Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hmmm su Aisha ne suzo nace bari na kiraki shine fa na shigo na tsameki cikin shigarda na kasa control din kaina"
Kallonsa take Tanร  jin tsanar sa na shigarta ta kasa cewa komai"
Murmushi ya tsakar mata yace " ba komai ai suma sunsan sabon Aure ne, da Amarya taci kazar Amarcin bata biya Shiba" yaushe zaki biyani kazata ne please ki fad'a min don na kara miki wani kinga sai ki hada biyu zaifi dad'in biya" ya fad'a yana murmushi, duk abunda yake fada yana zaune ne gaban dressing mirror yana gyara suman kansa"
Harara ta wasa mishi tare da ficewa daga d'akin da haushen sa k'amar ta shakesa ya mutu ko taji dad'in hakan"
Saukowa parlor tay amma bata samu kowa ba, kitchen ta duba shima bata same suba, dayan bedroom din ta shiga shima basanan sai basket din abin dake zaune a parlor kawai"
Basket din ta dauka tana ji k'amar ta zun duma ihu akan abunda takeji, jere komai tay saman dining area, kafin takai basket din kitchen ta dawo parlor ta zauna tare da buga tagumi, hannun taji an cire da sauri ta dago da kanta ta sauke su saman fuskar sa dake dauke da m....!

Ka Fad'i alkairi ko kayi shiru ๐Ÿคซ
[1/24, 14:20] ~Ms Fatima: ๐Ÿ’… *K'ANINA NE* ๐Ÿ’…

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S ๐Ÿ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

Page 6

_____________ Dago da kanta ta sauke su saman fuskar sa dake dauke da murmushi, kallon 5 second ta masa ta dauke k'anta, murmushi yay yace " inasu Aisha?" Ya fada tare da zama kusada ita" saurin masawa tay tana hararan sa"murmushi yayi yace " me yayi zafi kuma Baby?"ย  irin wanan harara haka daga tmby?" Tsaki taja a fusace tace " don Allah Malam ka rabu dani banason mgn dakai" yace " ni kuma inason mgn dake"
Ji take k'amar ta lapta mishi mari amma hakan bazai yuba, a fusace ta mike zata bar wajen, ya rike mata hannu, cak ta saya tare da juyuwa ta zuba masa kwawawan idanunta dake dauke da zallar b'akin cikinsa a cikin su, shima idon ya zuba mata yana karanta abunda ke cikin idanunta, sun dauki 5 second a haka kafin yay murmushi yace " please dauko min drink me sanyi a frigde"
Murmushin bakin ciki tayiย  tare da waro masa idanunta tace "hmmm zaka dade baka shaba indai ni kake jira na kawo maka" ta fada tana kokarin kwantar hannunta, murza hannun yay da karfi sanda ta tsake yar kara, tace " baka da hankaline zaka karya min hunnu?"
Fuska d'aure yace " bazaki dauko ba saina kira Ummi na fada mata"
Fuska shugub'e tace" sai ka tsakemin hannun ai" tsake mata hannu yay yana murmushi, ita ko hucewa tay tana k'unbureยฒ inba don batason ya fadawa Ummi ba,daba abunda zai tsata zuwa, tsaki taja lkcn data isoh wajen frigde, budewa tay ta dauka da cup din ta sanya a plate ta fito, da kallo yake binta fashi harta k'araso ta ajiye masa saman table din dake gaban sa" Ta haura bedroom dinta, murmushi kawai yay yace " Allah ya nunamin randa zaki tsauko"

*************Tushen labarin* Adamawa Yola garine dake dauke da dunban jama'a da Aladu da kabilu dabanยฒ, duk da Aladun dake cikinta bai hanasu zaman lafiya da kaunar junan suba"
BAIFAS K'OTAS" anguwane da bashida haya niya ko kadan, domin da wuya ka samu mutane a waje, face bishiyoyin dake buke busar isaka a hankanli, shiyasa akama anguwar takabi da anguwar masu kudi"
Wani Babban Mota ce ta shiga wani katafaren gida, daka kalle gidan kasan gidan masu hannu da shunine" parking yay ya bude Motar a hankali, wani kyakyawan guy ne ya fito daga Motar sanye yake da kananan kaya ajikinsa wanda suka masa masifar k'yau, fari ne shi amma ba sosai ba, tsayinsa daiยฒ fuskarsa kwance yake da lallausar bakin sajensa me kyau da daukar hankalin yammata, kai masha Allah domin bazaka iya kwatanta irin kyausa"
Rufe Motar yay ya shige cikin gidan kai tsaye Babban parlor ya shiga da sallama a bakinsa"
matan dake zaune cikin parlor suna hira ne suka amsa mishi sallamar cikin sakin fuska"
zama yay kan kujera tare da mayar da duban sa kan wata kyakyawar tsohun dake hakimce saman kujeran yace " sannu da hutawa kakus"
Murmushi tsohuwar tay tace " yawwa Mahmud harka dawo?" Murmushi yay yace " Eh matar ina Yasmeen take?"
Hmmm wato kai Mahmud baka jin mgn ko Yasmeen fa Yayar kace, k'a dawo da ita k'amar abokiyar wasan ka kullon saika nemi mgn da ita ina fada maka kafita daga harkar ta amma bakajin mgn ko?"
cewar, daya daga cikin matan dake zaune a parlor"
Dan tsosa keyarsa yayi yace " sorry Anty Amarya kawai tambayar nayi ganin ban ganta a parlor ba"
idan kuma batun shekaru ne ai shekara uku kawai ta bani kuma ai idan aka ganni da ita bawan da zaice ni K'ANIN TANE, koba haka bane Hajiya kakus?"
Da kuwa kakus ta masa da hannu tace " Duk da haka sai ka bata girman ta ai"
Murmushi yay yace" badai wanan Anty tawa mai kama da roban bobon nan ba"
Dariya dukansu sukansu sukayi Mami tace " hmmm bari ta jika ba ruwana in dan tana maka duka" Anty amarya tace " fada masa kam" shidai murmushi kawai yake"

"Mahaifin Mahmud Alhaji Usman Mahmud da mahaifin Yasmeen Alhaji Jafar Mahmud Uban daya maifiyar suce ba daya ba" sun tashi cikin so da kaunar junan su domin Alhaji tsohu wato mahaifinsu yayi tsayuwar daka wajan hada kan yaransa da basu ingantance yar ilimin Boko da a rabic"
Baban Yasmeen baban doctor ne da akeji dashi a cikin garin Yola, saboda hankalisa da taimakon jama'ar da yake, Matan sa biyu Hajiya Juwairia da Hajiya maryam, suna zaune zaman lafiya a tsakanin su bazaka taba cewa kishiyoyi bane, amma dukan su ba wacce ta taba haihuwa"
Hakama Baban Mahmud da kasuwa ne, me tafiye ยฒ shima sosai yay suna a fadin garin baki daya,
yana da Mata daya mai suna Hajiya Zulaihat, shima haka tunda ya Aure ta bata bawa haihuwa ba shekara kusan uku"
Baki dayan su suna zaune ne cikin gidah daya domin Alhaji tsohu yace " bai yanda su raba gidah ba tunda Allah ya hure musu, hakan yasa suka gina wani tangamemen gidah mai kyau sosai suka hadu gaba dayansu, suka hadu waje daya, rayuwar farin cike suke, Ba'a bunda yake damun su sai rashin haihuwa da basuyi, amma Alhaji tsohu yace "musu suyi hakure komai daga Allah ne, haka dai sukaci gaba da kaiwa Allah kukan su"
Da hakadai bayan shekara biyu,
Hajiya Juwairia ta samu ciki, murna a gun family baa mgn, sosai Hajiya Juwairia take samun kulawa har Allah ya sauke ta lafiya ta samu yarta mace, yarinya kyakyawa mai kama da mahaifinta, inda yarinya taci suna Yasmeen, sosai akasha bidiri a lokacin sunan ta, haka dai sukayi ta rainon ta cikin gata da nuna kolawa"
bayan shekaru uku, Hajiya Zulaihat ma ta samu ciki , nan ma anyi murna sosai duk lokacin Alhaji tsohu ba lafiya sosai"
Cikin Hajiya Zulaihat nada wata 8 Alhaji tsohu yace ga duniyar ku, sosai mutuwar Alhaji tsohu ya girgiza su, amma ba yanda suka iya haka suka rinka binshi da addu'oe"
Bayan wasu watan ne ta Hajiya Zulaihat ta haifi danta na miji kyakyawa, inda yaci sunan Alhaji tsohu wato Mahmud" dad'i wajen su Ba'a mgn"
Mahmud da Yasmeen sun tashi cikin tarbiya da kulawar iyayensu da tarbiya" sai dai Yasmeen da Mahmud basa jituwa ko kadan, domin Yasmeen akoi ta da miskilancin gata batason raini tana son agirma mata sosai"
Mahmud gashi da shegen tsokan nan tsiya indai yana gida toh fa baza'a dauki 5 minutes baa raba fadan suba, hakan harya zame sumu jinin jiki"
Lkcn da Yasmeen tace " ita doctor take son zama, shima Mahmud firewa yay yace " shima doctor yake so zama"
Su Daddy basuce komai face Allah ya bada sa'a"
Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda dukan su suka sake haihuwa, Hajiya maryam ma ta samu yarta mace wacce taci sunan kakus wato Aisha, a yanzu yaransu 5 Yasmeen, Mahmud, Aisha, Aliyu, Fatima" sosai kowa ke girmama junan su amma banda Mahmud da yake ganin k'amar yafi Yasmeen don dai kawai bata da girma ya fita girma"
Sosai suka maida hankali su a karutun su inda Mahmud ya tafi karatu doctor a India"
Yasmeen kuwa tace" bazata je ko ina karatu ba a barta anan zatayi, Mahmud baiji dad'in hakan ba, sanda ya tafi India karatu ya gani cewar ashe ya fada son Yasmeen me girma shiyasa idan bai tsokane ta sunyi fada ba baya jin dad'i, haka dai yay ta lalla bawa yana karatunsa" Yasmeen kuwa tafiyar da yay ba karamin dad'i ya mata ba kota da kiran sama sai taki dagawa, nan ta samu ta karasa karatun ta, amma bata fara aiki ba domin Abba yana gina musu asibiti kuma yace " ta bari idan Mahmud ya dawo sai suyi aiki tare, nan fa bakin ciki kamar ya kasheta, ba yanda zatayi haka ta hakura" bayan shekara daya Mahmud ya dawo daga India masha yay kyau sosai sai dai ramewan da yay tunda ya dawo yake neman ta da mgn amma bata kulashi, haka sukaci gaba ta tafiya ko yaushe sai ya takura mata, wata rana tana zaune a parlor wani yaro yay sallama yace " wani mutun na neman Yasmeen, Mahmud dake saukowa yaji abunda yaron ya fada ai kuwa wani bakin kishi ne ya rufesa,
Yasmeen tace " okay kace ina zuwa" ta fada tare da mikewa tare da shegewa bedroom dinta tunanin yau kuma wayen ya bita har gida, domin Yasmeen akoi ta da farin jini amma ita ace warta bazata bata Auren yaro ba sai babban mutun shiyasa bata cika kula masu cewa sona son taba"
Hijab din ta dauka tare da ficewa daga parlor, tana fita ta masa kallon 5 second ta dauke kanta domin ba irin waenda take so bane"
Sallama ta masa, bayan sun gaisa ya fada mata abunda ya kawoshi, zatayi mgn ta ga Mahmud na kallonsu, sai kawai sakar masa murmushi tace " zatayi tunani akai, ta fada tana wasawa Mahmud harara, mutumi na murmushi yace " ngd da kika bari dama mgn dake thanks ni sunana Sapwan, ni kuma Yasmeen, murmushi yay yace " nice name ko zan samu number ki?" Murmushi tay ta basa kafin sukayi sallama ta shige cikin gida tana jifar Mahmud da wani irin kallo"
Ai kuwa yana ganin shigarta yay saurin zuwa wajen mutumin yace.....
[1/25, 17:20] ~Ms Fatima: ๐Ÿ’… *K'ANINA NE* ๐Ÿ’…

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S ๐Ÿ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

*Page 7*

______________ Yace " uban me ya kawuka gidan nan?" Murmushi Sapwan yay tare da mika mishi hannu yace " sunana Sapwan kuma nazo gun kanwarka ce Yasmeen"
Da wani irin kallo yabi hannun dashi cikin b'acin rai yace " Sapwan kake kowa? To idan na sake ganin kaja kafar ka kazo gidan ranka sai ya baci domin Yasmeen dai matata ce, don haka ka kama gaban ka tunkan na sauyama k'amanni"
Sapwan dai kallonsa domin yaga sansar kishin sa a fili , Murmushi yay yace " am so sorry abun bazai kai haka ba na barka lafiya yana fad'ar haka ya shige motar yabar gidan" wani wawan ajiyar zuciya ya sauke tare da shigewa cikin gidan, a parlor ya sameta zaune ta d'aura kafa daya kan daya tana lasa wayar ta da alama dai chart take" zama yay kusada ita yace " uhmm! Me wanan mutumin yazoyi gunki?" Dago da idanunta tay ta sauke su cikin nasa tare da tabe baki tace " meyen damuwar ka idan kagan ni dashi?"
yace " uhmm ba komai kawai dai inason na baki wani sharawace idan zaki yarda"
Tace " oho ni Yasmeen yau ga kani zai bawa Yayar sa shawara, ina jinka wani irin shawara kenan?"
Yace " kinsan fa samarin yanzu ba hankali ne dasuba, shiyasa nake son na baki shawara ki rage wanan samarin naki kar suna zuwa suna hure miki kunne"
Dage geran tay tare da ware idanunta tace " toh fa waya ga samarin d'a na bada shawara"
Murmushi yay yace " am serious dear karki yanda dasu fa"
Tom Abba na naji" ta fad'a tare da mikewa, yace " ina kuma zaki?" A fusace tace " sama zanje, ka zauna baka da aikin yi sai son mgn k'amar wani dan daudu"
Mikewa yay tare da ware idanunsa yace " ni zaki cewa dan daudu daga baki shawara"
Eh din ko akoi abunda zakayi ne?"uhmm bazan iya miki komai don ke Yayata ce amma zan iya yin wanan, da sauri ya karbe wayan hannunta ya fice daga parlor da gudu" itama da gudu ta bishi tana kwala mishi kira Mahmud! Mahmud!! Ka bani wayata bana son mgn dakai'
Yace " wlh karma ki bini domin bazan baki ba" wayar kace da zakace baka bayar ba, wlh ka bani abuna ko na fad'uwa Abba"
Be kulata ba ya wuce part dinsa da sauri ya rufe kofar" tana k'arasa bakin kofar da sauri ta murd'a da niyar bud'ewa amma ta jita a rufe, tsaki taja ta fara kai wa kofar bugu tana cewa " Mahmud ka fito ka bani wayata"
Shiko saman kujera ya fada ya fara mata bincike a cikin wayar, yana jinta tana bugawa yay banza da ita daman ya dad'e yana son ya dauki wayarta don yay bincike yaga dasuwa take mgn"
Yasmeen kuwa ranta ne ya baci sosai hakan ya sata fashewa da kuka ta wuce part din kaka don ta hadashi da ita"
Da kuka ta shega bedroom din kaka, kaka na ganinta da sauri tace " meke faruwa kike kuka?" Kara sautin kukan tay tace" wlh kakus ba kinga wanna yaron ba"
Kaka najin tace yaro tasan dawa take zancen amma sai tace " wani Yaron kenan?"
Tace " wanan fitsarenren jikan nan naki mana ya kwace min wayata ya gudu dashi, shene dana bisa ya bani wayata shine fa yarufe kofarsa da karfi har fa sanda ya bugemin hannu" ta fada tana me yarfa hannu da kukan karya, domin tasan kaka ce kawai zata goya mata baya"
Kaka tace " innalillahi! Mahmud dinne ya miki haka?" Daga kanta tay" kaka tace " yau kuwa zai gane kurensa harya isah ya doki Yayar sa, maza huce muje part din nan nasa"
Wucewa gaba tay kaka na binta a baya tana zuba kwandon masifa har suka k'araso part din, knocking kaka tay, tare da buga kofar tana cewa " zaka fito kosai na balla kofar, Mahmud dake zaune yan bincika wayar ne yaji muryar kaka nata zuba kwandon masifa ne ya sashi dafe kansa yace " kai wanan tsuhuwar akoi ta da problem wlh"
Mikewa yay ya bude kofar tare da cewa" ya akayi Matar yau kuma waya taboki?"
Kallonsa kaka tay cikin masifa tace " baa saniba yau da baka bude kofar nan ba da sai na b'allata nashi ga sameka tukunna zaka gane"
Zaro ido waje yay yace " b'allawa?" Eh maza ka bani wayar Yasmeen daka karbe" ta fada tare da mika masa hannu" kallon Yasmeen yay dake tsaye tana kallonsu, suna hada ido ta daga masa geran daya, shike murmushi yay a ransa yace " hmmm na fiki iskanci wlh"
Marairai ce Fuska yay yace " haba Anty Yasmeen don kawai kin bani wayarki na tura miki waka shine zaki kiramin wanan jarumar Matar tawa don kawai ki hadamu ya karisa mgnr shima yana dage mata geran daya"
Da sauri Yasmeen ta fashe da kuka tace " wlh karya yeke min kakus ni ban bashi ba kwata yay ya gudu"
Shima da sauri yace " kakus itace da karya"
Hada fuska kaka tay tace " koma me ka bata wayarta mu tafi banason mgn ace ku ko yaushe sai kun dinga fada tsakanin ku kamar kananun yara, kai Allah ya nunamin randa zaku shirya da zanfi kowa jin dad'in hakan"
Murmushi Mahmud yay yace " insha Allah wata rana zamu shirya ai ko yanzun ma itace bata jin mgn na"
Kodai nace Kai ne baka jin mgn naba ina Yayarka kana min rashin kunya"
Yace " Ba'a bunda kika iya sai idan anyi mgn kice ina masayin Yayar ka, k'amar wani shekaru daiwa kika bani, shekara ukune fa kawai shima ba wanda zai yanda idan aka gammu, domin kowa a matsayin Yayan ki suke ganina"
Tsaki taja tace " ni don Allah bani wata karka cikamin kunne da wanan surutun banzan naka"
Murmushi yay ya mika mata wayarta yace " sbd Matata na baki"
Fisge wayar tayi tace " dama karka bayar mana kaga abunda zanma" tana fad'ar haka tayi ficewar ta ta barsu tsaye, kaka dake tsaye rikeda haba tana kallonsu tace " ohoo ni Aisha naga ta kaina"
Murmushi Mahmud yay yace " bake kike goya mata baya ba"
Daga hannu kaka tay da niyar kai masa duka yay saurin shigewa parlor sa yana dariya, itama wucewa part dinta tay"

Hakafa rayuwa taci gaba da tafiya ko yaushe sai kaka ta raba fada domin su Ummi dai basa shiga harkan su gara ma Anty Amarya wani lokacin tana shiga idan taga abun nasu na neman fin karfin kaka"
Bangaren daya kuma abunda Yasmeen bata sani ba duk saurayin daya zo wayenta sai Mahmud ya kore tare da fada mishi mgn,
Yau ta kama Mahmud ya fara zuwa sabon asibitin da Abba ya bude musu duk da yace su tafi tare Yasmeen tace " itafa bazata fara aiki yanzu ba, shiyasa ma yaje Bai dad'e ba ya dawo, yana dawowa ya sami su Ummi a parlor suna hira"
Murmushi yay tare da mikewa ya wuce part dinsa domin ya zuba ruwa ya wuce masjeed domin yaji ana kiraye ยฒn Sallah"
Yana fitowa daga parlor kenan ya hango Yasmeen tsaye da wani Baban mutun sai washe baki mutumin yake, nan take annurin fuskar sa ya dauke wani irin abu yaji ya soki k'irjinsa da sauri ya dafe satin, yana mai furzar wani iska ta cikin b....!

Comment and sharen fisabilliah Habibaty ๐Ÿฅฐ
[1/26, 17:13] ~Sdeek: ๐Ÿ’… *K'ANINA NE* ๐Ÿ’…

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S ๐Ÿ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

*Page 8*


_____________ Yana mai furzar wani iska ta cikin bakinsa, rintse idanunsa na dan wani lkcn sanan ya bud'esu akansu yana mai jan numfashi a hankali"
Tsayuwar sa ya gyara tare da nane hannayensa saman k'irjinsa yana kallonsu, duk da bayajin abunda suke fada amma da alama hiran ta musu dad'i sosai sai dariya suke"
Sun dauki 20 minutes tsaye kafin mutumin yaja Motar sa ya tafi yana daga mata hannu"
Sai a lkcn ne kuma Yasmeen ta lura dashi, tabe baki tay ta dauke k'anta daga kallonsa, wuceshe zatayi yace " wanan sugar daddy fa?" Juyawa tay tana murmushi tace " uhmm shawaran kace na dauka, tana fad'ar haka ta shige cikin parlor"
Idanunsa ya lumshe tare da bud'esu a hankali yace " ni kuma yaushe na b'ata shawa?" Da wanan tunanin ya Wucewa part dinsa zuciyarsa duk a wani jagule"
Direct bedroom dinsa ya fada ya rage k'ayan jikinsa ya fad'a toilet yin wanka"
After 30 minutes ya fito ya shirya cikin Three Quarter blue da t_shirt white color inda ya gyara suman kansa yay k'yau sai k'amshi yake zubawa, wayoyinsa ya dauka tare da barin d'akin, yana fita direct bedroom din Yasmeen ya wuce, a hankali ya turu kofar bed din ya leka, ganinta zaune gaban dressing mirror ne ya sashi shigo yana murmushi"
Ta cikin mirror ne ta kallesa, tsaki taja tana faman sa yan kunnen ta tace " lafiya zaka wani shigomin daki ba sallama?"
Uhmm lafiyar ce ta kawo haka' ya fada tare daukar apple dake zaune saman table ya sanya a bakinsa, batace komai ba taci gaba da abunda take" zama yay a gefen mirror yana kallonta yace " kona sa miki yan kunnen ne?" Ya fad'a yana kureta da idanunsa"
Juyuwa tay tana hararesa tace " uban me kazomin a dak'i?"
Wancan sugar daddy dana ganki dazun meyen hadinki dashi?"
Cikin ko in kula tace " saurayi nane"
What?" Yeah mamaki kake?" Tabe baki yay yace " inaa ko kad'an" cikin zuciyar sa kuwa wani irin zafi yakeji"
A hankali yace " me zakiyi da sa'an Daddy kuma?"Murmushi tay tace " hmmm koka manta kace samarin yanzu akoi su da hure kunne, k'aga kuwa wanan saurayin dane kuma gaskiya ba akoi shi da iya love sosai"
Saurin rintse idanunsa yay yanajin wani irin kuna a cikin ransa, yace" ai kuwa wanan tsuhun banzan ba Sa'ar ki bane, garama ki shafawa kanki ruwan sanyi domin tsunfin nan da kike gani ba idone dasu ba"
Hmmm k'aga Malam ba neman mgn nake d'akai ba yau dinan ina cikin farin ciki don haka karka nemi bata minshi, shawaran da zan baka shine kaima kaje ka neme buduwar d'a ka kwada ka gani"
Murmushi yay yace " ai ni nariga dana samu wacce ty wuff da tawa zuciyar, nidai inason ki yani da addu'a nima Allah yasa itama ta soni koda rabin wanda nake son tane"
Murmushi tay tace " Amin ya rabbi, tana fadar haka ta mike d'aga zaunen da take tana kara duban kanta a mirror" yace " wow kinyi k'yau sosai please one pic"
Harara ta wasa mishi ta wuce ta dauki wayarta ta fice daga bedroom" binta a baya yay suka fita tare" suna saukowa kake dake zaune tace " Oh ni Aisha wato Yaron nan sai da kabita d'akinta don mgn'
Murmushi yay yace " haba Matar nifa k'awai tambayar ta nayi"
Tabe baki kaka tay tace " kunji dashi dai idan ma zaku hada kanku ku daina sa insan nan da yafi muku alkairi"
Murmushi kawai yay ya zauna kusa da Yasmeen dake zaune tana lasa wayar ta k'amar ma bata ji abunda suke fad'aba"
**************Haka dai rayuwa taci gaba da tafiya inda Mahmud yasamu nasaran rabata da duk wanda yayi niyar rabarta da zaran yazo da farko toh fa bazai sake dawoba, tun abun baya bata mamaki har ya fara bata"
Yau dai ta kama Monday Mahmud na kwance a bedroom dinsa bai fitaba tun safe saka makon maransa dake masa ciwo"
Kowa da kowa na gidan sun hallara suna breakfast"
Daddy ne ya kalle kowa yace " ina Mahmud ne yau dako a masjeed bamu haduba?"
Abba yace " abunda ke raina kenan kodai bai kwana a gidan ba?"
Anty Amarya ce tace " a'a ai kuwa jiya har dare yana parlor nan yana kallo"
Kakus tace " hakane ba inda yaje, kallon Yasmeen tay tace "jeki dubashi"
Mikewa tay tana zunburu baki ta fita daga parlor" Anty Amarya tace " Allah dai yasa lafiya"
" Amen suka amsa"
Direct part dinsa ta wuce ranta duk ba dad'i gasu Aisha zaune sai ace wai ita zataje dubashi, banko parlor tay tana kiransa amma shiru hakan ya sata wuce bedroom dinsa kai tsaye, kafar ta turu tare da cewa dan rainin wayo yau kuma salon iskancin naka kenan k.... Mgnr da bata garasa ba kenan saka makon ganin sa da tayi yana ko karin f....

Afuwan wlh kaina kemin mugun ciwo, muhade gobe ๐Ÿ‘๐Ÿ‘
[1/30, 11:52] Zee Kumurya: ๐Ÿ’… *K'ANINA NE* ๐Ÿ’…

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S ๐Ÿ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*Page 10*

___________ Yace " Yasmeen nake so kakus" Zaro ido kaka tay tace " wacce Yasmeen din kenan?" Yasmeen din da kika sani dai" tace " kanka d'aya kuwa Mahmuda?" Matsowa yay ya rike hannunta yace " wlh da gaske nake kaka wlh inson ta bazan iya rayuwa ba tare da itaba, duk da cewa bama jituwa da ita amma ni sonta nake ina jinta har cikin jinina, ban taba son wata ya mace ba a rayuwa ta sai ita don Allah ki taimakamin karna rasata please"
Ya kara mgnr k'amar zaiyi kuka"
Umm Kaka tay tace " tab dijan Mahmud k'asan abunda kake fada kuwa?" Kodai a ruwan da aka karama harda na hauka ne ban sani ba ?" Yasmeen fa kake mgn wacce baku shiri kullun gaku cikin fada?"
Shugub'e Fuska yay yace " eh mana matar"
Ai fad'an da kike gani munayi ai duk cikin so ne"
Hmmm toh idan ita Yasmeen din tana da wanda takeso fa?"


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment