Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsayawar motar sakin baki yayi cike da tunanin waye a cikin motar?.




Ganin baa fito bane yasashi yin qundunbalar nufar motar ya sanya hanunsa ya bude gabansa ya fadi ganin tilon yar tasa ce a ciki ta kifa kanta jikin sitiyari sai jan zuciya takeyi, zama yayi a gefenta ya dago fuskarta yasa hannunsa ya share mata hawayen idonta yace “shima ya sakeki ko Nafeesah?" Daga kanta tayi ta fada jikin mahaifin nata ta sake fashewa da kuka tace “meyesa qaddarata tazo a haka Baffa meyasa aure yaqi karbata Baffa na hqr da aure wlh bazan..." Rufe mata baki yayi yana girgiza mata kai yace “zakiyi kuma zakiji dadinsa zakiyi alfahari da haka watarana duk abinda ya sameki da sanin ubangiji Nafeesatuh Allah yana tare da bayinsa masu hqr da jurewa qaddararsu wadanda ko yaushe suke miqa lamuransu gareshi"





Hakanan ya rinqa rarrashinta har yasamu tayi shiru ya kamo hannuta suka fito suka shiga gdan ya kira Bashir din ya tambayeshi abinda yayi zafi, bai boye mishi komai ba ya zayyane masa to shima bai takura b yayi addu'ar Allah yasa haka tafi alkhairi.
Satinta uku a gda bata zuwa ko Ina saboda batason mutane su fara yimata wata fassara ta daban amma duk da haka bata tsiraba Saida suka fara surutun, shikam Naseer daya samu labarin mutuwar auran nata baisan me yaji ba shidai baiyi baqin ciki ba kuma baiyi farin ciki ba kuma bai dawo ba saida yayi wata biyu bayan mutuwar auren nata sannan ya dawo duk da Bashir bai doranta idda ba haka ta rinqa boye kanta ko makaranta zata sai tasa niqaf harta gama cika waadin iddarta tsakaninta da Naseer sai gaisuwa sai kallo saboda sosai yakejin haushinta gani yakeyi duk itace take jawa kanta da dayace kada tayi auran ta hqr batayi ba aida hakan bata faru ba.




A lkcn ne kuma ta gama hada digree dinta da service da komai Abba ya sama mata aiki a gurin aikinne ta hadu da Hussain dan Bauchi ne amma mazaunin Abuja, ya fara yada manufarsa tana zullewa sabods gaba daya aure ya fita akanta musamman yanzun da suka daidaita da son dinta yake qara cusa mata qin auren aranta aikuwa tahau ta zauna daram su biyun da suke nemanta Uncle dinta Habeeb da Hussain kullum cikin fito mata da wani sabon salo suke, yanzu kwata² Anwar ya daina zuwan mata ko a mafarki amma ya sake shigarta ya ninka mata sha'awar ta batada wani buri daya wucce tajita a qasan namiji wannan dalilin yasa kawunta din ya samu dama sosai idan yazo suna zance a mota yayita lalubeta tanajin dadi kayy har takai sun fara aikata fasiqanci.
Tunkaron farko ta rainashi saboda bayada kayan aikin da zasu gamsar da ita shikuwa yanda ya dandanata yaji zumarta ya qara liqe mata duk abinda tace tanaso yana rawar jiki yakeyi mata amma abin da yake bashi mamaki duk lkcn da sukayi sex kuka takeyi tana tubarwa Allah tanayi masa Allah ya isa.





Haka dai akaci gaba da tafiya a haka duk inda takai dason gujewa haduwarta da Habeeb ta kasa hakanne yasa ta yankewa kanta gara tayi auran wannan karon ko taro bata shirya yiba hakanan aka daura auren da daddare sunata jiran motar daukar amarya shiru har wajen tare sannan Abba ya kira Hussain din yace masa “amarya fa ta shirya ku ake jira" basuji me yace ba sai kawai gani sukayi Abba ya zube a kujera yana fadin “Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha" kallonsa sukayi da sauri yace “yace ya saketa saki uku..." Itadai Nafeesah bata gamajin abinda zai fadaba ta yanke jiki ta fadi Naseer da yake shigowa ya tarota da sauri ya rungumeta yana kuka yace “wlh kin gama aure a waje Nafeesah Allah ya tsinewa irin wannan auren indai shine aure Nafeesah kada wannan baqin cikin yasa ki hadiyi zuciya kwana kusa zakiyi aure ki rayu da mijinki kinji..."




Dagata yayi cak ya shiga da ita ciki ya kwantar da ita a gadonta ya zauna a gefenta yanata share hawaye miqewa yayi ya dauki ruwa ya rinqa shafa mata a fuskarta ya zare mata mayafinta ya zubawa qirjinta ido yanajin wani irin shauqi da sha'awar kasancewa da ita baisan sanda ya dora bakinsa akan nata ba ya fara qoqarin tura harshensa cikin bakinta ganin ta motsane yasashi gyara zamansa ya cigaba da yimata fifita a haka Hajiya Juwaira mahaifiyar Nafeesah ta shigo ta taddasu ta karbi maficin taci gaba dayi mata fifitar ya tashi ya fita a sanyaye yanaji a ransa lkc yayi da yakamata ya bayyanawa Mummyn tasa sirrin daya dade narke a zuciyarsa game da ita.
Yasan matsala daya dazai samu shine iyayensa zasuce yayi qanqata da aure Feesah ta girmeshi shekara ashirin yake da yan watannin da basu wucce uku ba ita kuma tana da ashirin da shida da yan watanni yasani dole akwai aiki a gabansa dole ne wannan karon yayi tsaiwar daka wajen ganin ya mallaki Yayartasa a matsayin matarsa.


*******


*CIGABAN LABARI*



Firgigit yayi ya dawo hayyacinsa daga flash back din daya tafi ya sauke idanunsa da suka kada sukayi jawur akan yayar tasu Amina da take zama kusa dashi ta riqo hannunsa tace “me yake faruwa ne Autan Dangi ina Mummyn taka yau naganka kai kadai?"
Fasali yaja ya sauke ya sharce gumin da yake karyo masa yace “takanas saboda ita na taso nazo gurinki Aunty Amina ina cikin matsala zuciyata da gangar jikina sun gaji da azabtuwa da soyayyarta dana ginu na rayu a cikinta aure nakeson yi aunty..." Dagowa tayi da sauri ta kalleshi a firgice tace “au me Naseer? me kake cewa dani?? wa zaka aura???"




Dagowa yayi idanunsa a bushe da rashin kunya yace “Aure nace miki aunty wlh idan baa barni nayi aure ba komai zai iya faruwa dani kuma duk duniya babu macen da nakeso sai Mummy na ita nakeso kuma ita zan aura..." Salati Aunty Amina ta dauka tace “eh lallai bakada hankali Naseer Nafeesah fah kace hhhhh amma dai kaima da daukar dala babu gammo kake Ina zakakai Nafeesah to waima kai meye yayi maka zafi da zakace aure zakayi kana dan tatsitsinka dakai? Haba Naseer yaushe ma ka tafaso dahar kake neman qonewa yaro qanqani dakai ka dauko wannan gingimemiyar mgnr..."
Katseta yayi a fusace yace “dakata Aunty Amina kada ki qara cemin yaro saboda wlh koke aka barni dake saina iya dake bare Feesah data rayu da qaunata a ranta" durqushewa yayi idanunsa ya ciko da ruwa ya riqe hannun Amina yace “na roqeki da girman Allah kisa baki a mgnr nan Nafeesah tanajin mgnrki kuma Baffa ma yanajin shawararki wlh idan na rasata a wannan karon to zaku rasani kuma..." Muryarsa ce tayi rauni ya kifa kansa jikin kujera yana sauke ajiyar zuciya, gabadaya yaron ya gama tsorata Aunty Amina wai aure zaiyi idan baiyi ba akwai matsala har wani fada mata yake shiba yaro bane ko ita aka barshi da ita zai iya da ita.



Numfashi ta fizgo ta qura masa ido tama rasa ta inda zata fara da mgnr “Nafeesah! Uhmmm hmmm!! Nafeesah!!! Aure Naseer Nafeesah kakeso zaka aura" dagowa yayi ya sauke idanunsa cikin nata yace “babu ko tantama kuma wannan abune da babu fashi wlh saina aureta" yana fadin haka ya miqe ya fice lkcn biyar harta wucce.
Ita kuwa Nafeesah tun hudu da rabi ta tashi ta gama qufula da abinda Naseer din yayi mata ya dauke motarta ya tafi da ita ya barta tana zaman jiransa, gajiya tayi ta fito ta tsare taxi ta shiga ta tafi gda tana zuwa ta tarar da Hajiya Juwaira da Mama a parlour tayi musu sannu da gda ta haye samanta yanda ranta yake a bace ne yasa basu saurareta ba saboda sunriga sunsan halinta.




Bathroom tayi wanka ta fito daure da towel ta tsaya jikin mirrow tana shafa lotion taji an bude qofar an shigo juyowa tayi a nutse ta kalleshi shima itan yake kallo kallon up and down ya takai hanunta zata dauki hijjab dinta yayi saurin riqewa ya matsa taja da baya da sauri ya riqe hanunta ya janyota jikinsa ya matseta tayi saurin riqe towel din da yake qoqarin kuncewa, lumshe idonsa yayi ya matseta sosai a jikinsa ya sauke numfashi me qarfi tare da dora hannunsa saman boobs dinta ta sake dauke numfashinta ta hada qarfinta ta hankadeshi idonta ya cicciko da qwallah ta nunashi da yatsa kamar zatayi mgn sai kuma ta fasa ta zauna a gurin kawai ta fashe da kuka.
Matsowa yayi gabanta ya tsugunna yana fuzgo numfashi daqyar yace “wlh inasonki My millon don Allah ki yarda muyi aure wlh zan iya dake My Feesah nifa ina tunanin hariji ne ni akanki tunda na taso na taso cikin qaunarki da sha'awarki ki yarda muyi aure idan ba hakaba shakka babu zanyi miki fyade..."




Daukeshi tayi da mari ta miqe a fusace zata fice ya sha gabanta ya dannawa qofar key yace “wlh sai kince kinaso na zaki fita idan kuma kin rainani ne na nuna miki irin qwanji na sai zuciyarki ta daina kokwanto akaina" yana fadin haka ya sake sanya qarfinsa ya finciko ta ya janye towel din jikinta ta durqushe da sauri ta rushe da kuka zatayi mgn ya rufe mata baki da hannunsa yanda ya sanya qarfi sosai ya banqarata ya kwantar da ita yasata sakin qara amma ko ajikin ja'irin yaron nan gaba daya ya susuce ya damqi boobs dinta ta sanya hanunta ta riqe hannusa tana jijjiga masa kai tace.
“Idan kayimin haka zan mutu Ina yimaka Allah ya isa Naseer bantaba tunanin haka daga gareka ba kada ka cutar dani na roqeka don girman Allah wayyohhhh Allah na Baffana Allah ka ceceni daga hannun yaron nan..." Mgnrta ta qarshe ta qara tunzurashi “wai yaro?" Baisan sanda ya sanya harshensa da bakinsa ya cafki nipples dinta ba ya fara yimusu wata mahaukaciyar tsotsa, sake rushewa tayi da kuka tana wani irin jijjigashi amma ina gaba daya ya sake mata nauyinsa ya damqe dayan da hannunsa daya yana murzawa, kuka sosai takeyi har tana shidewa bata taba tunanin yaron yakai haka ba wai Naseer ne yau yake yi Mata wannan iskancin da rana daya bata taba tunanin yakai haka ba.




Zare bakinsa yayi dagakan boobs dinta ya dago jikinsa yana bari yace “niba yaro bane a halitta My millon ki yarda muyi aure wlh ina cikin damuwa bazan iya qara wata biyu babu aure ba, dagata yayi ya daga rigarsa ya kwance tazugen wandonsa ya fito da joystick dinsa ya sunkuya ya kamo hanunta ya dora akai ya damqe da nasa yace “kinjita danke kadai aka halicceta nasan zatayi daidai dake..."
Tureshi tayi ta miqe tana kukan har yanzu ta zare hijjab dinta ta zura zata fita ya riqota yace “babu komai a jikinki zaki fita?" ta tureshi tace “na tsan..." Rufe mata baki yayi yace “wlh qarya kikeyi da soyayyar Naseer aka halicceki kuma da ita zaki mutu kamar yanda aka halicci tawa da soyayyarki" sakinta yayi ya gyara wandonsa ya bude qofar zai fita ya sake matsawa gabanta yayi kissing lips dinta yace “ki adana min kayana duk ranar da kika zama mallakina ranar zakisan kin hadu da namijin gaske farko 20 minutes zanyi second 1 hour last kuma nayi awa daya da rabi ki rubuta ki ajiye" ficewa yayi ya barta tsaye da sakakken baki.





More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*


[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_


_Karku manta single section 200 ne VIP 500_


_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_


_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA*
*(LUWAI)*


_typing_ ✍🏻



*UMMUH HAIRAN...✍🏻*


*10*



Daqyar taja qafarta ta garqamawa dakin key ta sake zubewa a tsakiyar dakin tana maimato kalmar hasbunallahu wa ni'imalwakil tanayi tana share hawayenta daqyar ta daure ta sanya doguwar rigarta ta koma ta kwanta zuciyarta cunkushe da tunanin abubuwan da yaron yayi mata sallah ce kawai take tashinta tayi ta koma ta kwanta ranar ko abinci bata nema ba, Hajiya Juwaira batabi ta kanta ba saboda tasan miskilancinta Mama ce tace ai baa qyaleta ba tunda ansan ba lfy ta cika ba.




Bude qofar tayi ta shiga ta hangeta zaune saman gadon ta zubawa selling ido ta zauna a kusa da ita tace “bakici abinci ba ko kuma iyakar sanina azumi kikeyi" a gajarce tace “ya karye naci abinci a office" daga haka bata kuma cewa komai ba ta sake gyara kwanciyarta miqewa tayi tace “shikenan Allah ya baki lfy" ta fice sake gyatta kwancinta tayi tana wasa da wayarta kiranshi ya shigo tana ganin sunansa tayi tsaki ta kashe wayar ya sake Kiran daya layinta bata dagaba haka yayita kira har yagaji ya kira wayar Mama ta sake shigowa ta kawo mata tace “kice mishi ya adana mgnrsa zatayi masa amfani a gaba"




Mamaki sosai ya cika Mama ta juya ta fice ta barta kwance cikin tunanin abinyi ta lura sosai sai tayiwa Naseer rashin mutunci idan ba hakaba ruwa zai ballo mata wannan ma ai abin kunya ne ma ita ta aureshi yaro qanqani dashi shi kansa bai gama sanin inda yake sata ciwo ba, tsaki taja ta sake gyara kwanciyarta taja blanket ta rufa itadai batayi bacci ba sai tsakiyar dare.
Da safe data tashi kunun gyada kawai tasha ta fito zata tafi aiki sukayi kicibis dashi a qofar parlourn ya tsaya ya harde hannunsa a qirjinsa tare da sakin ajiyar zuciya ya zuba mata ido daidai lkcn da Baffah shima ya fito zaiyi sammakon fita yace.




“Yawwa Naseer zo ka kaini gwagwalada" ajiyar zuciya yayi ya matsa kusa da ita ta janye da sauri ya saki murmushin sa da ya sanya dimples dinsa lomawa yace “kinyi saa yarinya Baffah ya katsemin hanzari amma zamu hadu anjima" tsaki tayi ta bangajeshi ta wucce Baffah yabita da kallo ganin yanda ta tsare gda ta shige mota, yayi qwafa yace “tun shekaran jiya na lura da yar tsamar dake tsakaninka da Mummynka meye yake faruwa ne?"
Qasa yayi da kansa ya shafa kwantacciyar sumarsa yace “babu komai Baffah kawai yarinyar nan ta rainani ne da yawa" murmushi Baffah yayi yace “Nafeesan ce yarinya Naseer lallai ka girma" a ransa yace “ba zaku gane ba sai na dura mata ciki tukunna zaku fahimci itace yarinyar ni na wucce saninku" amma a fili baice komai ba sai gaba da yayi ya shiga motar Baffah lkcn ita tuni ta fice daga gdan.




Tana zuwa office ta fara aikinta massinger su ya shigo ya fada mata tanada baqo ta danyi jimmm tana tunanin waye? Ganin zata wahalar da qwanyarta yasa tace “ka shigo dashi" taci gaba da aikinta, bayan wuccewar mintuna hudu taji an turo qofar an shigo taci gaba da rubuce²nta har ya qaraso ciki ya tsaya a gabanta.
Dago kanta tayi gabanta yayi wata muguwar faduwa ta sake daidaita idonta akansa tace “Mukhtar" murmushi yayi ya zauna a kujerar dake kallonta yace “kiyi hqr nayi miki zuwan bazata ko?" Numfashi ta sauke ta mayar da hankalinta wajen rubuce²nta har zuwa wani dogon lkc sannan ta ajiye biron ta dago ta kalleshi sosai fuskarta a daure tace “zuwa kayi kawai dama saboda ka qaremin kallo kaga ta inda na ragu bayan rabuwata dakai?"




Numfashi ya fuzgo ya zare glass din idonsa yace “aa har abada babu wannan tsakanin mu nazo ne na baki hqr akan abinda ya faru a baya Nafeesah wlh bansan ya akayi hakan ta faru ba bayan rabuwata dake da kwanaki uku naje gdanmu na gaishe da hajiyata naga taqi amsawa saida mukayi sati a haka sannan tana kuka take cemin “Mukhtar meyasa ka zalumci yar mutane kasan bazaka iya hqr da lalurarta ba meyasa ka aureta ka keta mata mutuncinta Mukhtar wannan wanne irin zalumci ne yarinya mai tarbiyya ka mayar musu da ita bazawara kuma har kana fada musu nice nace ka saketa" tana mgnr tana kuka hankalina ya tashi sosai nake cewa da ita “hajiya kefa kikaje kikace saina saketa inason matata kikasa na rabu da ita" ita kuma ta kafe akan ba ita bace.
Haka dai muka rinqayi da ita daga baya na kwanta jinyar da Saida nayi shekara guda baasan meye yake damuna ba sai daga bisani aka gano ashe aljanin kine nima ya shafeni kuma shine yazo da siffar Hajiya yasa na sakeki sannan shine ya rinqa tunzura zuciyata har na sakeki, wlh Nafeesah saida nayi jinyar rashinki saboda Allah ya sani bantaba son wata mace kamarki ba, da farko kunyarki da kunyar iyayenki tasa na kasa zuwa inda kike sai yanzu ne naga lkc yana qara qure mana naga dacewar nazo na roqi alfarmar ki ki bani dama ta qarshe na koma matsayina na mijinki"




Miqewa tayi ta fara tattara shirginta tace “na gde" daga haka bata kuma cewa komai ba ta dauki Jakarta zata fice yayi saurin riqota yace “don girman Allah Nafeesah kar kicemin aa wlh babu namijin daya dace dake sama dani a duk duniyar nan inasonki kuma na shirya rayuwa dake a duk yanda kike saboda nine nafi kowa sanin wacece ke..."
Bude qofar yayi ya shigo tare da tsayawa turus ganinta riqe a hannun Mukhtar nandanan jikinsa ya dauki wata tsuma zuciyarsa na tafasa idanunsa suka kada sukayi jawur, sakin hanunta Mukhtar yayi shikuma ya fincika da qarfi ya jata suka fita ta rinqa qoqarin qwacewa amma baiyi mata riqon wasa ba haka ya cillata mota ya shiga yaja a guje ya fice yana wani huci ya nufi hanyar gdansu suna zuwa ta bude zata fita ya damqo hannunta yace “me wannan dan iskan yazo yayi miki?"




Juyowa tayi a zafafe tace “bansani ba nace bansani ba kaga Naseer ka fida daga idona kafin na tata maka danyen rashin mutunci wawa kawai da baisan ciwon kans..." Rufe mata baki yayi idanunsa suka qara kadawa sukayi jawur ya dannawa motar key ta juyo da sauri ta kalleshi shima ita yake kallo tace “zanc..." Jitayi kujerar da take kai tayi baya da ita ta dago ta kalleshi kawai kafin tayi mgn ya zuge glass din motar ya kunna A.C ya juyo ya fincike mayafinta da qarfi.
Miqewa tayi a gigice tace “waikai wanne irin dan iskan yarone ni sa'arka ce wlh zanyi maka rashin mutunci Naseer" bai ko saurari me take cewa ba ya sanya hanunsa ya turata baya ya raba qafarsa ya haura samanta tare da dora hannunsa a saman hannunta da tasa ta rungume qirjinta yana qoqarin bambarewa ya dora dan qaramin bakinsa saman nata ta datse bakinta tana shure² tana tureshi amma ta kasa saima danna harshensa da yayi ya saqalo nata harshen yana tsotsa yana barin jiki yana qara shigewa jikinta Allah ya bashi sa'ar balle bottle dinta ya damqi boobs dinta dake cikin bra ta sake qara qyamin tureshi tana wani kuka me ban tausayi.





Sosai kukan nata yake shiga jikinsa amma takaicin yanda take kiransa yaro ne yasa yakeson kota qarfin tsiya su raba raini da ita, yanda take kukan tana dukansa da tureshi tare da maimaita kalmar Innanillahi wa innah ilaihirraji'un yasa jikinsa yayi sanyi amma fitinarsa ta hanashi qyaleta yakai qarshe sosai jinsa yake kamar yaci babu, hakance ta bashi damar danna hannunsa cikin siket dinta ta wani zabura zata miqe sai taji ta kasa ta rintse idonta wasu hawaye masu zafi suka zubo mata ya fara wasa da yatsansa a gurin gaba daya tsoro ya hanata ta kawo ruwan ma sake soka hannunsa yayi a ciki ta saki qara tana cewa “Naseer ka bari nikam na shiga ukuna dan iska kawai ka dagani wlh zan fadawa Abba" saki tura yatsansa yayi ya zare bakinsa daga nata ya dora akan nipples dinta ta cije lebe saboda wani Abu da taji ya ratsa qwanyarta ta rinqa tureshi tana masa magiya shikuma sai wani nishi yakeyi yana qara mulmula nipples dinta a bakinsa.




Gaba daya tagama yin lashi saj shassheqar kuka kawai da takeyi gabadaya Naseer ya gama tsoratata yanda yake tsotsar breast dinta yayi mugun firgitata, bata ankara ba batayi aune ba kawai saijin bakinsa tayi a qasanta.
Tana numfashi me qarfi tare da tattara qarfinta ta tureshi gefe ta miqe da sauri ta fada kujerar baya, shima biyota yayi ya damqe penis dinsa a hannunsa tana wani zabura kuka ta sake saki tace “Naseer don Allah kayi hqr wlh na yarda na yarda kai ba yaro bane" komawa yayi ya zube rigingine dafe da cikinsa yana fitar da wani wahalallan numfashi, cikin sarqewar murya yace “mutuwa zanyi My millon idan kikaqi yarda muyi aure wlh ke kadai nakeji banason takuraki kiyi abinda ranki bayaso nafiso ki amince min muyi auran da zuri'armu zatayi alfahari dashi ki taimakeni idan su Baffa sunzo miki da mgnr kice kin amince nasan a yau Abba zaiyiwa Baffa mgn na fada masa quduri na tun jiya, My Feesah kada kice aa wlh ko ki aureni ko kada ki aureni sai na kwanta dake kuma inada yaqinin saduwarmu ta farko rabone shiyasa banason nayi miki fyade nafiso muyi abinmu cikin nutsuwa saboda mu samu nutsattsun yayan da zamuyi alfahari dasu"..........






More comments
More typing





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



_Sayi daya a baka daya kyauta Mulkin Gargajiya da Auran Bazawara (Luwai)_


_Karku manta single section 200 ne VIP 500_


_Tura ta wannan account number_ : _0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar GTbank_


_Ko katin waya MTN ta wannan number_ : _09031307566_ _sai kiyi screenshot ki turo ta wannan WhatsApp_ _number din_ : _09013718241_

Saina jiku👌🏻

*AURAN BAZAWARA*
*(LUWAI)*


_typing_ ✍🏻



*UMMUH HAIRAN...✍🏻*



*11*




Fit ta fice daga motar ta shige gdan a guje binta yayi da kallo yana mamakin yanda gabadaya duk ta firgita da yanayinsa baiyi tunanin binta gda ba ya fita a motar ya bawa get man din yace ya miƙa mata shikuma ya wucce gdansu, yana zuwa wanka yayi ya nufi masallaci ya gabatarda sallar magrib sannan ya dawo gda ya shige dakinsa ya kwanta.
Bayan kamar awa daya da kwanciyarsa yaji wayarsa tana ring ya ɗaga ganin number Abba yasashi ajiyar zuciya ya kara a kunnensa tare da sallama, amsawa Abba yayi yace "Autan dangi kazo inason ganinka yanzu"




Bai jira cewarsaba ya kashe wayar miƙewa yayi gabansa na faɗuwa ya fita dagashi sai gajeran wando da singlet ya nufi cikin gdan, A parloursa ya tarar da baffah da abba suna zaune zama irin na ni kuka kai tagumi, ido Abba ya zubawa Naseer din shi mamakin rashin kunyar yaron yakeyi wai aure yakeso kuma Nafeesah zai aura?.
Numfashi abba ya sauke daidai lkcn da baffah yace "Naseer ga babanka nan ka maimaita masa qudurinka da bakinka ƙila ya yarda idan yaji ka furta da harshenka" ƙasa yayi da kansa yana wasa da yatsunsa shiru ta ratsa ta wani ɗan gajeran lkc sannan Abba yace "kai nake sauraro Naseer" ɗagowa yayi da manyan idanunsa na rashin kunya yace "Dama ni aure nakeson kubani dama nayi Abba" sake ɗagowa sukayi shikam Abba abin dariya yabashi yace "yanzu kai Naseer dan qanqaninka dakai zakace aure wa zaka aura toh?"




Batare da shayin komai ba yace "Nafeesah nakeso Abba" kafesa yayi da idanunsa yace "Nafeesah kuma? ta amince ne ka sameta da mgnr ne?" girgiza kai yayi yace "nayi mata mgn amma har yanzu bata bani amsa ba ABBA yayi yace "kaje zan nemeka" miƙewa yayi ya fita daga parlourn jikinsa a sa.
Duban Baffa Abba yayi yace "kada muyi shisshigi a lamarin nan muyi fatan alkhairi kawai tunda shi yaji ya gani to yaga zai iyane mu bashi dama, ni dama tun tasowar Naseer nasan fitinannen yaro ne

Please Login or Register in order to submit comment