Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ8⃣5⃣&8⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Islam na fitowa tace"ina wuni"

Yace"fyn"a takaice

Tace"shigo ciki mana"

Yace"no sauri nike yi na zone in fad'a miki bana son kije wuri kamu gobe"

Zata yi magana ya d'aga mata hanun hawaye ne ya ciko mata a ido tace"yi hakuri wallahi minal bazata ji dadi ba in ban je ba"

Yace"toh kije amma kisa hijabi"

Tace"toh"

(Ina jan hankali yan mata da kusan irin zama da kuke yi da saurayi karki bari saurayin ki ya gane soyyayar ki tafi nashi,domin in ya gane haka sai ya kika ya fara niman takura miki da nuna shi ya ajiye ki,yana da kyau ki nuna dinga nuna me kefa bashi kadai kike dashi ba in bai zai iya ya nimi wata hakan zai kara miki aji a gurin shi kuma zai ta lallaba ki dan gudun karki rabu dashi

Kuma karki yarda saurayi tun bai aure ki ba yasa miki dokoki wallahi inki ka bari hakan ta faru bayan aure zai nimi ki bauta me kuma baki da bakin magana hmmm Allah yasa mu dace)Ku biyo ni dan jin ya zaman Islam da sultan zai kare

A yau bikin minal saura kwana uku tun safe IKLAS ke gidan suna shirya dan da yamma kamu

Abdul ko baki yaki rufuwa,minal tace"amma IKLAS sai bayan biki zaki koma gida ko?"

IKLAS tace"inshaallah"

Islam tace"karki yi mata alkawari dan nasan yaya bazai yarda ba"

Tace"ai dare nayi kashe waya ta zanyi"

Zaliha tace"hmm karki dai b'ata mai rai"

Misalin karfe 3:pm IKLAS ta d'auko nawal a school Suna dawowa suka fara shirin zuwa kamu

Nan fa aka fara zuwa yi wa amarya kwaliya da kawayenta

Minal tace"IKLAS zo mana ayi miki"

Tace"bari inyi sallah tukkuna"kallon Islam tayi taga bata da alamun zuwa a yi mata kwaliya tace"Islam zo mana ayi miki"

Tace"no ba zanyi ba"

Minal tace"ai ba zai wuci sultan ya hanata ba"

Zaliha tace"kyale wawiya sai ka ce shine babanta yayi tasa mata doka harda wani cewa in zata anguwa sai da izinin shi tun basu yi aure ba,in suyi aure ya za a kare"

Minal tace"kiyi gaggawa saita shi tun kafin kuyi aure in bahaka toh kina da aiki"

Kuka ta fashe da shi tace"wallahi ina son shi,kuma ina tsoron shi"

Cikin takaici minal tace"dan Allah ta so ayi miki kwalya biki nane bai isa ya hana ki zuwa ba kuma wallahi baza ki sa hijab ba in ya ga dama ya yanka ki"

Misalin karfe 5:pm suka isa hall,wurin ya sha decoration nan fa RAYHAN ya zo ya rike hanun IKLAS suyi masifar kyau IKLAS na sanye da pitch colour material iri d'aya da nawal ya bala'in amsar su shiko cikin black suite da pitch rigar ciki ba kara min kyau suka yi ba,kowa sai yaba su ake yi,suna shiga suka zauna sai cewa ake perfect family

Minal ma shigowa tayi cikin hall tare da angon ta Abdul rike mata hanun yayi ta kalleshi ta hararre shi yace"kuma har da yau sai kin harare ni"

Ai minal bata San lokacin da dariya ya sub'uce mata ba

Islam ko ba karamin kyau tayi ba cikin gown da d'aurin ta mai step

Sultan na ganin ta ya taso jikin shi sai rawa yake saboda kishin masifa

Itako jikin ta sai rawa yake yi tace"na shiga uku yana karasowa ya rike mata hanun kamar ba abinda ya faru kallonshi tayi ya sakar mata murmushi

Suma wuri d'aya suka zauna zaliha na bayan su

Nan sai aka fara program aka kira amarya da ango su fito fili su taka

Kallonta Abdul yayi yace"wallahi in kika kuskura kika yi rawa sai ranki ya b'eci"ganin babu alaman wasa a kwayar idon shi yasa tayi shiru


Suna fitowa ta tsaya ko motsi batayi ba mutane sai wasa mata kud'in Islam ta tashi zata shiga fili sultan ya harare ta zama tayi

IKLAS ko sai liki take yi wa minal shima RAYHAN haka

Sultan na mikewa Islam ta mike ta shiga fili,wani saurayine ya fito dan tun da ya had'a ido da Islam ya fara son ta shima liki ya fara mata na 500#note

Sultan na ganin shi ranshi ya mugun b'aci wani kishi ne ya taso mai

Karasawa yayi gaban Islam ya rike mata hanun ya jawo ta waje a mota ya worga ta

Tace"ka yi hakuri wallahi ban San shiba"

Ko ta kanta bai bi ba ya ja mota sai gidan su yace"daga yau kara ganin ki gidan bikin nan"

Zatayi magana ya d'aga mata hanun

Fita tayi tana kika ta bar shi a mota

Yace"Allah sarki Islam ina sonki,kishin ki ne yasa nayi miki ihu"ji yake kamar ya kirata a waya ya lallashe ta amma bai son ta raina shi

Da dare RAYHN ya kira noban IKLAS a rufe yace.......




Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share

[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,intelligent,and expert writers,we are the best among the rest.


πŸ…Ώ9⃣1⃣&9⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

RAYHAN yace"me ya kawo ki d'akina?ina har gudu na kike"

Tace"haba mijina amma ai nace kuskurene ko ka yafe mun mana"

Yace"no he d'akin ki ki kwanta,ni ba ruwa na dake"

Sauka tayi a gadon d'aki ta bari gaba d'aya tana kuka kwanciya tayi a gadonta tana tunanin fushi irin nashi bata taba zaton zai iya fushi da ita haka ba


Bayan awa biyu RAYHAN ma kasa barci yayi sai juyi yake yi
Itako bayan taci kuka barci yayi awon gaba da it's

Yace"gaskiya bazan iya hakuri ba,bari inje mu dai-dai ta

Yana Shiga d'akin ta ya gan ta kwance kwanciya yayi ya jawo ta ya fara shafa ta,bude ido tayi zata yi magana ya had'e bakin su waje d'aya sai sosa yake kamar sweet

Nan fa suka jiyar da junan su dadi bayan faruwa komai,IKLAS ta kalleshi tace"mijina ka yi hakuri ba zan kara ba,nima naji kewar ka da k'yar na iya barci a gidan su minal"

Yace"kema kisan ba zan iya fushi da ke ba amma kar ki kara"

Tace"toh,gobe d'auri aure minal ya kamata naje mamy ma ta kira ni tana ta fad'a wai me ya hanani zuwa yau "

Rungumeta yayi yace"sai nayi tunani yanzu lokaci nane ba maganan biki ba,bani surprised d'ina

Tace"toh tashi muje toilet mu wanke jikin mu da ruwan zafi"

(Yana da kyau bayan ki yi having sex da mijinki ki wanke gaban ki da ruwan zafi amma ba mai zafi sosai shima yayi wanke nashi,hakan yana hana mace budewa kuma yana sa aji dadi juna a second round domin zai ta guming yana karoπŸ˜ƒin kina haka ba sai kiyi wani masi ba (Allah yasa mu gane)

Bayan sun wanke gaban su da ruwan zafi dan shi kanshi yana jin dadi haka kuma haka ta saba me,wata sabon shafi suka bude dan kowani style ta bashi dan IKLAS a turaka babu kunya,

(Haka ya kamata mace ta kasance ba a ce ki zama mara kunya ba amma ki ajiya maganan kunya a gefe in kuka rage ku biyu,kiyi ta nuna me kina jin dadin abinda kuke yi e g kiyi tayi me dirty talks kina kuka dadi,bawai kuka wiwi ba no kuka kina cewa oh my darling you are the best,I love this,f*****k harder,irin su wayau mijina kana da dadiπŸ™ˆπŸ˜ƒkamata kina haka bawai ki kwanta kamar gawa ba kwanciyar aure ba sai a kwance ake yin shiba ko a tsaye,sungune infact anyhow you want it,please make your sex life lifely,please mata mu gyare kar wata ta kwace miki miji,wani zai iya fad'a miki ki gyra wani namiji kuma sai dai ya dakaro miki kishiya akan abun da ba kai ya kawo ba"

Washe gari misalin karfe 8:am bayan sunyi breakfast yace"wiffy je ki shirya in sauke ki gidan su minal 7:pm nayi zan zo in d'auke ki"ihu murna tayi pecking d'inshi a goshi tace"tank you darling"

Misallin karfe goma na safe jama'a suka shaida d'auri auren AMINA MANSUR (minal)da Abdullahi Mohammed (abdul)akan sadaki dubu hamsi

Walima aka yi da karfe 7 aka kaita gidan mijin ta,sai dai mu ce Allah ya bada zaman lafiya


A gidan minal RAYHAN ya d'auki IKLAS

Bayan kowa ya watse minal ne kwance a gado tans kuka Abdul ya shigo dawowar shi kenan daga rakiyar abokanan shi

Yace"baby meya faru?"

Tace"ba komai"

Yace"toh taso muyi sallah mu ci abinci"

Bayan sunyi sallah sun ci gasashiyar kaza da fresh milk

Minal tace"toh tafi d'akinka ka kwanta barci nike ji"a ranshi yace"ka ji raini hankali"

Hade rai yayi yace"anan zan kwana"ganin ya hade rai ta tashi ta haye gado ta kwanta cike da tsoro

Yace"ba kwanciya zakiyi ba tashi kije kiyi wanka ki rage kayan jikin ki"

Shiru tayi kamar mai barci,yace"wallahi in baki tashi ba zan kaiki in miki wanka da kaina"


Da sauri ta mike tace"kai maza basu da kunya

Bayan sunyi wanka nan fa Abdul ya rikicewa minal kuka ta fara yi

Ai Abdul na shiganta ta kwala kara tana ihu said Allah ya is a takeyi

Bayan 2hrs ya sauka ya koma gefe yana mayar da numfashi

Kallonta yayi yace"ina bakin siwa?"

Tace"yi hakuri abba na tuba"tsoro take ji kar ya kara


Dariya yayi yace........


Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writer,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ8⃣9⃣&9⃣0⃣

Bismillahir Ramanir Rahim

RAYHAN yace"yau kika fara raina ni?yaushe raini ya shiga tsakani na da ke IKLAS"gaban ta ne ta buga dan bai tab'a kiran sunan ta ba,lallai yayi fushi"

Tace"honey please kayi hakuri wallahi bazan kara ba"kallonta yayi yace"daga yau baza ki kara zuwa gidan bikin nan ba infact ki daina fita a nan gidan"tashi yayi ya haura sama,ta bi shi da gudu tana cewa please kayi hakuri"amma ko kallonta bayi ba yana shiga d'akin shi ya rufo kofa,murd'awa tayi ta ji shi a rufe

Tace"ikon Allah"shiko zama yayi a baki gado yace"dolene in koya mata hankali"

Saukowa tayi ta shiga kicin ta fara had'a breakfast falo ta gyra ta fashe da tulare


Tana zaune ya sauko cikin shirin shi na zuwa office da sauri ta tashi tace"mijina ga breakfast"

Yace"bana jin yunwa"

Tace"amma baka ci komai ba ai"

Ihu ya daka mata yace"toh wai ina ruwa ki ne?"

Kuka ta fashe dashi ta hau sama da guru

Shiko fita yayi ya bar gidan zuciyar shi na yi me zafin kukan ta amma dole ya koya mata hankaki saboda gaba karta kara

'Bangaren sultan ko text yayi wa islam wai ta shirya karfe goma na safe zai zo ya dauke ta zuwa gidansu minal

RAYHAN na barin gida direct gidan su umma ya je ya tarar da abba zaune kasancewar ranan juma'a ne baya fita da wuri

Bayan sun gaisa Abba yace"RAYHAN na amince IKLAS tayi aikin ta na lawyer tana taimkawa mara sa gata da Wanda aka zalunta,amma sai ka amince"

Yace"gaskiya Abba ba yanzu ba may sai nan gaba"

Abba yace"toh Allah ya taimaka"

Yace"amin"a nan yayi breakfast

Ummi tace"amma yau za a kawu mun nawal weekend ko?"

Da sauri ya amsa da eh umma

Yace"ina Islam ta d'auko ta in lokaci yayi"

Minal ko anyi busy domin yau ne dinner gobe sati d'auri aure


Misalin 12:pm IKLAS ta kira RAYHAN a waya kusan sau bakwa bai d'auka ba sai ana takwas yana d'agawa yace"wai lafiya kike damuna ina aiki"

Cikin sanyi jiki tace"yi hakuri ina son fad'a maka ne zan d'auko nawal a school"

Yace"ki bar shi Islam zata d'auko ta"kashe wayar yayi ya cigaba da aiki

Itako tashi tayi ta shiga kicin ta fara had'a abinci semo tayi miyar kubewa tana gamawa taje tayi wanka ganin ya kusa dawowa jeans troser tasa da top ya balain amsan jikinta

A falo ta zauna tana jiran shi

Shiko sanda yaje gidan ummi ya ci ya koshi har tana mai siya wai ya cinye mata abinci duk tunanin ummi IKLAS na gidan biki ne

Tana zaune minal ta kirata a waya tace"ya baza kije dinner bane"

IKLAS tace"kiyi hakuri ya hana"

Minal tace"toh shikenan"sai taji dinner ya fita mata a rai"

Misalin karfe 5:pm ya shigo gida fuska hade,tana ganin shi ta taso ta rungume shi ture ta yayi

Tace"mijina har yanzu fushi bai kare bane?toh yi hakuri kawo jakar muje inyi maka wanka sai ka ci abinci,ina da surprise da zan baka"

Yace"bana so kuma na koshi"haurawa yayi ya barta tsaye tana hawaye

Yana shiga d'akin ya zauna bakin gado yariyar nan akwai kyau Allah zan iya daurewa kuwa?"

Misalin karfe 8:pm na dare tayi wanka tasa wasu sexy rigar barci feshe jikin ta tayi da tulare

Taje d'akin shi samun shi tayi a zaune a gado yana aiki a laptop

Zuwa tayi ta rungumeshi lumshe ido yayi ya kuma bude su


Yace............



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we the best among the rest.

πŸ…Ώ9⃣3⃣&9⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Abdul yayi dariya yace"umma ni kike kira abba "

Shiru tayi,d'aukan ta yayi ya kai ta bayi wanka suka yi ya fito da ita ya kwantar ya rufe su da bargo,amma jikin minal rawa yakeyi

Mahmud ne gaban Dr da minal ta had'a su

Likitan ya duba file d'inshi yace"zai iya warkewa amma sai dai su biyo shi egypt"

Mahmud yace"ba damuwa"

Ba tare da b'ata lokaci ba aka saka bikin Mahmud da zaliha,Islam da sulta nan da sati uku

IKLAS ko soyayya ake ci hankali kwance,itama minal ba a bar su a baya domin yanzu ta saba

Bayan sati biyu da bikin minal aka fara shirye-shirye bikin su Islam domin saura sis days

Amma sultan bai nime ta ba ko kira ba kulum yake kira ba

Abun na damun ta amma ta boye wa kowa damuwan ta sai dai yayi mata text yace in tana bukatan kira shi

IKLAS ne zaune a falo ita da RAYHAN tace"honey ya kamata yau in tafi gidan ummi saboda kaga gobe dinner su Islam in yaso bayan biki in dawo tunda bikin na gida ne"

Had'e rai yayi yace"a'a zanyi ta kaiki ina d'auko ki da dare kowani rana"

Tace"toh mijina"

Yace"d'auko gyale in kai ki gidansu mamy "

Tace"ai ga gyale nan dama kai nike jira"

A gidan mamy ya sauke ta tayi sa'a kuwa daddy na gida da sauri ta karasa ta gaida shi cikin ladabi

Cikin murna ganin ta yace"yar baba kene a gidan"

Tace"eh daddy na,ina mamy da maryam ne"

Yace"ai suna ciki"

Tace"toh bari inje"

Mamy ma tayi murna ganinta maryam ko sai tsokana ta takeyi


Sai yamma RAYHAN ya zo ya d'auke ta

Washe gari aka fara hidiman bikin Islam


Misalin karfe 5:pm akayi kamu amare sun sha kyau Mahmud ma ba karamin kyau yayi ba amma a zaune a wheel chair,zaliha ko bata jin kunyar gabatar da shi a matayi miji

Islam tayi bala'in kyau sultan ko yana zaune ya had'e rai kamar hadari gashi ya hanata rawa

Ha dai akayi yi aka gama Islam bata cikin walwala

Washe gari akayi dinner

Ranar jumma'a jama'a suka shaida d'auri auren MAHMUD SANI da ZALIHA BASHIR

Dr SULTAN MUSA da ISLAM MOHAMMED DAHIRU akan sadaki dubu d'ari-dari

Tun missalin karfe 3:pm aka tafi da ISLAM dan Kaduna za a kaita nan sultan ke aiki kuma iyayen shi na can ba karamin kuka tayi ba

Yamma nayi aka kai zaliha gidanta

Misallin karfe 10:pm sultan ya shigo d'aki ya same ta tana kuka

Ya tausaya mata amma sai yace"ke miye haka?"tuni Islam tayi sit

Yace"je kiyi alwala ki zo muyi sallah babu musu ta shiga bayi tayi ta fito"bayan fitowar ta ya shiga shima alwalan ya shiga yayi ya fito ya ja su sallah

Bayan sun idar ya jawo wata ledar gasheshiyar kaza da fresh milk

Yace"muci"

Tace"na koshi"

Ihu ya daka mata yace"yaushe na zama abokin wasar ki"

Jiki na.rawa tafar ci tana hawaye shiko zafin hawayen yake ji amma shi ba zai iya lallashin ta ba ta raina shi

Yace"wallahi in kika bari na kara ganin hawaye a fuskar ki sai na mugun sa'ba miki

Da Sauri ta goge hawayen ta

Bayan sun gama cin abinci yace"toh muje mu kwanta

Suna kwanciya ya hayeta babu romance ba komai kamar akuya (hmmmm wanan wata matsala ne da ma'aurata ke fama dashi sai kaga namiji ya haye mace kamar dabba ba roman ba komai,toh mata ya kamata Ku tashi tsaya dan without romance babu wanda zai ji dadi cikin Ku,kuma wallahi iskanci ne domin wasu tarwasasu mara da tsoron Allah in sun je waje abinda suke yi yafi romance,a matasayin ki na mace in namiji ya zo miki a haka ki dakatar dashi in yace"yaya kice sai yayi romancing d'inki"kema sai ki taimaka me in be iya bane ki koya me,in yaki kice toh kin fasa ba laifi bane domin romance sunnah ne na ANNABI MUHAMMEDU (S W A)domin annabi ya kan yi matan shi wasa kafin komai ya faru,in kina so kiji dadi tah ki gwada yana da kyau wata rana kuyi romancing juna kawai ba sai kunyi sex ba,domin yawan sex kullum yana gundira,amma fa anawa ra ayin bance sai kun bi ba amma dai kusan too much of everything is bad)

Haka sultan ya dinga ganawa Islam da sunan sex abu ko armashi babu a matsayinta na virgin ya kamata yayi mata wasani tukuna amma ina bata da wanan gata

Taxi kuka har muryar ta ya dashe karshe ma sumewa tayi

Bayan awa uku ya sauka ya koma gefe ganin ta a sume ya kalleta


Yace".......




Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ9⃣5⃣&9⃣6⃣

Bismillahir Ramanir Rahim

Sultan yace"Allah yayi miki albarka ya bar mu tare,ina son ki Islam"

Tashi yayi yaje bayi ya had'a mata ruwan zafi ya dawo ya d'auke ta

Be ajiyeta koina ba sai cikin bath tube

Ihu ta saki tana kokari.fitowa ya daine ta sai kuka takeyi

Sanda ya tabbatar da ruwan ya shige ta yace"kiyi wanka"

Fita yayi ya barta da k'yar tayi wanka ta fito kafa a ware kwanciya tayi dan wani zazzabi take ji bayan wasu lokuta barcin wahala ya tafi da ita

Shiko yana barin bayin d'akin shi ya koma yayi kwanciyar shi cike da nishad'i ya barta

Sai washe gari ya shigo d'akin ya gan ta kwance cikin bargo

Yace"me ke damun ki"

Tace"zazzabi"

Yace"shine baki gaya mun ba?"

Shiru tayi jikin ta ba abinda yakeyi sai rawar sanyi

Fita yayi yaje d'akin shi sai gashi ya dawo da allura

Yace"gyra inyi miki"

Bayan yayi mata ya fita sai gashi ya shigo da take away bata yayi da k'yar ta iya ci

Bayan kwana biyu ta samu sauki amma tana cikin damuwa har ta rame domin babu abin da ke shiga tsakanin su da sultan sai dai tayi me girki cikin dare ya zo ya kwanta da ita ya fita ko dariyar shi bata tab'a gani ba domin ko kanneshi baya musu dariya

'Bagaren sultan kuwa ya damu ganin Islam na bushewa kuma bai San abin da ke damun ta domin har ga Allah bai d'auki halinshi wani abin da zai dame ta ba amma damuwar ta na matukar damun shi

Mahmud ko babu abinda ya shiga tsakanin shi da zaliha a cewar shi sai yaji sauki a washe gari aure su suka tafi egypt

Su IKLAS ko laulayi suke yi bana wasa ba,gomma ma IKLAS minal ko sau biyu tana kwanciya asibiti amma da sauki

Islam tace"yau zan fad'a me zuciyata"hanyar d'akinshi ta nufa

Sallama tayi yace"shigo"shiga tayi ganinshi tayi zaune yana aiki a laptop

Ko kallanta baiyi ba yace"inaji"

Tace"dama dama"

Yace"dama me"

Tace"dama magana nazo muyi akan zaman mu gaskiya ni na gaji da hallaye ka"da sauri ya kalleta

Tace"baka sakewa muyi hira ko irin wasanin nan na ma'aurata baka yimin sai dai kawai ka afka mun kuma baka zuwa d'akina sai kana da bukatata ni baka damu da bukatata ba"

A fusace yace"yaushe rain in ya shiga tsakanin dake?"

Itama a fusace tace"ai ba maganan raini bane gaskiya n...."
Maganan ya makale ne tsakamakon mari da ya wanka mata

Fashewa tayi da kuka,ya nuna ta da yatsa yace"wato anfara zugaki ko?"

Mata ya kamata ku nunawa mijin Ku hallayen Ku yasan abin da zaki iya da wanda baza ki iya ba,kuma inya miki laifi kiyi me gyra run kan tafiya yayi nisa amma in kina shiru ranar da kika yi magana zai ce zugoki akayi da wanan ba zai tana yards yayi kuskure ba sai dai ya gan canjawar ki)


(DUKA wanan babban kuskure ne da mata keyi na barin namiji ya taba lafiyar jikin su,wallahi duk mace da tabari namiji ya duke ta toh bata cika mace ba domin samun wuri ke kawo duka kuma da ganin fuska domin in be gan fuska ba,ba zai tana ki ba da sunan duka,yana da kyau mace tayi ta nunawa mijinta ta tsani namiji mai duka ko fira kuke ki nune ne kefa baki son namiji mai duka ko a film kika ga an nuna namiji na dukan mace kice Allah ya kiyaye India kene bar me gida zakiyi,toh wallahi ko fad'a kuka yi yaji tsoron taba ki,domin dokan ki zai yi anjima ya laluba ki ya daki banza)Allah yasa mu dace,amin

Direct d'akinta ta nufa ta fara had'a kayanta

Shiko zama yayi ya ci gaba da aikinshi

Can anjima ya fita dai-dai nan Islam ta fito da trolley

Da sauri ya karasa ya fara lallashinta,d'aukanta yayi ya shiga d'akin ta suka lula wata duniya said dai yau ya d'an shafata dan for the first time kiss ya shiga tsakanin su

Yana gamawa ya fita ya bar ta

Bayan fitarshi wayarta yayi kara minal ne

Tana d'agawa ta fashe da kuka


Tace.........



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ9⃣7⃣&9⃣8⃣

Bismillahir Ramanir Rahim

Minal tace"lafi kike kuka haka?"

Cikin kuka ta kwashe komai ta fad'a mata

Cikin haushi minal tace"ashe ke wawiya ce ban sani ba,ina miki kallon mai hankali ashe bahaka bane,you call yourself a psychologist and you behaving like illiterate"

Tace"toh ya kike so inyi please fad'a mun"

Minal tace"ashe Abba asara school fees yayi ban sani ba,toh ni ba shawaran da zan baki face your problem,you created this mess in the first place,you have to clear it yourself"

Islam tace"wallahi ina son shi shiyasa"

Minal tace"shi wa ya gaya miki baya sonki?
ai iskanci ne "


IKLAS da ke zaune kusa da minal

Kwace wayar IKLAS tayi tace"na baki sati d'aya ki sauya shi"kashe wayar tayi suka ci gaba da hiransu

Islam ko bayan su gama wayar tashi tayi ta goge hawaye tace"yau zan nuna ma waye Islam"

Bayi ta shiga tayi wanka ta saka ruba gown tafito a falo ta sameshi yana kallo,zama tayi ta had'e kafafu

Bayan zaman ta da Minti biyar wayarta yayi kara Wanda alarm ne ta saks

D'agawa tayi tace"hello aisha ya kike?

Eh gobe zan shigo minna ai da yau na so zuwa amma dare yayi"

Shiru tayi na wani sakonni alamun tana jin abin da ake fad'a

Can kuma tace"wani aure ai aure na ya mutu,ai kin san tun muna school na tsani namiji mai dukar mace"

Kallonta yayi da sauri sai kuma ya basar

Tace"hmm ai dana fito zan koma wajen tsohon saurayi na"

Tashi yayi cike da kishi ya d'aga hanun zai mareta,ta rike hanun tace"haba ba girman ka bane malam,duk namiji mai dukar mace bai cika namiji ba,in dambe kake son yi sai kaje waje ka sami namiji irin ka Ku fafata"tsayawa yayi yana kallonta da mamaki tunani yake Islam ne ko dai wata ne"

Katse shi tayi da cewa"kuma na baka daga yau zuwa gobe da safe ka rubuta mun saki"

Cikin tashin hankali amma ya dake

Please Login or Register in order to submit comment