Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zama tayi a gefensa taja gemunsa tace “Honey barka da dawowa" juyowa yayi ya kalleta yayi mata murmushi ta kafesa da dara² I haskensa yana bata mamaki duk da tasan mijin nata farine amma yau yafi ko yaushe, ganin yanda take kallonsa yasashi miqewa ya dagata cak yace “a matse nake sosai luv muje ki bani nadan taba" rufe idonta tayi tana dariya tace “Allah jiya ka wahalar dani yau ka barni na huta kagani dama na fada maka bantaba aikata zina ba bansan..."




Rufe mata bakin yayi da nasa ya jefata saman gadon ya fara zare mata kayan jikinta ya kamo boobs dinta yana wasa dashi yana tsotsa, tunda take bata tabajin dadin mu'amala da mijin nata irin yau ba yau salonsa yayi yawa har naiman zautata yakeyi.
Saida taje hannu sosai sannan ya zare boxes dinsa ya fara heaven sex da ita sex ta musamman wacce yan boko suke cewa crazy sex da dukkan qarfinsa yake pompim dinta yana ihu yana nishi itama tana ihu tana shidewa jin dick dinsa takeyi har maqoronta yana sex dinta yana matsa nipples dinta ita kuma har wani shidewa takeyi saboda dadin penis dinsa ya kai kusan awa biyu yana murzata kafin ya saki mata sparm dinsa me zafin gaske ya kwanta luf a jikinta yana shafa kanta yana sauke wani irin numfashi me wuyar fassarawa suna a haka ya dagata ya shiga da ita bathroom ya hada mata ruwa me dumi yasata a ciki ya rinqa zura hannunsa cikin gabanta yana qwaqulawa yana fitar da sparm din daya zuba mata saida ya gama sannan ya miqe ya fice daga bathroom din.




Sai yanzu ta farajin gabanta yana zafi ta miqe daqyar tayi wankan tsarki ta fito ta sanya kayanta ta juyo inda taganshi a tsaye yana sanya rigarsa yayi mata murmushi tayi qasa da kanta ya matso ya dago kanta yayi kissing din lips dinta kawai sai taji ana buga qofar dakin ta dago da sauri ta kalleshi ya sake fadada murmushinsa kawai sai taga ya bace bat, gabanta ya yanke yabada wani rass ta fara dube² tana juye juye amma bataji ko motsinsa ba sai qamshin turarensa da yafita yabarta dashi.
Qara buqa qofar akayi ta miqe jikinta na rawa ta qarasa ta bude qofar tare daja da baya da sauri tana haki tana nunashi da hannunta tsoro ya cika mata ciki, kayan da wancan yazo dasu shima sune a jikinsa saidai baikai hasken wancan ba.
Ajiyar zuciya yayi ya matso jikinta ya shafa cikinta cikin tsananin mamaki yace “ina cikin jikinki?" Tsoro ya qara kamata ta rinqa janyewa ya cafkota da sauri ya hadata da jikinsa yace “lamarinki yana bani tsoro da mamaki Nafeesah wai har yanzu wannan azzalumin Aljanin naki bazai barmu mu samu salama ba to kuma ya akayi da mukaje asibiti akace cikine dake zo mu koma a sake gwadamin ke?" Yana fadin haka ya jata ya fito da ita yasata a mota suka koma asibitin suna zuwa aka sake gwadawa akace ai yanzu cikin wata ukune a jikinta,nan fah hankalinsa ya qara tashi shi da kansa ya fara tsoron kasancewar cikin jikinta na mutum ne ance wata bakwai an dawo ance wata uku to wanne ne gskyr zance...........







More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_


_Karku manta single section 200 ne VIP 500_


_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_


_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA*
*(LUWAI)*


_typing_ ✍🏻



*UMMUH HAIRAN...✍🏻*




*7*



Komawa sukayi gda suna zuwa ya shige dakinsa ranar ko abinci baici ba itakam Nafeesah abubuwan sun zame mata biyu ga tsoro da fargarbar abinda ya faru da ita dazu ga wannan masifa da ta tunkarota aure sati biyu ance ciki wata bakwai an dawo ance wata uku, hakanan ta kusan raba dare tana tunane² data gaji ta miqe ta dauro alwala tayi sallah nafila tana kaiwa Allah kukanta har taji bacci ya fara daukarta ta miqe ta koma gadon ta kwanta har ta fara bacci taji an bude qofar an shigo a sake lumshe idonta biyu da rabi na dare ko me ya tasoshi yanzun oho kwanciya yayi kusa da ita ya janyota jikinsa yace “saboda banzo ba ke bazaki zo ba kinsan dai ina buqatarki sosai ko?"




Ajiyar numfashi tayi zuciyarta tayi sanyi da taga ba fushi yakeyi da ita ba ta share hawayen daya zubo mata ya sake shigar da ita jikinsa yace “ba fushi nake dake ba kawai na barki ki hutane" daga haka bai kuma cewa da ita komai ba sai hade bakinta da yayi da nasa ya dauki hannuta ya tura cikin boxes dinsa ya dora saman dick dinsa taja numfashi tayi bala'in gajiya ga rashin sabo har yanzu gabanta faduwa yakeyi da mutumin da yazo yayi amfani da ita dazu ita ta rasa wannan wacce irin masifa ce da a bacci takejin ana saduwa da ita amma yanzu a zahiri da siffar mijinta kuma, haka dai ya rinqa sarrafata da wani salo da yafi na dazu shiga jikinta wannan karon qasa ya sauketa ya buda qafafunta ya zura harshensa dogo can ciki shi kansa harshen jinsa take kamar dick haka ya rinqa karkadawa yana dannawa saida ta gama sallama masa sannan ya sanya mata pillow a qarqashinta ya dagota ya fara danna mata qatuwar penis dinsa cikin jikinta ta saki wata razananniyar qara idan asalin Mukhtar dinta ne yayi mata irin wannan shigar tayi qara zarewa yakeyi saboda shima bai gama qwarewa ba koyo sukeyi amma wannan karon sai taga kawai ya canza salo yana goggoga mata joystick din tasa a cikin vulvar dinta saida yaga ta daidaita sannan ya fara harqallarsa da ita taji jiki matuqa a wannan daren saboda ko daren farkonta bata gogu haka ba bai qyaleta ba saida aka fara kiran sallar asuba ya zare jikinsa daga nata ta janye jikinta daqyar ya dagata cak ya nufi bathroom da ita ya sanyata a ruwa yanzun ma irin ta dazu hannu yasa yana fito da sperm din saida ya gama ya miqe ya fice yace “ina zuwa"




Yana fita ta tashi tayi wanka ta fito ta shimfida sallaya tabada farali ta koma ta kwanta bacci ya sake dauketa saboda muguwar gajiyar da tayi yau ko breakfast bata iya tashi tayi musu ba kasancewar asabarce shima bai wani damu da rashin ganinta ba saboda yasani daga ita harshi basa buqatar ganin juna a wannan yanayin, da kansa ya shiga kitchen ya dafa tea ya fito ya zauna a dinning zuciyarsa gabadaya a jagule take tun jiya ya kasa samun nutsuwa.
Yana tea din wajan qarfe goma ta fito ya dago ya zuba mata idanunsa da suka kada sukayi jawur itama shi take kallo har ta iso gabanshi ta durqusa tace “ina kwana honey" ajiyar numfashi yayi ya yafitota ta matsa kusa dashi ya janyota jikinsa ta zauna a cinyarsa ya kalleta kawai sai taga hawaye a idonsa ya kwantar da kansa a kafadarta yace “Nafeesah meye gskyr lamarin nan don Allah wlh zuciyata ta kasa hutawa jiya ban iya bacci ba saboda wannan tashin hankalin meye ya sameki cikin dare kiketa nishi nazo kuma na tarar dake kina bacci a qasa na daukeki na doraki sama?"




Mamakine kwance akan fuskarta ta saki baki so takeyi tayi masa magana amma kamar wacce aka daurewa baki ta kasa kawai sai itama taji hawayen suna sauka a kuncinta, daidai lkcn da sukaji ana buga qofar da sauri ta janye daga jikinsa ya miqe ya nufi qofar yana budewa yaga Hajiyansa da sauri ya kauce ya bata hanya gabansa na faduwa saboda yanda yaga tana muzurai kadai ya isa ya tabbatar masa ba alkhairi ne ya kawota ba.
Shiga tayi tana qarewa parlourn kallo a fili tace “Uhm aljannar duniya ansai da gonar gado anyiwa ya kaya zaa cuceni a cuci dana" zamewa Nafeesah tayi daga kan kujerar da take tace “sannu da zuwa hajiya" wata uwar harara ta maka Mata tace “miqe matsiyaciya azzaluma koda yake ba laifinki bane laifin annamiman iyayenki ne da suka lullube kura da fatar akuya suka siyar mana a matsayin budurwar akuya to wlh yau a yau indai nice Binta na haifi Mukhtar sai kinbar gdannan sai ya sakeki don bazaa gurbatamin zuri'a da yayan zina ba..."




Katseta yayi da cewa “haba Hajiya ya kike wannan maganar a Ina kikaji? Wlh matata budurwa na aureta nine na fara saninta " Murmushin takaici tayi tace “kai kauce shashasha kai har kakai da zanyi mgn kacemin ba hakaba to wannan ba tarbiyyarmu bace kuma da kake mgnr kaika fara saninta injiwa waye ya fada maka? To qaryane dinki ne burum burum akayima wawa dakai wannan me kyawun aljanun kyan dan maciji ne tun tana shekara goma tasan maza kuma uban cikin jikinta shine yaje har gda ya fadamin cewa na sanar dakai akwai cikinsa a jikin matarka saboda haka kabi a hankali kada ka illata masa da..."




Dagowa yayi ya kafe Nafeesah da ido da taketa faman gursheqen kuka jikinsa yana wata irin rawa zuciyarsa na tafasa yakai mata duka da qafa ta sake fashewa da kuka tace “kada ka zargeni Mukhtar kada ka yarda da qazafinnan wlh bantaba aikata zina ba banida cikin kowa a jikina..." Wani mugun duka yakai mata daya sata bajewa daidai lkcn da Aunty Amina da Naseer suka shigo gdan yace “wannan uban meye a jikinki mahaifiyata ce take miki qarya ko kuwa dan iskan da kukayi iskancin dashi yayi miki cikin shine yayi miki qarya..." Sake kaimata duka yayi da qafarsa Naseer yayi wani kukan kura ya hankadeshi ya nunashi da yatsa yace “idan ka qara tabamin yar'uwa wlh saika gane bakada qarfi ubanme tayi maka da zakake dukanta baiwar gdanku ce" yanda yake mgnr da qarfin hali a shekarun nasa da basu wucce 18 ban yasa kowa kallonsa ya sake nunashi yace “kaine dan iska kaida uwarka amma mu jinin Jafar Maje Rano babu karuwa babu dan iska saboda haka kayi duk uwar da zakayi amma kada ka kuskura ka qara kusantamin yayata da wannan qazantar" yana fadin haka ya juya zai fita har yaje bakin qofa ya tsinkayo muryar Mukhtar din yace “dama ka tsaya kun tafi da ita saboda ba irinta nake buqata ba na yanke igiyar aure na daya dake kanta bazan taba zama da fajira mazinaciya ba uwa uba ta lullubo cikin wani qato ta shigomin dashi gida kaima namiji ne Naseer zaka iya aurenta dan na lura nan gaba kadan kisa zaka fara akanta..."





Juyowa yayi ya kalli Nafeesah da taketa gursheqen kuka tana maimata kalmar “innanillahi wa Innah ilaihirraji'un" tana kuka mecin zuciya nan danan ya qara hasala yace “saime don ka saketa nace saime? Ka rubuta ka ajiye komai nisan zamani saina aureta saina goge Mata wannan tabon baqin cikin daka fara dandana mata wawa kawai" juyawa yayi ya fice a fusace inda ita kuma Aunty Amina tana hawaye ta matsa ta dagota tace “bamu taba tunanin haka daga gareka ba Mukhtar idan kanason rabuwa da Nafeesah akwai hanyoyi da yawa basai kayi mata qazafi ba Nafeesah yarinya me hqr tsoronta ma bazai taba barinta ta aikata abinda kuke tunani ba kuma ni shaidace Nafeesah ta kawo maka budurcinta amma babu komai akwai Allah kuma muna fatan hakan ya zama shine mafi alkhairi"
Kamata tayi suka fice tasata a mota Naseer yaja da mugun gudu sukabar gidan suka nufi gdansu sosai kukan da Nafeesah takeyi yake dukan zuciyarsa tunda yake baitaba ganinta a mawuyacin hali irin na yau ba, suna zuwa gdan yayi parking ya bude motar yana huci ya shiga gdansu Nafeesah ya fara kwadawa iyayenta Kira Baffa ne ya fito yace “ya akayi ne Naseer?" Kallonsa yayi yace “na rantse da Allah sai nayi shari'a da dan iskan mutumin nan ya rasa wadda zai wulaqanta a duniya sai Mummy na ya rasa wadda zai yiwa sharri sai Mummy na wlh sai ya fadamin kuma saiya nunamin ubanda ya fada masa Mummy na tanada ciki"…………….





More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_


_Karku manta single section 200 ne VIP 500_


_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_


_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA*
*(LUWAI)*


_typing_ ✍🏻



*UMMUH HAIRAN...✍🏻*



*8*



Wani irin dago kai Baffa yayi yana kallon Naseer da yaketa huci kamar zaici babu Hajiyan Nafeesah dake saukowa tace “me kake cewa Naseer?" Kallonta yayi ya share hawayen idonsa daidai lkcn dasu Nafeesah suka shigo duk kallo ya koma kanta abinka da farar fata har fuskarta da wani bangare na jikinta ya tara jini, irin kallon da iyayen nata sukeyi matane yasata sake rushewa da kuka daidai lkcn Mama ta fito ta nufota tana furta “Subhanallahi Feesah meye kuma yake faruwa meye ya kawoki gda?"




Cikin kuka ta zame a qasa ta zauna tace “na rantse da Allan daya halicceni bantaba sanin wani da namiji ba sai bayan aurena da mukhtar amma wai ance masa cikine dani a asibiti munje har asibiti biyu daya sunce wata bakwai daya sunce wata uku sannan tun jiya da rana wani abu yake faruwa dani da rana na fito naganshi ya dawo har ya mu'amalanceni daga baya kuma sai naji ana buga qofar dakina sai naga wannan ya bace Mukhtar din asalin ya dawo sannan hakama da daddare kuma da safe yake nunamin bashi bane qarshe gari na wayewa Mama saiga mahaifiyarsa ta qaremin zagi tasa danta ya sakeni na shiga uku na Baffa ya sakeni Baffa don Allah ku bashi hqr wlh ba yanda yake tunani nake ba bantaba aikata zina ba shima shaidane akan hakan..."




Tashin hankalin da iyayen nata suka shiga ba qarami bane babu shiri Baffa ya kira Abba mahaifin Naseer ya sanar dashi abinda yake faruwa babu shiri ya shigo gdan suka dauketa suka tafi Asibiti duk da sunsan cewa wannan ba tarbiyyar yarsu bace, suna zuwa akayi mata duk abinda daya cancanta aka fada musu batada komai, zuciyarsu tayi sanyi amma duk da haka saida suka sake kaita wasu asibitocin aka sake gwadata aka tabbatar musu da qlau dinta sannan suka koma gda.
Haka Nafeesah taci gaba da zama a gdansu bata rasa komai ba Amma batajin dadin gdan babban abinda yake qara daga Mata hankali duk yanda akaso a samu sulhu tsakaninta da mukhtar abin yaqi qarshe shima ya kuka ya kirata yace su hqr da juna kawai Hajiyansa tace idan ya kuskura ya dawo da ita bata yafe masa ba, ga wata sabuwar masifar data sanyata a gaba kullum sai tayi wanka da daddare koda rana haka zataga namiji yazo mata da duk suffar mutumin da yakeso musamman qanin babarta Habeeb ko Mukhtar yayi sex da ita sex me rikita mace sannan ya fice wannan abu yana damunta amma ta kasa iya furtawa kowa kuma duk da haka itayenta magani sukeyi mata bilhaqqi amma abin yaci tura.
An sanar da iyayenta duk abinda ya faru tsakaninta da mijinta sharrin junnu ne kuma idan ba rabata akayi dasu ba to bazasu taba barinta tayi zaman aure ba saboda sunyi mata aure me wuyar saki Wanda ya aureta din yanada naci ko a cikin jinsin aljanu akwai harijai wadanda Idan har tsautsayi yasa suka auri mace to komai zai iya faruwa bazata iya zama da bil'adam ba saboda ba dune zai iya abinda jinnu zaiyi ba.





Hakadai taci gaba da rayuwarta a gda tana zuwa makarantar ta kasancewar dama tana level 2 hundred akayi musu aure Naseer kullum shine yake kaita sosai yake bata kulawa kuma yana qoqarin rabata da duk wata damuwa zuwa lkcn hana ganiyar tashen balagarsa a duniya babu macen da yakejin sonta da qaunarta da kuma sha'awarta irin Mummynsa ya rasa inda zaisa kansa gashi masoya sun qara yimata chahh danma taqi sauraronsu harkar gabanta kawai takeyi.
Haka har ta qara shekara guda a gda a lkcn ne kuma Habeeb ya kunno kai hakanan takejin tsanarsa duk da tasan a zahiri din bashine yake kusantarta ba yaso auranta amma Naseer ya rinqa zugata yana fada mata dan iskane ba ita yakeso ba jikinta yakeso aikuwa itama ta qeqashe qasa tace batasonshi.




A shekararta ta biyu ne Allah ya hadata da Bashir kasantuwar yayi binciken qwaqqwafi akanta yasa bai tunkareta ba kai tsaye gda yazo ya sami Abba da mgnr Abba yayi farin ciki sosai ya bawa Bashir damar zuwa su daidaita to itama bata bashi matsala ba kasancewar a yanzun babu abinda take buqata sai aure maganin da aka tashi mata tsaye akai yasa a yanzu sai tayi sati biyu har uku Anwar bai kawo mata ziyara ba balle ya kusanceta ita kuma gashi ta fara sabawa da namiji ya horar da ita zumar namiji batada muradin daya wucce kasancewa da namiji.
To shima Naseer wannan dalilin na muguwar sha'awar yayartasa kuma Mummynsa yasashi dan fara janyewa daga jikinta saboda ya lura ita har yanzu kallon yaro takeyi masa batajin kunyar cire kaya a gabansa indai da under siket da bra a jikinta batajin kunyar fitowa daga bathroom daure da towel a qirjinta don yana guri shikuma hakan ba qaramin sanyasa a Vibrating yakeyi ba so tari idan ya taso daga makaranta kasancewar ya sami addmision shima a wata private University dake garin Abuja yana dawowa gurinta zai taho yazo ya kwanta a dakinta yace “Mummy na nazo ki bani nono nasha" tasha tayi dariya dace masa “har yanzu ban yayeka ba Son sai nayi maka aure sannan zan yayeka na daina baka nono kaje kasha na matarka" ranar ya jima yana tunanin mgnr nan wai yaje yasha na matarsa toshi ai bashida matar data wucceta a duniyar nan saboda haka wadannan luntsuma²n na qirjinta su zai murza ya lailaya son ransa, nandanan taga idonsa ya canza kala yana wani lumshesu ya matse qafarsa ta juyo ta kalleshi tace.




“Tashi kaje ka siyomin ice cream" ajiyar zuciya yaja me qarfi ya juya yayi rufda ciki yace “ina cikin wani hali Mummyna ki bari na dawo daidai tukunna, bata koma ce masa komai ba ta dauki mayafinta ta fita shikuma yayita juyinsa yana sukuwa akan katifar har ya samu yaji zaiyi release ya balle bottle din wandonsa ya fito da joystick dinsa me mugun kauri da tsayi sosai ya riqe a hannunsa yana cije lebe ya janyo tissue ya yaga yayi release din a jiki sannan yayi ajiyar zuciya ya koma ya kwanta ya fara baccinsa, duk tunaninsa da mafarkinsa na Nafeesah ne gashi kwance a jikinta a cikin gdansa a kan gadonsa yana luguiguiceta tare da matsa nononta yana tsotsarsu.
Haka akasa bikinta da Bashir yana da mata, baasa da yawa ba lkcn Naseer yaje Adamawa cikin ikon Allah kuma aka manta baa fada masa ba zasuyi waya da ita zasuyi komai yana narke mata da salonsa amma Allah ya mantarta fada masa ansa bikinta.




Saida ya rage saura sati daya har ankawo lefe ya samu lbr a gurin Jafar aikuwa hauka ka kamayi a wayar yana bala'i wai baa daukeshi da muhimmaci ba shekara ashirin ba kadan ai yakamata a rinqa fada masa duk abinda yake faruwa balle akan Mummynsa, daqyar Jafar ya lallabashi da cewa yayi a daren zai taho aikuwa asuba bata gama yiba ya baro Adamawa ya taho Abuja kasancewar jirgin bakwai yabi gdansun ma ba kowane ya tashi ba yana zuwa gda jakarsa ya jefar Ummansa nayi masa mgn amma kobi ta kanta baiyi ba ya fice yana zuwa ya tarar da amarya Nafeesah a qasa ta fito daga kitchen, yanda taganshi ya fado a hargitse yasa gabanta faduwa tace “lfy Naseer?" Wani mugun kallo yayi Mata yace “wato harkin manta wani dan iska ya sake yaudararki zaki aureshi ko? Saboda kada na baki shawara kika yanke wannan shawarar Nafeesah bazan hanaki ba amma ki sani kin zalumceni kuma sai Allah ya sakamin meyasa Mummy meyesa kinsan zaki rinqa nesa dani zakike sabarmin da kanki to ki sani idan na mutu kece sanadi"




Yana fadin haka ya juya ya fice ta saki baki tana binsa da kallo har ya bacewa ganinta ta tabe baki tace “yaro bakada hankali wato saboda kai sai naqi aure Jameelah harta haihu ni inanan bani a tsuntsu bani a tarko" juyawa tayi ta shige dakinta taci abincinta ta fita itada qawarta Maryam suka tafi gyaran jiki.
Tundaga ranar bata sake sashi a idonta ba ashe sake hade kayansa yayi yabar Abuja gabadaya akan cewa idan an gama bikin ya dawo saboda jiyake kamar zuciyarsa zata fashe ganin yanda aketa bidirin auran na Mummynsa.
Sati guda akayi ana biki aka kai amarya gdanta,tun a daren farko aka sami matsala dan duk yanda ango yaso ya huta da amaryarsa abin ya gagara haka suka kwana suna abu daya abar raqi tashi ma balle yasaran zaya shiga yayi zabari.




Kwana daya biyu har uku ya koma gdan matarsa yana zuwa kuma yaci gaba da harkokinsa da farin cikinsa ya dawo gdanta suka fara wasanninsu ana zuwa matakin qarshe abin yaqi ranar har kuka tayi masa saboda Allah ya sani a mugun matse take shi kansa tsananin buqatarta yakeyi.
Kai tafi tafi har sati biyu nan fah suka farajin haushin juna ita tana ganin dama yasan bashida lfy ya aureta shikuma yana ganin matsalarta ce, a cikin sati na hudune tana gyaran parlour kawai taji me gadin gdan yayi sallama ta amsa ya durqusa ya gaisheta ta amsa ya miqa mata wata takarda ya juya ya fice, budewa tayi ta fara karantawa.
“ _Kiyi hqr Nafeesah Allah ya sani inasonki amma sonda nake miki bazai bari na cutar dakeba Nafeesah na kasa biya miki buqatarki wadda nasani kina da ita kin fini buqatar abin tunda ke bakida wanda zai biya miki saini wannan dalilin yasa na yanke shawarar baki dama kije ki samu wani qila shi zai iya tunda ni nakasa_ ni _Bashir Kabir Malumfashi na saki matata Nafeesah saki daya idan ta samu miji tayi aure wlh nayi sakinnan ina kuka kuma saboda shine yafi alkhairi fiye da fadawarta cikin wani yanayi da Allah zaiyi fushi dani"_





More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_


_Karku manta single section 200 ne VIP 500_


_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_


_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA*
*(LUWAI)*


_typing_ ✍🏻



*UMMUH HAIRAN...✍🏻*


*9*




Ai batasan sanda ta zube a gurin ba jikinta yana rawa ta saki wata muguwar qara da sauri ta rufe bakinta ta kifa kanta da kujera tasaki wani marayan kuka tana salati tare da maimaita kalmar shahada, duk yanda taso ta iya daidaita nutsuwarta ta kasa miqewa tayi ta fara hada kayanta a Jakarta tana kuka harta gama taja jakar ta fito tasa a sabuwar motar daya siya Mata a matsayin sadakinta ta fita tana tafe tana kuka har take gda,
Tayi parking daidai lkcn Baffa yana fitowa da alamun fita zaiyi yaga

Please Login or Register in order to submit comment