Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

komai ta fad'a mata


Minal tace"wai maiyasa maza munafukai ne?ki duba fa Abdul ma aure zaiyi saboda munafunci"kallonta sukayi sai faman masifa takeyi

Islam tace"ke minal kin fiya masifa,haka kike so Abdul ya so ki?"

Tace"ni nagaya miki inaso ya soni"

Islam tace"ki bar yaudarar kanki dan kin dad'e da fad'awa tarko son Abdul"

Ai a fusace ta mike tace"ni?Allah ya kiyyaye in so shi,ni dai nasan ina tausayin shi kar yan mata su yaudare shi"

EESHA ta kalli IKLAS tace kina amfani da magungunan dana baki?"

Tace"eh ina sha"

EESHA tace"toh in kije yau ku sasanta kuma kar ki ji tsoran ma'amala dashi,nasan da zafi amma ki daure"rufe fuska IKLAS tayi tace"anty kina bani kunya"

Murmushi tayi sai gashi ta had'o mata kayan mata ingantatu

Tace"gashi kisha"karba tayi ta shanye

Race"bari inyi miki had'i kaza kici Ku barmun gida kafin farsha ya dawo"

Minal tace"ai ba sai kin kore mu ba"

Kallonta tayi tace"saura kiyi ta nunawa Abdul kina sonsa kamar ba mace ba"

RAYHAN ko hankalin shi ya gama tashi yace"mai wiffy ke nufi da wanan fitar da tayi ne?Allah yasa ba wajen saurayin taje ba"

Missalin karfe 3:40 IKLAS ta bar gidan EESHA bayan ta bata shawarwarin zaman aure


karge 4:30 ta isa gida da sallama ta shiga falon a zaune ta hangoshi,

Yana ganin ta ya taso da sauri karasawa yayi yace"daga ina kike?"

Tace"daga gidan anty EESHA yi hakuri na fita bada izinin ka ba,kuma na barka da yunwa ko"

Ajiyar zuciya ya sauke yace"wiffy amma kisan babu kyau ko?toh maiyasa kika fita bada izini na ba"kuka ta fashe dashi

Yace"subhannallah wiffy mai ya faru ne?"

Tace"toh ba kai bane ka ce zaka kara aure ba"

Rike mata hanun yayi wani irin shock suka ji da sauri ya sake suka kalli juna murmushi suka sakarwa juna

Rike hanun yayi kuma ya ja ta zuwa wajen kujera ya zauna sanan ya a zata saman cinyar shi

Kallon fuskarta yayi yace"wiffy kin yafe mun laifukan da nayi miki?wallahi nayi nadama ki taimaki rayuwata matata,ko da kad'an ne ki soni,nasan baki sona amma zan koya miki inda zaki soni"yana maganan ne kamar wanda zaiyi kuka

Rufe mai baki tayi tace"na dade da yafe maka mijina,maganar in soka kuma na dad'e ina sonka tun bansan ka ba nike sonka"da Sauri ya kalleta

Tace"eh haka ne tun ina jin murya ka a radio,wallahi na dade ina sonka kaine farin cikin na baka san halin dana Shiva bane da kake police custody"

Dariya yayi yace"Ashe dai ana sona aka wahalal dani,toh gaya min sheka nawa kika d'auka kina sona?"

Toro baki tayi tace"shekara uk...."

Bata karasa ba ya cafke bakin,ya fara sosa kwantar da ita yayi a kujera ya fara romancing d'ita,bude zip d'in rigar ta yayi ya saka hanun ya fara wasa dana shanun ta duk ya fita hayacinshi

Murzata yake yi San ranshi,kuka ta fashe dashi amma bai masan tana yi ba

Bayan minti 30 ya sake ta yana mai da numfashi,itako sai faman kuka takeyi kallonta yayi a ranshi yace"hmmm zaki yi mai dalili anjima"a zahiri kuma jawota yayi yace"wiffy mai yasa kike kuka ne ko baki sona ne?"

Girgizs kai tayi tace"wallahi zafi nono na keyi"dariya ta bashi amma sai ya had'a fuska yace"ki shirya bayan isha'i zamu tafi outing

Ganin ya had'e rai tace"toh"

'Bangaren Mahmud kuwa






Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.

Dedicated to Fatima goni

πŸ…Ώ5⃣5⃣&5⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bangaren Mahmud kuwa ya samu labarin Abida na niman kashe IKLAS kallon mugu yayi yace"so nike ku kashe mun ita kafin ta kashe IKLAS"abinda Mahmud bai sani ba bakin Abida d'aya da mugu dan ba karamin son Abida yakeyi ba

Murmushi mugu yayi a ranshi yace"sai dai kai ka mutu"

Bayan sallah isha'i IKLAS ta shirya cikin jallabiya ta fito a falo ta tarar dashi

Tace"na shiya"

Kallonta yayi yace"wiffy kin yi kyau sosai"

Dariya tayi tace"kai ma kayi kyau"kissing d'inta yayi a goshi ya kama hanunta suka fita

Tuki yake yana kallonta yace"wiffy shine kike ta wahalal da zuciyata, meyasa kika kusa zautar dani,saura kad'an zuciyata ya buga"

Murmushi tayi tace"toh ai nima ka azabtar dani wanda yafi damuna shine dukar da kayi mun har sanda na kwanta asibiti"tayi maganan ne tana hawaye

Parking yayi gefen titi,ya lashe mata hawayen fuskarta yace"wiffy bana son wanan kukan wallahi ko lokacin da nike miki wanan abubuwa in naga kina kuka zuciyata ciwo yake mun amma a lokacin ba d'au soyyaya bane,sai daga baya na gane ko wanan dukar da nayi miki kishine,Dan Allah ki yace mun na tuba inshaallah wanan idanun baza su kara zuban hawaye ba sai na farin ciki"

Rungume shi tayi tace"nagode mijina"

Shiko jin boobs d'inta a jikin shi ya sa shi shiga wani yanayi a ran shi yace"yariyar nan na niman fitina fa"(nace IKLAS kin had'u da jaraba)

Tace"yana ji kayi shiru"bai iya magana ba

Yace"urmmm"jan ta yayi gefe yace"baby kina son ki haukatani da wanan runguma ki bari in munje gida sai kiyi mun wadda yafi wanan"kashe mata ido yayi ya ja mota

Wani mall suka je suka yi siyyaya daganan suka zarce yahuza suya spot nan ya siya musu gassasiyar kaza

Mugu ne da Abida zaune bayan sun gama lalacin su mugu yace"ina son ki wallahi dan ke kad'ai ke iyawa da ni"

Dariya tayi tace"nima haka"

Yace"toh yaushe zamu yi aure?"

Tace"ka bari sai na gama d'aukan fansa"

Yace"yauwa kin tuna mun ai ya maigida yace mu kashe ki,kisan bai san kina gidana ba"

Kallonshi tayi tace"Mahmud din yace a kashe ni?hmm lallai kam ya jawowa kanshi bala'i"

Kallon mugu tayi tace" yau a b'ata birkin motar shi"

Yace"an gama masoyiyata"

Abba ne gaban likita yace"alhaji gobe zamu sallame ta tunda ta fara samun sauki"

Abba yace"toh ya za ayi da rashin maganan ta"

Yace"a hankali zata fara"

Abba yace"toh nagode"

Zuwa yayi ya sami ummi a ward yace"gobe zasu sallame ta"

Ummi tace"toh Allah ya kaimu"

Yace"amin"

'Bangaren minal ko kullum cikin tunanin Abdul take tace"toh ko da gaske ne ina son shine?"

Shima Abdul tunanin minal ya hana shi sakat gashi ko ya kirata bata d'agawa yace"meyasa nave mata na kusan aure?kila ma fushi tayi dani"wayar shi ya d'auko yana son kiranta amma yana tsoro

Bayan sun gama siyayya gida suka koma,suna kaiwa gida direct d'akin IKLAS suka je

RAYHAN yace"wiffy muje muyi wanka"

Tace je kayi naka ni zanyi nawa"

Dariya yayi yace"toh"

Dakin shi yaje yayi wanka da alwala jallabiya ya saka ya feshe jikin shi da tulare kala-kala ya fito sai murmushi yake yi

Yana shiga d'akin ta dai-dai tana fitowa a wanka yace"baby jeki yi alwala ki zo muyi sallah"

Tace"toh mijina"


Kafin ta fito ya ajiye mata wani rigar barci,tana fitowa ta saka wani simple dogo riga da dogo hijabi suka gabatar da nafilla addu'a yayi mata

Kallonta yayi yace "je ki saka wacan rigar ki zo muci abinci"

Tace"toh"

Tashi tayi ta d'auki rigar da sauri ta juyo ta kalleshi ta d'aga rigar tace"wanan"

Yace"eh wani abu ne?"

Tace"gaskiya bazan iya saka wanan rigar ba"

Had'e rai yayi yace"kisa ko in saka miki dole"

Tace"yi hakuri zan saka"toilet ta Shiga

Murmushi tayi yace"hmm ka ji yariya da bakin ciki ni da nike so inyi ta caji kafin anjima"

Jin bata fito ba yasa yace"in zo ne"

Tace"a'a nagama gani nan fitowa"

Tana fitowa ta rakube a kofa kallonta yayi yace"wow kin yi kyau wiffy har miyau na ya sinke"

Jawota yayi ya zaunar da ita suna cin kaza da fresh milk duk tsoro ya rufeta"

Be wani ci sosai ba yace"wiffy na koshi"

Tace"baka jin yunwa ne?"

Yace"Niko nike jin yunwa amma ba na kaza ba"

A ranta tace"na shiga uku Allah ya had'a ni da jarababbe

Bayan ta gama RAYHAN ya......













Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to KHAIRATY marubuciyar ya shaikh

πŸ…Ώ5⃣7⃣&5⃣8⃣

Bimillahir Rahmanir Rahim

Bayan ta gama RAYHAN yace"zo wiffy"tashi tayi jiki ba kwari ta karasa inda yake sai kare jikin ta take dan ji take kamar sirara take"

Rike mata hanun yayi yana kare mata kallon yace"wiffy kina da kyau,you have the best shape"

Murmushi tayi tace"nagode"

Zauna da ita yayi a cinyar shi yace"kiyi mun abin da kika yi ranan nan da Islam ta zo"turo baki tayi,zatayi magana ya cafke bakin

Yana yi mata wani sosa,tun tana nokewa ta fara mai da martani ai yana ji ta fara mai me da martani ya haukace mata

Jan rigar ta yayi ai sai ya b'arke wasa ya fara yi da boobs d'inta yana kissing d'inta

Ganin ba raga mata zaiyi ba yasa ta fashe da kuka ta bashi hakuri,amma ina baima san tana yi ba (nima dai na tausaya mata wallahi,team IKLAS ku dafo ruwan zafi yau RAYHAN zai garawa IKLAS zama)

Cigaba yayi da gurzan ta kamar mayuwanci zaki nan fa naja musu kofa na zauna tsaya a bakin kofa bayan minti 10 naji ihun IKLAS tana cewa"nashiga uku,dan Allah ka rufa mun asiri,wallahi mutuwa zanyi,ba sunan wanda bata kira ba harda maman noorul hudah fans group da IKLAS groups fans ga iya latifa da tayi bake bake tana kallonsu kamar film

IKLAS tace"na mutu team IKLAS ina kuke Ku taimake ni dan Allah"

Shima sai ihu yake yana wayyo Allah dadi,wallahi kin kasheni wiffy na baki kujerar makkah zamu Paris,na baki kyautar nawal,gobe ki sinkawa Islam mari,bazan yi miki kishiya ba,wayyo na mutu,dadi kashe ni,wayyo,wayyo,wayyo,

San da RAYHAN ya kai awa uku yana abu d'aya wanda tuni IKLAS ta dad'e da sumewa,sanda ya samu cikakkiyar gamsuwa ya koma gefe yana mayar da numfashi jin kan shi yayi cikin farin ciki yace"ashe sai yanzu nayi aure"

Kallonta yayi zaro ido yayi ganin ta a sume,da sauri ya tashi ya je ya ciro ruwa a fridge yace"ai gomma ki tashi dan anjima ma yi zanyi dan ki saba,ai Allah ya had'a ki da aiki dan ko office ban zuwa sai nagama coaching d'inki"yayyafa mata ruwan yayi a fuska,ajiyar zuciya ta sauke

Ta fara kuka zuwa yayi zai rungumeta,da sauri ta ja jikin ta tace"dan Allah kayi hakuri wallahi na tuba"

Yace"kukan na miye? Baki sona ne?"

Tace"eh"

Saboda me kenan?"

Cikin kuka tace"saboda kai mugu ne mara tausayi"

Yace"wiffy ni kike kira mugu?ai bari in fad'a miki gaskiya a wanan harkan bani da imani,in baki sona ba damuwa na bane,dan soyyaya na kad'ai ya ishemu rayuwa,kuma ai ba laifi na bane ke kika tara mun sha'awar ki"

Kuka take yi tana cewa" Allah ya isa mugu kawai"

Hanya toilet ya kama yana dariya yana cewa"Allah ya isa bazata kama ni ba sai ma ladan da zan samu"

Zuwa yayi ya had'a mata ruwan zafi ya fito zai d'auke ta tace"ni dai ka kyalle ni mugu kawai"

Had'e rai yayi ya sungume ta sai bayi saka ta yayi cikin bath tube kara ta sake tana kokarin fitowa ya danne ta

Yace"wiffy zauna so nike ki gasu dan na kara anjima"

Kuka ta fashe da shi ko kula ta baiyi ba,San da ya tabbatar ta gasu da kyau ya taimaka mata ta fito,wanka yayi mata san ya fito da ita ya kwantar saman gado rufe masu bargo yayi

Sai ajiyar zuciya take saukewa

Da asuba bayan sun gama sallah asuba ta koma barci kawai ta ji yana shafata kuka ta fashe dashi tana bashi hakuri

Da yaga ba barin shi zatayi ya ji dadin shi cikin aminci ba,ya kalli fuskarta yace"bakiso he?"shiru tayi tana kuka

Yace"in baki so ki fad'a mun in je wajan wata ko kuma ran juma'a a d'aura mun aure da wata budurwana"

Da sauri tace"kayi amma kar ka mun da zafi dan allah "

Baisan lokacin da dariya ya sub'uce mashi ba yace"ai dama a hankali zan miki wiffy"

'Bagaren Mahmud kuwa mugu ya lalata mai birki bai sani ba,

Da misalin karfe 7:am Mahmud ya fito ya shiga mota driver ne ya karaso yace"oga bari in ja mana"kallon shi yayi yace"barshi da kaina zan ja"


Mahmud ne ke jan mota a daji sai ga wani babban trailer ya karaso da sauri ya je gefe dan kauce me amma ina kokari danna brick yake yi amma abun ya kiyi

Kawai ji nayi trailer ya kwashi motar Mahmud kafin minti 5 mutane sun cika wurin kokari ake a fito da marmud a motar amma abun ya gagara

Sanda ma'aikatar road safety suka zo da taimakon Allah aka fitar dashi dan tuni motar ta fara hayaki

A ambulance aka saka shi sai asibiti dan ko motsi bayayi amma akwai alamun yana da rai dan zuciyar shi na bugawa


'Bangaren IKLAS ko ba karamin wuya ta ji ba kuma da tayi magana sai yace"da haka zata saba"gashi yanzu ko tafiya bata iyayi in kuma tayi kuka yace ita rwaguwa ce aure zai kara

RAYHAN ko like wa IKLAS yayi shi yake dafa masu abinci


Abdul ne zaune tunanin minal ya dame shi wayar shi ya d'auka

Yace".....










Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intellingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to mardy bounce

πŸ…Ώ5⃣9⃣&6⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Minal na d'agawa yace"hello"

Share shi tayi wani dad'i na ratsa ta,yace"hello kina jina?"

Tace"eh ina jin ka ai ba sai ka fasa mun kunne ba"

Murmushi yayi yace"ina wuni umma na"

Tace"lafiya ka kira ni?"

Yace"kalau na kira ne mu gaisa"

Tace"toh nagode"

Yace"zamu iya ganin juna anjima?

Tace"kamar wani lokaci?"

Yace"8:pm"

Tace"no saurayi na zai zo lokacin"

Yace"what?dama kina da saurayi ban sani ba"

Tace"eh mana kai ma ba kana da budurwa ba"

Tsaki yayi ya kashe wayar yace"hmm ai wallahi baki isa ba nine mijin ki,anjima zan je inga wani shege ne ke zuwa wurin ki"

Minal ko dariya tayi tace"nima na rama ai"

IKLAS ne zaune tayi tagumi RAYHAN ya kawo mata indomie da ya dafa yace"wiffy lafiya kika yi tagumi?"

Kuka ta fashe me dashi tace"ba kai bane kullum kace zan saba gashi har yau zafi nike ji kuma kulum sai ka yi,ni wallahi dana San kai hariji ne da ban aure ka ba"

Dariya yayi ya zauna a kasa tile yace"wiffy haka ake sabawa ai nima wallahi na rasa gane maiyasa bana gajiya dake,wallahi duk cikin sone amma lokacin da nuratu take raye bata mun haka wallahi sai ke ki tamun mita da raki,gaskiya nuratu ta fiki sona ni ina gama nan gaba aure zan kar......."

Rufe me baki tayi tace"please mijina ka daina fad'i kishiyar nan,kuma ka daina tuna min ka tab'a rayuwa da wata bani ba"

Zaro ido yayi yace"lah wiffy kina kishi da mutaciya"turo baki tayi tana kunkuni

Yace"kin ga wallahi ki daina turo bakin nan ko in danne ki a nan"

Da sauri ta mayarda bakin ta

Dariya yayi yace"kwantar da hankalin ki yau bazan yi ba sai gobe da asuba zan bari ki huta da daddare amma gaskiya kin takura ni dan dai kawai na d'aga miki kafa ne"

Dariya tayi tace"nagode mijina"

Yace"toh bari in je inyi wanka"

Tace"wai yaushe nawal zata dawo ne?"

Yace"gobe za mu je mu gaida ummi da Abba amma fa bada nawal zamu dawo ba,sai mun gama cin amarci zan d'auko ta"

Kallon shi tayi tace"ka ce dai sai ka mai dani gurguwa dai ba amarci ba"

Dariya yayi yace"wiffy kina ba da mata wallahi,toh muje ki tayani wanka"

Da sauri tace"ah'a yi hakuri ka je ka yi"

Dariya yayi yace"ko dai gudu na kike yi?"

Tace"wane ni ai ko na gudu kana manne dani kamar super glue"

Yace"koma miya zaki kirani wallahi ina nan daram"

Yana haurawa sama ta dauki wayarta ta kira anty EESHA tana d'agawa

IKLAS ta fashe da kuka tace"wallahi anty haraji ne"

Anty EESHA tace"sai me?kema sai ki zama harija"

Tace"ai zafi nike ji"

EESHA tace"zan aiko minal ta kawo miki magani insha allah zaki daina ji zafi,kuma ki daina nunawa me gajiyawar ki'namiji baya son haka"

Tace"toh zan daina nagode"

Tana kashe wayar EESHA tace"yariya naki ta same ki"

Tana zaune sai ga minal ta yi sallama bude mata kofa tayi


Tace"shigo mana"

Kallonta minal tayi tace"maiyasa kike tafiya haka?"

Tace"ke dai bari muje ciki inyi miki bayani"

Dakin ta suka shiga

IKLAS tace"minal ashe haka aure yake?"

Minal tace"meya faru?"

Tace"baza ki gane ba,ina sako na?"

Ledar magani minal ta bata tace"wai kisha da madara"

Tace"toh"

'Bangaren Mahmud kuwa sai baya awa biyar ya farfado

Senator wato mahaifin mahmud gaban likita yace"gaskiya munyi iya kan kokarin mu amma da k'yar mahmud zai kara tafiya da kan shi da ya samu Marsala a kwankoso"

Senator yace"karya kake yi,ina da kud'in zan fitar da yarona waje"tashi yayi ya bar office Dr ya tab'e baki

Yana shiga d'akin da aka kwantar da Mahmud ya zauna

Mahmud na ganin shi ya fara kuka yana cewa baba ka cuce ni baka bani tarbiya ba da yau ka bani tarbiya na gari da ban fad'a halin da nike ciki yanzu ba amma sai ka nuna min kai mai kud'in ne zan iya samun komai da nike so kuma intake kowa,baba ka cuce ni umma na kad'ai ke bani shawaran kwarai amma naki ji,da naji maganan ta da ba had'u da abida ba gashi ta nakasa ni bani da sauran amfani"kuka umma ta fashe dashi tace"ka cuce mu"(iyaye ya kamata mu kula)

Kallonshi baba yayi yace"wacece abida da har zata yi wa d'an na illar?"

Kallonshi Mahmud yayi yace"baba har yanzu bazaka tuba ga Allah ba?ko abida nasan bazata sha ba dan sai ta girbe abin da ta shuka"nidai na yarda da kaddara

Misalin karfe 8:am Abdul ya shirya zuwa gidan su minal .

Yana zuwa ya.......















Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Dedicated to my husband (nurul hayat)

πŸ…Ώ6⃣1⃣&6⃣2⃣

Bismillahi Ramanir Rahim

Yana kaiwa kofar gidan su minal yayi parking ya kira ta a waya

Yace"ina kofar gida"bai jira ansa ta ba ya kashe wayar

Tana fitowa ta bude motar shi ta shiga

Tace"lafiya ka zo bayan na fad'a maka mijin da zan aura zai zo"

Kallonta yayi yace"yi hakuri na zo ne mu gaisa"hararar shi tayi tace"me ya hana ka zuwa kwana biyu?"

Dariya yayi yace"yi hakuri aiki ne yayi mun yawa"

Tace"yanzu akwai aiki da ya fini ne?"

Yace"ai nace kiyi hakuri ummata,minal akwai abinda ya kawo ni,nazo ne ki bani dama in toro magabata na a yi mana aure nan da wata d'aya ,nasan kina sona mu dena yaudaran kanmu"

Tace"waye yace maka ina son ka?"

Yace"toh bari in tafi tunda baki sons"

A fusace tace"ni yaushe ka fara raina ni ne?ka turo su zanyi manejin ka"

Dariya yayi yace"Allah ya bar mun ke ko masifa ne kiyi tayi mun"

Dariya tayi ta rufe fuska yace"ashe kina da kunya"hira sukayi har dare yayi ya sallame ta

IKLAS ne ta fito a wanka ta tsaya gaban mirrow ta feshe jikin ta da tulare ta parke sumar ta side d'aya,duk abinda takeyi RAYHAN dake kwance yana kallon ta,wajen wardrobe ta je zata cire kaya barci

Yace"wiffy me zakiyi?

Tace"kayan barci zan saka"b'ata rai yayi yace"amma bana hana ki saka kaya in zamu kwanta ba?"

Toro baki tayi tace"ai kai ka ce zamu huta yau ko "

Yace"na fasa dan yanzuma zamu tafi d'aki na dan a matse nike yau a nan za a kashe arna" kukuni ta fara yi tana cewa shike nan mutum ba zai huta ba"

Yace"lallai wiffy kin samu wuri yanzu sau biyu shine zaki ce bana barinki ki huta,daga dare sai asuba"

Zatayi magana yace"bani son musu"d'aukan ta yayi ya kaita d'akin shi,nan dai ya kwashi gara

Sai dai yau IKLAS bata ji zafi ba sakamakon maganin da EESHA ta bata saima had'i kai da ta bashi dan yau taji dadi

Bayan ya sun gama harka ya janyota jikinshi ya rungume ta kissing goshinta yace"Allah ya miki albarka wiffy Allah ya barmu tare,gaskiya na gode da Allah ya bani ke a matsayi mata,wallahi ban taba son wata mace inda nike son ki ba"

Murmushi jin dadi tayi tace"nuratu fa?"

Yace"bazan boye miki ba naso nuratu amma gaskiya be kai naki ba"

Tace"nagode mijina,nidai bana son kayi mun kishiya"

Yace"sakani na dake babu zance kishiya,ni dai ki cigaba da jiyar dani dad'i"

Dariya tayi ta bude kafa tace"oya zo injiyar dakai dad'i ai ko so goma ne"

Dariya yayi yace"sai anjima muje muyiwa juna wanka"

Tace"toh d'auke ni muje ko"

Daukar ta yayi sai bayi nan ma sanda ya jagwalgolata kafin suka yi wanka su fito

Yace"wiffy gobe zan leka office,zan ajiye ki gidan ummina ina dawo nabiya na d'auke ki"

Tace" toh mijina"

Gari na wayewa suka shiya cikin kaya iri d'aya kallonta yayi yace"wiffy kinyi kyau wallahi kamar in fasa zuwa office muyi zaman mu"

Tace"yi hakuri habibi"

Yace"oh korata kike ne?"

Tace"no dear ina dai son muje ne kaga daga nan sai mu duba wanan mara lafiya da Abba ya bige ka ga tun da abin ya faru bamu ba"

Yace"haka ne har na manta"

Suna isa gidan ummi

Ummi tace"sannu Ku da zuwa"

Gaisheta sukayi cikin ladabi RAYHAN yace"ummi ina wanan mara lafiyar ne?"

Kallon Islam tayi tace"kai su ciki su ganta"

Suna shiga cikin d'akin zaliha suka gan ta zaune saman gado

IKLAS tace"ya jiki ne?"

Joyowa tayi tana kallonsu,tana ganin IKLAS da RAYHAN jikin ta ya fara rawa

Islam ko kallonta takeyi dan ta fahinci magana take sonyi

RAYHAN ko kallonta ya tsaya yi dan tayi me kama da Wanda ya sani sai dai ya manta inda ya Santa

Kallon IKLAS yayi yace"wiffy bari inje sai na dawo"

Tace"toh mijina"tashi tayi zata raka shi,ai sai zaliha ta mike"

Islam tace"zauna ina zaki kuma?"

Kwanciya tayi a ranta tace"ya Allah ka bani ikon yin magana yau"

'Bangaren Mahmud ko ya tuba ya koma ga Allah dan ya koyi darasi kullum cikin istigifaru yake yana niman rahaman ubangiji

IKLAS ko zama tayi a fall tana hira da umma"

Bayan awa 2 da zuwan IKLAS suna zaune da Islam kawai sai ga zaliha ta fito


Tace......






















Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟


Home gorgeous,interllingent,and expert writer,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ6⃣5⃣&6⃣6⃣

Bismillahir Ramanir Rahim

Tace"Islam mika mun waya na in kira minal"

Ciro wayar tayi daga caji ta mika mata

Kiran minal tayi tace"ki sami ni a gida"

Bayan minti 30 sai ga minal ta zo

Minal tace"lafiya kira ni wallahi da k'yar mummy ta barni na fito dan da cewa tayi ba inda zani na fiye yawo"

Mika mata kwalbar alurar tayi

Ansa minal tayi ta duba da kyau ta karanta,da sauri ta kalli IKLAS tace"ina kika samu wanan kwalbar yana da had'ari fa dan yana kisa"

Nan dai IKLAS ta fad'a mata abinda ke faruwa

Minal ta kalli zaliha tace"karki damu karshe abida ya zo"

IKLAS tace"minal ina son kiyi mun reserch akan maganin na,please komai ya zo a rubuce dalla dalla"

Tace"toh inshaallah zan yi ki bani nan da jibi"

IKLAS tace"gobe zan shigar da kara kotu"

Ummi tace" haka yayi Allah ya bada sa'a in abban Ku ya dawo zan yi me bayani"

IKLAS tace"please kar a fad'awa yaya zan yi me bayani da kaina"

Islam tace"toh"

Bayan minti 30 Abdul ya zo ya d'auki minal dan yanzu soyewa akeyi tsakanin minal da abdu

Wucewar minal da minti 20 RAYHAN ya shigo yace"wiffy tashi muje gida"

Tashi tayi tace"toh bari in salami ummi"

Yace"toh ina mota"

Bayan ta sallami ummi ta fito ta shiga mota kallon idonta yayi yace"wiffy kinyi kuka ne?"

Tace"no dear daga barci na tashi"

Yace"toh"

Suna isa gida ta shiga kicin ta dafa musu abinci a falo suka ci bayan sun gama cin abinci yace"wiffy je kiyi alwala in jamu sallah"

Tace"toh"

Alwala sukayi sukayi sallah mangrib nan suka zauna har isha'i bayan sun idar ne

Tace"muje muyi wanka "

Zuwa sukayi suka yi wanka su na fitowa ta fara shafa shi cikin salo mai wuyar fasara

Dariya yayi yace" wiffy ashe kema kina so"

Tace"ai ka koya mun jaraba"

Nan dai suka koma duniyar ma'aurata bayan sun gama

IKLAS ta kalli fuskar shi tace"ina son ka,kuma ina son komai naka mijina,ina son inda kake jijjiga ni a gado"

Dariya yayi yace"ashe kema kin zama harija"

Tace"ba dole ba tunda bana son kishiya"

Tace"yauwa baby ina son tambayar ka in

Please Login or Register in order to submit comment