Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

danufin wucewa masallaci, amma kuma saime?

Gwaggo rabi yagani rakabe jikin glass din window takasa kunne bagalo,ko motsin kirki batayi gaba daya hankalinta yana kan abinda takeyi.

Gaban ishaq yafad'i,aranshi ya ayyana gwaggo rabi amatsayin jarababiyar tsohuwa,to jaraba mana,inba jaraba ba mezai kawota kofar taga da asalatun fari.?

Wato tana labene taji abinda yake wakana tsakaninshi da zahra.

Kwafa yayi kafin yakarasa inda take gami da dafa kafadarta.

Azabure tajuya tana cewa"wa'innahu min sulaimana....."

Sauran maganar tamakale afatar bakinta ganin ishaq ne,tasauke ajiyar zuciya cike da borin kunya tace"Amm,af...dama cewa nayi bari inzo inji ko kuna bukatar wani taimako,kasan yaran yanzu badai raki ba.daga sun kwana da namiji saikaji sun langwabe wai basu da lafiya."

Takare maganar tana gyara daurin zanenta dayake kokarin kwancewa gami dajan majina sharab,tawaige gefe ta fyace feeet.ta durje hancinnata da tafin hannu,bayan tahad'e hannun na dama da hagu ta mutsuke kamar wacce ke shafa versiline.

Ishaq ya watsa mata harara cike da kallon yanda take kazanta yace"to ai saiki koma inda kika fito,dondai bawani taimako naki damuke bukata."

Wangale baki tayi tace"to ai shikenan ma,fitomun da kyallen ko."

Juyawa yayi yana tafiya jin anfara tada sallah yace"kije kiyi sallah abinda zan dawo ne."

Aiko bamusu tajuya itama tana sambatu dafadin"to Allah dai yasa Anfara asa'a ai haka muke bukata,kafi yayanka hankali me auren kafura.kaga da'ace yanajin maganata Aida tuni yasaki kafurar nan yazo nan gida yayi aurenshi abinshi.

Shidai ishaq gaba yayi baisake tanka taba,sai dai harga Allah bayason wannan sakarcin da tsohuwar takeyi,aganinshi ragema kanta daraja take.
Yo danma zahra yarinyace,da'ace babbace taleko taga abinda Rabin takeyi aitsaf zata wanketa soso da sabulu.

Yaja tsaki shidaya yana takaicin halin kakar tashi.








*real mum meenat*

Maman muhamman Naseer ba😘

*MIJIN 'KWAILA*πŸ€¦πŸΌβ€β™€






Chapter 27.





*writing by Maman meenat*😍





Sai wajajen karfe bakwai yashigo gidan,bangaren amarya zahra yafara lekawa,kwance ya isketa ta kudundune cikin bargo.hakan yabashi tabbacin bacci takeyi,yaja mata kofar yanufi bangaren iyayen nashi.

Gwaggo rabi itace uwar zaman falo to yaudai bata falon don haka kanshi tsaye yanufi dakin mum din,tana gaban dressing mirror tana gyara zaman kallabin kanta lokacin dayayi sallama hadi da sawo kai cikin ni'imtaccen dakin nata dabai rabo da kamshi.

Murmushi tasaki tana amsa sallamar tashi, karasawa yayi inda take yadafa kafadunta hadi da d'an kwantar dakai bisa bayanta yace"morning momma."

Tasaki karamar dariya dacewa"haba ishaq kaiwai meyasa har yanzu sam kaki ka girmane,yanzufa kazama babba kafara aje zuri'a saika rage wannan shagwabar taka.haka yayanka zasu taso suganka gotai-gotai kana yimun shagwaba ko?.

Dariya yayi sosai yace"mummy niko yara d'ari na ajiye ai bazan dena yimaki shagwaba ba,kefa mumma dina ce.kuma wacce akoda yaushe Idan nakalleta nakanji dadi mara misaltuwa so why zandena langwabe wa momma alhalin har yanzu am still young. "

Gyada kai tayi tana dariya tace"to aikaga saika bada himma,ina d'iyata zahra baku shigo tare ba mu gaisa."

"Naleka na'iske tana bacci,inaga bayan tayi sallah ta kwanta."

Yabata amsa lokacin dayake goge mata takalmin data fiddo zata saka.

Mikewa tayi tace"to aibari intasaka gaba muje kugaisa da dady,saimuje mugaisheda gwaggo rabi,mumata bangajiyar biki ko?.

Ishaq kai yasoma sosawa yace'am haba,gwaggo ai tuni mun gaisa,sai dai ko dady din."

Itadai mummy gaba tayi,tana cewa"to aisaika bada himma,dafatan baka mance yau Saturday ba.kace kunada meeting appointed da shugaban NTA akan tafiyar ka ko.?"

Narke idanu yayi yakoma kalar tausayi,yace"ina sane mum but ina tunanin yanda zantafi inbar zahra banmasan iya adadin tym dazanyi a can kasar ba."

Kallonshi mum din tayi tace"wannan aiba abun damuwa bane ishaq, anawa ganin wannan riba biyu ce.natabbatar kafin kadawo zahra takara girma takumayi hankali,da ikon Allah.kaima zakafi son hakan ai."

Sadda kai kasa yayi kawai.
Har akasan zuciyarshi bayason tafiya yabar zahra,haba toma menene amfanin auren matukar baya tare da ita."?

Kai tsaye bangaren dady suka nufa,yana zaune bisa sallaya yana karatun Alqur'ani sukayi sallama.

Saida yakai karshen ayar dayake karantawa yadago kai yana kallonsu hadi da sakar masu mutmushi,

Suma murmushin sukeyi mai,musamman ishaq dayakejin tamkar an nunkamai farin cikin shine.

Mum tafara gaidashi,sannan ishaq shima yabada tashi gaisuwar.

Dady dake shafa kan ishaq yace"babana angirma,naga kwana guda harka kara kiba,me zahra y'ata dafa makane haka".

Mummy data kyalkyale da dariya tace"ah to tambayarshi dai."

Shidai ishaq dukar dakai yayi kawai yana smiling,

Kamar daga sama suka jiyo muryar gwaggo rabi,tana fadin ina mesunan malam din yakene.

Wato nizaka mayar shashasha ko,inzauna tsayin lokaci ina jiranka ashe kainan kataho wajen uwayenka kabarni baki sake,tunda ni ba uwarka bace ko?"
Takare maganar tana shigowa dakin,

Ishaq aranshi banda Innalillahi babu abinda yake mai-maitawa.shikenan yau tsohuwar nan zata mashi fallasa kuwa iri-iri.

Gwaggo rabi data nemi waje tazauna tace"dakai nake,kayimun kasake,nace ina kyallena ko uwayen naka kafara kawomawa sugani.tunda naga ai kabanbanta tskanina dasu,todai kasani tushiya itace mafarin dawa.daban haifi ubannakmeida kaima bai haifeka ba.tomezaku boyemun,inma yarinya bata kawo matancinta gidan miji ba aigwara kufada tunda wuri tagane inda dare yayi mata."

Zufa sharkaf tagama rufe ishaq yace"haba iya,waike meyasa kike hakane don Allah? Nace ai kijirani ina zuwa ko?".

"Injiraka ina?.

Cewar gwaggo rabi dake runtse idanu saboda tsabagen masifa.

Taci gaba" kaga daka ganni nan,duk da banyi boko ba tofa bawata bariki dadan boko zaiyi inkasa ganewa.inma zaka fito da sheda kafito da'ita kowa yagani.nan dai dagani saiko iyayenka gasu,bawani bare acikinmu."

Dady daya kasa gane kan inda zancen yanufa yace"shin tsaya gwaggo, waidon Allah duka wannan tada jijiyar wuyan dakukeyi ta mecece,meke faruwa ne.?

"Ka tambayeshi,"

Cewar gwaggo rabi dake nuna ishaq da yatsa.

Dady yajuyo wajen ishaq dya dukar dakai kasa yace"babana ya'akayine,meke faruwa tsakaninka da mutiniyar taka kuma."

Ishaq ya sauke ajiyar zuciya yace"no dady,bawani Abu bane kawai dai...."


"Kawai dai me?.."
Gwaggo rabi ta katseshi,

Taci gaba"inma zaka fito fili ka sanar dasu gaskiyar zance kafito,donni ba'a munafurci dani kasani."

Dr.rukayya da tunda ake maganar sai yanzu tasa baki tace"gwaggo inaga idan yaki fadi kawai kirabu dashi kisanar damu abinda ke faruwa."

Zumbur ishaq yace"but Mumm."

Da hannu ta dakatar dashi,tace munajinki gwaggo.

Aiko gwaggo rabi kamar dama jira take,tasoma wassafa labarin yanda komai ya wakana AtoZ.ba dady da ishaq ba hatta mummy saida abin yabata kunya.

Tace"gwaggo inaga don-dai bakisan wacece amaryar ba yasa kike wannan maganar,amma duk meenat*a anawa ganin yanzu andena wannan al'adar ai tuni. "

"To gwanar na'iya."

Cewar gwaggon,"aiduk abinda yaronnan yakeyi da daurin gindinki yakeyinshi.amma bari inje wajen amarysr dakaina".

Tamike tana dafa kafa tayi gaba,bata saurari kiran dasukeyima taba.

Ishaq yamike zai bita,dady yace"barta taganota watakila idan tagantan zata dena maganar datakeyi."

Dole yakoma yazauna hadi da dafe kai kawai,yana tunanin rikici irinna wannan tsohuwar.

Da sababi tashiga sashen amma jin anyi tsit yasakata cewa"to lallai y'ar mai,kyaci ubanki kuwa.wato agidan jikana zaki kawomana lalata,to munfi karfinki munrigaki munce Allah kina ina fito algunguma."

Still dai shiru taji,don haka ta nufi dakin datake ktautata zaton na amaryar ne ,tana tijara.

Wayam dakin ba kowa,

Hakan yasakata rike baki dace"ah lallaifa,amaryar kinsamu sake ."

Bata karasa maganar ta ba,tajiyo abu saman kanta racacau...

Tazabura dasauri tace"mun shiga uku,ruwa kuma adaki me rufi?.."

Sauran maganar ta makale afatar bakinta hango zahra datayi can koli bisa wardrobe tana tsotsar magarya.

Fuskarnan tasha shegiyar kwalliyar nan tata mekama data aljanu.

Goruba tadauko tafara gwaguya,bayan tafesoma gwaggo rabi yayan magaryar data tara abakinta.

Tanaci tana gwalo idanu,dayake barakumullah akwai manyan idanu saita kara tsorata gwaggo rabin.

Aiko aguje ta ufa,tana fadin wayyo ku agajeni, jama'a aljana a dakin amarya....

Zahra jin an ambaci aljana yasata durowa Dirk, kamar wacce aka jeho ta rufama gwaggo rabi baya....









*mum meenat*😍

Maman Nasirudden dinkuπŸ’ƒπŸΌ




*






*mum meenat

*MIJIN 'KWAILAπŸ€¦πŸΌβ€β™€*








Chapter 28.








*Writing by Maman meenat😍*








*Edited by Aisha Abdullahi T.Fulani (Umman farouq)*




*Wannan shafin d'ungurunhun na sadaukar dashi gareki Ameena Muhammad'meenat faxy novel😘.*
*Dakuma Ameenat shamsu,my meenat Ameena Abdullahi kai dama dukkan wata mesuna Amina,hakika mum meenat tana kaunarku sosai*.

*Khairat baffa,da Amshat Kuma ban mance daku ba,Nace kuji dadinku.πŸ˜‰*






Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,

Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.

Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.
Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.
Bakinta yana karkawar fad'in"qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.
Kirufaman asiri natuba,wa'innahu min sulaimana."

Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanarπŸ€”.
Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.

Gwaggo rabi dai a'inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile's.
Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.

Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu'a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,'ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.

Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa"y'ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.",

Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.

Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta'ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .

Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.
Tsoronta d'aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.

Dr.aysherh daketa kwad'a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,

Baki tasaki sororo tace"wanake gani haka kamar gwaggo rabi? ".

" Nice y'ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?"

Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.

Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.

Dr.aysherh tace"bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,
Har rywan sama tayomun.

Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu."

Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace"aljana kamar ya,ke a'ina kikaga aljanar,?"

Gwaggo rabi baki na rawa tace,",a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha ."

Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.

kama hannunta ayshan tayi tace"saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.
Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani."

Gwaggo rabi tace"aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada."

Aysha ta guntse dariyarta tace"lahh,karki soma,aimaganinta d'aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.
Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil'adama Duke ba basa haihuwa."

Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen 'boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?"

Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace"wlh ko'ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.

Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.

Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara.....








*real mum meenat*😍



*pls kuyi manage da wannan,yarona Nasser babu lafiya,shima kyanda takama munshi,kusashi a addu'a da bakunanku masu albarka.Allah yasa yagamata lafiya.*Ameen😭.

*MIJIN 'KWAILAπŸ€¦πŸΌβ€β™€*








Chapter 29.






HIKIMA WRITER'S ASSO...πŸ•Š

*Writing by Maman meenat😍*








*Edited by Aisha Abdullahi T.Fulani (Umman farouq)*











Zahra jin an ambaci aljana yasakata wantsalowa tarufama gwaggo rabi baya,

Wasan tsere suka soma,gudun inbakayi bani wuri.

Gwaggo rabi banda ihu babu abinda take zabgawa.
Jin taku abayanta yasakata waigowa,wayyo na Allah na ai qamewa tayi qam.
Bakinta yana karkawar fad'in"qulu,hiya ilaiya,,kuke ganinmu bamu ke ganinku.
Kirufaman asiri natuba,wa'innahu min sulaimana."

Sai alokacin zahra ta fahimci abinda gwaggo rabin take nufi,wato tana zaton itace aljanarπŸ€”.
Dayake abu yazo game nema,dama hausawa sunce wai meneman kuka bare anjefeshi da kashin awaki,don hka zahra ta takarkare tasoma gwagwaloma gwaggo rabi idanu tana tsomalo baki tana kanannade hannuwa.

Gwaggo rabi dai a'inda tayanke jiki tafadi saiga fitsari,sirrrrrrrr yana bin kafafunta yana gangarowa bisa tile's.
Zahra wacce dariya taso kwacemawa tadaure takama kafafun gwaggo rabi tanaja qiiiiii,har takaita bakin kofar falon.

Itadai gwaggo rabi idanu suna rufe,addu'a babu kalar wacce batayi,kai hatta addu,'ar saka tufafi saida gwaggo rabi ta karantota awannan lokaci duk da bama dai-dai take karantawa ba.

Ai zahra nakaita bakin kofa,takoma ciki aguje tana sheka dariya dacewa"y'ar tsohuwa me shegen tsoro,gobema kisake xagin abbana saina jefa maki qadangare ta windon daki.",

Tayi kwafa,tashige bayi tadau soso da sabili tawanke fuskarta fes,tamutsuka mai da powder kawai,tacanja kayanta daga bakar jalabiya zuwa Riga da wando yan Pakistan.

Hayewa gado tayi abinta tana kyalkyala dariya hada rike ciki,aranta ta'ayyana aiko gwaggo rabi tabani tunda haka take da shegen tsoro .

Gwaggo rabi dai tana zaune jagwab kofar daki,idanuwa arufe don duk zatonta Jan dataji anayimata aljanune suka saceta.
Tsoronta d'aya tabude idanuwa taganta fadar sarkin Aljanu.

Dr.aysherh daketa kwad'a sallama itada yar lelenta aneesa wadda takile cikin matsiyacin swiss,jikinta na aman kamshin turare,

Baki tasaki sororo tace"wanake gani haka kamar gwaggo rabi? ".

" Nice y'ar nan,don Allah wacce duniya nake,tamutane kota aljanu?"

Gwaggo rabi ta tambaya cikin rawar murya.

Dr.aysherh tajuya takalli anee wadda kema gwaggo rabin kallon raini,suka sakarma juna murmushi.

Dr.aysherh tace"bude idanunki gwaggo hajiya Aisha ce,nice bude,.ahankali tabude idanun aiko saita kankame hannun aysherh tanacewa wlh aljana nagani adakin amaryar isiyaku,
Har rywan sama tayomun.

Gara mugaggauta barin wurinnan tunkafin takaimu fadarsu."

Dan bubbuga kafarta aysherhn tayi ganin atsorace take tace"aljana kamar ya,ke a'ina kikaga aljanar,?"

Gwaggo rabi baki na rawa tace,",a dakin amarya mana.Nan dai takwashe komai tasanar ma aysha ."

Wani killer smile ayshan tasaki tana kallon aneesa dake smiling din itama.don sunsani babu wanda zai aikata wannan aikin sai zahra.

kama hannunta ayshan tayi tace"saurareni gwaggo, aiwato ita wannan aljanar dakika gani tofa amaryar ishaq ce take rikida tazama aljana.don haka kada kiyarda koda wasa yau ace wani yaji wannan labarin tofa zata biyo dare ta kasheki.
Shawarar dazan baki kija bakinki kiyi shiru karki sanarma kowa abinda kika gani."

Gwaggo rabi tace"aini yauma zanbar wannan jarababben gidan tunda abu yahada hadasu aljanu aikuma bani basake shigowa gidannan har abada."

Aysha ta guntse dariyarta tace"lahh,karki soma,aimaganinta d'aya dazamuyi shine mutursasa ishaq yaqara aure,tanuna anee dayatsa.Kinga yarinyata nan,tanada maganin iskokai,tokawai kiruntse idanuwa lalli idan ishaq bai aureta ba,tofa ko tsinuwace ki gifta akan mahaifinshi.
Tahakane kawai zamuyi maganin wannan bakar aljanar kuma shima jikanki ishaq yasamu magada tunda kindaisan su aljanu bakamar bil'adama Duke ba basa haihuwa."

Gwaggo rabi tayi tsuru,tana ayyana ishaq amatsayin mara hankali,to Mara hankali mana,tayaya zaka hada jini da mutanen 'boye.oh itadai taga takanta jikoki daga me auren kafura same auren aljanu.?"

Tamatse hawaye tana shima aysha albatka tace"wlh ko'ubanwa yatsaya mar agarinnan saiya auri wannan kyakywar yarinyar yarabu da waccen aljanar muje.

Takama hannun aysherh, sukayi gaba aishan nakara zugata dayimata famfo.

Zahra dake labe tanajin duk abinda sukeyi tayi kwafa,dacewa dukanku zakuci ubanku yara.....








*real mum meenat*😍

*MIJIN 'KWAILA*πŸ€¦πŸΌβ€β™€





*for only my WhatsApp grup's ,mijin kwaila fans2.and mugyara da kanmu .....grup, idan naga post nashi awani grup I promised bazan sake post nashi ba.and dan farin cikin ku nabaku wannan....*😊



*mss Ayush....my humyra and my deeja..kun nuna kuna tare da mum meenat da novels koba novels, proud of you Guy'sπŸ‘πŸ»*


*Aisha Abdullahi T.Fulani..baki gujeniba,nasan nikikeso not my story,so keep smiles always my besty...*😊



*in dedicated to my WhatsApp group's*



*Masu juyamun novel kuci gaba,kifi na ganinka maijar koma😏*.



29----30..chapters




*ZAHRA*dake la'be tanajin duk abinda suke cewa kwafa tayi dacewa"dukanku zakuci ubanku yara....."

Saikuma tamaqale kafarta d'aya abayanta tatafi da tsalle,yanda dai almajirai suke wasannan dasuke kira(langa).
Dahaka tashige falonta tayi sufa bisa wadataccen gadonta tana kyalkyatar dariya abinta.

Kwakwazon gwaggo rabi yagama karad'e falon,fadi take"ina saihullafi din yake,kafito ayi dukkan me yuwuwa,don bazan amince ba.ehee"

Takarake maganar tana bankada labulen wawakeken falon,
Dukansu sukayo waje,ba ishaq ba hatta mummy saida ta tsorata da ganin gwaggo rabi tare da dr.aysherh, amma dayake jarumaine koda afuska basu nuna hakan ba.

Gajeren murmushi mum tasaki tana cewa "bakin safiya muka samu,"

Dr.aysherh tanarke matsakaitan idanunta dasuke akoda yaushe tsaye wajen wayewa dakuma zama very pretender's tace"kema kya fada dai mummy. "Zan fitane,nace bari dai naleko nasake maki ya gajiyan biki nd insake ganin diyata zahra..."

Murmushi mummy tayi tana nunama aysherhn kujera"have a sit,"ta umarceta in respectively.
Ba haufi tazauna tana gake gaida daddy dashima yazauna,anee ma gaida daddy da mummy tayi,and idanunta yanakan ishaq dayasake bone fuska like lion man dinnan..tajefeshi da silently smile nata,in another side tana juya idanuwanta cikin nashi in a happy moment dinnan.

Sake had'e rai yayi,amma dayake shu'uma ce saida ta tausasa murya da matukar tausasawa tace"morning my Brod.."

Kamar ya maze,amma dayake ba halinshi bane saiya kasa yace"morning too".

Yafada yana kauda kai gefe,
Kujerar me zaman mutum biyu(two sitter) ya zauna,yana gaida Dr.aysherh wadda taske fadada fara'arta.

Ahankali Anee itama tataka,talankwashe gefenshi tana goya hannunta na dama bisa shoulder dinta na hagu.

Gwaggo rabi dake tsaye gefe tasamu mazauni tana kallon zuri'ar tata gaba d'aya,cikin natsuwa kamar ba itaba tace"ishaq duka wannan taron saboda Kai na had'ashi.."

"Nikuma? Ishaq ya tambaya,akwai alamun mamaki a kan fuskarshi."

"Kwairai kuwa".

Jaddadawar gwaggo rabi Keenan dake gyad'a kai,kamar kadangare yaga taliyar manja.πŸ˜‰

Duka suka sake natsuwa suna saurarenta.

Ahankali tamaida dubanta akan dady dakuma mummy tace" don Allah ku dubamun yanayin canwajen,"

Duka suka kalli inda take musu nuni dashi,inda ishaq da Anee suke.

Tasaki murmushi,saikuma tace"yanzu basu baku sha'awa ba,ace mijine da mata?"

Duka suka dubeta,don harga Allah sunyi mamakin furucinta,kai hatta da dr .aysherh datake silar komai.

Gwaggo rabi tasake duban ishaq tace"baifi maka tsariba anuna mace kyakyawa kuma wayyaya matsayin matarka,bisaga anuna *KWAILA*wacce batasan komiba sai wauta da rashin tarbiyya ace itace matarka?"

Dukar dakai yayi yakasa furta koda harafin "A" ne daga bakinshi,koba komai kalaman sunyi mashi nauyin furtawa,bayaga tsabar fargaba data gama mamaye ilahirin zuciyarshi.

Gwaggo rabi tasake kallon d'anta Alhj saifullahi dake fifita da hular kanshi saboda yanda zufa keneman tsafafo mashi tace"duk abinda zan yanke a yanzu bazema kowa dadiba,amma anan gaba hakan zaizama abin fahari ga dukkan zuri'ata.

Tasake kallon ishaq daya kasa auke idanunshi akanta tace"indai na'isa dakai kakuma daukeni da muhimmanci inason ka'auri Aneesa,batare daka gaddamta maganata ba."






*mum meenat*

*MIJIN 'KWAILA*πŸ€¦πŸΌβ€β™€





*31-----32.....Chapter's*




*Rabi Ali wada,tnx for the incouragen me*....
*Zubayda nd miss Ayush..*πŸ‘ŒπŸΌ



*For my WhatsApp groups only...*

*In dedicated to mijin kwaila fan's 1&2*...



*K*a'auri Aneesa batare daka gaddama maganata ba.
Furucin gwagwo rabi dake sake zagayawa kenan cikin kwanyar ishaq,waiya auri aneesa?
Toma tayaya zai'iya kallon kwayoyin idanun Abba dana umma yafurta masu cewar zai yima zahra kishiya.Bashakka ko kokonto wannan shi ake kira *fake luv* yayi amfani da zahrane matsayin garkuwa agareshi,yanzu zai auri cikakiiyar mace tasawa agaban mota.

Fara doguwa me tarin wayewa,yahadata kishi da zahra me shekaru du-du-du goma sha biyu tana harbo tasha uku,wacce babu ta'inda zaka kaleta kakirata kyakyawa
Me karancin wayewa,wadda take jss 2 a secondary wadda batasan maye aureba balle kishi ....

Kai "inaaa" yayi furucin azuciyarshi bisaga kuskure sautin y karade falon gaba d'aya.

Duka tsura mashi idanu sukayi,Ahankali Anee wadda ke zaune gefenshi tazamo daga inda take zaune tuni tafara fitar hawaye tarike kafar ishaq,da karamin sauti abin tausayi tace"why,,,isha'q? Baka sona,baka burin hada jini dani,don Allah akwai wani bad record ne dangane dani?"

Maganarta ta sanyaya jikin kowa ciki harda ishaq dake mayar da numfashi ahankali,

Kamota mummy tayi tasoma shafa bayanta ahankali,"is ok my daughter. Kikwantar da hankalinki in Allah yaso babu abinda zai rabaki da ishaq sai mutuwa ."

Dr.rukayya tafadi hakan har cikin ranta,daddy ma kallon tausayi yakema aneesa wadda so yake watangariri da rayuwarta.

Su gwaggo rabi hada yar kwallar ba'a rasa baπŸ€“.

Alokacin Allah ne kadai yasan yanda zukatan uwa da y'ar suka cika da farin ciki.

Ishaq dai mikewa yayi jiki a sabule zaifice,muryar gwagwo rabi ta katseshi"ina kuma zaka,dawowa zakayi atsaida lokaci tunda yarinya marainiyace ba ubane da itaba.toga uwarta azaune itace madadin uban.Allah basshi dangin uban akai masu sadaki dakomi a can kawai."

Dakyar ya'iya juyowa da idanunshi inda take yace"dakai da kaya duka mallakin wuyane.gwaggo,kusa tym kawai ni me biyayyane akoda yaushe."

Baijira sauraren albarkar datake samai ba,yayi gaba abinshi.

Anan dai akaita maida zance,dakyar aka tsaida daurin auren sati biyu masu zuwa,
Murna wajen mutane uku bazai fasaltuba.

Amma bangaren ango da iyayenshi Sam bazaka iya karantar yanayin dasuke ciki ba.
Wannan kenan.


-------------------------------

Acikin sati guda maganar auren ishaq tagama karade y'an uwa da dangi na nesa dana gida, ciki harda su umma wadda Dr.rukayya da kanta taje ta sanarmawa.umma sosai tatada hankalinta don cewa tayi lallai sai ishaq ya saki zahra.Ruwa sosai akakai rana,rikici umma ta tayar ganin cewar arasa dawa za'ama zahra kishiya saida wayayyar mace wadda akalla ba'akasaru ba zata kai sa'ar Anty hafsa.

Sai da Abba yayi tsaye akanta ta'amince amma harga Allah tana tausayama zahranta.

Meeting na gaugawa tatara yaranta tasanar masu abinda yake faruwa,babu Wanda be tausayama zahra ba.Amma kuma sanin zahtan tsaye take yasa sukace *Ayi dai mugani* intusa tana hura wuta.😏

Harka in'akace kuruciya shiru kawai akeyi,don duk shagalin da'ake da zahra akeyinshi.
Doki take kamar qanin gyatuminta ne zaiyi aure.

Anko kala-kala sun shashi itada hanan kanwar ishaq,zahra batada fira saita auren yaya ishaq kullun maganarta kenan..dawannan tadan ragema ango ishaq damuwa ...
Ranar wata talata dayayi dai-dai da saura kwana hudu daurin auren ishaq da Anee,su zahra da aka cakare ana wasshagare-walle,don tun ranar gidansu Anee suka soma celebration, programs nabiki kala-dakala suka tsara.

Zahra dake zaune da hanan sunacin abinci tadubi hanan tana cewa"Nidai yarinya idan aka kawo amaryar yaya d'akinta zankoma indinga kwana acan."

Hanan dake dubanta galala tace"tokefa d'akinki?".

Zahra tace"indena kwana mana."

Hu'um" cewar hanan,saikuma tadora dafadin"towai kema ba matar yaya ishaq bace".

Zahra dake dariya tace"iyi."

Hanan tasake jinjina kai,tace"to yaya Aneesa fa ai kishiyarki ce.yarinya fad'a zaku dinga yi.kobaki kalli film din d'akin amarya ba.yarinya fada akeyi da kishiya."

(Hattara da fina-finan dayarnmu zasuke kallo.)

Zahra tad'anyi jimm saikuma tace"nidai bazanyi fada da itaba,shara zanke mata da wanke-wanke,kuma inta haihu nikeson babyn....."lallima baki'isaba yarinya."

Hanan ta katseta.

Zahra tace"cibdijan,aini nafara cewa inason babyn.
Itama hanan tace"karyane,ninakesonta."

Nanfa gaddama ta sarke,hanan data fusata tace"to'ainan ba gidanku bane,kuma yaya ishaq din aiba d'an uwanku bane😏

Zahra tace"ehdin anji,nikuma amaryace y'ar uwarmu ai."..

Hanan tabuga mata harara,tana qunquni.."saikace gidansu,lallai waima itakeson baby harma kika isa."

Zahra kam tuni tsohon tsumin jaraba yatashi,dama andade ba'a taba ba.

Lomar tuwon data d'ebo da niyyar kaiwa bakinta ta ya'bema hanan qwayar ido d'aya dashi...taci gaba dafadin "gorin gida,ainima munada gidan.πŸ™„

Hanan data kwalla ihu don azaba,tadafe ido tayi falon mummy aguje tana kuka,y'ar hutu bata saba wahala irinta zahra baπŸ€“

Mummy da gwaggo rabi atare sukayo kanta suna tambayar lafiya,tasake rukicewa tadafe idanu iya karfinta tana buga kafafu kasa tana kuka sosai.

Hankalin mummy yatashi,tariketa sosai,dakyar ta banbare hannunta daga idon hanan din,ganin idon anya'beshi da tuwo yakara firgitata.

Tariketa sosai tanacewa" waye ke shirin kashemaki idanuwa auta."

Gwaggo rabi ma jikinta yadau rawa,tana kallon yanda hanan ta rud'e.

Sunkutarta mum tayi,tashige toilet da'ita,tawanke idon dakyar.Hanan nata burari.

Idon yayi jajur dashi.

Magani tasamata,tayimata Wanka dabata paracetamol, sai asannan tasamu relief.

Gwaggo rabi tatasata da tambayar meya faru.hanan ta zayyane yanda komi yafarun kuwa

Gwaggo rabi tashiga sababi,tana kwashema zahra albarka,hada cewa "yo ubanwa zaibama mahaukaciya d'anshi,takasheshi abanza.ainasan duk abinda take barikancine,kishine fal ranta,wato shine zata soma mana kisan mummu'ke ko? Tota Allah ba tataba."

Dayake ance da da mahaifi sai Allah,hatta mum bataji dadin abinda zahran tayiba said dai bata furtaba gudun karama gwaggo rabi kwarin guiwar tsangwamar zahra ...





*mum meenat*

[6:50AM, 2/24/2018] πŸ˜ƒπŸ˜ƒsMileRπŸ˜„πŸ˜„: *MIJIN 'KWAILA*πŸ€¦πŸ½β€β™€







*33-----34......Chapter's*







*In dedicated to mijin kwaila fans*😘





*Daku nake masoyana,nasan yawanku baze misaltuba,kamar yanda soyayyarku gareni bata misaltuwa,nasan koda zanbaku shafi dubu na mijin kwaila bazan gamsar dakuba matukar ba gamashi nayiba.donhaka kuyi managed da wannan*😍😍






*Agurguje dai*πŸ™πŸΌ



Acikin sati biyu akayi bikin amarya aneesa aka watse taro yatashi lfiya,amarya tshige dakin ango hankali ya kwanta.

yan uwan anee d kawayenta kowa yga zhra akace wai itace uwargida kunshe baki yake ysha driya harya gode allah.

wasu kam cewa suke lallai ba kishiyar anee bace yar aikinta ce.


bangaren da zahra take aka ajiye aneesa,katon falone aciki sai part guda uku,biyu suna pasing juna saikuma daya dake tsakiya.

kowaccensu tanada falo matsakaici,saikuma single bedroom dake hde da toilet sai general kitchen dake a main parlour.

dakin amarya anee fa kare kallonka ne,komai yaji babuce kawai da babu acikinshi.

umma ma tadan kara yoma zhra siyayyar trkacen kuloli da yan kayan da ba,arsaba bisa ga al'ada.

karfe goma angon yashigo gidan,bayan yakulle ko'ina tsayawa yayi yana tunanin inakuma yakamata yafara shiga.

gbanshi yasoma faduwa haka kawai bawani dalili,yatsaya cik da yar ledar kazar da abokinshi sadiq ya mtsamai tahowa da ita.

dakin zahra yafara nufa,yayi mamakin ganin hartayi bacci abinta don tanada son kallon tashar mbc 3 amma gashi hrtayi bacci sai tv daketa babatunshi shi kadai.

ya sauke numfashi yamtsa kusa da ita,gyara mata kwanciya yayi don batasaka sleeping gown ba da kayan jikinta ta kwanta.wannan yanuna batayi wankaba ta kwanta abinta.


magagin bacci yasakata yasar da zane gefe guda.

lullubeta yayi da bargo,yakshe wutar dakin yjawo mata kofa.

gabanshi na faduwa ya tunkari bangaren amarya aneesa,da sallama yashiga dakin,yayi mamakin ganinta gaban dressing mirror tna make up.

da kasalallen murmushi ta jefeshi,saikuma taimike rike da kallabi a hannu tayi hugging dinshi,cikin kunnenshi tace"ur wlcm my

Please Login or Register in order to submit comment