Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kankame jikinta
Tashi sapwan yay yadauko stool din dressing mirror dinta takarfece
Yaxauna agaban ta yace sapnah meyake damunki kifadamun
Kuka takara sakawa tace yayah sae kuma takarayin wani kukan
Yace yi hakuri waye yata6amunke tace yayah babu komae
Yace har yanxu baki yadda dani bane ko kina tunanin har yanxu Nina dan uwan kibane sapnah
Girgixa kae tae tace kae yayah nane mana
Yace toh inkin yadda kifadamun meyake faruwa
Goge mata hawayenta yay yace uhun inajinki
Kasa tae da kanta tace yaya kayi hkr dukkan abunda kafada nayadda dasu Amman inajin kunyar fada maka abunda yake damuna
Ok to shikenan yatashi xae futa
Tashi tae tasha gabansa sannan tace karka tafi xan fada maka yayah
Murmushi yay yadawo yaxauna
Ta fashe da kuka dakar ta iya gaya masa abunda yafaru shima va dukaba wani yaywa vakinta nauyi
Kanta yana kasa harta gama fada

Vaeji dadin abunda yafaru ba
Dan yay tunanin yaseer yadaena wannan halin nasa ashe yanayi har yanxu
Dakar yabata hakuri ya lallasheta yayi mata nasiha
Sannan yasata taje tae wanka shikuma yakoma bakin bed yajuya ma toilet din vaya dakayanta ta tafi toilet wanda xata canja
Tayi wanka tacanja kaya tasa hijav dinta har kasa tukunna tafuto
Taga yana can yana danna wayarsa bama yakallon inda take taje tadauko dan mae tana shafawa
Mom ce tashigo dakin taganta tana shafa man
Tace my princess mae kike shafawa
Tace ey mom
Karasowa mom tae tana murmushi tace my baby girl ina kewarki sosae wlh
Sapwan ne yataso daga inda yake dasauri sapnah ta sauke hijav dinta tacigaba da shafa man taciki dan kar yaganta
Yalura da me tae murmushi kawae yay yafuta yana tunanin yadda xaeyi da ita idan sukae aureh
Mom ce tace dama kana dakin mekaxo yi yace babu komae mom nashigone intambayeta ko xatadan sakamun abunci kuma sae naji tana toilet shi ne natsaya Jiranta tafuto saeta sakamun
Ok toh muje banasan takura
Futa yay yana murmushi

Mom ce tace wa sapnah my baby girl inasan ki nutsu karki tada hankalinki xamuyi magana aphalo tafahimta kinji ko my princess
Nasanke yarinyace wadda tasan yakamata kuma ke musulmace wadda tayadda da Kaddarah mae kyau da mara kyau
Sannan kina da iliminki karki yadda wani abu ya dugun xuma maki tunani koya dagula maki lissafi indae ba akan aikin Allah ba ko tsoronsa kinji ko
Inaso dukkan abunda xakiji kiyi imani haka Kaddarar rayuwar kowa take wani mae kyau wani mara kyau
Kinji my princess
Tace toh mom nayi miki alkawarin in sha Allah xanyi kokarin controlling temperature nah mom
Dukkan abunda xanji daga Allah ne kuma xangode masa adukkan halin dana tsinci kaena mom
Murmushi mom tae tashafa kanta tace shiyasa nake alfahari dake princess Ina san ki sosae wlh Allah yay miki alvarka yakuma albar kaci rayuwarki kinji princess dina
Ameen yaravval alameen mom
Mom tace oyahh karasa kwalliyar mutafi
Murmushi tae tace mom ba kwalliya xanyi ba kawae shafa mae ne shima dan ana sanyi ne Allah dabaxan shafaba
Murmushi mom tae tace kice bakya shafa mae koh
Dariya tae mae ban sha'awa tace mom muje yayah yanajin yunwa
OK mae yayah muje
Kunya taji tace mom
Atare suka futo taga kowa yana xaune acika phalon mom takallah tace mom gabana faduwa yake kuma waccen matar sae kallona take wlh bansan meyasaba tunda nashi go phalo daxuma sae kalleni sae tayi murmushi
Mom tace toh kidaena ce mata waccen matar sunan ta mommy ita ma
Ok mom toh Amman meyasa xance mata mom bayan kawar kice mom tace aaaa kenan vaxaki cewa kawata mom ba kenan
No mom am sorry xan fada mana
Mom tace toh mukarasa koh
Kinga mu ake jira
Ok mom step din suka fara takawa itadae tanajin faduwar gabanta nakaruwa


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•β€β€β€β€β€




Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“˜NahπŸ“—
πŸ’•Ummuh fateemah πŸ’•






Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page 2⃣5⃣&2⃣6⃣
πŸ†“ page

Atare suka taka step din suna sauka kasa har suka isa cikin tsakiyar phalom sapnah ta tsugunna ta gaedasu suka amsa atare
Mom tasamu guri taxauna sapnah ma taxauna akasa kusa da mom
Sannan suka gaggaesa da mom
Hajjah fateemah tana kusa da mom duk suna xaune
Yayah kamal ne babba dan haka yavude taro da addu'a aka fara da salatin annavi sannan akae addu'oi aka shafa
Mom ce tae gyara murya kamar yadda yayah kamal yace ita xata fara jawabi
Tace toh
Hannun sapnah tarike dan kanta yana akan cinyar mom dama
Kallon mom tae gavanta yana ta faduwa dan so take taji mexatace
Mom ce ta takalleta tadan samata fuskar jarumta sannan
Tafara jawabi acikin sanyin murya tunda mom take xancen tajishi avaevae dan mom takasa fadar cewa akan sapnah abun uafaru kawae tayi kamar lavarine take vasu
Itako sapnah duk jikinta yayi sanyi dan tanajin kamar da ita ake
Bata san kuwa da Itan akeva
Mom ce tacigava da bada lavarin hartakae karshe inda taji dumin hawayen sapnah akan cinyarta
Dago kanta tae sannan tamika mata hannu alamar ta taso
Sapnah ce tasa hannunta akan na mom sannan ta taso ixuwa jikin mom
Tasa kanta aka chest din mom tana share kwallah
Tacewa mom wacece wannan wadda kika bumu lavarinta mom inasan in ganta dan Allah mom
Wlh tavan tausayi sosae mom
Daga bayanta taji ance sapnah kiyadda da kaddarah me kyau ko mara kyau kinji yata
Waegawa tayi taga me magana saetaga wanda taga suna kame da ita
Yadaura da cewa wannan lavarin da kikaji am badashi ba 'akan kowa yakeba sae ke
Mom dinki tanajin kunyar tafada miki kae tsaye ne sapnah
Dasauri ta tashi takalli mom saetaga tanata kuka itama vatasan lokacinda tafara kukanba
Tace mom abunda yake fada gaskiyane mom wae duk wannan lavarin akae nane da kuma iyayena mom
Mom ce ta gyada mata kae wasu kwallar suna sakkowa daga fuskarta
Sapnah ce tayo luuuu xata fadi mom tariketa
Tace am sorry my princess am really sorry princess
Nasan ban kyautata mikiva dana 6oye miki wannan vavvan sirrin
Jijjigata take cikin tashin hankali dan taji jikinta yadan saki
Sapnah sapnah sapnahhhhhh
Kivude idonki sapnah
My baby girl
My princess kitashi dan Allah
Asukwane sapwan hajjah fateemah sultan yayah kamal sukayo kanta dan kowa acikin tashin hankali yake
Sapwan ne yay sauri dauko ruwa mae dan sanyi ya yayyafa mata
Amman shiru yakara yayyafa mata dayawa sannan taja dogon numfashi
Tanan kae 2m sannan takara vude idonta tana budewa taga kowa akanta sae kwallah wata navin wata akan fuskarta mom ce ta goge mata
Tadan gyara mata xama ajikin ta tace my princess kiyi hakuri kinji bakinmun alkawarin vaxakiyi kukanba
Dan murmushi tae wanda yafi kuka ciwo tagyara xamanta
Mom tace cold down my princess saekace va sarauniya ba
Ae sarki duk inda yake da juriya aka sansa kinji my princess
Ke kuma sarauniya ce
Murmushi takarayi batace komaeva
Saeda tadan huta sannan yaya kamal yace wannan maganar abarta kawae tunda hakan yajanyo matsala
Murmushi sapnah tae tace aa daddy aci gaba kodan sanin yadda tawa kaddarar take
Yace toh
Hajjah fateemah yace tadaura itama tabata lavarin yadda rayu ta wakana har ixuwa ganinta da mom tae
Sannan Dady sultan yafara vada nasa lavarin

FLASH BACK πŸ”™
LOKACIN da muka rasa fateemah har tsawon wata uku kuma ko ina nakae cigiya amman babu lavari
Kuma duk lokacin danaje dan ganin yayah kamal saedae bilkisu tacemin bayanan innaje office dinsa ma dae hakane babu wani ban banci dan agent dinsa sae yace baxan samu ganinsaba
Haka naeta xarya har tsawon sati 3 kullum saenaje
Ranar wata litinin sae naje gidansa da sassafe nadade inajira awaje kafin akamin iso nashiga phalon naxauna
Bilkisu tafitomin da tea tace bayanan amman yanxu xae shigo gidan
Banisa yayba
Nace toh nacigaba da xam
Saetace kasha teadin mana nace mata aa innaje office xansha
Tace ko kadanne mana
Nace toh vari in dan sha
Nadauki tea xansha
Saega wata yar aikinta tashigo kawomin pepper soup
Ita kuma lokacin tashiga kicin
Tace min karkasha shayin nan akwae magani acikinsa
Tafada ahankali yadda nikadae xan iya ji ajiye kofin nae
Nae shiru nasa kaena ajikin kujera nadan jingina ina tunanin meyasa bilkisu xata samun magani a tea menae mata ban gama tunaninva
Saejintanae akan cinyata ina bude ido natureta natashi tsaye
Nace da ita baki da hankali wannan wani irin haukane
Yaya kamal ne yashigo gidan aiko nae xaton xata gudu daki sae kawae naga ta fada jikinsa
Tafara kukan munafurci da karfinta harda shashsheka tana kwallah
Yayah kamal yarude yace menene meyafaru wani abun yay miki
Tace ey yayah ina daki ina bacci yaxo inda nake yana ta6a ni
Ta6aki tace ey wlh
Dasauri yayo kaena yafara kaemin naushi dakar Allah yakwacen
Nasamu nafuta dan ina ganin bae kamata in maeda masa martaniba awannan lokacin saboda yayan matata ne shi
Saeda nae kwana 3 ko aiki bana futa saboda nadade ina tunanin wannan makircin nata
Bayan kamar sati da dafaruwar avun sae nashirya naje office dinsa baesan ni ake nufi inasan ganinsaba
Yace in shigo
Ina shiga yace kaene maci amanar nan
Wanda baesan alkhaeriba
Yaymun cin mutuncin sosae nayi nayi in fahimtar dashi amman sam yaki
Haka na hakura nabar office dinsa nadawo gida
Ina xuwa ban dadeba saejin saukar mota nae acikin gidan namu
Cikin sauri nafuto danni bakowa nasaniva bakuma wani mukae dashi xaexo gurina ba
Abokina daya wanda nasaedawa gidan nan da su mom sukaje
Kuma indae xae xo saeya kirani tukunna yake tahiwa
Cikin sauri nafuto ganin mahaefiyar bilkisu nagani tana futowa daga mota itada wata kawarta hjy asma'u dukkanninsu sunsha Google face
Sae kuma naga bilkisu itama ta faka motarta ta futo itama fuskarta akwae Google face itama tana ta taunar janbaki


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•



Love you all my fansπŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹β€β€β€β€β€πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜‰

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•




Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page 2⃣7⃣&2⃣8⃣
πŸ†“ page

Ina tsaye suka karaso hjy zeenat ce tafaramin kallon kasa da sama sannan tawuce ita hjy Asma'u tavita hakama bilkisu
Suka shiga har cikin phalon suka xauna nidae gaba dayana atsorace nake haka ina nan tsaye ina tunanin in shiga ko kuma in futa inje inkira yayah kamal toh narasa yanke wata shawara xanyi

Saeji nae an saeta keyata da bunduga agigice najuyo inasan ganin waye sae naga hjy zeenat ce
Tace muje abunda tafada kenan tana kallona tacikin glass dinta takara fadin muje mana or I will....
Tunkafin takarasa nace mata muje
Ahaka bata sauke gun dinba muka shiga phalon tace get sit
Naxauna inajin tsoro
Hjy Asma'u ce ta taso tace min kasan abunda mukeso nace mata aa ina girgixa kae dan itama da tata gun din ahannun ta
Tace so muke ka auri Bilkisu kafahim ta inkae mana musu yanxu abu daya yarage mu kasheka dan megadin dakae sabo mun dade da aikashi barxahu
In kuma kaema kana son xuwacan toh bissimillah
Shiru nae ina tunanin yanxu wani hukunci xan yanke
Innae musu yanxu kashe ni xasuyi
Kuma gashi bani da burin daya wuce inje innemo inda fateemah take da abunda yake cikinta dan ina matukar tausayinta Kullum da ita nake kwana da ita nake tashi dan banida Wanda yasan inda take
Kullum cikin tunanin ina take nakeyi inakuma takwana inaxata samu abunda xataci
Ban gama tunanin danakeyiba naji anyi harvi imafurgice najuyo sae naga hjy zeenat ce taharvi sama tace ina maka magana kana tunanin wani abu
Wato nafahimceka sokake ka rasa rayuwarka yanxu kaema
Nace mata aa cikin gaggawa
Wata mahaukaciyar dariya tae tace aaaaaa kace kanasan ranka
Saekuma tahade rae tace to mecece amsarka xaka auretan ko kuwa xaka xabi mutuwane eyeeee

Nace mata aa xan aureta
Dariya tae tace hmmm yaro man kaxa kenan gwaradae dan basaurara maka xanva wlh
Cewa tae rana itayau nakeson ayi bikin nan shikuma kamal xansan yadda xanyi dashi

Kan kujera takoma taxauna tace inasan kafara shiri kanaji na ko kafin satin yaxagayo
Nace toh
Sae tadauki waya takira wani mutum gagara badau tace komae ya kammala
Yanxu kae muke jira nanda kwana uku ina san inji kamal ya sawwakewa bilkisu
Kuma yaxama mallakina dan baxan varshiba shima narage xafi dashi dan ranar daxa'a daurawa Bilkisu aure da Muhammad nikuma ranar xa'adauramin aure da kamal

Dariya sukasa gavaki dayansu sae hjy Asma'u tace yayi yayi manyan mata nikuwa tunda Sulaeman yay kudi bana da damuwar yin aure
Kinsan menakeyi kawas
Hjh zeenat tace aa
Sae hjy Asma'u tace ai ingaya miki yara nakesawa asamomin in xa6i dan bana bakae inna kashe kishirwata kawae
Aaaaaaaa lalle ke abun naki aximun ne wlh to amman nifa auren jari xanyi dan saena tsatse kamal tas ya mallakamin dukiyarsu da daddyn su da mom tavar musu sannan nasamu sawava arae nah
Hhhhh gaskiya kina wuta wlh hjy zeenat kina burgeni fa dan safgarki babu sani babu sabo BS BS kawae kawata
Kinsan nsiyayyawaena samu masu cittah dan bana badawa kyautah wlh
So nakema gagara badau yavan maganin nan da idan nabunne amakavarta shikenan duk wanda nagani naga yayimin shikenan toh vae isa yamin musuba wlh inasan sa wannan maganin so nake muje Wlh
Hjy zeenat tace sae bayan biki kyaxo mutafi kawata
Ok toh Allah yakaemu
Kunji sae kace abun arxiki wae Allah yakaemu
Allah dae yashirya mana

Dariya suka cigaba dayi sannan hjy zeenat tace kavamu kudin daxamuyi siyayya
Sae nace subari yanxu babu kudi agurina amman nanda kwana uku xan vasu
Sukace toh
Sae hjy asma'u tace nawa xae badane dan yar mu ba matar kananan yara vace ba eheeee
Hakanefa hjy asma'u ta amshe
Yawwa nawa ne xaka bada
Nace kufada mana kune masu shiga kasuwa ai ba niva
Kuma vansan kan kayanku na mata ba nikam
Ok toh yanxu kabamu 50 million kajiko
Yace ok babu damuwa
Tace ta account xaka turo min
Bari in baka account number ta
Nace toh bari in dauko takaddah da biro
Tace ok
Tashi nae nashiga daki nadauko ta rubuta sannan tamiko min takaddar
Hannuna yana rawa nakar6a nace toh xan turo miki insha Allah ranar Alhamis
Tace toh inajiranka
Atare suka juya suka futa sunata takun isa
Ina nan a inda suka varni harnaji tashin motarsu
Sannan nasauke ajiyar xuciyah
Cikin sauri na lalubi key din mota ta nafuta ban tsaya ko inava sae office dinmu inayin parking nashiga ciki dasauri
Nae wurin office din abokina yuseep ko nocking banba nashiga
Natarar dashi yana aiki
Yana ganin yanayi yaga babu nutsuwa atare dani
Yace lpy my friend
Kwallah ce kawae taxubomun wadda vansan daxuwanta tava
Yace subhanallah me nake gani yatashi yaxo inda nake yadafa kafadata
Yace please mana kafadamin kadaena kukan nan
Dakar nayi shiru sannan yaban ruwa nasha yace toh kafadamin meyake faruwa yanxu my friend
Nace masa ina cikin matsanancin hali gashi ban gama da wannan ba sae wannan yaxo yah Allah
Yuseep yace menene
Nan nakwashe dukkan yadda mukae dasu nagaya masa
Tashi yay cikin furgici yacemin anya kuwa wadannan mutanen sunada hankali kuwa
Yanxu yaya xamuyi my friend
Nace masa nima avunda naketa tunani kenan
Sae nace kasan mexanyi kawae kasar nan xan bari gobe in koma gida infadawa iyayena yadda mukae dasu sae asan matakin da xa'a dauka dan baxan xauna hakaba
Yuseep yace hakane amman kasan karsu bibiyeka fa
Yace ai basu san inda nake
Kuma basusan kowa nawa va kagako ae baxasu bibiyeniba
Gurin aikin nan kawae suka Sani sae gidana
Kuma ina tunanin xan rubuta takaddar barin aiki
Kuma in siyar da wannan gidan gashi inasansa wlh
Kokae xaka siya my friend dan Allah kasiya wlh banasan siyarwa da bare
Yuseep yace toh kudin yaya xa'ai dasu nace ko naje can yaturomin karya damu
Yace toh xae kira dillalae sae suyi masa kudi nace toh
Haka mukavar xancen akan gobe xan tafi gida kawae


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Inaganin comment dinku inajin dadinsa sosae

Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•β€β€β€β€πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜‰

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•








Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page 2⃣9⃣&3⃣0⃣
πŸ†“ page

Atare mukavar office din sa yatashi yarakani Neman ticket din daxan tafi saudiyyah
Dan gobe sassafe xanvar kasar nan banasan kara kwana nan
Haka mukavar office muka je can office dinsu
Dakar muka samu ticket din tafiya amman sae 12:39pm nadare
Muka koma gidana

Nan yuseep yace toh anemo dillalae tunda akwae wanda nasiyi fili agurinsa yasan kan komae
Nace yavarshi kawae mayi waya
Yace aa kawae dae ayi Hakan dan yafi sauki
Toh anan muka kira dillalan wajen 5:00pm sannan suka xo
Sukayiwa gida kudi sannan akaban takaddu muka sallamesu suka tafi

Washe gari da safe letter daga office din mu ta fito sukace sunvan ixini Amman sunada office acan saedae sumun transfer inkoma nan
Haka nayadda dan inasan dae in var kasar baki daya
Haka naeta shirye shiryena asirri babu wanda yasani dagani sae yuseep

Da daddare nagama shirya komae kawae jira nake 10:00pm tayi in tafi filin jirgi dan atakure nake agarinnnan
Ina xaune nagama waya da yuseep yace xaexo daukata da karfe 10:00pm kamar yadda nayanke barin gidan dan har mae gadi na sallama

Jin horn nae kamar xa'a tashi get din da farko nae banxa daga baya kuma naji anata kwankwasawa da karfin tsiya hankalina yatashi dan nasallami mae gadin gidan namu

Saena fara addu'a kawae dan nasan ita xata kwaceni bayan kamar minti biyar naji ana dukan get din da mota kamar xa'a 6allashi
Hakadae nadaure naki budewa dan ban san wayake wannan nocking dinva

Da'akagadae baxa'abudeba sae aka tafi dan naji shiru
Aikam dasauri nadauki jakar system dina nasabwayata a aljihu nadauki dayar jakar goyon dan acikinta nahada kayana gabaki daya

Dasauri navude falon nafito ban tsaya ko inaba sae bakin get ina xuwa nadan leka naga ko suwaye
Sae naga babu kowa agurin nabude get din cikin sanda nafito narufe get din nakama hanya amman saeda na nannade kaena da rawani sannan nafita
Ban kae karshen layinba naga motoci kusan 5 sun wuce amman basu ganniba dan na shige cikin wasu bishi yoyi na 6uya agurin
Basuyi parking ko inaba sae kofar gidan mu suna sauka wasu kattin maxa suka fara dukan get din
Nikuwa ina ganin haka nadauki wayata nakira yusepp nace yataho
Yace ey ganinan nakusa shigowa layinku
Dasauri nace jirani anan bakin layin karka shigo ganinan xuwa yace toh
Cikin sauri nafuto daga cikin flowers dinnan nae hanyar futa daga layin inata sauri harda gudu
Dakar na isa bakin gurin dan kaena ciwo yakemin sosae wlh
Ina xuwa naganshi yayi parking yana jirana Nakarasa gurin motar nashiga ina shiga yaja motar muka tafi
Nan nake gayawa yuseep komae daya faru
Yace wlh ina xaune a office naji ana ta bubbuga kofar ka ina lekawa naga bilkisu ce itada wasu kawayenta suna kwan kwasa wa nan suka gaji sae kuma suka kwan kwasa nawa office din
Tun kafun in basu ixini suka shigo
Suka xaxxauna akan kujeru
Nan take cemin nasan sultan
Nace mata waye sultan kuma
Tace Muhammad mana
Nace ban san kava
Iyakarta dakae kawae inxamu meeting ko kuma mun hadu in xan shiga office sae mugaesa
Tace ok kanada number dinsa nace mata aa wlh
Saetacemun taji ance xakavar aiki dagaske ne
Nace ban saniba saedae ta tambaya acan office din manya nace mata
Ok Amman kanada lavarin garin dayake
Nace mata a'a banida nifa vansan shiba gaesuwa ke hadamu
Tace ok sannan ta futa
Suna futa nasa met singer na ta bisu Amman tae kamar basu take biba

Data bisu anan takejin abunda suke fada akan cewa
Toh yau xa taje da wasu yan daba sudaukoka
Surikeka awajensu harsae andaura aure dan baxata iya rayuwa babu kae ba kuma saeta tasa an tattare

Please Login or Register in order to submit comment