Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani clean handky mai kyau fari yadaura awajen yace "put your hand on it will stop the bleeding give me the key, lemme drive" kallonshi Tobi yayi hakan yasa ahankali yace "please you helped me so lemme help u too" bashi key yayi sanan yasauko ya xaga shima ya zaga suka shima, mutimin yaja motan, yatsine fuska Tobi yayi dan sai yanzu yafarajin zafi saidai ajiyan zuciya kawai yake yana lumshe ido, hakan yasa mutumin yakara gudu, agaban wani pharmacy ya tsaya ya kashe motan yafito da sauri ya shiga ciki abubuwa ya siyo dayawa sanan yafito yazo ta side din da Tobi yake xaune ya kunna wutar motan yace "I am so sorry" sanan yadaga riganshi yadau auduga da spirit yashiga wanke wajen yatsine fuska Tobi yayi kaman xaiyi kuka hakan yasa mutumin yace "sorry" saida yagama gyaramai sanan yasamai bandeji, saikuma Tobi yaga yana zuko allura a syringe da sauri Tobi yakoma baya yace "you are not putting that in me right" murmushi yayi yace "don't tell me ka iya fada but kana tsoron allura" dan murmushi Tobi yayi yana kokarin ya basar amman yama kasa magana hakan yasa ahankali mutumin yace "please kabari namaka a hannu zanma, na tetanus ne, kaga da wuka aka yankaka we need to do this, please friend" friend daya fadi yasada sauri Tobi ya kalleshi gyadamai kai yayi hakan yasa ahankali yamikamai hannun, alluran yamai ahankali saikuma yaciro ya kalli Tobi daya kulle ido yace "done" bude ido Tobi yayi ya kalleshi ganin da gaske sun gama, sanan yabashi magunguna yace "take this idan kakai gida, muje yanzu kamin kwataccen gidanku" yakoma wajen tuki, ahankali Tobi yace "I can drive u don't have to do this" da sauri yace "oh yes I have too, at least that's the least I can do for the man that saved my life" shiru Tobi yayi yaja motar suka shiga hanya sanan ahankali mutumin yace "I am a Dr, I came for wani exam ne, I am hausa from kano, my name is Imam" dan murmushi Tobi yayi ahankali yace "nice name Dr" saikuma ahankali yace "inada two degrees nayi art, sanan kuma na karanci accounting, i am OluwaTobi Tajudeen, yoruba born and brought up here at lag" murmushi Dr Imam yayi yace "you are really a nice guy Tobi thank u".




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._







💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
A

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment