Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duba wayarta yaxauna kusa da ita yace mom sannu da aiki
Murmushi tae tace yawwa my son ya makarantar yace alhmdllh wlh mom
Anan yake gaya mata yadda sukae da kasar US akan sunason yayi musu aiki yadauko letter din yavata tagani
Toh ajiyar xuciyah tae kana tace toh yanxu nidae avunda xance maka shine gaskiya anan kasarma muna bukatar ka da kasarmu tana fuskantar matsalar tsaro kuma kaema nasan in sha Allah xaka bada gudun mawa sosae
Amman in kana so kayi musu aiki toh Allah yasa hakan ne mafi alkhaeri my son
Murmushi yay sannan yace gaskiya mom abunda nagani kenan yasa naki amin cewa amman tunda kince haka nima xan tura musu da letter kamar yadda suka turomin ingaya musu suyi hakuri ko haka ba
Murmushi mom tae tarungume shi tace Allah yay maka alvarka dan mom
Amen thumma Ameen sukaji an fada mom tana dagowa taga daddy ne da yayah kamal sun dawo daga masallaci
Karasowa sukae suka xauna nan sapwan yatashi dasauri yarungume dad yace dad kaene kuwa
yace nine my son kaga duk nacanja maka ko nayi baki narame ga ciwuka duk sun cikamin jiki koh
Kwallah ce ta cika masa ido yashanye yace dad ya akae haka wannan ciwukan a ina kajisu
Nan da yatakar kare yalapta masa irin karyar daya fadawa su mom sapwan ransa ya6aci yacewa dan xaka iya gane gurin da aka kaeka
Dasauri dad yace aa baxan iyaba vansan ma ta ina xan iya kwatanta maka ba kawae kavarsu kawae da Allah my son
Muyi fatan Allah yakiyaye gava
Sapwan vaesoba yacewa dad yanxu vaxaka iya gane ko da hanyar ce ba sae nasa jami'ai sumin binciken sirri agurin harsu gani inane
Dad yace nace kavar wannan xancen dan Allah tunda yarigada yawuce haka Allah yaso Allah yakiyaye gaba kawae
Dakar sapwan yahakura
Anan aka tashi akaje kan dining table akaci avinci aka koshi sannan kuma aka fara tattaunawa akan xuwah saudiyyah daxa'ai gobe
Mom tace fara jawabi harta gama sannan tace kuma harda dad xamu tafi
Anan dad yace aa shi baxae samu xuwaba saedae sapwan yaje amadadinsa dan saboda akwae abubuwan dayakeso yay handling kafin sudawo
Ok mom tace amman badan tasoba tace toh Allah yakaemu goben lapiya
Ameen aka amsa dashi
Sapwan ne yace mom bari inje gidansu Ahmad tace to kasan kuwa ansha bikinsa 1 year gashi har munci 2 weeks aciki
Xaro ido yay yace ansafa kikace tace ey wlh kasan makarantar kuce ba'abarinku da waya kuma ba'a bari akawo muku visiting shiyasa wani abun baxakaji ba wlh tunda babu damar daxa'a fada
Toh yace sannan yadaura dacewa vari inje mom
Mom tace toh Allah kiyaye karkayi dare kaji koh
Yace toh mom har yanxudae ina dan yaro agurin mommy nah wlh
Murmushi tae takauda kae

Koda yafuta yatsaya sun gaesa dasu baba mae gadi sannan yafuta solider xasu biyoshi yace aa suxauna shikadae xashi ba tare da kowa ba

Shikadae yashiga motarsa yajah yay tafiyarsa bae xame ko inava sae vakin get din gidansu Ahmad yay horn aka vude masa yashiga

Yay perking agurin perking space sannan yafuto yashiga cikin gidan

Abakin phalon yatsaya yana nocking akace waye yace nine mom

Barrister khadeejah ce tabude tace aaaaaaaa kace inada bako acikin gidan nan namu ta6 yaushe rabona da akae
Nayi fushima nikam

Kuma ka tsaya kana nocking mae makon kavude kashigo kawae
Murmushi yay yace mom yanadan sosa keya yashigo cikin phalon yaxauna akan kujera
Mom tace vari inxo
Kiching tashiga tadauko masa ruwa, lemo da snacks ta kawo masa
Tace vari inkira maka Ahmad yana nan yana hada wasu takardu kasan yanxu aiki yake anan garin
Ok da mom sunkaeshi wani gurinne
Ey wlh can ibadon suka kaeshi amman yanxudae da dad din yatsa d@kar yanema masa transfer wlh
Toh shine fa yake har hada abubuwan daxae fara amfani dasu anan
Ok toh Allah yay mana jagoranci
Ameen bari inkirashi
Tashi tae tayi part dinsa tana shiga sukae kicimus
Tace yawwa albishirinka my son
Goro mom fari kall
Berrister khadeejah tae murmushi tace toh ga sapwan can yaxo yana phalo yana jiranka
Hmmm murmushi yay yace mom ba sapwan bane
Tace xan maka karyane
Yace no mom
Tace toh muje
Tare suka futa yana futowa yaga sapwan axaune yana dan kur6ar lemo
Cikin dan Saurin sa yakaraso gurin
Yace my boss's you didn't contact me way
See your mouth like contact
Dan duka Ahmad yakae masa yace bro yaushe agari
sapwan yace jiya wlh nace bari in maka surprise kaganni kawae
Hmm lalle nayi mamaki fa dan banta6a tunanin kae bane dan da mom tafadamin ban yaddaba dafarko
Hmmm waekae tunaninka vaxan xo ba hmmm anan ai nafika fada wlh mom ce take hanani futa yanxu ma saeda tacemin karnae dare
Dariya Ahmad yayi yace haka mom take fadamin ni narasa yaushe xamu girma agurinsu ne wlh
Murmushi sapwan yay yace Allah dae yakara musu lapiya
Amen suka fada baki daya
Ahmad yace kasan mutuminka fa dagaske yake dan harya tambayi daddy yace babu matsala yabari saura 8 month's tadawo saeka fara xuwa harku hada ka......
Tun kafin yakarasa sapwan yatashi tsaye yace what bangane me kake nufiba mae maeta min inji wacece kuma daga ina take hmmm kana wasa ne wlh

Kaddarah😭 koh san xuciyaπŸ’–
πŸ“—NahuπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•


Love you all my fans so much πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•β€β€β€πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share


Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•





Part two 2⃣ πŸ†“
Page 1⃣1⃣&1⃣2⃣
πŸ†“ page

Yace lalle kariga kavar gini tunran xane sulaeman saboda danka yayi nisa ason sapnah kuma yakasance mae dagewa da addu'a haka sapnah
Datun farko kayi magana da ansan abunda xa'ai
Dasauri Dady yatashi yace kurungu mekake cewane kasan idan hakan takasance fa vaxan samu inyi nasarar kawo jinin tava
Amman idan ta auri yaseer tabbas nasan xankawo jininta saboda shi tafiye tafiye yake shikuwa idan yadauke ta nasan kasar xae vari da ita
Kuma jininta fansar jinin sapwan ne idan ban bada jinin tava sapwan ne xae salwanta kuma shikadae gareni
Tsugunnawa yay agaban kurungu yace katae makamin dan Allah shugaba nah katae makawa rayuwata
Tashi kurungu yay yace sulaeman karasa damarka dan rava danka da sapnah tamkar datse rayuwar sane dan dae dae yake da kasheshi
Dad ne yace nidae inda dama kawae ayi dan arabasu
Kurungu sarkin kawuna katae maka min dan Allah kaji
Naji katashi xan nemeka
Tashi dad yay yana godeeyah mae yawa yafuta daga matsafarsu yakoma office


* * *

Shiko sapwan lokacin da suka shiga mota basu tsaya ko inava sae gidansu
Soldiers ne kota ko ina ana tsay tsaye ana jiran yafuto
Ahmad ne yaxagayo yabude motar yakama hannunsa yasauka daga cikin motar
Soldiers sae sara masa suke nuni yay musu da hannu alamar Subar gurin
Dukkansu suka juya dansun gansa duk idanunsa sunyi jah sosae suna mamakin meyasa shi acikin wannan Yanayin
Babbansune yakarasa kusa dasu yayi masa magana dayarensu wanda iyasukadae sukeji yace lpy sir
Ahmad ne yabashi amsa da yaren yace lpy qlu yake ciwon kaene kawae karya damu
Yayi mamakin ashe shima soldier ne kamar shi
Ok sir yace masa
Bae tsaya ma sauraron saba suka tafi dakar yashiga saboda ciwon kan dayake damunsa Ahmad yake tae maka masa suke tafiya
Suna shiga phalo yaga mom axaune tana tana daddanna laptop dinta
Hannah fateemah kuma tana daki tana vacci
Sallamar Ahmad ce tasa mom dagowa tace aaaaa kaen.....
Katse xancen tae dan ganin sapwan yana rike kansa Ahmad yana rike dashi
Dasauri mom takaraso tace lpy Ahmad meya samesa lpy kuwa
Sapwan ne yafada jikin mom yasa kuka sosae kamar karamin yaro yace mom help me please mom
menene son Ahmad kayimin bayani mana meyake faruwa ne dan Allah
Ahmad ne yace
Mom wlh wata babbar matsalace take faruwa akan sapwan dad yakasa fahimtar mu kwata kwata
Tun daga farko har karshe Ahmad yafada mata abunda ke faruwa
Mom ce ta daga fuskar sapwan tace my son kadaena kuka indae sapnah tana sonka nayi maka alkawari cewa nida kaena xannema maka aurenta kaji koh
Karka damu abu dayane xaesa inki aminta da aurenku shine ace sapnah batasanka amman indae tana sanka toh karka damu my son ka kyaleshi nidashi xae dawo yasameni
Dakar ta lalla6a sapwan wanda yasha kuka harya gaji dan idanunsa sunyi luhu luhu
Ahmad tasa yarakashi daki yay wanka yaci wani abu sannan yasha magani yakwanta
Hannah fateemah wadda akan kunnenta da idonta akae komae tasha mamakin sosae dajin mom tace wae sae sapnah tayadda kobata yaddaba tayi alkawari saetasa ta'auri sapwan
Tana jinjinawa kokarin mom da kuma sanin darajar dan adam datayi komawa daki tae tana murmushi dakuma godeewa Allah daya hada yarta da uwa tagari
Mom kuwa wayar dad tafara kira taeta ringing vae daga va
Dan vaemasan tana kirava tunani kawae yake tayadda xae 6ullowa wannan al amari
Jiyake dama va'aga iyayen sapnah va dashi dakansa xaesa adaura aurenta da yaseer yahurmta da wannan tashin hankalin dayake ciki
Yatashi kenan xae futa sae yaji wayarsa tana ringing alokacin hankalinsa yadawo jikinsa yaxo yadauki wayar yaga wayake kiran
Dubawar daxae yaga mom ce dauka yay rae a6ace yace ya akae ne
Tace alhaji baka kyautamin ba wlh meyasa xakae hukunci akan abunda baka da iko akae kaene mahaefin sapnah daxakace kabada ita eyeee
Ko ba'aga iyayenta ba toh kana da ikon yimata auren dolene haba alhaji kasan kuma halin dakasa danka kuwa wannan shine soyayyar da kake nuna masan iyeee
Hjy xuhurah ya isheki haka karkiga ina sanki dayawa hakan yabaki ikon yimun abunda kikeso kofadar abunda kikeso
Kina tunanin sanda nake miki xae hanani yin abunda naga dama ne toh
Bari kiji ingaya miki akan farin cikina babu abunda baxan iya ba
to kisani kiji ki kara ji dolene wajibine yaseer ya auri sapnah
Sapwan baxae aureta ba yaje yanemo kowa ma yakeso xan aura masa amman vaxae auri wannan yar mahaukaciyar ba wlh kima kara jaddada masa
Kit ya yanke kiran yakashe wayarma gaba daya
Daddy tashi yay yafara xagaye gurin yana tunanin mafuta

Itako mom Allah sarki tashi tae tashiga dakin sapwan anan ta tarar yafuto wanka yana xaune yana dan kur6ar coffee da Ahmad yahada masa
Sallama tae ya amsa yace mom
Murmushi tayi tace my dear yajikin naka kaji dama dama ko
Mom naji dama dama amman ina mamakin yadda dad yacanja gaba daya wlh vansan meyasa yayimin haka ba
Wlh mom rashin sapnah dae dae yake da mutuwata wlh

Lallashimshi mom tae tace yayi hkr karya damu yayi ta addu'a Allah yatabbatar da alkhaerin dake cikinsa wannan hadin auren da kakeso takauda dukkan sharrin dake ciki kaji dear
Dakayi sallah kaeta rokon Allah
Kasanshi maji rokon bawansa ne kaji havivty
Toh mom in sha Allah xanyi
Shafa kansa tae tace Allah yay maka albarka
Ahmad ko xakaje gida kar berrister tanemeka yace mom karki damu nagaya mata
Tace ok toh
Tayi masa godeeyah tasa masa albarka sanan tafuta
Tana tafiya tana tunanin yadda xata 6ullowa dad akan wannan sabon halin nasa daya tsira

Wajen hajjah fateemah taje anan sukae sallar magriba da isha'i sanan suka futo sukae dinner tare dasu sapwan da Ahmad
Saeda suka gama sannan Ahmad yayiwa mom sallama yafuta shida sapwan
Sapwan ne yake ce masa gobe xamuje saudiyyah Kuma sae nanda 3week xamu dawo
Amman vananba xamu wuce US inda sapnah take karatu itama kasan yanxu an gama exam xasu shiga final year ne itama kuma 4 month ne xasuyi sae kuma clearing daxasuyi na results sannan sudawo
Ok to my boss kadage da addu'a nima xan taya ka kaji ka kuma yi ko kari kafin kadawo kasha kan sapnah kaji
In sha Allah xanyi kamar yadda kace Allah dae yasa sapnah bata fada cikin son Wannan wawan ba
Ameen Ahmad yace sanan yashiga motar sapwan shida wani soldier suka tafi inya kaeshi saeya dawo da motar


Koda sapwan yakoma phalo duk babu kowa acikin dakinsa shima yawuce
Yaje yakwanta yanata tunanin sapnah yakira wayarta bata daukaba har sau uku
Daga baya yakira mae tsaron daya saka mata yake tambayarsa akwae wanda yake xuwa gurin sapnah yace eyyy
Akwae amman yadakatar dashi saboda yace masa shi securityn makaranta ne kuma inya kara ganinsa saeyasa makaranta tadauresa akan ta
Ok yace nagode sannan yakashe wayar yana kashewa
Yakara kiranta saeda takusa yankewa sannan tadauka
Cewa yay hello my sweet 6ter ykk
Am fine brother tanajika duk so silent ne
Babu komae ciwon kaene yake damuna wlh
Ayyah sorry brother kasha magani
ey nasha sweet 6ter
Ya makarantar taku anadae maeda hankali ko
Ey brother
Ina xuwa brother
Ana kirana
Saeda yaji wani dummmm
Yace wake kiranki
Tace yaseer ne
Yaseer kuma mae yahadaki dashi sapnah
Am yaya cewa yay yana sona
Sapnah dama soyayya kikeyi amakarantar keda kikace baxaki soyayyava saekinyi graduation sapnah
Vanganeva yaya menene kuma dan muna waya dashi naga Wannan vaxae shafi karatuna ba
Injiwa yace miki sapnah baki da hankali dama vansaniba
Vandashi mana daga waya sae maganar rashin hankali Ashe wayar danake dakaema rashin hankali ce

Cold down my sweet 6ter kinga yanzu idan aka cewa mom kina soyayya aibaxataji dadiba
Kuma xatae tunanin hakan xae lalata karatunki kinji Wannan ne nufina sweet 6ter
Ok nagane xan dena saeda safe kit takashe wayar ta fara tunanin ita xae shiga rayuwarta kuma tanajin wani abu mae kama da san yaseer aranta dan ya iya Kala man soyayya da kulawa sosae danjinta take kamar va itaba in tana tare da yaseer

Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“˜NahπŸ“—
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜

Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•




Part two 2⃣ πŸ†“

Page 1⃣3⃣&1⃣4⃣
πŸ†“ page
Kasa jurewa tae takunna wayar tana kunnawa yakirata

Tadanyi ringing biyu sannan tadauka
Sweet cucumber yakika kashemin wayar taki kuma dawa kike waya sweetie na nakira naji kina waya
Am dear ina magana da yaya sapwan ne
Sapwan kuma
Ey lapiyadae ko
Ey sweet baby na
Lpy dae ko
Lpy alhmdllh wlh dear
Toh kivan lavari mana my sweet baby
Hmmm dear lavari yana guriku manya ai
koh sweet baby nah
Ey mana dear
Kinsan me tace aa

Wlh in inawaya dake jinake kamar ina cikin wata duniya tadaban wlh baby na
Inajin dadin muryar nan taki inna sameki nagama farin ciki duniya wlh baby kota ko ina kinyi wlh
Hmmm
Kiyi magana mana baby nah


Sapwan ne yakara kira yaji busy saeda yay 3 miss call amman duk tana busy

Haka yahakura yakwanta amman xuciyarsa na masa Suya yakasa vacci kwata kwata sae juyi yakeyi
Nadama yake da danasanin abubuwan da yay wa sapnah dan yasan komae shiya siya da hannunsa



Koda daddare da dad yadawo mom taje dakinsa tae masa sannu da xuwa amman ko kallon ta vaeva
Takae masa komae kamar yadda tasaba yay wanka yafuto duk tana xaune sannan yaci avinci yashirya xae kwanta

Tace alhaji magana naxo muyi fa naga kana shirin kwanciya
Ko juyowa vaeva yace inajinki indae akan Wannan yar mahaukaciyar ne karki kara yimun magana

Mom tace ey akan tane
Amman abunda nakeso insani shine menene dalilinka nacewa sapwan vaxae aure tava harkaewa wani alkawarin xaka bashi ita bayan kasan cewa bakae kake da iko akanta ba


Wani mugun kallo yayi mata yace toh kiji ki kara ji idan kika karamin xancen Wannan yar mahaukaciyar kuma kika kara dangantata da dana toh wlh Wannan iskar ma saekin daena shakarta nagaya miki


Tashiiii kifitarmin adaki ko bakiji bane Kuma kigaya wa wannan mahaukaciyar itada yayan ta daga gobe banasan in kara ganinsu acikin gidan nan
Nagaya miki futaaaaa nace


Mom duk ta tsorata da kalamansa jiki babu kwari ta futo daga dakin tarasa meyake nufi da iskar datake shakama saeta daena shakarta

Waeko anya wanann Sulaeman din data sanine kam
In shine Kuma to meya samesane yake misbehaving haka

Dawannan tunanin tashiga dakin sapwan taga ya kwanta ma addu'a tae masa sannan takoma dakinta dan tun daxu sukae saeda safe da hajjah fateemah

Haka ta kwanta tana ta tunanin yadda xatae dawannan matsalar dayaxo mata tashi tae tayi alwala tae sallar nafilfili sannan tadauki kur'ani ta karanta tae addu'oin daxata
Saetaji xuciyarta tamata sanyi tae wasae sae ta tashi tae addu'a tashafe jikinta sannan takwanta


Koda gari ya waye tun wuri kowa ya gama shirinsa suna kammala break fast suka futo dan tafiya
Motocine guda 17 aka jerasu sannan suka shiga mota aka kama hanyar filin jirgi
Koda suka isa babu 6ata lokaci aka kirasu suka shiga abunsu

* * *
Dad kuwa koda yatashi baebi takan kowa ba kawae kama hanyarsa yay yafuta be tsaya ko inava sae fadar kurungu sarkin kawuna
Dan amsa jiransa dayay masa da daddare dan yagani amadubin tsafinsa


Yana isa yashiga dakin kurungu yana mika gaesuwa irin ta ta6a66u
Koda yagama sambatunsa sannan kurungu sarkin kawuna yace masa inkanaso ahada auren sapnah da yaseer sanann kuma acire soyayyar da sapwan yakewa sapnah toh lalle saeka kawo min jinin matarka da kuma ita kanta sanann ka kawomin jinin bakin kare
Kanaji na koh


Toh Dady yace sanan yacewa kurungu yaushe xankawota
Yace nanda 2month kanaji nakoh

Inajinka mae girma kurungu kuma xanyi dukkan yadda kace in sha Allah
Dahaka suka tabu dad yadawo gida ya lalla6a mom yace su shira saeyaga batanan


Sae lokacin yatuna yaune xasu saudiyyah murmushin mugunta yay yace taki ta kare xuhurah sae naga kuma waye xae hanani aurawa yaseer sapnah hhhhh hhhh hhh


* ** *

Koda su mom suka isa saudiyyah sun samu gidan batare dasunsha wahala va sosae amman baban sapnah bayanan dan yamaeda harami gurin xamansa danyin addu'a Allah yakare masa ahalinsa

An nema musu ixinin sannan aka bude musu get suka shiga ankarramasu sosae dan tun kafin asan daga ina suke masu aikin gidan suke basu kulawa
Wanda mom kanta tayi mamakin irin dukiyar datake cikin gidan da kuma karamci irin nasu
Dan tun da take bata ta6a ganin irin wannan tarin arxikin ba dakuma mutunta mutane kamar haka ba


Gidan yahadu iya haduwa yasha flower kala2 sae kanshi suke futarwa mae dankaren dadi
Gawani lallausan carpet wanda tun farkon shigowarsu daga bakin get xaka fara taka carpert din green har xuwa vakin wata kayatacciyar kofa
Wadda gaba dayanta da glass aka yita kuma ana amfani da ita kamar waya touching


Idan kaxo saetayi searching dinka tafadawa adakin da aka ajiye cctv camera sannan aturo da ixinin shiga saeta tarubuta open kadanna gurin saeta vude kashiga


Kana shiga phalon gava daya komae na cikinsa white ne kal phalon yaji dukiya fiye da tunanin mae tunani gawani lallausan kanshi mae kwantar da hankali dayake tashi aphalon

Kara sawa sukae kan kujerun Sannan suka xauna aka kawo musu komae dangin kayan drink's kala2 da snacks iri iri akace bissimillah sannan
Yar aikin tace dasu suyi hkr ga hajiyar nan xuwa tace
Sukace toh
Suna xaune aphalon vakin suna jiranta
Saeda suka kammala dan ciye ciyensu kafin hajjiya Hapsert tashigo phalon maman muhammad dad din sapnah kenan
Amman idan kaganta baxaka ta6a tunanin ita tahaefesaba
Dan jikinta vae nunaba kwata kwata wani kyakykyawan yarone yashigo shida wata yarinya itama kyakykyawar ce suka xauna kusa da gajiya Hapsert suka gaeshesu cikin harshen laravci
Mom ce ta amsa dan ta iya itama sunayi da sapnah in tana gida sunayin aiki tare


Damurmushi akan fuskarta sosae suka fara gaesawa cikin garen English
Suka amsa sannan suka gaesa muryar hajjah fateemah datajine yasata tafara Vin direction din inda takejin sautin muryar tata
Dasauri ta tashi tana kara murxa idonta tace h........


Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•

Love you all my fans πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ’•πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹β€β€β€β€β€β€β€β€β€


Shared by My Diary.
https://play.google.com/store/apps/details?id=mydiary.journal.diary.diarywithlock.diaryjournal.secretdiary&referrer=utm_source%3Dentry_share
Title: Kaddarah😭 koh san xuciyahπŸ’–
πŸ“—NahπŸ“˜
πŸ’•Ummuh fateemahπŸ’•




Part two 2⃣

Page 1⃣7⃣&1⃣8⃣ πŸ†“
πŸ†“ page


Suna xaune suna ta jiran farkawarsa sultan bae farkaba sae bayan 2h lokacin ma ancire masa ruwan tashin nashi

Please Login or Register in order to submit comment