Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dasuka gamida harbi amma abanza daga tagoce sai tatsallake sai sunkusa cimmata amma da taiwani dogon taku saitai musu rata banmamaki koda Sarauniya Axira taga Shu umancinBarewa Sarru sai tadubi tsohuwa Huxiyya tace mama da alamu wannan Barewa bazata kamuba Huxiyya tabushe dadariya tadafa kafadan yanta taceyarinya komai sammakonka wani ahanya yakwana tabbas akwai maikamata sai tadauko wani karamin gunki mai suffar kare tayafamai wani bakin ruwa take gunkin karan yai girgixa saigashi yazama wani jibgegen kare yai haushi sau uku tsohuwa Huxiyya tashafi kansa tacedashi kai maxa kakamomin Barewa SARRU kawai sai karen yahaye bisa kan jemammiyar fatannan takeyabace sai yabayyana adajikalkim dakarun Ruwabiyu sunacikin bin Barewa aguje domin sunyi rantsuwa da girman iyayansu cewa yau sai sunga bayan wannan shu umarBarewa kawai saisurikajin haushin kare abayansu kowanne acikinsu yawaigo sai yai arba dawani bakin kare yanabin bayansu aguje kamar basa gudu haka karennan yaxo yawucesu damitsayacingudu tamkar zaitashi sama tofa aikoda Barewa tawaigo taga wannan kare ai sai tahimmatu wajen kara gudu dankari lallai wani wanwani domin tunikarennan yakurema Barewannan gudu yasarfacikafafunta nabaya yai fatali da ita taigungure aturbaya tamike aikafin tai wani abu tuni karennan yadaka tsalle yadanneta dam yariketa alokacinne katti dubu biyu wato ruwa biyu suke wayekaren suna nufin yabasu gadan kaiwasai yai wani turza yatada kura kafin su ankara yaifutan burgu aguje kattinnan sukwarara ihu subi karanda mutsanancin gudu irinnafutanrai nanfa akasa tsere tsakani kare da ruwa biyu su dubu biyu al amarin Bahayura kuwa lokacinda tadauki dagennan sai takoma cikin Fadama tasadu dazaki Asad tanunamai Dage yai na amdashi nanfa tarikamai magani har tsawon watanni biyu sannan yasamulafiya kawai sai suci gabada rayuwatare acikin Fadama watarana Bahayura naxaune saita rikajin wanikara da hayaniya abayan fadama take tadau bakada kwari tanufi kofar futa Zaki Asad da Dage sutakamatabaya tana futa saita tarar wasu macixaine sukegwabza fada Baki da fari bakidaya Bakin macijin yama Farinmacijinjinajina yanadab dakasheshi kodaBahayura taga hakasai tausayin farin macijin yakamata saita auna bakin Macijin tasakammar kibiya take tafasashi yakama da wuta yakone kurmus kawai sai Farin macijinnan yai girgixa sai yarikada yaxama wata kyakkyawar aljana aljana taxubama bahayura idocikin alamun tsoroda furgici kawai sai takwarara ihu tacetabbas lokaciyayi tayunkurazata tashisama AMMA SAIIIIIARANGAMA LITTAFINADAYA PART 6ΞΞΞΞΞlokacinda aljana taiyunkurin tashi sama domin tatsere sai Bahayura tadabe baka dakwari tasakarma Aljana kibiya kibiyar tasameta akafa aljana takwala kara tayunkura domin tagudu inatamakara har Zaki asad yakarisa gareta yatareta Bahayura takarisa gurinta taxare takobi tadora awuyan aljana tace mazaki sanardani daga inakike kuma inakike kokarin zuwa kuma suwaye iyayan gijinki aljanatace tabbas dajinnan yadau hayakigab yake dakamawa dawuta kisaniyake Bahayura kisani awannan daji akwai hatsabiban mutaneda aljanu ta har masa rauta goma kumabakidayansu sunshigo wannan Dajinnine da jijidakaida daniyar zama Shuwagabanni aKurman daji to amma saiwannan hatsabibancin Kurman daji yarikitasu yasauke musu tunaninsu dagirman kansu tayadda sai sun gwammace mutuwada rayu sai sunnemi ruwan sha sun rasa saisun tagayyara dayunwa agaban idanunsu yan uwansu sukeyankejiki sunafadi matattu kai akarke sai sunnemi haryar futa awannan daji to amma wannan daji Kurman dajinetabbas duk wanda yashigo bazai futaba ahaka zasuita gararari suna wareware ahaka wasu zasu mutu wasu surayu to ire iren wadanda suka rayune sukai gwagwarmaya sune suke haduwa susamardamasarauta to ahakane asami masarautu goma wadanda bubu zama lafiya atsakaninsu kuma sunsha gwabza yaki atsaninsu domin burin kowacce masarauta tanabukatan ace itace kemulkin kurman daji to amma abin yagagara tabbas magabata nawannan daji suntabbatar dacewa duklokacin dawani taliki mutum ko aljan yainasaran hada masarautun Kurmar daji sukaimar mubaya atokuwa shine zai samu dama dakarfin ikon sarrafa Kurman dajiba aljana tacigaba dacewa kai bama Kurman dajiba mutukar kamalki Kurman daji hanya zata bude Duniyama bakidaya sai sunkoma karkashi mulkin mammallakin Kurman Daji aljana takalliBahayura tace tabbas shigo warki wannan daji baraxanane baraxanane ga duk wata masarauta dake wannandaji domin kasancewarki da Zaki asad dakuma Dage Maura to akwai matsala domin Zaki asad wani gagararren Zaki dayagagari miyagun dabbobin da shaidanun aljanu gamida hatsabiban mutane tabbas shi zamankansa yake babu wani mai ikon Sarrafashi yau gashi abangaranki tohaka shima dage Maura hatsabibin kwarone da yafitini duk watahalitta awannan daji koda Bahayura taji wannan bayani daga bakin aljana sai tajanye wukar dagamakogwaranta tace kije kisanarmada iyayan gidanki daduk watamasarauta dake wannandaji cewa Sarauniya wannan daji BAHAYURA tashigo saboda haka kowannensu yaxo yakawo gaisuwa imba hakaba to sai nakashe kowa awannan dajin Aljana tatashi sama afurgice gameda rudani tana gudu tamkar mai burinkureduniya ahaka ta isa indatakeso ta isa watakasaitacciyar Masarautace wanda akaginata da zallar bakin dutse ga aljanu damutanene kegadin Masarautar aljana tafada Masarautannan batacema kowa komaiba kuma babu wani aljani ko mutub dayakulata har ta isa tsakiyar fada tatarad ta wata basadakiyar kuma Basara kiya mace tanazaune awata hamshakiyar karagar wanda aka sana antata da zallar dutse tana sanyeda rigar fatar damusa tasanya kambon sarauta wanda akayishi da Farin dutse koda basarakiyannan taga Aljanannan tashigo ahaukace sai tamike tatareta tace yake Suhailat shindaga ina kuma meke faruwa naganki ahaukace aljana tace yake Hatsabiya kisani wata sarauniya tafado kurmandaji hatsabiya takwarara ihu aljana tace tana kuma tareda Zaki Asad hatsabiya takara kwara ihu suhailat tace sannan tana tareda Shu umin kwaro Dage Mauru hatsabiya takara kwarara ihu Aljaja tace sannan tanada ciki dan wata biyar tabbas tanada hadari komaifa zai iya faruwa tanada damar kashene amma saita kyaleni tace insanar da duk watamasarauta dake Kurman daji cewa Sarauniyarsu ta isoSarauniya Hatsabiya tamike takwarara ihu tace karyane take tafara kurari tana wani motsida baki tanadam tana hamm kawai sai wasu hargi tsatstsun aljanu kimanin su dubu subaiyana agareta tacedasu kutafi izu Fadamar kiwo akwai wasu hatsabibun halittu su uku karkubar kodaya acikinsu yarayu take aljanu subace al amarin kare da ya wafce Barewa alokacin da tawagar jarumaikuma yan uwan juna masu burin shiga Kurman Daji sukafa madarauta suke kokarin kamata sai sukifa dakarennan domin sukamashi nanfa sukasa tsere tsulum saikarennan yaketo Fatarnan yabayyana agaban Bokanya Huxiyya take suma dakaru Dububiyu sushi ketowa tawannan Fata tsulum daya bayandaya saida bakidaya sudubu biyu subayyana agaban Tsohuwa Huxiya kuma Fadar sarauniya Axira dake birnin tamolika TAB RANGEL TA ISO KOMAI DAKOMAI AGABANA YAHALLARA SABODA HAKA ZAN RAKASHEARANGAMA LITTAFINADAYA
PART 7 ~~Tawagar mayaka dububiyu subayyana afadar Sarauniya Axira kuma agaban tsohuwa huxiyya koda sukai idobiyu da bakin karennan wanda yawafce musu barewa kumaga barewar agabansa sai sukaikan Barewa karan yabace bat sukaima Barewar wawa amasai wani tartsatsin wuta yatashi yakewaye Barewar bashiri sujanye hannayensu sakamakon wani zafi da zugidayaratsa sassanjikinsu sukai curko curko Sai Huxiyayya tadubesu tabushedadariya tacedasu yaku tawagar mayaka yan uwanjuna shin yau shekararku nawa kunafarautan wannan Barewa kumakunkasa kamata babbansu mai suna Larbaru yace zamukai shekara takwas muna farautarwannan hatsabibiyar Barewa sai Huxiyya takara fashewa dadariya tace toni kuma ayau ranadaya nasakarena yafarautota kunga tsakaninni daku akwai tazara larbaru yace hakane amma ita abin farautanmune Huxiyya tace nasani ammakusani mubama bukatar wannan barewa amma munada bukatadaya agareku Larbaru yacemenene bukatarku agaremu Sarauniya azira tace Burinku shine kushiga cikin Kurmandaji kukafa Masarautarku acan Larbaru yace hakane sarauniya Axira tacigabadacewa kuma bazakutaba samandamar shiga kurman Dajiba har sai kuncinamar wannan barewa wanda ahalinyanxu mallakimmune bakidaya sukai shiru Sarauniya Axira tace zamu baku Barewar idan har kuimanarantsuwar cewa daxaran kun shiga kurmandaji abinda zuka farayi shine zaku nemi yar uwata Bahayura kukasheta koda dakarun Zumunci sukaji bukarsarauniya axira Saisuka hada hannuwansu guriguda ataresukace Munyi rantsuwa da girman xumuncinmu lallai dazaran mundira aKurman daji Kashe Bahayura shinefarko kawai sai huxiya tabushe dadariya saida tayi yaisheta alokaci guda saitadaure fuska tadaga murya tanacewa yaku yayana takwas Sarakunan kasar Tamolika lallai kusani fargabarku takare tsoranku yakau tabbas Bahayura zatamutu ahannun dakarun zumunci tuni masuganguna sutashi kida gamida rera wakokin murna acikin Kurman daji kuwa aljanun da Sarauniya Hatsabiya ta aika sukashe Bahayura sun isa sukadira acikin fadamar Kiwo alokacin Bahayura na barci bakidaya sukewayeta gamida zare takubbansu daniyar daddatsata gidagida kwatsam saisuji gurnanin Zaki Asad takesujuya sukaigabada gadashi yaiwani gurnani maitsoratarda mazaje alokacinne Dage Mouru shima ya bayya yanawani yakebaki gamida wani kara marada dinji aljanunnan sukai kumaji sukai kan Zaki Asad shima yaikansu sukahadu atsakiya Zaki Asada yasa kirji yabanke aljanu uku koshurawa bawanda yayiDage yashiga kurdawa atsakaninsu yarika yakewagami fixge jijiyar agaransu sunafadi kasa shikuma ZakinAsad yanakarisasu kafinkace hakabakidaya sunkashe aljanunnan alokacinne Bahayura tatashi koda taga abunda yafaru saitai godiya ga uban gijin musulunci tarungume Zaki Asada da Dage Mauru Dakarun Zumunci sudubu biyu sunsamidamar shigowa Kurmandaji tamkar mahaukata haka sushigo dajin sunketo Kurman dajine ta bangaren Kudu suna shiga saikansu yajuye surasa gaba surasa baya bakidaya sudaburce Larbaru yadubi yan uwansa yace yaku yan uwana lallai munacikin hadari tabbas kowannenmu yakasance cikin shiri kamar anajiran yarufe baki sai akwarara wata tsawa gamida walkiya mai raxanarwa take sukara rudewa wataguguwatatashi tarufesu bakidaya aiguguwarnan nawucewa saisukara shigatashinhankali domin sunnemi mutum dari biyu sunrasa acikinsu ciki hardashugabansu Larbaru nanfa al amarin yakara furgitasu sukama dube dube kwatsam sai awatso mutanenda guguwa takwashe bakidaya anyanke kawunansu koda sukaga haka sai suka fasheda kuka kawai sai sukarajin ankwarara ihu bakidaya sukamike gamida zare takubba suna muxurai kawai sai wani dan siririn mutun yabayyana agabansu yadubesu yabushe dadariya yacedasu barkanku da shigowa KURMANDAJI Lamradu wanda dan uwane nashugaba Larbaru yadakama siririn mutuminnan tsawa yace wayekai mutumin yace Sakib nine Boka Sakib kusani awannan daji aka haifeni kuma nine mai masarautaR Ruwa shin xakuimin mubaya ane koko insadakuda ajalinku Lamradu yace kai sakarai kasani muma munshigo Kurman dajine Domin mukafa tamu masarautar lallai mune zamukasance sarakuna awannan daji kuma abisa zunubin daka aikata nakashemana yan uwa har guda dari biyu to saikaimutuwa irinta kanninka Sakib yabushedadariya yace lallai kun haukace kusani akwai masaurautu awannan daji harGoma kuma kodaya babu wanda zaku iyayakarta yaidariya Sannan yazare takobi yacedasu kutaho innunamukabanbancin duniyarku danamu duniyar afusace sukai kansa daniyar daukan fansa dankari lallai dakanmaza daban danamata domin haduwar farko tashin Farko Sakib yatsinke kawunan mutum goma yaki yasarke atsakaninsu surufeshida miyagun sara amma sai yazamo abanxa domim kosun sareshi to yazamo abanxa shikuwa saimusu kisan Gilla yakeyi yarikitasu yarudasu bakidaya sudame sufuta ahayyacinsuyaxama tamkar mahaukacin zaki agarke awaki sai wawa yakedaka musu saiga shi sunrage basufi saura dari ukuba ai sai sutsora sudainamai ganinmutum sukai nadamar shigowa wannan tsinannen daji kawai sai sufuta aguje saboda tsananin masifa Sai Sakib yarufa musubaya yana kashe mai karankwana gudu sukeyi iyakarfinsu dan ceton rayuwarsu shikuma saidauki daidai yakemusu kwatsam sai suhangi Fadamar kiwo agabansu abinka dawanda ruwa yaciyo dukda basusan balainda zasurar acikin Fadamarba kaitsaye su afka cikin fadamar saida sugama shigewa kaf Sakib nakokari shiga Fadamar kawai Sai yai arangama da Bahayura abakin kofar Fadamar Banba tashin hankalin shine ga Zaki Asad adamarta tana rungume da Dage Mauru Sakib yazazzaro ido yafurgita daganin wannan al amari yakwarara ihu mai furgitarwa wanda saidadajin yadauka bakidaya a
ARANGAMA LITTAFINADAYA PAR TΞΞ8 Lokacinda dakarun zumunci sushige Cikin fadamar kiwo sai siririn shu,umin bokannan yaikokarin shiga ai sai yai arangama da Bahayura da Zaki Asad tanakuma rungume da Dage Mauro koda boka Lazrini yaga bahayura sai yakwarara ihu gamida dakamata tsawa yace ke wacece kuma yaushe kishigo kurman daji Zaki asad yai wani gunji gamida fixga zai fadama Boka Lazrini sai Bahayura tashafi kansa tace dakata Asada aibai fuskancemu da yakiba tambaya yayi yakamata abashi amsarta Bahayura tadubeshi tace yakai wannan boka kasani ni yace ga murgayi Sarki Ardus tsohon sarkin kasar tamolika wato bahayura Boka yakwarara ihu yace shinkin kasancene acikin yaya tara na tsohuwa Huxiyya koko kinaciki yaya tara na Gimbiya MasrufaBahayura tace ni 'yace daga cikin 'yaya tara na tsohuwa Huxiya boka yace to akamme kishigo Kurman daji bayan mulkin kasar tamolika yakoma hannunku hasalima kunkashe yan uwanku tara burin mahaifiyarku yacika kunraba masrufa da yaranta daduniya bakidaya Bahayura taishiru tafada wani tunani saiBoka Laxrini yai gyaran murya yace yake Gimbiya Bahayura shin zakiiyabani tariHIn kasar Tamolika dakuma yadda kukulla makirci kuka kashe mahaifinku sannan kuyaki yan uwanku sutara kurabasu daduniya kodajin wannan tambaya sai hankalin bahayura yatashi zuciyarta takama tafarfasa kawai sai takwarara ihu gamida dakama Boka Lazrini tsawa tacekai shasha kasani ni Bahayura sam babu hannu acikin makircinda yan uwana dasukulla dan ganin bayan mahaifinmu sannan samban sanya hanu wajan yakar Yan unaba domin nina tasone datsananin soyayyarsu kuma tabbasda badansuba lallaida tuni yan una da muke uwadaya uba daya da sundade dakasheni tamurtuke fuska tace kuma kasani koda yan uwana tarannan sunmutu to akwai magajinsu yazazzaro idanu yace kina nufin akwaragowarsune tace kwarai kuwa domin ina dauke dacikin dansu wanda shine zai zamo arangama tabbas adalcin daba aso todanane xaitsayar tadaga murya tace sannan sanin cikakken tarihin kasar Tamolika dadalinda yasa yan una tara su yaki yan uwansu tara lallai dan da zan aifane zai san wannan tarihi domin yazamoma tamolikawa balbalin bala ii yayaki duniya bakidayanta yakauda zalunci da bautar gumaka da tsafi atsayu akan bautar Allah daya hoho aijin an ambaci adaina tsafi da bautar gumaka abautama Allah daya sau Boka lazrini yakwarara ihu yanuna Bahayura da tsinin mashi yace karyane lallai babu wani dada akataba aifansa acikin Kurmandaji sannan rayuwarki bazatataba wuce yauba tabbas yanxu zaki mutu yasabi wasu kalamai nasurkulleyanadam yana ham gamida simsimida baki kawai sai yai girgixa yarabu gida goma yakara wani juyi sayazadari darin sukai juyi sai sukoma dubu dubu sukai juyi sukoma dubu goma ahaka saida yaxama irinsa samada dubu goma yadubi bahayura yace ganinan gareki Sai Zaki Asad yai kugi ya afkama bokayennan nanfa afara dambarwa idan xaki asad yadaka tsalle yabangaji tarin mutanen boka Lazrini saikawai yabugi iska domin bana gaskiyarbane duk yawansu mutum dayane nagaskiya dahakane Boka Lazrini yashmmaci Zaki Asad yashekamar Sara agadan baya gurin yadare jini yaitsittuwa Zaki asad yai ruri bahayura takwalla kara yakara makama Zakin sara take zakin yafadi kasa yamakyarkyatan mutuwa Boka yadubi Bahayura yace kemara kunya ga garkuwannaki akasa yana shure shuren mutuwa shin akwai maicetonsane daga kaifin takobina Bahayura tace Allah lallai Allah zaicecishi daga kaidinka kawai saitadaga hannayenta sama tace ya ubangijin musulunci lallai koda bansan yadda akebautarkaba amma niyi imani kainekacancanta abautama tabbas kaine ubangijin gaskiya tace ya Allah kamar yadda kakareni acikin wannan kurman daji katai maki zaki Asad kawai saita shafi kandage tace maza kayaki wancan axxa lumin dasunan Allah kawai sai tasakeshi Dage yafuta aguje yaketa Bokaye Lazrini nakarya ya isa gana gaskiyar Boka yakawomai sara Dage yakauce yakurda tasakon kafarsa yadamki agaran boka lazrini yafuzga take yatsinkesu dikabiyun Boka yakwarma ihu yabaje akasa bakidaya bokayen nakarya suka bace bahayura taikiran dakarunnan dari uku da goma wanda suka shige fadamar kiwosuka futo tacedasu kuje kudauko Zaki Asad kuimasa magani take sukadaukoshi sukai cikin Fadama dashi sai bahayura tataka cikin kasaita danuna isa taje gurin Boka Lazriniwanda yake kwance akasa maga shiyan tatsuguna agabansa tace to yakaga taimako ubangijinnawa dankaramin dabba yanakasaka boka yafashe dakuka tace kuma kasani ayau zan rushe fadarka sojojinkazasu koma nawa masarautarka xatadawo karkashi ikona Boka yai wani gunji da kumaji danufin yariko Bahayura takauce cikin zafinnama tasa wuka tafarde wuyarsa take tatsinke kansa takoma Fadama ashigama Zaki Asad magani Bokanya Hatsaniya tana xaune sai tashafi madubinta domin tabinkici labarin aljanun datatura domin sukashe Bahayura da Zaki asad da kuma Dage Maourukawai saitaga inda dakarunta su hallaka ahannun Zaki Asad dakuma Dage sannan aka haskomata faduwar Boka Lazrini dukda yakasance makiyinta saita tazubar da kwallarbakin ciki gamida kwarara ihu tamike tai tsirara haihuwar uwarta takama zagaye Fadarta tana zagin rana gamida zagin wata hadi dawasu miyagun xagi kawai sai tarikida takoma wata mummunan dabba kailo daya inkaimata indai bakamutuba saboda tsoro tokuwa saikafuta dagudu AHA ABINCI YA ISO LAFIYAYYAR TALIYA TAJI WAKE DAMIYARTA WALLAHI BAXA IYACIGABA DARUBUTUBAARANGAMA LITTAFINADAYA PART ΞΞΞΞΞΞΞ9ΣΣΣΣSarauniya Hatsabiya tasauka awani katon tsauni matsananin girmadafadi tana dira sai wasu d migun munanan aljanu sukewayata ko kallonsu batayiba saikawai tanufi wani makeken gida masuffar masarauta aljanu sucigaba dabinta tamkar zasu afkamata da yaki itako bawanda takula tafiyarta kawai takeyi tana isa kofar fadan sai masu gadi sukankane kofa suhanata shiga Hatsabyya takwarara ihu gamida dakamusutsawa tace inamai muku nasihadacewa lallai kubani hanya inwuce kokuma kumutu shugaban masu gadi yace keHatsabiya lallai yakamata kisani cewa kowa agidansa Sarkine saudayawa girman kanki da fadin ranki shikesa mumaida mugun yawu hartakai munyi musayan takubba tokisani kodai kikoma kijuya kokuma kifadamana bukatarki Hatsabiyya tafasheda dariya akarshe tadaure fuska tanuna Shugaban masu gadi tace kasani idan Sarauniya Hatsabiyya tasa gaba tofa babu wani mahalukin daxai maida itabaya tadaga murya tacedashi shin xakabani hanyace inwuce kosai na maisheka musaki kafin yai magana tuni tasakafa tabankeshi wohoho aisai aljanu sufadomata tabbas wannan shine kuskurensu domin wani iska tabusamusu wanda tadinga daukansutana jefasu kasan tsauni kawai sai akwatsatsa wani ihu gamida tsawamai furgitarwa take iskan tagushe komai yadawo daidai sai wata mata tabayyana kamarsu daya da Hatsabiya tamkar An tsaga kara sukazubama juna idanu tsawon dakika talatin can sai matarnan tace yake yar uwata meyasa aduk lokacindaxaki ziyarceni saikinyi rigimane dadakaruna shin ni hakanakeyima nakidakarun ran Hatsabiyya abace tafara magana tace ke Hatsariyya shinkintaba xuwa fadata dakaruna sunmiki koda kallon banxane Hatsariyya tace aa Hatsabiya tace tonimeyasa akemin wannan iskancin lallai kigargadi jama,arki domin wataran zankone Wannan tsuburinnaki ran Hatsariya yabace tadakama Hatsabiya tsawa tace ke yarinya maganganunki suna yawa cika bakinki dakuri sunfi aikinki yawa lallai kisan irinkalaman daxakidinga fada gameda Fadata kokuma wataran insare kanki ran Hatsabiya yabaci tasa hannuta gabxama Hatsariyya duka akirji Hatsariyya taitai baya kamar zata fadi saita doge gamida zare makami takalli Hatsabiyya tace lalla kanwata wuyanki taikwari kuma lallai yau zanyakeshi Hatsabiyya takecedadariya taxare taobi tace dama nadade inajiran wannan rana domin innuna miki ruwa batsaran kwandobane sukai kururuwa gamida karaji sukai kanjuna suhadu atsakiya akai kwaram kwatsam sukacamedayaki dankari take guri yarude karan takubba yakarade ko ina sudinga kaima juna miyagun harehare sukaima juna kaca kaca sukai jinajina takubbansu talalace suwatsar sukaureda kokuwa gamida naushin juna cikin kankanin lokaci sukaimaujuna jina jina suka hadama kansujinida majina suka kama kawunansu sukaima kansu karo takedukkansuka su suma jinm kadan wata kakkarfan iska takada iska tahurasu take sufarfado atare suka mike sukwarara ihu sukaikan juna saura kiris suhadu sai wata mace tabayyana atsakaninsu itama Irinsudaya saidai tafisu tsufa kadan tana hucigamda cika tana batsewa cak sukatsa suna zazzare idanu gamida maida nunfarfashi Matar tadaka musu tsawa tace wato haryanxu bazuku daina wannan sakarcinbako tadubi Hatsabiyya tadaka mata tsawa tacemata kinanan kina yakar yar uwanki itakuma Bahayura tanacan tana rushe fadarki Bakidayansu Hatsariya da Hatsaniyya sukwarara ihu suka tashi sama atare sunufi fada HatsabiyyaARANGA LITTAFINADAYA PART 10 ΞΞΞΞHatsabiya da yar uwanta Hatsariyya gudu suke tsulawa asararin samaniya tamkar zasu kure sama tabbas basuda wani buri face sugansu afadar Hatsabiya sukaci gaba datsula gudU kamar walkiya tundaga nesa suhangi fadar nacin wuta kamarwutar annoba sukadira adabda fadar inda suka iskedarunta kwance cikinjini bakidaya duk anyankesu tamkar shanu akwata ranar Salla Hatsabiya da yar uwanta Hatsariyya suka takarkare sukwarara ihu gamida Fashewa da kuka tabbas wannan aiki yayimutukar kona musurai to amma yayi musu abudaya shine ansamudaidai tuwa tsakanin Hatsabiyya da hatsariyya sunacikin wannan halinena bakinciki sai suji motsi koda suka duba sai suga aljana suhaila amta kaca kaca dajiki ko inajikinta jinine kezuba tabbas tasha yanka datakobi amma dayake tanada sauran kwana har yanzubata mutuba aguje Hatsariyya tarungumota tanacewa yake suhaila tayaya akaimana wannan danyan aiki maikama dagobara daga kogi Suhaila tace abata ruwa bayan takurbi ruwa saitai kaki tatofar babu komai saijin acikinsa tace yashugabata kamar anajira Domin Hatsabiyya nabarin fadarta tataho gurinki sai mukaji karan maxaje gamida kururuwa kodamukai xuga mufoto sai mukai arbada tawagar bahayura wasu maxajen famane sudari uku da goma sannan da Zaki Asad dakuma dage Mauru koda mufuskanci juna Sai bahayura tacedamu yaku jama ar aljanu damutane dake karkashe ikon wannan fada lallai kusaniNi Sarauniyar Kurman daji Bahayura Hatsabiyya takwarara ihu tadubi aljana suhailatace itada kanta takira kanta sarauniyar kurman daji Suhaila tace da ihuma tafada tana mai,alfahari tacemana lallai tana mana nasiha damui mata mubaya,a kokuma mufuskanci kaskanci da wulakanci rainayaimutukar baci nadaka mata tsawa gamida cewa ke karamar alhaki yaushe kishigo Kurman daji daharzaki kira kanki sarauniyar wannan daji nazare takobi nanunata da tsinin takobi nacemata lallai yau xakimutu keda tsirarun dakarunki kawaisaitai tsawa taceda mutanenta Sam Sarauniyar Kuman daji ba,ajayayyada ita kuma bata neman Sulhu tadaga muryatace damayakanta kuimin kaca kaca da wannan Fadar lallai akurman daji Fada dayace xata wanxu itace fadar sarauniyar Kurman daji BAHAYURA dakarunta sukayo kanmu muma mukai kansu bala,i damusiba suhadu aguri guda sucure gamida dunkulewa sukahaifar da jafa,i tabbas tanada hatsabiban jarumai domin kashe jama,armu sukeyi ba mutum ba,aljan sukaimana fata fata sukashe kowa murage saura mu goma ma,ana amintattun Wannan fada kodamuga ankashe dakarummu sai mushiga yakarsu da takofofin tsafi mukai nasaran kashe mutum biyar kawai sai Bahayura tasabi ambaton wani suna da,alama shine,abin bautanta batagusheba tana neman taimakon ubangijinta kawai sai tsafinmu yadaina tasiri mayakanta suka afkamana tuni sukai sukuwar dawaki akammu sukashe kowa abisa umurnintatasa bankama fadar wuta tabbas nikadaine narage mai rai awanna fada afusace Hatsabiya tazare takobi taikan Suhaila tana cewa toke mekike jira baki mutuba tadaga takobi zata fillema Suhaila kai Hatsariyya tariketa tace kanki daya to menene laifin Suhaila Afusace hatsabiyya tace lallai zankyaletane kawai domin sambanaso nidake musami matsala amma duk lokacin danaikaroda ita tabbas saina kasheta tanuna Suhaila datsinin takobi tace lallai kada kiyarda inkara ganinki awannandaji bamakawa sai na tsinke miki kanki sanin Halin Hatsabiyya sai Suhaila tajajikinta tabar gurin Hatsariyya ranta abace tadubi yar uwanta tace lallai daxafi xafi akandaki karfe mutukar akabarshi tobaxai sarrafuba sai tazaretakobinta Itama Hatsabiyya tazare nata sukama yunkurin tashi sama dan sunufiFadar Sarauniya bahayura domin sunyi rantsuwa da xumincinsu sai sunga bayan Bahayura sunashirin tashi sai suji ankwarara ihu gamida dakamusu tsawa kawai sai matannan datarabasu fada afadar Hatsariyya tabayyana tadubesu tace yakuyan uwana kada kui kuskure tunkaran tunkarar Bahayura awannan lokacin domin karfinta shirrne zaiyi wuya ahalin yanxu wani yainasara akanta cikin sanyin rai Hatsabiiyya tadubi wannan mata tace yake yayarmu Shu,umiyya tomenene abinyi shin mekike nufi Shu,umiyya tace lallai kusani muna bukatar dan uwanmu wato dan uwar haihuwata Sham,una mutukar babushi tokuwa baxamui nasaraba Hatsabiyya takwarara ihu tace kina nufi saimuntafi Fadar sarki TAMKUR munyakeshi sannannane zamui nasara tagirgixakai tace baxai yuwuba lallai nayi imani dacewa bahayura batai rabin Hatsabibancin Sarki Tamkurba saba lallai kisani sambaxamu karbi shawararki Shu,ummiyya tace aa kanwata lallai kada kuikus kure jadani lallai xakui nadama idankunma rayukenan Hatsabiya tadaka mata tsawa tace ke muna fuka munganoki wato sokike ki amfanida wannan dama mutayaki kwato dan uwaki Sham,una akurkukun Sarki Tamkur dake gudancin Kurman dajiko to baxai yuwuba kawai saita dubi yar uwanta tace muje yar uwa lallai yau saidai Kurman daji yakone Sai sukai girgixa Fuka fukai suka futo akafadunsu sukatashi sama sululaka subace acikin gajimare TONARA INDA ZANYI INTASHI INBISU AMMA GAWATA JARMIYA BARI INDANTABAARANGAMA LITTAFINABIYU PART ΞΞΞΞΞΞΞΞΞ~~10~~ΞΞΞΞΞΞΞΞΞ
Hatsabiya da yar uwarta Hatsariyya sukadinga tsula gudu asararin samaniya afusace sukesheka wannan gudu basuda wani buri face su isa fadamar kiwo inda Bahayura kerayuwa itada Zaki Asad da Dage Mauru dakuma dakarunta dari ukuda kwara biyu suna isa Fadamar sudira kaitsaye susakai daniyyar shiga fadamar kaico aisunadanna kai sai suji wani masifaffen zafi tamkar sunfada wuta ma,abuciya ruruwa tilas sukai baya gamida kwarara ihu daya bayan daya sukefotowa farko Zaki asad sannan Dage Mauru Sai Bahayura to ana biyardinne sukasha mamaki wanda tafuto bakowabace face aljana Suhailata mamki yakama Hatsabiya da hatsariyya atare sudaka mata tsawa sukaceda suhailat kece xakici amanarmu kituna kinkasance 'yaga amintacciyar maima iyayammu hidima kuma kingaji wannanbauta sannan bakidaya ahalinku sunrayune suna mana hidima kuma awannan tafarki suke mutuwa kuma kisani alkawarine tsakanin ahlinku da,ahlimmu cewa sambaxa muci amanar junaba Suhailat tabusheda dariya tanunasuda hannu tace akunetsofaffin maciya amananne hakika iyayammu sunyi bauta akarkashin iyayanku kuma sunrikigaskiya babu wanda yacuci wani atsakaninsu tadaga murya tace ammaku axxalumaine maciya amana kokummanta da dan,uwa Sulaima kune kuka kasheshi bisa xalunci taidariya kuma aidaxu kidauki alkawari da shan alwashin cewa indai muhadu saikinkasheni tace to yanxunadawo fadar SarauniyaBahayura sarauniyar kurmandaji Hatsabiyya da Htsabiyya sukwarara ihu suxare makamai sukai kan suhailat itama taxare makami tai kansu nanfa sukacame damasi faffe yakii shima zaki Asad ya afkamusu tabbas sunshamamaki yadda sujiSuhaitat nagoga yakidasu harta yanki Hatsabiya agoshi sannan tasarema Hatsabiya yar yatsa gumurxuyai gumurxu inda Zaki asad yafarmusuda masifa yai

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment