Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai jikinsa yayi sanyi
bisa dole ya gusa daga kan hanya,suma yaran nasa
suka kauce suka baiwa su Siyama hanya suka wuce
gaba.Har su Siyama suka bace musu da gani suna
nan a tsaitsaye suna wasuwasin bayanin da Samhur
yayi musu.Haka dai suka ci gaba da tafiya a cikin
birnin na Darul Hunam suna wuce unguwoyi da
gidaje har suka iso gidan gwamna.A bakin kofar
shiga gidan gwamnan ne aka sami matsala aka ki
bude musu kofa.Aka ce sai an tantance su daya
bayan daya.Koda Siyama taga cewa lallai asirinsu
zai tonu sai tayiwa yaranta alama aka ruguntsume
da yaki cikin kankanin lokaci suka kashe gaba dayan
dakarun dake bakin kofar suka falfala cikin gidan da
gudu.Siyama na tusa keyar Samhur yana nuna mata
hanya har saida da yakaita har cikin turakar
gwamna.Duk inda suka iske dakarun tsaro saidai
kaga yaran Siyama sunyi musu kisan sunkuru sub
zubar dasu kasa.Lokacin da suka iso bakin kofar
falon gwamna sai Siyama tasa kafarta ta dama ta
doki kofar.Saboda karfin dukan nata sai da kofar ta
jijjigo daga cikin gini ta fadi kasa rikica Kawai sai
Siyama ta hango gwamna zaune a kasa dirshen ya
harde kafafu yana jan dogowar casbaha kuma yana
fuskantar bakin kofar,sannan kuma yayi shiga
gagaruma shigar yaki.Al'amarin dayai mutukar
razana Siyama kenan,kuma yai matukar bata
mamaki,kawai sai ta saki Sadauki Samhur ta
dubeshi tace,maza ka fice daga cikin gidan nan ka
tafi wurin iyalanka idan baka son su rasa ka.Batare
da gardamar komai ba kuwa Samhur ya juya da
baya da gudu ya bace daga wajenTun daga nesa
Siyama ta karewa gwamna kallo tayi nazarinsa sosai
sai taga ashe basamuden kato ne mai kira irin ta
sarkinsu na kisra wanda ta kashe,amma shi nasa
jikin ma har yafi na sarkin kauri,murdewa gami da
tarin jijiyoyi.Nan take Siyama taji zuciyarta ya buga
da karfi ta ayyana a ranta cewa lallai yau fa ta gamu
da gamonta.Kuma ta taro fadan da bata da tabbacin
samun nasararsa.Amma data tuno da kalamin
mahaifinta Shugaba Sharwan cewar idan bata sami
nasara ba a wannan yaki data kirkiro har abada
bazai taba yafe mata ba,sai taji dukkan tsoro ya
gushe daga zuciyarya,kawai sai ta zura hannu cikin
wuyan rigarta ta tabo wannan sarka wacce marigayi
Sultan ya bata tun tana yarinya Karama.Nan take
sabon karfin gwiwa ya shigeta kawai sai ta bude
hannunta mai rike da takobi ta durfafi inda gwamna
yake zaune cikin sauri ba tare da shakkar komai
ba.Yayi daya rage saura baifi taku biyar ba ta isa
gareshi sai kawai taga ya daga hannunsa yana mai
dakatar daita,kuma yayi shiru yana ci gaba da kan
wannan casbaha ta tsafi dake hannunsa har saida
yakai karshenta,sannan ya ajiye casbahar ya mike
tsaue suka fuskanci juna,akayi kallon kallo na
tsawon yan dakiku.Gwamna yayi wani irin
murmushin mugunta sannan yace.Haba yarinya
saurin ne kike haka na gaggawar karbar
mutuwarki.Kiyi sani cewa Sunana Gumaizu Ibini
Kamzaru,kuma ni jinin sarautar kisra ne,sarki da
kika kashe 'da ne ga baffan mahaifina.Nasan duk
abinda kika aikata a birnin kisra kawo izuwanki
nan,don haka dama ina cikin shirin jiran isowarki
domin na dauki fansar ran dan'uwana a kanki.Ina
mai tabbatar miki da cewa wannan buri dake cikin
ranku keda mahaifinki da kabilarku ta Banu Hanzar
mafarki ne wanda ba zai taba tabbata gaskiya
ba,domin har duniya ta nade zuri'armu ce zata ci
gaba da mulkin birnin kisra badai wata zuria ba
kuma har abada babu wani talaa dazai sami yancin
kansa tunda babu mai iya hana mu yin mulkin
zalunci,danniya da murdiya.Ina fatan dai kinyi
bankwana da iyayenki kafin ki iso nan fadata don ki
gutsuren sassan jikinki guda daya jal bazasu sake
gani ba.Koda gwamna yazo daidai nan a jawabinsa
sai jaruma Siyama ta tari numfashinsa tana mai daka
masa tsawa tace,kai tsohon annamimi bakin
azzalumi kayi sani cewa zuciyata ta kekashe ga
barin tsoron duk wani azzalumi domin komai rintsi
da tsanani sai na sami nasara a kanka.Koda jib
haka sai gwamna ya fusata ainun ya zare wata
sharbebiyar takobi daga kuibin cinyarsa ta hagu ya
rugo da gudu izuwa kan Siyama yana mai kwarar
uban ihu mai tsananin firgitarwa.Ai kuwa ita ma sai
ta ruga izuwa kansa tana mai kurma ihu amma sai
karfin ihun nasa ya danne nata,kamar yadda ruwan
teku ke kwararowa cikin gari ya shafe komai.Suna
haduwa suka ruguntsume da
azababben yaki,ana fara yakin Siyama ta raina kanta
domin kuwa karfin saransa ya ninka nata sau
uku.Duk sa'adda ya kawo mata sara ta kare sai taji
kamar katon dutse mai nauyin tsiya aka buga akan
takobinta da kyar take iya tareshi,wani lokacin ma
har durkushewa take kamar zata fadi kasa,amma
saboda juriya da naci sai kaga ta mike cikin hanzari
taci gaba da artabu.Lokacin da dakarun Siyama suka
ga anayin wannan azababben yaki tsakanin Gwamna
da Siyama sai suka firgita ainun bisa ganin irin
jamrumtakar gwamna da tsagwaron karfin
damtsemsa gami da kwarjininsa.Da farki sai suka
fara wurga mugayen makamansu da nufin su
hallakshi,amma duk makamin da aka jefa masa sai
ya dawo da baya ya soke maishi ya fadi
matacce.Kafin kace wani abu kimanin dakaru arba'in
na Siyama sun zama gawa.Abinda yayi matukar
razana dakarun kenan suka ja da baya.Suna buya
suna kallon gumurzun a firgice.Lokacin da aka shafe
kusan sa'a guda ana wannan artabu ya zamana
cewa dayansu bai sami nasarar koda lakutar jikin
daya ba.kuma karfin sihirinsu na tsafi yayi kunnen
doki sai ran gwamna ya baci,zuciyarsa ta harzuko ya
sauya salon fada ya hada da naushi gami da bugu
da kafa da hannu.Naushin farko da yayiwa Siyama
saida tayi katantanwa sau uki a tsaye,sannan ta
sulale kasa magashiyan.Gwamna ya sunkuyo ya
kamo gashin kanta a wulkance da nufin ya kara
gabza mata naushi a fuska.Ba zato ba tsammani sai
yaji tasa kafarta ta naushi tasa fuskar da dukkan
katfinta.Saboda karfin dukan saida yayi tsalle sama
da baya tamkar an janyeshi da majaujawa,bayansa
ya gwaru da bango ya fado kasa,jini na yoyo a
hancinsa da bakinsa mma sai ya mike tsaye zumbur
ya rugo da gudu izuwa kan Siyama ya sureta da
hannayensa biyu yayi wurgi da ita sama,fuskarta da
cikinta suka gwaru da rufin dakin taga wadansu irin
taurarin wuya a idanunta kuma taji cikinta ya kulle
kamar zata amayar da hanjin cikinta.Tana fadowa
kasa sai Gwamna ya cafke ta ya juyata da nufin ya
buga gadon bayanta akan gwiwar kafarsa don ya
karairaya kasusuwan gadon bayan nata.Cikin wata
irin gwaninta da tsananin zafin nama Siyama ta
wulkila jikinta ta zulle daga cikin hannayensa kuma
ta kamo kansa ka kafafunta biyu ta wurga shi
sama.Ai kuwa sai gadon bayansa ya maku a jikin
wani karge dake rataye a jikin bangin dakin.Take
gwamna ya kurma uban ihu sakamakon tsananin zafi
da zogin da yaji,a zatonsa ma daya daga cikin
kasusuwan bayan nasa ya karye domin daya fado
kasa tim kasa mikewa yayi ya rike kugunsa yana
yoyon jini daga cikin hancinsa.Damar da Siyama ta
samu kenan ta mike tsaye tana layi har a sannan
itama bata daina zubar da jini ba daga cikin
hancinta da bakinta.Kawai sai ta gyara tsayuwarta ta
dunkule hannayenta biyu ta tsaya tana
jiransa.Gwamna ya shafa gadon bayansa yaji babu
inda ya karye,sai ya mike tsaye zumbur.Kawai sai ya
kama rigar jikinsa wacce ta kasance mai kaurin
gaske ce ta kirgi amma saiya tsargeta ta rabe gida
biyu,yayi jifa da ita sannan ya ruga da gudu izuwa
kan Siyama yana mai sake kwarara uban ihu a karo
na biyu.Koda ganin haka sai ita ma ta rugo gareshi
zuciyarta ta tasa cike da mugun nufi.Duk wanda
yaga yadda wadannan jaruman suka rugo da gudu
izuwa kan juna yasan cewa idan suka hadu dole ne
abu daya ya faru cikin biyu,kodai suyi ragas ko
kuma dayansu ua sami nasarar kashe daya.Ashe shi
gwamna niyyarsa itace yakaiwa Siyama wawura ya
matseta da hannauensa yadda zai karya kasusuwan
bayanta.Ai kuwa cikin zafin nama ta shige ta
karkashin kafafunsa bisa taimakon santsin dutsen
Jauhar din da aka malale falon,kafin ya juyo ya
fuskanceta sai ta kama kansa da hannayenta biyu ta
murde masa wuya.Kawai sai gani akayi gwamna ya
sulale kasa matacce,saboda tsananin mamaki da
murna sauran dakarun Siyama basu san sa'adda suka
kama tsalle da shewa ba,sunayi mata jinjina.Ita
kanta Siyama tasan cewa tsananin sa'a ce tasa tayi
nasara,duk da cewa kuwa tayi amfani da tsagwaron
jarumtakarya da kwarewarta a horon iya fada.A
daidai wannan lokaci ne dubunnan dakarun birnin
suka shigo cikin gidan gwamna 'du...su da yawa
rike da makaman yaki,amma duk wanda yazo yaga
gawar gwamna sai jikinsa yayi sanyi ya yarda
makaminsa.Dama gaba dayan mutanen birnin darul
Hunam sun gaji da irin zaluncin shugaban nasu
hatta kuwa dakarunsa ya matsa musu da zalunci
don haka babu wanda yayi bakin ciki da
mutuwarsa.Nan take jama'ar gari suka rude da
shewar farinciki.Gaba daya dattawan garin da masu
fada a ji kuwa sai suka taru a kofar gidan na
gwamna.Siyama da dakarunta guda dari da sittin
suka tsaya a gabansu.Nan take Siyama ta hau kan
wani mumbari ta tsaya a tsakiyar miliyoyin jama'a
tamkar an ajiye dan tsako a tsakiyar dubunnan kaji
tace,yaku jama'ar birnin Darul Hunam kuyi sani
cewa bamu shigo cikin birnin kuba da nufin mu
cutar da dayanku ba sai domin mu sami damar da
zamu ci gaba da yin GUDUN TSIRAn da mukayi
saboda mu kubuta daga Sharrin sarkinku Darwaz
bisa kasancewar bamu da wata hanya sai nan.Yanzu
zan aika aje a taho da jama'armu su shigo cikin
wannan gari domin mu kwana anan kuma mu sami
karin guzuri inyaso gobe da safe mu ci gaba da
tafiyar mu.Burinmu kawai shine mu fice daga cikin
wannan nahiya gaba daya saboda ta haka ne kadai
zamu iya tsira da rayuwar kabilarmu amma ina mai
yi muku alkawarin cewar komai dadewa zamu dawo
wannan kasa taku domin kwato muku yancinki a
wajen azzaluman sarakunanku.Koda jin wannan batu
sai gaba dayan jama'ar garin suka dada rudewa da
shewa gami dayiwa Siyama tafi da jinjina.Nanfa aka
shiga yiwa Siyama da jama'arta hidima ana basu
masauki da abinci ana karramasu.Ba tare da bata
wani lokaci ba Siyama ta
aika da manzanninta mutum uku izuwa can daji inda
suka baro Ayarin Kabilarsu.Koda suka isa suka
sanar dasu Shugaba Sharwan cewar Siyama ta sami
nasarar shiga har cikin birnin Darul Hunam harma ta
kashe gwamnan su sai kowa ya kamu da tsananin
farin ciki,saboda hakan ne ma shugaba Sharwan,Ilela
da 'yar uwarta suka fashe da kukan murna.Kamar
yadda Siyama ta shirya haka al'amarin ya kasance
wato bayan jama'arsi sun iso cikin birnin darul
Hunam sun kwana sai suka tashi da sassafe sukayi
shiri aka basu guzuri mai yawan gaske,suka bar
birnin jama'ar gari nata kukan rabuwa dasu domin
sun san cewa da zarar sarki Darwaz da tawagarsa
sun iso birnin mulkin zalunci ya dawo kenan.Haka
dai mutanen birin darul Hunam suka yiwa su
shugaba Sharwan rakiya har izuwa karshen gari
sannan sukayi musu bankwana suka koma da baya
izuwa cikin birnin darul Hunam suna kuka da bakin
ciki.Bayan tafiyarsu Shugaba Sharwan da cikar
kwanaki biyar daidai sai ga tawagar su Sarki Darwaz
sun iso birnin darul Hunam.Boka Hurgas nayi musu
jagora,koda suka iso birnin suka iske irin
mummunar barnar dasu Siyama sukayi ta kashe
gwamna tare da dakarunsa masu yawa,sai Sarki
Darwaz ya dimauce ya zama kamar wani mahaukaci
sabon kamuwa,domin zare takobi yayi yahau kowa
yana maiyin kan uwa da wabi.Har saida 'yarsa
Gimbiya Huraisa tasha gabansa ta rike hannunsa
sannan ya dawo cikin hayyacinsa.Da yaje gaban
kabarin gwamna kuwa saiya kwanta a gaban kabarin
yana ta kuka da bakin ciki.Da kyar da sidin goshi
Huraisa ta lallameshi ta janyeshi daga bakin kabarin
takaishi gaban Boka Hurgas inda suka zauna suka
shiga tattaunawa.A sannan ne sarki Darwaz ya dubi
boka Hurgas yace,yakai abin dogaron birnin kisar
yanzu yaza ayi mu riski wandannan abokan gaba
namu kafin su sami damar fita daga cikin wannan
nahiya tamu?Lokacin da Boka Hurgas yaji wannan
tambaya sai yayi shiru yana mai sunkuo da kansa
kas,kawai sai ya dauko wata farar sandar tsafi daga
cikin aljihunsa ya saketa,maimakon sandar ta fadi
kasa,sai ta kama yin zane a kasa da kanta,ta rubuta
wadansu dalasiman kalmomi na tsafi wadanda babu
mai iya karantasi face mashahurin boka kuma yaren
da akayi amfani dashi aka rubuta kalmomin ya
kasance bakon yare wanda babu wanda ya taba
jinsa.Nan take Boka Hurgas ya karanta wadannan
kalmomi a fili cikin wannan bakon yaren sannan yayi
ajiyar zuciya ya dubi sarki Darwaz yace,ya
shugabana bisa binciken da nayi yanzu idan muna
son muke mu riski wadannan abokan gaba namu
saidai mu dauko wadansu bakaken aljanu wadanda
suka kasance hadiman sarkin aljanu na birnin
HIMRAL.Idan kuwa kanason sarkin aljanun ya baka
hayar wadannan aljanu nasa iya adadin yawan
dakarunka da kuma mu uku don zuwa wannan
gagarumin aiki,dole ne kayi masa alkawarin bashi
jinin jama'arka mutum dubu uku bayan kowacce
shekara uku har tsawon zamanka a kan karagar
mulki.Idan ka saba wannan alkawari koda sau daya
ne saika daura damarar yin yaki dashi Sarkin
Aljanun.Lokacin da Sarki Darwaz da 'yarsa Gimbiya
Huraisa sukaji wannan jawabi na boka Hurgas sai
hankalonsu ya dugunzuma ainun suka rasa abinda
ke musu dadi a duniya.Kawai Sai Gimbiya Huraisa ta
kama hannun Sarki Darwaz tajashi izuwa can gaba
nesa da inda Boka Hurgas ke zaune,domin suyi
shawara ta dubeshi tace,yakai Abbana inaso kayi
sani cewa da asara gwara gidadanci.Ni a ganina da
dai mu rasa mulkinmu da rayuwarmu gwara mu
rasa dubunnan rayukan talakawanmu,domin kuwa
shi rai ba a bakin komai yake ba muddin akwai
biyan bukata.Ya zama wajibi a garemu yanzu mu
dauki wannan alkawari ga sarkin aljanu na birnin
Hinral domin muga bayan makiyanmu,in yaso bayan
mun cika burinmu sai mu nemi sihirin da zamu
gama da sarkin aljanun,domin mu ci gaba da
mulkinmu a cikin nustuwa da kwanciyar hankali.Ka
sani cewa niyanzu bani da wani buri wanda yafi nayi
gaba da gaba da jaruma Siyama domin na kasheta
da hannuna saboda ni a ganina ma abin kunya ne a
ce kai da kanka kayi yaki da ita,tunda duniya ma
tasan cewa ruwa ba sa'an kwando ba ne,kuma ya
ma za'a yi ace sarko mai babbar daraja kamarka ya
yaki makaskanciya jaruma wacce ta fito daga cikin
wulakantacciyar kabila ta talakwa.Lokacin da
Gimbiya Huraisa yazo na a zancenta sai Sarki
Darwaz ya bushe da dariyar farin ciki sannan ya
rumgume ta a kirjinsa yace yake 'yata hakika ina
alfahari dake,saboda kaifin hankalinki gami da
basirarki da kuma hangen nesanki,
lallai na karbi wannan shawara taki hannu biyiu.Koda
gama fadin hakan sai Sarki Darwaz ya yafito Boka
Hurgasa da hannu ya taho garesu,da isowarsa sai ya
zube kasa a gaban sarki Darwaz cikin biyayya yace
ya shugabana me kuka shawarta kai da Gimbiya
bisa wannan al'amari?Sarki Darwaz ya numfasa
yace,mun yanke hukuncin cewa zamu nemi taimakon
sarkin aljanu na birnin Himral kuma na dauki
wannan alkawari na bashi jinin jama'a ta mutum
dubu uku a duk bayan shekara uku har izuwa
karshen mulki na.Koda Boka Hurgas yaji wannan
batu sai ya firgita ainun kuma ya kamu da tsananin
mamaki bisa yadda sarki Darwaz ya aminta da
daukar wannan alkawari mai tsananin wuya da
hadarin gaske.Har Boka Hurgas ya bude baki zaice
wani abu sai Sarki Darwaz ya daka masa tsawa
yace,ka sani cewa bana magana biyu don haka na
umarce ka daka hanzarta sanar da sarkin aljanu na
birnin Himral amsar bukatarsa don cika tamu.Jikin
boka Hurgas na karkarwa ya shafi kasa da hannunsa
na hagu sannan ya ajiye wannan farar sandar tasa ta
tsafi a kasa ya karanta wadansu dalasimai na tsafi
ya tofa akan sandar.Faruwar hakan keda wuya saiga
hoton fuskar sarki aljanu ta bayyana akan sandar
tsafin.Saboda tsananin munin fuskar da kwarjininta
saida
Sarki Darwaz da Gimbiya Huraisa suka mike tsaye
zumbur a firgice sukaji kamar su ruga da gudu
amma saboda dakewar zuciya irin ta manyan
sadaukai sai suka tsaya kyam suka kurawa fuskar
sarkin aljanun idanu,amma duk da haka jikinsu na
tsuma.Ba tare da bata wani lokaci ba Boka Hurgas ya
zayyanewa sarki aljanu duk abinda sarki Darwaz
ya shaida masa.Koda jin haka sai Sarki Aljanun ya
bushe da wata mahaukaciyar dariya mai tsananin
ban tsoro mai kama da saukar kwarankwatsa wacce
ta kara firgita sarki darwaz da gimbiya huraisa
sosai,shi kansa boka hurgas saida ya fadi kasa
jikinsa na karkarwa bai ma san sa'adda ya saki
fitsari ba a wando saboda tsananin firgita da
razana.Lokacin guda sarkin aljanun ya tsuke bakinsa
yayi shiru ga barin yin mahaukaciyar dariyar sannan
ya dubi sarki Darwaz yace,shi kenan gobe iyanzu
dakarunmu na aljanu wadanda zasu kaiku inda
abokan gabarku suke zasu iso,amma ku sani cewa
karya mana alkawari daidai yake da gayyato
GUGUWAR ANNOBA wacce ba"a san farkonta ba da
karshenta,kuma daidai yake da gayyato GOBARA
DAGA KOGI wacce batada magani.Gama fadin hakan
keda wuya sai fuskar sarki aljanu ta bace bat daga
kan wannan sandar tsafi,kawai sai sarki Darwaz ya
kama hannun 'yarsa gimbiya huraisa yajata suka tafi
izuwa cikin gidan gwamna suka bar boka Hurgas a
kasa dirshen yama mai binsu da kallo kawai cikin
razani da tsananin mamaki.
Al'amarin su Shugaba Sharwan kuwa lokacin dasuka
bar birnin Darul Hunam suka nausa cikin daji sukaci
gaba da tafiya don isa birni na biyu wanda daga shi
saura birni daya kacal su fice daga cikin nahiyar
gaba daya sai katsam sukayi gamo da wata runduna
ta wadansu mayaka wadanda basu wuce su dari da
arba'in ba.Wadannan mutane sunyi shiga ta
kamala,suna sanye da fararen tufafi mazansu da
matansu,ko wannensu ya boye tsiraicinsa.Har
dakarun Su Siyama sun zare makamansu da nufin
su yaki wadannan tsirarun mutane sai Siyama ta
daka musu tsawa ya dubesu tace,ai babu yaki
tsakaninmu a wadannan mutane,domin sune
wadanda aka hana mu da yin yaki dasu,sune
ma'abota addinin MUSULUNCI...
ME ZAI FARU TSAKANIN KABILAR SU SIYAMA DA
WANNAN RUNDUNA TA MUSULMAI?
IDAN RUNDUNAR SU SARKI DARWAZ SUKA RISKI
RUNDUNAR SU SIYAMA WANE IRIN AZABABBEN
YAKI ZA'AYI?
SHIN SARKI DARWAZ ZAI CIKA ALKAWARIN DAYA
DAUKARWA SARKIN ALJANUN?
Mu hadu a littafi na shida don jin yadda zata
kasance.
Saidai Littafi na shida (6) bai fito ba,sai mu tsaya sai
ya fito.
GUDUN TSIRA 5
Littafi na biyar
Na Abdulaziz sani madakin gini
Ebook creator:- Shuraih Usman 99%
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so

For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521

Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) Abdulaziz sani madakin gini

TTjjhQjQ <n8 .
0
H
J
L
r




" 2 p 8 R X
$a$A$ 
L
f



\|4@:Xf
$a$A$fv*x0@6LVZv
$a$A$"6<R\h&x@TZ
$a$A$\t&<DJXb(t"<
$a$A$<zJ T b !!(!p!!!!*"<"L""""#
#N#\#
$a$A$\####
$$V$r$$$%*%p%%%%*&<&&&&&@'R'^''''
(
$a$A$
($(l(((((0)H))))*B*T*^**** ++`+v++,,,^,x,
$a$A$x,~,,,&-4-D-----.6.^..../f/x////(0<00000
$a$A$0041L1P11112J2\22223"3l3333(424z4444"5,5F5
$a$A$F5555566T6^6j6667"7p7777.868~8888@99999
$a$A$9:T:^:n::::;.;r;;;;;;D<`<<<<= =h=x====(>
$a$A$(>6>z>>>>>?R????@`@t@@@&AhA~AAAA>BPBBBBCC
$a$A$CC^C~CCCCC,D $a$A$0GHGGGGHFHbHHHH
I$IhIzIIIII4JPJJJJKKXKhKK
$a$A$KKL(LhLLLL"M(MjMMMMM2NLNNNN
OO\OpOOOP"PlP
$a$A$lPPPP Q.Q:QQQQQRLRRRS^SSS6TTTUFUUUVZVV
$a$A$VV(WvWWXJXXXYVYYY ZPZZZ
[N[[[\Z\\\,]l]]]
$a$A$]H^^^_^___4````0araabDbbbc^ccc0drddeBee
$a$A$ee
fRfffg^ggg0hxhhiNiiijbjjj lRlll&m
$a$A$&mdmmm.n|nnnHooopJppp"qjqqq sTsss.txtt
$a$A$ttFuuuvfvvv:w|wwx`xxx&ynyyy8z~zz{N{{{|H|
$a$A$H||| }L}}}~Z~~~(p&jH́T"f
$a$A$ j@ąFІLڇ$d.t8
$a$A$FҋJԌT&`؎"bzЏ
ґ
$a$A$ґ>ΒēƓ
8J htΖ.HR|֙
$a$A$֙6JVnʜ&Nxԟܟ>@R
$a$A$lvУ2L drΧԧ0@JNX
$a$A$ޫ<F
jέ*8DR`ư*H
$a$A$`pг&>
frζ2R`¸v@f
$a$A$fĻλ2J|޾Zbl6Z l
$a$A$l(<R`h"xDJ^
$a$A$zFNr*@d&0
$a$A$P n08.Tt6V
$a$A$vJd |(4V t0:
$a$A$Rlv8BX&Fh *B
$a$A$Bbx0Nd PV$
$a$A$Rtz>DF n<` t
$a$A$H D
vJh(4NZ
$a$A$Z|2h&P Z  
f
l

$    B  
$a$A$   `


"~@R\t2L^
$a$A$Bnz&0:Rz@T^D
$a$A$DXt&   B!!"b"j""$#~###@$$$N%%
&n&t&
$a$A$t&&('.''''P(`((()t)))@***X++,l,z,,6---L..
$a$A$./ /p//
00t00,181111X223~33@4L445b5h55"666
$a$A$6<777P8889p99,:0:::N;Z;;<v<<2====L>>? ?n?
$a$A$n??&@@@@8AFAAATB`BBCrCCCCHDDDLEEFFhFvFF0G
$a$A$0G8GGGHdHHI,IIINJJKhKKK,LLLBMMMNVNNOOO
$a$A$OlOxOOPPPPPPPP
QLQQQFRZRRRR,SfSSTT
U(UZUU
$a$A$U(V*VVVW [p[[[.\\\\N]X]
$a$A$X]]]^$^^^>___````*aaaaHbbbbcnccc2dddRe
$a$A$Re\eee$f.fffPggghh~hhhhRiiij|jjj $a$A$lplll6mmmnfnno"ooo6pppqbqqq*rrr@sss`tt
$a$A$tuuhutuuu2vvvNwwxbxvxx $a$A$} }~}}}F~~~ZnȀ(BXtt؃4@
$a$A$ftΆ&2@Jpʉ,0`v̊&6^
$a$A$^Bbnȏ&Fxڒ<tҔ0
$a$A$XvƗڗ2ޘ@\"@dĝ"
$a$A$DnԠ6JTtʣأ<FpƦ
$a$A$ƦЧ>F j©*Xl¬|ح2
$a$A$V"|NNh³̳*ܴNz޶<F
$a$A$Fn̸и.޹,>Zػ0ʼ(0H
$a$A$p*Fl".Lb"J
$a$A$b|4Fbd@| H
$a$A$h&2d"8R&|8f
$a$A$ftNp$z<Zh(H
$a$A$b t(j0,F
h:
$a$A$:Jd"Jht:v*
$a$A$Hr*Nbn<b,P
$a$A$&>x0ZbzD
$a$A$vH dd.L  

^
h

& ~  6   
$a$A$ J

t4ZZ
nHHf
$a$A$*LXx8@X
np 0
$a$A$NZ   !h!p!!("|""""2###P$$
%r%%(&&&H''
$a$A$'(b(n((,)4)))L*R**+h++,,0,,,P-\-- ...D///0
$a$A$00p000,1114222N33 4l445j5v55(6z666B777
8h8
$a$A$h888 9.9999V::;v;;4<P<d<<===B>N>>?l???6@@
$a$A$@@@HA^AABBtBB&CCC2DDD6EEEZFFGtG~GG&H2HxHH
$a$A$HHTIIJfJJK*K~KKKKTLLMZMMNnNN*O0OOONPPPQ
$a$A$QzQQ0RRRS`SSTpTTT.UUU4VFVVVXWWWXpXXX0Y@Y
$a$A$@YYYY`ZZZ[v[[[<\\\\P]Z]]]^|^^0_>__````a
$a$A$a$abavaaaa,bbbcLccc d.ddde2eeee(flffg0gg
$a$A$gg hzhhhhhi:iiijjjjjkLkkkllllm^mmn
$a$A$ntnn4oopbpp"qqqHrrshss6tttRuuvvvDww xdxx
$a$A$x$yyyDzz
{j{{.|||@}}}\~~|Jnځ<^
$a$A$^fʄ*|ޅB|ԇ*Z‰"JxD
$a$A$^Ď2RhΑ,PfД:Xؗ*
$a$A$*J
n֚.@
V l̞0\ F
$a$A$R hҤ,N|B`p֪2.F
$a$A$ bȭ$NrҰ&P nг.Vxض@
$a$A$@^ĸ*Xhܼ>b¾&F
p
$a$A$"zFzDFf.DPh
$a$A$h:
n BPf$x6<f
$a$A$f,Zz2DTl (F
$a$A$Ffp(Hr2Njz0
$a$A$JX"v4l2R`T
$a$A$~42N
fp*JTnx.
$a$A$.FPp2RX `lv0
$a$A$Dfn(4Jrx8B<
$a$A$Vbn&:DJZd" ~   @


$a$A$

 R    p  $
4


Jhr$6D
$a$A$DPn*Lfx::$~
$a$A$8^<`  z    P!!"n""(#2#
$a$A$2###J$T$$$ %~%%<&&&&V''((v(((6))))R*X***
$a$A$*+p++<,,,P----.h.v..4////Z001j1p110222X3
$a$A$X3344z44@555L66 7n77*8886999<:D:::T;;<<v<
$a$A$v<<$====>>>?X?f???*@@@DAPAAABxBBB6CCCNDXD
$a$A$XDDEBEEEEFfFF"GxGG,H8HHHFIII
JnJJ(K~KKKNLL
$a$A$LM`MM(NNNXOrOOOOPPdQfQhQQQQ*RSSUVHXJXDZ8[
$a$A$8[[[[Z\\"]]]P^^
_h__`r``"a~aa.bbbHcc
dldd2e
$a$A$2eee\ffg|gg8hhhPiij|jjFkkk\llmmmNnnoboo
$a$A$o pppp0qqqRrrsssPttubuu*vvvNwwxzxx@yyz`z
$a$A$`zz{T{{|r||6}}}\~~x2\$xւ:X
$a$A$|ޅ@t܆4b(PPdڍ<

$a$A$
jʏ*ސBnʒ,Vޕ>^ܘ8
$a$A$Zjʛ2\$ޞ@`|ܡB`&
$a$A$&DXnz֨4^v̫(Df
$a$A$fȮ&DhZ"~DhƵ(@\
$a$A$ ع0FZ N lʿ*^"|2
$a$A$2P`j&<^$~BN l
$a$A$l~Dd,@Dv4HX
$a$A$n*PHv*Rt2
$a$A$Tt(:l.d.\l ~&
$a$A$&z
BPbv6TVPD
$a$A$-<0@PBP/ =!n"n#n$n3P(20Root Entry F
CompObjjOle
1Table SummaryInformation(2WordDocument
/DocumentSummaryInformation85t

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment