Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakan ma mun gde Allah da bai fara janyo mana mgn ba"




Numfashi baffa yaja yace "amma gsky fah Yaya a duba lamarin nan kada mu biyewa son zuciyar yaron nan fah ina tunanin Nafeesah abune me wahala ta amince da wannan shirin koma ba haka ba Naseer yarone yayi qanqanta da daukar dawainiyar iyali" dafa Baffa Abba yayi yace "duk makahon da kaji yace ayi wasan jifa ya taka dutse ne ni dama nasan wannan rigimar zata taso na dade da shirya mata muyi addu'a kawai Allah yasa ƙarshen wahalarmu ne yazo ka tiromin Feesah da safe inason ganinta" miƙewa Baffa yayi yayiwa dan'uean nasa sallama jikinsa a sanyaye ya tafi nasa gdan, a parlourn ya tarar da Nafeesah tana aiki a system dinta ya tsaya ya zuba mata ido, kusan kwanaki huɗu kenan ya fahimci tana cikin damuwa amma baiyi tunanin wannan ce damuwar tata ba hayewa yayi sama ya kwanta yanata tunane tunane.


*******


Washegari da safe ta gama shirinta zata tafi aiki ta sauko ɗauke da jakarta ta ƙarasa suka gaisa Baffa yace "idan kin fita kije gurin Abbanku yanason ganinku" gabanta ya fadi sosai hakanan ta daure ta fita ta shiga motarta taja ta fita parking tayi ta shiga gdan da sallamarta tunda ta shiga takejin gabanta na faduwa ta ƙarasa ciki da Hajiya Rabi ta fara haduwa ta tsugunna suka gaisa Ummah ta fito ta kalleta ta watsa mata wata uwar harara tayi qasa da kanta tace "Ummah ina kwana" bata samu arziƙin ta amsa mata ba ta shige kitchen miƙewa tayi tace "Hajiya Abba fah" sama ta nuna mata tahau.
Gabanta ya fadi ganin Naseer din zaune a parlourn bata ko kalli inda yake ba ta zauna suka gaisa da abba tace "Baffa yace kana nemana Abba" kallon Naseer yayi yace "bamu guri"ficewa yayi Abba ya dubeta yace "Nafeesah Naseer ya sameni da mgnr yanasonki da aure kuma ni a matsayi na na uba a gareku na amshi mgnr da hannu biyu amma bansan meye raayinki akan hakan ba"



Dagowa tayi da sauri ta kafe Abba da idanunta da suka ciko da hawaye kallon yanayinta yakeyi da gani abin bai kwanta mata ba yace "ke nake sauraro" hawayen idonta ta matse tace "Abba kayi hqr gsky bazan iya ba banason wannan hadin kwaɗon" ɗaga mata hannu yayi yace "shikenan jeki amma kiyi tunani sosai Feesah nabaki sati daya idan bakison auran dan'uwanki ki bawa wani cikin masoyanki dama ya fito kiyi auren yafi alkhairi fiye da zaman nan naki a haka" gdy tayi masa cike dajin dadi ta fice tana fitowa ta tarar dashi tsaye jikin motar tata ya harde hannu a ƙirjinsa, wani takaici ya rufeta ta zagaya ta bude ƙofar zata shiga ya rigata shiga ta gurin mazaunin driver ya zuba mata ido cilla masa key din tayi ta juya zata fita ya fito da sauri ya fusgota ya dago kanta ya zuba narkakkun idanunsa cikin nata yace "ki kiyayi ranar da zan nuna miki samanki nake kuma dolene koyimin biyayya ki rayu dani doleni kiyi abinda nakeso" jan hanunta yayi yace "wajibine ki rinƙa jirana ko yaushe ina kaiki ina daukoki idan kuma kika kaucewa wannan dokar tawa wlh zakisha mamakina" yanda yayi kicin kicin ne yasata jin wani tsoronsa yayi mugun yimata kwarjini figar hannunta ya sata a motar yaja suka fita.






More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*

*_A B_*



*12*




Tunda suka fito babu wanda yayiwa wani mgn kowa da abinda yake saƙawa a ransa har suka isa ya sauketa ta bude zata fita shima ya dauki jakarta da system dinta yabita gabadaya ta tsani abinda Naseer ɗin yakeyi mata, saida ya rakata har office ɗinta ya ajiye mata kayan a saman table din ya matsa gabanta ta janye ya sake binta ya ritsata a corner ya sanya hannunsa ya kangeta ya ɗago kanta ya ɗora harshensa saman kumcinta yayi kissing nata yace "ki kulamin da kanki zanje har gda na samu wannan dan yaran nayi masa kashedi ya fita harkar matata kafin ransa ya ɓaci a banza don wannan karon babu shegen daya isa ya hanani cimma daɗaɗɗen burina akanki ki sa a ranki nan da wani dan gajeran lkc anyi komai an gama harma na baki ajiyar ɗana ko ƴata a cikin marar nan taki"
Juyawa yayi ya fice ya barta tsaye kamar gunki daƙyar ta janyo wani gwaron numfashi ta ajiye ta zauna ta bude system ɗinta ta fara dubawa taji an sake bude ƙofar an shigo ta ɗaga kanta da sauri tunaninta shine ya dawo, ganin ƙawarta ce Maryam yasata sauke numfashi tazo ta zauna tace.




"Tun jiya nake kiran wayarki kamar mara gsky bata shiga wai meye yake faruwa tsakaninki da Mukhtar ne" ajiye biron hannunta tayi ta ɗago ta sauke idanunta akan Maryam tace "wano abu ya fada miki akaina ne?" kallonta takeyi tace "da tambayoyi da yawa a bakina ki amsamin wannan tukunna kafin na baki damar yin taki tambayar" ƙasa tayi da kanta tace "yana yawan kirana a waya bana ɗagawa so jiya kuma sai gashi a office dina wai yazo da mgnr aure ne yanaso na bashi dama ta ƙarshe" "toke me kika yanke?" maida hankalinta tayi kan system dinta tace "banida lkcn batawa akan aikin banza shiyasa banma samu damar yin wani tunani ba masifar da take tunkaroni tafi wannan girma yanzu haka"
Kallonta takeyi har ta gama tace "wacce irin masifa ke kuma ana zaune ƙalau?" numfashi ta aje tace "Yaronnan Naseer maryam ya takuramin ya uzzuramin ya hada idona rintsawa waini yakeso da aure abin takaicin har ya samu su abba da wannan shirmen" dariya sosai maryam tayi kafin ta tsagaita tace "lallai yaronnan da tarar aradu ba gammo yake shi yanzu yaushe ma aka daina rainonsa da har zai tattagowa kansa wannan dala babu gammon ina Naseer ina aure banda fitina irin ta yaronnan kayy wannan dan naki da rigima yake wlh, amma kuma fah abin zaibada ma'ana kawai kibada kai bori yahau musha bikin ki da danki"




Harararta takeyi harta gama tace"ki tashi ki fita don Allah kada ki qaramin ƙunci a zuciyata" murmushi tayi tace "maida wuƙar hajiya Allah dai ya zaba mana abinda yake alkhairi amma meye zai hana ki bawa Mukhtar dama ya dawo ku mayar da aurenku tunda an riga an gano inda matsalar take" shiru tayi taci gaba da aikinta ganin hakanne yasa maryam miƙewa tace "me zance masa ya kirani yau yakai sau goma akan nazo na sameki na baki haƙuri shi har gobe yana sonki kuma ki bashi dama ta ƙarsh..." daganta hannu tayi tace.
"Naji don Allah kije kawai" tana fadin haka ta miƙe ta shige toilet din office din maryam ta juya ta fice, fitowa tayi ta gyara fuskarta ta dauki jakarta ta fice ta hau taxi ta nufi gdan Jameelah tana zuwa tayi wani tsalle ta rungumeta tace "wlh yanzu nake shirin kiranki a waya ke wani lbr nakeji wai da gaske ne mara kunyar yaron nan Nass aure ya tattago?" tsike fuska tayi tace "nifa ba wannan ne ya kawoni ba wlh yaronnan sai nayi masa rashin mutunci wai ni? ni yakeso waini zai aura saboda tsabar raini shikuma abba ko kunya babu ya wani kirani akan shirmen nan har yana bani umarnin na fitar da miji idan banason wannan yaron hmmm! uhmm! bama zai yuwu ba ni gabadaya na tsani mazan ma balle naji inason zama dasu Allah Jameelah badon inason haihuwa ba da sai nace na hƙr da auren ma har abada"dariya sosai jameelah tayi dariya tace "ke matsala ta dake kenan meye aibin Nass yanada girman jiki da cikar kamala idan bamu da muka sani ba babu wanda zai ganki yaga Nass yace kin girmeshi kuma wlh kibar raina namiji yaron nan ruwa zai baki iya ruwa, hakafa shekaran jiya Aunty Amina ta kirani tanata masifa wai nass yace yanasonki wannan ma ai raini ne yazo dashi gareki nikuwa nace mata babu wani raini tsaf zai iya dake a baku daki a gani idan bai saka ƙwai kin ƙinƙishe masa ba..."




Jakarta ta zara zata fice tayi saurin rufe ƙofar ta zare keyy din tace "wlh kuma gani gaki kinga zumuncin mu dodar kuma dole yarinya tacemin Aunty tunda ƙaramin ƙaninane zai rinƙa bata zuma tanasha..." zama tayi kawai a kujerar tana sharar hawaye dariya Jameelah tayi tace "aa adana hawayenki akwai lkcn da zaki buƙaci hawayenki" kwanciya tayi tace "dukkanku inada yanda zanyi daku bani abinci yunwa nakeji"
ƙwanƙwasa ƙofar akayi ta ɗago ta kalli jameelah itama ita take kallo aka sake buga ƙofar jameelah taje ta buɗe yayi mata murmushi yace "matata na biyo nasan bazata wucce nan ba" harararsa tayi tace "bakada kunya Naseer wai matarka ya akayi ta zama matarka?" murmushi yayi yace "dalla matsamin na wucce nima na shiga sahu Allah ya sakawa tsoho da alkhairi ya bani kayana yace nayi komai babu komai" kallonsa sukeyi da rashin fahimta idanunsa yanakan Feesah ya matsa gabanta ya tsugunna ya dauki cokalin ya debi abincin yakai mata bakinta tayi saurin kawar da kanta ta yunƙura zata miƙe ya riƙota yace "haba matar yaro dan tsaya kiji mana bani nono nasha kinji"




"Hankaɗeshi tayi ta miƙe tace "nikam na shiga ukuna waikai wanne irin mutunne kai ne Naseer ni iskancinka ya isheni fah" dariya sukayi shi da jameelah ya miqe shima yace "baki nemi izinin mijinki ba kika taho gdannan kiyi saurin neman yafiyata kafin na take aljannarki yarinya" bai samu arziƙin ta bashi amsa ba ta bangajeshi yayi baya zai faɗi ya dafa freegde ya tsaya tayi waje da sauri yabi bayanta suka fito.
Saida ya hada da gudu sannan ya cimmata bata ankara ba taji yayi mata daukar yar tsana ya nufi motar da ita ta rinƙa zuƙewa tana tureshi tana dukan ƙirjinsa amma baiji ba bai kuma sauketa ba saida ya dangana da ita da motar ya sata a ciki shima ya shiga yana haki yace "ashe ma girman ne kawai bread ma ya fiki nauyi" juya masa kai tayi mgnr duniya taƙi kulashi yayi murmushi yaja motar suka fita, maimakon ya nufi hanyar gda sai taga ya nufi wata hanya daban itadai batace masa ƙala ba har yayi parking ya fita bai jima ba ya dawo ya bude mata yace "zo muje ki bani lbrn abinda kikeso da wanda bakiso kafin dare yayi kinga yanzun biyar harda rabi"



Kamar tace bazata ba saidai kuma ta fito a nufinta na caccaka masa mgnr da zai ƙyaleta ya janye jikinsa daga gareta, buɗe ƙofar yayi ya shiga itama ta shiga tana ƙarewa dan ƙaramin parlourn kallo taji ya rungumota ta baya ya dora hannunsa a weast dinta yana shafa cikinta ya sauke numfashi yace "na dade ina jiran wannan ranar yaudai gata Allah ya kawo mana ita me zakiyimin da zai nunamin ƙaunarki ta gsky a gareni My Millon ƙaninki danki yau gashi a matsayin mijinki" hanunta tasa ta ɓamɓare nasa tace "Allah ya kiyaye kaidai jaririn yaro da nake hangoka a zanin goyo ina goyaka a bayana Allah daka zama mijina gara na ƙarashe guntuwar rayuwata banyi aure ba mtsssss" taja tsaki ta juya zata fice ya fincikota da ƙarfi ya hadata da ƙirjinsa ya matseta sosai a ƙirjinsa zuciyarsa tana harbawa da ƙarfi yace "zamu tantance yau insha Allahu My Feesah daga wannan ranar bazaki ƙara yarda ace da mijinki yaro ba...........





More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*


[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*



*13*




Yana fadin haka ya danna bakinsa cikin nata ya matseta sosai a qirjinsa suka rinqa kokawa amma yaqi sakinta saima qara yawo da yakeyi da hannunsa a jikinta gani yayi hakan baiyi masa ba ya dagata cak ya nufi saman kujera da ita ta cije lebe tare da tureshi da ƙarfi ya faɗi ta miƙe da sauri ta zari mayafinta ta miƙe tana haki zata fita yayi sauri ya riƙeta ta baya ƙamƙam ya dora habarsa a kafadarsa jikinsa na rawa yace "ki bari na huta dake my millon ina sha'awarki sosai.
Janyewa tayi daga jikinsa tace "wai meyasa ka rainani ne Naseer meyasa baka bani girmana na yayarka meyasa bakajin kunyar fitomin da kalar naka iskanci yanzu zakayiwa Aunty Amina da jameelah hakan..." rufe mata baki yayi yana qara goga penis dinsa a saman mazaunanta yace “bazanyi musu ba domin sudin ba aure tsakanina dasu ke kuwa fah? akwai so akwai qauna sannan akwai aure tsakanina dake my millon sex nakeso nayi wlh dick dina ji nakeyi kamar zata tsinke a jikina, kinji fah Feesah kinji yanda take"





Ya qara matseta a jikinsa duk yanda takeso yata qwace yaqi sakinta ya qanqameta gam yanata goga mata joystick dinsa a bayanta, janyewa ta farayi cikin rawar murya tace masa “banason haka take shiga tsakaninmu Naseer bazan iya auranka ba kayimin qanqanta Naseer don Allah ka qyaleni da wannan shirmen naka..."
Juyota yayi da qarfi yana huci ya dora hannunsa saman bakinta ya lumshe idonsa yace “saura dame Feesah kin makara na fiki saa kuma dama ai bakece zaki aureni ba nine zan aureki kuma na aura iyayenmu sun yarda kakanmu ya amince yau juma'a aka daura aurena dake a masallacin gdan sarkin Rano bikine sukace wai sainan da wata guda zaayi, ban yarda da tsarin ba kuma babu abinda zai hanani kusantar matata a duk sanda nakeso tunda nidai nasan kaina bama zan iya jurewa ba hqrn baya ma Allah yabada lada.
Kallonsa takeyi da wani kallo na fitar hayyaci da rashin fahimta ta bude baki zatayi mgn amma sai mgnr tsaya a maqoshinta yanda taga zare rigarsa yana qoqarin cire wandonsa ta riqeshi da sauri tace "don Allah don annabi ka mayar dani gda karka cire banason ganin..." Rintse idonta tayi lkcn daya cire wandon ya sakeshi qasa ko boxes babu a jikinsa garjejiyar abarsa ta manya ta bayyana me tsayi da kauri ta miqe sambal jikinta wata muguwar karkarwa yakeyi.





Daukewa numfashinta yayi cak lkcn da taji hannunsa ta bayanta yana zuge zip din rigarta qanqameshi tayi tana girgiza masa kai tana jan zuciya shikuma yanajin wani mugun feel dabai tabajin irinsa ba a rayuwarsa ji yakeyi dick dinsa tana wani zabura tana miqewa yanajin wani Vibrating zuge zip din yayi ya saki rigar a qasa tayi saurin sake matse jikinta da nasa qirjinsa ya hadu da nata ya saki wani nishi tare dajan numfashi yaji kamar ta tsikareshi da allura ya bambareta ta qarfin tsiya ya fara balle bottle din bra dinta ta sanya hannunta ta rungume qirjin tace “na shiga ukuna Allah ya Allah ka kawomin dauki Naseer ka bari don Allah banason wannan abin kaji"
Yanda ta qarasa mgnr muryarta na rawa kuma cikin sigar rarrashin da takeyi masa idan taganshi cikin damuwa yasa jikinsa yin wani mugun sanyi ya fada saman kujerar ya matse dick dinsa da pillow yana wani lumshe idonsa da suka kada sukayi jawur jikinsa sai rawa yakeyi gefen idonsa na zubar da hawaye ganin yanda ya mayar da hankalinsa wajen wasa da penis dinsa yasata ta zura rigarta a hankali ta zari key dinta daya jefar a qasa ta lallaba fice bai ji fitarta ba sai tashin motarta yaji daidai lkcn da yayi release ya saki wani ihu yana dukan kujerar tare da qanqame pillow.




Motar ta figa ta fice da gudu gabanta na faduwa sosai hawaye na zuba a idonta ta nufi gdan nasu, tana shiga tayi parking ta fice daga motar da sauri hannunta aka tana zunduma ihu kamar zata tsaga gdan, fitowa jama'ar gdan sukayi Mama ta riqeta da sauri tana cewa “me...meye haka Nafeesah saikace wacce aka aikowa da saqon mutuwa"
Cikin gunjin kuka tace “ba garama saqon mutuwa ba wlh gara ace nice na mutu da wannan masifar da ta shigo rayuwata me zanyi da Naseer? Wacce uwa Naseer yake dashi da zai bani wannan ma ai wulaqantani akayi Naseer fah Mama! Naseer!! yanzu Naseer aka auramin don Allah meye yake damun su Baffah da suka yanke hukuncin nan ba tare da tunani ba? Meyasa ni basu duba uzurina zasu biyewa shirmen wannan sakaran shashashan yaron har su dauki aurena su bashi wlh Allah bazan zauna dashi ba banason aurens......."
Ji tayi an ɗago ta baya ta juyo ta kalli baffa da yake tsaye a bayanta ta fada jikinsa tace "ku janye baffa ku janye don Allah banaso Baffa wlh banason Naseer bazan iya rayuwar aure dashi ba Baffah ku tausayamin don girman Allah..."
Sake rufe mata baki yayi yace “kiyi hqr wannan aure naki da Naseer Allah kadai yasan abinda yake nufi dashi nidai roqona kiyi hqr ki rungumi abinnan a matsayin qaddara kiyi hqr! kiyi hqr!! kiyi hqr!!!"




Sakinta yayi ta koma ta zauna taci gaba da maimaita “innanillahi wa innah ilaihirraji'un" Hajiyanta ce ta dagota ta shigar da ita daki ta zaunar da ita tace “kiyi hqr wlh zakiyi alfahari da auran Naseer da izinin Allah" dagowa tayi tace “zanyi alfahari da auran Naseer Hajiya Naseer yarone qaramin yaro ne ɗanye Hajiya tayaya zan zauna a ƙarƙashin yaron nan nifa Hajiya auren ma gaba daya banaso hajiya meyasa zaayimin haka meyasa abinda baayimin a bayaba yanzu zaayi min shi meyasa zaa auramin yaron da na goya a bayana"
Shafa bayanta Hajiya takeyi da sigar rarrashi tace “iyayenku ne idan suka sa kansu yin abu basajin shawara musamman Abbanku ni dama tun shekaran jiya da Baffah ya sameni da mgnr nace su qyaleshi shirmensa ne kawai ina wani Naseer ina aure nawa Naseer yake inashi ina riqe mace amma suka watsar da zancena suka shiriritar dani suka daura aurennan ni bama ke nakeji ba ita mace duk girmanta a gurin namiji yarinya ce uwarsa nakeji yau Jafar yace ba qaramar tujara tayi ba a gdansu danma tana shayina ne shiyasa batazo gidannan ba"





Yanda take kukan yafi komai daga hankalin Hajiya daqyar ta rarrasheta tayi shiru tace “tashi kije kiyi wanka zakiji dadin jikinki yawwa ga wani rubutu nan Abbanku ya karɓo miki daga Rano nasan bason shan magani kikeyi ba maza ina jiranki kiyi wankan kizo kisha" wankan ta shiga tayi ta fito daure da towel ta goge jikinta Hajiya tana kallonta yanda bayanta da qirjinta yake juyawa wai amma Naseer dan tatsitsin yaro shine ya mallakesu lallai wata kyautar sai ubangiji ita tunanin ta inda Naseer zai iya da Nafeesah takeyi.
Bayan tasa rigar baccinta ta dawo ta karbi rubutun tasha tayi sallar magrib da Isha sukayi sallama da Hajiya ta sake zama tayi tagumi tana tuna wai ita yanzu duk girmanta duk ajinta Naseer ne mijinta yaron da idan ta rufe idonta take hango ƙuruciyarsa daƙyar ta tashi ta haye gadon ta kwanta tanata juyi, bata jima da kwanciya ba bacci ya dauketa cikin baccin taji ana shafa saman kanta tayi saurin bude idonta tanaja da baya ta juyo sukayi ido biyu dashi yayi mata murmurshi tare da kamota jikinsa ya ruƙo ƙugunta yace "kin gudo kin barni ko mijinki ya mutu ko ya rayu babu ruwanki ko? to gani na biyoki bani lbrn irin farin cikin da kikeji a ranki yau gaki ga mijinki gado daya" tsaki taja da yasashi saurin dauke numfashi saboda a duniya abu uku ke bata masa rai ta kirashi da yaro tayi masa tsaki sannan yabata umarni taqibi, sake ruƙo ƙugunta yayi yace "da ace kin fahimci wayeni kamar yanda kike iƙirarin kin raineni da baki dinga yimin tsaki ba, na tsani tsaki a rayuwata kuma bazan daukeshi daga gareki ba kinsani basai na fada miki ba ni mijinki ne wanda yake sonki soyayya ta gaskiya da babu algus a cikinta kuma ni dan uwanki ne My Feesah ki daina yimin kallon ƙani ki daina yimin kallon ɗa ki kalleni a matsayin mijinki me iko akanki Feesah cikin ikona na mijo da Allah ya bano akanki na soke aikinki daga yau"................






More comments
More typing






*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*



*14*




Dagowa tayi ta miqe zaune a firgice ta fara ja da baya tana girgiza kai har ta dira qafafunta a qasa ta juyo ta kalleshi tace “qarya kake wlh Naseer kayi tsararo kace zaka mulkeni kaidin me kaidin banza kai yanzu tsabar rashin kunya ni zaka kalli idona kace zaka kafawa doka akan aikina to wlh tun wuri ma ka cire wannan tunanin a ranka, haba, haba Naseer me akai akayi k..." Cafkar hanunta yayi ya fincikota ta fado jikinsa da qarfi ya matseta gam yace “bari na nuna miki abinda akayi aka yini tunds shi kikeso ki gan..."




Tureshi tayi ta miqe a kuje ta fada bathroom ya biyota yana cewa “wlh dole kibi umarnina Nafeesah saboda nine nake sama dake tunda auranki nakeyi lkcn da ina qarqashin ikonki nayi miki biyayya bakin rai bakin fama saboda kema ki bini kawai mu zauna lfy" buga qofar yakeyi yana cewa “ki bude ki fito muyi mgn" qememe taqi bude masa saboda yanda takejin zuciyarta na tafasa wai ita yau Naseer yake bawa umarni da gadara haka? ƙwafa tayi tace "wlh ƙarya kake Naseer kayi kadan ka mulkeni wlh"
Sun ɗauki lkc a haka kafin ya hƙr ya fice daga dakin sannan ta fito ta kwanta hawaye nabin idonta tana maimaita "wai Naseer ne mijina hmmn! uhmmn!!" da haka daƙyar da jiɓin goshi bacci ɓarawo ya ɗauketa.




Gari na wayewa ta tashi dake ba sallah takeyi ba kuma juma'a ce ta shirya tsaf ta fito cikin shirinta na zuwa office tana saukowa yana shigowa gabanta ya faɗi tayi saurin dauke idonta daga kansa ta tsugunna gaban Baffa tace "ina kwana Baffa" ɗagowa yayi ya kalleta sosai daga jiya zuwa yau kaɗai ta rame yace "lfy ƙalau Feesah ya jiki" ƙasa tayi da kanta tace "zan fita aiki Baffa" kallon Naseer yayi daya tsaya kamar an dasashi yace "ga wanda zaki nemi izininsa can bani ba" miƙewa tayi ta ɗauki jakarta ta nufi ƙofar har takai bakin ƙofar taji yace "kada ki taka ƙafarki wajen parlourn nan" tsayawa tayi cak kamar an dasata ta kafesa da ido amma sai ya maze kamar ba shine yayi mgnr ba ya shiga ciki ya tsugunna kisa da Baffa suka gaisa yace "inason ta dakata da aikinnan haka haka Baffa bazan iya jurewa haduwarta da wannan mitumin ba Hussain yake kowa?"




Yanda ya haƙiƙance yana mgnr yayi mugun birge Baffa da gaske dai yaron zai iya riƙe gdansa, miƙewa yayi ya raɓa ta gefenta zai wucce ta riƙoshi a hasale tace "na rantse da girman Allah baka isa ka hanani aikina ba waini cewa ma nayi zan zauna dakai kaidin me me zanyi dakai dubeka fah baka wucce har yanzu na aikeka ba..." ɗora mata yatsa yayi a bakinsa yayi murmushi yace "hakane har yanzu idan kika aikeni zani amma kuma a hakan dole kiyimin biyayya bani nabawa kaina wannan matsayin ba Allah ne ya bani" kamo kanta yayi yayi kissing dinta yace "ki kulamin da kanki sosai inajinki a cikin jinina"
Ficewa yayi ya barta da zubewa a gurin daɓar tayi zaman yan bori ta dora hannunta aka ta zunduma ihu shidai bai juyo ba shi kuwa Baffa sama ya haye ya ƙyaleta a gurin don ya lura haukanta baya sallah idan ta tashi.




Tajima tana kukanta kafin ta tashi ta fita ta da niyar tayi tafiyarta amma ga mamakinta saita isheshi a tsaye a harabar gdan yana waya gabanta ya fadi ta juya ya riqota yace "zo muje na kaiki" batayi masa musu ba saboda Allah ya sani tana masifar son aikinta ya bude mata mota yana murmushi yasata a ciki ya shiga yana dariya shi kadai yasan me ya taka.
Ga mamakinta bai nufi hanyar office dinsu ba ta dago ta kalleshi ya sakeyin murmushi ya kawar da kansa yaci gaba da tuƙinsa ta bude baki zatayi mgn ya dora hannunsa kan bakinsa haka kawai taga yayi mata wani kwarjini da bazata iya yi masa musu ba, sunyi tafiya me tsayi kafin ya nufi wani gda yayi horn aka bude masa itadai duk a tsorace take da yaron parking yayi yace "zaki iya fitowa ko na ƙarasa aikina?"




Shiru tayi ta kawar da kanta tace "kaga mallam ka kaini officeko ka mayar dani gda nifa banason wannan abinda kakeyimi..." buɗe motar yayi ya fita ya zagayo inda take ya bude yace "ni ba wani abu zanyi miki ba kizo kije kiga gdanki jiya Abba

Please Login or Register in order to submit comment