Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

murya tace lai dolene ayau intafida danki Silahul mulk dominin yakashi imma yar uwata magani dankari aikoda xaki asd yaji kalaman sarauniya Jajira sai yai girgixa gamida wani ruri takeBayura tasauka akansa ta aje,Silahul Mulk agaban xaki Asad takalli sarauniya Jajiratace lallai kisani wannan yaro tun yana ciki aljannu da miyagun mutane suke kokarin ganin baixo,duniyaba to gashi yaxo duniya basu hakuraba domin ahalin yanxumanyan, sarakunan duniya da matsafa sunanan suna mana mugun tanaji togaki gashinan kidaukeshi inkin cika hatsabibiya kawai sai Bahayura takoma tushen wata katuwar bishiya taxauna nanfa afara kallon kallo tsakanin dakarun Sarauniya Jaxira da Zaki Asad da Dage mauru sarauniya tadakama xaki tsawa tace kai lallaikasani mutukar,kai yunkurin hanamu daukan Jaririnnan xaka mutu Sai Xaki yajuya yakama tafiya yabar jaririn akwance Sarauniya taidariya tai umurnida wanidakare yadauko mata silahul Mulk wohoho in ajali yaikira aikobaciwo sai ammutu dakare yatunkari silahulmul yadurkusa xai daukeshi dankari aisai Xaki,asad yaiwani juyi yaketo aguje yasakirji yabanke dakarennan hoho aisaida Dakaren yai sama yafodo kasa matacce xaki yarika wani ruri yana turxa dakafafunsa yana,kewwaye Silahul mulk Sarauniya ta fusata takwarara,ihu taitsawa gadakarunta suikacakacada Xaki asad sukai ruri sukai kansa suna ihu xaki asada yaikansu abinka da shaidanin dabba wanda Kwankwamai suka hau kansa sai yakasu kashi,samada dari biyar ya afkamasu da yaga,dabangaxa,dankari,guri yayamutse da,ihun maxaje duk wanda xaki yabangaxa dakirjisato sai lahira haka in yadamki makogwaran koto sai yafigeta inko ykafama kumbunansa akirji dakare sai yabara mutun gida biyu bakidaya Zakunan dari biyar aikinda sukeyi kenan suka rikakisa bashara,a shima Dage nba,abarshi abayaba domin ya afkama maxaje yarika tsalle yana figemako gwaron maxaje gamida xaremusu jijiyar agaransu bakidaya sukarikita dakarun Sarauniya Jajira surudasu dakisan gilla jini yarika malala gawawwaki suka rika xuba akasa kama ruwa hoho Xaki asad da Dage suka xamema makiya annobar mutuwa sukarika xarya acikinsusuna turasu kiyama tabdiii aikoda akadauki tsawon sa,a uku ana daukibadadi sai akanemi mutum dayamairai acikin dakarun Jajira akarasa kaf ZAKI ASAD DA DAGE MOURU sunturasu kiyama sarauniya Jajira takwarara ihu Bahayura tadaka mata tsawa tace,ashe banga mikiba cewa baxaki iya taba yaronaba lalla kisani shi yanacikin kariyar ubangijin musu luncine dasunansa nashigao kurmandaji dasunansa narayu acikin kurman daji duk hadarinsa sannan dasunansa nahaifi yarona kuma dasunan ubangijin musulunci yarona xai girma yakawarda addininan tsafi cuta xalunci yakafa tutar adalci akowni gida yakafa tutar musulunci ako ina afadin duniya Sarauniya,tahar xuka gamida hassala tamaka ihu gamida kururuwa tadakama Bahayura tsawa tace karyane lallai baki san wacece sarauniya,jajiraba amma yanxu xaki sani takara kwarara ihu tagirgixa take tarikida taxama wata makekiya dodanniya mara kyangani bakinta nahayaki hancintana fudda wuta tanuna xakunannan take sukama dawuta sukone kurmus sai yarage saura Zaki asad shikadai taikansa afusace tana ruri gamida ihu shima Zaki yaiturxa gamida kugi yaikanta xa,ai haduwar hatsa bibai Tab HANKALINA YATASHINA KUMA FURGITA DOLE SAINA NEMI RUWAN SHAYIARANGAMA littafi NA UKU PART TWO >>> Lokacinda Jajira tarikida taxama wata katuwar halitta mara kangado Sai taikan Zaki Asad shima yai girgixa yakara girma yai kanta suna wanai gurnani koda sukusa haduwa Sai sudaka tsalle suka rungumi juna tun asama suka rika yagar juna gamida Cixon juna suka fado kasa saidakasa tai girgixa fada mai tsanani yakaure surika Dambarwa suna kakkarya itatuwa can Jajira takafama Zaki Asad kummbuna akirji tana yunkurin tsagashi tsanani zafi saida yaiwani Gurnaniyasa hannu kamar mutum yagabxamata duka awwuya tsanani xafi takwarma ihu Zaki Asad yai ruri yakama bakin Jajira dakarfin tsiya yabara bakinta gida biyu yai jifa da ita gefe guda tsanani gajiya da Wahala sai Xaki Asad yafadi kasa sumamme Bahayura takwalla ihu taruga aguje gunsa tarumgumeshi tana kuka Dage Mauro yakama Kunnin Xaki Asad yacixa take Zaki yai xumbur yatashi kaawai sai yanufi Jariri Silahul mulku yakama lasheshi har yana hawaye inda Bahayura tatsaya tana kallonsu cikin mamaki gamida ta,ajibi
al,amarin Sarkin Bokaye Boka Baharamal majushi shida sarki Rahux da tsohuwa Huxiyya kuwa bayan sun isa Fadar dan uwan Boka Baharamal majushi wato Kaukabul Majusi sai suka taddashi yana xaune akan karagarsa ta mulkinsa kodaKaukabul majusi yaga dan uwansa Sai yatashi surungume juna saida sukadauki Lokaci mai tsawo sannan Suka rabuda juna Kaukabul majusi yakalli dan uwansa yace nasan kaxone domin samun Sinadari iko damin kasami daman Sarrafa Sadauki Sham,una kajuya tunaninsa yakomayayaki yan uwansa saboda haka tunkafin kuxonataji Sinadarin lallai mutukar Kushakamar wannan Sinadari tokuwa sai inda kusarrafashi tamaka rakumida akala koda sukakarbi wannan sunadari sai sukama babbaka dariyar mugunta sai boka Baharamal Majusi yamikama SarkiRahux sinadarin yace kakoma Fadarka dake Kurman daji sannan kasami Zakakuran dakaru masana Sirrin yaki Sai kashakama Sadauki Sham,una Sinadarinnan ka umurceshi da yaba dakarunnan Sabon horan yaki na tsawon wata shida sannan bakidayansu suma kashakamusu wannan Sunadari lallai xasu xamo bakaken mugaye marasa tausayi darashin imani lallai kasani yakai Sarki Rahux bakowani makamine zaitasiri ajikinsuba lallai sune kadai zasu kawo karken Tsinannun yammatannan Hatsariya Hatsabiyya da Kuma Shu,umiyya bayan sungama dasu Sai sukamomana Bahayura da danta Silahul mulku mukashesu akurman Daji Sukama babbaka dariya kowannensu yabace lokacindaSarki Rahux ya isa Fadarsa sai yakama Sanarwa dakansa yanacewa lallai duk wani jarumi duk wani hatsabibi dake masarautannan yahallara afilin horan yakina Jarsun lallai asameni acan dankari ai cikin dakika talati hatsabiban dakaru Samada miliyam biyar sun hallara afilin horan yaki sai muzurai suke tamkarSaci babu sarki Rahux yai umurni da afutoda Sadauki Sham,una akafutodashi daddaure cikin sarka Sarki Rahux yakalleshi yakeceda dariyayakama gashin kan Sadauki Sham,una yafxga yace kai tsinanne lallaikasani kaida yan uwanka kungagari kowa acikin Kurman daji to kasani dakanka xaka yaki yan uwanka kakashesu akarshe nikuma inkasheka da hannunan Take yashakama Sadauki Sham,una sinadarinnan take yanayinsa yasauya idanunsa Suka juye sukoma koraye koda Sarki Rahux yagahaka sai yabushedadariya yai umurni da akwance Sarkan da,akadaure Sadauki Sham,una aikoda akwance masa Sarkan kawai sai yaxube agaban Sarki Rahux yana mai sujjada agareshi sarki Rahux yakara bushewa dadariya akarshe yakwarara ihu yanacea sainiiiii
lallai nakusa xama Sarki Sarkin Kur man Daji yadubi Sadauki Sham,una yace kai wawa maxa kaba wa yannan dakaru miliyan biyar Horo domin dasune xaku yaki Yan uwanka yadaga murya yace lallai nandawatashida xanxama Sarkin Kurman Daji take Sadauki Sham,una yashiga badakaru horan yaki mai tsanani da wahala
al amarin Bahayura da danta Silahul mulku kuwa yakai watanni Hudu aduniya amma kaikace dan shekara gudane saboda baiwa domin gudu yake dakafafunsa xuwa ko ina wani abin mamaki yataso da tsananin karfi domin duk abin da yadamka da hannayensa tofa sai yakarya alokacinda yakai wata bakwai kuwa to babu wata takobida baya iya dagata sannan yana iya Sarrafata tamkar kato tabbas duk Hatsabibancin Hatsariyya da Shu,umiyya gamida Hatsabiyya to sunsallamama yaro Silahul Mulku inda Sukarika bashi Horan yaki na futuna amma sai yaxamo duk abida Suka koyamar to sai yafisu Gogewa akai tabbas Yaron dan baiwane Silahul Mulku yakasance yana yawo acikin Kurman dajine abisa kan zaki Asad tamkar Dokinsa Lokaci yagabato kwanaki Suncika watanni shida daidai da Sadauki Sham una yafaraba dakaru miliyan biyar horan yaki sunxama cikakku jarumai hatsabiba sai sarki Rahux yabasu Sinadarinnan suka Shaka take suka futa ahayyacinsu sukoma tunani irinna miyagun dabbobi tabbas basuda wani Tunani face Xubarda jin Suntsaniganin wani Jarumi agabansu tabbas su sunkasance ababen sarrafawane domin koda Kawunansu Sarki Rahux yai musu umurni sukashe tofa xasu yaki junansu sarki Rahux yadaka musu tsawa bakidaya Suka kame kamar gumaka yafara magana kai dakarun fama lallai kusani ambaku horone natsawon watanni shida danku tarwatsa Fadar Bahayura da jama,arta Yadakamusu tsawayace kutafi bakidaya dakarun miliyan biyar suka ruga aguje suka haye dawakansu bisa jagorancin Sadauki Rahux Suka naufi Fadar Bahayura domin sukawo karshe xamanta akurman Daji, Hatsariyya Hatsabiya Shu,umiyya da aljana Suhailat da Bahayura suna Zaune Suna cin abinci shiko Yaro Silahul Mulku,shida Zaki asad sun shiga Kurman,Daji Kwatsam Sai suhango Kura tatokare Sararin Samaniya taharosu tatunkarosu atare sukamike gamida Zare ta kubba sunajiran Karasowarkoma suwayeARANGAMA LITTAFI NA UKU PART 4<<<<>>>>> Lokacinda tsafaffun dakaru bisa jagorancin Sadauki Sham,una subayyana agaban su Hatsabiya Hatsariyya Shu,umiyya Bahayura Da aljana Suhaila dasauran dakarundake taredasu Sai akama kallo kallo tsafaffun dakaru sukarika wani gurnani kamar xakunasuna yunkurin afkama Su Bahayura sai akwarara ihu gamida kururuwa aisai dakarunnan sukadare gidabiyi dankari Saiga sadauki Sham una yaketo tatsakiyarsu yana sanyeda kayan yaki yayi shirim aciki tamkar wani Iblishi baka ganin komai ajikinsa face korayan idanunsa take tsafaffun dakaru sukai gasuwa agareshi koda Shu,umiya da yan uwanta suga dan,uwansu awannanhali Sai hankalinsu yatashi sukai mutukar bakin ciki Shu,umiyya tainiyar xuwa gabansa domin waitanunamasa daidai Sai aljana Suhaila,tace aafa shugabata lallai kisani shiyanxu badan uwankubane domin Sarki Rahul yatsafeshi tahanyar Shakamusu Sinadari iko lallai kusani Tsakanin sarki Rahux da Sadauki Sham,una kamar Rakumine da akala sai yadda Sarki Rahux yagadaman Sarrafashi Sannan kusani bakidaya tarin dakarunnan dake gabammu Dan,uku shine Shugabansu kuma tunaninsu iri dayane anjirkita tunaninsu ahalin yanxu daidai yake da tunanin miyagun dabbobi masucinnaman mutane basuda wani buri kotunani face kisa gamidashan jini dan,ada ko Aljan aljana suhaila tadaga murya tanacewa lallai wannan yakida xai wakana kaxamin yakine maitaken kowa yakwaci kansa domin duk wanda miyagun dakarunnan sucixa tobabu shakka indaibai mutuba tokuwa shimasai yarikide yakoma irinsu Tofa abin yaxo inji mai tsoran wanka domin alokacinne Sadauki Sham,una yakwarara ihu gamida kururuwa yaiwasu hardaddun kalamai yanunasu Hatsariyya Dankari aisai dakarunnasa sukwarara ihu sukaikansu Hatsabiyya suma sukai kuwwa sutunkaresu akahadu atsakiya akaikwaram nanfa yaki yakullu masifa ta,auku yaki kaxanta sannan yaxamema su bahayura masifa domin Sai suntakarkare sun yake kan Jarumi kan yafadikasa amma Sai kawai yadurkusa yadauki kansa yamaida yaci gabada kaihari saisusa takobi Sun farke cikin kato hanji yayo waje amma saikaga kato yatattaro Hanjinsa yamayar cikinsa cikin yakoma yadinke tamkar ba,abinda yafaru bakidaya,anhallaka dakarunSu Shu,umiyya wasu kuma ancijesu sunrikede sunxama maciya naman mutum da aljan dankari Sai yarage Saura mutum hudu Bahayura Shu,umiyya Hatsariyya Hatsabiyya dacikon nabiyar dinsu Aljana Suhaila suma kuma suntagayyara sundauko gajiya damma sunki yarda sui aramgama da Sadauki Sham,una domin dayatunkarosu gudusukeyi koda Bahayura taga cewa mutukar akaci gaba da wannan yakixasu hallaka saitai umurni dasugudu tunkafin sufada tarkon mutuwa take suka fara jadabaya sunaneman kofar Futa aikoda Sadauki Sham,una yafahimci shirisu Sai yaima Dakarunsa tsawa gamida ambaton wasu kalaman Surkulle kawai Saidakarunsa suka kewaye su Bahayura suka Sasu atsakiya sutoshe duk wata kofar tsira nanfasu Bahayura Hankalinsu yatashi suka hadu aguriguda suna xaxxare idanu gamida nuna karayarsu afili Inda Sadauki Sham,una yakama babbaka dariya akarke yakwarara ihu yanunasu datsinin bakin mashi yace kaikanan jarumai lallai kusani kubiyar dinnan dayanku baxai rayuba bakidayanku Saikummutu yakara kyakyacewa dadariya Htsariyya tadubeshi tace haba Dan uwa Sham,una shinkamance cewa mu yanuwakane yadakamata tsawa yace ke niba dan uwankubane domin kumutanene nikuma Dabbane maicin naman mutane yadakama Jama,arsa tsawa yacekai Dakarun mutuwa kudakamusu wawa atare tsafaffun dakarun sukwarma ihu sukaikansu tuni Su Bahayura sunsallama kuma suncire raida rayuwa domin summa watsarda makamansu domin basada wani amfani kokasun yanke kan dakare xaimaida kansa inkasare hannunsa wani xai tsiro inkafarke cikinsa xaikoma daidai sun jarraba iya tsafinsu amma yaki tasiri akan hatsabiban dakarunnan can Sai Bahayura tace yaku yan,uwana lallai mukirayi ubangijin musulunci hakika Shikadaine xai tseratardamu daga wannan masifa Hatsabiya tace wani irin taimako xamusamu,agareshi bayan gamu gasu suna dabda dakamana wawa Bahayura tace lallai kafin inshigo Kurman daji Yayana Yagayamin cewa innemi taimakon ubangijin musulunci aduk halinda nashiga lallai xaitaimakeni akowani yanayi domin shinekeda iko juyaSanyi yakoma xafi yajuya duhu yakoma haske caraf aljana Suhaila tace tomurokeshi yakauda haske yacuso mana duhu domin wadannan tsinannun tsafaffun dakaru basa iya aikata komai acikinduhu domin basagani saidai sukansha kamshi sukai sara kosuka ataresudaga hannayensusama sukama neman taimako daga ubangijin musulunci ayayinda Dakarun mutuwa ke tunkarosu inda sukuma sukarintse idanu sunatarokon ubangiji saura kiris sai aka Sakiwani tsawa maikarfi wanda tafurgita Dakarun mutuwa suka kame kam sukasa gaba sukasa baya tamkar gumaka su Bahayura Suka bude idanunsu sai sugasamatai bakinkirin hadari yamamaye ko,ina Suhaila tace tabbas babuwani abin bauta sai ubangijin musu lunci tace tabbas wadannan dabbobin basuda ikon cutardamu takesuka xare jikinsu sukaratsa tacikinsu sufuta atsakiyansu subarsu sunata gurum guruma basa iya ganin komai duk,abindake Faruwa sarki Rahux nagani amadubin tsafinsa koda yaga Su Bahayura sunkubuta Sai yakwarara ihu yadaga madubin tsafin xai ragargaxashi sai yaji muryar BabbanBoka kaukabul majusi inda yake cewa dakata yakai sarki Rahux kadakai gaggawa domin akwai mafuta kadibi garin Sinadarin iko kawatsashi abahar Sauwam sannan ka umurci tsafaffundakarunkasusha lallai,idan Sukasha xasui aiki badare barana kodajin haka Sa Sarki Rahux yakama babbaka dariya yadauki Garin sinadarin iko yai girgixa fukafukai sufuto akafadunsa yatashi Sama GIRKI YASAUKA
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment