Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duka ta zube jikinsa zatayi magana ya hanata ta hanyar had'e bakinsu.


Nan fa ya fara murzata son ransa tana tutturesa gashi ya damqe bakin ba halin tayi magana,da haka ya zare mata zif d'in riga ya cire rihar sannan ya kwance d'aurin zaninta daman sungul zani ta d'aura nan take ya warware ai ganinta daga fant sai bra ya sake haukatashi,kin kimarta yayi sai tsakiyar gadon domin suna gefe ne.


Ganin ya kwance mata bra,yana zame fant d'inta yasa ta fara girgiza masa kai idanuwanta na ZUBAR HAWAYE ina ya sani domin ya nisasa.....
*KARO ƊAYA...*


©UMMU AFFAN


_GAWURTATTU UKU 2023_


07


Wani ƙarfi ne yazo mata ta angaza shi da ƙarfi, miƙewa tayi da sauri idanuwanta na zubar da hawaye ta ce cikin rawar murya"Ya..ya Sad..deeq banyi zaton haka daga gareka ba shin ba sona daman kake ba jikina kake so?"
Tasowa ya yi ya zuba mata ido bai ce komai ba, ganin haka ta juya zata fita yayi saurin shan gabanta.

K'asa tayi da kanta hawaye na zubar mata kamar an bud'e pampo, ɗago fuskarta ya yi tare da tare da share mata hawayen idonta, sai da ya goge mata hawayen tas amma har lokacin ba su dai na zuba ba, cikin wata murya mai sanyi ya ce"Muwaddat nayi mamakin tambayar da kika mini yanzu, kina nufin baki yarda da soyayyar da nake miki ba?" hawaye suka zubo sharrr a idanuwanta ta ce"Sadeeq ni dai nasan ina sonka, zan iya komai akan ka amma karka keta min haddi soyayyarka a gareni mai yawa ce." Juya mata baya ya yi ya ce"baki sona Muwaddat kafin wannan ma ki bani amsata,baki yarda da soyayyar da nake miki ba ne?tace"na yarda" juyowa yayi ya zuba mata idanuwa na wani lokaci kafin yace"amma me yasa bazaki amince dani ba?Muwaddat ni ne zan aureki menene don nasan komai na jikinki auranki fa zanyi(Dadin bakin da samari kewa 'yan mata kenan wai ni zan aure ki wallahi yarinya idan ma barci kike to ki farka ku dena rakiyar samari da wannan kalaman nasu da zai cutar da rayuwarki. _Kukan kurciya..._).

A sanyaye ta d'ago manyan idanuwanta ta zuba masa,kamo hannayenta yayi yana murzawa a hankali yace"Muwaddat yarda dani ne kawai zakiyi na yarda kina sona idan kuma baki sona bako yarda dani ba shi krnan" sakin hannunta yayi tare da juya mata baya.

K'ara sowa tayi ta fuskanci gabansa tace"Sadeeq ina sonka so mai tsanani wallahi ina ji ajikina idan bada kai ba,bazan iya rayuwa tare da kowa ba kaine rayuwa sannan MAHAD'IN RAYUWATA (Littafin Ummu Affan) kaine komai na Sadeeq zuciyata da gangar jikina duka mallakinka ne" da sauri ya d'ago ya kalleta fuska sake yace"kin amince kenan?tace"Sadeeq ina jin tsoro sosai a zuciyata Yaya Ma'aruf ya haneni da riqe kimata da mutumcina sannan Umma tayi min nasiha da riqe mutumcina maganar da tafi tsayamin arai da tace idan na kuskura na rasa kimata zafin zai min yawa zafi biyu kenan,abin ya kulle min kai na kasa gane ina maganarta ta dosa".🤔

Sadeeq tuni ya gano abinda Umman ke nufi wato matsayinta na SHEGIYA kuma ga rasa budurcinta idan ta gane abin zai mata tsanani da damuwa sosai,gyara tsayuwarsa yayi sannan ya hard'e hannayensa a qirji yace"Muwaddat tunda maganarsu tafi tawa ai shikenan sai kiyi amfani da tasu" yana fad'a ya juya zai fita da gudu ta rugo ta bayansa tare da rungumesa ta bayan tace"kayi hakuri ina jin tsoro" juyowa yayi zuciyarsa fess yace"ki cire tsoro akwai dad'i fa sosai" lumshe ido tayi kanta bisa qirjinsa tace"Yaya sadeeq bani da za6i sai naka NA'AMINCE DOMIN FARIN CIKINKA!ai d'agata yayi sama yana juyo,kafin ya direta a gado,nan fa ya fara sarrafata son ransa ita kuwa runtse idanuwanta tayi qirjinta na bugawa da qarfi saboda tsabar tsoro da fargaba,sai-dai idan ta nuno Sadeeq ne zata aura sai zuciyarta tayi sanyi da cewa ai mijinta ne koda yasanta babu damuwa.

Haka Sadeeq ya ketawa Muwaddat haddi wacce ke kuka domin da qyar ya samu hanyar shigarta domin gurin a tsuke yake sosai saboda naci da kuma burin da yayi akanta haka ya kutsa da qyarfi ya shiga,wata qara da tasaki saboda azaba baima san tayi ba,ganin yarda yake shigarta a zafafe yasata sakin kuka saboda zafi zugi da rad'ad'in datake ji,daga qarshe ma sumewa tayi batasan abinda kuma ya sake faruwa ba,Sadeeq kuwa gaba d'aya hankalinsa baya jikinta bai ta6a gamo da wacce tayi kwatar Muwaddat a ni'ima ba itad'in ta dabance budurinsa kawai yake akanta.

A dai-dai lokacin Ma'aruf ya dafe qirjinsa wanda ke bugawa da qarfi MUWADDAT ya kira sunanta,lokacin yana studio yana buga kid'an waqar wani mawaqi ogansa Haroon me waqa yace"Ma'aruf lafiya?murmushin yaqe yayi yace"lafiya qalau oga" gyara zama yayi da ci gaba da aikinsa sai-dai zuciyarsa ta tsananta bugawa aransa ya furta "Muwaddat Allah ya tsareki a duk halin da kike" Suby ce ta shugo Studion mawaqiya Suwaiba Subyn waqa matashiyar budurwa wacce zatayi 25y kyakkyawa ce a jin farko tana mugun tashe domin lokacinta ne mawaqa da yawa da ita suke waqa saboda yarda mutane ke son zazzaqar muryarta me dad'i da amsa amo.

Suby iyayenta ba masu kud'i bane hasalima da ta fara fice tana samun kudi sosai ta siyawa mahaifinta gidan da suke ciki mai kyau,sannan ta koma karatu don daga secondry ta tsaya amma ganin tana da kudi yanzu ta koma karatunda a B U K,tun lokacin da MA'ARUF ya fara zuwa studio taji yana burgeta matuqa duk da dai Suby tana da kamun kai ba irin wasu mawaqan da basu da kamun kaiba,babu abinda ke kawota studio sai idan an kirata zatayi amshi,kamar yanzu ma kiran nata mawaqi Saifudden yayi wanda shima yake cikin zamaninsa fitaccen mawaqi ne sosai.

Tana shugowa gurin da Ma'aruf ya ke ta qarasa tace..

Ta ce"barka da aiki" a hankali ya d'ago fuskarsa mai cike da annuri da kwarjini,bashi da fara'a amma kwarji da kamalarsa ke sawa fuskarsa annuri da walwala cikin yanayinsa da baka gane inda ya dosa yace"barka" a hankali domin maganar ma wuya take masa.

Bata damu ba zama tayi kusa dashi tana sakin murmushi tace"Ma'aruf yadace ace fa kana sakin zafafan waqoqi sunanka zaiyi sama saboda kana da farin jini,amma naga baka son waqar kafi kid'a. D'an murmusawa yayi wanda bakinsa ne kawai ya d'an d'aga kana yace"Suby ai waqa sai manya,ba wai bana son yi bane nasan a gaba idan Allah yasa abincina a cikin waqar yake zanyi" gyara zama tayi tare da zuba masa idanuwanta masu haske tace"Ma'aruf ka rubuta waqa zan maka amshi" zaro ido yayi da riqe baki yace"haba Suby ai ke mawaqiyar manya ce wace mu 'yan tsaki sannan ko na ce zanyi waqa dake banda kudin biyanki" lumtse idanuwanta tayi tare da sauke su akansa tace aranta "da kasan yarda kake a zuciyata da bazaka fad'amin wnn maganar ba,ni ba kud'inka nake so ba kai kanka nake so Ma'aruf,a fili kuwa cewa tayi"Karka damu,ai ni nace maka sannan duk lokacin da zakayi waqa indai da amshi da muryar mace please ka kira ni" binta yayi da ido domin miqewa tayi saboda Saifudden da yake kiranta domin su shiga ciki zasu fara waqar.

Oga Haroon wanda tun fara maganarsu yake jinsu yace"ai kai Ma'aruf kakarka ta yi wallahi tunda tace haka karka damu Allah ne ya jefo maka ita domin silar d'aukakarka don haka wallahi kayi yarda tace. Kallon ogan nasa yayi ba tare da yace komai ba,domin zuciyarsa ba qalau take ba tunaninsa MUWADDAT saboda sai fad'uwar gaba yake yana tunota.
...........................
A can wajen su Sadeeq kuwa Sosai Muwaddat ta jigata sai da buqatarsa ta biya sannan ya murgina gefe yana sauke numfashi,hanunsa yakai saman boobs d'inta yana shafawa sakin murmushi yake kawai domin bai ta6a jinsa cikin farin ciki irin na yauba,cikin wata murya yace"Muwaddat kin shayar dani zuma mai dadi wacce dadinta ya zarta misali,Muwaddat ke ta dabance ko cikin mata sai an tona" haka ya dunga sambatu.

Ganin yana ta magana shuru yasa sa juyowa,ai ganin yanayin da take sosai ya tada hankalinsa,toilet ya fad'a da sauri tare da had'a mata ruwan wanka kitchen ya wuce ya d'auko gishiri ya zo ya zuba a ciki sannan ya kinkimeta yasakata cikin ruwan,wata qara ta saki tare da qamqamesa tana kuka,sannu yayi mata zuwa cen kuma ta dunga sakin ajiyar zuciya da ruwan ya fara shigarta domin ta fara jin dadinsa.

Da haka ya samu ta gasa jikinta sosai sannan tayi na tsarki,dawo da ita bed yayi shima ya koma yayi nasa wankan,ba abinda yake sai murmushi a ziuciyarsa kuwa yana fad'in Muwaddat tunda na d'and'ana zumarki shi kenan kuma kinzo hannu domin bazan ta6a barinki ba,zan mayar dake tamkar matar aurena ta yarda zanji dad'ina da ke wllh sai na kwashi robana tunda haka kike da dad'i wawiya kawai tabbas ada naso auranki amma kuma yanzu na fasa gara kawai na kwashi rabona na barwa wawan jakin Yayanki ragowa ni kuma na sami ustaziyya na aura domin yanzu bazan iya aurenki ba. (Hattara gareku 'yan mata,duk namijin da kika kuskura ya kusance ki kafin aure to wllh duk irin son da yake miki,idan da 100 ne to kashi 90 sai rago yabar 10 kuma zaiji sam bazai iya auranki ba,domin ai idan anyi auran abinda za'ayi kenan to zaiga tunda har ya samu yanzu ai ko anyi auran bazaiyi wani d'oki ko marmarinki ba,ko da kuwa ya aureki to 6acin raine zai biyo baya,domin zargi zai shiga ciki da zarar kin fita zaiga kamar kina zuwa gurin wani kina basa jikinki kamar yarda shima kika basa,da fatan 'yan matanmu za'a hankartu ayi karatun ta natsu Allah ya karemu da son zuciya da biyewa sharrita da kaidin shad'en amin.).

Bayan ya fito ya isketa tayi Lufff akan gado ta cure guri guda idan banda kuka da rawar sanyi babu abinda take,tea yaje ya had'a mata me kauri ya kawo mata tare da kwayar magani,da kyar ta iyasha sannan barci ya kwasheta,zuma mata ido yayi yana cizar le6ensa na qasa yana wani irin murmushin yaudara gefen fuskarta ya shafa sannan ya tashi.

Bata farka ba sai wajen qarfe biyar na yamma,taji qarfin jikinta sosai toilet ta fad'a ta qara gasa jikinta taji dadi sosai sannan ta fito ta mayar da kayanta sallar azhar tayi sannan ta fito parlour,da agwogwo sukayi arba ai bugun da qirjinta yayi saida ta dafe qirjin tare da zaro ido waje,Sadeeq wanda ke zuqar sigarinsa ya d'ago yana kallonta yace"daman yanzu nake son naje na tadaki don nayi waya da Salma" dafe qirji tayi a gigice "me tace maka?" yana murmushi qasa-qasa yace karki damu nifa na iya takuna,kedai zo muje" saboda rud'in da takeji ko la'asar batayi ba tabisa.

Suler market ya fara kaita ya mata siyayya sosai sannan suka wuce gida.

A can gida kuwa,tunda Umma taga anyi sallar azhar Muwaddat shuru hankalinta ya tashi daman fitar tata bata yarda da ita ba tunda ta fita gabanta ke fad'u,bayan azhar Baba Malam yadawo cin abinci,ganin baiga Muwaddat ba ya tambayi Umma tace"ai kasanta da Salma tana can gidan bata san zama gida sam" girgiza kai kawai yayi,bayan ya gama cin abinci ya koma bakin aikinsa,Umma ta saki ajiyar zuciya,ganin anyi la'asar yasa ta yanke shiga gidan su Salma taji ko lafiya,zata tafi har ta fito sai tayi baqi qanwarta ce dake aure Sokoto tazo ai sai ta shagala da batun ta fara hidima da 'yar uwarta.

6angaren Salma kuwa,sha biyu na rana ta dawo islamiyya,bayan taci abinci tace"Hajiya bari na shiga gidansu Muwaddat in dawo" tace"ok to" har ta fita sai jin kiran wayar Yaya Sadeeq tayi yace"Salma kin dawo makaranta kenan? tace"eh Yaya yanzuma na fito ne zani gaishe da Muwaddat bataji dadi ba" yace"kin shiga gidan ne?muryarsa da sauri yayi tambayar,tace"a'a yanzu dai zan shiga,yace"to karki shiga domin akwai matsala bana son matsala ta sameki maza ki koma gida ki saurari dawota,karfa ki shiga har sai na dawo."

Jiki a sanyaye ta amsa da "to" ta koma gida.
Har la'asar tayi ta wuce islamiyya bai dawo ba.

Suna zuwa a qofar gidansu yayi parking yace"baby i luv u ina sonki tawan kisa wannan a zuciyarki" murmushi tayi tare da fita motar tace"na gode" kanne mata ido d'aya yayi sannan ya kwaso kayan da ya saya mata ya bata tayi godiya ta shiga gida,binta da kallo yayi ganin yarda take tafiya sosai yayi dariya sannan yayi hune a gate d'in gidansu,mai gadi ya bude masa yashige ciki.

Da sallama ta shiga,ganin Momy Zainab yasa ta qarasa da sauri tana mata sannu da zuwa,ta ansa cikin fara'a da sakin fuska,tace"Muwaddat kin girma" murmushi tayi kanta a qasa,Umma tace"keda kikace bazaku dade ba kika je kikayi zamanki" tace"afuwan Umma wllh aiki ta samu ashe kwalema zamu tayata Salma bata fad'amin ba,ta ajiye kayan da Sadeeq ya saya mata tace"wannan ma ita ta bani" miqewa tayi ta shige d'akinta,fad'awa tayi kan gado hawaye na bin kuncinta zuciyarta na halbawa da sauri-da-sauri....
*KARO ƊAYA...!*


©UMMU AFFAN


_GAWURTATTU UKU 2023🤟_


08


Sosai take kuka mai cin zuciya da gangar jiki,idan ka kai dubanka a gareta a wannan lokacin dole ka tausaya mata,haka tayi ta kukanta babu mai rarrashinta har ta gaji tayi shuru don kanta,da ta tuno abinda ya faru sai ta saka kuka abu guda ne idan ta tuno zuciyarta ke sanyi,shine kalaman SADEEQ na cewa duk runtsi duk wuya suna tare ba zai barta ba shi zai aureta wannan kalmarce ke sanyaya ranta.

Salma da yamma bayan ta dawo islamiyya tazo gaishe da Muwaddat,halin da ta isketa ya bata tausayi duk a tunaninta ciwon ne da tace mata ta nayi,sai da tayi magrib sannan ta wuce gida.

Muwaddat kuwa komai nata cikin sanyi take yinsa,sam bata da walwala jikinta a kasalance yake,wajen tara Ma'aruf ya shugo gida,har lokacin Muwaddat ta kasa barci kallo daya ya mata da Umma tace ta kawo masa abinci gabansa ya fad'i,bin tafiyarta yayi da kallo har ta dawo,lokacin Umma ta shiga ciki Ma'aruf da Muwaddat ne kawai a parlourn cikin muryarsa mai dadin sauraro yace"Muwaddat duk nasihar da namiki bata shiga kunnanki ba ko?sai da kika lalata rayuwarki?" qirjinta na lugudun bugawa ta d'ago a razane ta kallesa yace"eh ko nayi qarya ne?Muwaddat me yasa kika biyewa so da son zuciya gurin ganin kin lalata tarbiyyar da su Umma suka baki?,hawaye sharr suka fara zubo mata idan banda rawa babu abinda jikinta keyi.

Hankalin Ma'aruf ya tashi sosai ganin abinda yake hasashe ya tabbata domin shi ya fad'a ne bawai don ya sani ba duk da tafiyar Muwaddat ta sauya kam hakan yasa yayi zargin hakan kuma gashi abun ya tabbata,shima kansa hawaye yake kallonta kawai yake ko kiftawa baiyi,zuciyarsa ta karye miqewa yayi ya wuce ya barta a gurin ko abincin baya jin zai iya cinsa saboda yarda zuciyarsa take.

Muwaddat ta bisa da kallo kafin ta wuce dakinta tana kuka sosai,washe gari da wuri Ma'aruf ya fita don koda Muwaddat ta tashi bata gansa a gidan ba. Haka ta tashi jiki a sanyaye daman ko barcin k'irki batayi ba,tana karyawa taje gidansu Sadeeq ta dunga masa kuka tace"Sadeeq ka cuceni gashi har Yaya Ma'aruf ya gane munyi wani abu" ta fad'a cikin kuka sosai,binta yake da kallo kafin ya qaraso gabanta yace"to menene abin tada hankali anan Muwaddat?duk da munyi wani hakan bazaisa na fasa auranki ba,ni wallahi wnn abin da mukayi qaramin sonki ma yayi idan baki sani ba,kuma yanzu na shirya yin duk abinda nake so dake ba ubanda ya isa ya hanani domin idan na tashi auranki ma ni zan aureki ba wanda zai hanani" sosai taji zuciyarta tayi sanyi hnklnta kuma ya kwanta,jikinsa ta fad'a tana sakin ajiyar zuciya da cewa"Yaya Sadeeq a shirte nake na baka duk kan farinciki ina sonka ina qaunarka kai wani jigo ne a rayuwata na aminta dakai dari bisa dari nasan bazaka ta6a cutata ba" wani murmushin nasara ya saki,tare da sa kin wani huci ya sake qamqameta a jikinsa yana shinshinar wuyanta.

Yana shinshinar wuyanta cikin wani irin salo da kwarewa,nan fa hankalinshi ya tashi haka ya dunga bi da ita yarda yake so,yarda yake romantic d'inta sosai ita ma ya gigitata sai kawai ta fara mayar masa da martani,tun sunayi a parlour har yajata zuwa bedroom d'insa,nan ne fa sukayi tsirara gigicewa yayi ya fara wasa da na shanunta son ransa bakinsa na d'aya yana mata wani irin tsotsa,hannunsa kan daya yana matsa nipples d'inta ya gigitata ita kuwa take shafa kansa cikin wani irin yanayi ganin ta kamu sosai bakinsa ya kai k'atsanta nan fa ya fara mata wata irin tsotsa tare da tura harshensa ciki ai gigicewa Muwaddat tayi saboda dadi ba abinda take sai ware qafarta tare da cusa masa kansa ciki,tana sakin wani irin kuka wanda daga ji kasan na dadi ne tare da sakin nishi sama-sama,sosai yake tsotsarta ita kuwa dadi takeji saida yayi sosai ya shanye duk wani ruwan dake zubowa sannan ya cire bakinsa,kallonta yayi da sauri ta rufe idanuwanta cike da kunya(Ni kuwa nace Muwaddat a inda ba kunyar ko?).

Shima sawa yayi ta masa ba musu ta fara tsotsarsa inda ya fita haiyacinsa sosai,a ranar ma haka suka maimaita 'yar gidan jiya,wannan karon bata ji zafi ba kamar wancen,hakan yasa ta sakar masa jikinta,to a takaice dai tun daga wannan rana Sadeeq ya mayar da Muwaddat tamkar matarsa itanma idan ya nemeta bata musa masa,Salma da ta fara ganowa ranta bai mata dadi ba inda tawa qawar tata nasiha tundaga nan Muwaddat ta qullaceta ta fara jin haushinta,6angaran Ma'aruf duk ranar da sukayi sai yaji a jikinsa inda yasawa qanwar tasa ido sosai,da yagano gaskiyar lamarin ranar har zazza6i yayi saboda kuka,washe gari kuwa ranga-ranga aka kaisa asibiti inda Muwaddat tasa Sadeeq ya masa komai har ya sami sauqi,tundaga ranar duk wata Muwaddat ke amsar kudi hannun Sadeeq tana sayawa Ma'aruf maganinsa Baba malam take ba tace wai Hajiya ce ta d'auki nauyin abun da yace zasuje su mata godita tace wai tace karsu je saboda bata son Alhaji muttaka ya sani zai hana,da wannan qaryar ta samu ta mantar dasu da maganar da wata yayi kuka tasan maganin Ma'aruf ya qare zatasa Sadeeq ya bata kudin kimanin dubu hamsin haka zataje asibitin da ake kwantar dashi gurin Dr Musa ta saya ko Sadeeq bai san magani ta ke sayawa Ma'aruf da kudin ba. A haka suka kammala secondry ita da Salma lokacin shekarunsu sha bakwai,Inda Daddy Abubakar ya turo da komai bayan jarabawarsu ta fito Hajiya ta nema musu addimision a B U K inda suka fara d'aukar luctures,inda Muwaddat ke karantar likita ada bata ra'ayin hakan sai Salma amma daga baya tace abu guda zasu karanta inda take karantar fannin ZUCIYA bata san me yasa ta za6i fannin ba. to wannan ne labarin MUWADDAT idan baku mantaba muna tarihinsu ne to yanzu zamu ci gaba.

CIGABAN LABARIN
Tana sauka kai tsaye cikin gidansu ta wuce zuciyarta fes,tana qaunar Sadeeq so mai girma burinta mallakarsa a matsayin mijin auranta.

"Assalamu alaikum" tayi sallama bayan shugowarta gidan,shuru ba amsa qarasawa ciki tayi parlourn ba kowa,gyada kai tayi tare da shigewa dakinta ta cire kaya sannan ta fito taja ruwa wanka tayi sannan tazo ta saka kaya mara nauyin don so take ta rama barcin da batayi ba jiya.

Tunda a qodhe take kwanciyarta tayi saman katifarta,pillow ta jawo ta rungume,da sauri ta tashi zaune tare da riqe qirjinta,jiya ne ya dace ta sayawa MA'ARUF maganinsa amma ta mance sam saboda gaba da Sadeeq ya sata,hijabi ta jura tare da d'aukar wayarta ta fito,dai-dai fitowar Umma daga d'akin Ma'aruf,kallonta tayi "Muwaddat kin dawo ashe?,gaishe da Ummar tayi ta amsa sannan tace"eh Umma tun safe na shugo na d'auka duk kun fita ne jin gidan shuru" tace"a'a muna d'akin Yayanku jikin tun bayan fitarki jiya yaqi dadi gashi babu maganin" sosai qirjinta ya buga ta kalli hanyar qofar d'akinsa tace"daman Hajiya ce ta kirani tace"jiya ya dace ta bamu maganinsa ta mance amma yanzu naje na amsa" Umma tace"masha'Allah to Allah yasaka da alkhairi" amin tace sannan tace"bari na amso na dawo" "to" inji umma ta fita da sauri mai acha6a ta tsayar ta hau sai Sharada inda companyn su Sadeeq yake inda yake aiki,tana sauka ta biyasa sannan ta shiga ciki da yake maigadin yasanta da matsayinta yasa barka kawai ya mata ta wuce.

Sai gaisawa take da ma'aikatan gurin wad'anda suke mata kallon qanwar Sadeeq,tana zuwa bakin qofar office d'insa ta d'aura hannu zata tura ta fara jin maganganu qasa-qasa,kamar ta tura amma jin muryar mace yasata tsayawa chakkkk balle da taji maganar da take fad'a,nan take jikinta ya fara karkarwa hannunta da ta d'aga zata tura qofar tuni yayi qasa kuka take a hankali jikinta kuwa saboda rawa kamar wacce aka kad'awa gangi.

Ko ina na jikinta kad'uwa yake bata san lokacin da ta fara girgiza kai ba da fad'in qarya ne wllh qarya ne hakan ba zai faruba,da mugun sauri ta tura qofar da qarfi,daga Sadeeq har macen dake zaune bisa cinyarsa suka bita da kallo,binsu take da kallon qirjinta na bugawa zuciyarya kamar zata fito saboda yarda ta ke harbawa tace..
*KARO ƊAYA...!*


©UMMU AFFAN


_GAWURTATTU UKU 2023_


09


Ta ce"Sadik me zan gani haka? Me kunnuwana suka juyo mini?" Sosa ƙeya ya fara cikin borin kunya ya dakawa budurwar dake tsaye tsawa ai da sauri ta fita daga office d'in, ƙarasawa ya yi gurin Muwaddat ya sa hannu tare da ɗago fuskarta, hawaye ne kwance bisa fuskarta da harshensa ya goge mata, basu dai na zuba ba.
"Sadik ji nayi fa tana sanar maka wai tana d'auke da cikinka, cikinka fa?" Ta saki kuka sosai, gaba ɗaya ya jawota jikinsa ya ce"Muwaddat kunnuwanki ba su juyo miki gaskiya ba, wannan yarinyar budurwar abokina ce takawon min ƙarar tana ɗauke da cikinsa ne shi kuma yaƙi amincewa." Wata irin ajiyar zuciya ta saki har yanzu idanuwanta na kan shi.

Tace"Sadeeq da hankalina ya tashi na d'auka naka ne,yanayinn maganarta tamkar akanka take maganar" girgiza kafad'a yayi ta furta"no,no banawa bane,amma kin bani mamaki ma wai taya kike tunanin zan nemi wata mace bayan gaki" sake shigewa tayi cikin jikinsa da cewa"kayi hakuri nayi kuskure" murmushi yayi aransa yana auna irin rashin wayau na Muwaddat da saurin yarda da duk maganar da zaizo mata dashi,tabbas shi yawa yarinyar ciki,sai-dai yana lalla6a ne akan yarda zasu zubar da cikin sai ga Muwaddat d'in,cikin alamun basar da maganar da suke yace"amma me ya kawoki bayan na kaiki har gida?tace"kud,in da kake bani jiya ne ya dace kabani daga ni har kai mun manta" yace"haka ne sam na mance ne" durowar dake kusa da table d'insa ya bud'e ya zaro bandir na dubu d'ari ya miqa mata,amsa tayi tana kallon kudin tace"amma wannan kamar yafi dubu hamsim?yace"eh dari ne kiyi duk abinda kikeso dasu" murmushi tayi tare da cewa"to na gode" kissing juna sukayi kusan minti goma har Sadeeq ya fara susucewa tunanin tabar Ma'aruf cikin wani hali yasata zullewa ta masa sallama.

Binta yayi da kallo har ta fita daga companyn wayarsa ya d'auko ya kira Hasiya wato yarinyar da tafita yanzu domin yarda tabarsa cikin wani hali baya jin zai iya daurewa ba tare da ya kusanci wata mace ba,sai da suka gama bidirinsu a office sosai ya biya buqatarsa duk da bai jin tayi kwatar Miwaddat a dadi kawai dai yanayi ne,sannan suka wuce wani asibiti domin zuwa a zubda cikin.
.................................
Muwaddat kuwa kai tsaye asibiti ta wuce bayan ta hau acha6a,tana gama sayar komai ta wuto gida domin sunyi da d'an acha6a yanzu zata fito su wuce.

Lokacin da ta koma gida,hankalinta ya tashi ganin halin da Yah Ma'aruf yake ciki da sauri ta qarasa,zubewa tayi a gurin,a waharce ya d'ago ya dubeta,zuba mata ido yayi ita kuwa qasa tayi da kanta tana share hawayen fuskarta,Umma tace"Muwaddat kin dawo,tace"eh Umma ga magungunan" d'auka tayi ta 6arewa Ma'aruf kamar yarda ake basa sannan ta 'yebo masa ruwa a cup. Juyar da kansa yayi gefe alamar baya son sha.

Baba Malam yace"Ma'aruf magani ne fa,yace"eh bazan shaba" ya fad'i maganar a waharce. Da sauri Muwaddat ta d'ago ta kallesa umma tace"yanzu Ma'aruf akan wannan qaramar maganar kake so kasa kanka cikin wani hali muma ka samu?hawaye ne suka zubo masa,girgiza kai yayi sai kuma ya bud'e bakinsa alamar ta basa maganin da sauri ta basa sannan ya koma ya kwanta bayan ta basa ruwa ya kora.

Duka sukayi zugun suna kallonsa,lumshe idanuwansa yayi kamar yayi barci amma idan sa biyu,da ya tuno abinda Muwaddat ke aikatawa zuciyarsa sai ta qara bugawa tabbas

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment