Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

biji biji dasu bakidaya yayyaga musu tufafi jikinsu ko,ina jinine kexuba tsananin wahala dole Hatsabiyya da Hatsabiyya sukajada baya suna haki Suhailat tadubesu tace to yakujimu bakui mamaki yadda nasamu wannan masifaffen karfinba dahar na,iya kafta yakidaku kuma nawahalardaku tace towannan baiwar daga uban gijin Sarauniyar Kurman dajine Bahayura ttamkar tawatsa musu wuta sukara tunzura gamida Hassala sai suka fara jarraba kofar tsafi suka hada hannu gamida fadin wasukalaman tsafi kawai sai wata iska tasunkuciSuhaila takamakatantanwada ita asama take tafuta ahayyacita hakaIskan ta suri Zaki Asad shima tarika juyashi asama gamida murdashi tana kokarin hallakashi hankalin Bahayura yatashi aibatasan lokaci datanuna iskamba tanacewa ya ubangijin musu lunci kataimakemu kamar anyiruwa andauke akanemi Iskan,akarasa Suhailat da Zaki Asad sufado kasa sukamike sufuskanci Hatsariya da Hatsabiya sai su Hatsabiyya sukara auno musu wanikalan bala,in suturo wata shu,umar wutatsananin masifa wutar hartana kore kore tana wani melemele Zaki Asad yarude Suhailat tafuta acikin haicinta saura kiri wutar tadira akansu Sai suhailat ta ammbaci sunan Allah tana maineman kariya awajansa kawai sai akwatsatsa wata tsawa mai tsoratarwa wutar tai kwana tajuya tanufi su Hatsariyya gadan gadan tsanan furgita da tsoro gamida mamaki sunaganin wutar amma sunkasa kaucewa sunaji suna gani wutar tai musudirar mikiya takewutar takamasu kota ina sukama ihu gamida tsalle suna neman taimako saura kadan suhallaka amma sai Shu, umiya tadira tanarikeda watakatuwar kwarya cikeda ruwan tsafi tawatsama Su Hatsariyya take wuta tamutu duk ilahirin jikinsu yakone Suhaila tarugo aguje Sai shu,umiyya tahuramata iskar bakinta take wata gagarumar Iska tasunkuci Suhailat tai wurgida ita Shu,umiyya takwashe kanninta tai sama talulakatabace acikin gajimare aINA ZANTSAYANE INBI SHU,UMIYYACE KO,INTSAYA AFADAR BAHAYURAARANGAMA LITTAFINABIYUPARTΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞ~~1~~ΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞΞLokacinda Shu,umiyya takwashi yan uwantabata xame ko inaba Sai fadarta takwantardas awanikaya taccen godo tashiga yimusu magani saida takwashe sa,a hudu tanamusu magani sannan suka farfado bayan wani dogon lokaci sai suka mike Shu,umiyya tadubesu tace yakuyan uwana shin yanxu kunyarda damaganata cewa baxaku iya galaba akan Bahayuraba tacigaba dacewa lallai koda zantai makekuto bazamuinasaraba dole saida dan uwana Sham,una sanin kankune yafimu jarumta hatsabibanci datakadaranci ko Boka Rauhuz da yakamashi yakulle yayi amfanineda rauninsa yayaudareshi yakamashi amma tabbas badaN hakaba babu inda BokaRauhuz zaidashi Hatsabiyya tace hakane yar uwammu lallaimunyi kuskure kuma zamu gyara kuskurammu domin daukan Fansa Ibadane agareni sai Hatsariyya takarba tace tabbas yaya munkoyu darasi daga reki lallai zumukasance masumuki biyya na Har abada farinciki mai tsananin yakama Shu,umiyya sa i tatashi taje tarungume kanninta hatsariyya da Habiyya al,amarin Sarauniya Bahayura da jama,arta kuwa bayantafiyar Shu,umiya da kanninta Sai bakidayansu sukoma cikin Fadamar bayan sun zauna atushe wata katuwar bishiya shirinya dakarunta sukewaye gurin Sai Bahayura tadubi ALJANA SUHAILAT taceda ita yakealjan suhaila Shin menene tarihin wadannan mata Guda uku Aljana suhailat tace ranki yadade basu ukubane su Hudene tagwayene uwansu daya ubansuda shine Boka Kaufur shine mahaifinsu yashigodasu wannan dajine tunsuna kanana yayi gwagwar maya damiyagun aljannu da hatsabiban mutane da miyagun dabbobi saida yagagari kowa haka yaran sutaso dahatsabibancida shedanci inda suma suka buwayi kowa awannan daji watarana acikin ranekun gwagwar mayar mahaifinsu yai Arangama da wani Hatsabin boka mai suna Onar sukaimugun yaki akarashe Onar yai galaba akan mahaifinsu yakasheshi amma alokacinda Labari yariskesu saisuka fasheda kuka mai tsanani har saidasuka futa acikinhayyacinsu kuka mai tsanani sukayi tamkar ransu zai futa saida suka kwana uku baci basha sai kuka arana na hudune Shan,una yamike yadakama yan uwansa tsawa yace kai yan uwana lallai bakukane yakamacemuba indai mun aifu kuma muncika yaya lallai ayaudinnan bazamuci abinciba bakuma zamu sha abinshaba har sai munga karshe Boka Onar bakidaya suka mike suka rungume junasuka bace Boka Kaufur yana zaune afadarsa shida Dakarunsa sai suji ankwatsatsa tsawa mai furgitarwa gamida rudarwa bakidaya sama tai bakinkirin Boka Onar dajama,arsa sukai waje koda suka futa waje Sai sukaga kananan yara da basu wuce shekara gomaxuwa Shabiyuba suna saukowa daga Sararin samaniya mamaki yakamasu koda yara suka sauko Sai boka Onar yace kai yara meyakawoku shin kunxo akoya muku tsafine koko kuna bukatar akoyardaku yakine awannan fada mai albarka Hatsabiya takwarara ihu tace munxo kashekane kuma babu shakka saikamutu tabbas kalaman yarinyar yabashi mamaki ammasai yafashedadariya aibai gamadariyarba Sai Hatsariya tadira agabansa tagabzamar naushi abaki dariyar takoma ciki jini yagauraye bakinsa hakwaransa nagaba sukai futan burgu waje yakaimata wafta saitabace yadadumi iska sai tabayyana acikin yan uwanta tsananin mamaki Boka Onar yakasa yinkomai hatta jama,arsa sun kame,kam domin yarinya tamamayesu Hatsariya tahade fuska tadaga murya tadakama Boka tsawa tace kakashe mahaifinnamu sannan katsaya agabanmu kanadariya tokagamu da Hatsarin Hatsariyya afusace boka ONAR yadakama dakarunsa tsawa cewa sukamamai yarannan daransu Bakidaya dakarun sukankan yaran yaramma sukaikansu akakacameda yaki maitsanani nanfa Boka Kaufur yashamamaki domin tamkar goji haka yarannan ke ketadakarunsa da takubba kafin wani lokaci sai fili bakidaya sunhallakasu Boka yakwalla ihu yaikan yarannan to anan shima yashamamaki domin yaran suntakurashi gamida kuntatashi suka hanashi Sakat dukda suna saransada makami baya kamashi to basu karayaba sunanan suna neman makasa ajikin can Boka yafusata yakwarma ihu yadamki Hatsariyya yaimata wawan naushitake tafadi kasa sumammiya Hatsabiyya takwarara ihu tayokansa yanunatada yaryatsansa wataguguwa tasunkucea tanufi wani katon dutse danufin fasata kamar walkiya Shu, umiya tafalfala aguje tabi guguwarnan kamar walkiya tuni tasha gaban guguwar tacefe Hatsabiyya Shiko Sham,una Saiyai wani katantanwa asama yaxura wukarsa akaton Hancin boka Onar yafarke hancin jini yaitsartiwa boka yakwarara kara kafin yarufe bakinsa Shu,umiyya tawatsamai wasu kananan wukake take suka shige bakinsa sufaffarka makogwaransa suwuce cikinsa sukai fata fatada kayancikinsa take yafadi matacce bakidayansu sukarungume junansu Sukabace bat basu bayyaba ako inaba Sai afadar mahai finsu to ananne matsala tafaru inda koya yaki amincewa wani yaha kujeran mahaifinsu akan hakane sukai uwar watsi sukai baran bara amma Hatsariyya da Hatsabiyya suka hadakai haka Shu,umiyya da Sha,una suka Hadakai amma dukda haka Saida kowa yagina fadara wanda yake mulki Akurman daji Bahayura tadubi Aljana Suhaila tace to yaya akai Boka Rauhul yai nasaran kama Sha,una yagarkame akurkukunsa dake Bakar masarauta Bahayura tace kaico wannan labarine mai tada hankali gamida tausayida hadida cin amana aljana suhaila tasa hannu tashafi kanZaki Asad tace Shikanshi Zaki asad yanacikin wannan labari kawai sai Bahayura da dakarunta guda dari ukuda byu sukalli Zaki Asad saikawai suga yana Zubarda hawayyee itakanta aljana Suhaila tana zubarda hawaye hatta Dage Mauru shima Zubar hawaye yakeyi KAI WANNAN WANI IRIN LABARINE MAISONJI YASHIGO KURMANDAJI ACIKI ZAMUCI ABINCIN DARE KUMA ALOKACINNE SU HAILAT ZATA CIGABA DA LABARINTAARANGAMA LITTAFINABIYU PART 1 ΞΞΞΞΞΞ1ΞΞΞΞΞΞΞΞ1ΞΞΞΞΞΞΞΞ 1Aljana Suhaila tace labarin Sham,una awannan kurman Daji labarine maitaba Zuciya shidai yakasance jarumin gaske kuma gagarabadau acikin Kurmandaji yatsani zalunci sam baya shiri da,azzalumai tabbas duk inda Sham,una yai arangama da azzalumi to sai yayakeshi kuma wani abin mamaki Shine aduk lokacinda za ai wani Zalunci acikin Kurman Daji to sai Sham,una yabaiyyana awurin kumaSai yatarwatsa gayyar axxalumai komai yawansu Shi ara,ayinsa balallai sai ansami Sarki ko shugaba akurman Dajiba kawai kowa yazauna ayankinsa yamulki halittun dake yankinsa wannan ra,ayinasa yasa sambasa shirida axxaluman Sarakunan mutane da aljannu masu Burin mulkan Kurman Daji kai hatta Hatsabiya da Hatsariyya wannan ra,ayina yasa suke mutukar gabadashi tayadda sukansu sunsha alwashi mutukar suka Samu dama tokuwa sai sun kasheshi to akwai wani hatsabibin Sarki kuma hamshakin Boka acikin kurmandaji anakiransa dasuna Rahux shidai Boka Rahux yakasancene hatsabibin mutum ga tsananin karfi Sannan ga tsafi bakin azzalumine bashida imani Balle tausayi dukda yagaza yamallaki kurman Daji tokuwa babu wata masarauta dabata Shakkarsa domin yarushe masarautu Samada Ashirin yanadabda yin galane yamallaki Kurman Daji kwatsam Sai Sham,una da yan uwansa subayyana to,ananne yasami matsaladomin duk wata masarauta da yadira domin yarusata kawai Sai Sham,una yadira atsakiyar jarumansa afafata yaki dakarfin tsiya yake tarwatsa dakarun Sarki Rahux ansha kwatsa yaki tsakanin Sham,una da Sarki Rahux amma akarshe saidai ayi karejini biri jin ayi ragas tahaka sham,una yazamema kowa alakakai yagalbi Azzalumai Hankalin Sarki Rahux yatashi yarasa inda zai bulloma Sham,una kawai sai yashiga hallwar tsafi nawatanni tara bacibasha sai tsananin binkicen hanyoyin nasara yakarare yabushe yakanjame yakoma kamar itace kawai sai watarana akaji yakwarara ihu yasakafa yabakokofar dakin Halwar yafuto yana shekadariya bakidaya jama,ar dake karkashin masarautansa suka kewayeshi jinsin aljanu da mutane Sarki Rahuz yakarema jama,arsa kallo sai yakara Bushewa dadariya yafara magana cikin ixxagamida nuna isa yanacewa yaku jama,ata lallai kusani ahalwata nagano hanya daya wanda itace kawai zamubi mumallaka Kurman daji yaci gabada magana yana cewa tabbas inmunson nasara sai munkirkiri wasu hallitu masu Sarrafa kansu suwa yannan hallittu zamu kirkiresune amatsayi sojojin yaki zasukance tamkar duwatsune domin basa magana bakuma zasu mutuwa domin dama babu rai ataredasu basacin abinci kuma bazasu sha abin shaba basagajiya balle suibarci aa su yaki kawai susani zasu kasance masu share duk wata halitta dake wannan dajin hasalima suna yakine sunakone daji domin suna feshin wuta tabakunansu Kodajin wannan magana Sai waxirinsa yace yakai Shugabana tayaya zamu Samarda yannan halittu mugaye Sai Sarki Rahuz yabushe dadariya yace tahanya sihiri dakuma Zallar tsafi tundaga wannan rana sarki Rahux sudukufa wajen kera mutum mutmi tahayar sassakashi da duwatsu saida suka Sheka uku suna Sassakawa sunssaka mutumutumi naduwatsu fiye da miliyan biyar to asannanne Sarki yahux yasabi wasukalamai gamida samnatu na tsatsuba take wani jan haske yafuto daga idanun Sarki Rahux yaketadandazon Sassakakkun gumakan duwatsunnan sumiliyan Biyar bakidaya haskke yaratsa idanunsu kawai sai suka motsa sukama Sarrafa jikinsu aikoda ganin haka Sai jama,ar Sarki Rahux suka tsorata sukai baya suna shirin futa dagudu sai sarki Rahux yadakama mutanensa tsawa yace kai lallai kusani wayannan gumaka bazasu cutardakuba lallai susunkasance bayimmune yace tabbas zasuyi barna kuma zasui danyan aiki amma akan Sauran halittun dake rayuwa awannan daji Sarki Rahux yakalli sassakakkun gumakannan yace yace kudaga hannayenku sama bakidaya suka daga Saiga wasu safta saftan takubba sunbayyana ahannayensu sai yace yaku bayina lallai ina mai umurtanku dakushiga ciki Kurmandaji ko kudane mutukar baya karkashi masarautata kukasheshi kukona gawarsa wohoho ai sai sukai waje suna barin yankin Sarki Rahux sai sufarma duk wata halitta da sara da suka gamida babbakama ko ina nadajin wuta nannfadaji yacikada hargowar aljanu da mutane da miyagun dabbobi dankari gobara daga kogi kenan haka zakaga dabbobina cin wuta jarruman fama daga jinsin mutum da aljan sutunkari Gumakannan amma banasara domin kafin kakai gunsuma sukoneka inko hatsabibabcin aljani ko mutum yakaishi gabangumakannan tokuwa dole kamututunda basaji duka suka yanka gamida sara kisa sukeyi bakakkautawa duk wannan masifa da bala i da Sassakakkun guma ke saukewa Sarki Rhux da jama,arsa suna gaban wani kato madubin tsafi suna kallon inda rayukam mutane da aljanu dabbobi salwanata dabbobi dakwari kemutuwagamida konewa sarki Rahux shida jjama,arsa sai babbakadariya sukeyi cikin nishadi dajin dadin abinda kefarwa, anawannan ruwan masifane inda duk wata halitta nawannan daji Tafuta ahayyacinta sun sallama cewa tasu takare acikin Kurmandaji kawai Sai aji ankwatsatsa ihu gamida tsawa mai raxanarwa aljanuda mutane gamida dabbobi manya dakanana suka taru agudaya inda Sassakakkun gumakannan sucigaba datunkarosu danufinkonesu baki daya Kamar daga Sama Sai ga Sham, una Shu,umiyya Hatsabiyya,Hatsariyya sundiro atsakanin Halittun Kurman Daji dakuma Sassakakkun gumakan tsafi na sarki Rahux kamar wasu yayan zakuna suka Fuskanci Sasssakakkun gumakannan suna rikeda wasu jajayen gatura na tsafi sudurfafesu suma sukai kansu DANKARI KALLAN WANNAN YAKI SAI ANCI AKOSHI ZAN SUBURBUDI DAFAARANGAMA LITTAFI NABIYU ΔΔΔΔΔΔΔΔ PART 2 ΔΔΔΔΔΔΔΔΔ Sassakakkun gunkinan Duwatsunnan suka tasa dukwata halitta datake rayuwa akurman Daji danufin sai sunkashe kowa kuma sukone komai tabbas dukwata halitta awancan lokaci inka ganta to saika tausayamata sakamakon bala inda gumakannan kesaukewa to awannan lokacinne aka kwatsatsa tsawa asama kawai saiga Sham,una Hatsariyya Hatsabiya dakuma Shu,umiyya sundiro daga Sararin samaniya sufuskanci kirkirarrun gumakannan kawai sai sukwarara ihu suka fidda wasu gaturam karfe sukai kundun bala suka afka cikin wutannan sufadama gumakannan da sara tabbas duk abinda ace mutumne yakirkirish tokuwa mutum ne zai wargatsashi domin duk gunkinda Su Shamuna suka sara take yake tarwatsewa sudagargaje kambun ubancan nanfa guri yarude yakaure atare kuma alokaci guda Suke tafarfasan gumakannan koda adauki lokaci mai tsawo ana gogawa sai sukararda sassakakkun gumakannan bakidaya komai yalafa wutar datakecin dajin tamutu to,alokacinne duk halittun dasuka rage acikin kurmandaji suka taru awuridaya suka fara taimakon wadanda suka raunata tabbas babu wani halitta dake wannan daji dabairasa dan,uwansaba wani kani wani yaya wani mata aboki dadai sauransu ahadai akasance tsawo wannan rana cikin bakincikida bacin rai Shiko Sadauki Sham,una alkalim daji bayan sun gamada sassakakkun gumakannan sai akanemeshi akarasa shikuwa tunda sugamada sassakakkun gumakannan yadubi irin halinda Halintun keciki tsananin tausayi sai yafashe kuka kawai sai yabace bat baibayyana,ako inaba Sai atsakiyar dakinsa yadauki madubin tsafinsa yashafashi yakama wasu gunaguni kamidakaranto dalamusan tsafi kawai sai komai duk abida yafaru na mugun shirin Sarki Rahul na sassaka gumakannan dakuma yadda yaturosu cikin kurman daji sui wannan barna sai yakwarma ihu yamike yashiga wanidaki jimkadan yafuto saigashiyai wani mummunan shigar kayanyakiyai wani tijim yai juguf sai yafuta waje yakama dokinsa yahaye yanashiri tafiya saiga Hatsariya daHatsabiyya dakuma Shu,umiyya subayyana agabansa koda yagansu sai yadaure fuska gamida hade gira Shu,umiyya tace yakaidan uwana nasan kayi shirin tunkaran Fadar Sarki Rahux ne domindaukan fansar Fansar abinda yama halittun Kurmandaji tacigaba dacewa to yakamata kasani mutukar katunkari masarautar Sarki Rahux to zaka mutu lallai zaka mutu kuma bazakainasara ko galaba akansaba domin shibakaramin hatsabibibane kuma dan hatsabibine Sham,una yadaka mata tsawa yace ke idan har bakida ra,ayin taimakon kowa arayuwarkito kada ki kokarin kayarda guiwana kisani kamar yadda yake shu,umidan shu,umi tonima shu,umine kuma nagaji shu,umanc Hatsariyya tace aafa dan uwa karkajefa kanka ahalaka domin sonka burge wasu jama anda yawancinsu makiyankane Sham,una yaidariya yace kiyi hakuri yar uwata sanin kankine mutukar Sadauki Sham,una yakudiri abu aransa tofa ba wani mahalukinda zai sashi yajanye kudirinsa,afusace Hatsabiyya takama balbalin bala ii tana cewa dama ai mairabon shanduka tabbas sai yasha tace katafi dan,uwa ammafa kasani duk bala inda kafada to baxamu taimakeba domin muhudu babanmu yashigodamu wannandaji amma agabanmu makiya axxalumai na wannan daji sukakasheshi tome naka naka nataimakon makiyanka kawai Sai sham,una yaharareta gamida cemata idan har kinki taimakona komaidaran dadewa nikuma zantaimakeki yaima dokinshi kaimi yaigaba acan fadar Sarki Rahux kuwa hankalinsa yatashi daganin masifa dabala inda ya afkama Kirkirarrun gumakansa sai yakwarma ihu yazagi rana yaxagi wata sannan yai rantsuwa da rana da wata mutukar yaiarangamada Sadauki Sham,una tokuwa sai yakasheshi yanacikin shan alwashine asi yaji ankwarara ihu gamida kururuwar maza tuni masauntan tarikice tabbas bala i ya afkomata domin Sham,una ne yafaso cikin masarautan yashiga aika maxaje lahira kisa yakeyi tamkar shine mutuwar dandatsa kawunan maxaje yakiyi bakidaya yafurgita aljanu da mutanen dake wannan masarauta domin mutukar kukai ido biyu da Sadauki Sham,una to wajibine kamutu dankari dakaru ke bulbulowa sunatunkarar Sham,una shiku yaraba kafa yairumfa gamida jan tunga sai fama aikasu lahira yakeyi bala i tai balai bakidaya masarautar takama rugurgujewa Sarki Rahux yafusata yakumbura yacika yabatse akarshe yakwarara ihu yazare takobi yaikan Shamu,na ahaukace ya afkamar yarufeshida miyagu harehare afusace Sham una yakifema Sarki Rahuxda mari yasa kafa yabankeshi saida Sarki Rahux yai sama sannan yafado kasa kafin yatashi tuni Shm,una yakariso gabansa yadaga takobi daniyyar datse kan Sarki Rahux kawai Sai sham,una yaji ankwalla kara koda yaiduba ixuwa inda akai karannan saiyaga wata tsaleliyar Budurwa tana faman Sharban kuka tana bashi hakuri Tana cewa yakai sadaukin maza kada kashemin dan,uwana wanda shikadaine yaragemin aduniya tacigaba dacewa narokeka mutukar xakakashemin dan uwa tokafara kasheni sai taxaro wata karamar wuka tasoka acikinta takwalla kara tafadi kasa tana biryaya aisai Sham,una yafasa kashe Sarki Rahux yajefarda takobinsa dasauri yanifi indayarinyarnan kebiryaya yana zuwa yadurkusa daniyyar dagata kaico aisai Budurwannan tasokamai wata bakar wuka maidafi aciki Sham,una yai kara sai yaji an sokamar takobi agadan baya aikoda yawaiga Sai yaga Rahux yana kyakyata dariya budurwannan itama tamiketaje tarungume Sarki Rahux sukaci gaba da Shekadariyacan Sarki Rahux ydubi Sham,una yace tabbas kai jarumine amma yawan tausayika shin zai dinga cutardakai yaitsawa sai wasudakaru subayyana yace kudaukeshi kukaishi kurkuna kukulle aimasamagani lallai kada abarshi yamutu domin akwai amfanida Zaimin nangaba IDAN HAR ZAKA SHAFATE BISMILLAFAARNGAMA LITTAFI LITTAFI NABI YU PART 3 Aljana suhaila tacigaba daba Bahayura labari cewa tundaga ranarda Sarki Rahux yakama Sham,una yazama abin tsoro akurman daji tabbas yanxu shine shugaba mafi hadari awannan dajin domin dayuwar ya iya mulkan wannan dajin Bahayura tadakama Suhailatsawa tace bai isaba tabbas nice Sarauniyar wannan daji sai taji wani abu yatokaremata ciki take tagantsare takwarma ihu tafadi kasa suhaila tadubi mazajendake kwayedasutace Sarauniyar kurmandaji zata haihu lallai kukyautata tsaro akowani bangare takedakaru sukabazu ako ina kamardama jiransu akeyi kawai sai sukaji an kwatsatsa tsawa gamida kururuwa kamartsuntsaye haka wasu bakaken aljanu ke saukowa daga Sararin samaniya dankari aisaida aljanu samada miliyan guda suka sauka acikin fadamarnan sukai sahusahu gamida zare wasu bakaken takubba masudafi nanfa dakarun Bahayura Dari uku da uku suma sukaja daga sannan Zaki Asad dakuma Dage Mauro suma sunacikin Sahu sugaban dakarun bakaken aljanunnan yakalli tsirarun dakarun Gimbiya bahayura yabushedadadariya saida yadauki lokaci mai tsawo yana babbakadariya sai yadaure fuska yadakama dakarun bahayra tsawa yacekai kananan jarumai lallai kusani karo dakwai da dutse sambaya yiwo lallai kusani Sarki Rahuz shine yaturomu cewa mutafi da bahayura dakuma danda zata haifa lallai idankuna son rayuwarku tokadafa kutankamana domin mutukar kudaga manamurya tokuwa mutuwa itace makomarku tabbas zakui mutuwar wulakanci ahannunmu Kaii wani sadauki mai suna Kiran wada kumashine jagoran dakarun Bahayura yadaga murya yace tokaryanku lallaimutukar muna numfashi tokuwa bazamu bari kutabi Sarauniyarmuba tabbas kunada yawa to amma sauda yawa tarihiyanuna jajurtattun mutane masu nacida kafiya yankadan suna yawanyin galaba akan tarin mayaka irinku Shugaban tawagar,aljannunnanyakwarara ihu yai umurni da afarayaki danka kamar farin annoba haka aljanunnan sukai kan tsirarun dakarun Bahayura sumasukai kumaji sukan aljanu dankari aikoda aka hadu akai kwaram sai jama,ar aljanu sukasha mamaki domin haka mutane sushiga sarrafa aljannu tamkar rakumida akala duk inda dan,adam yaratsa saikaga kawunan aljanu nazuba kamar ruwa zaki asad yarika tsalle yana bangaje makiya tabbas duk aljanin daZaki Asad yarumbaceshi ko yabangajeshi to sai yamutu yaki yaiyaki karanhaduwar takubba gamida ihun aljanuda mutane yacika fadamar kiwo tabbasawani lokacin Sarkin yawa yakanfiSarkin karfi dominlokacin da adauki tsawon sa,a tara anagwabza yaka mai tsanani a tsakanin aljanu damutane sai yakasance dukda ankashe aljanu masu yawa todakarun bahayura sunyi rauni domin sungajigashi ankashe mutane samada dari biyu sukuwa jama ar aljannu sai sukasance tamkar yanxu sufara yakin suka rikama mutane tarandagi suna musu rufdugu kankace haka akashe jama,ar mutane dari biyu daashirin ankame tamanin an daure kawai Zaki Asadne dakuma Dage Mauru aketa dambarwa dasu sunesuka fitini aljanunnan suka gallabesu kamar walkiya haka Dage ke kurdawa ta tsakankanin kafafuwan aljannu yana zare musu jijiyar agarasai yakasance daya gilma saikaga samada aljanu dari suxubkasa suna ihu gamida kururuwar azaba haka Shima Zaki Asad ke dakama,aljanuwawa yana wafce rayuwar aljannudankari adaidai wannan lokacinne Bahayura tahaifi danta namiji kyakkyawa shugaban tawagar aljanu yakwarara ihu gamida ma jama araljanu tsawa yanacewa yaku dakarun Sarki Rahux lallai kutabbata ayaudinnan kun kashe Zaki Asad dakuma Dage domin sunmana munmunan barna sunkashe mana Jama sau ba adadi kuma kutabbata kundauko Bahayura da danda tahaifa tirkashi ai sai dakarun aljanusukasu kashi Uku kashina Farko Su kewaye Zaki Asad sutasashi damiyagun hare hare shikuma yana gocewa yana wafce rayukansu kasona biyukuwa suka afkama Dage na Halima kyan fada akwana anayi indasuke kokarin kasheshi shikuma yarika turasu kiyama tayahanyar Zare musu jijiya kafarsu inda kaso na uku sunufi inda Bahayura ke kwance dadan, Jaririnta danufin dauketa ai sai Aljana Suhaila tamike gamida kwarara ihu taxare takubba guda biyu taikansu nanfa wani Sabon yaiki yabarke kai yaki bala iine Suhailatariga ragargaxan aljannu tana fasasu kamar tana Fasa tukwanenkasa tature taja tunga tai runfa tarikatura aljanu kiyama yaki yakaxantamutuwa tayawaita tabbas Aljana Suhaila tayi iya kokarinta amma dakarun aljanu saida sukaci karfintainda suka hadu sutarusukai mata rufdugu sukaimata kacakaca yankan takobi da sukan mashi yafidari ajikinta tasilale tazubekasa tamkar matacciya Jama,ar aljanu sukaikanBahayura kowayanaso acema Sarki Rahux shi yadauko Bahayura dajaririnta Saura kiris Aljannu sukai kanta sai Suhaila tafar fado daga suman datayi koda takyalla idotaga inda aljanu kerige rigen zuwa inda Bahayura take dominsudauketa saitaiwani yunkuri gamidakaraji tamike itama tafalfala aguje tanufi inda Bahayura take dagudu tamkar guguwa dukkuwa aljanin datai karo dashi kokuma yakawomata hari Duka daya takiy anufi kiyama make aljanu takeyi gamida tattakesu har ta isa inda Bahayura take tanazuwa tasunkuci Bahayura tajefata abaya tasunkuci jaririn kawai sai taigirgixa tatashi sama wohoho aljanu sukwarara ihu suma suka tashi sama surufa ma Suhaila baya nanfa akasa tsere tsakanin aljana Suhaila da ajanun Sarki Rahux akakasa tsere asarari samaniya sukure mata gudu suna dabbda kamata inda Suhaila tagaji tananeman fadowasakamakon jini dakezuba ajikinta kwai sai asaki tsawa mai ban tsoro asarain samaniya samataibakikinri duhu yamamayesama aljanusuka sukarude sukadaina ganin komai can duhu yaye sama tai haskedankar saiga SHU,UMIYYA HATSABIYYA HATSABIYA sun bayyana ZAFA,AYITAARANGAMA LITTAFINABIYU PART PART 4 Lokacinda aljana Suhailata sungumi Bahayura da Jaririn datahaifa Sai tai sama tashiga tsula gudu tamkarzata kure Sama wohoho shugaban dakarun aljanunnan yakwarma ihu gamidatsawa yanacema dakarunsa lallai mubi Suhaila kada abarta tarayu ita da Bahayuradakuma Jaririnta dankari bakida gayyar aljanu suka tashi sama tamkar Farin annoba suka rufama Suhala baya nanfa aka kasatsere tsakanin Aljana suhaila dakuma tawagar aljanunnan aikoda akadauki lokaci ana fafata gudu asararin samaniya Sai rundunan aljanu sukarika amfanida alkalumantsafi aisaigasu sunkusa kamo Aljana Suhailata ahaka bata sareba kumabata gajiyaba koda Shugaban aljannu Karki yatabbata Suhalta idan za,a shekara ana wannan gudu asararin Samaniyabazata Sareba Sai yakwarara ihu yadauko wata karamar bakada kwari ya auna Suhaila take sake mata kibau yasameta akafada aljana Suhailata takwarma ihu taikokarin cigaba da gudu amma ina saida dafin Kibiyarnan taratsa sassan jikinta take tatsaya cak takasa koda motsi aljanunnan suka zagayeta Karkis yadakamata tsawayace ke muna fuka to ina zaki ki tsammanin zaki iya guduwane daga kaddararran ajalinki tokisani lallai yauce ranar mutuwarkice keda Bahayura da jarinta lallai bakuda mai kareku Kawai Sai aljana Suhala ta kecedadariya tamkar mahaukaciya can tadakama Aljani karkis tsawa tace karyanka lallai bazaku iya kashe Bahayura da Jaririntaba domin ubangijin da yakareta taraini cikinta Akurman Daji yabata kariya tahaifi danta akurman daji dukda miyagun hare hare dakuke kawomata to yauma shine zai karetawohoho aisai yakwarara ihu gamida ba Dakarusa umurni sui kacakaca da ita da Bahayura da jaririyarta Bakidaya aljanu sukai kansu daniyar yimusu falle falle kamar tsawa kamar aradu aka kwatsatsa wani ihu gamidatsawa sama takama bugawa haske yagusheduhu yamamaye ko,ina aljanu suka shiga dimuwa gamida tashin hankali can akara warara tsawa gamida walkiya wacce ta haske sama Nantake haske yamamayi ko ina duhu yagushe dankari Saiga HATSARIYYA SHU,UMIYYA DA KUMA HATSABIYA sunbayyana atsakiyar aljanunnan sunacikin damar yaki maisa maza mikawuya aljani Karkis yadubesu yace yaku Hatsabibai yan uwan juna kusani Lallai kada kui kuskuren ceton ran Bahayura domin tariga tahaifomana bala ii wanda mutukar bamukashe shiba tokuwa shine Zaiyi Sarauta Kurman dajinan gaba lallai sai ya mulkemu Shu,umiyya tadakamai tsawa tace kai sakarai kaine kake jayayya da kaddara aimu tuni yadade daxama Sarkinmu lallai kaima inabaka Shawarada ka mikawuya tunkafin guguwar nasara tahallakaka dankara ai Sai aljani Karkis yafasa kururuwa gamidama dakarunsa tsawa cewa afara yaki maitake ayita takare nanfa aljanu suka kuwwa gamida gunji sukaikan Su hatsariyya dankari bakyau badadi fashi bannan aiki nanfa Su Hatsabyya suka fidda wasu kananangatura sushiga dandatsar kashin aljanu kamar amahauta sama tarikice ihuda gurnanin maza yacika ko ina Hatsariyya tarika sassabe kawunan aljannu gamida karya kashin bayansu Shu,umiyya duk inda tasa gaba saidai karika ganin aljannu narikitawa kasa tabdijam lalllai cin hakin sama Saibabban tsuntsu Hatsabiyya tarikawani juyi tana Shataletale asama tana tsarge jikkunan aljannu tamkar tana bare rama tana fashe kawunansu kamarmai fashin kwakwa jini yarikazubakasa tamkar anaruwan Sama sassan jikin aljannu sukaruka yawo asararin samaniya aikoda akadauki lokaci ana wannan bakin gumurzu Sai akanemi aljani daya akarasa bakidaya Su hatsariya sun kararrada sai Shuba Karkisne kawai yarage koda yaga bakidaya dakarunsa sunmace Sai yakwarara ihu yace kai tsinannu lallai yau nunamuku iyakarku lallai yau babu maicetanku daga kaifin takubbata Sai yakwarma ihu yazaro wasukanana takubba ya afkamusuda yaki tamkar guguwar annoba take yagallabesu suka tarumushi amma shikadai yaxame musu alakakai yatakurasu yakuntatasuyarikitasu tayadda ko hari basa iyakaimar saidai surika kokarin kare kansu dankari lallai wani wanwani ana wannan gumurzunne yatafkamaShu,umiyya sara akafada yasoki Hatsabiyya akirji yakartama Hatsariyya takobi agadan bayanta duk alokaci guda tsananinzafi saida suka kwarara ihu suka jadabaya Aljani Karkis yadubesu yabushe dadariyya yadakamusu tsawa yace kaikananan jarumai

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment