Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai hira yake da ummi a waya wanda rabe masifa take time

Bayan minti 7 sai ga ta ta fito daure da karamin pink towel ko guiwa bai rufe mata ba ta kama dogon gashin ta a gefe

Tana fitowa har zata koma sai kawai ta basar tayi kamar bata ganshi ba ta zauna gaban mirrow ta cigaba da harkar gabanta

Shiko tun da tafito ya kafe ta da ido

Jin shiru ummi tace"hello!hello!!hello!!!

A firgice yace"na'am abb..urmmm ummi ina ji"a rude yayi maganan dan bakaramin tafiya da imanin shi tayi ba

Ummi tace"wai me ke damun ka ne?ba ma IKLAS wayar ko har yanzu wanka takeyi?"

Yace"ta gama bari in bata"

Tashi yayi jiki a mace ya saka wayar a hands free ya bata

Bayan sun gaisa ummi tace"ba sai matsala ko?in akwai abin da yake yi miki ki sanar dani"

Kallonshi tayi ta wasa mai harara tace"bakomai sai dai yace zaiyi tafiya ya barni ni kad'ai nikuma tsoro nike ji ummi"ta karashe maganan tana toro baki dan ummi ta shagwab'ata

Kallonta yayi ta kashe mai ido d'aya

Ummi tace"bashi wayar"

IKLAS tace"ai yana jin ki ummi"

Ummi tace"toh madallah,ashe dama baka da hankali?zaka tafi ka barta ita kad'ai a garin da bata San kowa ba,toh wallahi in ka tafi ka barta sai sab'a ma sha-shasha banza kawai wanda baya kishin iyalin shi"

Kallonta yayi ido jawur yace"ummi ki yi hakuri bazan kara ba"

Bayan sun ida wayan yace"ke wai yaushe kika raina ni har kika nimar had'a ni da iyaye na"

Tsaki tayi ta mike har zata ratsa shi ya ruko ta yace"how dare you walk out on me"

Tace"it because I don't have your fucking darm time fool"

Ai a fusace yace"are you calling me a fool?"

Tace"of cause that is a better name for you"

Belt yake kokarin cirewa

Ta rike mai hanun tace"don't bother yourself dan kana taba ni zan kira daddy in sanar dashi,kuma nasan kasan sauran"

Shiru yayi cikin takaici ya bar d'akin"


Yana fita ta d'auki waya ta kira Islam hira sukayi

Islam tace"gaskiya anty minal akwai fad'a ko da yike ban ga laifi ta ba laifin yaya ne"

Dariya IKLAS tayi tace"hmmm ai d'azu muga gama daru da yaya ki,"kwashe komai tayi ta fad'awa Islam

Islam tace"good haka zaki yi ta threatening nashi in yayi miki Abu kice zaki tona biggest secret d'inshi abun da ya dade ya boyewa"

IKLAS tace"wani secret kenan please gayamun"

Islam tace "zan fad'a miki amma ba yanzu ba"

Ki dai ki nuna me kinsan komai nashi kuma zaki fad'a ma abba "

IKLAS tace"toh nagode"

Suna ida wayar ta kira minal


Minal tace "bazan dawo da wuri ba yau may be a hostel zan kwana ma"

IKLAS tace"toh sai kin dawo"

'Bagaren RAYHAN yana fita wani bedroom ya shiga a bakin gado ya zauna ya dafe Mara yace"Ashe sama haka yariyar nan take da kyau surar "


Itako IKLAS ko shiri tayi cikin burnshot da top ta sauko direct kicin taje ta dafa indomie mai lafiya ta zauna parlour tana ci

Fitowa yayi ya zauna yana kallonta can anjima yace"ina abinci na?"

Tace" ban dafa da kai ba"

Yace"ke naga taken taken iskancin ki.ya fara yawa fa"

Ko magana batayi ba har ta gama ta d'auki plate ta kai kicin ta dawo ta zauna tayi crossing leg ta canja channel

Music channel ta kai sai bin wakar takeyi

Shiko yunwa ta dame shi gashi tun da ya gan indomie nan ta shiga ranshi

Tashi yayi ya je kicin amma ya bude tunkuya yaga babu komai kicin d'inma kamar ba a yi girki ciki ba

Fitowa yayi yace





Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writer,we are the best among the rest.


Dedicated to maman fati(anty shamsiya) nagode da kaunar da kike nuna mun Allah ya bar mu tare (amin)

πŸ…Ώ2⃣9⃣&3⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ga mama kin shi sai ya gan ta fara yaga kayan jikin ta

Kafin yayi magana ya ji ta fara ihu tana jan rigar jikin shi har botton d'in gaban rigar shi biyu sun zube kasa

Mari ya wanka mata dai-dai nan mutane suka shigo office d'n

Abida ta fashe da kuka tana cewa Ku taimake ni wallahi fyad'e yake son yimun tun d'azu yake ta duka na"

Mutane suka kalleshi suka ce mai gida ba girman ka bane

Shiko shiru yayi ya kasa magana

Wata daga cikin staff taja Abida waje ta cire hijabin jikinta ta bata RAYHAN ma waje ya fito dan yiwa mutane bayanin abin da ya faru kawai sai yan jarida suka rufe shi da tambayoyi Wanda wasu yan gidan tv ke nunawa live

Wani daga cikin su yace"RAYHAN ko zaka iya sanan damu abin da yaja hankali ka jikin Abida har kake kokarin yi mata fyad'e?"

Shiru yayi yana kallon ikon Allah

Wata reporter ne gefen su da camera man yana kwashe ta tace"RAYHAN Mohammed d'ahiru mai dala yayi yukuri yiwa Abida nasir fyad'e wanda da kyar ta sira dan da taki amincewa ya rufe ta da du ka wanda ga shaidu sun nuna kokuwa sukayi,ni Amina musa zan kawu muku cikkeken labarin zuwa anjima"

Zama yayi a floor jikin shi na rawa

IKLAS ne zaune da Islam a palour suna hira sai nawal ta canja channel jin an kira sunan RAYHAN yasa su sauri kallon TV nan suka ji mugum labari

Da sauri IKLAS ta mike tace"Wallahi yau zan bar gidan nan abun nashi ya kai ga yiwa mata fyad'e "

Islam tace"please anty kiyi hakuri nasan yaya ba zai iya aikata laifin da ake zargin shi ba sharri take yimishi"

A fusace IKLAS ta kalleta tace"sharri fa kika ce, duda yanayin shi ki kuma duba botton d'in rigar shi wallahi halin shi ne"

D'aukan nawal tayi suka shige ciki bayan minti biyar sai ga ta ta fito da trolley da nawal a hanun

Islam tace"dun Allah karki yi abin da zaki yi dana sani nan gaba"ko kallonta batayi ba ta fita

Islam tace"toh at least ki bani nawal in kaita wajen ummi"

IKLAS tace"bazan bada nawal ba marainiyar Allah wanda bata yi sa'a uba na kwarai ba ni zan maye mata gurbin mamanta"

Kuka take yi nawal ma na tayata har suka bar gidan

Islam tace"hmmm yaya ka shiga uku dan nasan IKLAS baza ta tab'a yarda da kai ba"

'Bangaren RAYHAN ko har police sun tafi da shi an rufeshi a police station

Abba da ya sami labari cikin tashi hankali ya tafi station niman bailing amma ina anki bashi wai sai anje kotu

Mamy na zaune tayi tagumi dan itama ta gani a news taga IKLAS ta shigo da kuka rugunmeta tayi

Dady ya fito yace"yar baba kiyi hakuri da abin da ya faru komai ya samu bawa kaddara
Ina son ki yi supporting mijin ki dan yanzu yake da bukatar ki"

Mamy zatayi magana ya katseta da cewa"bana son surutu"

Ya kalli IKLAS da nawal yace"Ku je ciki Ku huta bayan kwana biyu sai ki kuma d'akin mijin ki"

Washe gari Abba ne a station da daddy a sai lawyer Abba barrister aminu inuwa suke magana da d p o akan niman bailing RAYHAN amma d p o yace" baza a bada bailing shi ba dan an riga an shigar da kara kotu wanda on 10/5/2019 gobe kenan"

Washe gari ya kama 10/5/2019

Misalin karfe 10:am jama'a zaune a federal high court kowa na fad'i albarkacin bakin shi sai ga shi an shigo da RAYHAN cikin kotu



Nan mutane suka fara surutai wasu na zagin shi wasu ma harda tsinuwa

Zuwan alkaline yasa mutane yin shiru

Court Clark ne ya tashi yace............





Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to GORGEOUS WRITERS FORUM

πŸ…Ώ2⃣7⃣&2⃣8⃣
Bismillahir Rahmani Rahim

Yace"ke tashi kije ki girka mun abinci"

Tace"wai wanan wani irin masifa ka tafi inda ka fito mana ka wani zo ka hanani sukuni"

Yace"oh so kike in tafi saboda kiji dadin Shiva sakanina da iyaye na ko?toh babu inda zani"

Tace"toh yi zamar ka amma kar ka takura ni malam"

Yace"je ki girka mun abinci"

Tace"ba inda zani ai da bani nike girka ma ba"tashi tayi tana ragwada ta haye sama ta bar shi a tsaye

Makulli ya d'auka dan RAYHAN baya wasa da cikin shi resturant ya je ya siyo abinci ya dawo gida

Da misalin karfe 11:pm na yamma RAYHAN ne kwance sai birgima ya ke yana rike Mara yace"sha'awar yariyar nan zata hallaka ni da k'yar ya mike ya je kicin ya had'a Lipton da lemun sami yasha ya dawo ya kwanta barcin wahala ya d'auke shi

Haka rayuwa ya cigaba da tafiya inda RAYHAN kullum yake kwana da sha'awa IKLAS

Cikin wata biyu ba karamin rama yayi ba kullum cikin tunanin ta yake ranar da ya fara ganin ta da pink towel

IKLAS ta gama abinda ya kawu ta alhamdulilahi ta samu sakamako mai kyau dan yanzu ta zama cikkakiyar barrister dan gobe suke shirin komawa gida amma minal saura mata two weeks gama program d'inta

IKLAS ne kwance tana barci sai ga RAYHAN ya shigo ya fara shafata cikin barci ta ji ana tab'a ta

A firgice ta tashi ta fara tureshi yace wallahi yau sai na karb'a hakki na

Kuka ta fara yi ta tureshi har da cizo tace"dun Allah kayi hakuri"

Yace"bazan hakura ba wallahi dan haka kaiwa ma kike kai wa katti balle ni da nike mijin ki"

Kuka takeyi sosai da ya gan ba bari zatayi ba gashi wando jikin ta yaki fita kaiwa sai ya rufeta da duka

Yace"zaki cire ko sai na hallaka ki?"

Tace"wallahi ko zaka kashe ni bazan bari kayi sexy d'ina ba mugu azalumi wallahi duk abubuwan da kake yi mun bazan tab'a yafe ma ba na tsane ka"

Yace"shegiya baki ma gode zan had'a jiki na naki ba fasika karuwa kawai mara tsoron Allah"

Tashi yayi ya bar d'akin itako ta cigaba da kuka

Abida ne zaune da Mahmud yace"nan da sati d'aya zamuyi launching plan d'inmu hope you are ready?"

Tace"yes iam ready to take revenge"

Murmushi Mahmud yayi yace "zamu kashe 2birds with one stone because after executing our plan iyayen IKLAS da kansu zasu raba auren because they will consider RAYHAN not worthy of been her husband"

RAYHAN na shiga d'akin shi ya zauna a bakin gado yace"mayasa yau na kasa controlling kaina ne? gashi na jawowa kaina raini"tunanin abun da ya faru yakeyi murya IKLAS ne ke yi me ringing a brain inda take cewa"na tsane ka wallahi ko mutuwa zanyi bazan tab'a bari ka yi having sex dani ba"

Haka kawai ya ji ba dadi tsaki yayi yace"why iam even bothered?"

Kwanciya yayi sai dai duk inda yaso ya cire abin a ranshi ya gagara

Washe gari suka shirya suka tafi airport sao dai ba abin da ya shiga tsakanin su


Misallin 4: pm suka isa minna gida direct suka tafi nan IKLAS ta sanar da Islam ta dawo

Islam tayi ihun murna washe bari ta je gidansu ummi nan ta wuni ta dawo gida da nawal

The following day ta tafi wajen su mamy murna a wajen mamy kamar ta goyata daddy ma yaji daddy dawowan ta maryam sai murna take

Tun da suka dawo baya kara dashi a ido ba dan tana avoiding dinshi


Shiko harkar shi yake hankali kwance sai dai kasan zuciyar shi yana son ganinta

Yau tuesday 8/5/2019 RAYHAN ne zaune a office yana tunani yaji shigowar mutum zama tayi ta bugs tebur

A firgice ya ya kalleta yace"Abida me ya kawo ki?"

Tace"na zo ne inyi destroying d'inka"

Tashi yayi ya zai koreta said kawai ya gan ta rugume shi tafara shafa shi

Tureta yake son yi sai ta makale shi da karfi gashi sai artificial finger nails d'in ta take kwacirin shi dashi

Da karfi ya turata dan yaji zafi abin da tayi me

Ga mamanki shi sai ya ga ta.....





Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share

[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ3⃣3⃣&3⃣4⃣

Washe gari IKLAS ta yi shirya,kiran Abdul tayi yace"an shirya ita ake jira"

Makkuli mota ta d'auka ta kai nawal wajen mamy sanan ta tafi hall d'in dan magana da yan jaridu


Tana kaiwa hall d'in Abdul ya karaso wajen motar ta ya bude mata

Kafin tayi magana wayarta tayi kara minal ne d'agawa tayi

Tace "hello"

Minal tace"Allah na tare da mai gaskiya"

Abdul yace"please ki taimaka ki fidda abokina karki bari yaje prison"

Minal ne taji muryar shi tace"wake magana a wajen nan?"

IKLAS tace"Abdul ne"

Minal tace"sa wayar a hand free"

IKLAS tace"NASA"

Ai ji suka yi minal tace"sanun munafiki me yasa lokacin da yake azabtar da ita baka bashi shawara ba sai yanzu zaka wani ce a taimake shi"

Shiru Abdul yayi a zuciyar shi yace"yariyar nan akwai masifa"

Itako IKLAS kunya me ya kamata jin inda minal ke zazzagawa Abdul rashin mutunci

Jin shiru yasa minal cewa"hello kina jina?"

IKLAS tace"eh inaji"

Tace insha allahu yau zan shigo minna jirgin karfe 4:pm zan bi dama nagama program d'in na"

IKLAS tace"Allah ya kawo ki lafiya"

Suna shiga hall IKLAS ta zauna ga yan jarida zaune suna jiran me zata CE

Gyran murya tayi tace"sunana IKLAS umar faruq nice matan RAYHAN Wanda ake zargin yukurin yiwa Abida fyd'e

Toh inaso ku sani ni na yarda da mijina d'ari bisa d'ari na yarda ba zai taba aikata abin da ake zarginshi dashi ba"

Wani reporter yace"amma me ya hana ki zuwa kotu inki yarda da mijinki"

Tace"saboda ina da uziri me karfi domin daughter mu ba lafiya"

Wata tace"mu ji an ce ke barrister ne amma meyasa ba zaki kare shi da kanki ba?"

Tace "saboda a yanzu muna da lauya dake kare shi kuma bana sha'awar yin aiki amma ta kama zan yi"

Nan ta mike ta fara tafiya yan jarida sai bin ta suke a baya amma komai bata kara cewa ba

Bayan ta bar hall d'in gidansu taje ta d'auki nawal daddy sai albarka yake sama ta dan ya gani a tv

Gidan ummi ta je ummi na ganin ta ta rungume ya dan harga Allah IKLAS ta burge ta Islam ta kalleta tace " wallahi yaya bai karanta laifin da ake zargin shi ba"

Bata ce komai ba ta zauna,Abba ne ya fito daga d'akin shi yace"daughter kiyi hakuri da abin da ya faru in Allah ya yarda bayan angama wanan shari'ar zan sa ya sauwake miki tunda ban is a da shiba"

Da Sauri IKLAS ta kalleshi tace Abba dun Allah kayi hakuri wallahi bai aikata laifin da ake zargin shi ba"

Abba yace"toh amma sai na hukunta shi"

Ummi tace" ya maganar sabom lauyer da ka ma magana an dace?"

Yace"eh an dace amma da k'yar dan kowani lawyer na gudun case d'in dan gudun kar suyi loosing"

Ummi tace"toh Allah yasa mu dace"

'Bangaren RAYHAN kuwa yana cikin sail a rufe tunanin duk ya bi ya dame shi wanda rabi na IKLAS ne a fili

Yace"ko wani hali take ciki?nasan bazata yarda dani ba"tunanin abubuwa da yayi mata a bay duk sai ya ji be kyauta ba

Washe gari missalin karfe tara ummi suka shirya ummi tace"IKLAS baza ki je bane?naga baki shirya ba"

IKLAS ta fara kuka tace" ummi tsoro nike ji kar a yanke me hukuncin a gabana bazan iya jurar ganin shi a irin wanan halin ba"

Tausayita ne ya kama ummi tace"toh yi zamarki kiyi mana addu'a"

Kotu

Mutane ne zaune harda alkali ana jiran sabon lawyer Abba amma be zo ba kusan awa uka shiru

Itako IKLAS tana zaune palour ummi ta sa TV gaba amma ba labari,tsaki tayi ta d'auki wayar ta ta kira Abdul

Tace"Abdul ya ake ciki ne?"

Abdul yace"lauyer bai zo ba kuma alkali yace ya kara minti 30 in baizo ba za a yanke hukunci"

Bayan minti 30

Barrister Aisha ce ta tashi tace"ya mai girma mai shari'a ina rokon wanan kotu da tayi gaggawa yanke wa RAYHAN hukucin dan mu lura suna son wasa da hankalin kotu"

Alkali yayi rubutu ya kalli jama'a yace"bisa hojjuji da lauyer mai kara wato barrister Aisha ta gabatar wanan kotu ta gamsu cewa RAYHAN Mohammed D'ahiru ya aikata laifin da ake zargin shi dan haka wanan kotu mai adalci ta yankewa RAYHAN hukunc......"maganan ta makale ne sakamakon jin maganan da yayi

Ji nayi ance"dakata ya mai girma mai shari'a"kowa ya juya baya IKLAS ne cikin shigar lauyoyi ba karamin kyau tayi ba RAYHAN dake tsaye a accused stand ya kafe ta da ido ko keftawa bayayi

Karasowa tayi tace"ina rokon gafarar kotu na zuwa na latti"

Alkali yace"ke wacece?"

Tace"sunana barrister IKLAS umar faruq nice lauyer da zata kare wanda ake kara daga yanzu kasancewar tsohun lauyer shi ya damu accident jiya da yamma"

Alkali yace"kotu na sauraren ki"

Tace"ya mai girma mai shari'a ina rokon wanan kotu wajen kara mana kwana biyu dan tabbatar da cewa RAYHAN be aikata laifin da ake zargin shi ba"

Barrister Aisha tace"objection ya mai shari'a wanan ai shime ne da b'ata lokacin kotu"

A fusace barrister IKLAS tace"babu wani shirme dan ko shakara za ayi ana shari'a babu b'ata lokaci ciki dan buri ko wani kotu shine a hukunta mai laifi ba wai wanda be ji ba be gani ba dan gudun kar a zallunci mai gaskiya"

Alkali yace"barrister korafi bata karbu ba"

Kallon IKALAS yayi yace"kotu ya baki dama kuma za ayi zama na gaba kuma ta karshe ran 14/5/2019"

Tace"nagode ya mai sharia"

Tsayawa tayi tana kallon RAYHAN nan taga har ya rame, shima kallonta yayi suna cikin haka police suka tafi da shi"

Tana fita Islam ta rungume ta ummi sai albarka take sa mata

Tace"ummi kuje gidan zan biya station mota ta shiga ta bar wurin yan jarida na ganin ta ja mota suka bar wajen dan ko kallonsu batayi ba

Tana driving sai ga wani mota ya sha gaban ta da sauri ta taka birki

Abida ne tafito daga motar IKLAS ma fitowa tayi ta jingina jikin motar ta tayi folding hanunta tana yiwa Abida kallon raini da tsana

Abida ta karaso gaban ta tace........





Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gougeours,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Sadaukarwa ga dukan masoya na inayin Ku irin totally d'in nan ubangiji Allah ya bar mu tare na gode da addu'oin ku nima ina muku fatan alkhairi

πŸ…Ώ3⃣1⃣&3⃣2⃣

Bismillahir Ramanir Rahim

Yace" shari'ar mu ta yau 10/05/2019shine akan yukurin fyad'e wanda ake zargin RAYHAN Mohammed d'ahiru akan yukurin yiwa Abida nasir fyad'e ran 8/5/2019 wanda Abida nasir ke kara"dukar da kai yayi ya zauna

Alkali yace"lawyoyi su gabatar da kansu"

Wata matashiyar mata ne ta tashi tace"sunana barrister Aisha Mohammed nine lawyer Abida nasir"dukar da kai tayi irin nasu ta lauyoyi ta zauna

Wani mutum ne ya tashi yace"sunana barrister Aminu inuwa nine lawyer mai kare wanda a ke kara"

Barrister Aisha ce ta tashi tace"ya mai girma mai shari'a ran 8/5/2019 an kama RAYHAN Mohammed dumu dumu da laifin yiwa Abida fya'de......"

barister Aminu ne ya katse ta da cewa"Objection ya mai girma mai shari'a ya kamata barrister ta san irin magaganun da zata fad'a dan zargin shi ake ba a tabtar ba"


Alkali yace"lawyer ki kiyaye harshen ki"duka da kai tayi tace"ya mai shariya in rokon wanan kotu mai arfama ta bani ikon yiwa RAYHAM tambayoyi

Alkali yace"kotu ta baki dama"bayan RAYHAN yayi rantsuwa

Gaban RAYHAN ta je tace"ko zaka iya fad'awa wanan kotu sunan ka da sana'a ka?"

Yace"sunana RAYHAN Mohammed D'ahir ni d'an kasuwa ne dan ina da kamfononi kere motoci da takalma"

Barrister Aisha tace" wanan shine kawai sana'ar ka koko kana da wata abun da kake yi a boye?"

Yace"eh wanan shine kad'ai aiki na"

Tace"toh"

Ya mai girma mai shari'a ina son kotu ta bani izini kiran Abida nasir zuwa witness spot"bayan ta rantse

Alkali yace"kotu ta baki dama"

Gaban Abida taje tace"ina son ki fad'awa wanan kotu sunan ki da abinda ya faru tsakanin ki da RAYHAN ran 8/5/2019"

Abida tace"sunana Dr Abida nasir ran 8/5/2019 naje office d'in shi danyi kasuwanci kawai sai yayi ya fara gayamu cewa yana sona wai inba shi had'i kai,kafin inyi magana ya fara tab'a ni dana yi yukurin hanashi sai ya rufeni da duka har da yaga mun kayar jikina"sai ta fashe da kuka

Barrister Aisha tace"ya mai shari'ar wanan ma kad'ai ya isa ya gamsar da wanan kotu cewa RAYHA yayi yukurin yiwa Abida fyd'a da wanan nike rokon kotu da ta yanke me hukunci dai-dai abinda ya aikata,nagode"

Alkali yace"barrister Aminu ko kana da jail"

Barrister Aminu yace"eh ina da ja ya mai shari'a,ina rokon kotu ta bani dama yiwa Abida tamboyoyi"

Alkali yace"kotu ta baka dama"

Gaban Abida yaje yace"shin kin tab'a sanin RAYHAN a wani wuri kafin ranan da abin nan ya faru?"

Abida tace"a'a ban taba saninshi ba sai ranan da kasuwan ci ya kaini office din shi"

Gaban RAYHAN ya je yace"ko zaka iya fad'a mana abinda ya faru ranan da Abida taje office d'inka?"kwashe komai yayi ya fad'a mai

Barrister Aminu ya kalli Alkali yace"ya mai girma mai shari'a ya kamata kotu tayi wasi da wanan maganan domin sharri akayiwa RAYHA......"

Barrister Aisha ne ta katse shi da cewa"ya mai shari'a wanan ba sharri bane domin ina da hujjoji da zan tabtarwa wanan kotu RAYHAN ya aikata laifin da ake zargin shi"

Alkali yace"kotu ta baki dama"

Tace"inason Alhaji Mohammed d'ahiru mai dala yazo gaban kotu"

Abba da ke zaune kusa da daddy,ummi kuma na zaune wajen mata tare da Islam


Bayan Abba ya gabatar da kanshi tare da rantsuwar fad'i gaskiya

Barrister Aisha tace"shin zaka.iya fad'awa kotu sana'ar d'anka RAYHAN?"

Abinda RAYHAN ya fad'a shi Abba ya fad'i"

Tace"kana nufi baka san RAYHAN yana da gidan radio ba mai suna alheri FM ba wanda shi da kanshi yake gabatar da shirin dandalin masoya?"gaban RAYHAN ne ya fad'i jin an anbato gidan radio

Abba yace"bai sani ba,kuma baya jin d'anshi zai iya sab'a umurnin shi"

Murmushi mugunta tayi tace"zaka iya tafiya"

Gaban RAYHAN taje tace"kana da gidan radio wanda aka fi Sanin ka da RMD?"

RAYHAN yana so yayi magana ta katseshi da"eh ko A'ah"

Yace"eh"

Barrister Aminu ne ya tashi yace" objection ya mai shari'a ba abin da ya shafi wanan kotu da maganan gidan radio"

Da sauri tace"sosai kuwa dan inason tabtarwa wanan kotu RAYHAN ya kasance me halin banza da rashi n biyyaya kuma yana da halaye banza da ba kowa ya sani ba"

Alkali yace"barrister Aminu korafi bata karbu ba"

Barrister Abida ta kalli Alkali tace"ina rokon wanan kotu da ta umurce RAYHAN da ya cire rigarshi"

Alkali yace"RAYHAN cire rigar ka"

Cirewa yayi sai ga zanen kumbonan Dr Abida a bayan shi da kirji

Barrister Aisha tace"wanan shaida ne mai karfi wajen nuna cewa RAYHAN yayi yukurin yiwa Abida fya'de da wanan nike rokon wanan kotu da tabiwa Abida nasir hakkin ta wajen hukunta RAYHAN da ya zama izina ga sauran masu hali irin nashi,nagode"

Alkali yace"barrister ko kana da magana"

Tashi barrister Aminu yayi yace"ya mai girma mai shari'a ina rokon wanan kotu da ta bani wasu lokaci dan bincike dan gudun kar a hukunta wanda bai jiba be gani ba,kuma ina rokon kotu ta bani bailing RAYHAN"

Bayan yan rubuce rubuce alkali yace kotu ta baka nan da kwana biyu kacal dan yin bincike kuma kotu zata yi zama na biyu ran 12 -5-2019 amma kotu baza ta baka bailing RAYHAN ba"

Nan ya buga table kowa ya mike

Police suka fito da RAYHAN yan jarida sai bin shi ake ana cewa RMD ko zaka iya fad'a mana dalilin rashin zuwa matanka kotu koko bats yard a da kai bane"wasu kuwa har cewa suke ai ya saba cin amana ta ne shiyasa bata zo ba

Abba ko kallon Inda yake baiyi ba ya shige mota yayi tafiyar shi

Ummi ko tana ji tana gani aka tafi da shi kuka ta fashe dashi tana yi IKLAS na tayata

IKLAS ne zaune da mamy duk suna kallo abinda ke faruwa a kotu dan live ake nunawa kasancewar

Please Login or Register in order to submit comment