Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kundade kuna karawa da maxa akurman Daji kuna galaba gamida cinnasara to yau kungamu da gamonku tabbas nine ajalinku domin yau sai nakure iya Hatsarinku sanna inkauda hatsabibancinku akarshe in gwadamuku Shu,umancina yakara bushewada dariyakamar zautacce Kawai Sai Shu,umiyya Hatsariya Hatsabiyya sumasukama babbaka dariya kamar wasu zararru wanda tasa dole aljani Karkis yai Shiru yakama kallonsu yana mamaki alokaci guda 'yammatan sukai shuru gamida daure fuska Shu,umiyya tace kai wawa bari murna karanka yakama Zaki ajalinkane lallai yau Sai kamutu damamaki Shu,umancina Sannan Hatsariyya tace nikuma ina maitabbatarmaka kanadabda fadawa hatsarina Sannan Hatsabiya tace tabbas kanaji labari hatsabibanci to yau shine zai raka kiyamaAljani yafusata yafasa ihu gamida kururuwa yayokansu ahaukace Suma sukalli junannsu sukai wani murmushin keta sukatunkareshi suna haduwa sai sukadare kafin yaiwani abu tuni Hatsariya tadamki Hannunsa nadama haka itama Hatsabiyya taiwuf tadamki Hannunsa na hagu yai yunkurin kwace amma ina tabbas basumai rikon wasaba Shu,umiyya tatsaya agabansa tabushedadariya tace lokacin mutuwarka tayi bakin,aljani sai tazarowatabakar takobi yana ganin takobin yakwarara ihu Tuni Shu,umiya tatsinke kansa sukuma yan uwantasukayagashi gida biyu sukaiwatsidashi Shu,umiyya tadubi Suhaila tace maxa kikai bahayura fadata Suhaila tagirgiza kai TOFATARANGAMA LITTAFINA BIYU PART 5
Bayan gama arangama tsakanin su Hatsariya da dakarun ,aljanun Sarki Rahux sai Shu,umiyya tadubi aljana Suhailat tace yake Suhailat mazaki dauki Bahayura da dan jaririnta kikaisu Fadata Sai Suhaila taja baya gamida girgixakai tace aa bazaiyuwuba lallai nasan halinku tabbas dukanku ba abin yarda bane Hatsariyya tace ke Suhaila kisani mumunriga mun saduda kuma mun sallama domin akwai bukatan muhada kai da Bahayura mutukar munaso muyi galaba akurman daji Suhaila tace lallai bazamu bikuba kawai Sai Bahayura tace aa Suhaila kibisu mutafi tare mamaki yakama Suhaila takalli Bahayura tabude baki zatai magana sai Bahayura tadakatar da ita tahanyar daga mata Hannu tace kisani yake Suhailat ubangijin da yakaremu daga Sharrinsuabaya shine zaicigaba dabamu kariya lallai koda sunada burin cutardamu inada yakinin uban gijin musulunci zaishiga tsakanimmu dasu kawai sai suhaila tadaukesu tabi su Shu,umiyya duk abindake faruwa Sarki Rahux yana kallo ta madubintsafinsa hankalinsa yayi mummuna tashi alokacinda yaga su Hatsabiyya naragargazan jama,arsa sannan ransa yai bakin kirin alokacin da yaga Hatsariya, shu,umiyya Hatsabiyya sunyi kaca kacada shugaban rundunarsa amma lokacinda yaga Bahayura ta amince dasu Sham,una sai yafurgita yarude take yafuta ahayyacinsa yakwarara ihu gamida tarwatsa madubin tsafinnsa saiga masha wartansa su arba in sunkewayeshi shikuma yarika zuba Sambatu gamida Surutai yadubi Masha wartansa yace tabbas masifa naneman aukuwa MAna lallai zamu rasa kimarmu matsayinmu akurman daji domin tsinannun yammatannan guda uku Sun hadakai da Bahayura to mutukar mukai sakaci kansu yahadu yaraon da bahayura tahaifa yafara takawa dakafafunsa adoran kasa tokuwa dolemmu cikin biyu muxabidaya kodai mumai muba ya,akokuma yakashemu bakidayammu tabbas an haifamana Balbalin bala iii akurmandaji Hankalin kowa yatashi can Sai Sarki Rahux yabushe dadariya tamkar yahaukace jama,arsa suka Zubamai ido saida yaidariya ta isheshi sai kuma yakwarara ihu gamida cewa karyane lalllai babu wani mahalukin da ya isa yashigo Kurman daji ya mulkeni tabbas ba,abubane mai yuwa ba kodai mui mutuwar kasko dashi kokuma inkasheshi kokuma shi yakasheni yadaga murya yace tabbas wannanne kawai zai yuwu sai yadubi jama,arsa yaimurmushi yace ku kwantarda hankalinku kuma kusaurareni nanda kwanaki uku sai yai girgixa take rikida yaxama wani katon jemake ya yunkura yaisama yalolaka yabace acikin gajimare acan fadar Shu,umiyya kuwa bayan sun sauka afadarta Sai sukaga Zaki Asad da Dage Mauru acikin fadar koda Zaki asad yaga Bahayurada jaririnta sai yai wani gurnani yanufi inda suke yanaxuwa yakama lashe jarinnan wanda tunda aka haifeshi ba,asami natsuwarda za,aimar koda wankaba acan fadar Kasar Tamolika kuwa Fada tacika tabatse tamkar zata tsage kide kidene ketashi gamida wakewake kowa kaganshi akasar Tamolika yanacikin farin cikida annashuwa mata da maza sai tikarawa sukeyi anacikin wannan haline nashagali gamida Shagala sai Sarauniya Azira tafuto tareda Jariranta guda uku datahaifa alokaci daya woohoohoo ai sai fada tahargitse jama,a suka rika barka ihun murna take masu ganguna suka saki kida mawaka suka shiga rera wakokin yabo ga Sarauniya Axira da Jariranta inda Saboda tsananin murna da Farin ciki Saida Gimbiya Azira dakanta takama taka rawa dankari ai sai mata suka saki guda fili yarugume darawa ba babba bayaro Kwatsam Sai akaji tsawa maitsananin karfi kamar fashewa dutse kamar karan aradu tamkar tannatsa dankari ai saijama,a suka rude fada tayamutse akafara guje guje indadakaru suka zare makamai sunajiran kota kwana Sarauniya axira tai tsawa cak mutane suka tsaya kowa yakame a,inda yake kwatsam sai tsohuwa Uzaima tabayyana ranta abace fuskanta amurtuke idananunta na xubda hawayen takaici duk wani mahaluki dake wannan fada saida hankalinsa yatashi ganin tsohuwa Uxaima awannan hali tabbas kowa yasan balafiya wai kare yasha taba aikai curko curko tsakanin Tsohuwa Uxaibu da jama,ar Sarauniya Azira shuru kakejim Fadarkamar mutuwa taratsa fadar, Can sai sarauniya axira tanufi mahaifiyarta tsohuwa Uxaibu ta isadaf da ita ta tsaya agabanta suna kallon Juna kuma suna jin nun fashin Juna sarauniya Axira tabude baki zatai magana Sai tsohuwa Axira tadakamata tsawa gamida Dau keta damari Ai bakidaya fadar sai suka tsorata gamida Durkushewa bisa guiwowinsu suna Zubda hawaye Tabdijam akwai matsala DANHAKA NAFECEEEEEE MUHADU AKICIN ABOKAIINAARANGAMA LITTAFINA BIYU
PART 5-6 Bakidaya jama,ardake Fadar Sarauniya AZira suka durkushe bisa guiwowinsu itakanta Sarauniya azira durkushewa tayi bisa guiwowinta gamida sunkuyarda kantakasa Tsohuwa Huxiyya tarika kaikawo atsakanin mutane saida takaitadawo kamar sau arba in sai takwarara ihu wanda saida bakidaya jama,ar fadan sudagakai sukalletatanuna Sarauniya Axira tacelallai kincika mahaukaci Sharafarmulki yadibeki har kimmance da makiyarki to kisani Dakarunda muka turaKurman Daji basui nasaraba hasalima sunkoma bangaran abokiyar gabace tabbas ahalin yanxu sune suke batatsaro afirgice jama,ar fada sukamike gamida zazzaro idonunsu Tabbas wannan magana yagirgixa sarauniya Axira domin saida takwalla ihu TSOhuwa huxxiya ta kyalkyaledadariya tace 'yata harkin tsorata togawani sabon labarin dayafi nafarko tashin hankali to Kisani Bahayura tahaihu dana miji wohoho ai sai Axira takwarara ihu takama Sambatu gamida Sakin maganganu marasa kangado Sarauniya Azira tadurkusa agaban tsohuwa Huxiyyatace yake ummu tamolika meneneabinyi kitaimakemu huxxiyya tasaki ashariya tace kumutanen kasar tamolika kusani sarakunan tamolikawa goma sha hudene aka haifa musu jarirai awannan shekara kuntaru kuna murnada farinciki to akurman daji Jariri daya aka haifa Sannan shine ajali jarirai goma Shahudun da akahaifamuku tsohu tadaga murya tace lallai rayuwarku tanacikin hadari muddin yaronnan yagirma to sai yazame muku balbalin bala ii tabbas Sai yayaki sarakuna Tamolikawa goma Shahudu kuma sai yakifarda gwabnatinku Sarauniya Azira tace kitaimakemu ummu Tamolika Tsohuwa tace lallai ku yayanane dolene intai makeku amma kusani abin yafi karfina saboda haka Zan ziyarci Babban Boka Baharamal Majushi dake dogon tsauni saboda hakaku saurareni nanda cikar kwanaki uku kawai saita bace bat bata bayyana ako inaba sai adogon tsauni tasauka Saukanta keda wuya Sai wasubakaken aljanu su uku suka bayyana agabanta sukai gaisuwa agareta sai suka wuce gaba tabisu abaya sukai tafiya maidan tsawo sannan suka biwata yarkaramar hanya sucigabada tafiya Sannu ahankali su isa wani fafareren kogo aljanunnan suka shige cikin kogonnan itama tsohuwa huzziyya tabi bayansu suka isa wani wawukeken gurin maikamar falo inda akajera wasu kujeru da a sana antasuda kasusuwan mutane Gawani Basarakenan yana zaune adaya daga cikin kujerunnan kawai sai aljanunnan suka baceTshohu huxiyya tasami kujera daya dagacikin kujerunda aka sarrafasu da kashin dan adam taxauna zamanta keda wuya saita kurama mutuminnan dake xaune ido haka shima mutumin yakura mata ido suka xubama juna idanu kamarmasu kokari tuno wani abu tsawondakika talati suna kallon juna alokaci guda fuskansu taka sauya kamar ambusa musu kahosuka mike atare su dakama junansu tsawa Tsohuwa huxiyya tanuna Sarkinnan da yatsa tace kai Sarki Rahux dukda yau rabonmu damu hadu shekaraHamsin kenan kana tsammanin zamacekane lallai gabardake tsakanimmu ta asaline kuma yaxama dolene inrabakada duniya kamar yadda karaba kanwata Rmix daduniya Sarki Rahux yakwaredadariya yace mejiya tayi bare yau lallai bazaki iyamin komaiba domin ahalin yanxu nasami karfida Sirrikan tsafi huxiyya tace hakane torikemin wannan masifar kawai sai ta busomasa wata bakar iska maidaukeda iyayikai kafin yadauki wani mataki tuni iskannan tariskeshi wasu kananan wukake suka yayyakeshi asassan jikinsa tsanani Xafi saidayakwalla ihu huxiyya takyalkyle dadariya tace har yanxu yaro yaronetawatsomai wata wutar tsafi wutartanufoshi gadangadan hartana wani kore kore Sarki rahux yanuna wutarda yatsarsa gamida ambaton kalaman surkulle take wutar tamutu yawatsamata wasukananan macixai macixan sukanufi tsohuwa Huziyya sunatafiya suna kara girma suka xama murdamurdan macixai dankari tsafi gaskiyarmaishi aisai huxiyya tbude bakinta bakidaya tahadiye macixannan Sarki Rahux yatsorata kawai sai tsohuwa Huxiyya tahangame bakinta atsiyace macixannan suka futo acikinta suna wani feshin wuta sunufi Sarki Rahux dole kawar naki aikoda hango wannan masifa saiyabace bat suma macixan suka bace tsil saigashi yabayyana agaban huxiyya yakafta mata Sara dankari tamkar yasari dutse haka wani kara yatashi afusace huxiyya tasa kafa tabankeshi Saida yai sama yafado kansa yafashe amma Sai yamike yakwarara ihu yazare takobi yakwarma ihu yaikan Huxiyya saitai girgixa take tarikida tazama wata basadukiya yar shekara arba in itama taikansa afusace makami tsirara saura kiris suhadu sai suji ankwarara ihu gamida tsawa cik suka tsaya Sai Boka Baharamal Majusi yabayyana ransa abace yanacewa kai sakarkarun banxa kuna fada akan tsohuwar gaba tashekara hammsin bayan ga yaronda yau kwanakinsa bakwaine aduniya amma yananema yagirgiza bokaye da Sarakunan duniya suka zubarda makamansu yakallesu yace dukkanku matsalarku iri dayace Bahayura da danda tahaifa bakidaya sukalleshi yaceto bakukadai bane ilahirin sarakunan duniya da bokayen duniya suna cikiHadarin domin mutukar yaron yagirma zaiyiyi watadoguwar tafiya wanda ahanyarsa natafiya sai yakauda dukwani axxalumin Sarki dakuma bokaye sannan mutukar ya isa inada yakesom zuwa yadawo to ahanyarsa nadawowa sai yagusar daduk waniaddini yakafa nasa sabo wanda zaikarbo akasar BABILA Huxiyya da sarki rahux suka rude Sai boka Baharamal majusi yacemusu kuxo kui kallo a allon tsafina yauce ranan daza ai bikin sunan danda BAHAYURA tahaifa kuma ayaune Sadauki Dunguruma dadakarunsa zasukai harin bazata awurin wannan biki tobari mugani Wani Suna za,asama wannan tsinannen yaro kuma wacce dambarwa za,adiba Idan Sadauki Dunguruma yadira ana tsakiyar shagali TOGAFA BIKINCI BAZANIARANGAMA LITTAFINABIYU
PART 6-7Fadan shu,umiyya tacikamakil taron aljanu damutane harmada manya manyan dabbobin daji saikaikawo sukeyi amasarauta sakamakon cewa yaune ranan da Bahayura zata bayyana sunan Jaririn data haifa saboda haka masoya dakuma Dakarun Hatsariyya dana Hatsabiyya hadida na shu,umiyya gamid Zaki Sad dadage Mauru sune suka taru suna jiran futowar Bahayura da Jaririnta can saigata tafuto tacaba ado irinna yayan Sarakuna tanarungume dadanta bakidaya jama,ar aljanuda mutane suka mike inda wasu matan aljanu suka rika watsamata fure mawaka suka rika reramata wakokin yabo ita dajaririnta Bahayura tatsaya atsakiyar jama,ar aljanu damutane tafara magana tana cewa yaku taron maso hakika yau ranace tamasamman a Kurman Daji domin yaune za,afara radama jariri na farko da,akahaifa akurmandaji suna tadaga jaririn sama tace yaku al,umardake cikin kurmandaji masoyanmu da makiyammu aljanu da mutane lallai kushaida sunan wanna yaro Silahul,Mulk akarangada guda wanda bakidaya saida gudan takarade kurman Daji nanfa makada suka sakiganguna mawaka sukacigaba darera wakaturkashi rawa harda Zaki Asad dadage mouro anacikin wannan shagaline sai aka fasa wata kururuwamai raxanara samatai bakinkirin akadinga watsa walkiya dankari aisai wata tawagar aljanu da mutane sukarika dira daga sarari samaniya kamar farin annoba saida akadauki tsawon sa,a uku cur mazaje nadiro suna hada Sahuta dakarun kimanin miliyan arba,in sufuskanci inda Bahayura take hoho ai sai HATSARIYA HAYTSABIYYA SHU,UMMIYYA SUHAILA ZAKI,ASAD DAGE MAURU suka jadaga suka fuskanci makiya nanfa aka fara kallonkallo gamida hararan juna can sai asaki wanitsawa mai kamada fashewar dutse kawai sai Sarki Dunguruma yabayyana yadubi su Shu,umiyya yabushe dadariya akarshe yadaure fuska gamida daka musu tsawa yace kai kananan shaidanu hakika kundade kuna nuna hatsabibanci aKurman Daji to daga yau toxo karshe yadaga murya yace lallai ni Sarki Dungurima inamai rantsuwa da girma gamida daraja da ixxata yau sai nakawo karshen hatsabibancinku tabbas saina kawo karshen Hatsarinku indakatarda Shu,umancinku awannan daji tahanyar sarekawunanku sannan yai shiru gamida kare musukallo yakara bushewa dadariya yanunasuda tsinni takobi yace ammakunada wata alfarma mutukar xaku barmu mukama Bahayura da Jaririnta Silahul mulku salim alim to sarki Dunguruma zai barku kurayu Kaiiii hatsariyya tadakamai tsawa tace karyane ruwa da iska mutum da aljan lallai bazasu iya rabamuda wannan yaroba Hatsabiyya takarba taceda Sarki Dungurima Kai wawan sarkine azotonka dankakwasotarkacen dakarunka shine zaka tsotamu to lallai kunadazabi kodai kujuya kusan inda kunufakokuma kuhassalamu kugayyato mutuwarku dakanku sarki Dungurima yakwarara ihu dakarajin fusata,yai,umurni da afara yaki hodijon ai sai dakarunsa sukai gunji gamidakururuwa sukai kansu su shu,umiyya kaiya ai suma hakasukai yunkuri su afkamamakiya wayyo fashi barnan aiki take yaki kullu akafara cinikin rayuka Hatsariyya tafara tafiyar ruwa darayukan makiya domin wani irin bahagon yaki takeyi tanarike dakubbaguda biyu sa fille kan aljannu da mutane,takeyi duk inda tai gunji takai kora saidai kaga mazaje naxuba wohoho hannu ya iya jiki yasaba Shu,umiyya tatashi sama tamakale asarari samaniya saiwatsomasifu takeyi marasa kangado tarika konewa da babbake tawagar makiya tabbas awannan ranace Hatsabiya tatabbatarma da makiya cewa ita hatsabibiyace domin alokacin da ta afkama mazaje dasara dasuka sai makiya sukarika ganinta takasu kashi dubu tawatsu atsakiyarsu kuma,kowacce kisan kiyashi takema makiya guri yai guri yaki yai yaki aljana suhaila haka tarika raba kyauta mutuwa ga makiya inda Zaki asada yadinga sa kiji yana bige maxaje gamida keta kiraxan maxaje hakashima Dage yafada dandaon makiya yana kurdawa yan sabaki yafige agaran maaxajee nanfa jini yadinga kwarara gawawwakisuyawaita mutuwa tarika Shawagi tana farautan masu kararrun kwana,kaikoda masifa taimasifa bala i yai bala ii sai dakarun sarki dunguruma sujada baya wohoho aikoda suka jada baya Sarki Dungurima yaga irin tarintulin gawawwakin jama,arsa dakekwance kasa sai yafusata yakwarara ihu Shu,umiyya tabushe dadariya tace toyaya kaga irin Hadari da hatsa bibancin namu tokasani kodai kadauki jama,arka kukara gaba kokuma mununa shu,umancimmu nakarshe akanku Sarki Dunguruma yakwarara ihu yadakamata tsawa yace kekaramar shedaniya lallai kibar murna karanki yakama zaki toshine ajalinki kawai sai yakeceda dariya kamar zararre akarshe yakwarara ihiu yasabi sammbatu gamida kalaman surkulle dankari lallai tsafi gaskiyar maishi domin bakidaya dakarunsa da,akakashe saida sukamike sukadauki makamansu suka hadeda yan uwansu dankari hatta dakarun sarki Dungurima Saida suka tsorata Hatsariyya da Hatsabiyya Bahayura zaki Asad da Dage mauru saida tsoro yabayyana karara afuskansu sukajada baya Subar Shu,umiyya itakadai Sarki Dungurima yadubi Shu,umiyya yace lallai yau wannan yaro baxai rayuba dolene yamutu kuma keda yan uwanki sambaku da ikoda karfi ko Zarran hanani kashe Silahul mulku Sarki Dunguruma yadaga murya yacekai yara lallai kusani ayau kodamahaifinkune yadawo duniya tobai,isa yahamu kashe wannan yaroba dankari hankali Hatsariya Hatsabiya Shu,umiya yatashi ransu yabaci shu,umiyya tanuna Dunguruma datsinin takobi tace kayi babban kuskure kuma saika gane kuskurenka,takwalama Bahayura kira tace jeki aje yaro Silahul mulk atsakiyar Filin daga take Bahayura ta,ajeshi takomabaya sai Shu,umiyya taceda Dunguruma indai kuncika mazaje bamatayeba to kuraba yaronnan daduniya Dankari AKWAI JARFA, NAFECE,GIRKIARANGAMA LITTAFINA BIYU
PART ΞΞΞΞ7-8 Lokacinda Sarki dunguruma yatashi matattun dakarunsa bakidayansu suka tashi gamida rarumar makami suka hau sahun yaki saisu hatsariyya dadakarunsu suka tsorata gamidaja baya Sarki Dunguruma yakecedadariya yanunasu dayatsa yace kai kananan Shu,umai lallaiyau Saina kashe kowa natafida Jariri Silahul Mulku yadaga murya yace lallai kusani ayai koda Babanku Hatsaranu zaidawo Duniya tobai isa yadakatardaniba lallai yauce ranan mutuwarku dankari aikoda Hatsariyya,shu,umiyya da Hatsabiyya sukaji Dunguruma ya ammbaci Sunan mahaifinsu cikinkaskanci sairansu yabaci suka hassala atare sukakwarara ihu suka karao gaba taku bakwai sukayo gaba Afusace Shu,ummiyya tadakamaitsawa tace kai wawan sarki lallai ka tabbka babban kuskure tunda harkaka ambato mahaifimmu todakai da tawagarka yauce ranan mutuwarku ran sarki Dunguruma yabaci yakwarma ihu yaima dakarunshi tsawa gamida basu umurnin afara yaki wohoho aidakaru suka kwarara ihugamida kururuwa gamida karajin fusata sukarci kasa damakamansu sukai kansu Shu,umiyya sunawani Karaji Shu,umiyya Hatsariyya Da Hatsabiyya sukalli Juna Sukai wanidaman men murmushi kawai sai suka nuna dakarunnan da tafukan hanna yansu suna kiran wasu hardaddun kalmomi na tsafi dankari ai Sai wata mahaukaciyar wutakoriya shar hartana wani mele mele tatunkari dakarun @sarki Dunguruma kamar karmami haka wutarnan tarika babbake dakarunnan kamar ana babbakar karnuka tuni ta hargitsasu tarudasu cikin kankanin lokaci wutarnan taimusu kurmus sai yarage Saitoka dankari aikoda Sarki Dunguruma yaga bala,inda suka afkama jama,arsa Sai yakwarma ihu yasake wata katuwar ashariyya yasabi karanto dalamusan tsafi yana damdam yana Hamham yana kumbura yana Saccewa yadunkule hannunsa yawaresu Yanuna Su Shu,umiyya tuni wata babbbake kiyar iska tawawushesu tai samadasu tarika katantanwa dasu asararin Samaniya tagala baitar dasu suka fara futa ahayyacinsu shiko Sarki Dunguruma yana kasa sai sheka dariyar mugunta yakeyi can Hatsariyya tasabi wasu kalaman sur kulle tahada hannanyenta gamida rufe idanunta aikoda adau lokaci tana wannan tsatsuba sai iskannan tatsayacik kafinSarki Dunguruma yakara turowani bala in tuni yammatannan sudira agabansa yatsorata gamida yunkurin Zare takobi ai yamakara tuni Hatsariyya tasare kafadarsa nadama tsananin zafi yakwarma ihu kafin yarufe baki Hatsabiyya takwaramar sara akafadar Hagu tuni tasare kafadar yakara kwarara ihu Shu,immiyya tasatakobi maitaken gayama jini na wuce tasare kansa tuni takillekan yai gare akasa saida gurin yai fari fat sannan jini yabiyo baya dankari Ai Boka Baharamalmajushi da Sarki Rahul da tsohuwaHuxuyya dasuke kallon bala in dake wakana atsakanin su Hatsabiyya da kuma Sarki Rahux dasuke kallo tamadubin tsafin Boka Baharamal majusi aikoda sukaga masifarda ta afkama Sarki Dunguruma da dakarunsa Sai suka takarkare atare kuma alokaci daya suka kwarara ihu Huxiyya da Sarki Rahux suka shiga cikin tashin hankali tabbas suntabbata arangama da Yammatannan bala iine Boka Baharamalmajusi yarintse idanubnsa yakama Sambatu gamida ambaton kalaman tsatsuba yahada gumi Sharkaf akarshe yabude idanu yakwarara ihu yasaki wata katuwar ashariya yadubi Sarki Rahux da Tsohuwa Huxiyya yace lallai dole Sai anyi arangama da maxa tabbas hadakan yammatannan bala ine Sannan inaso kusani anhafi masifa da bala i acikin Kurman daji lallai duk kwananshi daya daxaiyi aduniya to zairika girmane da masifansa da bala insa domin shine Jariri na farko da aka haifeshe acikin Kurman daji an haifeshi acikin Kurman daji kuma anradamai Suna acikin Kuman Daji sannan zamansa atare da Zaki asad Gamida Dage Moru nasarace agareshi mukuma Faduwace agaremu yadaga murya yace tabbas Silahulmulk idan bamutashi tsayeba to sai yaxamo Silar rabamu da duniya Sarki Rahux yadubi Boka Baharamal majusi yace ina mafita Shugabana lallai axxaluman duniya suna taredakai kuma suna neman taimakonka Boka ya bushedadariya yace mutum dayane Zai iya fuskantar yammatannan yakashesu yakuma hallaka Silahulmulk Tsohuwa Huxiyya tace wanene wannan Shu,umin kuma a ina xamu samoshi lallai ko yana karkashin kasane to sai munsamoshi Boka Baharama majusi yabusheda dariya yadubi Sarki Rahux yace to ai Jarumin yana taredakai cikin tsananin mamaki yakalli boka yabude baki zaiyi magana Sai boka yadakatardashi tahanyar daga masa hannu yace Sadauki Sham,una dan Hatsaranu dan uwan Hatsariyya Hatsabiyya da Shu,ummiyya wanda ketsare akurkunka shikadaine Zaiyi gala akansu lallai yafisu karfin dantse tsafi Shu mumanci hatsabibanci gamida Hatsari Cikin mamaki kuma atare Tsohuwa Huxiyya da Sarki Rahux suka dubi Boka@ sukace tayaya shidayakasance dan uwansu zai yakesu Kawai Sai Boka yabushe dadariya yace kubiyoni kusha mamaki sai yagirgixa take yarikida yaxama wani katon tsuntsu yatashi Sama Suma sukai Girgixa bakidaya Suka zama jemagu suka bibayan Boka Baharamal majusi suka lulaka Samasuka bace acikin Gajimare TONIDABANIDA fiffiketa yaya Zanbisu Kawai DEEJA MIKOMIN TOWON SHINKAFANNAN IN KUNDUMETAARANGAMA LITTAFI NABIYU
PART 9-10
Lokacinda Boka Baharama majusi dakuma sarki Rahul da tsohuwa Huxiyya sukaga yadda akwashe atsakanin Sarki duguruma dasu Hatsariya sai Hankalinsu yatashi bakidaya suka rude Boka baramal Majusi yakwarara ihu yanacewa lallai akwai babban rikici tabbas yakan yammatannan ba,abune mai saukiba tabbas idan muka bari Yaro Sila hulmulku yagirma ataredasu to sai yashafe duk wani sarki ko boka aduniya Tsohuwa Huxxiya tace yakai uban Hatsabibai yanxu meye abinyishin xamu hada tawagane na aljanu da mutane mu yakesu koko yaya xa,ayi Boka yace mutum dayane kadai xai iya yakansu yatarwa tsasu kuma yai galaba akansu Sarki Rahux yace waye wannan Jarumin mai abin mamaki Boka Baramal Majusi yace bawani bane face dan uwansu Sadauki Sham ,una wanda yake tsare akurkukun dake Fadarka sai Boka Baharamal majusi yai girgixa yarikida yaxama wani katon tsuntsu yatashi sama suma Suka rikida suxama tsuntsaye sukabi bayansa suka lulaka su bace asarari Samaniya saida sukai sa,a biyu suna tsula gudu asararin Samaniya sannan suka dira awani katon Suri boka Baharamalmajusi yatunkari Wannansuri koda ya isa Surinnan sai watakofa tabude take Boka Baharamal majusi ya kunna kai ciki suma Sukabi bayansa Dankari Ai sarki Rahux da tsohuwa Huxxiya suka sha mamaki domin lokacin dasuka shiga cikin Surinnan Sai suka tsinci kansu awani makeken gari ga gine gine da tarin al umma suna takaia da komowa dankari ai sai suka nemi su susuce Tsohuwa Huxxiyya ta dubi Baharama majusi tace yakai uban hatsa bibai shinnan wani alkaryace koko Duniyar aljannune Sai boka yabushe dadariya yace kedai kibiyoni kuma yanxu kifara ganin abin mamaki awannan alkarya Sannan magana ta karshe daga ke harSarki Rahux kada wani acikinku yasake yakara tambata ahar Sai mun isa fadar Dan una auanul Majusi Uban gayya sukaci gaba da tafiya suna wuce kasuwanni da tarin jama,a duk inda Suka ratsa sai jama,asuka rika kai Gaisuwa ga Boka Baharamal Majusii acankuwa Fadar Shu,ummiyya bayan kafsa yaki tsakaninsu da Sarki Dunguruma da faduwansu sai akagyara komai Fada tai tsaf inda Zaki Asad shine yakasance abin hawan Bahayura duk inda xata kawai Saita haushi kamar Doki shiko Dage Mauro yana biyedasu wata rana Bahayura tana bisa Zaki asad tanufi Fadamar kiwo domin tana Sha,awar ganin gurin kwatsam suna cikin tafiya Sai suka rika jin ana wani Hayani abayansu da gabansu ahaka dai suka Shiga Fdamar kiwo dankari ai suna shiga Saisukai aran gama da wata Sarauniya da dakarunta awannan Fadama Kafin Bahayura tai magana tuni Dakaru sunkewayesu nanfa aka farakallon Kallo Sarauniyar nan ta fuskanci Bahayura tace yake Bahayurakisani nice Sarauni Jajira wanda akema take da Shu,uma hakika tun shigo warki Kurman daji nake bibiyar rayu warki domin inada Buri akanki Bahayura tace komenene Burinki akaina Sarauniya Jajira tai murmushi tace munkasance yam biyune nidayar uwata ita sunanta Jaruba takasance tunda aka haifemu ita batada lafiya ayanxu haka tana Kwance koxama bata iyayi saidai kwanciya nashiga hadururruka dadama domin nema mata magani amma banyi nasaraba to akarshe Bokaye Sun tabbatarmin dacewa Saina yanka jinin jaririn da aka Haifa akurman daji naima yar uwana wankada jinin Sannan zatasamu lafiya Sarauniya Jajira tadaga murya tace kisani yake bahayura kida xabi kodai Kimikomin Danki Silahul Mulku salum alum intafidashi kokumainkasheki in tafidashi Kawai sai ZakiAsad yaiwani Girgixa gamida Gunji take Bahayura tasauka akan Zaki Asada Sannan ta aje Sila hul mulku akasa tasami gurita xauna tadubi Sarauniya Jajira tace ke sakarya lallai kisani aljanu sunyisun barmu shaidanu sun buga damu sunbarmu tokema Sai ki gwada Sa arki mugani maxa kixo kidauka ammafaina miki albishir damutuwarki lallai kinadazabi kodai kikomagida kidangana kokuma ki fuskanci mutuwarki wohoho Sarauniya tafusata takwarma ihu tai umurni da da dakarunta dasu daukomata Silahul mulku Dankari Ai Zaki asad da Dage Mauru sukai wani gunji Gamida yin rimi a samma TOZA AYITA SHAYI YAXO ABOKAIARANGAMA LITTAFINA UKU PART ONE;,, 1 Bahayura tanabisakan xaki Asad kamar tahau Doki dage Morru yana biyedasu har su isa Fadamar kiwo koda suka shiga cikin fadamar saikawai suka tsinci kansu atsakiyar wasu dakaru samada dubu dari hudu bahayura tace yaku wayannan dakaru shin mekuke bukata agaremu kuma mekukeyi awannan Fadama lallai kukama gabanku tunkafi mutuwa tai xarya atsakaninku keee adaka mata tsawa maitsiwa sai wata sarauniya maicike dakwarjini tabayya agaban Bahayura,tana wani murmushin ixxa danuna,isa tadubi Bahayura tace to aimu mutuwa yar uwammuce domin abokiyar kasuwancimmune Bahayuratadubi Sarauniya tace yake wannan sauniya shinme kike nema agurimmu Sarauniya tabushe dadariya kamar taxare akarshe tahadarai gamida dakama Bahayura tsawa tanacewa kisani yake Bahayura sunana Sarauniya Jajira mai mulkin kasar Jaxbur munkasance yambiyune masu kamada juna sunana Jajira yar uwata Dabira yar uwana Dabira,takasance tunda aka haifemu tana famada ciwon bari daya na jikinta tuntana jaririya bata taba xamaba kullum tana kwance kamar macijiya nasha tsananin wahala har nakusa mutuwa daburina nanema mata magani nayikaro da aljannu damutane mungwabxa yaki amma bansamu nasaran samuba sai akarke bokaye suka tabbatarmin cewa mutukar inabukatan yar uwata tawarke saina samo jariri da aka haifeshi akurman daji nayankashi nama yar uwata wankada jininsa sannan,yar uwata xata samu lfy sarauniya jajira tacigaba dacewa kisani yakeBahayura tunshigo warki wannan,Daji tare mukashigo burina dayane kihaihu indauke jaririn inyi tfiyata amma bansamu damaba Sai,yau tadaga

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment