Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

eyes ne da iman? ",feenert tace"naji ance baby bashi da lafiya shi yasa suka tafi".



Mikewa hafsat tayi tana fadin"bari naje na duba shi",da sauri feenert da ango saifullahi suka maida ta zaune wanda har lokacin be gane ta ba.




Feenert tace"kada ki damu jikin da sauki",ba dan ta so ba ta zauna,saifullahi ya kalle ta yace"lafiya kuwa?, ina zaki je? ".




"Wallahi babyn cat eyes ne bashi da lafiya hakan yasa nake so naje naga jikin shi",hafsat ta bashi amsa fuskar ta dauke da damuwa.




Murmushi saifullahi yayi yace"ni na lura kina damuwa da wannan cat eyes din sama da kowa, anya bazan fara kishi da ita ba kuwa? ".




"Ai kuwa da kana da aiki, domin ina jin ta a jiki na kamar wata yar uwa ta ta jini,sannan kuma tayi mini komai a rayuwa wallahi".



"To ai ni ban taba ganin ta ba,kuma yanzu naji ina so na gan ta",hafsat ta bude baki zata yi magana ta fasa sakamakon mutane da suka fara isowa wajen su.



Haka aka tashi sister's evening ba tare da ikhlas ba,ana gamawa amarya hafsat tayi saurin nufar cikin gida duk mutanen dake mata magana basu dame ta ba.



Umma ta janyo hannun ta tace"haba hafsat kina ji ana miki magana kuma kina tafiya? ".



Fuska cike da damuwa tace"wallahi umma dan wata kawata ne wacce ta zo daga kano shine beda lafiya nake so na dubo shi".




Umma tace"ayya allah ya bashi lafiya, muje na dubo shi",tare suka jera har bakin kofar.




Hajiya hassana(maman amarya)ita ta riko umma tace"suwaiba zo muje wajen abban ammar(baban amarya) wai yana neman mu.




Umma ta kalli hafsat tace"ki shiga ciki,allah ya kara sauki, bari muje wajen mahaifin ki".




Da sauri suka wuce ita kuma hafsat ta shige ciki,a zaune ta sami ikhlas din kan kafar ta kuma baby ne tana bashi abinci.




Da sauri ta karasa tana taba jikin shi tace"ayya ya jikin kuwa, nama ji babu zafi sosai".




"Eh gaskiya zazzabin ya sauka yanzu, dazu jikin yafi zafi baki ji ba kamar wuta, kiyi hakuri ban yi attending eve din ba".




"Kada ki damu babu komai, ai lafiya tafi komai",suna zaune suma su iman suka shigo.





Washe gari, aka daura auren *SAIFULLAHI MUHAMMAD YUNUSA tare da amaryar shi *HAFSAT SA'EED YUNUSA* akan sadaki dubu dari uku da hamsin.



Duk inda ka kalla jama'a ne wa'inda suka halacci wannan bikin,sosai hayaniya da kuje da algaitu ke tashi.




Ango kuwa duk inda ya bi mutane ke bin shi, shi kuwa wurga idanu yake inda zai gano dan uwan shi.




Daddyn adamawa ne ya damki hannun shi ya ja shi har gaban mahaifin nashi, sosai ya ga farin ciki a fuskar mahaifin nashi, haka daddyn abuja wato mahaifin amarya.




Cikin gida kuwa ana daura aure, guda ta fara tashi, sosai kowa ke murna domin wannan hadin zumuncin.




Gefe daya kuwa umma ta goge hawayen daya zubo mata, domin bata da tabbacin ganin tata yarinyar, waya sani ko tana raye.



zaune ne suka fara shigowa cikin gida domin gaisawa da iyaye da kuma daukar hoto na domin tarihi.




Bangaren maleek kuwa yana daki yana tunanin abinda ba zai fishshe shi ba,sosai abin ke bashi mamaki na yadda ya damu da kuma yin kewar ta.



Number din ta wacce ya dauka a wayar dan uwan shi ranar nan ya kuma dannawa a karo na barkatai amma still har ta gama ringing ba'a daga ba.



Saifullahi ya shigo ya same shi a zaune da waya a hannu, yana faman tunani.



"Wai me kake tunani ne ka fito muje muyi hotuna",saifullahi ya fada yana riko hannun shi.



Tashi yayi ya bishi jiki a sanyaye,tun da suka fita ake faman hotuna, su da mummyn su da sauran yan uwa.


Su bintu da tuni sun saje da yan uwa sai daukar hotuna ake dasu.




Beelert tace"pls ku tashi mu tafi",ikhlas ta dube ta tace"ni dai babu inda zani".




"Baki isa ba, in dai baza ki je ba nima to babu inda zan je", hafsat ta fada.



Feenert tace"bari na fada wa ango", tare da beelert suka fice.



Kusa da ango suka je suka fada mishi,hajiya hassana tace"wannan wane kalar shirme ne haka, muje".



Zuwan hajiya hassana yasa dole ikhlas fitowa, duk da haka sai da taja gyale ta rufe rabin fuskar ta.




Suna isowa gaban shi, su hafeez da sadik suma suka karaso.



A hankali hafsat tace"amm,cat eyes ga angon wanda dama kece baki hadu dashi ba".




Kallon saifullahi tayi tace"yaya ga cat eyes dina",saifullahi kallon ta yake yi gaban shi na faduwa.



Jin kamar idanu akan ta yasa ta dago a hankali,a tare shi da maleek suka furta *PRINCESS*!.


Ja baya ta fara yi tana fadin"ba zai taba yiwuwa hakan ba, wannan mafarki ne".




Umma da tun fitowar su ta kafa mata idanu, tana tantanma a ran ta amma shigowar su sadik da kuma daga gyalen ta da tayi ya tabbatar mata yarinyar ta ce wannan.





Da sauri ta dafata tace" *IKHLAS DINA, ASHE KECE DAMA??*.




jin muryar wacce bata yi tsammani ba yasa ta waigo, zaro idanu tayi cikin rawar murya ta furta" *UMMA NA! *.



A tare suka zube kasa.............




*up team saifullahi*


To allah yaji k'an ku ikhlas da umma yasa aljanna ce makoma ๐Ÿ˜€.



Readers ku amsa da ameen fa! Kada ku manta dai........... *babyn abdul ce haka kuma maman farouk da elham*.








๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)



https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

โœโœโœโœโœโœโœ
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
โœโœโœโœโœโœโœ


*~โ„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


*written*
-by-
*Deeja one love*




*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*


61-62


Maleek da Sadik ne ke rige-rigen isa wajen ta, Kasancewar Maleek yafi kusa yasa ya riga Sadik isa gare ta.




Da sauri ya cacume ta yayi waje da iya, Saifullahi shiya bishi tare da Asp Abdallah,Rike ta yayi gam zuciyar shi na bugawa da karfi.




Ba tare da sun jira su Umma ba suka nufi Hospital, Suna zuwa aka wuce da ita emergency.




Daddyn abuja ne ya shigo hannun shi dauke da Umma, Da sauri ita ma aka wuce da ita.




Suna nan a tsaye 'yan gidan suka fara isowa,Babu abinda amarya Hafsat take sai kuka su Feenert suna taya ta.





Kusan awa d'aya da rabi sannan likitocin suka fito,Da sauri suka k'arasa suna tambayar likitocin.




D'aya daga cikin sune ya tsaya yace"kada ku damu, nan da awa d'aya zasu farfad'o, zaku iya shiga yanzu".




Da sauri suka nufi ciki yayin da daddyn adamawa ya bi likitan domin tambayar shi meke damun su.





Fuskar ta tayi wani fayau,baby ya matsa kusa da ita yana kuka yana fadin"baby ki tashi mana, Barcin ya isa haka".





Maleek kam jingina yayi da jikin wall din d'akin ya zuba mata idanu, Ba zai iya fadin yanayin da yake ciki ba.





Sosai zuciyar shi ke harbawa,Ta wani bangaren kuma yana jin kamar ya sauke wani abu da yake damun shi.





Ga tambayoyi a zuciyar shi da yawa, Wato dama ita ce kenan aka bashi auren ta? ", Tabe baki yayi yana kauda kan shi.





Umma ta fara motsawa da salati a bakin ta, kallon d'akin tayi kafin ta furta"Ikhlas ina kike?, Kada dai mafarki nake yi? ".




Dadyn adamawa yace"Suwaiba ki kwantar da hankalin ki mana",Kallon shi tayi tace"Yaya wallahi na ga Ikhlas, Kodaj mafarki nake ne? ".






Mummy tace"Ki dena fadin haka mana,Kalli can ba ita bace kike magana akai ba,tana nan zata farka zuwa wani lokaci".





Mummy ta nuna mata gadon da Ikhlas take wanda Hajiya hassana na gefen ta.




Cikin sauri Umma ta mik'e ta nufi qajen ta,rike hannun ta tayi hawaye na zubo mata tace"Ikhlas ki farka mana".





Iman ta share hawaye tace"Umma mu bakiyi farin cikin ganin mu bane? ",Juyawa tayi cikin sauri ta zaro idanu.





Nuna Iman take tana fadin"Iman ashe kina na? ",Hawaye Iman ta goge tace"Umma ina nan, gani ma kuma.




Rungume juna suka yi suna hawaye sosai,wanda kowa na d'akin sai da ya tausaya musu.






A hankali ta fara bude idanun ta har ta fara gani sosai,Shiru tayi na dan lokaci kafin ta tuno abinda ya faru.




Cikin sauri ta ambaci"Umma na", tana k'ok'arin mik'ewa,Umman ta karaso ta rik'e hannun ta.




Hawaye ke zuba daga idanun ta,Cikin sauri Ta juya ta dubi Sadik tace"Yaya Sadik kaga umma ta dawo".




D'aga mata kai yayi yana fadin"Eh Ikhlas Umma ta dawo mana",Sosai tayi farin cikin.





Basu dad'e ba aka sallame su,Gida suka wuce,Ikhlas dai na mak'ale da Umman ta.





Abin mamaki hajiya Rabi ko lek'e,Sosai Ikhlas ke farin ciki da haduwar ta da Umman ta,Haka suma su Sadik.





Ikhlas kam rud'ewa tayi tana fad'in"Umma yanzu wa'innan duka 'yan uwan ki ne?".




Umma ta janyo hannun ta har gaban Baffa tace"Ikhlas kin ga mahaifi na".




Ta nuna Daneji kuma tace"wannan ita ce mahaifiya ta,mu biyar suka haifa uku maza biyu mata".




"Wannan shine baban mu, yaya jabeer yana zaune a nan adamawa, yana da yara shida,Salima da Salmat,sai abdallah da Abba(me sunan Baffa), Sai husna da yusra".




Wannan kuma ta nuna Hajiya Rabi tace"ita ke bi mishi yaran ta uku ne,Shamsiya sai Sadiya da Bintu".




"Wannan shi ke bin ta,yaya muhammad kenan shi kuma yaran shi uku,Saifullahi sai Maleek da K'aramar su Fatima wacce ta b'ace har yau ba'a gan ta ba.






Nunin ta ta mayar kan daddyn abuja tace"wannan shine yake bin shi, wato yaya sa'eed, yana da yara biyu Ammar da kuma Hafsat,Wannan sune yan uwa na".





Baffa ya janyo ta jikin shi yace"yauwa amarya ta, Tunda kin iso sauran duk sun zama tsofaffi", Dariya aka yi gaba d'aya.



Wannan raanar ta zama ranar farin cikin wannan gida, Sai dai har lokacin Ikhlas bata san cewa Maleek shine mijin ta ba.




Suna shiga d'aki Hafsat ta janyo ta rungume tana fad'in "Shiyasa nake jin ki daban a raina ashe ke d'in yar uwa ta ce".





Ikhlas tayi murmushi tace"yanzu kamata yayi mu shirya domin zuwa dinner", A tare suka saki shewa.





Material ne ruwan hoda da milk, gown sosai dinkin ya zauna a jikin ta,kala d'aya suka saka domin shine ankon.




Amarya kam wani haddadiyar weeding gown milk ta saka, doguwa har kasa.



Head din kan ta ruwan hoda wanda ya zauna akan ta das, sosai tayi kyau,Heavy make up Ikhlas ta zauna ta tsara mata.




Kowa sai santi yake yi,Iman tace"Gaskiya sis kiyi mini wacce yaya zai haukace yau a kai na".




Dariya tayi tace"Angama yar uwa",Ita ta zauna ta tsantsara musu kwalliya ta gani ta fad'a.




Kallon su tayi tace"yanzu tunda an fara tafiya, ku fita da amarya,Bari na shirya kai na nima".





Duka suka fice suka bar ta,Sai da ta gama kwalliyar ta sannan ta dauko kayan ta saka, sosai suka zauna a jikin ta kasancewar gown ce,tabi ta lafe a jikin ta.




Kallon kirjin ta tayi yadda rigar ta matse ta, sannan ta kalli kugun ta yadda shima ya matse, murmushi tayi tace"yau akwai show kenan".





Cikin sauri ta nad'a head din ta sannan ta feshe jikin ta da turarirrika sannan ta bude kofa ta fita.





Direct harabar waje ta nufa,Duk yan matan da samarin suka juyo suka zuba mata idanu,Sosai ta burge su.




Amarya kam dama motar ta ta riga da tayi gaba,Haka ma beelert da yaya hafeez.




Waje daya ta nema ta tsaya tana daddana wayar ta, Cike da jan aji da yanga.




Daya daga cikin samarin wajen ne ya kasa hakuri ya nufo inda take,cike da kasaita yayi mata sallama.




Bata dago ta kalle shi ba ta amsa sallamar,Ganin haka yasa malam inusa da k'ok'ari๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ ya cigaba da magana.





"Pls ko zaki gaya mini sunan ki? ",banza tayi dashi bata kula shi ba.





Kamshi ne ya baibaye wajen,Cikin wanda suka baza idanu domin ganin waye ya iso har da Iklas.





Cike da izza da kasaita ya nufo wajen, duka sakin baki suka yi suna kallon shi, Ita kan ta Ikhlas ta k'yasa.




Wani milk din yadi ne a jikin shi full text,Sosai yadin yayi mishi kyau,Kan shi sanye da hula.




Ikhlas kam bata taba ganin shi da manyan kaya ba sai yau hakan ya kara taimakawa wajen fito da ainihin kyawun shi.




Kowacce budurwa a wajen sai iyayi ya karu(daman yan matan adamawa ai sun hardace snatching ๐Ÿ˜‚),Kowacce burin ta ko zai k'yasa.



Direct wajen motar shi ya nufa,Ikhlas ganin ya nufo su tunda dama suna tsaye daf da motar shine yasa ta juya tana fuskantar wannan saurayin.





Murmushi mai k'yatarwa take mishi,Shi kam malam Inusa sai ya fara murna.




Cike da tsokana tace"Kai gaskiya kafi duk sauran had'ewa wallahi, Yanzu abinda zai faru mu tafi can wajen dinner din idan yaso ma karasa firar mu acan".




Maleek da har ya wuce su,Maganar da tayi yasa ya tsaya cak, Sosai zuciyar shi ta buga.



Juyowa yayi in style ya kalle ta,Idanun shi ya kankance domin hango kayan da ta saka da yanayin yadda takewa guy din dariya.






jan dogon tsaki yayi ya juya, Har ya bude kofar ya kasa shiga, Kasa daurewa yayi.




Cike da tsananin bacin rai ya nufi inda suke, Ita kan ta ikhlas ta tsorata da yanayin shi,Amma taurin kai irin nata ya hana ta var wajen.




Wata kalar damk'a yayi mata,Sannan ya janyo ta,Jikin shi ta fad'a wajen ya fashe da dariya.





Da sauri ta kufce daga jikin shi,Idanun shi jajir yace"Wuce muje",kallon up and down tayi mishi tace"Babu inda zan je malam,Ka rabu dani ni ban taba ganin ka sai yau amma tsabar iskanci har da rungume ni".





Fuskar shi ya matso da ita daf da tata har tana jin saukar numfashin shi,Murya a dakushe yace"Ni kike kira da dan iska?, Yanzu kuwa zaki ga iskanci Ra'ayal aini".




Kan ta farga sai jinta tayi yayi sama da ita, Daukar bridial style, Sosai yan wajen suka fara ihu, Feenert da Asp Abdallah kam dariya suka yi.



Duk yadda take wutsil-wutsil be sauke ta ba sai da ya dangana ta da seat din motar,Rufe bangaren ta yayi sannan ya bude mazaunin driver ya shiga ya ja motar.



Nan ya bar mutane da cece-kuce,Wasu abin ya burge su wasu kuma abin ya basu haushi, Idan aka yi la'akari da kishi kawai suke.




Ikhlas kam tun tana faman fad'a har ta gaji ta zuba mishi idanu,Tuki yake amma zuciyar shi na zafi Ji yarda ta washe wa wani hakori.




Steering motar ya daka yana huci,Ikhlas tayi murmushi tace"shine fa wanda na fara yaudarar,Kai fa kace nabi wani sarkin,Yanzu kuma ka bata mini harkalla ta".



Ta karasa tana wani tabe fuska,Maleek kuwa da tun farkon maganar ta ya zuba mata idanu, yanayin yadda tayi yasa tsigar jikin shi tashi.





Sosai yake jin sauyin yanayi a tattare da shi,Kirjin ta ya zubawa ya idanu,Ita kuwa yadda tayi magana da yawa yasa yake sama yake kasa.





Bata yi aune ba sai ganin mutum tayi a kusa da ita,Hannun shi ya dora akan kirjin ta wanda yake cike da abin arziki ๐Ÿ™ˆ,Sauke ajiyar zuciya yayi sannan ya fara yawo da hannun na shi.





Cike da mamaki Ikhlas ta bude baki domin yin magana amma me, Kawai taji ya hade bakin su.






*wayyo aunty nabeela ta hanani gulma,tace zata bige baki na, ku cigaba da biyo ni domin jin yadda labarin zai kasance, Kada ku manta*






*nice dai one love ๐Ÿ˜˜ haka kuma babyn abdul maman farouk da elham*.




*Comments*
*Like and share*








๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
*ASHE KECE???*๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ๐Ÿ’ฎ
(Hypocrite-love-sacrifice)



https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

โœโœโœโœโœโœโœ
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION~*
โœโœโœโœโœโœโœ


*~โ„We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*


*written*
-by-
*Deeja one love*




*๐Ÿ†JAKADIYAR GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION*๐Ÿ†




*Dedicated*

-to-
*Maryam khamis*


63-64


Sosai yake ya mutsa ta,Ita kuwa a lokacin ta fara amsar sakon yayin da Maleek yayi nisa,Sosai hankalin shi ya gushe.






Kwalkwalwar shi bata tuno komai,jikin shi har rawa yake yi,jin abinda yafi so a hannun shi, ganin rigar na takura shi ya fara kokarin cire mata rigar.





Sai a lokacin hankalin ta ya dawo jikin ta,Fara kokarin kwatar kan ta take yi,Gam ya rike domin idan ya yarda ta gudun mishi akwai matsala.




Matse ta yayi a jikin shi ya cigaba da shashshafa ta,duk inda bakin shi ya kai yake sakar mata kiss.




Yanayin salon daya canza yasa tafi dazu shiga da yawa,Sosai ta sakar mishi kan ta,Ganin hakan yasa ya fara zage zip din rigar.




Wannan karan kam babu wani kuzari a tare da ita ajiyar zuciya kawai take yi,ita kanta zata so a gare mata yanayin da take ciki.




Yana jan rigar kasa, idanun shi suka yi arba da abinda yake muradi,zuba musu idanu yayi domin dai shi yasha ganin na turawa amma ba haka na su yake ba.





Gaskiya zai so ya tab'a, ajiyar zuciya yayi sannan ya dora hannun shi akwai,dadi har tsakiyar kan shi domin ji yayi kamar ya taba auduga me tsananin laushi.





A hankalin ya fara zagaye hannun shi a kan nipple din ta wanda ya dan kumburo saboda itama tana cikeda sha'awa.





Karar wayar shi yasa ya tsaya da abinda yake yi,ganin lovely ne yasa yaja tsaki sannan ya daga.






"Gamu nan zuwa", abinda ya fad'a kenan murya a shak'e,sai da ya dai-dai ta natsuwar shi sannan ya juyo ya kalle ta.





Itama shi take kallo,cike da jin haushin an hana shi aikata abinda yake yi yace"To ai kya maida rigar jikin ko, Yarinya sai jarabar tsiya".





Dariya ta dan yi domin yadda ya bata dariya,Tace"ai duk jaraba ta bani na nemi kaina ba kai ka neme ni".





"Ke kika neme ni dai kina so ki bata ni kamar yadda kike bata sauran".





"To ba kai ka hanani bata wanda nayi niyar batawa ba,kai amma ka cuce ni, gashi kyakkyawa daga gani zai yi jarumta a gado".






Wani wawan burki ya taka,a zuciye ya juyo yace"jarumta kike so ki gani ko, lallai zan nuna miki ni cikakken jarumi ne".





Daga haka ya ja motar da gudu ya bar wajen,dai dai wani gida yayi horn mai gadi yazo ya bude mishi.




Sosai kirjin ta ya buga amma dai ta dake,sai da yayi parking sannan ya fito, Zagayawa yayi ya bude mata yace"fito mana, ko kin tsorata ne".






Bata ce komai ba ta fito,yana gaba tana bayan shi suka shiga.




Gidan ya hadu sosai da sosai,Ikhlas kam suna shiga falo ta saki baki tana kallo domin komai na falon pink and white ne Her best colour.





Batasan ya iso kusa da ita ba sai ji tayi ya janyo ta jikin shi,Luf tayi a kirjin shi tana ajiyar zuciya,Su maleek an samu abinda ake so.





Hannu yasa ya riko hips din ta,magana ya fara mata a kunne.




"Ki wuce ciki akwai kitchen ki dafa mana wani abun mai saukin ci, zan je na dawo yanzu".





Sakin ta yayi a hankali ta zame ta zauna a kasa domin babu kuzari a jikin ta, Tana kallon shi har ya fice.




Dafe kirjin ta tayi tace"Na shiga uku ni Ikhlas me wannan yake nufi,Dama inda karfin sha'awa ko me? ".




Ni dai nace kya tambaye ni,Ina na sani! ๐Ÿ˜




Maleek kam yana tafiya yana murmushi,Wato baza ta yi wuyar shawo kai ba,Ji fa yadda dandanan ta bada kai, wata zuciyar tace mishi"Ka manta dama can yar hannu ce".




Dan danan ran shi ya bace"yanzu wannan taushin da santsin jikin da yaji wani ya riga shi ji?,Kai amma fa Allah yayi mata baiwa".




Wani kayataccen murmushi ya saki wani super market ya yada zango,nan ya shiga ya fara siyayya.





Ikhlas kuwa a natse ta mike ta fara neman kitchen din.




Bata wani sha wahala ba ta gane kitchen din, sosai tsarin kitchen din ya burge ta,shaf-shaf ta kunna gas ta dora tunkunya.





Indomie ta dafa wacce taji vegetables, ta juye a plate,Sannan ta hada oat, Ganin har lokacin be shigo ba yasa tayi papper soup na kifi.





Kan dinning ta jera sannan ta koma falo ta zauna,Bata yi minti biyu da zama ba yayi sallama ya shigo.




Hannun shi dauke da kaya, Da sauri ta nufe shi,Kaucewa yayi yace"Malama ban hnaya, Ko zaman ki a gidan na minti goma yasa kin fara jin kamar kece matar gidan".





Cak ta tsaya tana mamaki ga kunya,da sauri ta kauce ta bashi waje, up stairs ya nufa yana daroya kasa-kasa.




Jan kafafun ta tayi ta koma kujera ta zauna,"ya ilahi! Me yasa ma na mike ne da wani iyayi na, ai gashi nan ya jizga ni",ta fada a zuciyar ta.





Be dade ba ya sauko bin shi tayi da idanu, Dan kyau ta san Maleek yana da kyau Dan har yafi yayan shi kyau".





Tuno da saifullahi yasa gaban ta faduwa, yanzu fa auren shi aka daura da yar uwar ta Hafsat.




Bata yi aune ba taji anyi sama da ita,Duk yadda taso ya ajiye ta be kula ta ba sai da ya dangana ta da kujera.




A kusa da ita ya zauna yace"gwara ki matso kusa dani dan ban yarda da wannan kallon naku na munafinci ba, ki matso kusa dani zaki fi jin dadin kallon".





Kauda kai tayi gefe bata ce komai ba,table din ya kalla yace"madam yunwa nake ji",kallon gefe tayi tana waiwaigawa domin ganin da waye yake.





"Ina madam din? ",Ta tambaya,Nuna ta yayi yace"Naga dai babu kowa anan sai mu biyu".





Murmushi tayi tace"Me ka fara tunani, Zama kusa da kai da nayi yasa ka fara jin kamar kana da aure ne".




Dariya yayi yace"madam serve me then the conversation will follow back, but now am hungry, ko dan kinga inajin yunwa ne kike ja mini aji da wannan jagwalgwalon naki? ".







Murguda baki tayi tace"babu wanda ya tilasta maka ci ai",hannun ta ya rike yace"pls serve me nace",serving din shi tayi.






Har ya debo ko mai ya tuna yasa ya juyar da spoon din ya nufi bakin ta dashi, kallon shi tayi,Nuni yayi mata da abincin.





Kauda kai tayi tace"bana jin yunwa",Sai fa kinci domin banda sure din ko baki saka poison ba".




Da sauri ta kalle shi,winking yayi mata yace"oya open your mouth",Hannu ta kai zata amshi cokalin ya hana yace"A haka nake so kici".





A hankali ta bude bakin ya zuba mata, ragowar daya rage a cokalin ya kai bakin shi, Lumshe idanu yayi yace"hmmm yummy!".




Kara debowa yayi ya kai bakin ta,Kallon shi tayi tace"Wai na gaya maka zan ci abinci ne?, Ni bana ci ka tashi mu tafi na gaji".





"Idan kina so kje gida to kici abincin nan bana son musu",Dole ta bude baki ta amsa, Haka suka cigaba da cin abincin ya bata ragowar kuma yaci.





Suna gama cin abincin ya mikar da ita, daukar dai da bata so shi yayi mata,Shi kam a hakan ba karamin dadi yake ji ba.





wani daki ya dire ta yace"Kije kiyi wanka ki canza kaya, don wannan yayi squeezing sosai",Yana gama fadin hakan yayi waje ya bar ta.




Shaf-shaf ta fara shiryawa, Domin bata so yazo ya same ta a dakin,Wankan tayi tana fitowa ta nufi dressing mirror, tana cewa"ta ina ma zan sami kayan kwalliya domin dai wannan gidan ban jin aka....... ", Maganar ta ta katse ganin gaban dressing mirror din cike da kayan kwalliya irin wanda take amfani dashi.






Zaunawa tayi ta tsantsara kwalliya,Sannan ta saka rigar kalar dai waccen ce sai dai ita wannan ta kanti ce.




Da sauri ta fito,Maleek dake niyar shiga dakin ya kafe ta da idanu,rigar tayi mata

Please Login or Register in order to submit comment