Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
Copied by Serdiq☠(YNG-talent)07033438934
_BY_
_*Maryam Pinky*_
*DON'T JUDGE MY PERSONALITY WITHOUT UNDERSTANDING MY......REASONS PLEASE*
2⃣
Hannu yasa zai karbi cup of lipton din hannun farouq...da sauri farouq ya hade rai yace Lafiya?
"Normal"
Yace masa shima,Lipton din zansha Nima,
"Ok ai gashinan u can take it"
Murmushi yayi mai kyau gami da kallon farouq da har yanxu fuskarsa ba walwala sannan yafara magana,
"Friendy please nd please kadena fushinnan banajin dadi wallahi it's just accidentally amman kasan ba halina bane koh?"
Ajiye cup din farouq yayi sannan ya dau remote yayi powering off din TV sannan ya juye ya fuskanci abokinnasa da yazama kalan tausayi yace cikin sanyin murya
"Why that friend?"
Hannu yasa cikin na farouq idonsa yayi jaa yace "friend I told u it's just suddenly occur"
Murmushi farouq yayi na takaici yace
"Accident?? Cox u can't control ur emotions right??"
Girgiza kai yayi yace "Not that wallahi kawai tsintar kaina nayi ina kissing dinta"
Gyaran murya farouq yayi sannan yace,
"Wallahi tallahi *_ABDOUL_*as ur now yaka mata ka ajiye Wannan mummu nan qudirin naka Kayi fuskanci rayuwa kuma,me kake nema karasa? Uhumm?since u start by this to next kuma may be abin ya zarce haka _(bana maka fata)_Abdoul yaushe kafara haka?bansanka da Wannan dabi'un ba Sam,do you think if Daddy heard this ur stupidity Will he be happy?
" No"inji Abdoul da jikinsa yayi sanyi sosai,
Okay meyasa Kayi? Kasan kuwa illar hakan?idan Akayiwa ya'r ka how will you feel pls?
"Farouq I told u is not my fault wllh,trust meeee mana friend"
Hhhhhhh,Abdoul kenan taya zan yarda dakai bayan yanxu abinda yake damun Youths dinmu kenan globally, before bansanka da hakaba amman yau my eye's witness,
"Farouuuuuqqq pls stop thattttt!!!!!!!," yafada noisily nd loudly,
"Uhumm tell me how does it happen?"
Cikin Angry yafara gayamasa yadda abin yafaru... "shigowa tayi kawomin documents dinnan na files kawae sai ta zauna ta ajiyemin lemo da cup she beg me to drink bayan nasha sai kawai nafara jin kaina yana juyawa,wani abi yanamin yawo....ya cije lips dinsa cikin qunar rai yace...bansan yadda akaiba sai na tsinci kaina ina kissing dinta....to shine ka shigofa,...but I punished her seriously yadda bazata sake kawomin kanta ba...thaz it"
Murmushi farouq yayi yace "u see taso tayi raping dinka kenan Allah yakawoni?"
"Uhumm I thought that.."
Any way Allah ya tsare gaba yanxu na fahimta,inji farouq yana murmushi .
Shaking hands sukai sannan Abdoul yace "tnx u friend"
U re welcomed inji farouq..
Haka suka cigaba da firar su ta Aminan juna suna kallo _(Dama misunderstanding din yau ne amman basa fada they care each other sosae)_
9:05 Wall clock din dakin yanuna,Abdoul ne ya dubi farouq yana shafa cikinsa yace friend "I'm tasty fa"
I know dama ci kafito kayo nan,I thought ka siyoma,
Noo bansiyo ba,escort me pls..yafada yana murza yatsun farouq,
"Ok let's go"
Miqewa sukayi suka fita tare,direct _Eatery plaza_suka wuce,source na hanta da drinks sukace wa Waiter din yakawo musu only,
Zaune suke silent kowa yana danna wayarsa har aka kawo musu,
Cikin kwanciyar hankali suke cin abincin,can farouq yadubi Abdoul dayaketa cin abincin yana lumshe idanuwansa yayi murmushi yace...
"Abdoul I pity ur wife wallahi"
"Why" Abdoul yace masa
"Wannan Dan banzan cin abincinnaka ga tsarika daban daban bansan yadda zatai dasuba" ya qare maganar yana dariya..
Saida ya cinye abincin sa sannan yasha drinks yagoge bakinsa da tissue sannan ya jingina da kujerar har sai da yayi gyatsa sannan ya dago yana killer smile dinsa yace "friend u know what?"
"Sai ka fada" inji farouq,
Murmushin mugunta yayi sannan yafara magana one by one kamar me karatowa.."Ai duk wadda tazama future wife dina kuma uwar ya'yana tofa sai ta kasance _Good in kitchen and @ bed_yafada yana daga girarsa,
Dariya farouq ya tintsire da ita yana nuna shi da hannu yace" Anan kam kafi dama"cikin serious mood yacigaba dacewa Abdoul wallahi friend inayi maka addu'a Allah yabaka mace wadda zata iya handling dauwainiyarka yadda ya kamata,
"Hummn thaz why nace bazan Auri under 25yrs ba"
Meyasa?
Farouq yawancin mace under 25 are not matured enough,yarinya nake ganinsu dabasufi a renesu ba,kai infact basusan ma menene auren ba talkless of bawa miji kulawa"
Uuummn inji farouq yace ba'anan takeba,kawaidai Allah yabaka tagari,but as for me bazan auri above 18yrs ba,shiyasa na yanke shawarar this month idan nakoma Nigeria ayi bikina kawai na huta dayin Azuminnan,
Abdoul ya yatsine fuska yace indai da Wannan mitsitsiyar yarinyarce to kanemi wani friend abikin, cox u know I always maintain my class...
Dariya farouq yayi yace I know kuma dama zan nema, da haka suka bar gun suka nufi gida,saida yakai farouq sannan ya wuce,
Yana zuwa wanka kawai yayi da alwala yayi nafila sannan ya kwanta bacci bakinsa dauke da addu'a...
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_BY_
_*Maryam Pinky*_
_Bissmillahir-rahmanirrahim,Dukkan godiya tatabbata ga Allah s.w.a,tsira da aminci suqara tabbata ga shugaban fiyayyen halitta Annabi s.a.w,Allah kabani ikon Kammala littafinnan Lafiya_
*ATTENTION PLEASE❗*
_My book ix for only married women {choice ix your's to read}_
1⃣
*Mercure Cardiff Holland House*
Tafiya yake kamar bazai taka qasaba,cikin Isa da qasaita irin wanda suka saba da ita,he ix d one nd only son of _ALHAJI ABDULFATTAH BAMALLI_known today as d most popular billionaire in Nigeria,fuskarsa murtuk like he never smile,sanye yake cikin suit black mai shining wadda ta bayyana tsantsar surar jikinsa mai birgewa,qafarsa sanye cikin half cover shoe black,hannunsa guda daya cikin aljihun wandonsa,the other hand kuwa rike yake da wayarsa qirar iPhone8,tsintsiyar hannunsa agogone silver gold sai shining yake shima,ga rings guda biyu a cikin long nails dinsa dasuka qara qawata hannunnasa,dogone sosai mai matsakaicin jiki, fari Sol dashi Dan har pink-pink yake,sumar kansa kamar anyi masa relaxing baki sosai a kwance,yana da round face mai daukeda long eyebrows da lashes baqaqe wuluk,idonsa masha Allah manya farare tas,sai dogon hancinsa wanda yadace da fuskarsa,sai Dan qaramin bakinsa me dauke da cute pink lips,Woww fans sai kunganshi,he ix totally giant man wit a high class,
