarungume sa sae kuka
Dakar Ahmad ya lallasheshi yasashi yay shiru sannan yacewa sapwan kuka bashine ba kaxauna muyi magana bro kasan nidae banasan inga kana kuka
Kaenefa kake ce mana duk abunda mukaga yafi karfinmu toh vaefi karfin Allah ba
Mufawwala masa komae xae mana magani kuma mukasance masu hakuri toh yanxu yaxaka nayin kuka ainima saena rasa wani kwarin gwiwa
Dan haka kaema kayi shiru mufuskanci matsalarmu
Dakar dae yay control din kansa kana ya xauna dae dae
Yafadawa Ahmad dukkan abunda yake faruwa dan yaji shock sosae da sosae
Sapwan yace dakae nayadda Ahmad shiyasa nagaya maka dukkan sirrinah dan nasan kae ne xaka nemamun mafuta ko mom bangaya mata ba wlh
Ahmad ne yanumfasa yace gaskiya wannan abun yana bukatar sirri dakuma hakuri
Dan idan muka shigo da wani xancen nan akwae matsala dan muma daddy xae iya gamawa damu
Sannan in muka kiyin hakuri shimadae daedae mutsinci kanmu abarxahu
Ingaya maka abunda xa'ai xan dinga vunsa duk inda yake amman saena canja kamanni gaba daya sannan xan samu damar cinma burinmu
Toh ahaka sukavar xancen
Sapwan yatafi amman kuma Ahmad yasa ido sosae akan dad dan har mae masa make up din daxae canjashi yanemo

Wannan kenan

CONTINUE ⏩

Suna isa gidan sukae parking suka shiga gidan sapnah hijavinta har kasa batasanma da xuwansuba dan suna garden itada hauwa
Dan barrister khadeejah takawo musu xiyara harta koma ita sun dawo daga rakatane suka tafi garden dan kwananta biyu kana ta tafi

Suna shiga ko ina tsap marry tasa anyi musu oder avinci kala kala da lemuka da snacks
Kowa yanemi gurin xama kana aka fara dan ta6a kayan mota baki
Mom takalli marry tace where is my princess
Murmushi tae tace take some thing be for i call her
If sapnah came here you will never eat anything
Mom ce ta hade rae tace call her now
Murmushi marry takarayi tace ok let me call her
Ok mom tace
Marry kuma tae hanyar garden tana isa ta tsaya daga dan nesa dasu sannan
Tace madam your mom is calling you
Xaro ido sapnah tae ta taso dasauri tace my mom is calling me
Yes your mom
A you sure Aunty marry
Yes
Ai dasauri sapnah ta dauki hanyar phalon su
Da sallama ta shiga tanata rarrava ido ganin mutane dayawa bataga mom ba kallon dayan side din tae nanma taga babu mom
Yajuya kenan tajiyo muryarta tana cewa ok thanks my friend kitafi kawae mayi waya inkun sauka
Ta yanke kiran kiching tashiga dauko ruwa mara sanyi
Ai da gudu sapnah ta kwaso tayo kan mom tana fadin oyoyo oyoyo
Oyoyo my mom
Rungume ta tae sosae
Mom tace my princess oyoyo
I miss you my dear queen nasma
Mom I Miss you too
Mom takamo hannunta tace baki gaeda kowaba sae neman mom
Murmushi tae ta sunkuyar da kae tana murxa yatsunta suka karasa kana ta tsugunna ta gaedasu
Suka amsa
Sannan taxauna tadaura kanta akan cinyar mom
Hauwa ce ta shigo itama tagaeda kowa sannan taxauna kusa da sapwan
Abinci suka sakko kowa akae serving dinsa aka fara ci

Suna gama cin abuncinsu suka koshi sannan akavawa kowa masauki yay dan gyare gyaren jikinsa kafin kuma agabatar da abunda akaxoyi

Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’–πŸ’–πŸ’–β€β€β€β€πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹


Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•





Part two 2⃣

Page2⃣3⃣&2⃣4⃣
πŸ†“ Page

Sapnah ce gabanta yaketa faduwa tarasa meke mata dadi aranta
Tashi tae daga inda take tashiga toilet tae wanka sanna tashirya tafuto phalo vataga kowaba dakin da akabawa mom nan tanufa tana xuwa bakin dakin xata shiga
Saetaji mom tana cewa nikam vansan tayadda xan yiwa princess wannan jawabin va dan nasan akwae kura acikinsa sosae
Allah katae maka min kakawomin mafuta dan banasan princess tashiga damuwa arayuwarta kwata kwata dan itadin farin cikina nace wlh
Sapwan ne ya numfasa yace mom wannan ranar nakeson gani dan itace silar vayyanar farin cikina
Amman kuma inajin tsoronta dankarta xamarmin silar rushewar rayuwata mom
Tashi mom tayi tace kayi hkr sapwan komae narayuwa dan hakuri ne
Sapwan yace hakane mom Amman nakasa jurewa wlh
Mom kina gap da rasani avuvuwan sunmun yawa nasara wanne xan fara acikinsu kuna kowanne ina vukatar sa
Mom ce tace sapwan cold down my dear everything will be fine
Tashi yay yace wa mom bari inje inyi wanka kafin mufuto dan kince 2:00 ko gashi yanxu 12:30
Ok toh saeka futo my son

Jin motsin tahowar sapwan ne yadawo da ita daga tunaninta
Ta koma daki da sauri tana shiga dakinta taxauna tae shiru tana tunanin menene mom vatasan fada mata kuma meyasa take cewa tanajin tsoron wani abu yasameni
Kuma meyasa yayah sapwan yake cewa shima wannan ranar yakeson gani kuma yakejin tsoron ta
Toh menene xae sa murasashi kuma
Tana cikin wannan tunanin yaseer yakirata ta dauka suka gaesa yace mata yakike my baby inata kewarki baby nah
ba
Miss you so much my dear
Kina missing dina da gaske ina missing dinka mana my dear
Toh indae kina missing dina idan naxo kununamin kinji
What mekeka cewane
Baby cold down kawaefa dan hug ne da kiss fa kinsan inasan in Kalli yanayin surar jikinki Amman kullum ke da hijavi kike xuwa inda nake gaskiya baki wayeba
Kuma sunan kina karatu a india baby
Yakikayi shiru

Kwallar data saukar mata tagoge sannan tace yaseer dama dakacemin kadae na ashe baka daena va yaseer wae yaushe ne xaka musulunta
Kasan irin kaxamin laefin dakake aikatawa kuwa na ta6a matan daba nakaba yaseer
Gaskiya ina tunanin bazan kara cigaba da soyayya tare dakae ba

Kashe wayar tae yakirata vata dauka ba saeda yay mata 6 Miss call Amman taki dauka
Bakin ciki da takaecine yatarar mata axuciyarta

Tashi tae tayi alwala taxo tae sallah raka'a biyu sannan taxauna tana laxumi tadanji sanyi aranta sosae datayi sallar
Wayarta taga tanata haske tashi tae tadauko taga kiran
Hauwane dauka tae tace besty
Tace na'am besty yaseer yakirani daxu yace in vaki hakuri dan Allah akan abunda yay miki baxae karaba
Wae meyay miki ne
Tace halinsane dae baxae fasava wlh
Vansan dadin dayakejiba idan yana xancen davae daceva wlh
OK kiyi hkr dan naji har kuka yakeyi nasan yayi nadama dan yace inbaki hakuraba toh xae xo
Ok karki damu xankirashi
Ok kina inama wlh nadan futa xan siyo abunda xamuyi break fast dashi ne dan inasan gobe muyi kunun gyada
Ok toh saekin dawo
Bye besty ok bye bye
Kit tayanke kiran tafara duba layin yaseer takira har sau 2 ba'ai accept tinva harta ajiye wayar sae ta tuna dayace invata dagaba xae xo
Kawae saeta kara kira jitae an daga Amman ba'ai magana ba kuma bata ganin fuskar kowa ba sae fan kawae
Tace hello
Macece ta amsa da hello wake magana cikin harshen turanci
Sapnah tadake tace yana ina ne
Hmmm murmushi tae tace kinasan kisan inda yakene
Tace ey inaso
Ok let me show you
Futa tae da wayar alokacin sapnah taganta babu ko riga ajikinta kauda kae tae dan bata ta6a ganin wannan alfashar ba
Tana xuwa ta saeta fuskar yaseer da abunda yakeyi
Tacewa sapnah look
Sapnah tana dago kae taganshi xaune mata har biyu sun xagayeshi babu komae jikinsa
Wani wawan ihu tasa tae jifa da wayar akan bed
Taruntse idonta tana fadin astag firullah wa'atubu ilak
Tana kuka
Sapwan ne yaji ihun datae dan yana daf da wucewa takofar dakin xaesauka kasa yadauko dan snacks din da aka kawo musu da lemo yadanci
Asukwane ya shiga dakin yatura kofar yarufe yakarasa inda take dasauri
Yace my sweet 6ter what is wrong with you
Dagowa tae takallesa saeta ja da baya tafara kuka tana fadin karkaxo nan please don't came please
Tsayawa yay yana kallonta yaga meke faruwa sae yaga wayarta agefe can takusa faduwa
Dasauri yakarasa yadauko ta yaga kira take Amman kuma video call take
Sannan gurin duk kidane yake tashi babu wanda yake answering din call din shikadae yakeyi
Duba sunan da aka kira dashi yay yaga my dear
Yanke kiran yay sannan yatashi yaje inda take yakama hannunta tana fuxgewa haka yaxaunar da ita
Yace my sweet 6ter cold down what is wrong with you 6ter
Shiru tae sae kuma tasaki kuka ta

Please Login or Register in order to submit comment