Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

son ta.



Gaban shi ya fad'i, idan kuma bata amince ba fa?,mik'ewa yayi yana zagaya office d'in tabbas idan tak'i amincewa mutuwa zan yi".





Tattara kayan shi yayi ya bar office d'in cikin sauri,Sosai yake sauri domin yaje ya tarar da ita.






Cike da d'oki ya isa gida,da sallama ya shiga mummy dake zaune ta amsa mishi, cikin fara'a ya k'arasa gare ta.





Kan shi ya d'ora saman cinyar ta yace"Mummy! Na gaji",Shafa kan shi tayi tace"sannu ya gajiya,? ".




Cuno baki yayi yace"wallahi mummy ni ji nake kamar na gudu",Dariya tayi tace"Tashi ka bani waje ragon namiji kawai".






Mik'ewa yayi yace"Mum a kawo mini abinci",murmushi tayi wanda ba zai iya fassara me take nufi ba tace"yanzu kuwa".





Cikin sauri ya k'arasa d'akin yana fatan ganin ta,Domin dalilin da yasa yace a kawo mishi abincin kenan.






Wanka ya yi ya zauna yana taping wayar shi,Sallama aka yi aka turo k'ofa da sauri ya kalli wajen yana murmushi.





Gaban shi ne ya buga tare da d'aukewar murmushin fuskar shi, sosai ya had'e rai.




*maman elham da farouk*




๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*






*written*
-by-
*Deeja one love*







*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*





75-76



K'arasowa tayi jikin ta yana rawa,daka mata tsawa yayi yace"waye yace ki shigo mini d'aki, fita".




Da sauri ta fice kamar wacce ake hankad'awa,huci yayi yana danne zuciyar shi kafin ya mik'e ya fita.




A kan dinning ya sami mummy tana cin abinci, kusa da ita ya zauna yana tab'e fuska, murmushi mummy tayi domin sanin dama za'a yi hakan.





Kan shi ya dora saman kafad'ar ta yace"Mummy yanzu dan allah da mata na da komai amma a rasa wacce za'a aiko ta kawo mini abinci sai house mai..... ".




Be k'arasa ba sakamakon abincin da ta tura mishi a baki,Sannan tace"To ai ita matar taka ta tafi kano".




Ji yayi abincin ya sark'e shi hakan yasa ya k'ware,Tari ya fara yi ba k'auk'autawa, Mummy sai faman sannu take yi mishi.




Bayan ya lafa ya dubi Mummy ya bata fuska yace"Haba Mummy yanzu dan Allah da izinin waye ta tafi? ".





"Da izini na, ko ban kai bane?,Gobe za'a shiga court akan maganar Abba kabeeru hakan yasa ta tafi domin lawyer yana buk'atar ganin ta".





Bece komai ba amma shi ba haka ya so ba, shi da yaso a yau ya fara gwada mata irin son da yake yi mata amma Mummy ta bata show.





Tashi yayi jiki a sanyaye ya bar falon, waje ya fita ya zauna a balcony,tagumi ya zuba yana tunanin halin da yake ciki.





Wayar shi ya ciro ya kira yaya sadik,bayan sun gaisa yake tambayar shi yaushe ne daurin auren su feenert.




Yaya sadik ya bashi amsa da nan da kwana shida, lissafawa yayi yaga nan da ranar juma'a kenan.





Anya kuwa zai iya zama har ranar juma'a kan su had'u, gashi dole ya jira su tafi tare dasu daddy dan gobe zasu wuce adamawa dukan su.






Sosai hakan ya b'ata mishi rai,number d'in ta ya kafawa idanu, yana kallo tabbas yana son ko muryar ta ne yaji.




To amma ya san yanzu ba zai samu abinda yake so ba, domin kuwa dai yanzu ya san tana busy.




Washe gari da wuri suka shirya domin wucewa adamawa,Maleek ke driving,Saifullahi yana kusa dashi.





Daddy yana baya, sai Mummy sannan Hafsat,Saifullahi ya kalle shi, Fuskar shi tayi fayau sai dai yayi kyau cikin shadda light blue.






Murmushi yayi yace"Lily wai ya akayi ne?, naga ka rame sannan kuma ka zama wani so pale ne? ".






"Lovely ai yanzu ka dena damuwa dani,Yanzu ta matar ka kake yi, Idan ba haka yaushe zan kai iya yanzu baka ji me yake damu na ba".





"Haba lily me yasa zaka yanke hukunci haka?, oh!, wato dalilin da yasa kak'i zuwa gida na kenan".




Dariya yayi yace"taya zan zo gidan ka bayan nima ina can ina so in gina nawa gidan", dariya suka yi gaba d'aya.





"Wai me kuke wa dariya ne?,kuna gaba Allah yasa ba gulma kuke ba?,",mummy ta fad'a tana dariya.





"Kai Mum wallahi ba gulma muke ba, muna fira ne tskanin mu, kuma ai zaku iya yin taku",Saifullahi ya bata amsa yana dariya.






Ita kan ta Mummy taji dad'i ganin yadda Maleek ke farin ciki yau harda dariya.






Koda suka isa adamawa wanka yayi kawai ya kwanta.






_______________________________________________________________kano____________________




Ikhlas tana zuwa suka gana da lawyer ta bashi duk wata sheda da ya dace sannan ya bata tabbacin zai yi iya nashi kok'arin.







Washe gari da sassafe suka wuce garin bauchi,domin fara shari'a.




Shi kuwa abba kabeeru ana kai mishi takardar sammaci gaba d'aya ya rud'e, sai dai duk da haka bai k'asa a gwiwa ba ya nemi lawyer ya biya mak'udan kud'i domin ya san yadda zai yi ya siye judge din.




Amma abu bai yiwu ba, koda suka je court d'in basu wani sha wahala ba domin kuwa sun bayar da shedu sosai.






Takardun aka amsa duka akan aje ya tabbatar da wanne ne original wannene fake, Tun daga wajen Abba kabeeru ya sare.





Bayan sun fito court d'in Abba kabeeru ya dube ta yace"Ikhlas kina k'ok'ari sosai wajen kwatar wannan dukiyar dake da wannan yaron na na hannun ki".





"Ai baka gama ganin komai ba,kaje akwai abubuwa masu girgizarwa nan da d'an lokaci zaka gani",feenert ta bashi amsa tana murmushi.






Kallon yaya hafeez yayi yace"ku wuce muje gida, kasan an kusa auren ka", yana kama hannun shi.




Tafiya suka yi yayin da Ikhlas da feenert suka fashe da dariya,daga haka suka wuce gida a ranar suka koma kano, duka harda su gwaggo da yaya sadik.





Baby kuwa tunda ya ga mummyn shi ya manne mata,yana jikin ta,suna isa kano suka fara hidimar biki.






Ikhlas ta kura Hafsat ta gaya mata yanayin yadda shari'ar take tafiya,Asp ma a ranar ya wuce adamawa.





Yau ne aka d'aura auren *NAFEESERT JIBRIL JASAWA* tare da angon ta *ASP ABDALLAH JABEER YUNUSA*.




D'aurin auren da ya samu shaidu masu d'inbin yawa,Kuma duk wanda ka gani yana farin ciki ne da auren.





Da wuri aka d'auki amarya daga kano, Domin wucewa da ita zuwa adamawa, ciki kuwa harda Ikhlas da Baby, Iman da yaran ta,Beelert da Islam sai gwaggo.







Suna isa su umma suka tare su,daga nan aka wuce wajen dinner,sosai aka k'ayatar da ita.






Bayan an gama daga nan aka wuce gida,Maleek kuwa tunda yaji ance 'yan kawo amarya sun iso yake saka ran ganin ta amma shiru.






Suna zaune a falo angwayen suka shigo,sai da akayi wasa da dariya sannan suka yi addu'a aka watse.





Suna fita Maleek yaja hannun Ikhlas cikin motar shi ya saka ta,Ikhlas kuwa sai da ta gan shi sannan tama tuna dashi.





Hannun ta duka biyun ya rik'e ya kafa mata idanu,Saukar da kai tayi k'asa tana kallon hannun shi wanda ya rik'e natan da shi.




"Yanzu kin kyauta kenan, ki bar garin kaduna har zuwa kano daga kano ki wuce bauchi amma baki neme ni ba, to me kika d'auki aure na? ".





Shiru tayi bata ce komai ba,hannu yasa a hab'ar ta ya d'ago da fuskar ta yace"beauty ki kalle ni mana pls".





Kasa kallon nashi tayi domin yadda take ganin abubuwa da yawa cikin idanun shi,sakin fuskar ta yayi kafain yace"ina damun ki ko".





Girgiza kai tayi alamar a'a,Murmushin gefen baki yayi yace"eh mana, tunda gashi kin kasa mini magana".






Still dai bata ce komai ba,Jingina yayi da jikin kujera yana kallon fuskar ta,Sosai yayi missing d'inta jin yadda zuciyar shi ke bugawa.






Ganin shirun yayi yawa yasa tace"pls ka kai ni gida dare yanayi",sosai yaji dad'i jin tayi mishi magana.




Hannun shi ya d'ora akan lip din ta yace"i missed them",kan tace wani abu ya fara tsosan su.




Ita kan ta baza ta ce bata yi missing d'in shi ba hakan yasa ta fara jin sak'on na shiga.




A hankali ta bude bakin ta yayin da ta samu damar cafkar harshen shi, sosai take tsotsa kamar wacce ta sami sweet.





Su Maleek kuwa ba abinda yake sai lumshe idanu, jin sabon salon da take mishi,hannun ta ta saka cikin k'irjin shi tana wasa da gashin k'irjin nashi.




Ai hakan k'ara haukatar dashi yayi inda ya zage zip d'in rigar ta da k'arfi jiki na rawa ya b'alle bra d'inta.




Hannu yasa yana murza abinda yafi so a jikin ta,Ikhlas kuwa runtse idanu tayi domin zafin da take ji,Ita kam har yanzu bata saba da wannan damk'ar da yake yi mata ba.





Ta kuma lura da yafi son wajen sosai, kasa hana shi tayi hakan yasa ya kwantar da ita akan kujerar wajen.



Cigaba yayi da kai mata cafka ta ko'ina, a jikin ta kuwa babu inda bebi ya kashe mata duk wata gaba ta jikin ta ba.






*babyn abdul maman farouk da elham*.









๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*






*written*
-by-
*Deeja one love*







*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*


*masoya na kun zama ginshik'i, ni danga ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*



*kuyi comments ni kar kuce dani kunyi fushi ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*




*zuciya ta ta dad'e tana neman masoyan asali๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*




*ASHE KUNE?? zaku zam cikon numfashi ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*


One love๐Ÿ˜˜ na muku wak'a kuyi hak'uri plssss, matsala aka samu.


*note*


*zan dakata da rubuta wannan novel na ashe kece zuwa bayan babban sallah saboda wasu dalilai, kuyi hak'uri har zuwa lokacin kada ku gaza, insha Allah bayan sallah zai cigaba da zuwar muku, na gode sosai๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜*


77-78


Ganin yana k'ok'arin wucewa ne yasa tayi saurin dakatar dashi,rik'e ta yayi idanun shi sun k'ank'ance saboda fitina yace"pls beauty kada kiyi mini haka".






"Ban so na b'atawa Mummy rai ne,kuma da kake maganar haka ka manta cewa ni karuwa ce",da sauri ya rufe mata baki.





"Haba princess wallahi na gane nayi kuskure sosai da sosai pls forgive me,Ki fad'awa Mummy cewa kina so ki tare".




Kallon baka da hankali tayi mishi sannan tace"ni wato ga mara kunya ko, to ba dani ba gad'a a hurumi".






Hannun shi ya had'a yace"pls mana beauty wallahi a kwanakin nan bana iya barci,Na san kece kawai magani, kiyi hakuri ki manta baya kin ji".




"Hmm Maleek kenan ka manta tsanar da kayi mini kenan?, idan ban da ma ni banda hankali yaushe zan sakar maka jiki na kayi mata matse ni, to wallahi bar ganin ina sakin maka fuska ka sani har yanzu yadda ka tsane ni haka na tsana ka",Tana fad'in haka ta fice daga motar.





Fitowa yayi yana mata magiya amma tak'i sauraran shi, hakan ya k'ara hassalashi, janyo ta yayi yace"k'arya kike Ikhlas na tabbatar kina sona,saboda ko bakin ki yayi k'arya idanun ki baya k'arya abinda nake gani a cikin idanun ki soyayya tace zalla".






"Hmm Maleek ai kai kanka ka san cewa ba zan tab'a son ka ba kamar yadda kaima ba zaka tab'a sona ba".





"Pls ki manta da wannan wallahi yanzu Ina sonki so na hak'ik'a,Dan Allah kada ki juya mini baya".






"Maleek ba zan taba yarda da mayaudaran kalmomin ka ba,yanzu da kake son jiki na dole zaka fad'i hakan ai".





"Ikhlas ki dena wannan maganar, kin ga wannan zuwan Baffa zai tambaye mu, kiyi hak'uri ki bani had'in kai, sai na fad'a mishi mun shirya kan mu".






"A wane dalili zan yi hakan?, bayan ka sani na sani cewa babu soyayya a tsakanin mu".




"Shikenan tunda haka kika ce, kiyi hak'uri ki koma mota nayi dropping d'in ki",Kamar ba zata koma ba sai kuma dai ta juya ta shiga.






Babu wanda ya kuma magana a tsakanin su har suka iso gida,bud'e k'ofa tayi ta fice,ta ciki ya kafe ta da ido har ta shige gida.





Runtse idanu yayi yana takaicin rashin bashi had'in kai,sai da yayi parking sannan ya nufi cikin gida.





Ikhlas kuwa tana shiga ta tarar da duk sun yi barci,itama kwanciya tayi sai dai barci yak'i zuwar mata ganin hakan yasa ta mik'e ta dauro alwala ta fara jero nafilfili.





Washe gari da safe, suna zaune su Bintu suka yi sallama suka shigo,gaisawa suka yi sannan suka cigaba da fira tsakanin su.


Ikhlas tace"bintu muga dinner din jiya ina so na turawa su islam, domin show ya wuce su",mik'a mata wayar tayi babu gardama.


Su gwaggo kuwa tuni sun shirya komawa,gwaggo ta kalli Ikhlas tace"wai ita suwaibar ba zata zo mu gaisa bane? ".





Umma da tayi sallama ta shigo tace"ayi hak'uri gwaggo ina kan hanya".




Dariya suka yi,kafin umma ta rik'e hannun gwaggo suka fice daga d'akin.





Wayar bintu dake hannun Ikhlas tayi k'ara,MY LILY sunan daya fito kenan.



Wani abu taji ya tokare mata wuya,Bintu tace"aunty Ikhlas mik'o mini wayar mana".




Da sauri ta mik'a mata tana juyar da fuska,Hafsat ta kalli beelert suka yi murmushi.





"Wai bintu anya tsakanin ki da lily babu wani abu kuwa? ",Hafsat ta fad'a tana kallon Ikhlas.





Da sauri Ikhlas ta kalli Bintun tana jira taji me zata ce,bintu tayi dariya tace"Kai aunty Hafsat har sai kin tambaya, dama can fa muna soyayya dashi to dalilin auren da Baffa suka yi mishi yasa muka hak'ura da juna amma yanzu kuma mun dawo".





"To me yasa bayan har yanzu suna tare da matar tashi? ",beelert ta tambaya tana rik'e dariya.





Bintu ta juya ta kalli Ikhlas tace"ai aunty Ikhlas kin ce baki son shi ko? ",cikin sauri ta girgiza kai alamar eh sannan ta mik'e ta fice.




Tana fita suka fashe da dariya,Ikhlas kuwa ji take wani abu me d'aci ya mak'ale mata a mak'ogoro.






Hawaye ya zubo mata,"wato dama yana son Bintu amma shine yake mata dad'in baki?,kenan kora da hali yayi mata?.




Mummyn abuja ta rik'o hannun ta da sauri tace"Ikhlas ina yar uwar ki iman maza ki kira ta ta zo dukan ku zo falon baffa", tana gama fad'in haka ta juya ta tafi bata ma lura da yanayin fuskar Ikhlas d'in ba.





Gyara fuskar ta tayi sannan ta koma d'akin, abinda ya bata mamaki yadda ta tarar dasu suna ta fira wato basu ma damu da halin da take ciki ba?.





Abin mamaki harda Hafsat wacce take ik'irarain tana matuk'ar son ta amma ji yanzu kota damu da halin da take ciki.





Ta gefen ido ta kalli Iman tace"ki tashi muje falon Baffa ana neman mu, sannan kuma duka kuje",daga haka ta juya ta tafi.





Tana gaba suna bayan ta suka fito, Tun daga nesa ya hango ta kallon ta yake wutar soyayyar ta na k'aruwa a ran shi.




Yadda yaga fuskar ta ya san da damuwa,tana zuwa kusa dasu ta had'a ido dashi kauda kan ta tayi sannan ta shige falon.





Suna shiga Mummy ta mik'e da sauri ta rik'o hannun Iman hawaye yana zubo mata tace"ashe kece fatima na?,ashe zan gan ki? ".





Da mamaki suke kallon ta domin basu fahimci me take nufi ba,maleek kuwa jikin shi har rawa yake yi haka saifullahi.





_______________________________________________________________________________________




Mari kake ji tassss,falon shiru yayi Abba kabeeru ya nuna shi da yatsa yace"duk abinda nake yi ba dan ku nake yin shi".





"Wallahi Abba koda nama zaka dinga yanka kana gasawa sai na gaya maka gaskiya domin abinda kayi kwata-kwata babu adalci a ciki".





"Hafeez ni kake fad'awa banyi adalci ba,na siya maka mita kafin na siyawa Sadik, na saka ka a makaranta kafin Sadik sai na fara ciyar daku kafin na ciyar dasu amma duk da haka kake kallo na kake cewa ban yi adalci ba".





"Abba wannan ai shine rashin adalcin kada ka manta dukiyar nan tasu ce ka d'auka a basu kaje ka nemi gafarar ubangiji akan wanda ka aikata, ko ka san cewa duk wanda yaci dukiyar maraya wuta yaci wa kan shi, Abba sai da kayi atempting kisa har sau uku..... "





Abba kabeeru ya shak'o wuyan shi yace"hafeez ka dena fad'a mini wannan magan ganu, sannan waye ya gaya maka wannan maganar kisan? ".





Fizge rigar shi yayi yace"ai Abba ba iya wannan ba, ka sani na san da cewa kai ka kashe mahaifin sadik".




Zaro ido yayi yana nuna hafeez yace"oh bibiyata kake yi kenan, to tun kan kayi girman da zaka yi jayayya dani bari na kashe ka kowa ma ya huta".





Wuk'a ya ciro yayi kuka kura ya cakawa Hafeez a ciki,ihu Islam tayi tana fad'in mummy abba ya kashe Yaya hafeez.





Cakumar shi Mummy tayi itama ya d'aga wuk'ar ya caka mata ita,duka suka fad'i wanwar a wajen.




Kallon shi ya maida kan Islam da sauri ta fara girgiza kai tana kuka,ganin yana nufo ta yasa ta fasa ihu tana fad'in "kayi hak'uri abba kada ka kashe ni".





Zaro idanu yake yana magan-ganu k'anana kamar wani mahaukaci,ga wukar a hannun shi yana nufo ta dashi.






*to masu bibiyata*


-shin ya take kasancewa ana amsarwa su sadik dukiyar su daga hannun Abba kabeeru ko kuwa?.



-taya akayi Iman ta kasance 'yar mummy wacce ta b'ace da dad'ewa?.



-ko dai ikhlas ta fara son Maleek ne, gashi shi kuma da alamu ya koma wajen bintu ya akayi hakan ya faru?.



-shin da mummy da Hafeez sun mutu kenan ko kuwa suna nan da ran su?.




-wai Abba kabeeru ko ya haukace ne yake faman kashe-kashe, ga dai Islam a komar mahaifin ta ya take kasancewa, itama yana kashe tan ne ko baya kashe ta?.




*duk ku biyo ni bayan sallah idan Allah ya kaimu domin jin cigaban na gode, taku har kullum one love๐Ÿ˜˜, babyn Abdul maman farouk,elham da meenal na gode sosai*.













๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*






*written*
-by-
*Deeja one love*







*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*
Kuyi murna, an bani go ahead na cigaba da rubuta muku wannan novel d'in.



A gaskiya addu'ar ku na amsu ban d'auka da sauk'i haka komai zai zo ba,me hak'uri dama yana tare da nasara muje zuwa.


*masoya na kun zama ginshik'i, ni danga ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*



*kuyi comments ni kar kuce dani kunyi fushi ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*




*zuciya ta ta dad'e tana neman masoyan asali๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*




*ASHE KUNE?? zaku zam cikon numfashi ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ*



79-80


Nuna ta yayi da wuk'ar yace"kika sake kika nuna ni na aikata sai na kashe ki",jiki na rawa Islam ta girgiza kai tana fad'in "wallahi ba zan gaya ba".






d'akin shi ya shiga, sai gashi ya fito da wata jaka a hannu,Islam na ganin ya fita ta kwalawa mai gadi kira.





Mai gadi kuwa ganin Abba kabeeru ya fito jikin shi duk jini kamar a rud'e ya sha jinin jikin shi.




Jin ihun Islam yasa shi nufar cikin gidan a rud'e, yana shiga ya same ta tana faman kuka duk ta rud'e ta rik'e wannan ta dawo ta rik'e wannan.






da sauri mai gadi ya kirawo mutane aka kwashe su zuwa asibiti,emergency direct aka wuce dasu.







Sai da taga an shigar dasu sannan kwakwalwar ta ta bata mai zai hana ta kira wani.



Wayar ta dauko tana tunanin wa zata kira, can yaya sadik ya fad'o mata hakan yasa tayi saurin neman number d'in shi.





*Adamawa*.




Gwaggo ta kalle ta tace"Iman wannan itace mahaifiyar ki, Domin kamar yadda muka sha fad'a muku cewa a gidan marayu muka dauko ta to ba haka bane.





A wata rana nida maman sadik,wato hajiya sadiya mun shigo cikin garin kano siyayya sai muka biyo ta dai-dai wata makaranta.





Muna tsaye yara suka fara fitowa,a nan muka hango wata yar yarinya kyakkyawa da ita,sosai muka shagala da kallon ta.




Hajiya sadiya ta kalle ni tace"gwaggo ji wata yarinya, ina ma tawa ce ita",murmushi nayi nace"kada ki damu in dai ya mace ce zaki haifa ne".




Sosai hakan ya tsaya mata a rai,dan haka kusan kullum bata da magana sai ta yarinyar data gani.





Wajen shekara daya amma bata bar maganar yarinyar ba.



Wata rana da dare na same tana kuka, dafa ta nayi nace"haba sadiya wannan wane kalar abu ne?,ki dauki kaddara mana".






"Wallahi gwaggo ba haka bane, na yarda Allah ke bayarwa amma kuma yarinyar da na gani a kano ta tsaya mini a rai".





Sosai ta bani tausayi,cikin lallashi nace mata"kiyi hakuri kinji kada ki daga hankalin ki, komai zai zo da sauki ".




cikin dare haka na dinga tunani ina nema mata mafita,washe gari kuwa na tara su na gaya musu abinda na yanke.




Son 'ya'ya mata ya rufe musu ido hakan yasa bama ganin abinda zamu aika ta laifi ne,shiryawa mu kayi muka tafi kano.







Sai da muka jira aka tashe su, sannan muka shiga makarantar, Kud'i kad'an muka baya nany na makarantar ta d'auko mana ita muka taho da ita.






Bata yi wani kuka sosai ba, saboda duk abinda take so, shi muke mata hakan yasa ta saki jiki sosai da sosai.








Tun abin yana damun dan uwana har yazo ya dena, muka manta da wannan matsalar gaba d'aya.






"Amma yanzu ina so Iman ki yafe mana, don kinga wa'inda suke rik'e ki sun mutu nima watak'ila dan na sami damar had'aki da mahaifiyar ki ne Allah ya barni".






Iman ta rik'e hannun gwaggo tace"Kada ki damu gwaggo na yafe muku wallahi kuma har gobe iyaye na sun mutu".






Mummy ta rik'o ta tana kuka tace"fatima nayi farin ciki da na had'u dake",nuna mata saifullahi da Maleek tayi tace"kinga 'yan uwan ki kuma".




Gwaggo ta dubi mummy tace"ki yafe mana kin ji",mummy tayi murmushi tace"kada ki damu gwaggo wallahi ban rik'e ku ba watakila hakan shi yafi".






Mummy ta rungume 'yar ta tana kuka, Sosai take jin son yarinyar na dawo mata sabuwa,hannun ta taja ta kai gaban Baffa tace"Kinga kakan ki,Nasan ba sai na gabatar miki da sauran ba kin riga da kin san su.







Wayar Maleek tayi k'ara hakan yasa ya fita,Ganin fitar shi yasa Bintu bin shi, Gaban ikhlas ya fad'i domin duka a gaban ta suka fita.






Wajen Maleek kuwa yana fita ya d'aga,Islam na kuka ta sanar dashi abinda ya faru,Hankalin shi ya tashi sosai.





"Islam ki kwantar da hankalin ki, zan zo insha Allahu ni da sadeek ki kwantar da hankalin ki", sosai ya kwantar mata da hankali kafin ya kashe wayar.






Juyawa yayi ya kalli Bintu yace"Bintu zamu tafi bauchi saboda akwai abinda ya faru,kinga yanzu gidan ana cikin farin cikin dawowar fatima kada ki bari kowa ya sani, kije ki shirya sai mu tafi".







Ikhlas kuwa kasa samun natsuwa tayi hakan yasa ta fito, Ganin suna magana yasa ta kalle su ta watsar sannan taja tsaki ta wuce.





Kallon juna suka yi suka fashe da dariya,wannan ya k'ara bak'an ta ran ta, hakan yasa tayi d'akin daneji tana zubar da hawaye.






Maleek kuwa yana gayawa sadik suka fara shirin wucewa bauchi,harda saifullahi hakan yasa Hafsat zata bisu da beelert.






D'akin Hafsat ta shigo ta kalle ta, Yadda ta dage tana kuka abin ya bawa Hafsat dariya aikuwa ta dara.





Ikhlas ta kalle ta cikin zafin rai tace"ai ba sai kin nuna mini cewa yanzu kin dena

Please Login or Register in order to submit comment