Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana zaginshi tana cewa"Allah ya isa tunda ka sa k'azamin hanunka ka d'aukeni ".D'anjuma ko bai dire Meenal a ko ina ba sai bedroom d'inta, yana direta ya ce"Ni kike ma Allah ya isa !Kina kirana k'azami ko?"Meenal cikin tsantsar ranshin kunyarta ta ce"Eh d'in ,ance Allah ya isan k'azami kawai"
D'anjuma fisgo Meenal ya yi sannan ya had'e bakin shi da nata yana tsoso yana k'ara d'ura mata miyan bikinshi abakinta saboda k'azamin da ta kirashi.D'anjuma sai da ya gaji dan kanshi sannan ya saki Meenal da ta fashe da kuka tana mai goge bakinta tana cewa"Allah ya isa banza d'an k'yauye ! Mai tabi'ar dabbobi!"D'anjuma da duk yadda yaso ya danni zuciyarshi ya yi hak'uri kasawa ya yi ,rasa hukuncin da zaima Meenal ya yi.Jawota ya yi yana cewa"Zan nuna miki tabi'ar dabbobi"
D'anjuma na fad'in haka ya fincike d'an kwakin kan Meenal sannan ya fara k'ok'arin cire kayan jikinta.Sai da D'anjuma ya cire komai na jikin Meenal .Da farko tana zaginshi da taga abin ya yi nisa ta fara bashi hak'uri.Amma D'anjuma bai saurareta ba,sai da ya gama ya cire na jikinshi sannan ya ya d'auketa tana ihu ya d'orata kan kadon ya na ce mata cikin kunnanta "Zannuna miki t'abi'ar abbobi yanzun nan"Meenal ganin D'anjuma da gaske yake ta ce"Wallahi idan har kayi kuskuran min wani abu zaka had'u da fushin Daddyna dan Wallahi ba zai k'yaleka ba"Meenal ta fad'i maganar cikin kuka da tashin hankali ."Ni da kayana ,zan yi yadda nake so dake babu abin da Daddynmu zai min"D'anjuma na fad'in haka bai k'ara ba Meenal wata damar yin Magana ba sakamakon had'e bakinsu da ya yi.Meenal naji nagani haka D'anjuma ya amshi hak'inshi ta k'arfin tsiya.........




Idan kin shirya siye kiyi hanzari free pages ya kusa k'arewa sister.



Number marubuciyar
08063830828


📚 MEENALYN DADDY 📚




🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hDDDDD
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌




Na
Fadila Sani Bakori




Page 35




Asubar fari kukan Meenal ya farkar da D'anjuma daga bacci.D'anjuma cikin kulawa ya kamo Meenal yana cewa"Ayyah yi hak'uri Meenalyna ki bar kuka haka dan Allah kar kanki ya yi ciwo"Meenal hanun D'anjuma ta bige da ke rik'e da ita ta samu ta yunk'ura ta tashi ta shiga toilet d'in t ta yi wanka.Meenal har tayi wanka ta gama tana kuka.
B'angaran D'anjuma kuma bai kuma komawa ta kan Meenal ba sai da ya kimtsa jikinshi shima ya yi wanka ya yi sallah sannan ya dawo inda Meenal take har yanzu tana mai ci gaba da kukanta.D'anjuma cikin sanyi ya kamo hannun Meenal d'in ya ce"Amina dan Allah kiyi hak'uri da kukan nan ni na yadda ki yanke min duk hukuncin da ya yi miki indai zaki bar kukan kar kanki ya yi ciwo"Ina wayata?"D'anjuma sanin ko ya ba Meenal wayan Daddynta zata kira ta tona mai asiri yasa ya k'i bata wayar ya ce"Amina idan na baki wayar me za ki da ita? Idan wani abun kike buk'ata ki fad'amin zan kawo miki yanzu?"Meenal cikin goge hawayanta ta kuma tsantsar tsanar D'anjuman da take ji ta ce"Wallahi Allah sai ka yi da kasanin abin da kaimin! waya kuma kaje ka rik'e ,bazan d'an gidan talakawa wanda bai gaji arzik'i ba,indai ka cika kai D'an halak ne ka sakan yanzun nan!"D'anjuma murmushi ya yi mai ciwo dan Meenal ta kaishi bango.Jajayan idonshi ya d'ago yana kallan ta ya ce"Amina tabbas ni d'an halak ne,saki kuma da kike magana ba wai sai na sake ki bane ya tabbata ni d'an halak ne,abin da zan yi in nuna ni d'an halak ne shine duk da kika kasance ke d'in ba mai tarbiya bace in daure in zauna da ke d'an in nuna ma Alhaji ni d'an halak ne kar in watsa mai k'asa a ido,amma bacin haka ke baki da abin da ni zan so ki har in nace miki, saboda ko ta ina baki da tarbiyar !Sai yanzu nake danasanin bijere ma shawarar iyayena da nayi na auranki ,sakarya kawai shashasha!"Meenal cikin tsiwa irin ta cikakkun marasa kunya ta ce"Ashe kaima baka da tarbiyar inda har b'akar matar nan mai kama da kai ta hanaka aurena amm...."Maganar Meenal mak'alema ta yi saboda dukan da D'anjuma ya kai mata ko ta ina.Meenal tun tana zagin D'anjuma har ta fara bashi hak'uri da taji wayi.D'anjuma ko saida ya yi ma Meenal dukan da ko magana ta gagareta sannan ya rabu da ita,ya zuk'unna kusa da ita yana kallanta ya ce"Saboda ki tabbatarmin baki da kunya shine zaki kalli cikin idona ki kira mahaifiyata da sunan banza ko?"Meenal da gaba d'aya take tsoran D'anjuma ya kamata kaita ta girgiza mai.D'anjuma kuma cikin fushi ya kuma cewa"Saki kuma ba zan sake ki ba! duk inda zaki ki je!Amma fa ba wai dan ina sonki ba,kawai dan in baki abin da kika rasa agidanku ne wato tarbiya,sai na koya miki yadda ake magana da manya sakarya kawai shashasha!".
D'anjuma nagama fad'in haka ya juya ya fita ranshi b'ace .
Meenal ko da jikinta ko ina ke rawa dan sosai ta bugu.Tana ganin D'anjuma ya fita ta tashi ta lallab'a ta sa ma yafinta ta fita gidan da sauri tana fita ko taci karo da mai Napep ta tare ta hau.



Meenal na sauka kud'in da ke hannunta taba mai Napep d'in.Haka ta fara takawa kad'an-kad'an ta shiga gidansu ,lokacin Daddynta da Mommynta na breakfast.Dukkansu da sauri duka d'ago jin kukan Meenal da sasafe haka.............




Meenalyn Daddy a nan free page ya k'are sister , idan kina buk'ata zaki magana da marubuciyar ta 08063830828



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment