Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin ba idon mu" K'ibd'iyya cikin kuka tace
"I won't go Abba, he hated me now" ko kallon ta baiyi ba har ya gama,yana ji mummy tana ta bata hak'uri akan tayi hak'uri har taci Irish d'in, tsokiii yaja a zuciyarsa yace
"U will soon regrets ol those ur rubbishes",
Abba ne yafara tasowa ya dubi Abdul d'in yafara yi masa nasiha akan Aikin da zai fara da Huld'a da mutane da zaiyi daban-daban,sannan ya d'auko sabon key na lexis4W ya mik'o masa yace
" this is my gift"
Da sauri Abdul ya rik'e key d'in da hannun Abba ya sumbata ya furta
"Tnk u father"
Shafa kansa Abban yayi yana cigaba dayi masa Addu'a da fatan Nasara, haka ma mummy, K'ibd'iyya ce ta k'araso hannunta riqe da bag d'in ta tace
"Abba ni wazai kaini school today?"
Mummy ce tayi caraf tace
"As from today Son ne zai dinga dropping d'in ki sai Bala idan yadawo ya dinga picking d'in ki"
Abdul dai ficewa yayi don ganin kar yayi late itama ta biyoshi da gudu don tasan zai iya tafiya ya barta, Abba ma upstairs ya koma cikin zuciyarsa yana imaging ranar da zai bawa Amina mama kin irin Wannan Halin da take nunawa na Isa tsananin Abdul da K'ibd'iyya.
*_PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *'YAR ZINA CE👄*
_.....Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebook.com.
*®REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readers❤}_
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITER'S*
#http//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*Kuyi haquri plsss da jina shiru 2days nagode masu kira da yimin text wanda bansa mu Amsawa ba kuyi haquri Abinne da yawa.*
2⃣3⃣--2⃣4⃣
Da sallama suka shigo falon su uku Rukky d'auke da jug da cups,Fadeela kuma d'auke da plates da spoons,sai Husna rik'e da Warmer's silver color masu shining, dukkansu sunci kwalliya kamar zasu biki,musamman husna,banda K'amshi babu abinda ke tashi,akan centre table suka Jere sannan suka sassami guri suka zauna suka fara gaggaisawa,cikin fara'a Farouq yake amsa musu sab'anin gogan da Lafiya kawae yace bai sake tankawa ba,Husna ce ta tashi tafara serving d'in su duk da xuciyarta harbawa take yi amman haka ta daure ta yi serving d'in su,Farouq ne yayi godiya yafara cin meatpie d'in yana santi yana tsokanar su,Haka suka kasance cikin raha dayake Farouq gwani ne,muryar K'ibd'iyya duka sukaji tana cewa
"Yaa ni gida,I'm tired"
Duk suka zuba musu ido don ganin yadda Abdul zaiyi,mik'ewa kuwa yayi ya kama hannunta ya nufi k'ofa yana cewa
"Since u hav nothing to do...we're going"suka fice,
Farouq ne ya kalli Husna da ranta yayi masifar b'aci yace
" Madam sai kinyi hak'uri fa,becouse uwargidan taki yau mulki takeji,Anyway...ga Phone d'in nan ix urs,then Ku fad'i Amount na kud'in dazaku buk'ata through out"
Husna kasa magana tayi sai sunkuyar da kanta tayi k'asa xuciyarta na zafi,Rukky ce tayi k'arfin hali tayi masa bayani sannan ya basu tare da jadda basu hak'uri sannan yayi musu sallama ya tafi shima.
Yana fita Husna ta fashe da kuka mai cin rai,k'arasowa sukayi gunta suka fara bata hak'uri, da kyar tayi shiru sannan ta dube su tace
"Yanxu kuna ganin Wannan tsinanniyar yarinyar zata barni da Abdul?"
Rukky ce tayi huci tace
"Ita d'in mai?,zata ci uwarta ne,ba mu zata yiwa duniyanci ba,wllh idan kika je gidan sa sai mun fitarta shegiya mai muni kamar zunubi" ta fad'a ran ta a ba'ce tana kyab'e baki,
Fadeela ce tace
"Hmmnn Husna kin ban haushi,Wannan k'aramar Alhakin kike tsoro?,wllh ni Wannan idan nice ba ma zan d'auketa a matsayin kishiya ba,because har yanxu ba mace bace,and b4 ta zama wallahi sai kin fitarta"
Shiru Husna tayi tana ta sauraren hud'ubar da suke mata har sai da suka cika ta fal! Da maganganun su sannan suka tashi suka tafi suma.
Farouq na fita yaga ba motar Abdul,Murmushi yayi kawai ya fita daga cikin gidan,sai da yafara tafiya a k'asa sannan ya hango su Gefen kolta da alama shi suke jira,badan baizo da abin hawa ba da babu Abinda zaisa ya shiga motar Abdul,haka ya danne zuciyarsa ya bud'e back seat ya shiga don gimbiyar tana front seat,bai cewa Abdul komai ba shima Abdul bai ce komai ba yaja motar suka d'au hanya,sai da yakai Farouq k'ofar gida sannan yace masa "tnxs"
Ko waiwayowa Farouq bai yi ba ya shige gida,Murmushi Abdul yayi sannan yayi reverse ya fice a 360,
Direct part d'in sa yayi don a gajiye yake, shiryawa yayi cikin k'ananan kaya T-shirt red da black jeans sumar nan tasha gyara,sai K'amshi yake,bayan ya idar da sallah ya fito lokacin 5:40pm,part d'in mummy yayi,a main falon ta ya same su sun suna zaune tana yiwa K'ibd'iyya kalba,tana jin sallamar sa ta taso da gudu tayo gunsa,tare suka k'araso ya zube kan center carpet d'in ya d'ora hannunsa kan 2seatern daya jingina a jiki,sannu da gida yayiwa mum ta amsa tana tambayarsa Aikin,
"Alhamdulillah" yace yana kai d'ayan hannunsa kan K'ibd'iyya yana shafa gashin,A rayuwar sa yana son mace mai gashi duk da K'ibd'iyyan ba wani yawa gare shi ba amman yawan gyaran da mummy ke masa yasa ya mik'e,
Mummy ce ta kawo masa abinci tayi serving d'in sa da kanta ta mik'o masa,hannu biyu yasa ya karb'a ya fara ci idan yayi 1spoon ya bawa K'ibd'iyya da ta kanainaye masa a jikinsa 1spoon itama,sai da suka cinye sannan ya ture Abincin gefe ya tashi ya koma saman kujera,Duban Momy da take ta kallo yayi yace
"Mummy"
Jiyowa tayi sannan tace
"Ya akayi?"
Shiru yayi yana Mirza yatsun K'ibd'iyya kamar bazai magana ba sannan yace
"Mummy ina son Baby yau @ night mukoma gidana..."
Duk da mummy tayi mamaki sosae jin furucin Abdul amman sai ta basar tace
"Dalili da me?"
Shiru yayi ba Amsa cox shifa baifiyasan tambaya ba ko daga gun waye,
"Ko A takure kake?"
Itama ta fad'a cikin d'an jin nauyin d'an nata,
Sunkuyar da kai yayi Dan ba k'aramin kunya ce ta lullub'e shiba,banda Abin Mummy idan Atakure yake me take nufi? "BABY?,Haba never"
Yafad'i a zuciyarsa, muryar mummyn yaji tace
"Kai nake saurare"
Girgiza kai yayi yace
"Noop mum just..ni komawa zan,nd I knw she won't stay here without me"
Shiru mummy tayi sannan tace
"Ok...to kafad'awa Abbanku?"
Mik'ewa yayi yace
"Eh..we have talk abt it yesterday"
Sake jefa masa tambayar tayi
"Ok..me yace?"
K'ofar yanufa don yafara gajiya da tambayoyin Mummyn yace
"Ya Amince",
Gyad'a kai tayi tace
" Ok...Allah ya kaimu Daren"
"Amin" yace yana kallon K'ibd'iyya data biyo shi yace
"Go back..I'm coming"
Ba musu takoma Mummyn taci gaba da yimata kalbar daga nan tafara shirya mata kayanta.
9:00pm ya shigo bedroom d'in inda mummy take ta shirya trolleyn K'ibd'iyya, ita kuma tana zaune tsakiyar gadon tana kallo a laptop,cikin shadda galila milk color ya shirya K'amshin sa duk inda yayi yana binsa as usual,zama yayi gefen gadon yana danna wayar sa,mummy ce da sai yanxu ta hango shi ta jikin mirror ta waiwayo tace
"A'a..son ba dai ka gama ba?"
Batare da ya d'ago ba yace
"Eh.."
Gaban gadon taje tace
"Kinga ya shirya baki shirya ba kin zauna wasanki ko?"
Juyowa yayi yace
"Ai kawai ta tashi tasa hijjabin ta mu tafi I can't wait"yana gama fad'a ya mik'e tsaye,
Mummy ce ta katse shi tace
"Haba Son,ka bari ae ayi muku koda..."
Katse ta yayi yace
"Mummy plsss all those things Apart,later"
Bayadda ta iya cox tasan shi da kafewa don haka tace
"Ok..tashi ke Ku tafi"
Hijjabi ta samata iya wuya kasancewar doguwar Riga ce ajikin ta sannan ta sa silifas Mummy ta kamo hannunta suka fito falon,Abdul baya falon don haka part d'in Abba sukayi,Ae kuwa yana can suna sallama suka same su,Abba ne da Abdul d'in suka taso suma,Abba yace
"To Son Ni babu abinda zance sai Allah yabada zaman lfy da zuriya d'ayyiba"
Amin kawae yace amman cikin zuciyarsa Addu'ar Ya'r dariya taso bashi wae _zuriya d'ayyiba_ lalle,
Mummy ma tace
"To Son gata nan Amana Dan Allah, Allah ya saukeku lfy"
_"Amana"_ ya maimaita A hankali,sai kuma jikinsa yayi sanyi, _Anya kuwa maganar Mummyn zata barshi ya Aiwatar da abinda yasa ya d'auko ta??,Anya?Anya kuwa?,_
Daga nan dai suka fito suka rakosu har bakin motar sa suna tayi masa nasihohi mai ratsa zuciya musamman Abbansa, sai da sukaga ficewar su sannan suka koma ciki cike da kewar yaran.
Lokacin da suka Isa parking lot na cikin gidan,bayan yayi parking ne yayi sannan ya fito ya zagaya ya bud'e back seat d'in ya d'auko K'ibd'iyya cox har tayi bacci tin a hanya,A kafad'ar sa ya sata,ya rufe motar da k'afarsa ya nufi cikin gidan daya gaji da tsaruwa ga wuta ko ina different colours kamar ba dare ba,upstairs ya nufa ya shiga wani tamfatsetsen falo mai kyau da tsaruwa,ta ciki yabi ya nufi wani corridor shima sannan yataka wasu 3steps saiga wasu rooms ajere,d'aya daga ciki yasa key ya bud'e sannan yashiga,saida ya ratsa falo 3 sannan ya shiga wani katafaren bedroom shima mai d'auke da wani Italian bed,kan gadon ya kwantar da ita sannan ya sunkuya ya yi mata Addu'a yaja mata blanket ya yi switching off na lights d'in but yabar bedside dimlight ya fice bayan yaja k'ofar.wani corridorn daban yabi ya zagaya wanda yayi leading d'in sa zuwa wani babban central palon da zaka iya hango k'asa idan kana sama mai cycle shape kamar round about,ga bulbs masu kyau sai shek'i da walwali suke,fentin gidan white da ratsin Grey's ajiki,ga wallpapers masu adon roses a manne da Rabin ko wacce kusurwa ta gidan,wani part dayafi duk inda ya wuce had'uwa yashiga..oh!my God,falo ne mai d'auke da 4full sets na furniture's with full wall plasma TV's each 4 walls had'e da 2round dining areas each facing one,gefen k'asa kuwa tafka tafkan pictures d'in sa ne ajingine guda biyu masu kyau wanda suka sake k'awata falon,rugs da carpets d'in ma masu taushi,komai na d'akin white ne babu ko d'ingon wata colorn,Masha Allah zamu ce,cikin bedroom ya shiga wanda ya taka falon a had'uwa da tsari,wani white Royal bed ne d'auke da shimfid'ar bedsheet white da 8pillors a kai,ga plasma 50inch na facing d'in bed d'in, gefe kuma wall-cupbord ne white platted kamar babu shi duk glasses ne jikin sa,gefe luma long mirror ne shima kansa shak'e da designers tin daga perfumes, lotions body,hand,face,legs,Palm's, ga sprays da roll-on different colours,toilet ya shige ya saki shower,5minutes ya fito d'aure da towel,cikin wasu cotton sleeping dress ya shirya bayan ya gabatar da nafilfilinsa,swithing off yayi sai green nd blue dimlight yabari bayan ya k'aro gudun AC coz shi mutum ne mai son sanyi,kan Gadon ya hau ya lume aciki bayan yaja blanket tare da karanto Addu'oi.
6:00Am,yayi juyi tare da tashi cikin hanzari he's almost late today,shiryawa yayi cikin wata 3 Pisces tier suit blizzard brown color,tie da inner black color, yayi kyau sosae kasan cewar suit tana karb'ar jikin sa dama,perfumes 4colors yayi spraying tare da combing d'in kansa k'afarsa cikin A.M.G cover shoe brown,fitowa yayi ya yiwa part din nasa key,A hankali yake takowa har cikin falon daya mallaka mata shi ajiya,ba komai a falon sai k'arar A.C,bedroom d'in ya shiga,A can kan gado ya hango ta ta takure,k'arasowa yayi saitin fuskarta ya tsaya fuskarsa murtuk babu walwala ko kad'an,hawaye ya gani suna rushing a fuskarta, Aikuwa nan da nan ransa ya sake b'aci,cikin kakkausar murya yace
"Get up!"
Wani irin tsoron sa ne ya kamata ganin yau yadda ya had'e rai,sai ya zame mata wani bak'in kumurci,kasa tashin tayi,Aikuwa yasake daka mata wata tsawa da tasa ta fad'o daga kan gadon,
"Shhhhhhhh,shut up!"
Yasake fad'a yana d'ora yatsan sa akan pink lips d'insa,da sauri ta kame bakin ta tarufe da hannunta, banda kyarma babu abinda jikin ta keyi,muryarsa tajiyo yana cewa
"For ur information, in other to stay with me,u have 2 obey all the rules nd regulations,do u hear me??"
Gyad'a kai tayi kawae cikin xuciyarta tana dana Sanin biyo shi,
"U can't talk?"
Yafad'i cikin d'an sanyi,
"Inaji.." Tace muryarta na stammering,
Zama yayi bakin gadon yace
"Well,..idan kinbi mu zauna lfy,if not kuma...toh u knw the consequences,.. First na d'auko kine don kiyi hankali cox kanki yana rawa a gaban Momy tabarki baki san komaiba baki iya komai ba sai shagwab'a da tab'ara,dole ne as from today ki keeping d'in su,ummah Rabee zata zo muzauna tare don tana koya miki girki da sauran Ayyukan cikin gida,kuma idan tazo kikayi anything rubbish ko kik'ak'i maida hankali ki koya u will see what I will do to u,and remind u wll accidentally kika sanarwa mumy wani Abu saikin gane kurenki,duk sanda ta tambayeki Abu kice ba matsala kuma lfy qlau,bayan nan kuma zaki fara zuwa islamiyya school don baki san komai ba,naga sallar ma bayi kike ba,Abu na kusan k'arshe shine kinsan next 4-5 dayz wata za tazo kuzama Ku biyu,kuma kinsan she ix above u,don haka u must obey her,coz itace Babba, idan tazo naji ko naga wani Abu ba dai-dai ba to kece kuma wallahi sai na Zane ki,sannan daga yau kafin suzo ke zaki dinga yin duk wata shara da goge gogen part d'in nan coz is urs,itama idan tazo ita zata dinga yin nata,bana buk'atar naganki ko da a veranda na part d'ina ne,zan na zuwa dubaki mrng nd night,is that clear???,
K'ibd'iyya da tsoron Abdul yariga yagama cikata tace
"Yessss"
Taso bashi dariya ganin yadda ta amsa kamar zaburarriya,amman sai ya dake don so yakeyi yayi gyara,
"Ok..za akawo miki Abincin ki"
Ya mik'e,har ya kai k'ofa tace
"Yaya.."
Waiwayowa yayi yace
"Uhumm"
Duburbucewa tasoyi amman cikin sark'ewa. Tace
"Umm-umm school fa?"
Batare da ya waiwayo ba yace
"Sai next week" yana fad'a ya fice coz almost 8:00,cikin zuciyarsa yana mamakin yadda yafara sauya ta just from today, "hmmn komai sai da gyara" yafad'i lokacin dayake yiwa motar key.
★★★★★★★★★★★★★
Rayuwa tana ta tafiya yau bak'i gobe tsumma,haka take ga _Ameera_ kullum cikin wahala da duka ga rashin nutsuwa da kwanciyar hankali kasancewar har yanxu babu labarin Baba larai, tun suna lissafawa har sun zuba ido,Ameera kullum cikin bauta take don yanxu sun hana khadeeja aiki at all sun sakar mata,komai na gidan itace gashi at her age 14yrs aikin is too much,idan tafito tin Asuba bata komawa sai dare,itace kula da mazan dasuke zuwa gun mama masha'arsu,itace kula da Yaya Haidar,itace girki, itace shara,wanke wanke,mopping, toilet, everything gashi yanxu ko schools bata samun daman zuwa saboda kullum yaya Haidar da Aikin da zai sata immediately tagama zai sake cewa this and that,totally ya matsawa rayuwarta,wata irin tsanar sa data mahaifiyarsa ce fal cikin ranta saboda bata so ko k'aunar halayensu,mama yanxu har bedroom d'in Abban ta take kawo abokan iskancin ta,gashi takori Yaya Mustapha saboda yana taimaka mata,komai ya dagule mata ga jigo rashin mamarta sanyin idaniyar ta,wato Baba Larai,kullum dare sai dai tasa kanta cikin filo taci Kukanta ta godewa Allah tin abin yana damun Khadija har itama ta fawwalawa Allah, kullum cikin Addu'a Ameera take Allah yasa data da fuskar mahaifiyarta kafin tabar duniya kuma Allah yadawo mata da Abbanta don tana kewarshi sosae,itakam ko tayaya suka sameta tana sonsu,tana so itama taga mahaifiyar ta koda once in a life ne,
Rashin nutsuwa da kwanciyar hankali sune ja gaba wajen dad'a ramewar ta,ta rame sosae tayi tsayi jikinta kamar wadda bata cin abinci sai breasts da suka sake fitoma,tin lokacin da Anty sameera da friends d'in ta sukaso suyi *L🅰L🅰T🅰*(littafin sadnaf) da ita A wata Unguwa da suka yaudareta akan zata rakasu Allah ya taimaketa Mal Isma'il ya kwaceta duk da sun kekketa mata hijjabi,tindaga nan tarasa nutsuwa saboda sunce mata zata gane kuren ta,duk da har yau bata sake saka Anty Sameera a idonta ba,itadae Addu'ar ta Allah ya tsare mata imaninta da mutuncin ta.
Yanxu haka 5:30pm sauri takeyi tagama gyarawa Yaya Haidar d'akinsa don shi kad'ai ne yarage duk tayi sauran,sauri kawae take tayi kar yadawo ya sameta aciki don yau bakowa a gidan,sameera bata kwana dama,mama kuwa tatafi barinki ta,Allah ka shirya tace Azuciyarta don tana takaicin yadda mama take cin mutuncin Auren mahaifinta,Ace mata da Auren su suna bin maza kowa yanxu yawancin mutanen duniya ba halin kirki tace "hmmn *FIL-HAYAAT👄* _littafina maizuwa next insha Allah_ _{labari ne mai tsuma zuciya da razana mai dogon tinani tare da babban darasi a rayuwa mai cike da ban tausayi da soyayya mai sa karatu zubda Hawaye.}_
Tagama komai ta dawo falon ta tsaya tana kunna burner don tasa turaren wuta kawai taji an rungumota ta baya an matse ta tare da toshe mata baki,innalillahi wa'inna ilaihir-raji un tafurta tana k'ok'arin kwacewa,muryar Yaya Haidar taji cikin maye yace
"ke ni ne shaid'anin?," sakinta yayi ya shiga cire rigarsa da dogon wandon sa,da gudu ta tashi tayi hanyar fita amman sai dai me? K'ofar b'am! Da key,dariya ya shiga yimata yana nuna ta da yatsa yace
"Wai ke guduwa ko?,"sai ya sake kecewa da dariya sannan ya cigaba
" Yarinya yau duk wayonki sai na d'and'ana ki,sai nayi miki kaca-kaca,na dad'e ina mararin Wannan jikin naki,yau hak'uri na ya k'are baby.."
Cikin sark'ewar numfashi da kuka tace
"Yaya Haidar kaji tsoron Allah, ka tuna mutuwar ka da kwanciyar kabarinka kar ka ketamin haddina,ka rufamin Asiri shi kad'ai ya ragemin a duniya mai daraja da za'a kalleni dashi ayimin sassauci idan karabani dashi zan tagayyara,ka taimaka min,.."
Katse ta yayi yace
"AI ni zan aure kin,karki damu bamai ji dagani sai ke kinji babe, da amincewar mama nazo idanma ita kike tsoro"yafad'i yana nufota tare da shafa gaban wandon shi yana lashe baki,
Girgiza kai tashiga yi tana kakkare jikinta da hijjabin ta tare da ja da baya, yana isowa ya sake rungumota gaba d'aya batare da ta yi auneba,da sauri ta zame ta yi k'asa ta shiga turashi tana toshe bakinta da hannu d'aya,Aikuwa ranshi ya b'aci don haka ya sunkuya ya sunkuceta tana zillo da kuka bai direta a ko ina ba sai kan gado y hau shima ya..........
*PINKY CE*
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *'YAR ZINA CE👄*
_.....Adulterer's Daughter_
*A TRUE LYF,TOUCHING HRT & STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebook.com.
*®REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_(We don just entertain nd educate,we touch the heart of readers❤)_
#WWW.PML WRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITER'S*
#htttp//www.facebook.com/PML_-Writer's-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*MAMAN ZARAH ta group d'ina PINKY NOVEL FANs1,Ina godiya sosae Allah yabar zumunci,inajin dad'in Addu'oin ki wllh da sauran member's _(Babu time dana lissafoku amman kuna raina wllh All lyk KHADEEJA BEAUTY k'awar Admin😆)_ Wannan page din is yours😘😍*
2⃣5⃣
Babu Abinda take sai kuka da kiran sunan Allah da ya kawo mata d'auki kar Wannan mugun yayi Nasara akanta,shi kuwa Haidar so yake kawae ya Afka mata amman tak'i tsayawa,haka suka dinga kokawa shi da ita har suka fad'o k'asa daga kan gadon,wani irin k'arfi takeji da kuzari don haka kawae turashi takeyi da iya k'arfin ta, kasancewar babu k'arfi sosai a tare dashi sakamakon Drugs d'in daya shawo,gaba d'aya Ameera ta fita hayyacinta don shima duka da fizga kawae yake kaima ta,duk ya fasa mata hanci jini sai zubowa yake,wata irin jawowa yayi mata datasa hijjabin jikinta yagewa,tsugunawa tayi ta fasa kuka tana sake masa magiya ya kyaleta,cikin huci yace
"Baki da hankali yarinyar nan,ko Dan wuyar nan da kika bani sai na keta ki wallahi, in banda ke jakace ma sha nake kema tahaka aka sameki?,uwarki da ubanki shi sukayi suka haifeki,uwar taki ita ba da kanta ma takaiwa ubanki kanta ba,kuma duk duniya ta sheda haka,amman dayake ke banza ce har wani kuka kike,baki san kyan 'Da yagaji iyayensa b...."
Iya b'acin rai yazo mata,tinda take ba wanda yatab'a fuskantarta yafad'a mata irin Wannan maganganu haka tsirara dik da tasan ita d'in ba 'Yar sunnah bace,wani takaici da bak'in ciki ne ya tsaya mata a mak'oshi takasa koda numfashi kwakwkwara,nufota yataso ya farayi,Aikuwa ta idon ta ya sauka akan kolbar turaren dake kusa da ita ta gefen ido,batare data juya ba tasa hannu ta d'auko ta ta damk'e gam!,yana zuwa yasa hannu biyu da nufin d'auko ta for d last time Aikuwa batayi wata-wata ba ta sauke masa ita a tsakiyar kai,tasake kwad'a mai a goshi, wata gigitacciyar k'ara yasaki yafad'i sumamme agun sai jini ya b'alle,duk da ta rud'e da ganin irin Aika-aikan da tayi amman ko ta kansa bata biba saima hanyar tsira take nemawa kanta,Wannan k'arar da Yaya Haidar yasaki tayi dai-dai da hawowar mama upstairs d'in, Da gudu ta k'araso bakin k'ofar don jiyo k'arar gudan jinin nata tafara kwalla masa kira,Ameera da take ta hautsina d'akin neman keys tajiyo muryar Maman, take cikinta yabada wata irin k'ara,innalillahi!!!, yau tata ta k'are tasan tinda Mama tazo,bubbuga k'ofar Mama taci gaba dayi tana cewa
"Aliyu bud'e mana,meyasa meka?"
Ameera fa bugun zuciyarta k'aruwa yake sai Fat! Fat! Yake,Juriya ta tattaro ta goge fuskarta sannan ta saita muryar ta tace
"Eam! Eh..Mama A ina keys d'in suke na bud'e miki,na duba bangan su ba.."
Mama ce ta katse ta tace
"Au! Shegiya da kina ciki kikayi shiru,uban me kikayi masa?"
Cikin stammering da ketowar gumi tace
"A..a..ni ina toilet naji yayi k'ara..dana fito naga ya rik'e kansa"
Cikin huci Maman ta fad'a mata inda zataga keys d'in,tana bud'ewa ta gansu,wani irin faciki ne ya lullub'e ta ganin su dayawa,d'auko su tayi bata saurari bayanin da Maman take mata ba na key d'in k'ofar,
K'ofar baya tayi wadda zatayi leading d'in ka zuwa corridorn downstairs, luckily tana sawa ta ji ta bud'e, Aikuwa batayi wata-wata ba ta fice a guje sai banke k'ofar mama tajiyo,da sauri mama tabi hanyar downstairs d'in amman ko gilmawar Ameera babu don tini ta wuce,dawowa tayi gaban ta na dukan uku-uku don bata san mezata tarar aciki ba,jahadi tayi ta shiga,Ihu ta fasa mai k'arfi tace
"Na shiga uku ta kashe min shiiiiii"
Sakamakon tozali da Haidar cikin Halin rai kwakwai mutu kwakwai,ganin baya motsi yasa ta fita da gudu neman taimakon a kaishi asibiti,ta Boy's quarter tabi ko zata ga Ameera don yau ta k'udurta a ranta sai ta kashe ta!!!,amman sanda taje dai-dai gun sai taga wayam amman da ta Isa bakin gate tagan shi a bud'e tasan ta gudu!.
Ameera kuwa tana sauka batayi wata-wata ba tayi part d'in su,Jaka 2 kawae ta sunkuta tayi waje da gudu batare da tasan inda ta dosa ba don ita burin ta kawae tayi nisa da gidan nasu da Mama don matuk'ar sukayi 4eyes yau to sai dai gawarta yau!
Sai da tayi tafiyar kusan 1 hour sannan tasami guri kusa da wasu tsofaffi suke zaune ta zauna gindin wata bishiya tana mai da numfashi,can kuma sai ta sa kanta tsakanin cinyoyin ta tafara rera kuka Mara sauti,sai da tayi mai isarta ta k'oshi sannan ta d'ago idon nan yayi jazur kamar gauta,fuskar ma tayi jazur duk ta kumbura,gefen wani tap(famfo) taje tasami ruwa ta sha ta wanke fuskar sannan ta dawo ta zauna tafara tunani, _shin yanxu me yaka mata tayi next?_ ta tambayi zuciyar ta,bata da Amsa don haka ta zurfafa cikin tinani _"inama ina da dangi?"_
Ta fad'a a hankali tana share Kwallar da ta zubo mata,mik'ewa tayi da sauri da tayi wani tinani tare da Addu'ar Allah yasa burin ta ya cika,
Sauya hanya tayi tafara wata mik'ak'k'iyar tafiya,tana tafe tana had'a hanya ga yunwa ga wani azababben ciwon kai daya ke neman raba mata kai gida biyu,Jin da tayi anfara kiran sallar magariba yasa ta k'ara sauri,Kafin ta k'arasa inda take son zuwa ta had'u da khadeejan don dama islamiyya tabiyo ta,da sauri Khadija ta rik'e ta ganin tana neman fad'uwa,Zubewa tayi a jikin Khadijan tafara rera sabon kuka,cikin kid'ima da damuwa take tambayar Ameera me ya faru Amman inaaa! Babu Amsa,ganin zasu fad'i k'asa ga shi mutane suna ta tafiya masallaci ana yi musu magana don a tsakiyar titi suke yasa Khadija jan ta suka shiga cikin wata rufa,gogewa Ameera hawaye ta shiga yi,ganin hawayen sun k'i dena rushing yasa tace mata
"Ameera tinda kik'i magana ki daure ki tashi mu tafi gida"
Numfashi Ameeran taja sannan tayi ma khadeeja nuni da hannun ta,bin hannun tayi da kallo,zaro ido tayi ganin jakar su don dai lokacin takula da su agefe,cikin mamaki tace
"Wannan fa?" Ta fad'a tana janyo jakar,
Ruk'unk'ume ta taji Ameeran tayi da k'arfi sannan ta jata suka fad'a soron gidan kusa dasu tana haki,khadeeja ta kalle ta tace
"Wai Ameera lafiyan ki kuwa?"
Jiyowa Ameera tayi ta dubi Khadija da rinannun idanun ta da suka fara jemewa tace
"Khadija kin gane motar cen data wuce da mutanen ciki?"ta fad'a tana haki da danne k'irjin ta da tsoro ya cika,
Khadeeja ce ta d'an sake lek'awa sannan tace
"Eh..kamar su mama koh?"
Hijjabin ta tasa ta share wasu hawayen da suka zubo mata tace tana rik'e hannun Khadija cikin nata
"Khadija ni suke nema su kashe!!!"
Cikin razana Khadija ta fiddo ido waje tace
"Ke!..?,kuma kashewa?.."
Gyad'a kai tayi Alamar eh..,
Numfasawa Khadija tayi cikin tsoro tace
"To me kika yi kuma?"
Ameera batayi magana ba sai d'auko jakar guda d'aya da tayi ta ratayawa Khadija sannan tace cikin rawar murya amman
"Khadija there's no enough time 2 explain, just let's go plsss" _(mamaki ne ya kamani jin yadda Ameera ke furta English

1 Comments On YAR ZINA CE
avatar
abdulkadir-6

1 year ago

Reply

Is a very educated and interesting novel

Please Login or Register in order to submit comment