Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne in ka mutu ka
sadu d rahamar Allah,ita kuwa Rahama bata
samuwa g wanda bai bi Allah d manzo ba. Bn
Allah kuwa shine kada ka bata masa,kabi dukkan
abn d Manzonsa ya yi umurni,Sannan ka hanu
daga abn d ya yi hani. Aure bautar Allah ne Kum
sai kayi hkr sannan za ka yi bauta d kyau. hk dai
umma tayi ta wa Abba nasiha hr zcyrsa t sauka,
sannan sukayi Sallama. Washe gari misalin karfe
2,Abba ya dawo gida dg mkrnt d yake koyarwa,
dn suna ta shirye-shiryn jarabawa (J.S.C.E.) Su
ummi ne za su zana,wnk y fito sai ga wayr Alhj
ta shigo.Y daga cikin girmamawa. Bayn sun gaisa
Alhj ya ce Abbana kana ina ne? Ya ce ina nan
gida.Alhj ya ce kaje gidanmu ka amshi mukallin
dakina ka shiga kasa mukallika bude dirowar nan
tawa,zaka g wadansu ta kardu irin littafin nan na
rubutu. kabi a hnkl za ka g wani a samnshi an
rubuta Alhj Sale Jigawa,d ajami ne rubutun,maza
ka kawo min. Abba ya ce to.,Yana cikin duba
littattafan sai ya ga wani an rubuta wasiyya,dk
littattafan d ajami Alhj yake rubutu, Abba ya dauki
littafi ya bude shafin farko an rubuta........ Babi
Na Daya "Ni Alhj Sulaiman, nayi kudirin ko bayan
raina 'yata Habiba (ummi) zan aurar d ita ga dan
Idrisu(Abba). Da sauri Abba ya rufe littafin
gabnshi yana wata muguwar faduwa,ya sake
budewa ya kalli kwanan wata. Alhj yayi rubutun
ne ranar d a ka haifi ummi,Ya yi sauri ya maida
komai ya dauki wnd aka aiko shu yana zufa ya
kalle dakin ya maida wa umma makullin ya fita
da sauri Ya buga mashin can ya hango ummi
suna dambe da wani yaro an raba su ta tirje
kafafunta ba ko takalmi, mayafinta taci damara
da shi. Ya ce "Ke! tn dg nesa ta jiyo muryar
Abba,ya yi mata dakuwa ta kwashi takalmanta a
hannu ta yanka d gudu. Yabi ta da kallo hr ta
shige gida ya lumshe ido tare d fadin "Innalillahi
wa'inna ilaihin raji'un."Me ma ya kai shi bude
littafin wasiyyar Alhj Babba, Duk garin kano akwai
mutumin d ya tsana irin Ummi?? To fa! ku
biyomu a littafi na biyu

rk ****ZURFIN CIKI :-2**** ta dafa kafadata tana cewa kayi haquri mubarak na sani kana son nabeelah sannan itama tana sonka,sai dai kuma kayi kuskuren rashin bayyana soyayyarka gareta a sanda ta bukaci hakan,nayi kokarin dai- daita tsakaninku amma naji tsoron kada mutane suyi tunanin na aurar da nabeelah ga d'ana ba bisa son ranta ba sai dai bisa dole kasancewar ta girma a hannuna.......haka kuma yanzu bazan saka kaina cikin wannan matsalar taku ba amma zan goya muku baya bisa dukkan shawarar da kuka yanke,idan kuna nemana ku sameni a fallow*** na kalli nabeelah idona cike da hawaye na fara magana kamar haka'nabeelah ina sonki,kuma ina kaunarki, sai dai na kasance cikin irin mutane da sukan boye sirrin zuciyarsu,kiyi haquri ki gafarceni,nasan nayi miki laifi...nagode ki tashi ki tafi allah ya bada zaman lafia sannan allah yasa shine mafi alkhairi gareki........na miqe zan fita daga motar,ta kamo hannuna ta zaunar dani tana magana hade da wani kuka mai tsuma zuciya gami da sa tausayi kamar haka'yamubarak da farko na yarda kana sona amma yanzu na gane cewar soyayyar batayi tasiri a zuciyarka ba tunda har ka yarda zaka haqura dani kan wani ya aura,lallai na yarda baka kishina baka tausayina irin zaman da zanyi tare da wani namiji wanda ba kaiba,ka sani cewar zuciya ba zata aminci rabuwa da kaiba,jikina na haramtashi ga dukkan wani d'a namiji idan ba kaiba dan haka na qudiri niyyar mallakarka ka ta wane hali,yamubarak kayi kokari ka soni kamar yanda nake sonka,yamubarak kada ka bani kunya'*** na share hawayen dake zuba kan kuncinta,na kama hannayenta na kwantar da ita bisa kirjina,nabeela h ki amince da soyayyata gareki kada ki zargeni da komi sai alkhairi,nabeelah ina sonki kuma nine mijinki da yardar allah,da sauri ta tashi daga kan kirjina ta dafa kafaduna tana kallon fuskata,ta sumbaci goshina sannan ta rungumeni kan kirjinta tana cewa hakika farincikina ya karu,burina ya cika sannan alheri ya tabbata gareni.....amma *menene mafita? *da wane zance zamu tunkari abba? *sannan kuma lokaci yana da karanci garemu.... Na kalli nabeelah dake kan kirjina nace zaifi sauki muje wurin kawu aminu mu shaida masa halinda muke ciki...ni nasan me zan fada masa kuma zai yarda. *kai tsaye na tuka motar zuwa gidan kawu na tarar ya gama cin abinci yana gindin bishiya yana hutawa..bayan mun gaisa ya cigaba da magana kamar haka'lallai daga ganinku akwai matsala dan naga alamun damuwa gareku, shin ko baki son auren ne? Ya tambaya' na fara da cewa gaskiya kawu ita nabeelah ba wanda take son za'a bata ba,kawu yace wannan zancen banza ne dama shi yasa suke boye min to wallahi wannan maganar babu ita,ku tashi mu tafi gidan.... Na tuka mota har kofar gidan muka shiga shi kuwa kawu tun daga kofar gida yake ta fada..yana shiga su mama suka fito suna gaisuwa amma ko amsawa bayyiba ya cigaba da cewar'maganar auren nabeelah babu na soketa yanzu zata fada mana wanda take so kuma goben zan daura mata aure dashi...nabeelah ta kada baki tace'ya mubarak nake so' kawu yayi dariya yace au to ai shikenan ta kwana gidan sauki kuda dan iskanci abin na gidane ma kuke bata lokaci,to ai ni yanxu xan daura auren idan yaso kuje chan kuyi ta bikinku,sannan baba ya shigo yaji meke faruwa amma ba yanda zaiyi da kawu dan yasan halins doe qura ya zama waliyina shi kuma waliyin yamubarak aka daura auren*** take yamubarak ya daukeni muka tafi gidan kunshi daga nan ya kaini nayi kitso muka wuce gidan aunty nafeesat nayi wanka na saka rigar atamfa kaina ba dankwali na fito gareshi,wow nabeelah amma kinyi kyau,ya kamo hannu daga inda yake zaune gefen gadon,ya sumbaceni har saida numfashina ya dauke,ya kwantar dani kan gadon ya fara cire kayan dake.......hakika ban taba sanin haka yamubarak ya iya soyayyaba sai yau,lallai da tuni nayi asar miji,haka muka kasance cikin nuna kaunar juna har zuwaN CIKI book 2 part 1
ZURFIN CIKI book 2 part 1
Posted by Bashir Sani Fesan on 14 Dec 2016 - 22:05
Abba kwance kan gado,dare yayi nisa amma shi
ya kasa bacci sam.saboda matsalar da yake ciki
yanzun. domin kuwa matar shi in yaga bazai iya
ba sai ya sawwake mata,amma maganar auran
ummi koda Alhaji bai goya mishi ba bazai iya guje
mata ba. "yanzun menene mafita?"ya tambayi
kansa,wata zuciyar ta ce, "kayi shiru tamkar baka
ga wannan takarda ba,tunda ba wanda yasan ka
gani." a fili ya ce,"haka ne." ya ci gaba da
tunanin kila ma yanxun ya janye kudirinshi,tunda
yaga ummin bata da kan gado. don yaga rubutun
yayi shi ne tun ranar da aka haifi ummi,ko kuma
ranar sunanta. tunda gashi har da sunan ummi a
jiki.mafita kenan yayi shiru.wata zuciyar ta ce,"in
ko kayi haka kayiwa Alhaji da ummanka adalci?
koda yar su ba yar adam ba ce bai kamata ka
gujeta ba.ko don albarkacin son da suka nuna
maka. shin da ummi ta kasance mai jin magana
da nutsuwa,kuma mai tsananin kyau zaka
gujeta? Kada kayi zaton Alhaji yayi kudurin aura
maka yarsa ne don yasan zata zama mara ji,kayi
nazari. haka Abba yayi ta tunani har asubah
tayi,amma hukuncin da ya yanke shine yayi shiru.
sai dai ya janye batun rabuwa da matar shi,don
yasan yana sakinta zai zama mijin ummi,kai
batun nan hadiye ma cikinshi shine mafi dacewa.
dunkuna masu kyau yayi wa matarshi saboda cin
suna.haka yayi wa dan siyayya daidai karfinshi,ya
kawo ma umma. Taji dadi sosai nan ahj ya iske
su, shima ya shiga dakin umman ya xauna ya ce
a dauko masa abinci nan xai ci yau.ya dubi abba,
babana nayi sautun raguna xuwa qauye nace xa
a siyo nmanya.abba ya ce biyu?umma tace
hakan yayi.abba ai tuwan girma miyarsa nama,
aja rago daya xiqal a shiga wannan gida da shi?
abba yace,me xai hana tunda ban musu qaryar
arxiki ba sun san mu talakawa ne.ahj yace
xancanka dutse bacna,amma maganar ummanka
ita xa a bi, sannan xa a sai buhun shinkafa da
cefane a kai musu.ana gobe suna abba da
abokansa suka dira gidan da ragunan da kayan
mai jego da na yaro sannan ga kayan abinci. sun
samu anty a gidan,ta musu tarbar mutunci.da
yake abba xana waya da ita,ya fada mata komai
ta sani.hjy zainu da taji kukan raguna ta fito,anty
tace dan Allah momy kada ki musu magana,kin
ga shi da abokansa ne.da qar ta samu ta turata
sashin ahj,shi kuma murna yayi yace aje a daure
su.zainu tace ahj menene na numa farin ciki sai
kace ba ma cin nama?can ba xa a ka kada ba
dan kawai shagalin sunan, sannan tace harda
shinkafa suka kawo sai kace muna yunwa? nana
take ya hade rai tare da cewa,zainu kada dai ki ce
min kin sa an dawo da yarinyar nan gidan ne dan
ki kashe mata aure?tace haba dai. ya ce to hir
dinki dan bansan in kuma jin irin xantukan nan
yayi ma matarsa daidai arxikinsa. mu kuma mu
ma yarmu da jikanmu gwargwadan arxikinmu,in
ya fito daga gun mai jegon ki turo min shi,sbd mu
ji in da xa a yi sa sunan.tace ina xa ayi in ba nan
ba?ya dube ta an taba haka?ki dai turo minshi.ta
taba baki sannan ta wuce.lkcn da ta leqa dakin
abba da abokansa suna xaune,abba yana ta fama
da danne dannen waya,domin tun da suka shiga
ya qi ko kallan inda bishira take bare danta.tace
bishira ki eada musu in sun fito ahj na san
magana da su.ta wuce ba tare da jiran jin amsa
ba,ko amsa gaisuwan da abokan abba suke mata
bata yiba.bishira ta kalli abba wanda tana
hankalce da shariyan da yayi mata,tace kaji abin
da momy tace?sai lkcn ya dubeta me tace? yayi
maganar ne cikin tsare gida.dadynmu yana san
ganin ku. bai amsa ba,sai kurun ya tura mata
jakar kayanta,ki duba,ta xaxxage dinkuna ne na
gani na fada masu kyau,duk da xannuwan ba
masu tsada ba ne kala uku atamfa daya shaea
daya sai kuma leshi.sai ko kayan yaron.ta dube
shh an riga an sai mana kayan fitar
sunanmu.ahmad ya dube ta wannan din baki so?
tace ni bance ba.abba yace ku tashi muje.tace
ina san magana da kai.ya ce kiyi
maganarki.muktar yace kuxo mu fita ta dauki
yaran tare da miqa mashi ta ce ina lura da kai
rabon da ka dauke shi tun randa aka
haifeshi,alhalin mu kuma yana nan yana hana mu
baccin dare.kai kana can kana baccin ka.ta fadi
haka ne cikin sanyin murya.ya amshi dan tare da
cewa ai gara ya hanaku bacci tunda kunqi ku
kaishi gurin babanshi.ya tsura ma yaran ido,wata
qaunan dan ce take shigarsa.ta matso
jikinshi.abba ya kalli furkarta,ita ma kallansa
take,ta ce yanxu ko dan murmushin ka bana
gani.yace,in da kina san gani da baki dawo ghda
ba.yaci gaba da cewa na sha mamakinki
bishira,da har xa ki yarda ki dawo gidanku ba da
ixinina ba. kuma tun kafin ki haihu sai da na fada
miki ba za ki zo gida ba.Ta ce To Abba mony ce
ta ce sai an zo. Ya ce shi kenan ku zauna. ya
mike mata yaron ta amshe shi ta kwantar ta
kama mishi hannu. Abba wane suna ka sa masa?
ya ce Sunan Alhj babba. Da sauri ta saki
Hannushi . Sunan 'yan da? ya kalle ta Na zaci
zaki ce suna mara ma'ana,tund da ne da sauki.
ya fice. Haushin hali irin na Bishira ya ke ji.dn
son shi yasan tana matukar sonshi,amma bata
son yin biyayya ga abn d yake so. Ya samu su
Mktr sannan suka shiga gurin Alhj ya tambaye su
in d za a sa sunan,Abba ya ce a masallaci kusa d
gidn babnshi ne za a yi addu a. Amma tuni an sa
wa yaro suna Sulaiman.sunan babana. Alhj ya ce
Madalla Allah ya raya mana shi, ba sai mun zo
ba dn yanayin sanyi ne. Nan dai Abba d
abokansa suka tafi suna yabn Alhjn. An ci sunan
shima Abba shi d abokansa sun yi walima da
Azahar. matar abokinshi Bala ita ce suka bai wa
girkin ta yi masu. Mai jego taci gaba d wnk. Abba
kan leka su lkc zuwa lkc,kusan dk lkcn d yaje ba
su cika rabuwa d dadi ba sbd mgnr d hjy zainu kn
datsa mishi. Umma shi ma bata yi fushi ba tana
leka su dk d rashin sakar mata fuska d mai jegon
tare d mahaifiyar keyi. Ummi tana tafe tana 'yan
tsince-tsincenta,kmr yadda ta saba,sai ko taga
sim,take ta yarda dk wani abu d t samu t dauki
Sim din. Gefen zaninta t samu ta kulle,sannan ta
tafi,cikin jakr mkrntrta t saka.wata rana ta dauki
wayar umma ta shige daki,ta bude wayar ta cire
sim din ta saka wanda ta tsinto a cikin zani ta
soke wayar ta fito soro.Jikin dakin yaya Abba a
bakin kofar ta dauki lamar Abba da ya rbt sbd
masu zuwa nemanshi tana kira taji wayr tana
ringing. Ta kashe tana ta dry,hk tayi ta yi wa
Abba Flashing dg nan tayi gidn du Amina
kawarta,tana ba wa Amina lbrn abn d ta ke wa
Abba. Ta ce Amina nsn yanzun hk yana cn yana
jin haushi,shi yasa ki ka ga ina murna.Ta ce in ya
gane fa?Ummi ta ce Ai tsintar sim din nayi,Umma
kuwa ba za ta san na dauki wayarta ba,domin
yaya Abba da Alhjnmu kawai suke kiranta. Amina
ta ce Yadda za a yi ki kira shi ne in ya dauka sai
ki make murya ki canza suna. Ummi ta ce Tab,dn
in ci duka. Amina ta ce Dalla cn gane ki zai yi?
suka kira ya daga ummi ta sirantr d muryarta
tana fadin "Hello! Abba ya ce Ke wace ce ki ke
kiran layina? Ta ce Sunana '"Suhaila. ya ce
Menene ki ke kirana?Ina ma ki ka samu lambata?
Ta ce Gani nayi ni ma a cikin wayr. Tsaki yaja
Sannan ya kashe.Suka dinga tsuntsira dry. Amina
ta ce Sake kiranshi ki ce ma ke a kaduna ki ke.
Ummi ta ce Kai yin waya akwai dadi ni ina son
buga waya. Ta sake kira cikin Zafin rai ya ce Ke
lfy??kin dame ni fa!Ummi ta ce To tsaya mana
kaji ina son mu gaisa ne ni ina kaduna ne. Ya ce
To na gode. Sai ma ya kashe wayar gaba daya
suka yi ta kira a kashe. Tun daga ranar Ummi ta
samu in umma tana aiki ko tana bacci sai ta sace
wayar ta cire sim tasa nata ta kira Abba. Tun
yana kyararta hr ya daina ya koma rokon ta
daina kiranshi,dk a banza. Daga baya sai Abba ya
soma sauraronta, ranar kuma ta kira shi ne
misalin dayan dare,ranar taki zuwa dakin
Tsohuwa ta kwanta a dakin umma. umma kuma
dama dakin Alhj take kwana. A dai-dai lkcn ya
kwanta kadaici ya dame shi,ga garin yanayin
sanyi. wayar ta katse tunaninshi d yake yi na
matarshi zuwa yanzu ya haddace lambar Suhaila.
Ya daga ya ce "Hello ya ce Ke wai me ya hana ki
bacci?Ta ce Ni ba sunana ke ba,Ni sunana
Suhaila,kai fada min sunanka. Ya ce Abba Ta
danne dryr d taso kwace mata ta ce Abba ba
suna bane,Fada mn sunanka n gsky. Ya ce "Idris
Yadda ya fadi sunan sai da ta dage kwarai
sannan ta maida dryrta. Ya katseta d cewa Ina
ku ke a kaduna?tayi dim,dn dai bata san ko ina
ba a garin kaduna ba,ba ta ma ta6a zuwa ba.
Take ta tuno Amina sun ta6a zuwa unguwar
Sarki,dn hk ta ce "Unguwar Sarki. Ya ce, wai
shekaranki nawa? Ta ce Sha takwas. Ta sheka
masa karya.Ya ce Amma shi ne a ka ba kiwaya?
ta ce ta ka san wanene Babana? Ya ce A"a ta ce,
To shi ne mai bawa Gwamna shawara a jihar
kaduna. Abba ya ce Lallai, ki ce in nazo kawo
miki ziyara ba zan samun ganinki ba? Ta ce za
ka ganni mana. Ya ce To zan zo. Ta ce To, Ya
ce,Amma fa ina d mata ta haihu ne ta tafi
wankan gida. . Ummi ta ce Lallai to sai da safe.
Ya ce, Wa ke zuba miki kudi ne cikin waya?Ta ce
Babana mana. ita sai lkcn ne ma ta tuna cewa
ana saka kudi tunda ta ke kira bai taba kin zuwa
ba,aranta ta ce kila wannan ba a sa kudi. Sunyi
Sallama babu dadewa,wayar ta sake daukar
tsuwwa. Ga zaton Ummi Abba ne sai da ta daga
sannan taji muryar wani. Ya ce Da wa nake
waya? ta ce wa ka ke nema?Ya ce Me wayr. ta
ce Ummata ce kuma tayi bacci. Ya ce Yallabai
nake nema. Ta ce Ban san wani yallabai ba,kada
ka dame ni Ta kashe wayar tare da jan tsaki.
Sannan ta cire layin ta maida na umma Wasa-
wasa cikin kwanakin Abba ya soma damuwa da
lamarin Suhaila kaduna, lokuta da dama ya kan
kira layinta amma sai ya ji shi a kashe. Sam ba
ya samunta sai lkcn d ta kira shi,ko da ya yi
mata korafin hk,sai ta ce "Eh ita ce ke kashe
layin sbd ana damunta. Sun yi jarabawar (J. S.
C.E.)sakamako suke jira. dn hk yanzu tana gida
ko yaushe tsokana kuwa bata fasa ba. Kullum ita
d Amina cikin shirya yadda za su yi wa Abba
waya suke, kudin cikin layin ya kare,Abba shi ke
tura kati yanzun. Duk lkcn d Abba yazo gidansu d
ya ga ummi ya hade rannan yana muzurai,ita km
sai ta yi ta sheka dry,dmn tana tuno yadda yake
kwantat d murya a waya. Wata rana hr duka ya yi
mata sbd dryr d ta dinga yi daga sallamrshi a
gdn. Tsohuwa kam ranar yini tayi fada,wai ita za
ta bar gidan.Cin kashin d ake yi wa ummi ya yi
yawa. A ce rashin 'yancin yakai ko dry ba a son
tayi. Da kyar umma ta sha kanta t hkr. Wannan
ta kaicin dukn yasa ummi tace ita kam sa tasa
shi wahala. dn hk ranar gdn su Amina taje. suka
shirya yadda in ta kira shi zata ce yaxo Kd ta
ganshi, ummi ta ce mugu dama in yaje ya 6ace in
huta. Hakn kuwa ta fada mishi, a ranar d suna
waya. Ta ce '"Idris.dn Allah yaushe za ka zo ne?
Ya ce Tun yaushe Suhaila nake cewa zan zo
amma kin ki,to yanzun yaushe zanzo? ta ce kazo
Juma'a ya ce A"a zan dai zo Asabar,Juma'a
rabin rana ce. Ta ce,To sai kazo.Nan d kwana 4
kenan?ya ce Insha Allah,sannan ina son ki toro
min da adireshin dn gdnk,sannan ranar d zan zo
ki bar wayarki a kunne. Ta ce To." Ranar Asabar
misalin goma na safe Abba ya shigo cikin sabbin
kaya,ya yi matukar kyau tamkar sabon Ango.
Umma ta ce za ka je gurin su Maigida ne?Ya ce
A"a umma koda yake zan bi ta can.Kd zan je.
Umma ta rike baki "Kd,? Me a ke yi?ya ce sai na
dawo za ki ji.Ummi d ke wanke-wanke ta kwashe
da dry. Umma ta dirma mata dundu tare d
cewa,Ke wai ciwon dry ne y kama ki?Abba ya
dubeta cike da tsana. Ummi ba za ki shiga
hnklnki da ni ba?ta sunkuyar da kai tare d maida
dryrta ciki. Sannan ta ce Yaya Abba dn Allah ka
siyo min biredi,wlh biredin Kd dadi ne da shi.
Lkcn d Amina suka dawo ta sammin. Ya galla
mata harara,tare d fadin an ce miki nima bakauye
ne irinki?In ma ki ka sake min mgn sai na gabje
ki. . Ya kalli Umma Kada ki ce ma Alhj nayi tafiya
amma in na dawo zan fada masa. ta ce ,To" Allah
ya tsare. Abba ya fita. Ummi tana gama wanke-
wanke ta shige daki dn yin gyaran gado. Umma
na shiga kicin itama ta fito falo ta ciri wayr a caji
taje ta saka sim. Take kuwa kiranshi ya shigo, ta
daga ta matse murya kamar yadda ta saba, ka
taso ne? ya ce Ina mota mun kusa tasowa. Ki
turo mn adireshin. Ta ce Ba fa wahala,d kun
sauka tasha sai ka ce a kawo ka unguwar sarki
gidn mai ba Gwamna shawara. Ya ce Suhaila ma
su ba Gwamna shawara d yawa Ta ce Um to ai a
nan unguwar Sarki shi daya ne. Ya ce Ya sunan
layin?ta ra sa me zata ce,gabnta y shiga
faduwa.Ta samu kanta da cewa, Abuja Ya ce
Abuja kuma Suhaila?ko dai Abuja road? Ta ce Eh
gida mai lamba 6. ya ce To zan ci gaba da kiran
layin. ummi ta ce To," Ta zauna tana sauke
numfashi. Tab da ya dogata d ta bani,Sannan ta
saka dry murna take yau yaya Abba zai sha
wahala. Jefi-jefi ya kan kira ya ce sun zo gari,dk
lkcn d ya kira in ta ji ringing sai tayi bayi da
gudu, har Tsohuwa da suke zaune tare ta ce, ke
takwara gudawa ki ke ko atini ne? Ta yamutsa
fuska, sannan ta ce Bacin ciki ne. Tsohuwa ta ce,
To taso uwarki ta baki magani. Ummi ta ce ya yi
min sauki ma. Can kuma masu kiran layin suka
kara kira. Ummi tayi kofar gida ta daga wayar a
ka ce ke ina ki ka samu wannan wayar? Ta ce
Oho 'yan rainin wayau kada ku sake kirana. Ta
kashe wayar ta koma gida. Lokacin da Abba ya
ce sun shiga KD har ma sun kusa sauka, sai ta
cire layin ta ci gaba da harkokin gabanta ta
manta ma da labarin wani yaya Abba. KADUNA
Abba suna sauka a tashar kawo, ya sauka ya
shiga raba ido yana kallon garin kaduna. Yau ce
rana ta 2 d ya ta6a zuwa KD, daman sun zo
daurin auran wani abokin su bara waccan. Ya
kalli wani dan aca6a sannan ya yafito shi da
hannu. Ya iso yana cewa Ina za ka? ya ce
Unguwar Sarki. Dan aca6a ya ce Wane layi? Abba
ya ce Abuja Road. Ya dubi Abba Rigasa kenan,
unguwar Sarki babu layi mai wannan sunan.
Abba ya ce, Ina zuwa, bari dai in kirata. Koda ya
kira layin Ummi sai ya ji shi a kashe, yana ta kira
a kashe. Ya dubi dan aca6a ya ce, Kasan gidn
Mai ba Gwamna shawara? Dan aca6a ya ce, Hau
dai muje sai mu tambaya. Abba ya hau mashin
yana mai ci gaba da nemn layin Suhaila. Sun
zagaye unguwar Sarki layi-layi suna tambayar
masu gadi da 'yan dai-daikun mutanen da ke
giftawa kasancewar unguwa ce ta manyan
mutane, daga karshe dan aca6a yaba Abba
shawar ya tafi gida kawai. Don haka sun gama
zagayen unguwar Sarki har da makotanta, amma
ba su samu ba. Gida daya ne aka ce musu da
akwai Suhaila, amma yarinya ce ta goye. Kusan
karfe 3 sannan suka koma tasha,ya biya dan
aca6a, sannan yaje ya yi sallah. Zuciyarsa cike
da takaici sai yanzu yake Sallah. gashi ya kasa
samun layin Suhaila. kila ma tana sane ta kashe
wayr dn kawai ta tazarta shi. Ya tuna d zagin d
wani mu2m ya masa lkcn d suka tambaye shi ko
ya san ina ne gidan mai ba wa Gwamna
shawara? Mutuminya ce,mai ba Gwamna
shawara a kan me? Ma su ba da shawara suna
da yawa, ya sunan layin da ka zo? ya sunan mai
gidan? kama ina lambarsu? Abba ya ce, Lambr
kadai gare ni,km taki shiga.Mutumn ya ce,"Amma
kai soko ne,gashi kmar wayayye.Ya ja tsaki ya
wuce. Shi kanshi sai yanzu yaga wautarshi. ko
me ya kawo shi gurin yarniyar?Shida dai ba za
ya ce sonta ya keba,km ba ya ce ba sonta yake
ba. Wani ma ya zaci dn kudi ubanta yazo,shi kam
in ya koma shiru zai yi ko abokanshi zai ce musu
bai gane ba kawai,dn yabi ya fada musu lbrn
Suhaila,sun km san d batun zuwanshi gurinta
sarai,km yasan hlinsu za su maida abn na
tsokanarshi. Cikin matukar takaici suke tafe cikin
motar kaduna zuwa kani,sun zo kwanar Dangora
tsautsayi ya akfa musu. in da tayar motarsu guda
ta fashe. . Nan take motar ta bar hannunta ta
mulmula da su suna ta salati,nan aka kwashe su
xuwa asibiti.wasu sun mutu take,wasu sun yi
dogon suma.masu waya ta cikin wayarsu aka yi
ta kiran yan uwansu,shi ma abba a cikin wayarsa
aka kira lambar ummanshi da alhj da sauran su
aka shaida musu cewa mai wannan layin sun
samu hadari,kuma an kawo su asibitin mlm
aminu kano yanxu.iyakan rudewa su umma sun
rude,tsohuwa kam take cikinta ya kada ta soma
xagawa bandaki tana kuka tana face
majina.ummi bata gidan tana can gidan su amina
suna ta hira suna cin dariya ,tace bari in je in
qara sa layin in ya kira sai ince wayata chaji ne
sai yanxu nayi.sadaf sadaf ta shige daki,kan
kujera taga wayar,ta dauka ta saka sim din ta
cire wancan. tana kunnawa sakuna suka soma
shigowa. kafin ta bude ta duba sai ta jiyo muryar
tsohuwa cikin kuka tana cewa wannan yaro ashe
ajalh ne ya kira shi,ko me xashi yi kaduna?ni ban
sani ba.ummi ta fito da sauri tana cewa,tsohuwa
me ya faru?tace ba kina can gun yawanki na
tsiya ba.Mai sunan mlm da ya tafi kd sun tafka
hadari, yanxun haka suna asibitin mlm. ana xatan
shi ma ya mutu.ummi ta saki ihu,sam bata san
ta damu da dan uwan ta abba ba sai yau,ko tana
kukan ita ce sila?oho.kafin kice haka,lbr ya watsu
a unguwa abba ya mutu.cikin kuka ummi ta
tambayi tsohuwa ina ummata? tace tare suka
nufi asibitin da ummarku.taqi yarda ta jira
su.ummi tana jiyo ihun kukan umman bashir ta
xaga gidan.gidan ya rincabe da kuka,ummi fa
hankalinta ya qara tashi.matarsa ta iso da kuka
da yan uwanta a motoci.yayyantamaza suka nufa
asibitin.can kusan qarfe takwas su alhj suka
shigo.alhj ya ba mutane haquri,ya ce bai mutu ba
dogm suma yayi.kuma Allah yayi taimako ba
karaya.likitocin sunce xast duba shi xuwa gobe
su gani.nan ko jama'a suka dinga fadin
alhamdulillah.ummi ma tadan ji dadi a
ranta,sanna fa kowa ya tafi dama wasu sunce xa
stje yin sallah su dawo.saida suka koma sannan
suka taho da umma,ummi cikin kuka tace umma
da gaske bai mutu ba, umma tace eh bai mutu
ba,muyi magana dashi. . Umma tace in sha Allah
gobennan xai dawo gida. ummi tace to,umma
tace kinga wayata? gaban ummi ya fadi ta tashi
da sauri ta shiga neman waya,taci sa'ar ganin
wayar,sai

Please Login or Register in order to submit comment