Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ’˜πŸ’˜ *'YAR SADAKA..*πŸ’˜πŸ’˜


*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*


*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*


*SPECIAL GIFT TO...*
*MMN FAREESAH*


*Alhamdulillah Naga comments iya comments,hakan ya nuna kuna da buqatan cigaba da labarin,,Dan a gaskiya nayi mamakin jama'an dakemin magana akan nasasu a group duk da ban Bude ba,,sedai inanan Zan Bude sabo zanyi adding zafafa wadanann Nike karanta comments nasu inajin nishadi lolxx*


*BISMILLAHIR_RAHMAANIR_RAHIIM*

*Yadda nafara a sa'a Allah kabani ikon gamashi lafiya,,Allah Ka Bani ikon rubuta abinda al'umma zasu amfana dashi su nishadantu su kuma ilmantu,ya Allah kasa duk Wanda ya karanta yaji farin ciki koda Yana cikin baqin ciki*

*A koda yaushe ina alfahari daku masoyana masoya labarai nah,,iya wuya muna tare da yar dar Allah*πŸ€πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜



1⃣&2⃣




Yanzu kawu bazaka bar tafiya Saida nono ba,,kaduba yadda Aisha ke fama da danyen jego Amma a haka kuke yawo kasuwa kasuwa,,Baka tsoran sanyi ya kama yarinyar nan..


Shiru kawu yayi kallan dattijuwar dake magana tana qara riqe yar qaramar yarinya a hannunta,,Wanda bazata wuci wata 3 ba..

Yakumbo kiyi hakuri ki cire soyayyan yarinyar nan a zuciyanki,,tinda kinsan dole sai mun fita Saida nono kafin mu Sami abinda zamu sa a bakinmu,,kinga Aisha dauko kwaryar nono can mu tafi kinga Rana nayi..

Dasauri Aisha ta dauko zani ta miqa hannu biyu,, yakumbo kawota mu zamu tafi,, murmushi yakumbo tayi tana cewa..

Badan nasan halin nijlah da kuka ba,Aida na riqe diyarnan harkuje Ku dawo,, murmushi Aisha tayi tana girgiza Kai,,nan yakumbo tabasu nijla suka kama hanya suna sauri kowannensu dauke da kwaryar nono suka tafi titi..

Ki daga qafa Aisha kinga Rana ya cinmana gashi yau kasuwan cika yake,, banaso muyi kwantai" kayya Mai gida,,yanzu duk saurinnan danake Baka gani,,ni wallahi bayana har ciwo yakemin..

Kiyi a hankali kinsan dai bamu da yadda zamuyi,,turo Baki Aisha tayi tana gyara goyon nijlah tace,,nifa yinwa nakeji,,ace tin safe Mai Rai besa komai a cikinsa ba,ga nono ana damuna dashi.

Shiru kawu yayi suna cigaba da tafiya Dan daga kauyensu zuwa titi ba qaramin nisa gareshi ba..

Sunyi sa'a suna zuwa titi suka samu mota,,dasauri suka Shiga kayansu a hannu ga nizlah dake faman kuka a Baya..

Da shigansu mota ya tashi ana harhada kudin mota..

Drive kayi hakuri na koki arziqi,wallahi kaga banida ko Sisi sai naira ashirin,,nasan Kai musulmine zaka temakeni" Kai kuturin uba,uban wa kike tinanin ze cikamiki kudin,,kufa matsalan tsofi irinku Kenan..

Dakyar dattijuwar ta Kada Baki tace,,kayi hakuri Ka kaini sadaka,,to bazan iyaba drive ya fada Yana masifa..

Sosai ya riqa zazzaga jaraba har Baya ganin abinda ke gabansa,,kawu ne ya Bude Baki da niyyan magana ai kafin ya qarasa jikake,,gara rann gammm..


Qatuwan Mota tabi ta kansu,,gaba daya Yan Motan suka sa salati,,ihu da kururuwa suka riqayi ba masu ceto sabida gurin bana wucewan jama'a bane,,dakyar aka samu Motan dauko Kaya suka kawo musu agaji,,

Sedai wannan hatsari yazo da tashin hankali domin kuwa duk cikin Motan,, driver ne kawai ya rage sai nijlah daketa faman kuka sabida matsan dataji a bayan Aisha Wanda tini Rai yayi halinsa..

Tini aka kwashesu zuwa hospital,,taimakon gaggawa aka Basu,inda aka samu nasaran tsayarda kukan nijlah,,ta hanyar bata madara,,shiko drive karaya ya Samu hannu da qafa..

Tini aka dauki photunan gawawwaki aka Fara yadawa a media Dan neman 'yan uwansu..

Tare da bazawa a gidajen radio,,Malam dake zaune yasa radio a gaba Yana sauraran labaran Rana yaci Karo da wannan mugun labari..

Dagudu ya fito a daki Yana kwala Kiran yakumbo,, yakumbo dake fitowa a bayi ta fito tana Kiran,,Malam maiya faru kakemin irin wannan Kira,,kaiko yinwa bakaji, Ka iya magana da karfi haka..

Malam be iya magana ba,,sai Dora hannu da yayi aka, shikenan mutuwa tayimana zuwan sauri,,katangar da muka dogara da ita ta rushe,, subhanallah Malam kukafa kake,,meya faru,wa kuma ya mutu,,kayi saurin gayamin kafin zuciyana ta Ida bugawa,, yakumbo ta fada cike da tashin hankali..

Kawu ne,kawune yakumbo ya mutu kawu ya rigamu gidan gaskiya daga Shi har matarsa Aisha,kafin yakumbo tayi magana Inna Babar Aisha ta shigo hannu a ka tana kuka..

Tare suka runtuma zuwa asibitin,,basu sha wahala ba,aka Basu gawan kawu da Aisha tare da nijlah da Allah yasa tana da sauran kwana a gaba..


Tinda suka dawo gida aka sallaci aisha da mijinta,, Abu yayiwa yakumbo zafi,,ta Shiga cikin tashin hankali mara musaltuwa.

Bayan sadakan bakwai,Inna ta buqaci da abata nijlah Dan ta riqe tana Debe Mata kewan aysha.

Kuka yakumbo tasa tana cewa,,Inna bawai naqi bane,,sedai bazan iya Baki nijlah ba,,sabida ita nake gani kama kawu,,Sanin kanki ne tinkafin rasuwan Aisha Nike Kula da dawainiyar nijlah,,Dan a dole nake Basu iya idan zasu fita yawan kasuwan sabida kukanta.

Itama Inna kuka tasa tana cewa shikenan yanzu na rasa aishi nijlah ma bazan samu Zama da itaba,,hakuri mijin ya riqa bata Dan yaga alaman yakumbo bata da niyyan bada nijlah..

Tin bayan rasuwar iyayen nijlah yakumbo ta tattara komai nata da Soyayya ta maidashi Kan nijlah,,itace sirfe,dakau,Kai Harma da wanki yi take sabida Kula da nijlah,da sai Mata madara,,sedai duk da haka watarana bata samun kudin sai Mata madara,,haka ta riqa bin shanu tana matso nono me dumi tana Bama nijlah..

Akwana a tashi har nijlah ta Fara girma tana qara wayo,,kowa ya kalla nijlah saiya tausaya Mata,,Dan kowa yakanzo dandali ya sai Abu Banda nijlah danko biyar bata samu,,haka zata dawo gida tasa yakumbo gaba tana kuka tana birginia,,wata Rana sai dai yakumbo itama tasa kuka suyi tare..

Malam bashida karfi balle ya riqa aiki Yana Nemo kudin Kula dasu,, gashi kawu Shi kadaine dansa kuma Allah yamasa rasuwa..

Sosai abubuwa suka rinchabemusu,Abu Daya ke taimakonsu shine wadatar zuci da godiyan Allah.

Al'adan wannan fulani shine auran da yara kanana,duk yarinyar data haura shekara sha 3 tayi da yawa,,shiyasa malam yake Allah Allah nijlah ta Kai shekara 13 ya auran da ita...



**************


Mummy Dan Allah ki janye wannan matakin da kika Dora,,wallahi bazan iya tafiya da Yasmeen wannan kauyen ba,,

Mashkur Kenan kana tinanin Zan Bari Ka tafi service ba aure,,gashi amsa bikinnan, na kuma tabbata idan akace saika dawo dole a daga biki,,ni kuma abinda banaso Kenan.

To Amma mummy shikenan saina kama da tafiya da Yasmeen bayan kinsanta da kyankyami,,salan muje da ita ta kasa cin abinci,,Azo arasa mafita,,koma dai menene kaje kasan yadda zakayi,ko a daura aurenka Ku tafi ko kuma Ka fasa zuwa service..

Eyyah mummy nah, shikenan nayi karatu abanza,, mummy kiji tausayina,,

Turesa mummy tayi tana masa Wani irin duka,,kafin tafara Magana cikin fada,, mashkur narasa meyasa bakasan ayi maganan aure Sai anyi magana kace Baka shirya aure yanzu ba,, mashkur ka Duba arziqin da Allah ya bamu,ka Kalli gidannan Na tabbata munada kudinda zamu aura Maka Mata Dari Idan anayi,,toka gayamin menene Shirin Naka..

Shiru yayi Yana sauraranta sedai yakasa cewa Koma,,jiyake ajikinsa Baya buqatar auren yanzu sedai ya Rasa ta hanyar daze sanar da mahaifan nasa..

Kai dubani mashkur bafa kai daya ka Iya miskilanci ba,,da sainayi Magana kasani gaba kana kallo, Idan Yasmeen ce bakaso kaduba yara Yan Mata gasunan 'ya'yan masu kudi irinka, saika aura Baka tsaya kana batamana lokaci ba,, Shiru mashkur yayi nan ma be Iya Magana ba..

Kai mashkur mummy ta daka masa duka a cinya"kaga Idan bakada lafiyane ka gayamana..

Wannan Karan haushi tambayan Mummy ta bashi Dan haka ya turo Baki kama mace Yana kallanta"" eh mana Naga da anyi maganan aure kake hade giran Sama Dana qasa,,ko wani ne yace kafara soyayya da Yasmeen..

Mummy Nima abinda nagani kenan,ni mace inasanta sedai banshirya aure yanzu ba,,to mummy ba sekumin hakuri ba zuwa lokacin Dana shirya,,Amma kunqi,,sai dagamin hankali kuke,,to wallahi akayi Wasa saina fasa aurenta kowama ya huta..

Riqe Baki mummy tayi tana sauraran Dan autan nata,,

Cigaba da magana yayi, ahankali Yana qara kwantar da kansa jikin mummy,, mummy Dan Allah ki amince nayi tafiyan nan,kinga Dana dawo sai ayi auren hankalinki ya kwanta...

To amma,,hannu yasa ya rufe bakin mummy cikin Wasa yace,,addu'a kawai zakimin kinji sweet mom..

Anya ko mashkur zaka girma yanzu ni kake dannewa haka Hadda rufemin Baki,,eyyah mummy duk wannan girman nawa..

To ai Naga zaka....kash mummy Naga dai barewama da danta take Wasa a dawa..


Nan dai yayita bata Baki harta hakuri da niyyan Daya dawo za'a daura auren..


Yau ya kama Monday kuma yaune mashkur ze tafi kauyen kankan Dan yin service,,tin asuba yake shiri har dai yaga..

Karfe 10 daidai ya fito get mummy riqe da yar akwatinsa tana ja,, drive ne ya amsa da sauri yasa a mota yayinda mashkur ya rungume mummy..

Mummy zanyi missing dinki,,nida zaki yadda tare zamu wuce,, murmushi Mummy tayi irin na manta tana shafa kansa tace,,Aida Yasmeen Ka dauka zaifi sauqi Dan gaskiya ni banasan Zama cikin Fulani,sabida kasan banison nono.

Shikenan mummy nizan wuce sabida mu 3 aka tura can,nasan sauran suna jirana,kafin ya rufe Baki wayanshi yafara ringing.



*Comment & share,na rasa meyasa bakusan sharing dakun karanta saiku barshi a watanku,,pls ku riqa turawa wasu group's kodan jamaa su amfana*


*Comment ne kadai zesa nacigaba da typing,kunsani ina iya 3 page a Rana,kuma kuke sani hakan*





*Momn sultan ce*✍✍✍
πŸ’˜πŸ’˜ *'YAR SADAKA..*πŸ’˜πŸ’˜


*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*


*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*


*SPECIAL GIFT TO...*
*MMN FAREESAH*



1⃣&2⃣


Amsa Kiran mashkur yayi,,kafin yayi Magana Nasir yace,,abokina muke jira kaga lokaci Baya jira,, murmushi mashkur yayi Yana Kallan mummy..

Shikenan Nasir karka damu gani a hanya,kabani 5 minutes Zan qaraso,, shikenan Ina jiranka cewan Nasir Yana kashe wayan..

Murmushi abbakar yayi Yana cewa Ai nasan mummy bazata Bari ya fito da wuri ba,,Dan Dama da kyar ta Bari zeje wannan kauyen"Ni wallahi ta birgeni data nuna bataso Duk be yadda da Hakan ba mansur ya fada Rai bace.
Inama inama,,Kai nifa naso Nike da wannan gatan irin na mashkur da ko zaman Nigeria baniyi, dariya suka sa daidai lokacin da mashkur yazo.

Drive ne ya Bude masa qofa nan ya fito cikin takunsa na qasaita,, Ido suka zuba masa suna kallo,,shiko murmushi yayi ya qarasa kusa da Nasir tare da miqa masa hannu,,Daya bayan Daya suka riqa gaisawa da abokan nasa.

Gaskiya abokina Baka dace da zaman kauye ba,,kauyen ma wai Fulani,,Tabe Baki mashkur yayi tare kallan nasir,,Nasir Ka kirani gashi nazo banga alamun tafiya ba.
Karka damu yanzu zamu wuce drive ya kusa zuwa,, mashkur be qara magana ba,suka cigaba da hira batare daya sa musu Baki ba.

Bala,zaka iya tafiya,, dasauri Bala drive yace, ah ah ranka ya Dade hajiya tabani umarni Karna sake na tafi har sainaga tafiyanka,, girgiza Kai yayi Yana me Jin dadin yadda mummy ke Kula dashi fiye da yadda ta damu da kanta,,
Karka damu kawai kaje Ka gayamata mun wuci,,kayi hakuri ranka ya dade bazan iya tsallake umarnin hajiya ba..


Seka ta Zama Dan wahala cewan Nasir Yana hararan Bala,,
Ba'afi 2 minutes ba sai ga lafiyayyan mota ya faka a gabansu, Basu bata lokaci ba gurin Shiga,nan drive yaja suka Fara tafiya sai kankan Fulani..



Garin kankan..


Karfe uku dai suka safka cikin kauyen dabe wuci a qirga gidajen ba,,suna zuwa aka kaisu gidan me gari,,hannu biyu me gari ya amshesu tare da yi musu sauka ta musamman,,

Fura da nono aka Basu sai kankana da aka jere kusa dasu,daga gefe dabino aka kawo cike da kwarya sai warar Fulani,Wanda akeyinta kama awara saidai ita da nono akeyi ake soyata kama awara.

Nan da nan guri ya cika da kamshi ,,mashkur ne ya saurin dago Ido Jin kamshin dabe taba Jin irinsaba adukkan abincin dasuke ci,,saliva ne ya cika masa Baki,nan da nan ya hadiye Yana Yana tandar Baki..

Guri aka Basu Don su ci abinda suke so,,nan fa yara kauye suka zagaye motansu suna shafawa tare da yimusu zane,,

Da gudu wata yar karamar yarinya tazo tana zana photon saniya a cewarta saniyar yakumbo ce,,nan yara suka riqa tsalle suna murna, mashkur da abokansa Basu San aika aikan da yara ke musu ba,wara kawai sukeci suna santi, dasauri Nasir ya dago Yana kallan inda yaji ihun yara sunata fillanci,,beji abinda suke fadaba sedai yaji ana futanci,,a hankali ya tashi ya leqa ta window,

Lafiyayyan zaki yayi Yana fita a dakin da gudu yayi Kan yaran,,wasu irin Zane ya gani Wanda akayi da karfe wani da qusa,,tini ya hada Kan yaran Wanda suwa yanzu sunfara gudu suna yeee saniyar nijlah tafi ta kowa kyau.

Idon Nasir ne ya safka Kan wata katuwar saniya da nijlah ta zana,photon yayi kyau kama ba jikin mota aka zana shiba,,Kai Nasir ya fada cikin tsawa,wacece nijlah a cikinku???

Cikin murmushi nijlah tace nice,,kece ko aiko saniya tayi kyau,,zoki zanamin wata ingani Dan ni banyadda ke kice kika zana ba"

Da gudu yaran suka dawo jikin Motan,,wasu na cewa suma zasu zana,,suna zuwa Nasir yafara kama hannun nijlah,kafin yakaima sauran Duka,,tini suka fece wasu na kuka,,itako nijlah harta Fara dariya tana cewa.

Kowa ya kirasu, Naga dai ni dayace nijlah ni Dan birni ya Kira ko,,bata rufe baki ba Nasir ya kaimata Duka,,wani gigitancen ihu nijlah tasa tana Kiran yakumbo.

Wayyo Allah yakumbo kizo Dan birni ze kasheni,,kuka sosai nijlah take tana Kiran yakumbo kasan cewar ba'a taba dukan nijlah ba,,sedai taga ana dukan yara,Dan ita bame fitina bace sedai rigima kawai data cika Mata ciki,,

Shiru mashkur yayi Yana sauraran kukan yarinyar,,kai Mansur kama Nasir Ke Dukan yara,,haba Dai Daga zuwanshi kauye zefara da Dukan yara,,

Tashi mashkur yayi Aiko yaci Karo da kyankyawar fuskar nijlah idanta yayi jajur tana kuka kai kace Wani duka me yawa aka ma,, dasauri mashkur ya fita tare da janye nijlah Daga hannun Nasir yace.

Kai Nasir Baka da hankali bakaga yarinya ce itaba,,wacce irin yarinya kai bakaga barnar data aikata jikin Mota ba,,kodan batasan darajar Mota ba..

Tabbas nijlah batasan darajar Mota ba,,Kamar yadda bakusan darajar Dan Adam ba,,fizge hannunta nijlah tayi ana mashkur ta fada jikin yakumbo tana kuka,,Bayan ta yakumbo ta riqa shafawa tana Bata hakuri.

Kiyi hakuri nijlah,baki da Mai Rama Miki sabida maraici,,inama wata me gata kuka taba dakun bar kauyen nan da qafafunku.

Jikin Nasir ne yayi sanyi harya Bude baki zeba yakumbo hakuri yaga ta dauka nijlah tana tafiya tana hawaye,, kwanciya nijlah tayi jikin yakumbo tana fillanci,,Dan Hausa Bata gama Shiga bakinta ba.

Ka gani Ko,kagani nasir Daga zuwanmu kaja mana Magana,menene aciki dantayi Zane jikin Mota,,Ni gaskiya banji dadin abinda ka aikata ba,ya Zama dole muje har gida abasu hakuri.

Shikenan abokina,,Nima bada mugunta na buge taba,,wallahi kaji na rantse sau Daya na daketa a hannu sai hannunta kawai Dana riqe Amma ta riqa wannan kukan har tana birgima,,Allah ya kyauta mashkur yace tare da komawa cikin dakin..

A ranar suka Gama cike komai sedai kowa yace baze iya Zama a wannan kauyen ba Dan haka suka Hana drive tafiya a nufin gobe zasu bar wannan kauye.

Babu abinda zesa na tafi daga wannan kauye indai bana Gama abinda nazo yiba,,sedai Ku Ku tafi Amma ni naga gurin Zama, mashkur yafada Yana gyara Zama..

Kai ina wallahi ,,bazan taba iya rayuwa anan ba, bakaga yaran garin ki mota Basu sani ba,,yo ina zasu sani daga akoru koru babu abinda suka sani,,

Uhmn nidai gaskiya Bazan Iya tafiya ba,senaje Na nemi yafiyar wannan tsohuwa da yarinyarta Naji tace marainiyace, Nasir ya fada cike da nadama" ok kaima Zaka zauna Kenan cewan Mansur Yana dariya,, gaskiya banaji Zan iya,,hhhhh kawai gobe mu Koma birni inyaso kudi suyi aiki a chanza mana gari Amma Ina wannan gari ni banga gurin aiki ba.

Shidai mashkur be qara Magana ba Se Dai murmushi dayake saki Akai Akai.

Karfe 8 na dare Suna zaune sun rafka uban tagumi sabida ba network me kyau balle Ko waya ta debe musu kewa sukaji ana bubbuga kofan Dakin,,kai wayene haka yake mana bugu kama Na..,,hararan Nasir mashkur yayi ya hanashi fadar abinda yayi niyya,,

Ka shigo akace,, dasauri Bello ya shigo Yana washe Baki yace,,sannunku dai Baki,,me garine yace a gayamuku zaaje dandali,ko kuma kunasan zuwa kuyi kallo,,eh gamunan zuwa mashkur ya bada amsa..

Tafiya Bello yayi Yana cewa yau Yan birni zaku sha kallo a dandali Allah yasa danladi me kidan kagane zeso wannan dandali...

Haba mashkur me zamuje kallo a wannan kauyen nibanga abin kallo ba,,ni na gani yafada Yana fita waje,,kaga mashkur Nima zanje,tsaya ganinan,,Nasir ne yafada Yana kallansu mansur..

To yaya zamuyi cewan umar suka suka mara musu Baya..


Tin daga nesa suka hango hanken fulatan kyau da aci balbal gefe guda masu suyan kifine da tsire sai Yan Mata wadanann wasu wuci shekara 12 zuwa 13 ba,,Suma da nasu kayan tallan,raga Dada da kosai da Mai burodi lolxx.

Mashkur har sauri yake Dan tin daga nesa gurin yayi bala'in burgeshi.


Yakumbo na zuwa gida ta kwantar da nijlah tana kallan yadda ta Zama abin tausai,,kiyi hakuri kinji yarinyar kaka,,Allah ze saka Miki..
Nidai ban yadda,ara ta kanni saina Rama,ai dai na ganeshi,uhmn uhmn fa nijlah banisan tsokala.

Yakumbo kema kinsan Bani bari kowanne mara kunya,,inda harfa da riqemin hannu yanzu da iro ya ganci yaya za'ayi,kaka kinsan fa iro da kishi"

Ke qaniyanki nace,wai ba na hanaki Kula wannan iron ba,, nijlah yanzu fa shekara 9 kike se Yan watan ni,, ki Bura kidan qara girma Dan bana tinanin zamuyi muki aure a shakara Goma sha uku,,gwara kisama kanki salama har Malam ya Samu kudin sai Miki katifa da korai.

To kaka, yau Zan gayamasa danaje dandali,,to kaka ki Bani biyar saina tafi,kinga dare sai qara yi shike..

Kiyi hakuri nijlah yauma Bani da ko biyar,,tsalle nijlah tayi ta Fadi qasa tana kuka,,ni wallahi sai kin Bani biyar Naga ba'a zuwa dandali ba biyar,wasu har Goma ake Basu Amma ke kullum hakuri kike Bani.

Wai sai yaushe Zan gayamiki kidena hada kanki da yaran garinann nijlah meyasa kikesan batamin Rai akan Baki kudin dandali ko kinaso Nima na Fadi na mutu..

Nijlah najin an Kira mutu take Shiga hankali ta,Dan haka ta tashi tana turo Baki,,kaka na tafi.





*Yawan comments yawan typing,, comments Kai ke nuna labari yana dadi ko babu,,akullum ina qara gayamuku daku riqa turawa wasu group's bayan kun karanta, nagode*





*Momn sultan ce*✍✍✍
πŸ’˜πŸ’˜ *'YAR SADAKA..*πŸ’˜πŸ’˜


*STORY & WRITING BY...*
*BY*
*MOMN SULTAN*


*DEDICATED TO.....*
*MMN AMATULLAH*


*SPECIAL GIFT TO...*
*MMN FAREESAH*



5⃣&6⃣



Kaka na tafi,,adawo lafiya,,Banda tsokala ki Kuma dawo da wuri,,kaka Kenan kinfasan Bana dadewa Amma kullum sekin gayamin saikace yarinya..
Baki yakumbo ta riqe tana kallan yadda nijlah ta tafi tana Taku daidai,kai kace wata babban budurwace!

Yakumbo Bata qara Magana ba nijlah ta fita tana Mita,,haka haka ta batamin lokaci gashi 'yar biyar din ma Bata Bani ba,, murmushi ta saki tare da fari da manyan idanunta tace,,nasan iro Yana dandali Yana jirana, tafiya nijlah take tana tinani harta qarasa dandali,,tin Daga nesa tafara Jin qaran sautin gangan danladi me gidan kagane Na tashi..

Tin Daga nesa su indo da Abu suke kallanta Har ta qarasa suka fara gaisawa,, nijlah Zaki Sai tuwan ruwa?turo baki nijlah tayi tace,,kinga niba ciye ciye ya kawoni ba,,kallo kawai zanyi Na Koma gida,kaka tace kada Na zauna,,Bata Ida rufe baki ba Taji an Kira sunanta" dasauri ta dago Ido tana duban Wanda ya Kira sunanta,,bazata taba manta wannan fuskan ba,,Dan shine mutum Na farko daya taba dukanta..

Murguda masa baki tayi tana cewa,,lafiya Zaka Kira sunana?

kiyi hakuri nijlah Bada niyya nayi Hakan ba,,kinji yarinya, Nasir ya fada Suna Hada Ido da mashkur dayayi kama besan abinda suke ba..

Yarinya Kuma,,nice ma yarinya,,to sannu babba,,dariya Nasir yayi Yana Kallan nijlah,,nidai Duk ba wannan ba,kin yafemin?

Karka damu Allah yanasan me yafiya nayafema,,Nima ka yafemin batama Mota danayi"

Nagode sosai Nasir ya fada Yana murmushi,,sedai Bani Zaki nema tafiyan Bata motor ba,kinga Wanda Zaki nema danba motana bane nashine,Nasir yafada Yana nuna Mata mashkur.

Har qasa nijlah ta sunkuya tana kallan fuskanshi tace,,Dan birni kayi hakuri Kaji, murmushi mashkur yayi,ya Bude baki a hankali yace,Tashi kinji kanwata,,maqale kafada nijlah nan yayi murmushi danya gane nufinta yace, shikenan Na hakura Amma Karki qara zana Mota kinji,,to nijlah tace ta Tashi da gudu zatabi kawayenta mashkur yace kinga nijlah zo..

Juyowa tayi da niyyan zuwa idanta ya safka Kan Na iro daya zuba Mata su alamun tambaya" lah iro yanzu nake dubanka anan,Hade Rai iro yayi Yana hararanta,,kai iro Daga tambaya Sai harara, nikaga tafiyana..

Ke nijlah Ina kikasan wadannan ya fada Yana nuna mashkur" cike da tsoro nijlah tace yayanane Daga birni suka zo" kin tabbata eh mana nijlah ta fada tana kallan mashkur" sosai mashkur ya cika da mamakin wayo irin Na yarinya sedai abinda yake tambayan kansa shin wanene wannan yaran da nijlah tayi Karya.

Nijlah Na ganin tafiyan iro ta qaraso kusa da mashkur tace gani" naira hamsin mashkur ya miqa nijlah Yana murmushi,amsa wannan Duk da Naji kince ba ciye ciye ya kawokiba,,

Nagode sedai kaka ta hanani amsar kudin samari indai ba iro ba,,wanene iro mashkur ya tsinci kansa da tambaya"

Iro yarone dabe wuci shekara 21 ba,,shine yake neman auren nijlah,, mashkur yaji Bello Na bashi amsa"

Kai Bello kana nufin kace wannan yarinya saurayi ne da ita??
Kwarai dagaske Bello ya bashi amsa,rufe fuska nijlah tayi tana dariya" mamaki sosai ya cika mashkur Nasir ne ya qara kallan nijlah yace yanzu Ke yarinya kinsan menene soyayya,,kasa Magana nijlah tayi ganin haka yasa Bello cewa..

Kinga nijlah amsa kije ki Sai abinda kikeso nizan Gaya yakumbo,,kasa amsa nijlah tayi Duk da tanasan siyan Abu a dandali,,qara miqa Mata kudin mashkur yayi,,Kanta a qasa tace Ni biyar Zaka Bani wannan yayi yawa ta fada Kanta a qasa..

Ki amsa wannan Bani da chanji,,wannan shine qaramin kudi a jikina,,Nasir Ko kanada Goma,,ta amsa wannan Nasir ya fada alamun Babu..

Kasa amsar kudin nijlah tayi,,kanwata ki amsa mana,kefa Naji yanzu kina Gaya Wani Ni yayankine kodama Karya kike,,Kunya ce ta kama nijlah nan ta miqa hannu ta amsa kudin,,
Nagode sosai Allah yasaka da alkairi,,Nima gobe Zan Baka fura da nono,,

Bata jira amsar Saba ta Shiga dandali tana murna,,

Bata Dade a gurin ba ta tafi,,tin Daga bakin kofa nijlah Ke Kiran kaka,,kaka!
Kai wannan yarinya Ni harna fara bacci Zaki tadani,,kaka kinga wannan Dan birnin ya Bani kudi harna Sai abin biyar kinga

Please Login or Register in order to submit comment