Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*KARO ƊAYA...!*


©UMMU AFFAN


_GAWURTATTU UKU._🤟


01

Dukkansu zaune suke a ɗan madaidaicin parlournsu suna cin abincin rana, mahaifiyarsu Malama Rabi da suke kira da Umma sannan babban Yayansu Ma'aruf wanda bai daɗe da shugowa ba sannan ƙannansa guda Uku Muwaddat Zulfa'u sai ƙaraminsu Dawud.
Kallo ɗaya zakawa fuskar Muwaddat ka gane kamar akan dole take cin abincin, haka ne kam amma ba wai girkin ne bai mata daɗi ba a'a. Kawai tana can duniyar tunanin masoyinta wato Sadik wanda ya kira wayarta cewar tazo yana son ganinta. Ita kuwa takan bawa komai nasa muhimmanci domin irin tsananin ƙaunar da ke tsakaninsu.

Wata dubara ce ta faɗo mata kallon Umma tayi ta ce"Yawwa Umma na fa manta Salma ta ce mini yau Mamarsu zata fita wai naje na tayata aikin gida, saboda aikin zai mata yawa." Sanin yadda Muwaddat da Salma suke wato awaye kuma aminan juna, yasa Umma cewa,
"To amma fa karki daɗe domin kin san halin Babanku idan ya dawo bai iske ki a gida ba." Cike da farin ciki ta amsa da "Ba zan daɗe ba in sha Allahu Ummana."
Da sauri ta miƙe tare da zura hijabinta har ta doshi hanya Yaya Ma'aruf wanda tun ɗazun yake dubanta ya ce"Amma duk wannan zumuɗin na zuwa gidansu Salma ne?"
Ya tambaye tacike da tuhuma.

Sanin halin Yaya Ma'aruf yanzu zai iya ɓata mata shiri yasa na daidaita na tsuwarta,
"Nasan tana ta jira na ne yanzu."
Da sauri na fice, shi kuwa bin ta ya yi da kallo sam bai yadda da ƙanwar tashi ba, wacce ta ke marainiya a hannun iyayensa, tabbas Muwaddat tana cikin wani hali da ya kasance mara tsari da san ambata, babbar matsalar iyayen nasu sun yarda da ita sosai gashi son da suke mata tare da tausayin rasa iyayenta da tayi tun tana ƙarama yasa ba sa ganin laifinta.
Girgiza kai kawai ya yi amma dole ne ya yi wani abu a kai domin ada ba haka halinta ya ke ba sam.

Muwaddat Kuwa tana fita kai tsaye gate ɗin gidansu Yaya Sadik ta tura, ta gaishe da Maigadi tare da cewa"Salma tana ciki kuwa?"
"Eh ranki ya daɗe." Ya amsa mata, hanyar cikin gidan ta nufa har ƙafafuwanta na hard'ewa saboda sauri.

Kai tsaye part d'in *Sadeeq* ta wuce,bayan ta waiga taga ba kowa dake kallonta.

Zaune ya ke akan d'aya daga cikin kujerun dake parlourn,yana sanye cikin Boxer da singlet,center table a gabansa da cup wanda coppee ke ciki lokaci-zuwa-lokaci yana kur6a.

Jin an bud'e k'ofa yasa shi d'ago rikitattun idanuwansa masu matuk'ar kyau da haske gasu manya a ko da yaushe yanayinsu kamar na mai jin barci,murmushi ne kwance saman fuskarta yayin da shi kuma babu alamar fara'a a tasa fuskar,ganin haka ta k'araso da sauri tare da zama gefensa tace" Yaya *Sadeeq* me ya faru?" bai ce mata komai ba,cike da damuwa ta jawo hannayensa ta rik'e k'am a nata tace"please Yayana wallahi abinda yasa ban shugo lokacin da ka kirani ba Yaya *Ma'aruf* yana gida kuma sarai kasan halinsa."

Fincike hannayensa yayi daga nata yace"to sai me?akan wannan wawan Yayan naki yana gida musaki wanda lafiyar ma bata ishesa ba kika k'i amsa kirana a lokacin da ya dace" Runtse idanuwanta tayi da k'arfi domin bata ji dad'in *MUSAKI* da ya kira Yaya *Ma'aruf* d'in ba, cikin Cool Voice d'inta tace"am very sorry dear hakan bazata sake faruwa ba" d'ago shanyayyun idanuwansa yayi ya zuba mata yace"da gaske" "yes" ta basa amsa.

Jawota yayi jikinsa yace"ok yayi kyau amma kinsan bana so kina min maganarsa idan har muna tare" gyad'a kai tayi tare da k'ara kwantar da kanta bisa kafad'arsa tana jin wani irin sonsa na k'ara shigarta.

Yaya Sadeeq Yaya ne a gurin k'awarta kuma aminiyarta Salma wacce k'awan can nasu tun yarinta ne kamar yarda Soyayyar Sadeeq da Muwaddat ta ke tun yarinta,duk da Sadeeq d'in ya girme mata nesa ba kusa ba.

Ya mutsata ya farayi son ransa ita ma tana biye masa,domin tun bata saba ba yanzu har tasa ba dashi,tun tana k'iyawa amma yanzu abin ya zamo tamkar jikinta,tana son Sadeeq sannan tana son komai na jikinsa bata k'yank'yaminsa kamar yarda shima hakan duk da kuwa Sadeeq d'in yana shaye-shaye,sai-dai a gurin Muwaddat wannan ba komai bane domin son da take masa ya zarta misali.

Tun suna abu a parlour har ya kinkimeta zuwa cikin bedroom d'insa,nan ne dukansu suka manta da kowa da komai,har Allah dake sama yana kallonsu,sunyi nisa matuk'a cikin lamarin,tuni daman ya cire mata hijabi tun a parlour,hannu yasa ya zage zip d'in rigarta nan take komai na k'irjinta ya baiyana k'ara haukace mata yayi,gaba d'aya ya fita cikin hayyacinsa,yarda yake matsa boobs d'inta abin zai baka mamaki kamar wani mayun wacin zaki,hannu ya kai zai zare mata fant tayi saurin kai hannunta saman hannunsa tare da girgiza masa kanta.

Cikin wata irin mayen murya yace"Muwaddat me ye haka?tace"ban san me yasa duk ranar da hakan ta faru ba Yaya *Ma'aruf* sai ya gane,na rasa gane kansa" Mtsuww yaja tsaki yace"wannan ne zai hana muji dad'inmu?mance da kidahumin" nan yaji gaba da abinda yake,ganin da gaske fa yake *Muwaddat* ta rik'e hannayensa ta mau tace"Pls Yaya Sadeeq gobe sai muyi wllh yau Yaya Ma'aruf zaizo gidanmu" cikin murya mai kama da maye yace"Muwaddat yanzu akan wani wawa cen zamu 6ata wannan lokacin to hakan ba zai yuwu ba."

Fin cike hannunsa yayi sannan ya matse mata hannaye duka ya d'aura mata duka nauyinsa ta yarda ko k'wak'k'waran motsi bazata iya ba bare kuma tace zata k'waci kanta.

Hawaye ne suka wanke fuskarta domin a gaskiya abin na Yaya Sadeeq ya fara bata haushi akan me zai mata dole sannan ya d'aura mata nauyinsa duka gaba d'aya,haka ya fara aikinsa akan Muwaddat wacce saboda takaici ma ko motsin k'yirki ta kasa,ashe daman so ya kan zamo k'iyayya me yasa saboda Yaya Sadeeq ya ga duk wani so da kulawa ta damk'asa garesa yake mata hakan?tabbas tasan tana son Sadeeq fiye da tunanin mai tunani zata iya bawa Sadeeq duk abinda yake buk'ata koda menene saboda son da take masa.

Gashi babban abin takaicin ko me ya mata bata ta6a ganin laifinsa,kai koda bugunta zaiyi kuwa k'arshe kenan,wani irin so da k'auna take masa wanda k'watantasa ma 6ata baki ne.

Bayan ya gama budirinsa Bathroom ya fad'a,bin bayansa tayi da kallo tare da goge kuntun hawayen dake zubo mata.

Kusan minti talatin kafin ya fito,d'aure da towel wani kallon banza ya zuba mata da cewa"Wai Muwaddat me ma ya shugo dake part d'ina da kinsan ba farin ciki zaki bani ba?yanzu akan wani banza cen kike fad'amin maganar ta tazo bakinki?Ok na gane manufarki saboda shi ba zamuji dad'in rayuwarmu ba,to naji saiki tashi ki fitar min daga bedroom"

Sosai Muwaddat ta fara kuka jin maganar da ya ke,kana tace"haba Sadeeq kai kasan yarda kake a gurina amma wllh ina mamakin yarda Yaya Ma'aruf ke da saurin gano ni" yace"to sai me?shi kinsan abinda yake aikatawa a waje?ke bari kiji wllh irinsu sunfi munafunci da iskanci idan zama kiyi abinki gyara kiyi don yanzun babu wani da zaka yaba kowa shegen kansa ne."

Tace"shi kenan hakan ba zai kuma faruwa ba" kanne mata ido yayi da cewa"daman ni babu abinda naji d'azun yanzu sai ayi mai dalili" murmushi tayi har kumatunta biyu suna lotsawa tace"Nacewa Umma bazan dad'e ba,amma kayi hakuri anjima zan dawo" girgiza kai yayi tare da sake nufarta yace"no ban yarda ba ajiyar dani dadi tukun" haka ya sake afka mata wannan karon ta saki jiki sosai sukaji dad'i,kusan awa guda sannan suka fad'a toilet tare anan ma sun kwashi lokaci kafin kuma su fito,kayanta ta mayar da sauri jin ana kiran magrib tace"Yaya Sadeeq bari na wuce" d'aukarta yayi chak ya nufi hanyar waje da ita,suna zuwa k'ofar parlounsa tace"Please Yaya Sadeeq sauke ni anan na k'arasa"yace"ni dai har gate zan kai ki"idanuwa ta zaro da cewa"a'a wllh na gode."

Direta yayi yana murmushi,d'aga masa hannu tayi tare da saurin fita,ta nufi gate saiji tayi Salma na kiran sunanta ta baya,sosaoi k'irjinta ya fara bugu a rikice ta juyo,suka had'a ido da Salma...

Wani irin kallo Salma ke binta dashi wanda ya saka k'irjinta bugu ba sassauci,murmushin yak'e ta k'ak'alo da cewa"Salma daman...da sauri Salma ta dakatar da ita ta hanyar d'aga mata hannu tace"Me ya kaiki Shashin Yaya Sadeeq a wannan lokacin?."

Ran Muwaddat ya d'an sosu tace"Salma me kike nufi da wannan tambayar bayan kin san tsakaninmu da shi" tace"da kin fara amsa min tambayata tukun" Muwaddat tace"Girki ya sani na masa shine na kaimasa."

Wata sanyayyar ajiyar zuciya Salma ta saki tare da cewa"Muwaddat ke k'awata ce,bana son wani mummunan abu ya sameki,wallahi jinki nake tamkar 'yar uwata" tace"Amma ai Yaya Sadeeq d'an uwanki ne me yasa kike tunanin zai min wani abu?k'ara sowa tayi kusa dani tare da dafa kafad'ata tace"Muwaddat duk inda namiji da mace suka ke 6ance to na ukunsu shed'anne,ni bana zargin Yayana ko ke amma zuciya bata da k'ashi kowa zai iya aikatawa" tafiya Muwaddat ta fara da cewa"ni dai na wuce gida kar Umma ta jini shuru" daga haka ta fice.

Maigadi wanda tun d'azun yake jin hirarsu ya k'ara so,har Salma ta juya yace"ai kuwa Hajiya wannan yarinyar tafi awa uku da shugowa wannan gidan,amma nayi mamakin jin hirar rakinku" k'irjin Salma ya buga da k'arfi ta dai daure da cewa"eh daman ai muna tare,yanzu rakota nayi" yace"to ranki ya dad'e."

Salma ta juya ciki zuciyarta na tafasa,sai yaushe Yayanta zai chenza hali,abin takaicin da k'awarta mafi kusanci da ita,k'awarta da take so take ji har cikin zuciyarta,da wannan tunanin ta k'arasa ciki.

Muwaddat tana tafe tana mitar"Wallahi Salmar nan kin fiye saka ido,kusan halinku guda da Yaya Ma'aruf. Umma ta dubeta bayan tayi sallama tace"Kyakkyawa naga kin dad'e ke da kika ce bazaki dad'e ba" da ya ke haka Umma ke kiran Muwaddat Kyakkyawa. Sosa k'eya tayi da cewa"Umma girkin ne mai wahala kuma ita bama ta iyashi sosai ma,nice ta mata kin san dai yarda DAMBUn shinkafa yake da wahala,kuma irin wanda kike mana na musu" (Muwaddat ko kunyar k'arya babu😂😂).

Umma tace"ayya hakan na da kyau kin kyauta ai" da haka ta k'arasa ciki, hijabinta ta cire sannan ta fito ta d'auki buta don yin alwala,ganin Umma ta shiga ciki da sauri ta bud'e tukunyar da ta d'aura ruwan zafin da zatayi wanka saboda ta ida girkinta,cika butar tayi da ruwan zafi ta shige bayi da sauri don karma Umma ta fito ta ganta,ta dad'e tana tsarkin domin tana jin dad'in ruwan zafin sannan ta fito taja ruwa rijiya ta d'aura alwala.

Idar da sallar isha'i Yaya Ma'aruf ya shugo gida,sosai k'irjin Muwaddat ya buga saboda tasan halinsa sarai na rashin mutumci domin bai raga mata,tana jinsa tayi saɗaf-saɗaf zata shiga ciki ya kira sunanta." Muwaddat " cikin muryarsa mai sanyi da matuk'ar dad'in sauraro,fuskarta d'aure ta juyo wani kallo ya ke binta dashi tun daga sama har ƙasa, nan take ƙafafuwanta suka fara rawa saboda kallon da yake mata,
"Kawo min abinci." da sauri ta nufi han yar kitchen har tana tuntuɓe ya bita da kallo cike da ƙaunarta, tabbas yana matuk'ar k'aunar k'anwar tasa sai-dai yana haukan banza me domin bata san yanayi ba, sannan ya daɗe da gano SON MASO WANI ne ƙoshin wahala domin ƙanwar tasa tuni tayi nisa a son waninsa wato Sadik wanda daga gidansu Sadik har nan gidan kowa yasan da soyayyar da ke tsakaninsu duk da an gano tamkar Muwaddat ce ke haukanta a yanzu tabbas a baya Sadik ya so Muwaddat tamkar me, amma a yanzu kuwa tamkar ita ce ke son sa domin abin nasu ya yi kama da Son maso wani ko da yake ganin har yanzu suna tare mutum ba zaiyi shaidar haka ba.

Abincin ta kawo masa, sannan ta tashi tayi shigewarta ciki, wayarta ta iske tana ɓurari da sauri ta ƙarasa ganin lambar Sadik jikinta har rawa yake ta ɗauka.
"Muwaddat kira na biyu fa kenan baki ɗauka ba? Bakinta har rawa yake wajen furta.
"Wallahi ina kitchen ne yanzu na shugo."
"Ina ƙofar gidanku ki fito yanzu ina jirankiwallahi ni kad'ai nasan abin da nake ji, kece kawai maganin matsalata." numfashi taja da cewa"Yaya Ma'aruf fa yana gida Sadik" Cikin ƙuluwa ya ce"Waini Muwaddat Ma'aruf ubanki ne ko ya? Kin ga ki fito ina jiranki domin a matse na ke,idan kuma tsoransa zai sa bazaki fito ba sai ki sanar da ni???"....
*KARO ƊAYA...!*


©UMMU AFFAN


_GAWURTATTU UKU 2023 🤟_


02

K'irjinta taji ya buga da k'arfi jin ya yanke kiran,wayar tabi da kallo hankalinta a matuk'ar tashe,saurin chenja kayan jikinta tayi zuwa doguwar riga ta atamfa sannan ta shafe jikinta da humra ta d'auko babban hijabinta ta zura tare da d'aukar jakar islamiyyarta tayi parlour.

Har lokacin Yaya Ma'aruf yana zaune yana cin abinci Baba ma ya dawo Umma na zaune gefensa tana zuba masa abinci,da sauri ta jube gabansu cikin sanyin murya tace"Baba sannu da shugowa" cikin sakin fuska da murmushi ya amsa da "Yawwa Muwaddatu" Umma ta kalleta tace"lafiya na ganki da k'aton hijabi kuma ga jaka a hannunki?" Sosai k'irjinta ya ke bugawa cikin karkarwar murya tace"da...dam..man namance ban sanar muku ba a islamiyya a za6emu a matsayin wad'anda za'a tura muhawara to nima na manta shine Salma yanzu ta kira ni wai nazo sun kunna jen muyi karatu saboda Muhawarar da zamuyi" sosai Baba da Umma suka fad'ad'a fara'arsu Baba yace"masha'Allah tabbas Muwaddatu ke yarinya ce mai k'ok'ari da matuk'ar hazak'a,Allah ya baki sa'a a dukkan al'amuranki ni nasan bazaki ta6a bamu kunya ba."

Wani murmushin samun nasara Muwaddat tayi tare da cewa insha'Allahu Babana" Ma'aruf kallonta kawai ya ke tun farkon fara bayaninta har zuwa idawarta,sam bai yarda da maganarta ba domin ance mara gaskiya ko cikin ruwa zufa yake.

Addu'a Umma ta mata sannan tace"kinga dare yayi don Allah kibi a sannu,idan kun gama kuma idan dare ya cika yi ki kwana kawai domin duk da mak'ota muke amma fita cikin dare bashi da dad'i" wani sanyin dad'i ta sakeji jin Umma ta yarje mata kwana da sauri ta mik'e da cewa"to Umma na gode,sai da safenmu" ta fice da hanzali.

Numfashi Ma'aruf yaja tare da kallon iyayen nasa,yace"Baba amma bai kamata kuna hakan ba Muwaddat amana ce a gare ku" da sauri suka dubesa,Baba ya kalli Umma ita ma Umma ta dubesa,sukayi musayar kallo dai Umma bakinta a bud'e tace"Ma'aruf kasan abinda kake cewa kuwa?mai kaga munawa Muwaddat" Baba yace"Ikon Allah kai kana ganin kamar bamu mata abinda yadace ne" numfashi yaja kana yace"Nasan matuk'a kuna k'aunar Muwaddat kuna nuna mata so da gatan da ko iyayenta ne iyakar wanda zasu nuna mata kenan,sai-dai maganar gaskiya tarbiyyar Muwaddat akwai gyara cikinta kuma...ai tun kafin ya idasa Umma ta fara tafa hannu da cewa"Ma'aruf me kake so kace?oh!nufinka bamu bawa Muwaddat tarbiyya ashe kuwa kaima bamu baka" Baba yace"tabbas kuwa idan Muwaddat bata da tarbiyya kaima kam baka da ita" zaiyi magana Umma tace"kaga don Allah tashi ka bamu guri,karka samin 6acin rai."

A hankali ya tashi,ya nufi d'akinsa sai-dai yana shiga sai ya fad'a kan katifarsa yana fitar da numfashi a hankali,sannan ya rik'e saitin zuciyarsa da ke masa wani irin ciwo,domin yana fama da ciwon zuciya mai tsanani kuwa domin idan abin ya tashi bai masa da sauk'i,da sauri ya k'ara gurin da yake ajiyar magungunansa masu matuk'ar kyau da tsada wad'anda sosai suke temakawa lalurarsa,sai-dai abinda ya bashi damuwa sun k'are,gyara kwanciyarsa yayi yana danne saitin yana hawaye tare da juyi.

Bayan wucewarsa kuwa,Umma ta dubi Baba cikin damuwa tace"Malam wallahi k'irjina bugawa kawai yake ina jin tsoro kar wannan maganar damuka yi da yaron nan yaje yasawa zuciyarsa ya zame masa wata matsalar" gaban Baba ya fad'i yace"haka ne fa gashi magangunansa sun k'are ni bani da hanyar sayen wasu saboda matuk'ar tsadarsu" da sauri Baba ya mik'e ya nufi d'akinsa Umma na biye dashi,ai yanayin da suka gansa sosai suka furgice Umma kuka ta fara domin tana da saurin kuka,Baba kuwa zaunawa yayi tare da tallabosa jikinsa yana tofa masa addu'o'i idanuwansa sun kad'a sunyi jawur saboda tausayin d'an nasa,da haka ya samu ya sami sassauci har ya sami barci kasa barinsa shi d'aya sukayi saboda tsananin tausayinsa garesu Umma nan ta kwanta haka Baba yana jikinsa barci ya kwashe sa.
.................................
Muwaddat kuwa bayan fitarta kai tsaye wajen motarsa ta nufa inda yayi parking a k'ofar gidansu.

Tana shiga yaja motar da gudu sosai har tana tsorata,girgiza kai tayi aranta tace"Sadeeq da rigima" sai da sukayi nisa sosai ya juyo ya kalleta cikin shan k'amshi yace"to Malama sai ki cire hijabin,ai na d'auka bazaki fiti ba."

Murmushinta tayi mai k'ayatarwa tace"haba Sadeeq ni na isa nace bazan amsa kiran jarumin jarumai na ba" Murmushi ya mayar mata domin sosai yaji dad'in kirarin kana yace"Muwaddat salonki da iya maganarki ke sawa naji kina k'ara kwanciya ciki zuciyata."
Cikin yauk'i da turo baki gaba tace"kwanciya kawai ma nake cikin zuciyarka ba k'ara k'aunata kake ba?ni kuwa a dukkan sakon guda so da k'aunar k'ara ruruwa wutar keyi acikin zuciyata."

Parking yayi tare da jawota jikinsa lokaci guda ya had'e bakinsu guri guda yana aika mata da wani zazzafan kissing,itama mayar masa da shi takeyi cikin k'warewa basu saki juna ba sai da suka gaji,nan take kuwa idanuwansu suka sauya kala domin Sadeeq irin mutanan nan ne shi masu zazzafar sha'awa(Harijai).

Jan motar yayi yace"bari na k'ara sauri mu isa da wuri domin gaba d'aya kin gama rikita ni Muwaddat,ke d'in ko a cikin mata samun kamarki sai an tona" Murmushi kawai tayi ba tare da tace komai ba,cen wata sabuwar unguwa ya nufa a cikin garin na Kanon dabo wacce gidaje jefi-jefi ne,wani madaidai cin gida mai matuk'ar kyau ya faka motarsa ya fita yaje ya bud'e gate d'in sannan ya dawo ya shiga cikin motar ya shigar da ita ciki sannan yazo ya rufe gidan.

Yana dawowa bud'e murfin motar yayi tare da d'aukar Muwaddat wacce ta k'amk'amesa sosai suna murmushi ya nufi cikin gidan da ita....

Bai dureta ko ina ba sai saman kujera,har zai juya ta jawoshi da k'arfi ya fad'o kanta,murmushi yayi tare da hura mata iska a fuska yace"Wani lokacin fa kin fini jaraba na lura" kama baki tayi alamar mamaki kana tace"rufamin asiri idan na taddoka kuma ai ba katanta" murmushi yayi tare da matsa boobs d'inta yana lasar lips d'insa yace"ok ni jarababbe ne kenan?" tace"ai kafini sani."

Bai ce komai ba ya mik'e tare da cire rigarsa ta sama t-shirt ya bar singlet yace"kinga yunwa nake ji fara had'a min coffee tukun"
Mik'ewa tayi tare da cire hijabinta ta ajiye kallabinta kefe ta wuce,binta yayi da kallo yarda ko ina na jikinta ke motsawa domin Muwaddat ba dai mazaunai ba,haka take a cike komai dam!Kitchen ta wuce daman tasan gidan domin gidan Sadeeq ne duk lokacin da sukayi la'ayi a gidan suke kwana ko kuma suzo su koma.

Wannan gidan yana da d'umbin tarihi a idanuwan Muwaddat domin bazata ta6a mancewa dashi ba don a cikinsa Sadeeq ya fara kar6ar budurcinta,bayan ta had'a masa ta d'auko plate ta bud'e frigde ta zuba musu snacks sannan ta d'auki kwalin juice da cup ta dawo parloun yana nan inda tabarsa,ajiyewa tayi gabansa jawota yayi jikinsa sannan suka fara ciki cikin farin ciki da annashuwa sunayi suna matsar juna kai idan ka kallesu a lokacin saika rantse da Allah ma'aurata ne.

Sosai suka shayar da junansu farin ciki a daren,Muwaddat ta saki jikinta matuk'a dashi yarda suka more daren sosai Sadeeq yaji dad'in hakan da nuna mata duk duniya babu ta biyunta a gurinsa.
Sannan suka kwanta matse da junansu tamkar wata mata da miji,ko da safe sai da suka sake jiyar da junansu dad'i domin da wani irin feeling Sadeeq ya sake tashi joystick d'insa kuwa ta mik'e sosai,ba shiri Muwaddat ta fara masa sucking! d'insa,sosai yake jin dad'in hakan amma duk da haka bata lafa masa ba sai da ya sake shigarta,haka suka yi wanka tare nan ma sun jima sannan suka shirya cikin kayansu dake gidan wanda Sadeeq d'in ne ya saya musu.

Bayan nan d'aukarta yayi zuwa gidan wani abinci babba suka ci suka k'oshi sannan ya sauketa gida shi kuma ya wuce office.

*Tushen labarin*
Malam Ibrahim mahaifaffen k'auyen Mahuta ne dake Funtua ta jahar Katsina su biyu iyayensu suka haifa Ibrahim da k'anwarsa Saratu Sun taso cikin talauci domin iyayensu ba masu hali bane amma suna noma wanda dashi suka dogara.

Basuyi wani karatun k'yirki ba basa boko sai dai suna na Muhammadiyya,kasancewarsu gidansu na gefen ruwa kusa da rafi wataran akayi wani ruwa mai yawa wanda yaja har akayi ambaliya wannan dalilin yasa suka rasa iyayensu domin ruwan ya kashe mahaifinsu da mahaifiyarsu shine ya rayu domin ranar k'anwarsa Saratu taje gidan abokin babansu to ganin dare yayi suka rik'eta ta kwana to shine su biyu suka rayu.

Basu da kowa hakan yasa Ibrahim barin Saratu hannun abokin Babansu shi ku ya nausa Kanon dabo neman kud'i,haka yayi ta garari da fad'i tashi har Allah ya temakesa ya sami d'an abinyi inda yake gyaran mota yana da ubangida,ganin amanarsa yasa ubangidansa fara masa adashi har yasami 'yan kud'i masu yawa nan ya saya masa fili yaji dadi sosai yayi ta godiya,haka ya kuma wani adashin ya fara gini,inda yayi Palo da d'akunan barci guda uku a ciki sai toilet da kitchen,sannan a waje yayi wani d'akin d'aya sannan da bayi na waje da tsakar gidansa ba laifi,sosai yaji dadin haka domin duk ubangidansa ne ya nuna masa hakan.

Ganin Ibrahim ya mallaki hankalinsa kuma,yana da tattali da amana Ubangidansa Alhaji Sani ya bashi shawarar yayi aure,yace masa shi baida budurwa amma idan har zai basa Rabi 'yarsa zaiyi farin ciki domin yana son

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment