Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ARANGAMA LITTAFINADAYA ΞΞΞΞΞΞΞΞΨΨPART 1ΞΞΞΞΞΞΞΨΨ Wani kurman dajine wanda samm dan dan adam ba zai iya rayuwa acikiba babu komai acikinsa face miyagun aljanu da dabbobi masu hadari tabbas ko aljani sai yakai shaidani zai iya rayuwa acikinsa saboda masifa da bala i irinna wannan daji baka iya gane gabas ko yamma kudu ko arewa gashe ida hatsabibancin dajin yamotsa sai kai kwana ki talati bakaganin hasken rana haka intajuyasa saikai kwanaki talatin bakaganin duhun dadare wannane yasa mutane kema dajin lakabi da Kurman daji tabbas tarihi yanuna hatsabiban mutane da jarumai sunjarba shiga wannan daji amma fiye da shekaru dubu tarihi yanuna babu wani mahaluki daya taba shiga dajin yafoto abin tambaya anan shine shin mutanen dake shiga cikin wannan daji shinsuna rayene kokuma sun halaka wannan tambayace da bokayen duniya aljanu da mutane sukasa amsata domin iya sihirika da iya surkullenka bakaisa kabada labari game da wannan dajiba dawannane ake cema dajin kurmam dajiii akarsa Tamolika kuwa yakine maitsanani yakaure yakine irinna cikin gida tamolikawane suka shiryama Sarki Ishswar juyin mulki kuma anci karfi mutanesa bakiday ankarkashesu shikadai yarage ahalin yanzu yana cikin gida inda dakaru samada miliyandari suka kewaye gidan Sarautar tamolika sun toshe duk wani kofa dazai iya futa to asannanne mai sanarwa yafara magana yakai Sarki Ishwar kasani munriga munkashe jama arkabaki daya sabodahaka lallai muna masu umurtanka dakafuto acikin salama kamika wuya kai da ya uwa Bahayura lallai kasani yan uwanka dasuke mulki akasashe bakwai kaf mun rushe mulkinsu kuma munkamesu cikin kaskanci da wulakanci mai sanarwa yadaga murya yace yakai Sarki ishwar kanada dakika dari lallai kaiduk abinda zakayi koka futo kodakarummu sui maka sukuwa dawakai akanka acancikin gidan sarauta kuwa sarki Ishwar da kanwarsa bahayura inda take kuka tana cewa kayi hakuri yayana kada kai yaki da yan uwammu mumika wuya watakila zasu barmu darammu sarki Iswar yadakamata tsawa yace kada inkarajin zancan mika wuya ko sallamawa abakinki lallai kisana bakin alkalami yariga yabushe tabbas yan uwanmu baxasu tabarinmu murayuba koda munmika wuya kisani badakesuke gababa dan cikinki sukeyi sambasa bukatar yazo duniya totayaya zasubarki araye yazaretakobi yace inamai rantsuwa dajarumtata da dakarun duniya zasutaru ayau to basu isa sukashekiba mutukar ina numfashi yace zanbuda miki hanya dakarfin tsiya kekuma kikudancici Tamolika kinufi Kurman daji Bahayura tazazzaro idanu yace karkidamu yake kanwata kishiga zangayamiki wani sirri mutukan kirike wannan sirri to Ruwa da iska mutum da aljan bazasu iya cutardakebaBahayura tace menene sirrin yakaidan u wana Sarki Ishwar yace ayawona nayake yake tabbas nayi karo da hatsabiban halittu mutune da aljannu da miyagun dodanni dakuma dabbobi amma banta haduwa da wadanda sukararmin da tunaninaba kuma sukere jarumtataba tamkar wasu gaga gararrum mutane sunansu musulmi addininsu musulunci abin bautarsu Allah daya tabbas idan suroki ubangijinsu to yasha banban da ababan bautanmu domin shi yanaji kuma yana gani kumayana taimako yace babu lokaci dana baki tarihin zamana dasu to amma inamiki nasiha dacewa aduk lokacin dakifuskanci wani bala i adajinnan toki nemi taimakonki awurin ubangijin musulunci kawai sai yakwararar ihu yadubi bahayura yace kizamo abayana kawai sai yai wajeyai tozali da dakaru bakidaya sundana kibiya alokaci gudasuka harbo yasanya garkuwar yakare yamike yakwarara ihu yace yaku taran tsinannu lallai yau zakui arangama dazakinfama kawai sai ya aukamusu dasara dasuka tirkashi lallai wani kaya sai amale wane jaki take yahargitsa mazaje yaruda kanan jaruma dakarfi tsiya yabuda hanya yafuskanci kudu dakaru sukara kewayesu suna shiri yimusurufdugu karan uwa kawai sai Sarki Ishwa yadafa kan Bahayura kawai sai sukasu kashi dari yakasance sarki Ishwar yarabu gida dari itama dari nanfa yarabama jaruma hankali surasa Ishwar din gaskiya da bahayuran gaskiya take yakara buda hanya tabbas anyanyankeshi kota ina jikinjinine ke zuba ajikinsa amma ko kuda bayyarda yataba Bahayuraba ahaka harsu isa daf da Kurman daji yadubi Bahayura yace kanwata alkawar yacika maza kifada Kurman dajii Bahayura tatsaya tana kukan bakinciki rabuwa ayayinda dakaru kedada tuttuduwa Yadaka mata tsawa take tanufi dajin da gudu shikuma yakwarma ihuyafuskanci mazaje nanfa afara sabonyaki inda yaja tunga gami daga yai rumfa yahana dakaru wucewa yadinga sadasu da ajalinsu Kawai sai Sarki Ifkar yadiro daga sama tamkar anjehushi yajijjiga mashi yacillashi take mashin yaje yacaki gadan bayan Sarki Ishwar bayansa yadare jini yabarke yakwarma ihu yaxube akasa alokacinne yahangi Bahayura nakokari shiga kurman Daji inda wasudakaru su ashirin sunadabda kamata tamkar babu rauni ajikinsa yamike gamida falfalawa dagudu dakarunna sun yanka tsalle zasu damko Bahayura sai yai wani tashi aakaikaice yasaro kawunansu bakidaya suxube akasa shima yabaje akasa yanakallon Bahayura tashige Kurman dajiii sai yai murmushi yawuce lhiraaa
ARANGAMA MEXAI FARU AKURMANDAJI DAME BAHAYURU ZATA FARA ARANGAMA mukasance tareeeARANGAMA LITTAFINADAYA ΞΞΞΞΞΞΞΞΨPART 2ΨΞΞΞΞΞΞΞΞΞ Lokacinda Bahayura tafada kurman daji sai kantayajuye tarasagaba tarasa baya taidirin dirin kawai saitazauna atsakana zamantakeda wuya saitaji wani ruri mai bantsoro taimaza tamike kawai sai tahango tawagar zakuna sunkai dubu sunnufo gurinta hankalinta yatashi tarasa abinyi dominbabu gurin buyasarari fetalkawai saita zauna tamikawuya gamidayin bankwana daduniya inda zakunannan tundaga nesa suke hangamebaki sunkosa sukawo gareta kwatsam sai nasihar Yayanta Ishwar yafadomata aranta Alokacin da yakecemata yake Bahayura kisana manya manya Bokaye naduniya mutane da aljannu sunyi kokarin mallakar kurman daji amma al amarin yashagaban sanininsu yace tabbas wannan dajin inhar akwai mahaliccinshi to ina tabbatar miki bazai wuce ubangijin musulunciba Saboda haka aduk lokacinda kihadu da wata masifa kawai kinimi tai mako awurinsa inada yakinin dakariyarsane kawai zaki rayu aKurman Daji aikoda Bahayura tatuno wannan nasiha sai takamakiransunan Allah tana neman kariya agareshi tabbas babu wani abindogaro sai Allah domin lokacin da garkeZakunannan suka zokareta kawai sai babbansu yasa hancinsa yashin shineta kawai sai yakyaleta yaigabadankari bakidaya zakunan kokallonta basayi kawai sai suwuce abinsubakidaya suka wuceta babu daya wanda yaiyunkurin cutarda ita take wani imani yaratsa sassan jikintataji cewa lallai ubangijin musuluncishine abin dugaro sai shi kawai tajitasami natsu tamike tanausa cikin daji cikedayakinin Allah zaikareta saida tadauki sa a uku curtana tafiya sai ta iske watakorama ruwa fari karkar yana kwarara sannan ga'yayan itatuwa masu kayatarda rai danginsu abarba lemo goba karas inibi dasauransu bakidayakoramar itatuwar ni imanesuxagayeta guni nban sha awa kaitsaye bahayura tanufi gurin kwatsam sai wasu munanan aljanu subayyana rike damiyagun makamai suna kewayafadamar sai muzurai sukeyitamkar saci babu lallaidaganinsu sojojine masu tsaran wannanfadama sai Bayura takaraya tsoroyakamata kawai sai taibaya zatatafi aitanajuyawasai tai arangama dawanikaton zaki girmansa yakai rikakkensa tsananin tsoro saida tasaki futsari atsaye aibatasan lokacinda sunan Allah yafadoarantaba itadai taji tana ambaton sanekawai tasha mamaki dataga zakin yawuceta kaitsaye yanufifadamarnan tundaga nesa masutsaron koramannan sufara harbomai kibau amma saiyarika kaucewa aguje yakarisa tirkashi nanfa akai arangama tsakanin aljanu da Zakinnanfa fada yasarke zakinnan yarika farke tunbin aljanu yanatsalle yana murdemusu wuya aljanu suhimmatu wajankaima zakinnan miyagun hare hare amma zakinnan sai Zillewa yake yana wafce rayukansu jini yakama kwarara gawawwakin aljanu suyawaita sufusata sutaru suyayyame xakinnan surufeshi dasara dasuka amma dayai wani gunji gamidajuyi sai gashi yawatsataron Aljanunnan wasu sumutu wasu sukakkarye saura suka jadaga nanfa akafara hararan juna Zakin saiwani kaikawo yakiyi gamidahangame baki tabbas duk wanda yai kuskuren shigarsa tozai kwanakiyama akai curko curko sudai suntarebakin kofar shiga fadamarnan sunjatunga shikuma Zakin bashida niyar komawa kwatsam sai akaji wani kara mai furgitarwa dajin yakara duhu wani wari yagauraye dajin nawani lokaci can sai haske yadawokawai sai wata mummunan aljana tadiro daga sama bakidaya jikinta ko ina arubeyake kota ina ajikinta tsutsotsine dakudaje kebinta tanadira aljanunnan sukaimata sujjada kokallonsubatayiba sai tadubi katonzakinnan tadakamai tsawa tace Asad Shin ban hana kowani halitta shiga wannan koramaba Zaki Asada yaigurnani gamidayin rimi sai aljana takwarara ihu tace wato kai uban yan taurin kaiko lallaiyau zakamutu tazaro bakada kwari ta aunaZki asad kafin yai wani yunkuri tuni takwararamaiharbi saida yai sama yafado yakama birgima aljanatakara tabe kwarinta daniyar sakeshekama zaki harbi kawai sai Bahayura tasumgumiwani katon dutse ta ambaci sunan Allah tamakama aljanannan aka aljana takwarara ihu tasaki bakanta taigirgiza saitai idobiyu Da Bahayura aljana takara kwarara ihu tace tashin hankal Bil adama acikin Kurman daji taikan Bahayura afusace tana ihu dakarajin saura kiris ta isaga Bahayura kawai sai zakinnan yai kumaji yasa kirji yabanke aljanannan aljana tai sama tafado kasa tuni kashinhakarkarinta yakakkarye tai yunkurin tashi amma takasa haka shima Zaki Asad yakasa motsi kawai sai bahayura tasa hannu tatsige kibiyardake jikin Zaki taikan Aljana afusace koda aljana tagahaka sai takama ihun neman taimako ai saidakarunta suruntumo aguje koda Bahayura taga haka sai tafalfala aguje taje kan aljana tadaga kibiya gami dakiran Allah tacakama aljana tsananin zafi dazugi aljana takwararaihu Bahayura takara lumamata kibiya kawai sai aljana takumbura tai bindiga fass tafashe faruwar hakan sai sauran aljanu suka watse sutashi sama cikin karfin hali bahayurataje gurin zakinnan taga mummunan raunin da aljanannan tai masada kibiya jini sai kwarar yake zakinsai nishi yake tamkar zaimutu tarude tarasa abinyi taiwuri wuri kawai sai tadinga kiran sunan allah tana tofawa ahannunta tana shafawa araunin Zakinnan koda ta ammbaci sunan Allah kamarsaudari tara dacasa indatara tanashafamazaki sai tasha mamaki kawai sai taga gurin yakoma yashafe tamkar baita samun wani rauniba kawai sai tarungume zaki Asad tana kukan murna tamkar wani dan uwanta wani abinmamaki shima zakin sai yakama zubarda hawaye Sai yamike yakalleta yakadakai alama tabiyoshikai tsaye yanufiKoramarnan Bahayura tabishi abayasushige cikin Fadamar dankari aisaiBahayura taxama cikakkiyaryar kauyedomin ganitake tamkaR tatsinci kanta aaljanna NIKAM ACIKI ZANSHARUWAARANGAMA LITTAFINADAYA ΞPART 3Bahayura tunda tasamu damar shiga wannan fadama saidataikwanabakwai aciki taci yayan itatuwa irinwanda takeso shiko zaki Asad yanananshima aciki duk dabbar datashigo wannan fadama totaxama kalacinsa wata kuma saidai Bahayura tadauka tagasa taci abinta cikin kwanciyar hankali koda Bahayura tatsinci kanta acikin wannan hali nakwanciya hankali dakuma samun kariya daga Zaki Asad sai imanida Allah yakara shiganta takasance bata dawani aiki face yawan ambatonsa da godemasa indacikinta yacigaba dagirma bayan cikar kwanakigoma afadamannan sai tajitanabukatar tafutawajen fadamannan don taga irin dajinnan saitacema Zaki Asada niyau inada sha awarshiga cikin kurman daji indan yawata gamida bude ido koda Zaki yaji abinda Bahayura tace saiyai kururuwa yakalli Bahayura cikin alamun damuwa yakarkada kai yana mata alamarcewa kadatatafi Sai Bahayuratai murmushi tasahannunta tashafikan zaki tace Asad kada kadamu ai duk inda zanshiga nayi imanin cewa inatareda Ubangijin musulunci tabbaszaibani kariya Zaki Asad yagirgida kai alamun yayarda damaganar bahayura taimurmushi tace dakyau Asad kaima kaiimanida Allah ubangijin musuluncikenan ZakiAsad yakara girgida kaitsanain jindadi saida kwalla tazoboma Bahayura tarungume zaki Asad tanacewaa nagode Asad lallai nidakai ba mai iyacutardamu tundamuriki babban bango sai tadauki wani kulki daga cikin kayan yakin aljanunnan wanda dama tuni ita da Asad sunshigadasu cikin fadamarsaboda yauda kullum tai waje takutsakai cikin kurmandaji Dankari lallai wannan daji yacancanci akirashi kurman daji domin bakidaya dajin bashi da kangado domin hatta sararrin samaniyar dajinyasha banban dana duniyar mutane sama jajur take tamkar za ayi ruwan wuta ayayinda Bahayura ketafe saitajiwani gurin tsananin zafi tamkar ankarata akanwuta wani yankin kuma tsananin Sanyi sai Bahayura taji kamar ambinneta acikin kankara wani gurinkuma saitaji komai daidai ba matsalatabbas itakanta Bahayura tasan tanacikin kariyar ubangiji domin tasha karo da miyagun halittu da miyagun aljanu amma sakamako ambaton sunan Allah da Bahayura takeyi sai suwuce tawuce batareda sunyikokarin cutarda itaba tana cikintafiyane sai ta isa wani guri inda tarikajin wanikara maiban tausayi kai tsaye tanufi gurin kodata isa gurin saitataradda waniDagene kafarsa tamakale awani kogon itaciya gari kokari ciro kafar har takarye amma taki futa gakuma wasu karnikan daji masu dogon baki su takwas sunkewayeshi suna burin cinyeshi shinefa yake kokarin kare kansakoda Bahayura taga haka sai tai tsawa bakidaya hankalin Karnukan jejin yadawo kanta suka fara yimata haushigamida yunkurin afkamata nanfa suka fara kaimata wafta dadogayen bakunansu wani yadakatsalle zaidanneta tasanya kulkinnan tamakeshi take yasheka lahira wasuguda biyu sukawo mata wafta tasanya kulkinnan tamake bakunansu sube amace kannikan sufusata sukewayeta sudaka tsalle alokaci guda zasui mata rotsecikin hanxari ta tsuguna gamida gungurewa gefe karnuka sudira agurinda tatashi cinkin sauri iyakarfinta takaiduka afusace cikinnasara takaftama ukuduka take suka baje amace sauranguda biyu sukakafamata idanu tamkar masu son sanin ko ita waye kawai sai suyanko tashi tasa kulkinta tamake daya daya kuma yadira akafadarta nanfa sushiga artabu kokawa yasarke tsakanin karan jeji dakuma Bahayura tabbas itama yargadoce domin babu rago axuriyarsu dakarfin tsiya takarya wuyan karan tai jifadadshi sannan tadaga itacennan Dagennan yafuta take yabaje akasa sumamme saboda tsananin wuyadayasha tausayinsa yakama Bahayura kawai sai tadaukeshitajuya tanufi makwancinta acan Fadar Sarauniya Azira dake babbanbirnin tamolika anshirya kasaitacciyar biki dan nuna farin cikinsu dakuma murnansu naganin bayan danuwansu Sarki ishwar dakuma kameyan uwansa sarakuna shida bayan taro yakai taro jama anata shagalimawaka damakada saicin kasuwarsu sukeyi inda yammata da Samari sai tikar rawasukeyi can sai aji tashin tambura gamida bushin algaita bakidaya jama a suka tsayadaga abubuwan dasuke aikatawa sukame kamar wasu gumaka hatta numfashi ahankali mutaneke yinsabayan andauki lokaci ana wannandoka gida da tambari Sai ga sarauniya Axira tafuto tana sanye dakayan dahan badaya kota ina kyalkyali da walwalin kayan karau takeyi kaidaganin adonta kasan adone na alfahar danuna isa dakuma girman izza tana tafe adamanta akwai kanninta Maza guda hudu wadanda suma dukkansu sarakunane awani yankinakasar Tamolika haka ahagunta akwai sarakuna hudu maza biyu mata biyu suma kuma sarakunaneawani yankin nakasar tamolika har Sarauniya Azira ta isa karagarmulkinta taxauna sannan suma kanninta sutakwas suka zauna zamansu keada wuya sai Sarauniya Azira tamike tace yaku Tamolikawa lallai yazama dolene mui shagali domun nuna murnanmu da godiyanmu ga ababen bautarmu naganin bayan Sarki Ishwar da Bahayura tai umurni da agabato da sarakuna shida wadanda akakama take agabato dasu adaddaure agurfanardasu agaban Sarauniya Lazira taimusu kallon kaskanci tace yaku yan uwanayanzu ina taurin kanku dagirman kannaku nabijirema umurnina tabbas bazankashekuba har sai nahaifi dandake cikina to awannan lokacinne aranan radin sunansa zan datsemuku kawuna domin jininku zaizamu baiko ga ababen bautarmu awannan rana sai daya daga cikin sarakunannan dake daure sai yadago kai yakalli sarauniya Azira kawai sai yafashedadariya tamkar yahaukace Azira tadakamai tsawa shima yadaka mata tsawa yace lallai yar uwana kinhaukace yanxu kekina nufin kin hallaka Bahayurane to kinyi kuskure lallaikisa bokayanki subincimiki labari Bahayura Zaki shamamaki SAzira TAI IHUARANGAMA PART LITTAFINADA YA PART -4 Yafashedadariya yadubi sarauniya Azira yace lallai yar uwata kinyi kuskure yanxu ke harkinatunanin Bahayura tahallakane yadaga murya yace tabbas bahayura baxatamutuba harsai tahaifo abindake cikita macene kona miji tabbas shine xaizamomuku Balbalin bala i kuma ba makawa sai yakarya daular tamolikawa azzalumai Sarauniya Azira tahassala dajin miyagun kalama daga bakin dan uwanta alhali yanadaure ciki mari tajikamalamansa tamkar wuta yakewatsamata takwada ihu tazare wata yarkaramar wuka tadora amakogwaransa kaitsaye tadannan taja take tayankemakogwaransa jini ya tartsatsi yabata raguwar yan uwansa dasuke daure afusace nakusadashi yakamamaga yace yake Sarauniya tabbas kisan dan uwanmu shine kuskurenki nakarshe kumashine nadamarki nahar abada afusace taxare takobi taikansa tadaga zata sare kansa sai akaji wani tsawa wanda daukacin mahalukin dake fadar saida yakadu cak Sarauniya azira tatsaya bakidaya jama ar fadan akai dubu ixuwaga inda karannan yafuto sar sukai arba da ita wata tsohuwane takode tajeme tamotse tamkar akuyar mayya bakidaya jama ar fadan saida suka kadu asakamakon ganinta alokaci guda sukai mata sujjada harda Sarauniya Axira bayan sundago sai tsohuwa tadubi Sarauniya tace lallai yata kinyi babban kuskure dakikashe Sarki Azibu domin akwai bayanai masu muhimmanci wanda abakinsane kawai xasamu SarauniyaAzira tace mama aikin gama yagama Shin inane kishiga samada kwanaki dubu hudu munnemeki munrasa tsohu Huxiya tace kisani yata na tafiya takwanaki dubu acikin ruwa sannan naitafiyan kwanaki dubuasararin samaniya sannan nakwanaki dubu adoron kasa Sarauniya Azira tace inadalilin wannan tafiya mama tsohuwa tace yabayyana agareni cewa lallai Yar uwanku bahayura zata kawo karken mulkinku koda naga haka sai hankalina yatashi nashiga halwar tsafi inacigaba dabinkici tawata hanya Bahayura zatakawo karken mulkin tamolikawa alhali ko takobi bata iyarikewaba koda nainisa abinkice sainagano cewa zata haifi wani hatsabibin yaro daxaitar watsa mulkimmu sainaga wata guguwar yaki yakaure kuma munyi nasara sai nahango munbiyo Bahayura saura kiris muhallakata amma Sai wanibakin kumurci yashiga tsakaninmu da ita akaita dauki badadi amma yagagaremu inda akarke tafada kurman daji koda naga haka sai nakwarara ihu domin nasan tafada inda tsafi baxaiyi tasiriba dukdanasancewa bazan iya saninkomai akan Kurman Daji saida nabaje kayan tsatsuba datarkacen tsafi nafara binkice akanKurman daji nasabikalaman surkulle idanuna sukai jajur gumi yarufeni koda namatsa saidakin yafara kauri kankace haka tuni dakin tsafin dakayan tsafi dani kaina bakidaya mukama da wuta komai yakone kurmus dakyar nakashe wutar dake jikina hankalina yatashi domin nasan lallai akwai matsala kawai sai nasabi wasu sarkakku kuma murdaddun kalmomi natsafi sai wani aljani yabayyana yaigaisuwa agareni yace mekike bukata yake tsohuwaHuxiyya nacemasa inaso kabani labarin kurman Daji Sai aljani yakwarara ihu yace yake Huxiyya sanin kankine sambabu wanda yasanwani abu dangane da Kurman Daji jinhaka hankalina yadugunxuma nakara fashewa dakuka aljani yacemin inadalin wannan tashi haankali nacemasa lallai yabaiyana agareni nangaba Bahayura zata zama silar rushewar daularmu tahayar haifar waniyaro zamui kokarin kasheta zata fada Cikin Kurman daji aljani yace tome xai hana mukasheta yanxu nacedashi aibakin alkalami yariga yabushe komunyi yunkurin kasheta to baxamu iyaba tabbas sai yafaru abinyi shine musani idantafada kurman daji zata mutune koko zata rayu Aljani yace sanin hakan saidai kinemi yar uwata Tarxufa domin itane tashekara dubu goma tana rubuta wani kundi mai suna kundin sirritabbas kundin nadauke da tarihin manya abubuwa naduniya masumutukar hadari da ban al ajabi wata kila inkisameta kisami wani labari dangane dakurman daji nacemasa ina xanga yar uwarka Tarzufa sai takwada kara yace tabbas nemanta tamkar neman jakine maikaho domin kullum cikin gudutake tana buyama makiya domin sunaso sukwace kundin Sirri kodanaji haka sai nace ko a inatakemutukar tana wannan duniya saina samota nashiga duniya tsawokwanaki Dubu hudu inaneman Tarxufa amma bangantaba kwatsam wata rana nasauka aBahar Zush sai nagano Tarzufa tabuya acikin wani katon kifi tanata Sharar barcinta nabushedadariyar farin ciki sannan nafiddo wanijan garin magani nawatsa acikin ruwan take garin maganin yaikasa aisai kifinnan yabiyo garin maganinnan shi yaga abinci take yayo sama indanikuma nai amfani dadalamusan tsafi najawoshi waje nadaki bayansa take ya amayo da Tarxufa koda mukai ido biyu da ita sai tasungumi kundinta zata futa aguje amma sai takasa motsi nadubeta nace yake tarxufa kisani sambazan cutardakeba kuma bazan rabakida kundinkiba kawai inasone kidubomin Sirrin Kurman Daji Tarxufa tace a iyabinkicena Samban san wani abudangane da Kurman dajibakumaban rubuta komai akansaba face sidara biyu rak Nace kikaranto minsu inji tabude kundin saida tabude shafi dubu sannan taxo tafarakarantawa kamar haka Kurman daji wanidajine dababu wani mahaluki dayatabashiga yafuto tabbas dukwanda yashiga dajin idan har bai mutuba to har abada baxaitaba gane hanyar futaba kodajin hakasai nakamamurnada doki dannasan koda Bahayura tashiga inbata mutuba to bakuma zata iya futowaba Tarzufa tadubeni tace to meye nakinayin murna tun bankarantamiki sauran sidira dayanba take nashiga rudani murnana takoma ciki gumi yarika tsatssafomin naceda Tarxufa maxakikarantomin Ragowar sidiradayan Tarxufa tadubeni tace kinatsuman Sainadakamata tsawaa KAI IRI WANNA TSAWA GASKIYA NATSORATAARANGAMA LITTAFINADAYA PART<<<<<5.>>>>>sarauniya Azira tace ahalinyanzu a ina za asami Tarzufa yaummina Huxiyya tai ajiyar zuciyatace tabbas ahalin yanxu neman Tarxufa kamarneman jakimai kahone tace amma barimujarraba take tafiddo dawata bakar fatar damisa jemammiya tashumfuda sannan takama sambatu tanagwalan gwalan kawai saiwani haske yadira akan fatartake wanihaske yabayyana abisa fatan saigahoton bangarori naduniya suna bayyana nahiya da ban daban kasakasa da mahaukatan daxuxxukakawai sai wani kasurgumin daji yabayyana dajine maicikeda miyagunhalittu aljanu da muggan dabbobican sai ahaskowata makekiyar bishiya maikama datsauni tsawontatakusa tabo gajimare kauridafadi tamkar katuwar fada gawani wawukeken kogo maikama dakofan gari kogon yatafi zududu tamkar rijiya gaba dubu gatsanani duhu saida adauki lokaci mai tsawo sannan akai iyakar kogonnan kawai ga Tarzufatana Rungume dakundinta tanashararbarci koda Sarauniya Azira taga Tarzufa sai takwalla kara tace mama itace tayaya za ayi ajegurinta kumama wannan wanidajine Kodajin wadannan kalamai na Sarauniya Azira sai tsohuwa Huxiya tabushe dadariya tace kikwantar dahankalinki yata indai inaraye to yayana sam bazasu wahalaba sai tai wuf tadamki wani sauro tashiga tofeshi da yawu tana sambatu tasakeshi akan jemammiyar fatannan kawai saiga Sauran yabayyanaacikin katon kogonnan tafiya yake har ya isainda Tarzufa kekwance tana shararbarci yahaukan fuskanta yagatsamata cixo take taifirgigit tatashi zaune tanazare idanu gamida sosa inda acijetasai tsohuwa huxiya takira sunanta take ta amsa tace yayadai tsohuwa Huxiya tsohuwa tace akundinki dakibude ashafina dari tara da tara nagajerin wasu jarumai madakakatti lallai inason inji tarihinsu agareki Tarxufa tace wayannan mayaka sune akema lakabida Ruwabiyu domin uwarsu aljanace babansu kuma wani hatsabin bokane kuma bil adamane shima asalinsa Babansa aljanine yabarbari uwarsa wanda itakuma yar adamce tabbas wayannan mayaka sudubu biyu sunkasance hatsabibai aduniyar mutane da aljannu domin duk wani shaidanci na aljan suma suna aikatawa kuma sadaukaine nagabankwatance sunyi yayake yake har guda dubu goma da aljanu da mutane amma ba ataba galaba akansuba ahalin yanzu basuda wani buri face susamidamar shiga Kurman daji domin acanne sukeso sugina fadarsu to amma binkice yanunamusu cewa bazataba samun damar shiga wannan dajiba Har sai sunkama wata shu umar Barewa maisuna Sarru sun yankata sunci namanta alokaci guda to asannanne zasu samidamar shiga Kurman daji tabbas wannan gada shu umace domin ahalin yanzu sunyi shekaru uku suna farautarta kuma sunyi arangama da ita sau arba in dabakwai amma taki kamauwamusu Koda tsohuwa Huxiyya taji bayanin daga Tarzufa sai tabushe dadariya tace yaketarzufa ahalin yanxu dakarun ruwa biyu suna wanidajine Tarzufa tace suna dajin Kalkim kawai tsohuwa Huxiyya tace angai sheki Tarzufa koma barcinki tashafi Jemammiyar Fatannan take sai ga dajin Kalkimyabayyana koda aka nutsa cikinsasaiga dakaru Ruwa biyu sudubu biyu sun koro Barewa Sarru atsiyace sunakaimata sara

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment