Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya tabbata ya fad'a tarkon Son maso wani wanda ya zame k'oshin wahala a garesa.

Ranar Baba kasa fita yayi,haka umm ta kasa komai,Muwaddat ce tayi girki ranar da gyaran gidan,Salma ta biyo mata zuwa Islamiyya tace"Salma Yah Ma'aruf bai lafiya kwana mukayi jiya ido biyu" (Muwaddat na haneki da ƙarya keda kina can tare da Sadeeq).

Cike da tausayawa Salma ta qarasa ciki ta gaishe sa,itan ma tace ta fasa zuwa d'akin Yah Ma'aruf tayi zamanta sai faman sannu take masa,da Muwaddat ta gama girki yace bazai ciba,Baba da Umma sukai-sukai dashi yaqi yaci,Salma ce ta d'auki plate d'inta taje gabansa ta zauna tare da saka chokali ta d'iba takai bakinsa,girgiza kai yayi alamar bayaci tace"haba Yah Ma'aruf please kaga baka da lafiya kuma dole sai da abinci" yace"no wannan ne bai min ba,kuma kin san an hana cin duk wani abu green amma ita ta saka alayyahu" Muwaddat sam ta mance qasa tayi da kanta Salma miqewa tayi tace"haka ne ina zuwa" fita tayi Muwaddat ta d'ago a sanyaye dai-dai d'agowarsa suka had'a ido.
Suna had'a ido tayi saurin qasa da kanta,bata san me yasa ba ta ke jin gabanta na tsananta bugawa idan har zasu had'a ido hud'u da Yah Ma'aruf.

Ita sam ta mance baya cin ganye da bazata saka ba,amma tasan laifinta zai gani,tana tsaye nan ta kasa gusawa har Salma ta dawo,d'auke da wata kyakkyawar kula,gaban Yah Ma'aruf ta dure kular tare da bud'ewa,wani hamshi ne ya ziyarci hancinsa,lumshe ido yayi tare da dubanta a hankali ya furta "Na gode Salma" fari tayi da ido da cewa"Yah Ma'aruf ka wuce wannan a gurina" murmushin gefen baki yayi ba tare da yace komai ba.

Chokali ya d'auka tare da fara cin abincin,Salma ta zuba masa ido da ya d'ago sai su had'a ido sai tayi saurin qasa da kanta tana jin kunya fuskarta d'auke da murmushi,girgiza kai kawai yake idan sun had'a ido.

Ita kuwa Muwaddat tana tsaye duk tana kallon abinda ke faruwa,ta6e baki tayi tare da ficewa ganin ta fita ita ma Salma ta bi bayanta,kusa da ita ta zauna gefen katifarta bayan shigarta d'akin sannan tace"Muwaddat Yah Ma'aruf tauraro ne mai haske yana da matuqar tasiri a zuciyata ni har yanzu na kasa gane ina na dosa duk da zuciyata na bani ina sonsa ne sai dai kuma Son maso wani tunda bai san ma inayi ba ni kad'ai ke haukana" Muwaddat bata san me yasa ba saiji Salma tayi ta saki tsaki mtsuuuww sai-dai tafi danganta hkn a matsayin 'yar tsamar da ke tsakaninsu da Yah Ma'aruf d'in musamman ma yau da ya nuna ita bata iya girki ba,dukda tasaka abinds aka hanashi ci amma a ganinta bai dace ka kunyata ta haka ba.

Salma tace"Meye haka Muwaddat daga magana" tace"ni ban ce karki so Yah Ma'aruf ba,wai idan ma son nasa kike ni mai ya dame ni" Salma tace"haba Muwaddat ke fa qawata ce daga na fad'a miki mgn ai shawara ya dace ki bani ko?" tace"shawara kuma ta me?bayan kince kin riga kin fara sonsa ko ni zance karki so shine?Binta tayi da kallo ganin yarda take masifa,miqewa tayi tace"ok na lura dai fad'a kike ji bari na wuce gida"

Banza ta mata tare da kauda fuska,Salma fita tayi tana mamakin ko lafiya?to me yasa Muwaddat ke masifa haka akan tace tana son Yah Ma'aruf?.

Muwaddat shuru tayi,a fili tace"to akan me ma zanji haushin Salma don tace tana son Yayana?nima fa ina son Yayanta kuma bata ta6a min hakan ba. Sai taji jikinta yayi sanyi wayarta ta jawo ta kira number d'in Salma don wayar tata bata rabo da kud'i haka Sadeeq ke zuba mata card baya gazawa duk idan zai sawa wayarsa zani turo mata ita ma ta VTU ta bank.

Salma ta d'auka,murya a sanyaye Muwaddat tace"Salma kiyi hakuri,nayi farinciki da soyayyar da kikewa d'an uwana kuma sosai kuka dace,yarda kike ustaziyyar nan daman ai sai ustaz irin su Ma'aruf" duka suka saki dariya, cikin farinciki Salma tace"na gode qawata wallahi ni kaina ina mamakin qaunar da nakewa Yah Ma'aruf,fatana burina nima ya soni inga mun zama MASOYAN GASKIYA" ummmm Muwaddat taja ajiyar zuciya da cewa"to Allah yasa,sai ki dage da addu'a don naga Yayan nawa farin jinin 'yan mata ne dashi" Salma tace"ke dai bari kawai" da haka suka yi Sallama,number d'in Sadeeq ta dannawa kira,harta katse bai daga ba.

Sake kira tayi nan ma shuru,bata hakura ba ta kira a karo na uku,d'auka akayi sai dai shuru ba magana,"Hello!" tace sai da ta sake nanatawa taji muryar wani ba Sadeeq ba"waye?ya fad'a,cike da quluwa tace"ban sani ba,bakaga sunana ba me?yace"ke karki raina min wayau mana wacece?haushi yasa ta kashe kiran,sai dai ranar haka ta wuni kamar mara lafiya zuwanta gidansu Saddeeq sau uku baya nan.

Hankalinta ya fa tashi sosai,haka sukaje islamiyya duk jikinta a sanyaye,Salma ta tambayeta lafiya tace ba komai,ko a haddar babu abinda take fahimta har aka tashi.

Gidansu Salma ta shiga,part d'insa ta wuce,Salma girgiza kai kawai tayi tare da wucewa ciki,aranta tana cewa"Allah dai kar yasa qawarta ta bawa Yayan nata kanta don son da take masa yayi yawa.

Tana shiga ta iske parlourn idan banda tashin kid'a ba abinda yake,zaune suke duk sun baje shida abokansa da 'yan matansu sun kusan goma,ga kwalaben giya reras a gabansu suna sha suna matsar 'yan matan dukansu basa cikin hayyacinsu,wani abokinsa me suna Bilal ne ya fara ganinta,cikin muryar mashaya yace"wow!kunga wata kyakkyawar beb kuwa?hhhhhhh wannan tawa ce" ta sowa yayi yayo kan Muwaddat dai-dai juyowar Sadeeq....
*KARO ƊAYA...!*


©UMMU AFFAN


_GAWURTATTU UKU 2023_


10


Ƙura mata ido ya yi ko motsi ya kasa. Shi kuwa Bilal yana layi ya nufi kanta, sam bata san ya taho ba, saboda idanuwanta hankali da tunaninta duk suna kan Sadik. Idan ban da bugawa babu abin da zuciyar Muwaddat take, duk da halin da ta iske Sadik ciki. sam ba ta ga laifinsa ba, tafi ganin laifin Abokan Sadik ɗin da suka zo masa da kayan mayen.

Muwaddat bata an kara ba sai ji tayi mutum ya rungumeta, a rikice ta ɗago da ƙarfi ta turesa. Da yake ya yi shaye-shaye jikinsa ba karfi ai kuwa faɗuwa ya yi ya bigi tukunyar fulawar dage gefe a parlour nan take goshinsa ya fashe domin ya bugu da abin wacce nan take ta tarwatse sai fulawar a sama.

A gigice ya riƙe goshin nasa, inda sauran suka taso da hanzali sukayi kan Muwaddat wacce take tsaye kamar an dasata ko motsi ta kasa.

Khaleel cikin fusata ya kaiwa Muwaddat mari, kuka ta saki tare da dafe kuncinta.
"Ke wacce irin 'yar ƙauye ce don ma zai taimaka miki?" Ko da Sadik ya taso ta ɗauka rama mata zai yi sai kawai ta ga shima ya zuba mata marin da yafi wanda abokinsa Khaleel ya mata, kuka ta fashe dashi tare da cewa"Sadik Muwaddat ce fa!" Cikin muryar mashaya yace"To sai me? Abokina sa'anki ne daga zai taɓaki zaki turesa haka",gurin ta duqe tana kuka,yayin da sauran suka dunga mata masifa sannan suka d'auki Bilal suka fita,suka barta a gurin tsugunne.

Ko da Muwaddat ta koma gida ranar taci kuka kamar ba gobe. Umma tana tambayarta lafiya tace ba komai,ranar yarda taga rana haka taga dare,tunaninta na gurin Sadeeq,ko da safe wajen tara suka wuce skul domin tara da rabi suke da luctures,yanayin da Salma ta ganta yasa tace"Muwaddat me ke damunki?kuka ta fashe dashi tare da rungume Salma kasa hakura tayi sai da ta bata labari.

Riqe baki Salma tayi tace"Yaya Sadeeq da kansa ya mareki akan gaskiyarki?amma ya bani mamaki haka ne sunan yana sonki?ummmm gaskiya da sake ni idan da zakiji ta tawa ki hakura da Sadeeq kawai zai fi" wani kallo Muwaddat kewa Salma kafin ta share hawayenta tace"a yau na yarda baki qaunata Salma wallahi duk wanda zai bani shawarar na rabu da Sadeeq to baya qaunata kuma nima sai nasan zaman da zanyi dashi" tana gama fad'a ta wuce Hall cike da fusata.

Salma girgixa kai tayi a fili ta furta"Muwaddat Sadeeq d'an uwana ne amma bana hango wani alkhairi a taraiyarku kinqi ki gane,Allah ya ganar dake amin.

Haka kawai Muwaddat ta tsiri gaba da Salma,domin ko da aka tashi taxi ta hau tabar Salma,sa6anin da da a motar Salmar suke zuwa kuma a ita suke komawa. girgiza kai kawai Salman tayi sannan ta shiga mota ita ma ta wuce gida.

Muwaddat ba zuciya tana sallar isha'i tacewa Umma zataje suyi karatuvda Salma,part d'in Sadeeq ta wuce. Wannan karon shi daya ta tarad,abinda ya bata mamaki yana ganinta ya bud'e mata hannu fuskarsa d'auke da murmushi yace"kamar kin san ina qishir ruwan ganinki."

Qarasawa tayi tare da shigewa jikinsa,nan suka qamqame juna suna sakin ajiyar zuciya domin da gaske dukansu sunyi kewar juna sun saba da juna yarda cikakken kwana biyu idan sukayi sai sunji a jikinsu gara ma Sadeeq yana rage zafi a wajen wasu matan,Muwaddat kuwa Sadeeq dashi kawai take mu'amula.

Yace"jiiya aiki ya riqeni,ban sami kaina ba sai wajen tara na dare,yau kuma abokaina suka kawomin jiyara sai kuma Bilal yaji tsiwo sai da muka kaisa asibiti aka wanke" kallonsa take ko qiftawa babu,bakinsa yakai saitin kunnanta yana sakar mata numfashi wanda ya gigitata sai ya lashi qasan kunnan yace"ke kuma sai ki fad'amin uzurinki da yasa kika kasa nemana?,ajiyar numfashi ta saki ummmmm tare da cewa"Sadeeq jiya na nemeka wani ya d'auki wayar haka da safe sannan mun dawo islamiyya na shugo gidan nan abokinka ya nemi cimin mutumci na turesa yaji ciwo shine kaida Khaleel duk kuka mare ni" zaro ido yayi yace"wai da gaske hakan ta faru?wllh na d'auka mafarki ne nayi" tace" a'a ido biyu ne" qamqameta uayi yasa harshensa saman kumatunta ya fara shasshafa harshen saman kumatun tare da tsotsarsu cikin wani irin salo yace"kiyi hakuri my luv ba da sane na na miki hakan ba" wani sanyi taji aranta daban zuciyarta ta daɗe tana bata Sadik ɗinta bazai yi mata haka da gangan ba,(ni kuwa nace Muwaddat kina ruwa yasin).

Hannu ya kai saman boobs d'inta tare da murzawa,wani irin yar taji,tun daga kanta har tamin qafarta,ganin hakan yasa ya kai bakinsa saman nononta daya,hannu tasa tare da tura kansa hannunsa ya kai qasanta,yana murza matar belunta,numfashi Muwaddat ke saukewa batasan lokacin da takai hannu saman sandar girmansa ba nan ta fara murzata sun ransa shima numfashi yake saukewa cikin wani irin yanayi,da sauri ya d'ago kansa tare da had'e bakinsu guri d'aya,ba abinda kake ji sai tashin numfashinsu..

Sosai suka fita hayyacinsu hakan yasa ko bedroom basu iya komawa ba,a nan parlour ya fara budurunsa akanta,ba abinda Sadeeq ya ke sai sambatu,domin inhar zai kusanci Muwaddat dole ya kusan zaicewa domin ita d'in ba ta wasa ba ce,baiwarta daga Allah ne,tana da tarin ni'ima da dad'in da ba ko wacce mace ba sai 'yar baiwa.

Bai barta ba sai da yaga alamar gajiya a fuskarta,sannan ya kinkimeta zuwa toilet acan ma sai da suka kusan awa guda suna abu guda sannan suka fito,lokacin har goman dare tayi da sauri ta shirya tace zata gida,matseta yayi a jikinsa yace"don Allah ki kwana tare da ni,tace"kayi hkr Sadeeq ban sanar a gida ba" yace"ok to shi kenan zaki dawo da safe ko?tace"gobe qarfe takwas muke da lucture amma idan na dawo zan zo" dubu talatin ya zaro ya bata,girgiza kai tayi"Yaya Sadeeq ka bar kud'inka abinda na ke so kawai duk wata kana bani kud'in da nace maka" yace"ai ina sane ki amshi wannan faran ta min ran da kikayi yasa na baki" amsa tayi tana murmushi manna mata kiss yayi sannan ta fice da sauri shi kuwa gyara kwanciyarsa yayi tare da jawo pillow ya rungume yana jin sa cikin farin ciki.

"Muwaddat sai yanzu kika dawo?" muryar Umma ta katse mata hanzari,tsayawa tayi domin tana niyyar shiga d'akinta ne,juyowa tayi a sukwane tace cikin sanyin murya"eh Umma muna karatu da Salma ne saboda mun kusan fara Exam" tace"to MUWADDAT ni dai nasiha ta a kullum a gare ki ita ce ki riqe mutumcinki,duniyar nan tana cike da abubuwan tsoratarwa" jikin Muwaddat yayi sanyi qara sanyaya murya tayi tace"karki damu umma zakiyi alfahari da ni" tace"yawwa Allah ya miki albarka" ta amsa da "amin" kana ta shige ciki.

Jagab ta zauna bisa katifarta jikinta a mugun sanyaye,duk ranar da Umma ta mata wannan maganar sai taji wani iri ga gabanta da yake tsananta bugu.

Zamewa tayi ta kwanta,tare da niyyar insha'Allahu gobe idan suka had'u da Sadeeq zata masa maganar aure don a ganinta gara suyi auransu kamar hakan zai fi.

..............................
Haroon me waqa,kamar yarda suke kiransa oga ne a gurin Ma'aruf ya dubi sa cikin kulawa yace"Ma'aruf ka iya waqar aure kuwa?" Murmushinsa mai ƙayatarwa yayi yace"oga me zai hana ai zan iya,ka bari idan ka tashi aure oga zan maka" ya idasa da tsokana da suka sabawa junansu.


Murmushi Haroon yayi yace"to Allah ya nuna mana lokacin lafiya" ya amsa da amin yana murmushi qasa-qasa,Haroon ya gyara zamansa yace"Ma'aruf jiya aka kirani a waya,cewa nasa d'aya daga cikin yaran studio na waqar bikin Sharifa wacce 'yace a gurin Alhaji Hakilu Dala nasan kana jin sunan?,Ma'aruf gyada kansa yayi da cewa"ai duk wani da ya tashi a garin Kano dole yasan Alhaji Hakilu Dala domin yarda sunansa ya yi fice ta hanyar kudin dake garesa a Kano idan baizo na 2 ba a masu kudin garin zaizo na uku" Haroon yace"tabbas shi,abinda nake so ka natsu ka buga waqar bikin Sharifa 'yarsa,nasan zaka samu alkhairi" Ma'aruf duban ogan nasa kawai yake domin samun kamarsa a zamanin nan sai an tona sam bashi da hasada wacce mafi akasaran mawaqa abinda ke kayar dasu kenan,amma shi bashi da baqin ciki,burinsa kullum na qasa dashi suma su zama wani abu musamman yaransa irinsu Ma'aruf da yake koyawa kid'a.

Ma'aruf yace"na gode Iga in sha' Allahu zanyi waƙa kuma zata zo da sabon salo."
"Haka ake so Allah ya taimaka" da amin ya amsa,ranar tunda ya koma gida da dare yana zaune bayan gama cin abincinsa ya d'au takarda bairo ya tsara waqar domin Allah ya masa baiwar waqa sai dai idan hannunsa bai riqe bairo ba amma nan take zai tsara waqa mai dadi da ma'ana. Sai da ya gama ya nanata yafi cikon masaki sannan ya ajiye ta idan gobe yaje studio zai kaiwa ogansa Haroon ya sake duba masa.

Ko da oga Haroon ya duba masa da ya kai masa sosai ya jinjina masa tare da lambar yabo,godiya ya masa,da kansa ya buga kid'an da yasan sai dace da waqar,shi kad'ai yayi waqarsa ba muryar mace,abinda na lura dashi yafi son ya d'aura waqarsa shi kad'ai,kuma sosai tayi dad'i inda wad'anda ke Studion a lokacin suka dunga jinjina masa.

Masha'Allah ko da aka kai waqar gurin amaren sosai suka yaba,waqar tayi dadi over,qanwar Sharifa me suna Hajarat tace"wallahi Anty mawaqin nan ya iya salon waqa,ni tun a waqarsa me suna Muwaddat da naji ya burgeni wallahi ina son muryarsa nasan yarda ya ke da muryar nan a fili ma zai had'u,Sharifa tace"gaskiya kam waqar tayi,amma ya dace aka gaiyacesa ranar dinner yazo da kansa ya hau waqar" wani tsalle Hajarat tayi tare da rungume Yayar tata tace"wllh hakan yayi Anty ashe dai zamu had'u da Ma'aruf Ibraheem jarumina a mawaqa" da gudu ta fita tana murna,girgiza kai kawai Sharifat tayi tare da d'aukar wayarta ta turawa Angon nata ta waqar bikin WhatsApp sannan ta sanar masa wawaqin zasu gayyata domin chashalewa a ranar bikin nasu.

Muwaddat washe gari a School....



_Last Free pages_🥹
It's via Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 Stanbic bank. N500_
_Evidence of Payment 08104335144 akwai Vip group 700 ta account number da ke sama ko katin mtn ta numberta. akwai special group shi kuma 1k wanda zamu gama littafin cikin sati biyu da yaddar ALLAH a special group kawai. Sannan ƴan uwa mutanen Niger zasu turo na su ta wannan number 08104335144 Please photon katin zasu ɗauka su turomin na Orange._




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment