Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[1/20, 09:55] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*STORY AND WRITTEN*

*BY Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM*

*Assalamualaikum da fatan kana cikin kushin lafiya LITTAFIN MATAR YARO SHINE NA MAI DA SUNAN SA( K'ANINA NE) SAKA MAKON WATA TAYI BOOK MAI SUNAN SHI THANKS 👏👏👏*


*page 2*

_________ Yana fita a hankali yake jan kafarshi har ya samu ya isa bedroom dinsa,
kwanciya yay saman bed dinsa yana mayar da numfashi k'amar wanda wasan tseri, rufe idanunsa yay nan take suran jikin Yasmeen yake masa yawo a idonsa,  nan take wani irin mugu ² sha'awa ne ya tasu masa nan take, abunshin ne ta wani irin k'ikewa cikin wando sa da sauri yasa hannunsa saman ta yana rinse ido, ji yake kamar ya dinga zunduma  ko zai samu dan sauki akan abunda yakeji, a fili yace "  wlh wanan yarinyar ta gama dani ace daren ka na farko da Amaryar ka ace bazata mure kaji dad'i ba kai wanan abun baiyi wlh,  don dai k'awai bazan iya danne ta bane da yau ba abunda zai hana na taba wanan lallausar jikin wlh Allah ta cuceni, ya fad'a tare dajan
Tsaki ya mike da k'yar ta shiga toilet"

Yasmeen kuwa wani irin b'akin ciki da takai cine ya rufeta wai ace dan wanan YARON ya kalle mata jiki, tsaki tayi taje ta rufe dakin da key, tana cewa dolene nasan  abunyi, da wannan tunanin ta sanya kayanta, hango ledojin d'aya ajiye tay, tace " kajimin dan iska  handa wani seyo kaza, gashi shi ya samu Mata, janyo ledar tayi ta zauna saman bed dinta ta take kazar nan son ranta tasha  drink  ta kwanta abunta  tana yar tunani ² har bacci yay awon gaba da ita"

*Washe gari* da Asuba Mahmud ya tashi  jiki asanyaye ya  shige toilet yay wanka tare da sark'ake jikinsa, ya d'auro Alwala ya fito  domin jiya dai bai kwana ta dad'i ba"

Fitowa yayi ya shirya cikin Jallabiya milk color ya fita masjeed"

Yana dawowa direct kofar bedroom dinta ya tsaya  knocking ya farayi jin shirune ya sashe kokarin bud'e kofar amma ya jita a rufe kam"

Girgiza kansa yayi ya wuce bedroom dinsa, yana shiga ya kwanta ko zai samu ya biya baccin jiya da baiyi ba"

      Bangaren Yasmeen kuwa tunda ta tashi tayi Sallah Asuba ta koma baccin ta ba ita ta tashiba sai karfe 9 ta mike tare da fadawa toilet tayi wanka ta fito ta shirya cikin  riga da skirt na atampa k'ayan ya zauna ajikinta sosai tayi k'yau sai k'amshi take zubawa, bude kofar tayi ta sauko parlor,  zaune ta hangoshi a dining area yana breakfast, mamaki take ina ya samu abinci har yakeci"
Tsaki tayi ta karasa dining din  taja kujera dake can gefinsa ta zauna tanà aika masa da harara"

Duk abunda takeyi Yana kallonta murmushi yayi yace " an tashi lafiya Amarya ta?" ya kwanan Amarci da bakonta?" Tun dai ni bazaki tambaye ne yana kwanaba"

Harara ya wurga masa k'amar idanunta zasu zubu, tare da mikewa ta shiga kitchen ta dauki plate da spoon, daukowa tayi ta juya kenan da niyar barin kitchen din tayi k'aro dashi tsaye abakin kitchen din fuska had'e tace " kaba ni wari na wuce tun... Tun me? Ya fada yana masota, baya² ta fara ja yana binta har takai bango, ido cikin ido suke kallon junansu, yace " me zakimin idan ban baki hanyan ba?"
Tsaki tay tana kokarin turesa ta wuce ya k'amata da iya karfin sa yace " wlh idan kika sake jamin tsaki anan zakiga abunda zanma bakin nan, harara ta b'alla masa tace " Mahmud ka bani hanya na wuce ko ranka ya baci"
Ya b'acin na gani bayan wanda jiya kika batamin ina masayin mijinki ki barni na kwana ni kad'ai, ko bakisan akoi hakkina a kanki bane?"
dariya tayi tace " Miji fa? ai kai ban daukeka a masayin na miji sai dai amasayinka na K'ANINA kuma wa.. B'akin su ya hada tare da bata wani irin kiss ko ina,  wani irin yarrr! Taji ajikinta, hannunsa ya d'aura saman rigar ta yana kokarin taba na shanunta, wanda ke tsaye cikin rigar ta yana tsole mishi ido, turesa tay tan kokarin kwace kanta amma ina bai bata dama ba, da k'yar ta samu ta turesa daga jikinta, cikin wani irin murya yace " please Yasmeen tunda kin hanani hakkina ki barni ko da tabe_tabe da lashe² nan nayi please, yana kokarin tsaka hannunsa a.....!

Idan naga kun karbe sa sai naci gaba,

More comment
More typing

Ka Fad'i alkairi ko kayi shiru🤫
[1/20, 10:16] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*STORY AND WRITTEN*

*BY Fatima Msr Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*📚

*BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM*

Page 1

*Assalamualaikum da fatan kuna cikin kushin lafiya LITTAFIN MATAR YARO SHINE NA MAIDA SUNAN SA,( K'ANINA NE) SAKA MAKON WATA TAYI BOOK MAI SUNAN SHI THANKS* 👏👏👏


Kwance take kan makeken bed dinta, sai kuka take k'amar ranta sai fita, bude kofar bedroom din akayi ana cewa "haba Yasmeen don Allah kiyi hakuri ki dai na wanan kukan, ta fada tare da zama bakin bed din, dago da fuskar ta Yasmeen tayi cikin muryar kuka tace " taya zan daina kuka Khadija, Aure fa aka min da wanan dan mitsisin YARON, kinsan fa na girmeshi ba kad'an ba, haba don Allah wlh Ba'a k'yauta minba ta karasa mgnr tanà fashewa da wani masa nancin kuka"
Girgiza k'anta Khadija tay cikeda tausayinta tace " nasan da haka Yasmeen but yaka mata ace kiyi hakuri ki dauka hakan shine  kaddaran ki, kiwa iyayenki biyayya wata kila shine mafi alkairi agunki kinji, don Allah ki tashi ki shirya kefa kadai ake jira please"
Kukanta taci gaba dayi tanà shensheka, baki Khadija tay ta bata tana lallashinta harta tashi ta shirya cikin hadad'iyar doguwar riga ta lace pink color tayi k'yau sosai duk da cewa fuskar ta duk a k'unbure take saka makon kukan daci harta gaji dashi, Khadija tace " ki zauna bari mai make up din ta shiga ta miki, kallon ta Yasmeen tay tace " wlh ba wani make Up din da za'a min wlh"
ALLAH ya baki hakuri muje toh"

Saukowa parlor sukayi daman can masu kai Amarya ita suke jira, Nasiha sosai Ummi ta kara mata akan wanda suka mata dazun, daukar ta sukayi sai gidan Angon ta"  An isoh gidan Amarya lafiya, gidan  dai masha Allah 
Yay k'yau kota ina, basu wani jima sosai ba suka sallameta sbd dare yayi,
Khadija ce ta kalle Yasmeen tace " don Allah kiyi hakuri ki cire komai a ranki ku zauna lafiya kinji ko K'awata"
Harara ta b'alla mata tace " ai bani ba kwanciyar hankali har saina sa wanan YARON ya tsakeni"
Hakuri dai Khadija tay ta bata kafin ta mata sallama ta fita domin ana jiranta"

Khadija na fita ta fashe da kuka, sanda tay me isarta ta mike ta shiga toilet"

A hankali ya shiga parlor bakinsa dauke da sallama  hannunsa rike da ledoji, ganin ba kowa a parlor ne ya sashe haurawa sama, direct dakin daya san natane ya bude kofar tare dayin sallama,  jin motsin ruwa a toilet ne ya tsashi ajiye ledojin hannunsa tare da zama  gefin bed din yana bin ɗ'akin da kallo...

Ta dauki 40 minutes a toilet din domin wanka tay ta fito d'aure da towel iya cinyarta, gaban dressing mirror ta tsaya tana goge jikinta, body lotion ta dauka ta shafe jikinta dashi,
Bud'e wardrobe tay ta dauki wani sleeping dress wando da riga orange color ta fito dashi, towel din jikinta ta kunce tana kokarin sa kayanta kenan ta hangi k'amar inuwar mutun a dakin, da sauri ta dauki towel din tare da juyawa, hada ido sukayi, inda ya mata k'uri da ido ko k'iftawa bayayi, a fusace tace " waye baka izin shiga dakin nan Mahmud?"
Harka zauna min a'kan gado, ta fada a tsawace"
Uhm ! Uhm! Don Allah kiyi hakuri daman, wani tsawa ta daka mishi tace " fita d'aga d'akin Mahmud bana son ganinka, shidai k'asa ta buka komai yay sai ma kallonta da yake, domin santala santala cinjoyinta dake sheki yakebi da kallo, ganin yanda yake kallonta a haukace ta dauki pilon dake bed din ta fara jifarshi dashi tana cewa " nace ka fita daga dakinnan ko ni na fitar maka d'aga gidan"

Mahmud dai duk yabi ya d'iburburce yace " to to zan fita don Allah kiyi hakuri, a hankali yaje kafar shi ya fita d'aga dakin jiki a tsabule k'amar wanda yasha barasa...

Toh fa koya zata kaya ohoo 😂

Idan naga kunmin tarba me kyau muci gaba
[1/20, 15:06] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*Bismillahir rahmanin Rahim*

Page 3


____________ Yana kokarin tsaka hannunsa a jikinta, da sauri taja da baya tace " Kana da hankali kuwa Mahmud?" Ke ya kamata nawa wanan tambayar wlh" ya fad'a tare da masowa kusa da ita, harara ta wasa mishi tare da daga spoon din hannunta tace " wlh ka kara masowa sai na kwada maka spoon dinan, tana ko karin fita daga kitchen din, bata an Karaba sai kawai taji an rungumeta gam, mutsu ² kwace kanta take amma bai b'ata damar hakan ba sai tsintsinar wuyarta yake yana shakar dandadar kamshi turaren dake jikinta hannunsa kuma yana shafar na shanunta wanda suka fito ta saman rigar, cikin wani irin murya yace" wannan k'amshi da dad'i haka har ina jin kaina a saman gajimare"

Yasmeen kuwa sai famar kwatar kanta take ta k'asa sbd wani irin yarrr da jikinta ke mata kuka ta fashe dashi da iyakacin karfin ta turesa gefe ta ruga da gudu ta haura bedroom dinta'

Mahmud kuwa turensan da tayi ne ya dawo dashi d'aga saman gajimaren daya lula"
Murya a k'asa Le yace " wayyo Allah ta tsubuce min, na shiga uku da wanan abar ya zanyi dashi, kallon abar nasa yay yace " dan banza abune k'amar wani maye kana ganin ta saka wani mikemin k'amar wani sanda" tsaki yaja yace " ni da nakeson naci Amarcina yau dinan na mure shine na bari harta subuce min ai kowa bazan yarda ba" shirua yay na wasu minutes kafin
a hankali yace "kaza na idan ban manta ba jiya na shigo da kaza gidan, yaka mata na karbi kayana ko shikam naci shi na mure, da k'yar yaja kafarsa ya fito daga kitchen din yana layi k'amar wani mugange"

Bangaren Yasmeen kuwa saman bed dinta ta fad'a ta fashe da wani irin kuka me cin rai, wani irin tsanar Mahmud ne ya karu cikin zuciyar ta daman can tun taso warta ma ba sonshi take ba balle kuma da wanan abun ya faru na had'asu da akayi, kukanta taci sanda taji kanta na mata baraza nar ciwone yasa ta hakura tare da mikewa ta wuce toilet ta wanke fuskarta ta fito"

Ragowar kazar jiyane ta dauko da Hollandia ta haye saman gadonta ta faraci, wayarta ne ya fara ringing, dakar tay ganin Ummi ne ke kiranta, saita muryar ta tayi kafin ta dauka tare dayin sallama, amsawa Ummi tay , tace " ina kwana Ummi?" Lafiya k'alau alhamdulillah, ya megidan ki da fatan dai kun tashi lfy ba wata masalan ko?"
Dan murmushi tay tace " ah lafiya kalau Ummi"
Murmushi tayi tace " masha Allah ki gaisheshi, anjuma kad'an Aisha zata kawo muku abinci, idan akoi abunda kike so kuma sai ki fad'a taha dashi"
Murmushi tayi tace " lah ba komai Ummi" toh shikenan Yasmeen ki kara hakuri akan wanda na sanki dashi kinji ko"
Insha Allah Ummi thanks"
Sallama sukayi ta kashe wayar, a fili tace " hmmm ai kuwa zanzo za'a fara wasan" (*niko nace kome Yasmeen take nufi ohoo*)
Bangaren OGA Mahmud kuwa bedroom dinsa ya lallaba ya shiga tare da fadawa toilet ya tsakarwa kansa shower ya dad'e tsaye kafin yay wanka ya fitoh, gaban dressing mirror ya tsaya ya shafawa jikinsa body lotion dinsa ta turarunruka masu sanyin k'amshi, wardrobe dinsa ya bude tare da dauko Three Quarter da t_ shirt ya sanya, domin ba inda zaiye yana hutun Amarci"

Shiryawa yayi ya fito, direct kofar bedroom din Yasmeen ya tsaya ya fara danna mata knocking, tana cikin cin kazarta taji ana knocking tace " hmmm zakayi kuwa har hannunka ta cire dan iska kawai"
Mahmud kuwa jin shirune ya sashi bude muryar sa yace " Malama tunda baza'a bani hakkina ba sai a fito a bani kaza tako, domin bazaki ci kaza na baki biya ba ehee"
Yasmeen tace " kai don Allah ka daina damuna kana cikamin kunne da surutu"
Waro ido yayi yace " okay daman taimakon ki zanyi na fada miki ki bani kazata naci, domin nasa an zuba mgn a karshen kazar"
Ai kuwa Yasmeen d'ata kai lomar karshe na kazar bata sanda ta mike da saurin.....!

More comment
More typing

Idan kun zuba comment dare kuga post

Ka Fad'i alkairi ko kayi shiru 🤫
[1/21, 15:17] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚*

*Bismillahir rahmanin Rahim*


Page 4

____________ Bata sanda ta mike da sauri ta fad'a toilet ta fara kakarin amai amma ina amai yaki fitowa"
A fili tace" nashiga uku ni Yasmeen ya zanyi? Gashi yajin cikin dak na sudeshi"
Muryarsa ta karaji yana cewa" ki fitomin da kazata fa karki kuskura ki cinye min abuna"
Allah kuwa idan kin cinye dole ki biya bazan dauki asara ba"
Wani irin b'akin cikine ya k'amata a fusace tace " wlh kuwa ko kai mayene sai ka barni dan rainin wayo k'awai, da uban wa ya saka kashigar min da kazar daki"
Murmushi yay yace " ai kuwa yanzu nan zakiyi bayani tunda har kikaci kazan Amarcina" yana fad'ar haka ya sauko parlor ya zauna tare da findo wayarsa ya fara lasawa yana murmushi har ga Allah ba abunda aka zuba, ya fadi hakane don ya tsoratata"

Yasmeen dai k'akaro amai take amma yaki fitowa, a tsorace ta fito daga toilet din tace " yanzu meyen abunyi gashi ance idan kaci ko kasha maganin tado sha'awa ko da baka dashine sai ya taso maka"
Balle kuma ita mai sha'awar, zama bakin bed dinta tanà tunanin mafita"
Tunawa da Khadija doctor ce ya tsata dauko wayarta da sauri ta danna wa Khadija k'ira"
bugu biyu Khadija ta daga ko gaisuwa basuyi ba, Yasmeen tace " ki taimakamin Khadija nashiga uku na don Allah idan mutun yaci maganin tada sha'awa me zaiyi ya samu release don Allah?"
Cikin rashin fahimta Khadija tace " banfa gani me kike nufi ba?"
Bayani komai Yasmeen ta kora mata tace " ki taimamin wlh ji nakema k'amar cikina ya fara canjawa"

Murmushi Khadija tay tace " tab ai kuwa ba wani maganin dazai kwantar miki da ciwon ki sai mijinki, abunda zaifi miki alkairi k'awai kije ki rungume mijinki kawai"

Zaro ido Yasmeen tay tace " wlh abunda bazai taba yiwuwa ba kenan" don Allah ki bani wani mafitar banda wannan"

Uhmm abu d'aya zakiyi shine ki nemi lemon tsami ki hada da black tea sai kisha inaga zai dan rage miki"
Okay nagode sosai K'awata,tana fadar haka ta kashe wayar ta"
Mikewa tayi ta dauki ledar zakar dana Hollandia ta bude kofar d'akin ta fito,
Mahmud najin bud'ewar kofar ya dago da kansa yana binta da wani shu'umin kallo, shidai a rayuwar tun tasuwar sa Allah ya d'aura masa sonta a cikin zuciyar sa" murmushi yay ganin yanda ta wani d'auri fuskar ta, a hankali yace " kin findo min da kaza tane?"
Harara ta b'alla mishi tay wucewar ta, kitchen ta shiga ta ajiye ledojin, sanan da bude fridge ko zata samu lemon tsami a ciki ganin yanda yake da mugun jaraban tsiyan nan wata kila bazai rasa lemon tsami a frigde dinba" abun mamaki shine ba komai aciki sai drink da ruwa"

Tsaki taja ta hada black tea din k'awai ta fito, kallon idan yake zaune tay taga hankali sa nakan wayar shi harara ta wurga masa ta wuceshi ta shige bedroom dinta"

Tanà shiga ta zauna gefen bed dinta tana shan tea din sai uban gumi da take, domin da zafi zafinsa take shanshi"

Mahmud kuwa share ta yay yaci gaba da chatting dinsa hankali kwance..

sallama akayi a parlor ne ya sashi dago kansa yana kallonsu, Aisha da Fanan ne suka shigo parlor'
Murmushi yay yace " ashe manyan bakine a gidan"
Murmushi sukayi suka gaishesa ya amsa musu cikin fara'a"
Sama sukayi na wasu minutes bata fito ba, mikewa yayi yace " bari na kira muku Anty naku ko?"
Tom Yaya suka fad'a, shikuma ya haura sama,
Tura gofar bedroom din yay a hankali, idanunsa ne suka sauka a kanta, wani irin miyau ya hadiye lokaci d'aya taji wani yarrrr a cikin jikinsa, domin tsaye take daga ita sai towel wanda ko cinyarta ba kaiba" a hankali yake matsota" wacce itama bata san da shigowar saba domin tana faman zaro k'ayan ta cikin wardrobe"
Juyawa tay da niyar ajiye k'ayan d'ata fito dashi kenan, tay ido biyu dashi, bud'e baki tay da niyar zunduma ihu kenan yay saurin rufe mata baki da tafukan hannunsa, suka jingina a gefin bangon d'akin"
Ido cikin ido suke kallon junansu, a hankali yace " uhmm! Yanzun wana kama? ai duk gudunki nasan sai kin fad'a hannuna, balle kuma ace kin cinje kazar Amarci kam ai shikenan?"
Ya fada yana me bin fuskar da kallo'
Musu ² kwace k'anta take amma ya matseta sosai, a hankali ya sanya tafukan hannasa saman wuyanta ya fara binsa a hankali, yana wani irin shakar dandadar kamshi turaren ta, nan take ya jishi ya lula saman gaji mare domin ba k'aramin ta fiya dashi k'amshi yake ba, turesa ta farayi hakan ya sashi tureta saman bed din yaja towel din dake jikinta, rinse idonta tayi zatayi ihu yay saurin hade bakinsu ya fara mata hot kiss me zafi domin fa OGA Mahmud ya manta da cewa baki sukayi a gidan"
Kissing dinta yake ko ta ina yana faman ta.....!

More comment
More typing

Ka Fad'i alkairi ko kayi shiru 🤫
[1/22, 16:07] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

http://wa.me/+23461204735

*Page 5*

__________Kissing dinta yake Kota ina, idanunsa ne suka sauka saman na shanunta dake tsaye jajur dasu suna tsolewa me kallonsu ido, wanu irin numfashi yaja tuni ya kara jin kansa saman gajimaren yana yawo, tattausa hannunsa ya sanya a saman su ya fara shafarsu a hankali tare da duka ilahirin jikinta"
Wani irin yarrrr! Taji ajikinta lkcn da hannunsa ya sauka saman nipples dinta, ai batasan sanda ta turu masa shi gaba ba" lkcn daya jikinta ya fara kerma da rawa"
Oga Mahmud kuwa sai nishi yake saukewa k'amar wanda yake wasan tsere, bakinsa ya daura saman su ya fara shansu kamar ya samu sweet, ai kuwa ba k'aramin zauce wa Yasmeen yay ba, zazzafan romance yake aika mata tana amsar su, domin itama tana jin dad'in hakan amma bazata bata yarda ya samu abunda yakeso ba, a matsayin sa na K'ANINTA"
Nan take wani irin b'akin ciki da macin rai ya kara shigarta wai itane take kwance K'ANINTA na samanta, kukan bakin ciki ta fashe dashi jikinta na rawa da makerkita ta fara kokarin turesa duk da jikinta duk yabi yay weak"
Dantsen hannunsa ta samu ta kaiwa wani uban cizon daya sashi dawowa daga duniyar sama daya lula, saurin yarfe hannusa yay domin cizon ya shigesa sosai ji yake k'amar irin karnukan nanne da suka shekara basu samu Nama bane suka cizesa"

Ganin ya sausauta mata rikon ne ya tsata ta sanya iya karfinta ta turesa gefi ta mike da sauri, tana kokarin guduwa yay saurin janjota ta fada jikinsa"
cikin wani irin murya dake nuna yana cikin masanan ci bukata yace " please mesa kike son wahalar da nine Yasmeeeen!?"
Tsigar jikinta ne ya tashi lkcn daya kira sunan ta, sai taji k'amar yama fi kowa iya kiran sunan domin yaune farko daya fara kiran sunan ta"
Yace" nifa mijin kine fa" ba K'ANINKi BA duk da cewa kin fine shekaru amma bashi zai nuna cewa bazaki iya Aure naba, ace ina masayin mijinki zaki barni cikin bukata bayan kema kinsani inda masanan cin sha'awa"
Shiru tay masa batace komai saima kukan da take masa tana turesa"
Murmushi yay ganin yanda take kukarin raba jikinta da nashi"
Mikewa yay da ita daga jikinsa sam ya nufi toilet din da ita"
Mamaki ne ya k'amata lkcn daya dagata, domin batayi zatun ko kafarta zai iya barawa da kasaba sai gashi ya dauketa"
Dire² ta farayi tana kuke ² ya sauketa" bai sauke ta ba sai cikin bathtub dake cike da ruwa ya sanya ta a ciki, shima ya shiga ciki"
Cike da masifa tace " wai nikam uban me kake so danine?" Yana murmushi yace " ke nake so"
Tsaki tay tana kokarin fita daga bathtub din yay saurin janta jikinsa ya rungumeta, yace " ina kika kwayi cizo kamar na karnukan nan Anty?"
fada tare da matseta a jikinsa" kukan shugub'a ta fashe dashi tana turesa"
Murmushi kawai yay bai ce komai ba, wanka yay musu yanayi yana tabe² sa, Tanà kuka tana jan Allah ya isah har ya gama ya fita, yace ta fito ko ya dauketa"
Da saurin fita tay tana shenshekan kuka duk idanunta sunyi jajur dasu"

Fitowa sukayi daga toilet din suna daure da towel, kayanta data fitar dazun ne ta dauka, ji tayi yace " kayan nan basumin ba ki canja"
Harara ta wasa mishi tace " Allah hanasu yi" ta fad'a tare da shigewa toilet ta sanya su ta fito, siket da riga ne na atampa ne, sunyi mata kyau kuma sosai"
Shidai binta da kallo kawai yake, a hankali ya dafe kansa yace " wayyo Allah kinsan abunda ya shigo dani dakin nan kuwa?" kallonsa tay tana tabe baki batace komai ba"
Yace "

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment