Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dakatar dashi abinda yake niyar yi, cizar lips din shi yayi sannan ya durkushe gaban ta.




Muryar Mummy ce ke kwala mata kira,Ikhlas kam har lokacin bata dawo hayyacin ta ba,sama-sama take sauke numfashi.




Jin alamun zata turo kofar yasa tayi kokarin mikewa amma ta gagara,Mummy kuwa jin basu amsa ba yasa ta juya tana fadin"kiyi kizo ki wuce kije ki kwanta domin ni dai na gaji ina jiran ki a falo".






Sai bayan minti biyar ta sami karfin mik'ewa ta maida rigar ta sannan ta fice daga d'akin.




A zaune ta sami Mummy tana jiran ta,tana k'arasowa ta mik'e kallon juna suke yi,Mummy tayi k'wafa tace"kan ki kika bashi ko".




Sunkuyar da kai tayi tana girgizawa,Mummy tace"ke miji dadi ko,To maza ki bashi kanki a waje kinga daga nan ya raina ki,Ki bari mu sami damar kama shi a hannun mu".





Daga kai Ikhlas tayi, Mummy taja hannun ta suka wuce sama, Dakin da yake farko ta bude mata tace"ki shiga ki kwanta, pls kada ki sake ki kuma yarda dashi kin ji",daga kai tayi kawai.




Mummy kuma ta wuce ta tafi dakin daddy,Sosai Ikhlas taga wautar ta na barin Maleek yana taba ta.





Bathroom ta shiga ta sakarwa kan ta shower,Sosai take tuna moment din su tare,To me yake damun ta ne?,Ko wane hali yake yanzu oho?.




Maleek kuwa ya dade a yarda ta bar shi yana dafe da marar shi,Shi kad'ai ya san me yake ji a jikin shi.



Da k'yar ya iya mik'ewa a nufi bathroom, ruwan sanyi ya sakawa jikin shi ko zai sami saukin yadda yake ji a tattare dashi.






Yana fitowa ya wuce kitchen ya dafa lipton,Lemon ya dauko manya guda biyu ya matse a ciki ya shanye.




Sosai ya dan ji dama-dama,gado ya fad'a ya runtse idanun shi,Surar ta ke mishi yawo a idanu.






Hannun shi ya dunk'ule ya fara tsotsan lip din shi na k'asa,ganin hakan bazai fishsheshi ba yasa ya dauro alwala ya fara nafilfili.





Har wajen hudu sannan ya samu barci ya dauke shi,Wanda hakan yasa ya makara.





Itama bangaren Ikhlas haka ta kwanta sai dai bata dade ba barci ya dauke ta mai dad'i.






Da asuba Mummy ta zo ta kwankwasa mata kofa,Cikin sauri ta tashi tayi alwala ta tada Sallah.






Tana idarwa ta fara karatun alqur'ani, sai da gari ya fara haske sannan ta mik'e ta fita kitchen.





Break fast ta fara had'a musu,sannan ta fito ta gyara falon ta kunna turare k'amshi ya bud'e ko'ina sannan ta wuce nata d'akin.




Nan ma sai da ta gyara sannan ta shiga wanka, bayan ta fito ta yi simple makeup sannan ta sauko,a dinning ta sami Mummy da Daddy gaishe dasu tayi sannan ta d'auki nata abincin ta wuce sama.




Tana tafiya Maleek nayin sallama ya shigo,Cikin farin ciki ya k'arasa gare su yace"ina kwana Mum,barka da safiya Dad"A tare suka amsa.




Peck yayi wa Mum a goshi sannan ya koma wajen Daddy shima yayi mishi kafin ya juya yace"Na tafi".





Mum tace"Bafa kayi break fast ba? ",Yana tafiya yace"mum am fasting",Murmushi kawai tayi.







*kuyi hak'uri da wannan, sannan ayi mini afuwan jiya ban sami damar updates ba, am sorwie*.


*~maman elham da meenal*~







๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)



https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

โœโœโœโœโœโœโœ
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
โœโœโœโœโœโœโœ


*~โ„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


*written*
-by-
*Deeja one love*







*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*




Auntyn beebo Princess ๐Ÿ‘ธ๐Ÿ‘ธ d writer of *rayuwar jawaheer* ina gaisuwa duk da kwana biyu naji ki shiru.

71-72






Yau biyu Ikhlas biyu a kaduna,tun ranar farko bata kuma bari sun hadu da Maleek ba.




Maleek kuwa a lokacin babu abinda yake bukata sama da ita,Sosai yake son ganin ta.





Zaune yake a office, Sudeis yayi sallama ya shigo,Hannun shi duka yasa ya tare hab'ar shi.




Sudeis ya zuba mishi idanu yana mamakin yadda ya rame, gashi kwata-kwata bashi da kuzari gaba d'aya.




sosai yake tausaya mishi,Hannu yasa ya dan bubbuga table na gaban shi.




Maleek yayi firgigit ya dawo hayyacin shi,Ajiyar zuciya yayi yace"Sudeis ina cikin matsala".





"Meye matsalar ne Abdul gaba d'aya ka sauya,Ji yadda ka rame".





"Sudeis ba wani abu ya kawo hakan ba illah Ikhlas",Sudeis ya zare idanu yace"Ikhlas kuma?, me tayi maka? ".





"Sudeis na fara dana sanin rashin bin umarnin mum da tace na amsa ina son Ikhlas".





"Oh! To yanzu ka yarda kana son ta kenan? ",maleek ya juyar da kai yace"A'a ba wai ina son ta bane, ina da kawai so na kasance da ita ne,da ace na yarda da yanzu an bani ita, kaga ko rage zafi ai zan dinga yi".




Dariya abin ya bawa Sudeis ya kuwa fashe da dariya,Sosai abin ya k'ular da Maleek dan haka ya tattara kayan shi ya fice da sauri.




Sudeis yayi dariya yace"Mutum sai taurin kan tsiya yana so yana kaiwa kasuwa".





Ikhlas kuwa yau bayan mummy ta tafi gida k'awar ta, Haka kawai taji tana sha'awar zuwa dakin shi sanin cewa baya gidan gaba d'aya.





A hankali ta tura kofar ta shiga,lumshe idanu tayi domin k'amshi shi yana nan a cikin d'akin,ganin dakin a hargitse yasa ta cire karamin hijab din dake jikin ta.



Farar shiga ce wacce take iya cibiya wacce take net,wando ne cikin ta three quater skin tied purple,purple din bra ta saka sosai kayan ya mata kyau.




Gyara dakin tayi ta wanke bayi, sannan tayi making bed,bunner ta jona ta zuba turaren wuta sannan ta fesa air freshner.





Kamar wasa ta kwanta a saman bed din, ta janyo wayar ta,pic d'in shi ne wanda da alamu be san lokacin da aka dauke shi ba.




Ita kuwa ranar dinner din su Hafsat ta dauke shi,Ta kan kalli hoton lokaci zuwa lokaci,samun kan ta tayi da mai dashi kan wallpaper din wayar.




Tuno ranar yasa ta shafa hoton tana murmushi,wak'ar aashique ta tum hi ho ta kunna.





Lumshe idanu tayi tana saurara,sosai wakar take saka ta nishadi, a haka har barci ya dauke ta.




Maleek da sallama ya shigo gidan, Ganin babu kowa a falon yasa yayi murmushi,Direct d'akin ta ya wuce amma a bud'e babu kowa.




Ajiyar zuciya yayi wato Mummy tafiya tayi da ita kenan kada ma ya sami damar tab'a ta.






Fita yayi cikin jin haushi ya nufi bamgaren shi,Yana shiga ya lumshe idanu sakamakon shak'ar daddad'an k'amshin da ya kaiwa kofofin hancin shi ziyara. addu'a
Kayan shi ya cire ya shiga bathroom domin wanka,Ya dad'e sannan ya fito, daure da towel wani kuma k'aramin towel a hannun shi yana goge kan shi.





Wajen dressing mirror ya nufa ya hau shiryawa,comb ne a hannun shi yana taje kan shi, idanun shi ya sauka akan ta.





Cak ya tsaya yana kallon ta ta cikin madubi,Baya so ya juya yaga sab'anin abinda idanun shi ke gani.





Hakan yasa ki waigowa,Fuskar ta ta kara haske da fresh wani irin magnet yaji yana fuzgar shi.






A hankali ya juya bakin shi dauke da addu'a fuskar shi dauke da annuri.







Tana nan a zahiri ma kwance a saman bed d'in,Cikin sauri ya k'arasa gare ta cikin tsananin murna.





Fuskar ta ya shafa yana murmushi sosai yake jin wani nauyi a zuciyar shi,wayar shi ya dauko ya fara kashe mata poster a haka.






Ajiye wayar yayi sannan ya shige jikin ta,sosai ya matse ta yana sauke ajiyar zuciya, wani yanayi yake jin kan shi a ciki.






Lips din ta ya tsurawa idanu yana tsananin begen su, Idanun shi ya maida kan kirjin ta wanda har kan a wajen yake.




Wata irin damk'a ya kai musu,cikin zafi-zafi ya fara matsar su.




Ikhlas cikin barci taji wani irin azabar zafi a kirjin ta,da sauri ta bude idanu, Ganin shi ba k'aramin razana ta yayi ba.




Kokarin saukowa take yayi saurin damk'ar ta ya maida ta ya danne, kiss yake kai mata a saman wuyan ta.





Cikin sauri ya zare rigar dake jikin ta,sannan ya kwance towel din jikin shi.




Ikhlas tayi saurin runtse idanu tana fad'in"pls yaya Maleek Dan Allah kayi hak'uri ka kyale ni".



Ina shi be ma san tana yi ba,fuskar shi ya saka tsakiyar kirjin ta y fara sucking,k'ara Ikhlas ta saki tana runtse idanu.






Zafin take ji har tsakiyar kan ta,shi kuwa Maleek tuni ya bar garin kaduna,wani iron gurnani yake yi.






Hannu yasa yana k'okarin cire wandon dake jikin ta,Zaro idanu tayi ta rike hannun nashi,cikin sheshshekar kuka take fadin"Pls dan Allah ka bari haka".






Murya a shak'e yace"pls Ikhlas kada ki hanani halas dina akan wani dalili naki,Kada ki manta mu ma'aurata ne".




Sosai Ikhlas taji tausayin shi ya kamata amma ba zata iya ba,girgiza kai tayi tana fadin"kayi hakuri ba zan iya ba".





Zamewa yayi daga jikin ta ya kwanta rufda ciki,hannu yasa ya dafe marar shi yana zubar da hawaye.




Jiki a sanyaye Ikhlas ta mik'e fita take k'ok'arin yi amma kuma ta kasa, Juyawa tayi ta kalle shi.




Ganin yadda jikin shi ke rawa ga zufa yasa ta koma cikin sauri ta janyo shi ta had'e bakin su.




Maleek kuwa jin haka yasa ya k'ara rike halshen nata yana tsotsa,da kan ta ta dora hannun shi a kirjin ta.






Runtse idanu tayi domin yadda yake murzar ta zafi take ji sosai amma haka ta daure,hannu tasa ta kamo ๐Ÿ™ˆ ta fara murzawa.




Wani kara yayi hawaye yana zuba daga idanun shi,baki yasa a kirjin ta ya fara tsotsa kamar jariri.





Sosai take mishi wasa,a hankali ta zamo kasa a tsakiyar kirjin ta,daga sama kan Maleek kamar wanda zai yi hauka.





Wata damk'a yayiwa kan ta sannan ya saki wani marayan kuka,ajiyar zuciya ya fara a hankali ya furta"thanks alot my beauty".





Daga haka barci ya dauke shi,Ikhlas kuwa mik'ewa tayi, kallon fuskar shi tayi tana murmushi.




Peck tayi mishi a goshi sannan ta mik'e ta shiga bathroom d'in shi,wanke take amma tana murmushi.





Tana fitowa ta kalli agogon dakin, zaro idanu tayi tana fadin"na shiga uku, ya zanyi yanzu Mummy ta dawo".






Da sauri ta maida kayan ta sannan ta k'arasa kusa dashi,shafa goshin shi tayi, jin da zafi tayi saurin fadin"ya Allah! ".





Fita tayi daga dakin da sauri,Bangaren su ta nufa tana ta sauri,tana shiga suka hada idanu da mummy, zaro idanu tayi.




Mummy kuwa babu abinda take aika mata sai harara.




Sosai kai tayi tace"Mummy ina bangaren Hafsat ne, Murmushi Mummy tayi tace"Ok hakan ai yayi kyau".





Zama Ikhlas tayi tana daukar ledar dake kan center table tace"Mummy waye ya kawo wannan? ".





"Hafsat ce ta kawo yanzu mini kayan da zamu tafi dashi kano ne ranar monday indan Allah ya kaimu".






"Oh!bikin Feenert fa ya matso wallahi na manta da yake kwana biyu bama waya".




"Ai ya kamata ace ki kirata domin kusan me zaku shirya don biki","insha Allah zan kira ta"




Daga haka ta mik'e ta wuce sama,Mummy ta bita da kallo tana murmushi.



Tana shiga d'aki tayi ajiyar zuciya tana fad'in "Allah ya taimake ni",kan bed ta fad'a tana tunanin moments d'in su na d'azu, A haka har barci ya d'auke ta.


K'arar wayar ta ne ya tashe ta,da sauri ta d'aga,sallama tayin shima ya amsa mata.





"Ikhlas ranar monday idan Allah ya kaimu za'a shiga kotu tare da Abba kabeeru ya kamata ki tafi kano".





"Babu matsala Allah ya kaimu, idan na zo shikenan har biki kawai",sallama suka yi sannan ta mik'e.




Wanka ta fara yi sannan ta d'auro alwala ta gabatar da sallar magrib,riga ta saka wacce ta wuce gwiwa me hannun shimi sannan ta dauko wayar ta, ta sauko k'asa.





Babu kowa a falon,kasancewar Mummy na d'akin ta,bata dad'e da zama ba saifullahi yayi sallama ya shigo.





Kallon shi tayi, Rabon dasu had'u tun ranar da tazo gidan domin duk shigowar da zai yi basa haduwa.





Zama yayi sannan yace"hutawa ake yi? ",k'ara janyo gyalen dake jikin ta tayi tace"eh yaya".





Falon ya kalla sannan yayi k'asa da murya yace"ina Mummy?".




"Tana dakin ta,ai dama bata fitowa kamar yanzu".





"Abinda nake so shine Ikhlas dan Allah ki k'ara hak'uri game da abinda ya faru".






"Babu komai yaya sai dai abinda dama ya dan bani haushi shine yadda ka kasa kira na ka fad'a min".




"Wallahi ina cikin tashin hankali ne shiyasa, princess ba zan iya kiran ki a waya na gaya miki cewa wai mahaifana basu amince da auren mu, yanzu dai kin yafe mini".





"Kwarai kuwa komai ya wuce",langwabar da kai yayi yace"to a taimake ni mana haba princess aje a bawa amarya ta hak'uri ".




"Meya faru da ni zan je na bawa amaryar ka hak'uri wannan wane kalar fad'a ne haka".





"Wallahi princess ba fad'a muka yi ba,kawai dai tak'i sauraro na ne,Ina buk'atar ta bani hakk'ina amma abin ya gagara shine nazo wajen ki domin muje ki sasanta mini ita".





Cikim sauri ta mik'e tace"muje yaya wannan wane kalar shirme ne haka? ".






Cikin sauri shima ya mik'e yana gaba tana bayan shi,Maleek daya shigo yanzu ganin wucewar su yasa ya tsaya yana mamaki.




Gefen varender yaja ya tsaya domin jiran dawowar ta, me kuma yake faruwa tsakanin ta da yayan nashi?,ka manta cewa daman karuwa ce.




Gaban shi ya fad'i tuno hakan, kai haba dai hakan ba zai yiwu ba, amma bari ta dawo dole tayi mini bayanin mai yake faruwa.





Da sallama suka shiga gidan, Hafsat dake zaune tana jiran dawowar mai gidan nata wacce tasha ado cikin riga da wando.




Tana jin muryar Ikhlas tayi saurin mik'ewa ya isa wajen ta,Ikhlas tsayawa tayi tana mamakin halin Hafsat d'in a haka kamar wayayyaya.



Kallon ta ta mayar kan saifullahi wanda yake ji ina ma wajen shi ta nufa ba wajen Ikhlas din ba.





Hafsat da fara'a tace"ai ke baki da mutunci wallahi",Ikhlas tace"ba abinda ya kawo ni kenan ba, wuce muje daki".





Suna shiga dakin Ikhlas ta rik'o kunnen ta cikin wasa tace.............


*manage pls da wannan,na gode sosai masoya*.







*babyn abdul,maman farouk da elham*











๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*






*written*
-by-
*Deeja one love*







*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*


*kuyi hak'uri masoya wallahi ina yin iya kokari na, sosai abubuwa ke cakude mini,amma kuma ina k'ok'ari sosai ni na san kuna hakuri pls ku kara akan wanda kuke*





*aunty mamuh gee a k'ara hak'uri,wallahi makaranta haka suke ki toshe kunnuwan ki kawai,keep moving weather ur enemy likes or not,i know mah aunty bata son damuwa a rayuwar ta, am so sorry mu mun san rubutun ki baiwa ce ba copy ba ki cigaba su ma sun san hakan baiwace daga Allah*







73-74





Suna shiga dakin Ikhlas ta rik'o kunnen ta cikin wasa tace"wannan kunnen da alamu fad'an da Baffa yayi be shiga cikin sa ba".





Zama suka yi sannan ikhlas ta had'e rai tace"malama wai me yasa kika yi hakane,Anya Hafsat kina son aljanna kuwa?, shin kin san duk lokacin da mijin ki ya kira ki kika k'i amsa kiran mala'iku na tsine miki? ".





"Wallahi ki zauna wasa ranar daya gaji zai je ya nemi wata a waje, shikenan kina zaune a gida kin hanshare baki shi kuma zai je ya k'aro miki kishiya".





"To ga mai tsoron Allah kenan,idan kuma ba haka bane yaje ya fara neman matan banza a waje, kinga kina nan zaune ya kwaso cuta ya goga miki, idan ba haka ba ma ya fada ga halaka".





"Yanzu maza tattalin su ake ana tarairayar su,amma ke babu haka gaba daya kin wani zauna jagwab ai wannan kece *matar bahaushen*".




"Haba sis kamar ba zaman kano kika yi ba, ai wannan kama ta yayi ace wacce tayi zaman wani garin take hakan ba wai ke da kika zauna a garin da zaurawa da yan mata suke da yawa ba, haka kuma suke farautar namiji kamar zasu goya shi a baya".






"Dan allah ki dawo cikin hankalin ki, ban son haka mana, haba my aunty kin fa tuna dake zan yi koyi haka ma sauran kannen mu".





Hafsat cikin sanyin jiki tace"hakane yar uwa sai dai wallahi na kasa ne, saboda a kullum gani nake kamar naci amanar ki ne".





"Kalli ki manta da wannan domin kuwa saifullahin da Suka yi soyayya da Ikhlas ya mutu, wannan saifullahin mijin Yar uwar Ikhlas ne".




Murmushi Hafsat tayi tace"na gode sosai, Hakika ina godiya ga Allah daya bani yar uwa mai hankali da take nunar dani abubuwa da yawa, a gaskiya ba karamar asara nayi ba a shekarun baya da bamu hadu ba".





"Nima haka yar uwa dan haka yau dai a tausayawa yaya na a bar shi ya shiga fadama ya sha ruwan cikin ta, suna dariya suka fito.




Saifullahi yayi ajiyar zuciya domin ya san an dai-dai ta kena,har kofa ta rako ta,Ikhlas ta matsa kusa da ita tace"sai nazo gashi da safe".





Duka ta kai mata Ikhlas ta goce tana dariya,har bakin bamgaren su ya fitar da ita, anan suka yi sallama ya juya ita kuma ta tafi.





Tazo shan kwana taji an janyo ta,cikin sauri ya toshe bakin ta ganin tana so tayi mishi ihu,cikin sanyi yace"nine nan fa".





Jin muryar shi yasa ta saki ajiyar zuciya, hannun ta ya rik'e kam yace"beauty mu je mana", babu musu ta bishi.




Daki ya bude ya shiga itama ta biyo shi,hannun shi na rik'e da nata ya wuce da ita bedroom.



Gefen gado ya zaunar da ita,kasa ya koma ya tsugunna,tafin hannun shi ya dora saman cinyar ta ya zuba mata idanu, zuciyar shi ta dinga bugawa da karfi.





Ita ma idanun ta zuba mishi,kallon juna suke sosai kuma suke karantar juna,a hankali ya janye nashi idanun.




Kan shi ya dora saman cinyar ta,a sanyaye yace"na gode da kika taimake ni dazu",runtse idanu tayi tunowa da abinda ya faru.







Cikin sauri tace"ya jikin? ",yayi sauki",wayar ta ne ya yi k'ara ganin sunan Mummy yasa gaban ta fad'uwa.





A sanyaye ta d'aga,Mummy cewa tayi kawai"Kizo to",Daga haka ta kashe wayar.




Kasancewar yaji abinda Mummy tace yasa ya d'aga ta, da sauri ta mike ta fice, Shima tashi yayi ya bita.




Tana shiga falon Mummy ta fara hararar ta,k'asa tayi da kai tace"Mummy yaya saifullahi ya zo ya kira ni naje wajen aunty haf........ ".




Sallamar da yayi ne ta katse mata maganar da take yi,Mummy ta galla mata harara tace"wuce ki bani waje banza shashasha.



Da sauri Ikhlas tayi sama tana kunkunai,Mummy tq bita da kallo tana girgiza kai wai 'ya'yan zamani kenan.






Ikhlas kuwa tana shiga d'aki ta cire hijab kayan ta cire sannan ta wuce toilet, Wanka ta sake yi sannan tayi alwala tayi sallar isha'i.






Kwantawa tayi tana murmushi,Sallama aka yi aka turo kofar,lumshe idanu tayi, Mummy tayi murmushi.





Tace"yau an k'oshi da soyayya ne ba za'a sauko a yi dinner ba",Runtse idanu tayi ji take kamar k'asa ta tsage ta shige.





Mummy kam tayi dariya ta fice tana fad'in"ki sauko muna jiran ki",Ajiyar zuciya ta sauke tana dariya.






Sai da ta kimtsa kan ta sannan ta sauka kasa,su uku ta tarar, Daddy da Mummy sai oga kwata-kwata wato Maleek.





kasa cin komai tayi saboda jin yadda idanu ke yawo a kanta,juya cokali take kawai tana wasa dashi.






D'agowa tayi ta d'an saci kallon shi, caraf sai a cikin nashi idon, kashe mata ido d'aya yayi yana murmushi.





Jin yanayin jikin ta daya sauya yasa tayi saurin mik'ewa,Daddy yace"ba dai har kin k'oshi ba".






D'aga kai kawai tayi jikin ta har rawa yake,Mummy tace"Ina fa kallon ki ko loma uku baki kai bakin ki ba".





A d'an daburce tace"eh wallahi na k'oshi ne,shiyasa saboda d'azu nasha fruit salad.





mummy ta bude baki zata yi magana Daddy ya dakatar da ita,kallon Ikhlas yayi yace"Je ki 'yata", juyawa tayi har tana tuntub'e tayi sama.






Maleek ya ya mutsa fuska ya dauki plate na abincin shi yayi hanyar sama,Mummy tace"Ina zuwa kuma".




Ba kunya yace"zan je sama ne, wajen Ikhlas sai muci wannan abincin tare".



Bude baki tayi zata yi magana sai kuma ta fasa saboda hannun ta da Daddy ya rik'e.




Ikhlas tana shiga tayi ajiyar zuciya, gaskiya dole ta san yadda zata yi domin kuwa gaba haukacewa zata yi, wai yama akayi ne ina k'iyayyar da suke wa juna ne?.




Ni dai nace oho! Ikhlas kya tambaye ni,ni ban ma sani ba๐Ÿ˜‚.






Juya kallon ta tayi zuwa mirror,dole duk namijin da ya ganta in dai yana da lafiya ya ji yana kaunar kasancewa da ita domin kuwa duk wani abu da d'a namiji zai so to tana dashi.







Bata ji shigowar shi ba sai jin an rungumo ta ta baya,ta cikin mirror suka zubawa juna idanu.





Murmushi yayi mata,sannan ya sak'alo kan shi ta tsakanin wuyan ta, hannun shi yasa ta saman kirjin ta yace"me kike tunani, ko kuwa kayana kike kallo? ".




Juyar da fuska tayi tana ya mutsa fuska,A hankali tace"pls ka fita,idan ba haka ba Mummy zata iya shigowa".





"To ai da sanin ta na shigo", Kallon shi tayi domin gasgata abinda yace, Jan ta yayi yace"kin ga muje kici abinci".






Zaunar da ita yayi ya mik'a mata plate din,girgiza kai tayi,saukewa yayi sannan ya d'ebo ya miko mata.




Kallon da yayi mata ne yasa ta kasa yi mishi musu,bud'e baki tayi ya zuba mata, a hankali take taunawa.



Lips din ta ya tsurawa idanu, wani iri yake ji a jikin shi,da kyar yake janyo numfashin shi.







Haka har ta gama,harshen shi ya fito dashi yasa ya lashe lips din nata.




Bata ce mishi komai ba domin ta rasa me yasa bata iya hana shi abinda yake yi mata.





Wanko bakin ta tayi sannan ta zo ta kwanta, shima bayan ta ya bi ya kwanta, janyo ta yayi ya rungume.




Idanun shi a lumshe,Hannu yasa cikin rigar ta yana wasa da kirjin ta.


Kasa ko motsi tayi sai dai runtse ido da tayi domin har yanzu tana jin zafin ya mutsa ta da yayi d'azu.






Shi kuwa Maleek tuni hankalin shi ya fara barin jikin shi,sosai yake son kasancewa da ita.




Mummy ce ta turo kofar ganin su kwance yasa ta fara salati cikin fad'a tace"Wai Maleek me ka maida ni ne, oya get out now".




Jiki a sanyaye ya mik'e,yace"Mumm........... ",hanyar waje ta nuna mishi tana fadin"out nace",waje ya fice cike da takaici.





Mummy ta juya ta kalli Ikhlas wacce ko idanu bata bud'e ba tsabar kunya da take ji,Mummy ta girgiza kai kawai ta fice.


____________________________________________________________________________________________________________________________________




Ajiyar zuciya yayi yace"finally i give up, INA SON TA sudeis!, sai dai matsalar ban san yadda zan yi da mumny ba".





"To ai tun farko laifin ka ne, Domin Mummy sai da ta so kayi amfani da lokaci da damar ka".




"Yanzu dai Sudeis meye shawara,domin kaina ya kwance wallahi a yadda nake ji idan har ban samu abinda nake so ba zan iya mutuwa".





Sudeis yayi murmushi yace"Yanzu abinda ya kamata shine kaje ka nemi yardar Ikhlas d'in domin kuwa idan kuka shirya kan ku to Mummy dole ta kyale ku".





"Amma baka ganin kamar Ikhlas bata sona ba? ",girgiza kai yayi yace"bana ganin haka kayi k'ok'ari ka shawo kan ta kawai".





"Shikenan zan gwada daga yau insha Allah domin ganin wane feed back zan samu".




Sudeis ya mik'e ya fice daga office d'in shima kuma Maleek duniyar tunani ya fad'a tabbas ya yarda yana

Please Login or Register in order to submit comment