Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kin kuma yimin sallama kana zan kaiki.


Ta ciji yatsa taso tayi masa rashin mutumci saikuma ta tuno abinda take da shirin masa insun futa saita kanne data tuno yanda khairat ta tsara mata nan tayi masa sallamar ckn wata murya

Yace "ashe musulma ce ke.

Tace masa " Ali kake kowa katashi ni ka kaini unguwa dinner gareni kada ka batan lokaci

Yai mata kallon banxa yace " kinsan da cewa ba inda nasani agarin nan ai dan haka saikije kisamo me kaiki badalar ki amma baniba da nk bako

Ta danne abinda ke ranta tace "ai nasan kai bakone so nake dama yazamo nice silar budewar idonka abirni zan ringa nuna maka hanyoyi tunda ai ko akauye dole ayiwa kidahumi uzuri

Tana gama fadar hK tayi gaba tana karayraya tana cewa "inkuma baxa.a kainiba inbuga ingayawa dady yanxun nan.


Jin ta sako babanta aciki ya mike yabi bayanta yana ayyana abubuwa da dama da xai yiwa yarinyar nan arayuwa na gyara mata xama.

Dayake Ali gadanga gwani ne a iya tukin mota dan yana tab'a tuki na manyan motoci da "yar b'urb'ur da akori kura sai tukin motar bai bashi wahala ba amma ahankali yake tukin tamkar d'an koyo

Tana baya tana waya da gwarxonta SAFRAZ

Takalminta coge ne me tsini sosai me igiyoyin nan d'an waje

Ta d'au k'afa d'aya tasaka masa akafad'arsa taci gaba da yin wayarta hankalinta kwance....




*Auntyn Sayyada da Shahida*💘
*ALI GADANGA..*
🏹🏹🏹🏹🏹🏹





*Short Story*




*Nabilancy Luv* 💘 {Auntyn S&S}






*Dis page Didecated to my sisters*

*Batul mamman* 💖(Gumin halak)
&
*Ummi Aisha*(Dan Asali)






page 9⃣


Gadanga bai kula ba yaci gaba da tukinsa

Da taji baiyi maganaba saita sauke kafar tata tana waya da karfi dan yaji

"Gani nan zuwa kawata muna gab da isowa gun, duk kun taru knn?

"A,a ina bani nake tukin ba wani ba kauyen dreba na samu bai wani kware atukinba dayake bai saba shiga irin tsala tsalan motocin nan ba ahankali yake tukin ,



" kawai dai hakuri nake dan bakiji motar ba kawata sai tsami take

"To bansaniba dai ko kwari ne suka mutu acikin motar ko kuma andade ba'ayi wanka bane..,. "K'uuu! Yataka birki da sauri zancenta ya daki kirjinsa yakasa jurar abinda take masa

Afusace tace masa "kai meye hakan ance maka munxo gurin ne

Ya juyo yakalleta afusace da fuska irinta xakuna

Take ta shiga taitayinta amma bata nuna tsoronsa afuskaba


"Ki iya bakinki inba hakaba innuna mk kalata mara tarbiya kawai.


Ta zuciyo tayo kansa da hayaniya da fad'a kamar wani d'anta

"Walh kayi kad'an ka wulkantani wacce kala gareka banda wacce ban saniba ta kauyanci kai baka isa ka d'aga min murya inkyalekaba...

Yafigi motar yaita sharara gudu kamar sa kifa

Hanjin cikinta saida suka motsa dan tsoron data shiga

Da sauri ta dakatarshi "katsaya anxo!

Yaja burki da karfi

Ta nuna masa kwanar da zaisadasu da hotel din


Yana tsayawa yahango "yammata sunyi su biyar suka nufosu da yanga da yauk'i da alamar suma "yan jiji dakaine

ta bude murfin motar ta futo tana yatsina


"Yayi yayi babbar yarinya!saikinyi ko garin ba kowa !!dole abiki azauna lfy!!!


suna mata kirari suna shewa da tafawa ajunansu

Shikam kallonsu yake yana Allah wadarai aransa naganin irin banxar shigar dasukai ta rashin tarbiya kowacce tasaka kaya na ashsha babu tsari

Khalisat ta kalleshi awulakance tace masa "kadawo karfe goman dare kadaukeni kada kasake kawuce hakan



Baiko kula taba yaja burki yatayar musu da kura yabar gurin


Yabarta da cixon yatsa

Allah nema yataimakeshi da har ya iya gane hanya yadawo gida batareda yasha wahalaba koya b'ata ahanyar

Tabbas zai nunawa khalisat shidin dan kauyenne domin yaci alwashin saiya mata wulakanci nan ba da dadewa dan bazai bari tad'au lokaci me tsayi tana masa hakan ba agaban mutane sam baxai iya juraba

Ita kuwa ranta ne ya sosu naganin yanda yai mata babu wani biyayya na shi din makaskancin tane agaban kawayenta tabbas zata gyara masa zama


******
Hankinsa kwance yai baccinsa ya mance da wani komawa dauko khalisat ahotel bata isa tasashi yakoma ba Alh ne kadai zai masa gadara da dole

Ita kuwa tana can da aka tashi ranta abace har goma da kwata bai dawo daukan taba gashi ankusa watsewa

Tayi ta duba lokaci tana cixar yatsa

Lallai wannan dan kan sane da alama zatasha wuya dashi kafin ta lankwasashi ya zama bawanta


Taji inama mudi tasaka da tuni yaxo daukanta dan dai tana da qudiri akansa na daukan fansane


Allah yataimaka mata saurayin kawarta lubna yaxo daukan lubnan nan tayi dabara tace su ajiyeta agida antaho daukanta mota ta lalace ahanya


Ko da tashigo gida ta hango kofar dakinsa arufe ta tabbatar yana ciki da alama ma bacci yake wato da biyu yai mata hakan

Tayi nufin tabarshi xuwa safe ta hada masa sharri gun dady amma sai wata xuciyar ta ayyana mata mugun abu akansa gara tashiga dakin kawai tafara xaxxaga masa rashin mutunci ko ta huce

Yana kwance harya fara bacci yaji anbude masa kofar daki anshigo babu ko sallama

Karar yanda yaji anbugo kofar dakinne yatayarsa da sauri

Muryar khalisar yaji tana masa hargowa
aka
"

"Kai bakauye kidahumi uban waya hanaka xuwa daukoni.,?

Ransa yabaci yaso tace mata uban kine yahanani dawowar

To amma yana darajta mahaifinta gara yau yakoya mata hankali tunda yasamu babbar dama takawo kansa dakinsa gara yakoyarta darasi ta hanyar babbar illar dazai mata arayuwa

Yasa karfinsa ya fixgota jikinsa ya rikota ya kwantarta ya danneta da dama tsansa takasa motsawa tashiga furgici idanunta yaraina fata domin gabantane yafadi tsoronta kada dai shin yai amfani da ita yake da wannn kaxamin jikin nasa

Tabude baki da nufin yin ihu

Ya toshe bakin nata yahaye kan ruwan cikinta....



*Muje zuwa*


_khalisat maza bisa kanki_
🤣😅🤣😅🤣
*ALI GADANGA..*
🏹🏹🏹🏹🏹🏹




*Short Story*





*Nabilancy Luv*💘
{_Auntyn S&S_}




*Dis page Dedicated to my Sisters*

*Batul mamman*💖 (Gumin halak)

&
*Ummi Aisha*
(Dan Asali)





page 🔟

Yau dai khalisat taga ikon Allah tarasa yanda zatayi ta kwaci kanta domin karfin ta baikai rabin na Aliyu ba

Gashi yasaka karfinsa ya toshe bakinta balle ta ceci takanta da cixo

Gadanga yafice Ahayyacinsa k'ok'arinsa kawai yaga ya cimma burinsa na yaga mata mutumcinta


Da ALLAH Yabashi sa,a yaxira guga arijiya aituni yafara d'ebo ruwa,

Haik'an yaringa aiki ba ji ba gani yanata futar da zufa


Ita kuwa mutuniyar taku saitayi likimo ta wani narke ta daina motsin da take na son kwatar kan nata

Ai abin ne taji dodar ba irin wanda tasaba jiba

Aranta tace "wow! _I solute you_! naka ba irin nasu bane


Kokunsan wani dadine yaringa ratsa mata kwanya domin zullon da Gadanga keyi akanta yana _shakking_ *Safraz* bai iyashiba


Taji daban takumaji dadi na daban wanda bata taba jin anjiyar da itaba irin na yau

Tabbas ta jinjina takuma yabawa gadanga

Jikinta ne ya mace likis alokacin data kawo

Dayake tafishi sanin kan abin shi bai kawo ba sai ita

Gadanga ya dawo hayyacinsa najin yanda taketa nishin dadi

Wato ma faranta mata yake

Tabbas ba haka yaso ba yazaci xai sameta acikakkiyar budurwa sai gashi yajita wayam

Ko zafi bataji knn sai dadi

Baida burin ya faranta mata ko kadan ai take yai zimbur ya sauka akanta

Yana salati axuciyarsa yana dana sanin yanda ma yabiyewa sharrin zuciyarsa yasab'i Allah

Ya xira jallabiyarsa ya fice waje da sauri yana sharce gumi

Ita kuwa kasa tashi tayi tanata wani lumshe ido irin na tsoffin "yan iska

Taji matukar ba ddi' daya sauka dan ta ita yakwana yanayi

Tabbas duk wacce taji dad'in Ali zataso tak'ara ji

Ta mike dakyar taxira dogon wandanta da "yar body hog dinta


yane kanta da d'an figil d'in gyalenta ta suri "yar jakarta tafice ad'akin


Bata tsaya ba data fito da sauri-sauri tashige cikin gidan dan kar wani yaganta amasu aiki


Gadanga kasa bacci yayi daya dawo daki yakwanta

Dama futar dayai bandakinsu yawuce yayo wanka

"Allah karabu da sharrin shaidan.

Yaita fada aransa

Baitaba yin zinaba sai yau tabbas shaidan ya rinjayeshi bakuma zai karaba da yardar Allah


Abinda yafi daure masa kai shine ya akai baisami khalisat cikakkiyar maceba, ashe dama futar da take knn budurcinta take talla?


Take tsoro yaxiyarceshi na tuno cutar an me karya garkuwar dan adam wato kanjamau

To inkuma tana da kanjamau kumafa

Gashi yakwanta da ita shikenanfa shima zai iya dauka

Gabansa yahau dukan uku uku "Ya Allah kaimin tsari.

Yatashi cikin dare yayi sallolin nafilfili yana rokon gafara da tsari gun ubangiji

Babu cutar dayafi jin tsoronta irin kanjamau

Yanxu ace yakwasheta shikenanfa bashi ba Auren zainabu

Wata xuciyar tace masa "habadai saidai inkai xaka gujeta amma Abun ka bazata taba gudun kaba kome gareka.

Aiko dai bafata yakewa kansaba shikam baxai iya cutar da zainabu ba inma hakan takasance saidaima yaiwa kauyensu nisa

To wazai Aureni?


Yatambayi kansa

"Saika Auri khalisat !


Wata xuciyar tabashi amsa

Afili yafirta "Allah ya sauwake niko me zanyi da ita tagama zibda mutuncinta awaje.


******

Khalisat ta kasa rintsawa tanata tunanin gwarxon maza Aliyu

Tabbas samun gwani wajen iya sex sai an tona

Yau dai taji abinda bata taba jiba

Inama yakara sha.awarta yasake mata hakan aiko dai baxata hanaba bakuma xatayi ihuba

Zakuma ta nuna masa itama tata bajintar

Kuji shahararriya "yar is.....😏🤔😡



Ta k'ank'ame filo tana murmushi yanayin daxu da suka kasance yaringa dawo mata ranta fari qal ba ita ta iya bacciba sai biyun dare dan ma bacci barawone

Alokacin da baccin yadauketa shikuma gadanga alokacin yana kan sallaya gaban ubangijinsa ya daga hannu yanata kwararo addu,o,i na tuba ga Allah


Da gari yawaye ma kasa fitowa yayi don ji yake kamar angano abinda yayi da khalisat jiya

Koda mudi yaleko yatambayeshi ko qalau?

Ce masa yayi kansa ke ciwo har daki yakawo masa breakfast


Har rana bai fitoba haji ta leko ta masa sannu don dije takawo masa abincinsa dakin taji mudi na masa sannu shine taje tagaya hajiyar

Da daddare bayan sallar ishsha,i Mudi ya leko dakinsa yace masa "mutumina kaje inji me gida,

Saida gaban gadanga yafadi najin Alh nakiransa tsoronsa kada dai ko khalisat ta gaya masa ne.

Take nadaa tak'ara shigarsa yanxu to me zaicewa Alhajin to ai ma Allah yasoshi babu wanda yaga shigarta da futarta kawai zai karyata ne shine mafita agareshi


Don kuwa yasan inhar Alh yakamashi da laifin hakan korarshi xaiyi gashi yafara son xaman birni gashi ma Alh yasaka masa rai zaibashi aiki me kyau da albashi me tsoka wanda tahakan ne zaibashi damar mallakar zainabunsa....




*Auntyn Sayyada da Shahida*💘
*ALI GADANGA..*
🏹🏹🏹🏹🏹🏹







*Short Story*





*Nabilancy Luv*💘
{Auntyn S&S}





*Dis Page Dedicated to my Sisters*

*Batul mamman*💖 (Gumin halak)
&
*Ummi Aisha*(Dan Asali)




_masoyan *Ali gadanga* yace yana godiya yana jin sakwanninku nayanda kuke tayashi takaicin yanda yafada tarkon shaid'an yanaso kuyi masa fatan alkairi yana yinku kamar yadda kuke yinsa_






Page 1⃣1⃣



Jikinsa asanyaye yayi sallama ckn falon yashiga anitse ya zauna nesa kadan da dadyn khalisat wanda yake kallon Aliyun cike da kauna ya amsa masa sallamar fuskarsa dauke da fara.a


Haji laila na zaune akan kujera kusada Alhjn itama

Ya dukar dakai ya gaidasu ckn ladabi

Haj.tace "Aliyu yajikin?

Yace "da sauki

Alh yacafe da cewa "in kan naka bai daina ciwon ba kafada mutafi asibiti Aliyu kada ka cuci kanka inaso kadaukeni tamkar mahaifinka.


Ya girgixa kansa yana murmushi " walh da sauki ma ngd.


Ganin baiga khalisat afonba baikuma ga alamar bacin rai afuskar iyayenta ba yasa hankalinsa yakwanta zarginsa ya gushe


Alh yagyara xama yafara korowa gadanga dalilin kiran nasa

"Aliyu Aikin office din danake so yaxama mallakinka ya kammala sai fara xuwa aiki da xakayi ranar monday abu daya ne kawai nake tunani akai ko zaka iya?


"Office dinka ya ta allaka ne akan b'angaren shige da ficen duk wani kaya na amfani na da kuma karbar duk kwangilar da zata shigo

Kaga knn mamallakin office din yana kyau ace yana da sani akan harshen turanci ko kuma iya lissafi to bansaniba ko ka iya daya daga ciki? Don inhar lissafi bai wadace kaba zan iya saka maka sakatare acikin oficce din da zai ringa lurar maka lissafe lissafen kai kuma karinga rubutawa kana ajiyewa da baiwa mutane reciept to wanne ka iya ciki?


Gaban Aliyu yafadi bai iya math ba amma dayake yayi primary yana iya karatun turanci harma yarubuta amma kowacce kalma yake ganewa ba shiko lissafi da sauki daga plus sai minos ya iya baiyi nisa ba gaskiya


Ckn nutsuwa yace da Alh "bangaren rubutu banda matsala amma lissafi banyi nisaba baxan iya lissafi akan makudan kudade ba.


Murmushi Alh yayi yace "to ai ba matsala akwai wanda zansaka maka a office kuringa yi tare har wataran ka iya da kanka amma shima turancin inaso ka ingantashi sbd zaka ringa cudanya da yan kasuwa wadanda basajin hausa dan haka asatin daka fara zan sai aka foam a makarantar koyar da harshen turanci ta *M.M. HARUNA*

dan haka saika dage kaxamo zakaran gwajin dafi aga kabar zaman gia knn duk weekEnd inba aiki k makaranta ko,


Gadanga ya daga kai cikin matuqar farin ciki yace "nagode Alh Allah yasaka da Alkairi


hajiya tace "kai Amma naji ddi sosai zanbaka gudunmawata ta kudin da zaka sayi kayan sawa masu kyau tunda kazama babban mutum dole karinga shiga ckn kaya masu tsada da kyau dan kar arainaka

Murmushi Alh yayi yace "kwarai ma kuwa inkin bashi zan kara mishi akai dan haka zuwa gobe sai insa mudi yakaika Grand squar ko Shop rite kayi sayayyrka can

Gadanga yaringa musu godiya sannan yakoma dakinsa ransa fari qal

Tabbas yana hango ci gaba arayuwarsa baxai taba mantawa da Alh ba tunda har ya inganta masa rayuwa




*******
Dubu hamsin Alh yabashi haj kuma talatin haka yahadasu guri guda yaita kallonsu yana mamaki wai wannan kudi duk nasa ne,kuma na siyan sutura kawai,!

Lallai ana barna abirni tabbas inbakada kudi baxa kayi harkaba

Yanxu in akauyensu yake wadanan kudaden tsaf zasuyi masa aure

Yaringa juya dubu tamanin din yana jin qaunarsu arai

Lallai duk lokacin daxai koma kauye saiya kashewa zainabunsa da innarsa kudi a albashinsa na wata biyu dubu dari knn hamsin zai ringa dauka

Alh yamasa gatan da bakowane xai masaba wanda mudi yace masa sai mutum yanada hanya ne ma koda kwalinka zaka dauki salary sama da talatin ko k'asa shiko me zaice da Alh tabbas shima yakamata anan gaba yasaka masa da abinda yai masa.


Koda sukaje siyayyar ma dayawa mudi me yaringa masa xabin shaddoji masu tsada da kyau kalar fatarsa duk da gadanga ba fari bane wankan tarwada ne


Yadiddika kuwa yan ubansun suka dauka guda biyar


Agoguna biyu da takalma biyar da huluna na dubu talatin suka siya na karamin kudade ne


Acikin kudin sun rage kudin dinki


Mudine yakaishi gun telan Alh

Saida sukajene ma telan yace Alh yayo waya kan cewa yagwadashi yayi masa yayi total zai bashi kudin


Gadanga yaji dadin hakan nan yabaiwa mudi dubu goma kyauta


Mudi yayi godiya sosai dan dama yanada bukatu agefe


Asatin daya fara zuwa aiki ma mudin ne yakaishi har ckn kamfanin


Baitafiba saida ya sadashi da office dinsa yatayashi murna

Yakuma ce masa "ai mutumina kagama morewa inama nine kai fatana kawai kada kayardani inka shigo gari ka kuma ringa addu,a domin wani zaiji haushin ya dade da Alhaji shi ba.a daukakeshiba sai wani daga sama kasan dai mutane

Gadanga yayi murmushi yace "kwarai hakane kam abokina mutum mugun icene zankuma yi addu.a zankiyaye.


Mudi yatafi da zummar zai dawo da yamma yadaukeshi


Yaringa juyi kan kujerar sa yana lumshe idonsa

Murmushine akan fuskarsa inna yake tunawa dakuma Abun sa

Inama suna gurin suga yanda Yaxama wani yaxama me matsayi a office

Tabbas dole yajajirce don ganin yacika burin ransa


Bakaramin kyau yayi acikin office din ba ga shaddar jikinsa ta haskashi hular tayi masa kyau sai sheki yake kyansa yakara fitowa kai bakace gadangan kauyen marina bane yakoma Aliyu haidar dan birni


Ma.aikatan kamffanin sun shisshigo sungaggaisa kowanne yaji sunansu yayinda shima yasanar masu da nasa sunan

Tukur shine sakatarensa wanda zai ringa kular masa da duk wani lissafi daza.ayi


Tukur matashine me hankali yana baiwa Aliyu girma sosai dan Alin ya girme masa


Sosai gadanga yafara aiki bai kumasha wahalar aikin ba


Dan tukur yana taimka masa sosai

Kafin yafito office anshare angyara masa


Haka zai fito yana tashin kamshi yasha sabbin kaya yashiga mota mudi yaishi tamkar wani gwaska

Tabbas daukaka ta Allah ce


Asatin kuma yafara xuwa m.m haruna inda yafara daga ajin farko

Nanma abin yakanxo masa da sauki tunda yataba zaman aji kuma yanada saurin fahimta ga kwakwalwa


Alokacin kuma ilu dreban gidan yadawo shi yadawo yana kaishi dan dama mudi shikoki yake ban ruwa da kuma sauran yam aiyukan gidan






matsalar daya fara fuskanta agun ilu ne dan shi mutum ne me nuna bakin cikinsa afili

Ga hassada da mugun hali

Kuma alatti yake xuwa daukarsa aiki da sch

Ran gadanga yafara baci da hakan amma bai masa magana sai in yakaishi makura tukunna


Ranar wata likitin yagama shirinsa ckn purple shadda da hula purple tayi masa shegen kyau ga fatarsa na sheki cocoa butter ya karbeshi

Yagama breakfast yafito zaitafi aiki

Itama khalisat ta fito ckn shiri zataje unguwa takira ilu tace masa maxa yawanke mota zataje asibiti

Ilu yace "Ranki ya dade zankai Aliyu office saidai ko zaki shigo inna ajiyeshi sai inwuce dashi kada yai latti... ta daka masa tsawa

"Kai!ilu kasan me kake fada kuwa. Harni yar masu gida zaka hada ni ckn mota da dan kauye kuma ma dan isa ace sai anfara kaishi to babu wanda ya isa maxa shige ka kaini hospitan yatafi akafa tunda bai saba shiga mota ba dama sai anan.

Karaf akunnen Gadanga yafito yana gyara hula ta bayanta yatsaya yanajinta yakuma d'auri d'amarar ya mayar mata da martani ayau.....






*Auntyn Sayyada da Shahida ce* 💘👌🏼
*ALI GADANGA..*
🏹🏹🏹🏹🏹🏹





*Short Story*






*Nabilancy Luv*💘
{Auntyn S&S}







*Dis page Dedicated to my Sisters*

*Batul mamman*💖 (Gumin halak)
&
*Ummi Aisha*(Dan Asali)







Page 1⃣2⃣

"Ke karamar mara kunya juyo kiga wanda yafi rashin kunya "yar masu gida.

Da sauri ta juyo gabanta ya fadi ganin Ali atsaye yasha kyau ga wani annuri atare dashi sai buga kamshi yake

Ya murmusa yana gyara agogon hannunsa yace da ita "kinsan Allah koki kama gabanki kibari akaini gun aiki kokuma yanxun inkoya mk hankali akaro na biyu.


Cikin mamaki tace dashi "baka isa ba walh babu inda xnje inka fasa baka cika dan halakba, kai harka isa kayimin gadara nida gidan ubana walh inbakai wasaba sainasa anmaidaka kazamin kauyenku....kau!kau!! Ya wanketa da mari

Saida ilu ya tsorata ganin karfin hali da tsaurin ido irin na gadanga lallai yatsokano tsuliyar dodo dan ko mahaifinta bai taba gani yai mata fada ba balle yakai hannunsa jikinta

Me gadi kansa dayake hange yaji mamaki


Ita kuwa fuska ta dake tana mamakin gadanga

Ko ajikinsa ma saima maganganu yaci gaba da yaba mata " idan kina yin rashin mutumci toki san wanda zaki ringa yiwa dan wannan gadangan na gabanki ba irin solobiyoyin maxajen da kk juyawa bane ki iya bakinki dan zan mk komi kuma inzauna lfy.

Ya dakawa ilu tsawa "maxa shige ka kaini office ta tuka kanta ko tafasa futar.


Ilu daya shiga taitayinsa yaji wani shakkar Gadangar tashigeshi tuni ya wuce da sauri jiki na tsima


Yatada mota Aliyu yashiga, megadi yawangale get suka fuce




Khalisat tafashe da kuka tahau dire diren kafa ta koma ckn gida da shagwaba ta fda jikin momynta tana kuka


Hjy laila tace "meya faru diyar dady? Keda waye haka ?


Khalisat tace "wancan dan kauyen ne ya mareni agaban mutane walh yau saiya bar gidan nan.

Momy ta dafe kirji tace '"mari kuma? Me kk yi masa dahar zaiyi wannan gangancin,

Khalisat tace " kawai dan nace ilu yakaini hospital din shine yace baza,a kainiba shi za.akai dan nace bai isaba shine ya mareni har sau biyu

Momy tace "to ai laifinkine khalisat kawai dai kice rashin kunya kkyi masa

Futarsa fa tafi taki muhimmanci tunda shi aiki zashi kuma aikinma na mahaifinki ne ke kuwa ke kkso wahalar da kanki futa tunda inhar kinxauna agida likitanmu zataxo har gida ta dubaki kuma kin iya tuki ko ba ,a kaikiba zaki iya kai kanki ga motoci nan sai wacce kkso zaki hau


"Wato momy kinbi bayansa knn?

Momy ta kama baki tace "a,a bawani bayansa danabi gaskiya ce na fada khalisat kinsan halina bani qaunar inga ana wulakanta mutum dan anganshi makaskanci to balle shi Aliyu ba kamar sauran yakeba ba dan Aikin gidan nan bane tamkar dan,uwa yake gun mahaifinki kuma kokin gayawa dadynki bazai masa hukunciba tunda yadaukakeshi gara ma ki hakura saiki kiyaye agaba.

Khalisat ckn shagwaba tace '" walh baxan hkr ba saina nuna masa kurensa kuma sai dady yadaukar min mataki akai.

Ana haka saiga dadyn ya ya sauko daga sama da jallabiya ajikinsa kukanta ne yatasheshi abarci


Nan ta bar jikin momyn ta tareshi da kuka tana fada masa


Ya xauna akan two siter ya janyota jikinsa yana rarrashi duk da ransa ya sosu najin Aliyu ya mareta to amma yasan da laifin khalisat din bai kuma isa ya nuna ba yanxu ta tubure masa shikuma baisan damuwarta gara ya lallabata kawai yafi

Yahau shafa kanta dayasha attach

"Kiyi shiru haka kinji zan masa worning baxai karaba...


Takashe da shagwabarta "nidai dady kawai ka koreshi agidan yakoma can kauyensa yafi banason ganinsa.

Hajy laila tahau girgixa kai tana takaicin halin "yarta duk da tana ganin da laifin Alhajin ack na yanda yake shagwabata

Dady yace "kibani lokaci baxan koreshi akan ya marekiba sai inyasake mk laifin dayafi hakan xan dau kwakkwaran mataki akansa kinga ban dade da bude kamfani naba gashi kuma yahabaka komi yana tafiya dai dai sbd shi kinga zantanadi wanda zansaka amatsayinsa daya sake kwatanta mk hakan zan cireshi inmaye wani agurbinsa

Nan taji sanyi aranta ta hkr ammafa saitayi yanda tayi taga Aliyun yabar gidan zataita tsokanarsa da fada inya taya kuma yajawa kansa

haj laila tace "ki koma dakinki kawai inyiwa doctor waya tazo har gida taganki.

Khalisat ta xobara baki tace "ni na hakura kawai basai taxoba.

Hjyn tace "ato kuma ke kkjiyo ba.a fushi da lafiya dama ke kikace kinajin ciwon ciki da mara kuma tunda kince kin hkr ai sauki ya samu knn

Khalisat ta mike kawai tabar falon takoma daki ranta abace takira Safraz awaya bugu nabiyu yadaua yace "dear ya hospital din me sukace ?

Tace asanyaye "banjeba nafasa xuwa.

"Sbd me dear kada kiki xuwafa gara kije a ko akira doctor taxo gida taduba ki ta tabbatar mk da abinda yk damunki

"nifa matsala ta babba ce dear banaso agano agida shiyasa banaso liktan taxo gida don ina zargin ko cikine dani last mounth banyi period ba yau 2week shiru atsorace nk fa

Yayi tsaki yace "kidaina wannan maganar dear zargin kine dai hakan amma daga ciwon ciki da mara sai ace cikine dan cikin baida wahalar shiga sau d'ayanefa kawai nayi ba condam

Cikin d'aga murya tace dashi "wai bakaji nace maka banga period dinaba sati biyu..."to saime dan baki ganinba, ke nifa inma cikin ne inason kayana don baban saida suka shekara goma da aure shida mom kana suka haifi yayana haka yayana ma saida yafi hakan kana ya haihu dayai auran kinga ni bansan matsayina bama innayi zanfi shekarunsu ne ko bama zan haihun ba innayi auren...

"Kai dakata! Ta katseshi da fada

"Kana nufin kace min inhaihu agida kafin muyi aure?

"Saime dan munyi hakan babu wanda zai hanamu aure,dad yanada kudi haka kema naki iyayan sunada arxiki linga d'an ko "yar baxata wulakanta ba.

Tace "kai bari kajifa,niko aure nayi banida burin naga na haihu da wuri to balle ina waje so kake inji kunyar iyayena.

Yace "to bbyna bafa hakanma bane zargin kine dai kawai kima kwantar da hankalinki

Nan yahau lallabata shima

HOO!khalisat knn !!





Muje
Xuwa







*Auntyn Sayyada da Shahida ce* 😅👌🏼
*ALI GADANGA..*
🏹🏹🏹🏹🏹🏹






*Short Story*




*Nabilancy Luv*💘
{Auntyn S&S}






*Dis Page Dedicated to My Sisters*

*Batul Mamman*💖 (Gumin halak)
&
*Ummi Aisha*(Dan Asali)






Page 1⃣3⃣

*Aranar Gadanga wuni yayi zur a office zuciyarsa na masa quna na abinda khalisat take masa

Baxai bari taci gaba da rainashiba, da d'aga masa murya bayason rainin hankali kwata kwata


Yasan inhar Alh yaji cewar ya mari gudaliyar yarsa to aikam baxaiji dadi ba tunda yasan yadda ake ji da ita

Saikuma yaji yana nadamar marin dayai mata domin ji yayi baikyautawa Alhajinba gashi yana karya alqawarin dayaiwa innarsa na yawan zafin xuciya da daukar mataki da gaggawa

Wata xuciyar tace dashi '"to ai khalisat dince saida gashin quma inba hakaba saita kashe mutum kwanansa bai kareba


Koda yataso daga aiki karfe biyar ilu yaxo daukarsa yaxaci xaice dashi ko Alhajin na nemansa ne saikuma yaji bai masa mgnrba

Haka daya koma gidanma yana zaune a benci shiru shikadai yanata tunanin abunsa tabbas yakama yaje yagansu karshen wata yagaji da kewarsu

Mudi yaxo yaxauna kusa dashi suka shiga hirar duniya yai tsammanin ma ko Alh ne yaturo mudin kiransa don mudin ya dade baixo sunzaua hirarba saidai su gaisa atsatsysaye saboda gudun kada khalisat taganshi yake tadau mataki kamar yadda ta fada musu abaya ta

Please Login or Register in order to submit comment