Keys naga yazaro daga pocket din wandonsa ya bude wata brown qofa,wani ni'imtaccen qamshi da sanyi ya doki hancina dayasa na lumshe ido, qaton falone mai dauke da two bedrooms,tsaruwar falon bazata fadu ba,cikin bedroom yashiga yana shiga ya cire kayansa duka including his shoes nd eye glass,towel ya daura a qugunsa yashige toilet dake manne da dakin, sai da yayi 40minutes aciki sannan yafito kansa riqe da towel yana goge ruwan kansa,stool din madubi yajawo yazauna gaban dressing mirror dayakasance very long, shaqe yake da mayuka da turaruka designers masu tsadar gaske,cikin sanyi yafara shiryawa,abinda yabani mamaki da shi fans shine,cream din face daban,hands,foot,fingers,da qirji kowanne saida ya murza masa nashi sannan yasa comb ya kwantar da sumarsa sannan ya murza perfumes da roll on,miqewa yayi ya dauko wata top riga baqace Mara hannu da farin inners _(singlet nd short)_yasa three quarter din wando fari duk long hairs din qafarsa sun fito sunyi qwance loof,
Pray mat yashimfida yatada sallar magariba da akayi, zama yayi agun bai tashiba yana lazimi saida yayi sallar ishaa sannan yayi addu'a yashafa duk da baji akeyiba sannan ya miqe yakoma bakin gadonsa da yasha gyara kamar na mace,jingina yayi ya lumshe idanuwansa gamida sauqe ajiyar zuciya,Abinda yafaru daxu dashi da _KERISHA_abokiyar aikinsa a office ne yadawo masa mussamman kunyar Abokinsa kuma amininsa daya gansu da ita zaune a saman table din office dinsa ya rumgumota jikinsa yanata kissing din bakinta passionately(shi kadai yasan irin kunyar dayaji da _FAROUQ_Abokisa ya leqo ya Ganshi duk da bashi ya gayyato taba,ita ta nema,) a hankali yabude idanuwansa dasuka fara canja color zuwa red,a hankali yafurta _Astagfirullah ya Allah_ganin abin na neman daminsa yasa ya dauki phone dinsa da key din motarsa ya kulle dakin yafita parking lots ya hau motarsa kirar _Mercedes_gateman yabude masa gate yafice,sai da ya hau titi sannan yadauki phone dinsa yafara dialling number farouq Abokinsa bayan yakarata a kunnensa,sai da takusa katsewa sannan farouq yayi picking din call din amman baiyi magana ba,murmushi yayi mai kyau wanda har dimples point dinsa saida suka loma,
"Friendy"
Abinda yace kenan,(fans saikunji muryarsa so husky kamar baison maganar)
"Inajinka"
Cewar farouq daga daya bangaren
"Are yhu @ home?"
Yasake tambayarsa yana shiga street din,
"Eh"
Kawai farouq yace
Kiitt yakashe wayar,horn ya danna mai gadin yabude masa ya danna hancin motar cikin gidan,bayan yayi parking yafito kaitsaye Fallon ya kutsa kai,azaune ya tadda farouq yana kallo a bashar _Al manarah_TV,yadora qafafunsa kan center table yana shan Lipton dinsa peacefully,
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
_BY_
_*Maryam Pinky*_
*ALLAHUMMA INNAKA AFUWUN TUHIBBAL AFUWA FA'AFU ANNAA*
_Ka iya mana Rabbana baxamu Iyaba👏_
4⃣
Abdul tsoki yaja sannan yace ma farouq daya zubo masa ido "u hav no work at all"
"Lyk u ba" shima farouq ya mayar mai yana kashe ido daya sannan ya cigaba da cewa"Wallahi indai akan _My Fareedah_ne babu abinda baxaka ganiba,tinda kai girman kanka yahanaka Kayi ni sai ka barni nayi..."ignoring dinsa Abdoul yayi kamar ba da shima yake ba,
Farouq yasake cewa "Ai bakaga komaiba sai mun koma Nigeria infront of u ina kissing dinta tinda ni ba haramci xan aikataba..,bai qarasaba yaji Abdoul ya daka mai wata irin tsawa yace " Hey you enough that nonsense"murmushi farouq yayi yace "kadena wani daga murya ko qarya nayi bakayi ba?"
Left for u kuma ai ba ZINA nayiba ix just a refreshing so kadena alaqanta ni da ZINA Dan kafi kowa sanin yadda nake kyamarta kuma na tsani me aikatata cewar Abdul cikin hasala
"Hhh,Abdoul to ai kadauko hanya tinda kafara da haka,Ni tausayinka ma nakeyi Dan tinda ka bari Kayi kissing mouth din mace to Allah yarabaka da tasowar sha'awa akai akai" ko kallon sa baiba har yayi shiru amman fa cikin zuciyarsa maganar farouq din ta dokesa _(tinda kabari kafara kissing mouth din mace To Allah yarabaka da tasowar sha'awa a kai akai)_dafe kansa yayi..can ya furzar da iska gami da cije pink lips dinsa ya miqe ya dubi farouq daya zuba masa ido yace cikin sanyin murya "let's go nd hav break fast" miqewa farouq yayi suka fita tare,parking lots suka nufa farouq ke driving shikuma Abdul yana gefensa,tafiya suke suna fira kamar basune sukayi argue yanzuba,fira suke suna dariya har suka Isa eatry plaza sukayo take away suka dawo gida,a falo suka zube kan laulassan centre carpet din dakin sukafara break fast cikin nutsuwa at d same tym suna kallo,Phone din Abdul ce tafara qara,long hands dinsa ya miqa ya dauko wayar daga kan 3 seater,murmushi yayi ganin sunan _MAMI_akan screen din wayar,karawa yayi akunnansa sannan ya furta mamina I miss uuuu _(fans mutuwar tsaye nayi ganin yadda Abdul ya shagwabe fuska kamar Dan 3yrs,nace uuumm)_daga daya bangaren kuma Hajiya Aminace matar Alhaji Abdulfattah zaune cikin hanshaqin falon ta dayagaji da tsaruwa tace tana murmushi I miss u too Dan gidan mami,hope ur doing well,qara shagwabe fuska yayi sannan ya koma kan three seater ya kwanta duk da length din kujerar yayi masa kadan Dan qafafuwansa duk ba akai sukeba yace"mami I'm doing grateful, ina Abbanah da little Angel?,sai da ta yatsine fuska sannan tace yafita Abbanku amman ga Kibdiyyan kugaisa,mami ce ta miqama kibdiyya wayar wadda tasaki ihun murna tace"yeyyy my Carin bro.yaushe zakadawo, idan zaka taho ka siyomin After dress,school bag,shoes,Can...bata qarasaba taji yace bayan ya dafe kansa "hey u zaki fasamin kunne huhh baby magana ba full stop, bana hanaki surutu bama?shagwabe murya tayi kamar zatayi kuka tace " I'm sorry na dena Yaya "gyada kai yayi yace good gal,I Will buy u all but sai nazo naga idan kina performing well in both Islamic nd boko," yaya inayifa sosae "Ok I Will see wen I came back" yaushe zaku dawo? "Very soon"safe return home my yaa kagaida ya farouq sannan ta yima phone din long kiss _muuaaaaaaahhh_murmushi yayi sannan ya furta "I luv u so much sister na" mami ce takarbi phone din sannan tace "son yaushe zaku dawone?" Mamina in d next 18days by God grace, yauwwa Allah ya dawo daku lfy kagaishe min da farouq din,
"zaiji mami"
Mamice tace yauwa son hope kuna gaisawa sosai da Asma'un?,shafa sumar kansa yayi sannan ya furta "um mami" yauwa yanxuma kakirata kayimata yamai jiki mum dinta ba lfy,"Toh mami"dahaka sukayi sallama cikin so da qauna,
Friend mami da kibdiyya suna gaisheka,ina amsawa,,kibdiyya rigima,Murmushi Abdul yayi yace Rigima kam yan matan mami kenan,
Farouq ne yakalleshi yace "kamar naji ance kakira Asma'u ko?"
Yatsina fuska yayi sannan ya sa hannu cikin sumar kansa yace "uum wai mum dinta ba lfy" Allah yabata lfy cewar farouq, bai amsaba sai daukar phone din dayayi yakara a kunne, sai da takusa tsinkewa sannan akayii picking call din,tukafin tayi magana yafara zazzaga mata masifa"U re very stupid, how dare u da zan dinga kiranki sai kin gadama zaki picking?heh"daga daya bangaren Asma'u ce cikin xuciyarta tace"jimun mutum ko sau nawa yakira ban dagaba daxai kamamin masifa se kace daxu shi ba ×5 nayi calling dinsaba amman baiyi picking ba.."muryarshi ce tadawo da ita cikin tunanin data tafi cikin tsawa yace"ko ke kurma ce?"
Cikin sanyin murya tace "A'a"
Yafara hasala yace "owk iskanci ne da wulaqanci ko kuma Dan kinsamu an kiraki?"
Namma "A'a ina kitchen ne banjiba" sai da ya dauki 20minutes baice mata komaiba Dan ta daukama baya on d line sai da taduba tagani sannan cikin bugun xuciya ta furta"ina wuni?"sai da yayi kamar baijiba sannan yace "lfy" wato da u re waiting 4 me to greet u Right? "A'a,nazata..." Hey mind ur words talkative, shiru yakumayi sai can kuma yace "ya mai jiki? Sai da ta numfasa sannan tace " da sauki"jeki kai mata wayar,to..
Bai kasheba har taje dakin mummyn yana jinta sannan tace "Mummy ga Yaa Abdul zai miki sannu" mummy wadda ke kwance ta miqe ta karbi wayar tana murmushi, sukai 10minutes sannan mummy ta miqo Mata wayar jiyowa tayi yana cewa "Akwai matsala ne?" A@ tace,kitttt yakase wayar yana cin magani.
Farouq ya tintsire da dariya sannan yace cikin tsokana "Allah yakaimu bikinku,wallahi duk randa Asma'u kaje hannunta sai tarama wulaqanci nnan sai kazo kanayi mata kuka..yasake fashewa da dariya"
Tsokii yaja yace"God forbids sai kace kai"
Hummn Abdul waikai duk karta renaka ko?hhhhh..Allah yakaimu lokacin dai,
*************************
Wata matace mai qiba fara daganinta Hutu ya ratsata tsaye hannunta riqe da bulala murtikekiya tana dukan wata yarinya dake kwance akan tiles, Cikin tsananin kuka da har muryarta ta dashe bata fita sosae saboda ta jigata da kukan,duk jikinta yafashe sai jini ke fita,a kwance take tana juyi tana furta _Mama kiyi haquri_cikin wahalalliyar murya,shimfida mata zunguteriyar dorinar da mama tayi a fuska zuwa cikinta yayi sanadiyar daukewar numfashinta cak! Bata fasaba saida takuma zuzzuramata sannan ta fice daga dakin tana hucin bala'i sannan cikin masifa tace shegiya _*YA'R ZINA*_kuma ki taso ki wakewa sameera kayanta....
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
_BY_
_*Maryam Pinky*_
*ALLAHUMMA LA 'DAIRA ILLAH 'DAIRUKA,WALA KHAIRA ILLAH KHAIRUKA,WALA ILAHA GHAIRUKA👏👏👏*
3⃣
Qarfe 5:30am Alarm clock dinsa yafarkar dashi daga baccin dayakeyi,bakinsa dauke da salati yayi miqa sannan yafada toilet,Cikin 10minutes yafito yazo ya shimfida daddauma ya zira jallabiya milk colour me gajeran hannu sannan yatada sallar Raka'atul fijr,ya dade cikin sujjada yana kai kukansa ga Allah na al'amuran rayuwa, sai 6:40am yatashi yakoma kan gado yacigaba da baccinsa kasancewar yau Sunday ba ya zuwa Aiki,
Kamar kullum yauma yanacikin baccinsa yafara mafarkin da yazame masa jiki yanxu since 3yrs back kullum sai yayi mafarkinta tanata kuka kamar ranta zai fita,yauma a tsugune take takifa kanta cikin cinyoyinta tanata kuka,da sauri yake nufota amman nisa take masa har ta bace bat!yadena ganinta,dafe kansa yayi cikin tashin hankali yafara magana cikin zuciyarsa _why?why??why???huhhh kullum sai kin ce u need my help amman idan nazo sai ki gudu,kinqi bari ma naga koda fuskarkice..Damn ittt!!!yafada yana dafe forehead dinsa gami da furzar da iska mai zafi daga bakinsa_
Firgigit yafarka daga mafarkin dayakeyi sakamakon qarar da phone dinsa take tayi,bai yi picking ba saima tsokiii dayaja sannan ya miqe, toilet yafada yafada yasakarwa kansa shower mai sanyi,yanajin dadin yadda ruwan yake ratsa masa head dinsa,saida yakai 40minutes sannan yafito bayan yayi brush,daure da towel a waist dinsa yafito ya zauna a bakin gado saboda sarawa da kanshi yake masa,
Paracetamol ya dauko a drawer yadauki gorar ruwa ya sha,jingina yayi da gadon ya lumshe ido sannan yafara magana a hankali
_"why re u disturbing my life?me kike buqata?me nayi miki kike san hanani jin dadi??infact who re yhuu pls"_
Jiyayi an dafa shi a hankali ance masa "Ita wa kenan?"
Da sauri ya bude idonsa cikin mamaki Dan baiji shigowar farouq ba wanda yafi 25minutes a dakin yana kallonsa but due to yayi nisa cikin tinani yasa baimasan ya shigoba sai yanxu daya dafashi..
"I said who ix she Abdoul?" Tell me,
Dan qaramin tsaki yayi sannan ya miqe ba tare da yabawa farouq answer ba ya nufi closest dinsa dayake shaqe da kaya different colors,
Da ido farouq yabishi sannan yakuma jefa masa wata tambayar cikin tsokana "friend don tell me kafara son _ASMA'U_" ignoring dinsa Abdoul yasakeyi,
Still farouq yacigaba da cewa "Let me call her nayi mata Aweason Albishir dinnan nafa mata" yafada yana dariyar shaqiyanci,
"Koma pallow zan shirya" shine abinda Abdoul din kawai yace masa bayan yafito da kayan dazaisa,
Huuhh farouq yace yana buga hannunsa cikin pillow sannan yace bayan ya hade rai "Kayi shirinka mana kona hanaka?wane dare ne jemage bai ganiba?yafada yana kashe masa ido daya"
"U dey Mad" kawai yace sannan yadau kayan yashige toilet ya murza key,dariya farouq yayi yace "left for u" sannan ya cigaba da danna wayarsa,har bayan 10minutes Abdoul baifitoba,da farouq yagaji da zama a bedroom din sai ya miqe ya dau phone dinsa yakoma pallow ya kwanta akan 3 seater ya fara kallo a TV,
Sai da Abdoul yagama shan qamshinsa sannan yafito yayi masifar kyau,sanye cikin jar T-shirt long sleeve me baqar necktie a wuya a jikin rigar daga baya anyi rubutu da capital letter _LEGEND_ sai wandon jeans jogo baqi sun amsheshi kayan sosai which makes his skin look so Alluring, gaban mirror yakoma ya kwantar da sumarsa da mayuka sannan ya daura wrist watch golden ya dauki perfumes _couture_& _black energy_ya fesa in less than 1 minute qamshinsa ya gauraye ko ina,
Cikin takunsa na qasaita ya fito zuwa falon inda yasami farouq yana waya,tabe Dan qaramin bakinsa yayi sannan ya nemi one seater ya zuna gami da Dora qafafunsa kan centre table yana kallon farouq dayaketa waya yana murmushi lumshe ido da alama da sahibarsa yake waya Dan yaji yana cewa "sorry my swt hrt" tabe baki yasakeyi sannan yamaida hankalinsa kan TV amman cikin ransa yana jinjinawa Abokinnasa yadda ya mace akan son yarinya karama Dan idan bai mantaba Yanxu take shekara 15,"Allah ya yayemaka friend" yace sannan yacigaba da kallon film din da ake haskawa acikin tauraron Dan Adam a tashar MBC ACTION mai suna _*I stoop to conqurer*_
Yayi nisa cikin kallon film din yajiyo farouq yana cewa "okay cwt hrt I will call u later take care muaaaahh"ya sumbaci wayar yana murmushi....
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
_BY_
*Maryam Pinky*
*FA'IDA ABUBAKAR {Mrs SALEESU BAFFAYO}where re u Antyna?here ix ur page,but sorry 4 d late coming wishes🎂🎂🎂 HAPPY BUFDAY 2 U ALLAH'S RAHMA & PROTECTION ALWAYS,May Allah s.w.a protect ur cute Angels*
*💋Fatima{Ihsan},*
*💋Sulayman{T-II},*
*💋Hauwa'u{Hunayda},*
*nd my durlin nd*
*Pretty*
*💋Aysha{Nasreen}*
_PINKY LUV U SO MUCH😘😘😘_
5⃣
Mumy ce ta kalli Asma'u data zuba tagumi wit ol 2 hands dinta kuma da gani tayi nisa a tunanin da take yi,cikin gajiya da Halin ya'r tata tace cikin fada-fada
"Yanxu Husna wannan rayuwar da kika zabarwa kanki me bullewace?"
Ajiyar zuciya sannan cikin sanyin murya tace
"I'm sorry mumy na dena"
Malalacin Murmushi mumy tayi sannan tace
"Eh...kullum zaki dena kike cewa amman har yau banga sign na zaki dena dinba kuma,sai yaushe?"
Cikin san kauda zancen tace tana murmushin yaqe"Ok mummy from today insha Allah"zuba mata ido tayi for some seconds sannan tace
"Husna what cox all those things?"
Shiru Asma'u tayi tana wasa da yatsumta cikin zuciyarta kuwa cewa takeyi"ko dai kawai nafadawa mummy matsalar nan?Noooo wata zuciyar tace mata idan mummy taji to zata dau matakine Dan kinsan batasan bacin ranki,"
Jin shirun yayi yawa yasa mummy tace "idanma matsalace tsakaninki da _Abdulkareem_bakison fada min to for my own Advice shine kidinga haquri dashi domin shi Haquri nasara ne sannan kuma Albishirne kamar yadda Allah s.w.a yafada mana cikin littafinsa _WABASH-SHIRIS SABIRIN_(Kuyiwa masu haquri Albishir)Don haka kikoyi haquri duk da nasan kina da shi amman ki qara akai,indai Abdulkarim ne nakine kinji ko?"
Gyada kanta tayi alamar To!,"yauwa daughter na God bless u" dariya tayi don tanasan Adduar da mum dinta take mata,
Miqewa Asma'u tayi tace mum bari naje na shirya yau zamuje lectures by 2:30-4:00pm,
To kiyi maza kar kiyi latti,
*************************
Yarinyar na kalla sai naga bazata wuce 13yrs ba,farace ssae kamar Albino,siririyace ba canba gaban goshinta kuwa wasu long hairs ne kwance luf baqaqe wuluk,idanunta manya zagaye da zarazaran lashes sama da qasa masu kyau tana da hanci dogo,sai dan qaramin cute pink lips dinta masu shape din hrt,kyakykyawa ce sosae duk da she ix young kuma sanye take da hijjabi tayobo wanda ya lullube mata jikinta banda qafafunta sai hannunta guda daya daya leqo wanda ya fallasa dogayen fingers dinta futowa duk gashi kewaye da yatsun,
Tanan kwance cikin suma har tsawon 20minutes sannan tadawo hankalinta Dan dukan ba na wasa mama tayi mata ba,miqewa tayi a hankali daga kwancen ta jingina da bango,sai kuma maganar mama ta daxu da tana dukanta ta dawo mata wato _Kuma ki taso ki wankewa Sameera kayanta_da sauri ta miqe duk da jirin dake neman dibanta ta shiga bandaki tasa ruwa ta wanke jinin da ke jikinta da mama tazubar mata sannan ta fito ta nufi wajen wankin sannan tafara wankewa zuciyarta nayi mata quna,ga kalmar kuma da ta tsana nayi mata yawo wato *YA'R ZINA*hawayen daya zubo mata tashare sannan ta girgiza kai tacigaba da wankin
Wanki take masu yawa,duk hannuayenta ciwo da radadi suke mata sakamakon kayan

1 Comments On YAR ZINA CE
avatar
abdulkadir-6

1 year ago

Reply

Is a very educated and interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment