Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaronnan yayimin wasa a gonata tabbas kinyi ganganci kuma zaki gane kurenki bazanyi miki komai ba amma zakigani sakamakon cin amanar dana baki Nafeesah wacce dama na hanaki ina kusantarki an hanani na hqr na sanya miki sha'awar jima'i na hadaki da wanda zaike rage miki zafi amma duk da haka saida kika ha'inceni kika bari aka aura miki yaronnan to dagake harshi zaku gane kunyi kuskure"
Hannu yakai zai kamota tayi saurin janyewa shima ya janye hannunsa ya saki wata qara ya bace bat daidai lkcn data saki wata qara data tashi kowa dake gdan sukayo dakinta suna shigowa suka tarar da ita a qarshen gadon sai rawar jiki takeyi idanunta sunyo waje tanata riqe wuyanta tana jijjiga kanta..........



_Marnege wlh_




More comments
More typing




*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[4/22, 9:58 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: *_A B_*



*19*





Sakinsa tayi cike da mugun mamaki wai ita Naseer yake kallo yake fadawa a gurin Mata ya kwana tab lallai yaron ya tafaso dole ta dauki mataki kafin ya qone idan ba hakaba saita kirashi yace bazai zoba shigewa yayi cikin bedroom dinsa ya banko qofar yana mita ya fada gadonsa ya kwanta ya rungume pillow yana tunano kwanansa na jiya a jikin Feesansa kwanan dabai tabayin irinsa ba a rayuwarsa.




Feesah kuwa bayan fitarsa ta dade a zaune saman sallaya tana mamakin tsageranci irinna Naseer amma bata isa tace zata tanka ba ita gaba dayansa tsoro yake bata ta lura neman zautata yakeyi idan ta biyewa halinsa gefe guda kuma abinda ya faru a jiye shine yake dawo mata tsakaninta da Anwar.
Haka ta miqe daqyar ta koma kan gadonta ta kwanta taja bargo ta rufe jikinta bacci ya dauketa me dadi bata tashi ba sai goma da rabi tayi wanka ta fita parlourn a kunyace takeyin komai iyayen nata suna binta da kallon mamakin yanda duk ta tsargi kanta tadaiqi basu damar su fahimci wani abu amma duk da haka saida Hajiya juwaira ta fahimci wani abu ya faru tsakaninsu duba da yanda take taka qafarta da qarfi ita wai a dole saita boye tsamin da gurin yayi mata.



Zama tayi a parlourn tayi tagumi ta tusa kofin tea din a gabanta ta kasa sha saboda zafin da zuciyarta takeyi mata gabanta ya fadi saboda tunawa da tayi da cewa sati biyu kafin auranta da Naseer wani abu ya shiga tsakaninta da Habeeb duk da tayi period a bayan hakan amma to meye matsayin aurenta da Naseer yanzu?
Miqewa tayi da sauri ta shigs dakinta ta dauki wayarta ta kira number Maryam ta daga tace “Kinsan an daura aurena da Naseer kuwa?" Wani ihu ta saki tare da kabbara tace “yaushe wannan abin arziqin ya faru?" Numfashi taja muryarta na rawa tace “kwana hudu kenan amma ni abinda yake damuna sati biyu kafin aurena da Naseer munyi tarayya da Habeeb meye matsayin aurenmu yanzu?" Shiru Maryam tayi na dan wani lkc sannan tace “kinyi period?" Amsawa tayi da eh nayi period sau daya kuma ai jini biyu shine istibra'ih to shima wannan tsageran yaron ya kusanceni jiya yanzu ya kenan?"





~_Kar Wanda yacemin komai ehee_~







More comments
More typing






An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment