Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata dukkan wani bayanae akanka dan tasan danginka
Taje can inda sukae mana visa ta tambayesa sukace basu da mae suna Muhammad gaskiya

Kasan yadda akae muka musu xarra shine da mukajeyin komae bada sunanka mukaeba da nick name dinka akae
Yace hakane Amman gaskiya wanna yarinyar itada mahaefiyarta suna ban tsoro wlh mutane babu imani gashi kuma harda wata mata wae hjy Asma'u hmmm Allah dae yashiryesu
Amen haka mukaeta tafiya cikin furgici muna duba lokaci dan 10:30pm lokacin
Muna isa mukae parking atare muka shiga naxauna akae komae aknagaπŸ˜‰sari sae wajen 1100pm sannan aka kirani nashiga naxauna ina xama
Nacewa yuseep yay maxa yavar nan gurin da inaji ajikina akwae matsala
Yace matsala tom Amman yakamata yaga tafiyata tukunnah
Nace masa aa yadae tafi
Yaseep yana shiga mota yabar gurin ko 10m vaeva da tafiya saega wasu motoci sunkae goma dukkansu cike suke da karti majiya karfin gaske
Kuma ahannun kowannanen su akwae manyan gun fuskarnan tasu vavu annuri suka sassakko daga cikin motar
Wanine yabude wata mota
Waxan gani sae nagaπŸ˜‰


Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
itle: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•




Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page3⃣1⃣&3⃣2⃣
πŸ†“ page

Waxan gani sae naga Bilkisu suce da wasu kawayenta biyu
Sunsha glass wlh gaba daya atsorace nake dan nabawa yuseep lavarin yadda abun tafaru
Yace tavvas sune vavu makawa kuma gayadda yaban lavarinnan nace sune suka viyoni gida
Gaba dayana ina atsorace hankalina atashe yake dan naga suna dunfaro jirgin mu kuma wadannan kattin sun fara sassaeta security din gurin da gun duk sunyi under a raze dinsu
Daukar wannan rawanin nae na nade fuskata natashi da sauri nae toilet din cikin jirgin
Ina shiga na rufe dam ina ta maeda numfashi sama sama
Inajin suka shigo sunayarwa mutane hargagi acikin jirgin
Har sukaxo bakin toilet din suka juya
Sae daya acikinsu yace waye anan akwae mutun aciki nae shiru inata addu'a sae dayan yace babu kowa fa
Sae wani daga cikin su yace kuduba dae dan ance wannan ne jirgin daxae tashi 12:00pm daga shi babu wani saeda safe kuma munga komae nasa akan yau xae tafi
Atare sukace hakane aikam inajin haka nashiga rudani dan nasan Allah ne kadae xae tae makeni
Ina nan ina faduwar gaba sae naga wata bakar doguwar rigar mata da nikaf agurin acikin durowar toilet din kawae saena sakata
Inda Allah yatae makeni nasan yadda ake daurawa da ina daurawa fateemah in xamu fita
Toh nasaka saena cire takalmina nasa dan sifas din toilet din natara hannu acikin inayin alwala
Dan sufahimci alwala nake
Wanine yaturo ban dakin natsorata sosae dan da gun ahannun sa yasaeto cikin van dakin
Saeyaganni yace ke mekikeyi anan
Namake murya nae masa magana da laravci nace inayin alwala saeya juya yace ni nasan mekike fada
Ko xo in kasheka van saniba da laravcin yajuya yafuta tare da jan kofar
Yana futa nae ajiyar xuciya in addu'ar Allah yasa sutafi kafin wani lokacin


Sauka sukae yana cewa abokinsa macece aciki dan rani ma bat iya hausaba sae laravci
Dariya yay yace shasha sha kawae wae ita tana neman saurayi
Banda shi yanemeta ta6 anji jiki xo mutafi kawae mukwashi kudin mu
Dan kasan ita duk is kan cinta bata yadda da kowa sae mijin ta

Haka suka futa aka cigaba da kira har kowa ya cika sannan nafuto da bakar rigar ban cireba naxo naxauna da ita ajikina
Mutane suna ta kallona dan da takalmin toilet nafuto ban cireba
Nikam vawannan ne yadamanba fatan kawae jirgin mu yatashi inga munbar Nigeria kawae
Ana fara sanarwa cewa jirgin mu xae tashi naji farin ciki
Nan muka shishshirya
Ina ganin yafara tafiya farin ciki yakamani wlh saeda nae kwalla dan vanasan barin Nigeria saboda matata Amman babu yadda xanyi rashin tapiyar shima datasa matsa
Haka muka tafi inata addu'ar Allah yasaukemu lpy

Lokacin da muka isama ban saniva dan nadanyi vacci gajiya saeda wata tadan ta6ani
To shine Natashi nashiga toilet nawanke fuskata sannan nakara futowa ahaka bancire komae ba
Hak nasauka nasamu mota nahau natafi gida ina cikin tafiya nakira yuseep inji yana lpy
Yace lapiyarsa kalau nan nabashi labarin yadda komae yakasance
Yasha mamaki yace ta6 naga wucewarsu Amman vanyi tunanin ita vace dan motocin iri dayane saenae tunanin kowani babbane yaxo tafiya can shima hmmm Allah yashiyesu
Ameen sae anjima xan kiraka
Ok kagaedamin kowa dan Allah kafin muyi waya dasu
Ok my brother ina godeeyah da kyautatamun da kake
Babu komae asauka lpy
Ameen

Bayan naje gida sunyi mamaki dan sunyi sunyi indawo naki
Danni tunanina kullum xa'axo agayamun an ganta



Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•


Love you all my fans πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’“πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’šπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉ

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•





Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page 3⃣3⃣&3⃣4⃣
πŸ†“ page

Bayan nadan huta nae wanka nadanci abunci toh sae Abbie yataramu aphalo yake tam bayar yanayi nadawo lpy dae
Anan nagaya musu komae daya faru susha mamakin rashin imaninsu
Sannan sukamin fatan kariya daga garesu
Anan ammah take cewa wlh duk wani abu daya sameni saeta dauresu
Suduka saetaga yadda xa'ai
Toh dakardae Abbie yabata hakuri tahakura sannan tadan rage xafi akae

Haka naeta rayuwa koda yaushe ina kallon lavaran kano dana kasashe daban daban dan tunanina kullum xanji ana cigiyarata
Daga karshene nadan sauwakewa kallon nakoma nan inda kuka sameni a dakin harami
Nafara gayawa Allah kukana nadawo nan da xama koda wasa vanasan xaman gida


Sapnah tasha kuka sosae yadda aka raba mata iyayenta dajin dadinta
Amman babu komae wannan itace Kaddarar mu
Haka kowa yayta bada lavarinsa
Har akaji nakowa
Sapnah dakar mom tavata hakuri tace taje taji dumin mahaefinta
Tashi tae tafada jikinsu tarun gumesu tanata kuka sosae da sosae
Sunata lallashinta jitayi xuciyarta tamata sakayau dan farin cikin datakeji baxae misaltuba
Gawani duminsu datakeji yana ratsata nafarin ciki dajin dadi sosae
Toh lokacin sallah yayi dan haka akatattashi aka tafi ayi sallah
Kowa yay inda yake kwana Amman banda sapnah dan ita dakin da akabawa iyayenta anan tashiga
Sukae alwala atare sannan aka sakko kasa gaba daya Abbie yajah sallah

Toh bayan an idar akayi dinner atare sae lokacin hauwa tadawo akayi tare da ita sannan ta tashi ta tafi dakinta itama
Wayar sapwan ce tayi kara yana dubawa yaga wanda sukaje yay musu bucking komae ne
Dauka yay da sallama abakinsa ya amsa anan yake gaya masa an samu jirgi amman sae 10:00pm xae tashi yace babu komae Allah yakaemu yay masa godeeyah sosae sannan sukae sallama Yakashe kiran

Bayan an gama komae anan aka fara xancen karatun sapnah saura 3month tagama tanata bawa mom labarin yadda komae yakasance
Dan sun dauketa da hirane ganin tanata kuka kuma yin kukan xae iya ja mata illa dahakadae tadan warware sosae tadan saki jikinta
Ana hakan sapwan yace bari yashirya kayansa dan tafiya xaeyi
Tashi kowa yay dan sunce bari surakashi
Yace aa suyi xamansu dakanshi xaetafi dan yasa axo adaukeahi
By 9:30pm
Toh sukace
Yace kamata yay kowa yaje yayi baccin gajiya
Tashi sukae sukayi isha'i kamar yadda sukae magriba
Sannan aka tattare avuvuwan daxa'a tattare
Kowa tashi yay yanufi dakinsa sapnah ma dakinta tashiga danta dan watsa ruwa kadan ajikinta jitae kanta yana mata ciwo data tashi juwace tadauketa
Tae luuuuu xata fadi kasa
Da sauri tsiya sapwan yatarota yace lpy kuwa tace kaenane yakemin ciwo yace ok yi hakuri kinji my dear muje kiwatsa ruwa kisha magani
Dan nagama vakici abunci dayawava muje inkinyi saena hada miki tea kisha ko
Toh tace sannan yarakata dakin dan daga ita sae hauwa aphalon kowa yatafi yakwanta
Mom dintace kuwa taketa addu'ar Allah yasa taxo takwana adakinsu

Tae maka mata yay tashiga dakin sanna yaxauna
Ita kuma tashiga toilet tayi wanka ta canja kayan vacci tasa hijav tafuto
Har lokacin yana xaune agurin data barshi tace yaya yavaka tafiba karka makara fa kaga by 10:00pm xaku tashi
Ey aman ai ko 9:00pm bataeba kixo kisha tea da magani yaxudae
Tace toh yaya takaraso takarvi maganin tasha sannan tafara shan tea din
Shiko sapwan babu aikin dayakeyi sae kallonta haryafarajin alamar ajikinta cewa ana kallonta
Himma takara tashanye tea din dan tadan juyane bata kallonsa sosae shikam yana kallon ta rasss
Tana gama sha ta tashi tace yayah muje ko dan yanxu tana ganin kimarsa wannan yasamo asaline ta jajircewar dataji mom tayi wajen nemo iyayenta da kuma damuwar datae akan tagansu
Kawae dan farin cikina
Kwalla ce fara sakko mata sosae daga idonta
Sapwan ne yasa hannunsa yafara goge mata sannan yadan riko hannunta yakalli kwayar idonta
Yace my wife in sha Allah kidaenamin asarar hawayenki please dan baxan iya jure ganin kina kwallan ba akan wannan kyakykyawar fuskar taki
Xaro ido tae dan jin yace my wife tafara kokarin tureshi
Yace menene
Tace yayah kasakeni
Yace to menae miki muna maganar arxiki
Kallonsa tae tace kasakeni kaji ko Allah yakiyaye in xama matarka
Ko maxa sunkare baxan aurekava
Dan dana aureka gwara in xauna ahaka agaban mommy nah fa iyayena
What sapnah meyasa xakice haka sapnah kinsan irin san danake miki kuwa wlh kece rayuwata wlh ina sanki sosae
Saboda rashin iyayenmu ne yasa van furta makiva dan ganin xaki shiga wani hali wlh Allah ina sanki sapnah kece farin cikina wlh
Fun cike hannun ta tae tace karka kara koda xuwa inda nake da wadannan banxayen Kala man naka marasa amfani
Angaya maka banda galiho ne kovansan inane yakemin ciwo ba dukkan abunda ka aikata akaena vaka ganiba
Sae yanxu kasan inada galiho sapwan sae yanxu kasan naxama mutum
Sapwan kenan ai dana aureka gwara na auri y.........
Aitunkafun takarasa yajanyota yahadaπŸ˜‰πŸ˜‰πŸ˜‰


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Saemun hadu alittafina mae suna
πŸ‘‘ASANADIN πŸ‘‘ SARAUTAHπŸ‘‘
KOH
DAN HAKINπŸ“ DAKA RAENA😏

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•





Part two 2⃣
πŸ†“ page


Page 3⃣5⃣&3⃣6⃣
πŸ†“ page

Janyota yay yahada bakinsu guri daya dan hakanne xaesa tayin shiru duk da yasan yin hakan kuskurene
Amman bashi da xabin dayafi wannan kuma inba hakayay ba xuciyarsa xata iya vugawa
Kokarin kwacewa take Amman ko motsawa batayi danya riketa kam ajikinsa ko motsi bata da damar yi
Dan ba rukon wasa yayi mataba yanuna mata halin yan maxanne
Sunkae 5m ahaka kana yadan sassauta rikon dayay mata yacire vakinsa yakalleta
Sae yace kiyi hkr amman baxan iya jin wannan kalmarba daga bakinki wlh xata iya fasan xuciyah
Tun kudeshi tae daga jikinta ta nuna masa hanya
Tace use the door
Da karfi sosae
Futa yay jikinsa asalu6e dan yasan vaxata fahimci komaeva
Itako kwanciya tae akan gado tasaka sabon kuka
Tace dama saboda kana sona shine kacanja min daga yadda kake kadawo mutumin kirki
Naxatama kashiryune ashe akwae abunda kagani
Kuka takara fashewa dashi dan vatasan mexataeba inva kukan ba
Tadade tana kukan kafin ta tashi tashiga toilet takara watsa ruwa ta futo tasaka doguwar riga medan nauyi dan taji tanajin sanyi gashi kuma
Ansha ruwan sama garin yayi sanyi sosae
Futowa tae tashiga dakin mom
Ta tarar da mom tana xaune xata kwanta addu'ar kwanciyama takeyi
Taxauna akusa da ita tama rasa mexata cewa mom dan tayi mata kokarin da ko iyayenta iya abunda xasuyi mata kenan
Kuka tasa tarungume mom tace mom
Allah yasaka maki da mafificin alkaeri
Allah yabaki dukkan abunda kike nema duniya da lahira
Allah yasanya ki farin ciki aduniya da lahira
Allah yakareki daga dukkan sharri mom
Ina sanki mom
baxan dena sankiva mom
Dan kedin kece Kaddarah ta mekyau mom
ina alfahari dake arayuwata mom

Mom ce ta dagota tasa hannu tarufe mata vaki tace kidaena fadin wannan Kala man
Kin ta6a ganin da yagodewa mahaefiyarsa akan dukkan abunda tae masa
Bayan wajibine akanta
Karki karayin kuka kinji princess dina
Fatana kirike iyayenki hannu bibbiyu kiyi musu biyayya kikuma sasu farin ciki suda danginsu
kuma burina na karshe shine kidage da karatu dan futoda kyaky kyawan result kinji my princess
Rungume ta takarayi kam ajikinta tana kara yin wani kukan mae ta6a xuciyahr mae sauraronta
Dakar mom ta lallasheta sanan tayi shiru tanata ajiyar xuciya dan tasha kuka da yawa yau
Saeda mom taga tadan nutsu sannan ta rakata har dakin hajjah fateemah
Sannan tayi musu saeda safe tafuto tana share hawayenta dan tana san sapnah kuma tavvas sapnah tayi juriya sosae da sosae
Tana shiga takarasa cikin dakin suka hada ido da mahaefiyarta kowa kallon kowa yake sun kasa dena kallon junansu
Bude hannayenta tae aikam sapnah dasauri takarasa tashiga tsakanin hannayen nata tasa kanta akan chest dinta takara saka wani kukan
Itama hajjah fateemah kukan tasaka tadade tanayin kukan
Kafin tayi tamaxa tafara lallashinta tace mata kiyi hakuri my beautiful baby girl kinji kidaena kuka haka Allah yakaddara kinga tamu ai tayi kyau koh
Keda kika fada hannun nagari suka rikeki tamkar yarda suka haefa acikin su basa nuna miki banban ci akan komae toh mexesaki damuwa ko kuma kuka princess din mom

Murmushi tae tace ammie nah
Wani sanyi hajjah fateemah taji tace na'am queen nas'matullah
Ina sanki dayawa wlh
Sanki daga cikin xuciyah ta yake sapnah Allah ne kadae yasan irin sanda nakewa wannan cikin
Sae kuma kaddarah tagifta masa nasan bawae sunyi nasara bane akaena aa Allah yariga yarubuta wannan daga cikin kaddarah ta alittafin da ba'agogewa kuma hakan shine yafi alkhaeri
Dan dukkan abunda kae imani da Allah ne yakawowa baxaka ta6eba
Dan Allah yace muyi imani da kaddarah mae kyau ko mara kyau
Wannan shine ka cika mae cikakken imani
Sapnah wannan daga Allah ne karkiyi tunanin wanine yadaura mana kisa hakan yafarune ta dalilin su
Amman Allah ne yakadarta hakan kiji princess dina
Murmushi tae sannan tace ammie nah hakane Allah yasa mugama da duniya lpy Allah yasa kuma mu cika da imani

Amen thumma amen princess yanxuto kije ki kwanta ko
Tace aa
Ammie na tare dake xan kwana yau
Farin ciki taji ya lullu6eta dataji tafadi haka tace toh muyi alwala mukwanta ko
Toh tace sannan suka shiga toilet kowa yay alwala sukayi addu'a sannan suka kwanta

Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’™πŸ’™πŸ’™πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜




Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemah πŸ’•




Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page3⃣7⃣&3⃣8⃣
πŸ†“ page

Suna kwanciya vasu dadeba sukae vacci
Shiko sapwan koda yafuto daga dakin sapnah saeda yakoma daki yadauki jakarsa sannan yafuto yaje yay wa mom sallama kana
Yafuta yana futa yadauki wayarsa yaga Miss call din abokinsa har guda 3 dasauri yabi kiran yadauka
Yace kana inane sapwan inata kiranka shiru naxo daukarka
Yace kayi hakuri vansan ka kiraba kana ina yanxu
Yace ganinan ina bakin kofar gidan ku wanda kamin kwatance
Ok kit ya yanke kiran
Yana daga kansa yahangoshi da dan sauri yakarasa
Yavude kofar yashiga yaxauna
Sannan yace am sorry my friend wlh bana kusa da wayar ne
Ok bari muyi sauri da saura 30m kutashi
Ok
Dayake babu nisa tsakaninsu da airport cikin 5m suka isa
Yanayin parking suka karasa cikin gurin da wanda ake kira suka ko xama vaeva aka kirashi
Karasawa yay yashiga yana dagawa abokinsa hannu
Yaxauna yafara addu'ar matafiya
Bae dade da hawava aka fara sanarwar jirgi xae tashi

Suna tafiya yayi ta tunanin yadda sapnah tae masa yana tunanin rashinta tamkar rasa rayuwar sane
Amman vaesan yadda xaeyiba
Addu'a ce kawae xata kwacesa daga wannan masifar san da yakewa sapnah
Dan inva hakaba tavvas akwae tashin hankali agaba
Yanata wannan tunanin har wani guntun vacci yadaukesa wanda baema san dashiba

Sae wajen 1:00pm suka sauka suna sauka yakira Ahmad a waya
Yana dauka yace Ahmad mun sauka lpy kana gidane
Ahmad yace aa inanan a airport inajiranka ae
Ok kana wajen ina ina ta wajen security dan gefensu kadan
Ok toh ganinan xuwa
Sapwan ne yakarasa gurin dan yaganoshi
Yana isa Ahmad yarungume shi yana your welcome my boss
Ya hanya yasu mom
Suna lpy
Yanxu ya'ake cikine my bro
Hmm mujedae mudauko kayanka dan lavarin dayawa
Ok sapwan yace
Suka tafi atare suka dauko kayansa suka saka amota sannan suka shiga
Ahmad ne yake driving
Sapwan yace kafadamin mana kasani duk nadamu wlh
Muje gida ba wani abun damuwa bane my boss
Ok
Ahaka suka karasa gidan sapwan wanda yagina
Suna shiga yay parking suka dauki abunda xasu dauka
Suka shiga cikin gidan
Saeda sapwan yay wanka sukaci avinci sannan yakara cewa Ahmad kafadamin mana yanxu tunda dae mungama abunda xamuyi


Ahmad yace lokacin dakadaukoni daga makaranta
Kavan lavarin dukkan avunda yafaru
Nayi mamaki sosae
Amman dana gani da idona saena daena mamaki
Kwata kwata
Ranar juma'anabi daddy gidan abokinsa sani naga abunda yatadamun hankali dan naga yanda yadauki rayuwarsa tsaf
Yabawa sapwan lavarin komae da kuma video din wani abu daga cikinsa
Sannan yace natavvvata daddy tsafi yakeyi sapwan
Sannan vavvan tashin hankalin shine nayi nayi in gano a ina dady yake kae wadannan mutanen nakasa

Avu nabiyu wanda yasa nace lalle lalle kaxo shineπŸ˜‰πŸ˜‰


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸŒΉπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’œπŸ’™πŸ’™πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ’›πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•



Part two 2⃣
πŸ†“ page

Page3⃣9⃣&4⃣0⃣
πŸ†“ page


Shine jiya kunyi wasu baki da sukaxo su viyu matane Amman dukkansu
Saenavi bayansu dansaukar yamma sukae sunce sun samu address din gidanne agurin kakarsu kamal
Duk da nasansa dan xaman damukayi dashi mutumin kirkine
Anan bakin get muka rabu dasu suka shiga gidan
Da daddy yadawo sukae masa bayanin komae
Suka ce barrister xuhurah suke nema yace batanan Amman takusa da wowa saura sati viyu
Sukace masa inva damuwa xasu kwana acikin gidan kafin tadawo yace toh
Anan yabasu masauki da komae dakomae navukatar rayuwa
Da daddare suna hirarsu irin yadda xasuyiwa mom da hajjah fateemah su saka musu maganin da gagara badau yabasu indae suka ji aknahinsa toh ranar baxasu kwana duniya ba
Saekuma kamal shima axuba masa na abincinsa inyaci baxae kara bujirewa umarninauba
Xae kuma auri hjy zeenat
Sunata dariyar mugunta sannan tace su baba tsohuwar kakarsu kamal yanxu anmargaya kam
Shekewa suka karayi da wata mahaukaciyar dariya

Aikam daddy yanajinsu yafuto yace kunkyauta mun sosae idan kuka kashesu dannima fatana kenan inga bayan berrister xuhurah
Amman hajjah fateemah kubarta ina santa wlh sosae
Dah sun dan tsorata amman dasu kaga dagaske yake sae suka dan maxe
Xama daddy yayi yace yanxu meya kawoku gidannan
Hjy zeenat ce tafara cewa munxo nan ne danmu kashe hjy xuhurah da fateemah
Sannan kuma kamal ya aureni Muhammad kuma ya auri bilkisu
Wannan ne burina ehee
Ina fatan kafahimta
Daddy yace dukkan abunda kika fada na aminta dashi
Amman banda daya banasan ki kashe fateemah domin ina santa
Vatun kashe hjy xuhurah kuma kivarshi ahannuna
Kin fahimta
Amman dan

Please Login or Register in order to submit comment