Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Alwala ya fito ya shirya cikin Jallabiya white color sai k'amshi yake zubawa, ya wuce masjeed"
Yasmeen ma bacci tasha bata farka ba har akayi la'asar ta farka, toilet ta wuce tay wanka ta fito ta shirya cikin doguwar riga ta Roba wanda ya kamata har brea's dinta suka fito ta sama, ta feshe jikinta da turare k'awai ta sanya hijab dinta ta tada Sallah, bayan ta idar ne ta zauna gaban dressing mirror tay simple make Up a fuskar ta rabun da tayi Ado tun randa aka fada mata Mahmud ne mijin da zata Aura, sosai tay k'yau kamar ba itaba daman itadin kyakyawace koba Ado balle kuma anyi"
Kara fashe jikinta da turare tay ta kalle k'anta a mirror tace " ai idan ya tafi masjeed baya dawowa da wuri don haka zata iya fita da rigar k'awai basai ta canja ba, takalminta ta sanya ta fito, domin ta dan gyara parlor tunda tasan yanzu dai ya tafi masjeed, gyara parlor ta farayi a hankali harta gama gyara ko ina ta sanya turaren wuta tuni parlor ta dauki wani irin d'addan k'amshi ga sanyin AC dake rasa parlor, bangaren dining ta wuce shima ta gyara ko ina ta wuce kitchen domin wanke cup din daya bata, domin ita ba abunda ta sana k'amar ganin ko ina da dunti"
Mahmud kuwa bayan ya gama Sallah yau bai zauna k'amar kullun ba, dawowa yyi a hankali ya tura kofar parlor wani irin tsansanyar k'amshi ne ya doke hancinsa a hankali ya lumshe idanunsa ya bude tare da shigowa parlor, da kallo yabi parlor ko ina fes dashi, murmushi yyi yana mai godewa Allah daya basa Mata ta gari, domin Yasmeen Ba'a baya ba wajen tsafta kam, har zai wuce bedroom dinsa yaji k'amar da mutsin mutun a kitchen, murmushi yyi ya shige cikin kitchen din, wani irin miyau ya hadiye tare da lumshe idanunsa ya bud'esu akanta, a hankali ya k'araso ta inda take ya rungumeta ta baya yana shakar k'amshi ta a hankali ya kai bakinsa a kunnenta yace......✍️



Mun dawo labari fa aci gaba da zuba comment guys πŸ”₯πŸ”₯ πŸ‘―πŸ‘―

Share fisabilliah Habibaty πŸ₯°
[2/3, 19:59] ~Ms Fatima: πŸ’… *K'ANINA NE* πŸ’…

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S πŸ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===150
1GB@=====270
2GB@=====550
3GB@====800
5GB@====1,350

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

Page 13


_______________ Yace " kinyi kyau Babyn" ya fad'a yana me kara matseta a jikinsa'
Ita dai Yasmeen kokarin kwatar k'anta kawai take amma ta k'asa hakan yasa ta saki jikinta tana jin abunda yake mata"
A hankali tace " please ka sakeni aiki nake"
Tsansauta mata rikon yyi yace Ummm! Sweetheart" tace "please Mahmud " shiiii! Nidai ki barni naji dumin jikin Matata tunda baza'a bani hanki naba"
Batace komai ba saka makon wani irin salon da da yake mata a yuwarta daya sata k'asa tabuka komai sai ajiyar zuciyar da take saukewa a boye"
Sun dad'e a hakan kafin a hankali ya janyeta d'aga jikinsa cikin wani irin murya yace " my Yasmeeeeen"
A hankali ta d'aga da k'anta ta sanya kwayar idanunta cikin nasa, sun dauki 5 minutes suna kallon junan su kafin ta janje nata idanunta ta sunkuyar da kanta, domin bazata juri ganin kwayar idon saba"
Idanu ya zuba mata yana kallonta, ganin bai da niyar fita d'aga kitchen dinne, yasa taci gaba da wankeΒ² ta, shima hannu ya sanya suka farayi tare yana kallonta har suka gama ta jera komai suka fito a tare ta wuce bedroom dinta, shima ya wuce nasa bedroom din shiryawa domin yana son yaje ya gaida su kakus"
Toilet ya wuce ya sake wanka ya fito ya shirya cikin shardar sa riga da wando milk color ya sanya hula milk me adon goldin sai agogo gold, sosai yyi sai k'amshi yake zubawa, wayarsa ya dauka da key car dinsa ya fito"
Bedroom din Yasmeen ya wuce, yana zuwa ya bud'e kofar ya shigo, zaune ya sameta saman bed dinta tana waya sai dariya take, kallon 5 second ta masa ta dauke kanta taci gaba da wayarta, Aranta kuwa tana tunanin ina zashi yaci uban Ado haka"
Zama yyi yana jinta harta gama hiranta ta kashe wayar da alama da kawarta Khadija take mgn"
Yace " ni dai fita zanyi me kike so na tawo miki dashi idan ina dawowa? Tabe baki tay tace" ba komai" haba Amarya ta wanan had'a Fuska haka Kodai bakin so na fitane? Itadai shiru tay batace masa komai ba" yace " Tom shikenan na tawo miki da wata kazar Amarcin ne?" Harara ta b'alla masa, yyi murmushi tare da ficewa daga dakin" k'amar ta tambaye shi ina zaije amma girman kanta ya hanata mgn"
Kwance tay tana tunanin abunda ya faru dazun, lumshe idanunta tayi gaba daya mood dinta ya canja"
Mahmud kuwa parking space ya wuce ya dauki Motar sa ya fita d'aga gidan, diving yake hankali kwance har ya iso gidan, hon yayi me gad'i ya bude mishi get ya shiga bayan yyi parking ya wuce part din kakus,da sallama ya shigo parlor, kakus dake zaune Saman kujera ne ta amsa masa sallamar tana washe baki tace" ah ah wa nake gani haka k'amar Ango na?"
Murmushi k'awai yyi ya zauna Saman kujera dake gefen ta yace " ykk matar da fatan kina lafiya"
Lfy kalau alhamdulillah ya Yasmeen? Tanan kalau tace ma na gaisheki"
Murmushi kakus tay tace " ina amsawa,hira sosai sukayi da kaka har aka kira mangarib yyi Alwala ya fito masallacin, acan ne suka hadu da su Abba da Daddy suka gaisa har akayi i'sha kafin suka dawo tare, part din su Ummi ya fara zuwa ya gaishe kafin ya wuce na Anty Amarya domin yafi shiri da ita, Sosai sukayi da Anty har karfe 9 kafin ya sallameta ya wuce part kakus itama ya sallameta ya fito ya shiga Motar sa ya fita d'aga gidan, a hanya ne ya tsaya ya saya musu k'aji gud'a uku da ice cream da Hollandia, ya dawo, da sallama ya shigo parlor, ajiye ledojin yyi ya wuce bedroom dinsa"
Yasmeen kuwa chart tayi tayi har mangarib yyi ta mike ta shiga toilet tay wanka da Alwala ta fito, tay Sallah mangarib, ta jira har akayi i'sha tayi, kafin ta mike ta zauna gaban dressing mirror ta shafa cream dinta da turarunruka masu sanyin k'amshi, wardrobe ta bude ta dauki sleeping dress dinta pink color Riga zawa gwaiwa, ta sanya sosai ta mata k'yau"
Saukowa parlor tay taci abincin tay nak, ta gyara komai ta koma bedroom dinta ta kolle tare da zare key din ta ajije saman center table ta wuce toilet ta wanke bakinta ta dawo tabi Lafiya gadon Ba'a dauki lokaci ba bacci yyi gaba da itah"
Bangaren Mahmu ma shiryawa yyi cikin k'ayan baccin sa sai k'amshi yake zubawa ya fito d'aga parlor bai samu k'owa, kai k'awai ya girgiza ya dauki ledojin yakai kitchen,.wanda zaici k'awai ya diba yazo yaci sanda yyi nak" tare da mikewa ya haura sama, Kofar bedroom dinta ya burda ya jishi gam gam, murmushi k'awai yyi ya wuce bedroom dinsa yyi brush tare da dauki extra key na dakin Yasmeen ya fito, a b'akin kofar ya sanya key din ai kuwa yaci sa'a kofar ta budu, murmushi ya tsake ya shiga d'akin ya kulle, hangota yyi saman tsakiyar bed dinta tana baccin ta hankali kwance, a hankali ya haura saman bed din ya janje blanket din data rufu dashi, nunfashi yaja me karfi nan take jikinsa ya fara rawa saka makon idanunsa da sukayi arba da dallausar suran jikinta d'aya kusa zautar dashi, ga rabin brea's dinta duk a waje, wani miyar ya hadiye mi dad'in gaske πŸ˜‚ a hankali ya fara shafa santala santala cinyoyinta har yakai saman boobs dinta, janye yalolowar riyar yyi, ya fara shafa boobs din ya shiga murzawa yana zagayesu a hankali, wani irin tura masa shi gaba tayi tana me kara meka me kyau, nan fa OGA Mahmud ya kara zauce nan take ya sanya bakinsa ya fara ts.......!


Team din Mahmu a kafta πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Nidai nayi nan πŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
[2/19, 20:18] ~Ms Fatima: πŸ’… *K'ANINA NE*πŸ’…


*By Fatima Mrs Ahfat*


*Bismillahir rahmanin Rahim*


*Page 19*

______________Bayan sun gama Sallah da sauri ta miki ganin sa da tay yana kokarin janta, cire hijab din tay tana murmushi ta kallesa tace " tunda kayi Sallah da Matar ka samu Lada, sai ka tashi muje ka cika sauran ladan ai"
Ta fada tana sakar masa da murmushi' dan Zaro idanunsa waje yyi da tare da mikewa tsaye yace " da gaske" ya musa fuska tay tana kallonsa tace " Yes' ta fada tana dariya k'asa_ k'asa tare dan jada babaΒ² tana jefar sa wani irin smile"
Wani irin murmushi ne ya tsobuce misa yace " yanzu kuwa ai aikin Lada bama wasa dashi" ya fada yana kokarin cab kota, ta juya da gudu zata bar dakin cikin zafin nama yyi taku uku ya cab kota ta fada jikinsa ya matseta gamΒ²"wa walahi ni ka sakeni abinci nake nufin kaci ba wani abu ba"
Dariya ne yaso tsubuce masa jin yanda ta wani rude lkcn daya, danne dariyar sa yyi bakinsa ya kai kunnenta a hankali ya mata rada" kukan shugub'a ta sakar masa tana dan dukar k'irjinsa tana bubbuga k'afafunta a saman nasa" rintse idanunsa yyi jin wani feeling na saukar masa" a hankali ya sassauta mata rikon Yana dariya yace " Ohoo Babyn sarkin rigema, naga alamu yau kinaji da rigima ko" uhmm toh ba kaine ba" ni kuma me nayi Babyn" fuskarta ta kara cusawa a k'irjinsa tace " uhm ni fa wani mgnr kana sani jin kunya wlh" dariya ya fashe dashi yace " ke da K'ANIN ki kuma meyen abun jin kunya" bubbuga k'irjinsa ta farayi,.yana dariya yace " I'm really sorry Ashe yanzu Yayan ki nake ko"

uhm k'awai ta fada tanΓ  janje jikinta daga nasa, domin ita kanta abun na bata mamaki wai itace yau tsaye da K'ANINTA tana zuba masa ruwan shugub'a haka" karantar yana yin fuskarta yyi yace " tunanin me kuma kike my sugar Baby?" Bakinta kawai ta turu gaba tace " ni dai mu tafi" hannunta ya kama suka fita daga bedroom din suna murmushi, direct dining area suka nufa" kujera yaja ya zauna, tana Murmushi tayi savings dinsa tana gamawa tace aci lafiya' ke fa?" Shafa cikinta tay tace " gaskiya a koshe nake dazun naci" shugub'e fuska yyi yace " toh nima bazan ciba" ya fada yana ture plate din abincin gaba" murmushi tay tace " wlh rigimar ka tay yawa k'amar wani dan goye "toh ai rigimar mu daya ya fada tare da janjota ta zauna Saman cinyarta suka fara bata abincin a baki duk da bata so but haka ta daure tana karba, itama basa ta farayi da haka har suka cin abinci sosai suna hira" suna gamawa a tare suka tattara abunda suka bata suka shiga kitchen dashi suka wanke komai suka jerashi suka fito parlor suka zauna suna hiran su"
Haka dai rayuwa taci gaba da tafiyar musu suna nunawa junan su kulawa na musamman, sosai Mahmud yake kashe Yasmeen da Salon sa da nuna mata so da kauna tun tana tirjewa harta saki jiki dashi sosai domin itama tana jin a ranta tana Sonsa sosai kuma ayanzu tana jin bazata iya rabuwa dashi ba"
Kwana biyu Mahmud ya daga mata kafa, rana na ukun ne sukayi Sallah suka gudanar da komai k'amar yanda Addine ya halanta ayi sukayi suka raya daren, tun Yasmeen najin zafi tana d'aure wa harta fara jin dad'in abun"
K'amar yanda yace haka akayi b'ayan Wata daya ya koma bakin aikinsa, inda Yasmeen tace " ita dai baza tayi aiki ba daman ita a tsarin ta da zaran tay Aure dai bazayi aiki ba, domin tana son taba mijinta da yaran ta kulawa idan har Allah ya basu"
Zaune take cikin parlor sanye take da wando jeans T_ shirt pink color wanda suka mata masifar k'yau sai k'amshi take zubawa kamar anyi barin turare, hannunta rike da wayarta tana chatting sai murmushi take" ji k'awai tay an gungumeta ta baya" tattausan murmushi ta sake tare da ajiye wayarta tace " sannu da dawowa nawa" shima murmushi ya sakar mata yace " a ina hankali ki ya tafi ina ta sallama baki jini ba" ya fada tare dajan hancinta"
Am sorry Nawan wlh da Khadija muke Chat shiyasa amma kayi hakuri " k'aga ka dawo da gajiya muje ka wasa ruwa kaci abinci"
Murmushi yyi yace " an gama my sugar Baby, itama tana murmushi suka haura bedroom dinsa, ta ta yashi rage kayan jikinsa ta shiga toilet ta hada masa ruwan wanka ta fito, murmushi yyi ya jata suka shiga toilet din tare Hakan kuwa ya sata sake wanka suka fito a tare suka shirya suka parlor" zama sukayi suka fara cin abincin a tare yana bata tana bashi domin a yanzu bata iya cin abinci ita kadai, ko ranar da sukaje gida Ummi da Anty Amarya da Mami suka cika musu a binci kala_ kala da k'yar taci ita kadai duk sai taji ba wani dad'i"
A part din kaka sukaci na dare kakus dai sai mamaki take tana binsu da ido Daman yanda suke basa shiri akoi ranar da zasu shirya haka" addu'ae zaman lafiya take musu da zuri'a dai yiban" ko da Daddy da Abba suka dawo suka gansu yanda suka yi k'yau sai nunawa junan su kulawa suke ko a gaban su ba ruwansu da kunya"
Rayuwa ta musu dad'i sosai suke kula da junan su duk bayan sati daya suke zuwa gida su gaishesu suna dan zaga dangi kadan kad'an"
A cikin kwanakin nan sosai Yasmeen take fama da zazzabi but tana daurewa domin tasan tabbas ciki ne da ita, yau dai bayan Mahmud ya fita aiki ne zazzabin ya rufeta sosai tana kwance a saman bed sai rawan sanyi take, Mahmud ya shiga bedroom din yana kiranta, ganin hakin da take cikine ya sashi saurin kara sawa bed din da sauri cikin ruduwa ya dagota Yana cewa" my Yasmeen daman baki da Lafiya shine baki fad'amin ba" a rikice ya fara dubata, drip ya kara mata ya mata Alluran bacci tare da dibar jininta ya kira doctor Aisha tazo"
Ba'a dauki lkcn ba ta shigo parlor ya bata jinin ta tafi dashi, shikuma ya wuce cikin bedroom din ya zauna a gefenta yana shafar sumar kanta yana kallon fuskarta"
After 40 minutes doctor Aisha tay Knocking a parlor, fita yyi ya sameta tsaye tana murmushi tace " congrats Sir Madam dinka na dauke da cikin na wata daya" ta fada tare da mika masa results test din" cikin farin ciki ya karb'a ya duba, murmushi ya sake yace " thanks zakiga tukuncin ki ya fada yana murmushi"
Komawa dakin yyi har lkcn bacci take, zama yyi ya dauki wayarsa ya kira Anty Amarya ya sanar mata, sosai dangi da abokan arziki suka ta yashi murna, koda ta tashi ya hada mata coffee tasha, sosai take shan gata gata ako wani bangare" haka rayuwar su taci gaba da tafiya ko wani bangare suna bata kulawa ta musam man, bayan wata 9 da kwana Tara na kuda ya tashin mata Mahmud da k'ansa ya karbi aihuwar , inda Allah ya basu yaran yan biyu masu kama dasu mace dana miji"
Farin Ciki a wannan dangin Ba'a mgn Yasmeen dai taga gata gun mijinta da yan uwanta, ranan suna yara sukaci sunan kaka Aisha da Alhaji tsuhu, inda suke kiransu Neelah &Neehal Masha Allah Ansha biki suna anyi an gama lafiya"

Sai dai muce alhamdulillah Allah ya raya ya bada zaman lafiya,

Alhamdulillah anan na kawo karshen littafin k'asan cewar shi short story ne, kuskuren da nayi a cikinsa ALLAH ya yafemin Amin 🀲🀲


INA GODIYA SOSAI MASOYA NA ALLLAH YA BARMU TARE LOVE U SO MUCH ❀️❀️❀️

Sai mun hadu a sabon book mai sona SO NE salon sa na daban ne da sauran 😍


Mrs Ahfat ce ✍️



[2/20, 17:25] +234 805 607 3233: πŸ’… *K'ANINA NE* πŸ’…

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S πŸ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

THANK YOU FOR CONTACTING DEEE😘πŸ₯°πŸ˜


BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I SELLING MTN DATA WITH THIS CHEAP PRICEπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN DATA PACKAGING
500Mb======N150
1gb========N250
2gb========N550
3gb========N850
4gb========1100
5gb========1250

DIAL*131*4# OR *460*260* TO CHECK DATA BALANCE
VALIDITY 1 MONTH

AIRTLE, 9MOBILE, AND GLO ALSO AVAILABLE
WHAT'S APP OR CALL
07046877745

*Page 14*

___________Ya fara tsosesu cikin fitar hankali, sosai yake bata zazzafan romance, hakanne yasata bud'e idanunta a firgice tana kokarin k'urma ihu yyi sauri had'e bakinsu yana aika mata da zazzafan kiss daya rikitar da kwakwalwar ta, ko kad'an bai bata damar da zata kwace k'anta, addu'ae saduwa da iyali yyi a hankali kafin ta ankara k'awai taji ya shigeta, lokaci daya suka saki wani irin ihu, ita na zafi shi kuma na dad'i, ihu yaka cikin fitar hayyaci yana cewa wayyo Allah dad'i I love you Yasmeen wayyo inason ki wayyo Allah kin kasheni hohohhhh!"
Ya dad'e sosai yanayi kafin daga baya ya buga uban ihuu ya rugumeta yana sauke Numfashi..."
Yasmeen dai hawaye take da batasan na meyen ba"
Sun dauki kusan 30 minutes a haka kafin ya dago tare da kissing din goshinta ganin hawaye da takene a rakici ya mike tare da kunna wutar d'akin, jikinsa ne ya dauki rawa ganin barnan d'aya aikata, da sauri ya daugota yana lallashinta ganin bata iya mutsa jikinta sosai ne ya sake dirowa daga bed din da sauri ya toilet ya hada ruwan zafi a bathtub ya fito, daukarta yyi ta rintse idanunta toilet ya shiga ya sata cikin ruwan zafin, wani irin ihu tasake tare da fashewa da kuka tana kokarin mikewa da sauri ya danne ta, cike da tausayawa k'amar yyi kuka yace "please my sugar kiyi hakuri na gasaki zakifi samun sauki don Allah ya fad'a k'amar zaiyi kuka,"da k'yar dai ya samu ya sauya mata uwan sau uku, kafin nan ya mata wankan sarki shima yyi nasa,ya daukota d'aure da towel ya ajijeta a saman bed din, dukawa yyi yana mata sannu batayi mgn ba sai hawayen da take, a hankali ya kama hannunta yyi kissing dinsa cikin wani irin murya yace " don Allah kiyi hakuri my sugar ki daina wanan kukan wlh zubuwar hawayen kinnan t'amkar zubu min ruwan zafi ake acikin zuciyata, nasan na miki laifi but ina mai baki hakuri tabbas yau kin bani farin ciki da bazan taba manta wanan ranan ba Allah ya miki Albarka" ina alfari dake!I love you forever and ever and ever thank u so much my sugar"
Ita dai batace komai ba sai hawayen da take tana binsa da ido"
Sosai yyi ta lallashinta har sanda yaga tayi shiru kafin ya mike ya ciri zanin gadon ya canja tare da kallonta yaga tana jingine da kan gadon bacci na kokarin daukar ta ga fuskar ta duk ta kumbura sabar kukan da tayi, cikeda tausawa yace " sannu kinjiko" batace masa komai ba sai lumshe idanun da take"
Bude wardrobe dinta yyi da dauko mata wani sleeping dress din wani yasa mata, ya gyara mata kunciyar ta yana mata sannu, itadai da idanu k'awai take binsa dashi"
Ya dad'e saune yana kallonta ganin ta rufe idanunta ne yashi ficewa daga dakin ya wuce bedroom dinsa zuciyar sa pat farin ciki da bazai iya misallata shiba"
Jallabiya fari ya sanya ya fito daga dakin ya dawo nata inda ya samu har bacci ya dauketa, Murmushi kawai yyi ya wuce toilet ya d'auro Alwala ya fito yyi Sallah nafila yana mai kara godewa Allah daya cika bishi burinshi na mallaka mishi Yasmeen a masayin mata, ya dade sosai yana kwararo addu'a kafin ya mike ya cire Jallabiyar ya zauna gefen bed din yanata kallonta wani mugun sonta da kaunarta na yawo ajini da tsoka na jikinsa"
Ya dad'e sosai yana kallonta kafin ya kwanta tare da janyota saman k'irjinsa ya wani gungumeta k'amar wani zai kwaceta, bacci sukayi hankali kwance" basu tashi ba har 7 Mahmud ya bude idanunsa a hankali saman fuskar ta, Murmushi ya sake tare da janyeta d'aga jikinsa ya kwantar da ita a hankali ya miki ya nufi toilet ganin sun makara basuyi Sallah ba" wanka yyi ya d'auro Alwala ya fito yyi Sallah, ganin bata motsa bane ya sashe kara sowa a hankali ya zauna yana kallonta, Yasmeen da tun tashin sa itama ta farka amma kunya ya hanata tashi, jin kara sowar sane yata yin k'amar tana bacci"
Ganin idanunta na motsene yashi yin murmushi ya sanda hannunsa saman fuskarta yana shafaws a hankali har ya k'ai Saman lips dinta da take motsashi, ai kuwa bai an Karaba ta cafke ya sarsa ta gansara me cizo, yar kara ya TS.....

Baki nayi wolla kuyi hakuri da wannan Habibaty πŸ₯°
[2/20, 17:25] +234 805 607 3233: πŸ’… *K'ANINA NE*πŸ’…

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S πŸ“š*

*Bismillahir rahmanin Rahim*

THANK YOU FOR CONTACTING DEEE😘πŸ₯°πŸ˜


BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE

I SELLING MTN DATA WITH THIS CHEAP PRICEπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
MTN DATA PACKAGING
500Mb======N150
1gb========N250
2gb========N550
3gb========N850
4gb========1100
5gb========1250

DIAL*131*4# OR *460*260* TO CHECK DATA BALANCE
VALIDITY 1 MONTH

AIRTLE, 9MOBILE, AND GLO ALSO AVAILABLE
WHAT'S APP OR CALL
07046877745


Page 16

___________ Murmushi yyi yace " masoyiya ta bugun zuciyata ce zan kwantar da ita a d'akin mijinta"
d'iddire kafafunta ta farayi tana turu baki tace"ni ka saukeni domin niba masoyiyar ka bata kaje can ka sameta"
Uhmm My sugar duk wanan shugub'ar ni akewa?" Batace komai sai ma kara lafewa tay a jikinsa tana turu masa baki gaba"
Tura kofar bedroom din yyi ya shiga da ita yana cewa" da'a lama wanan bakin yanason na masa wani abun ko" ya fadi hakane yana kwatar da ita a tsakkiyar bed din ya kwatar da ita ya mata runfa a k'anta.... Sai mutsu mutsun kwatar k'anta take amma takasa, shikuwa sai smile yake kallo ido cikin ido sukeΒ  a hankali yace " yarinya kina ganin kina da karfin da zaki kwace kanki ne?" Fuska ta shugub'e tare da turu baki tana kokarin yin mgn ya hade bakinsu ya fara bata zazzafan kiss din da batasan lkcn da tabiye masa ba...ganin idan ta biye masa sai ya zarce can Babban harka, kukan shugub'a'ta tsake masa tana turesa, da k'yar ya samu ya janje jikinsa daga saman ta ya kwanta gefe tare da janjota Saman k'irjinsa ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya bakinsa ya Kai kunnenta a hankali yace" ohh sorry my sugar nayi laifi ko yanzu daiΒ  ki bar wanan kukan haka ai nace bazan sake ba ai ko" toh ba gashi ka saken ba" ta fad'a cikin shugub'a, toh shikenan kiyi hakuri yanzu bari na baki wani labari me dad'i kinjiko my Yasmeeeeeeen" uhmm ina jinka ta fada tana me kara cusa kanta cikin jikinsa" murmushi yyi yace " kina jinako?" Umm" lbrne akan wata kwakawar yarinyar data sace zuciyata wacce nakeso fiyeda komai a wanan duniyar idan aka cire iyayena, itadin ta musamman ce a wajena, sai dai kuma ita din akoita da tsoron wani abu" kinsan me take tsoro kuwa? Girgiza kai tay" yace " akoi ta da mugun tsoron sex.... Itace my Yasmeeeeeeen" kuka ta sake mata tana dan dukar sa a k'irji" dariya yake yace " ko ba haka bane kedin jaromace" d'iddire ta fara masa tana kuke Β² rungumeta gam yyi a hankali yace " I love you my Yasmeen ina sonki ina kaunar ki please kema ki soni ko da kotan wanda nake sonki ne" yayi mgnr cikin wani irin yanayi da yake nuna cewar mgnr sa ba wasa a cikinsa"
Batadai ce komai sai shugub'ar da take zuba masa sun ranta but har ranta taji dad'in kalaman sa, wani irin farin cikine ya mamaye zuciyar ta" shiko sai murmushi yake ta mata yace " tom shikenan yanzu dai kiyi bacci zamuyi kinji ya fad'a yana bubbuga bayanta, batace komai ba saima kara shigewa jikinsa tayi yana lallashinta da haka har bacci yyi gaba da ita"sun dad'e a kwace kafin ya kwantar da ita yana kallon fuskarta zubawa pink lips idanu yyi ganin yanda yay waniΒ  jazur dashi, lumshe idanunsa yyi Abun daya faru jiya da dare na kara dawo masa arai lkc daya yaji mood

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment