Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*
ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin


37~38


*************


Tun da Zainab taji kamar shigowar Dr Nura ta shigo ta kwankwaso wanka ta fito da dan guntun towel a jikinta da wani tan karami ta na goge jikinta gaban dressing mirror taje ta zauna akan dan stool ta shafa wannan ta shafa wanchan wata shegiyar rigar bacci tasa ta dauki wayarta ta na wani shegen murmushi ta fita dakin Dr ta nufa.


Ta na zuwa ta murda handle sai taji a rufe nan dariyar da take ta koma ciki shiko Nura wanka ya shiga shiyasa ya rufe kofar .


Cikin mutuwar jiki Zainab ta koma dakinta ta zauna a bakin gado tayi tagumi bayan minti ishirin ta sake komawa still a rufe da mamaki ta ce “Kai mutumin nan ni zaiwa haka gashi banyi turaren ba amma akwai gobe" shikam Dr nura ya riga da ma yayi bacci.


Haka ta koma daki ta kwanta ta kurawa silin ido zumbur ta mike zaune ta ce “kutt gashi kuma jibi ne daurin auren shi da tsinanniyar yarinyan nan”


Ranar dai Zainab raba dare tayi bata yi bacci ba ta na ta sake sake sai gabannin asuba bacci barawo ya saceta.


*Washegari*

Da safe Nura na tashi ko ta kan Zainab bai bi ba ya fice asibiti akwai tiyatar da zasuyi.


*Bayan sallar azahar*


Nura ne ya shigo falon gidan shi yana waya mai gadi na biye da shi ya dauko wani katon akwati Zainab na kwance ta na chatting cikin watar arniyar shiga .


Nura ya nemi 1 sitter ya zauna still ya na wayar Mai gadin na gama aje akwatun ya fice.


Bayan Dr Nura ya gama wayar ya kalli Zainab da ko kallo bai ishe ta ba balle ya samu ma tace sannu da zuwa.


Dr Nura ya kira sunanta “Zainab” ta mashi banza cikin kunar rai ya ce “Wai Zainab ba da ke nake bane zaki mun banza na rantse zan gyara maki zama a gidan nan”.


A gyatsine ta juyo ta kalleshi ta ce “To wai me ne zakazo ka dameni da magana ai bani ya kamata ka cika ni da surutu ba wanchan yar iskar yarinya da uwaka zata aura ma zaka je kana mata zuba amma ba ni ba”



Cikin bacin rai Nura ya ce “Zainab maganganun ki sun fara tsauri sam bani dukan mata amma yanzu na fuskanci
haka kikeso, toh wallahi wata rana sai na fasa maki jiki".


A fakaice ta dalla mashi harara ya lura da ita ya girgiza kanshi dai bai ce da ita komai ba ya shafa gemun shi ya ce “Ga wannan kayan na fadar kishiya ne"


Abunda yace kawai kenan ya mike zai bar falon cikin rashin kirkikin da ta saba ta ce “Da yake ai ce ma nayi fatarar kaya na ke ai ko to ni ba ni da abun da zanyi da tsinannun kayan nan naka ka ma ji in fada ma gwara kazo ka kwashe tsiyarka" ta nayi tana murguda baki.


Ko kallon ta beyi ba ya ce “Badan darajar mahaifiyata ba ma da tace dole ne da dan ta ni ne bazan kawo ba ” sauraran ta baiyi ba ya bar falon nan tayi ta sambatun ta


Da daddare su Abba suka sa Khadeejatu a gaba su na mata nasiha Abba ne ya kalli khadeejatu da ta durkusar da kaii ya ce “Duk nasihar da zamuyi maki munyi abun da zamuyi duk da tunasarwa ne dan mun maki a wancen aure , aure dai hakuri ne ayi ta wannan hakurin duk da nasan ki kuma nasan mun baki tarbiya dai dai gwargwado mu kinga ba kye kadai ki ringa kawar da kanki a duk abinda kika ji ko kika gani ku zauna lafiya da juna".


Inna ma dake gefe a dakinta ne dama ta rungumo khadeejatu jikinta dake kuka ta ce “Tabbas khadeeja abunda mahaifin ya fada gaskiya ne hakurin nan dai zaa na yi Allah sanya Albarka a auren ki ban taba tunanin zanga auren ki ba wannan jinyar da na sha".


Su Umma su ka amsa da “Amin Amin".



_____________

Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya a yau lahadi 24 ga watan junairu 2021 aka daura auren *KHADIJA ADAM* da *NURA SAIFULLAHI* bisa sadaki naira dubu dari lakadan ba ajalan ba wanda ya samu halittar dubban jamaa kowa ka gani ya na farinciki.


Tunda Khadeejatu taji an daura auren ta fashe da kuka sosai tun hafsa na lallaba ta har ita ma ta taya ta.

**********

Da yamma aka fara shirye shiryen kai Amarya .


sai bayan sallar magariba motocin kai Amarya su kazo.


Nan aka dauki Amarya sai gidan ta dake Kundila amma sai da aka fara kaita gidan su Nura.


Su na karasawa gidan side biyu ne dama a gidan dama gidansu ne na gado da yake cikin gadon Dr Nura wata yar uwar Umma ce Aunty Asmau ta kalli sauran jama'ar ta ce “A fara shiga da ita gurin uwargidan mu damka amanarta" duk a ka ce hakane Maryam ko tace aa basai anje ba Aunty Asmau tace aa ya kamata aje ni ko nace ita tasan mai ya sa ta hana.


Suna karasawa part din Zainab Marym ce ta masu jagora zuwa dakin Zainab din sukai knocking shiru sau biyu su kayi kafim ayi na ukun Maryam ta banka dakin.


Zainab ce da kawayen ta sun bararraje a kan gado kowacce da abun da ta keyi ga kida na tashi.


Nan su Aunty Asmau suka zaunar da amarya a tsakiyar carpet din dakin nan su ma su ka zazzauna.


Aunty Asmau ce ta kalli Zainab da ke gyataine gyatsine ita ma nan Aunty Asmau ta chanja dan ita ma ba kyalle bace nan ta ce “Toh ga amarya nan amana...... bata karasa ba zainab ta harare ta ta ce “Ai bani na auro ta ba da za a bani amanarta ba in mutuwa ma zatayi mai ya shafe ni".


Aunty Asmau ce ta nuna Zainab da yatsa cikin kunar rai ta ce “Wallahi tallahi ki kiyaye ni banason raini yanzu sai naci ubanki tun daga sama har kasa inga dan kutumar uban da zai tsaya maki, in karkarya ki yasin kafin mu tafi".


Cikin rashin mutunci Zainab ta ce “Ai bata baci ba zaki iya ci yanzu ma ".



Aunty Asmau ta bude baki keman zatai magana yar autarsu tayi sauri ta rufe mata baki ta kama hannunta su ka fice .


Hafsa ma da Maryam suka rike Khadeejatu su ka fice kafin su fita sai da Maryam ta gallawa Zainab harara Hafsa ko a ranta tace “haka matarnan take ba mutunci lallai khadeejatu sai tasan zaman da zatai a gidan nan".


Bayan fitarsu su Zainab su ka kyalkyale da dariya har su na tafawa daya daga cikin kawayen Zainab din Taly ta na dariya ta ce “Jibesu ko kunya sun wani zo wai ga amana matsiyata".


Zainab ta ce “Wallahi kam Taly taya ni gani ko me ya gani a jikin wannan kesashasshiyar yar shilar in banda kutungillar uwarshi da ita ta hada auren".

Bayan an kai Amarya dakinta gida masha Allah kowa sai san barka yake nan aka fara watsewa su Hafsa ma zasu tafi nan Khadeejatu ta rungume ta suka dasa wani kukan bayan wanda suka yi a gida dama tinda satin bikin ya kama kullum sai sunyi kuka.


Da kyar Aunty Asmau su ka raba su da juna bayan tarin fadan da nasihar da su ka sakewa Khadeejatu ga yanayin uwargidan da suka gani.


Bayan tafiyarsu nan wani irin tsoro ya mamaye khadeejatu ko ina yayi tsit...............✍🏼✍🏼






_Hehehehehe_ 😁🤣🤣 _ko_ _ya zaman su zai_ _karkake _kuwa kudai ku_ _cigaba da bina_ _domin jin yadda__ _zata kaya_ 🤾‍♀️🚴🏻‍♀️






Take note: *nasan zakuyi mamakin mai yafaru da Ya Yusuf zaku na mamakin me sanadin* *zubar da jinin da Ya Yusuf yayi sanda zai rasu ta hanci da baki nasan duk wanda yaji haka to zaice zuciya ko habo to ko nima nan bansan me ba Allah masani*.






*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* .........✍🏼✍🏼











*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh_ ❤️❤️


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin


_ALKALAMIN DA_ _BAYA RUBUTA_ _SHIRME🤟👌_



39~40



Ango bai shigo gidan ba sai 10 da wani abun ya dawo gidan .


Har zai shiga side din Khadeeja sai ya tuno da abunda Mama ta fada mashi “Nura in kaje gida fara zuwa bangaren uwargidan ka fara mata sallama kaga lafiyanta dan hakkin ka ne kaga baka fara shiga gurin amarya ka fice ka barta kasan amare akwai tsoro".


Tuno hakan sai ya nufi side din Zainab ya na zuwa ya murda handle din kofar ya shiga.


Ba kowa a falon sai ya nufi corridon da dakunan su ya ke ya je dai kofar dakin Zainab zai bude kenan sai Zainab ta bude gumm sai sukai gware.


Da sauri Zainab ta dafe goshinta ta ce “Ouchhh" Nura ya ce “Sorry da....ma... maganar ce ta makale mashi sakamakon hade bakinsu da Zainab tayi sun kai wajen minti bakwai a haka da sauri Nura ya cire bakinshi ya na kawar da fuskanshi.


Daurin ledar da ya shigo da ita ya ajiye da sauri ya fice ya na fadin “Sai da safe Allah tashe mu lafiya kiyi addua kafin ki kwanta”ya tafi ba tare da ya ji mai zata ce ba.


Ya na fita ta sulale a gurin ta fashe da kuka nikam nace bakin tsaya kallon ruwa ba kwado.......lolx.



Nura tun da ya nufo corridon sida din khadeejatu ya fara jiyo shesshekar kuka da sauri ya shiga dakin da yake matsayin nata.


Ya na shiga ta na zaune a tsakiyar gado ta rukukkube tana kuka .


Ledar hannun shi ya ajiye a kan bedside ya zauna a gefen gadon ya ce “Khadeeja kukan mai kike yi?".


Still ba tai shiru ba, batai tsammani ba taji ya rungumota jikin shi nan jikinta ta ya fara kyarma ya na shafa bayanta ya ce
“Ko zama ne bakyason yi dani ki fada mun dan Allah ki dena kuka kar zazzabi ya kama ki kinji”.


Nan tayi luff kamar ruwa ya cinyeta sai sauke ajiyar zuciya take jikinta sai kyarma yake yi.


Gani hakan ne ya ce “Sarkin tsoro ni babu abun da zan maki dama rarrashin ki zan yi tunda kinyi shiru to zo mu ci abinci nasan kina jin yuwa”.


Ba tare da ta musa mashi ba ta sauko daga gadon.


A tsakiyar tattausan carpet din dake tsakiyar dakin yace ta zauna bari yaje kitchen ya dauko plate fita yayi ya dawo da plate da knife da fork sai glass cup guda biyu.


Dankwareriyar bankararriyar Gasasshiyar kaza ya juye a plate sannan ya yanka kazan yadda za su ji dadin ci ya ciro lemuna dasu yoghurt ya jere su .


Ya tura mata plate din gabanta ya zuba mata yoghurt din ya ce “Bismillah ina so in ga kin cinye duka banson ganin komai”.


Da sauri ta kalli plate din kana ta kalleshi sai kuma ta noke kai alamun ta koshi.


Nan ya fara lallaba ya ce ”Kinga kici kar ulcer ki ta tashi nasan ba wani abincin kirki ma kika ci ba nan dai ya lallaba ta har ta dancin kazar kadan ya na bata a baki ta fi shan yoghurt din dan tsaff ta shanye wanda ya zuba mata dan sosai ya mata dadi gashi da sanyi.


Shima kadan ya samu yaci bayan ya gama ya tattare kayan ya kai kitchen.


Sannan ya dawo ya bata umarnin ta shiga toilet tayi wanka.


Shima ya tafi dakinshi yayi wanka ya saka jallabiya ya dibi abunda zai diba ya koma dakin ta.


Ya tarar da ita har tayi wanka ta chanja kaya ta tukunkune da blanket.


Fara kiran sunan ta yayi “Khadeeja!! Khadeeja!!" ta amsa “uhumm” irin ka fara baccin nan aka tashe ka dinnan.


Dr Nura ya karasa bakin gadon ya dan yaye blanket din ya ce ”Tashi kije kiyi alwala”


A hankula ta ce “Ai nayi sallah” ya ce “Naji ki dai tashi kije kiyi alwala”.


Ta sauko daga gadon tuno rigar dake jikinta yasa ta fara lalubar abinda zata rufe jikin ta.


Dariya Dr Nura ya ce “Mai zaki boyen kuma ai kin riga kin zama tawa” ya kama hannunta wani irin yarr tsigar jikin ta ya tashi kamar yadda taji haka shima jikinsa yayi yamm.


A tare suka shiga toilet din suka dauro alwala ya shimfida masu dadduma ya sa mata hijab.


Nan ya jasu sallar bayan sun idar ya dora hannun shi a tsakiyar kanta ya fara suburbudo adduoi.


Nan ya dan mata tambayoyi inda kuwa ta amsa mashi dai dai gwargwado yanda ta sani Alhamdulillah .


Nan ta koma kan gadon ta sake nannadewa sai da ya gama sallolinshi sannan ya tashi ya kashe fitilar ya kunna masu dim light sannan ya hau kan gadon.


Chan kusa da ita ya kwanta ta na ma jin saukar numfashinsa a kusa da ita nan jikinta ya fara kyarma kamar mazari da ma lamo tayi batai baccin ba tsabar tsoro.


Nan ya rungomo ta jikinsa ta fara kokarin kwacewa inda ya matse ta sosai yadda ba za ta iya kwacewa ba nan ya lashi kunnen ta da harshensa wani irin yamm taji ya kara rungumeta.


Tuni jikin ta ya mutu ya cire jallabiyar shi ita ma ya kwabe mata kayan baccin jikinta duk jikinta ya mutu bata da damar yin katabus sannan shima ya cire boxern jikin shi.


Sai da suka dan yi romance sannan taji ya ya fara adduar saduwa da iyali nan fa ta dawo cikin nutsuwarta duk ta rikice.


A hankali yake shigarta sai kuma ya shige tada karfi inda ta kwallara kara tana ihuuuu tana fadin wayyo Umma , Mami, Abba , Baba , Hafsa , Ya Yusuf dina kuzo ku taimake ni zai kashe ni..................





*Tunda naga haka na kwashi yan kafafuwa* *na* *na bar dakin* 🤣🚴🏻‍♀️ *dama naga Dr Nura ya* *na harara ta* 😁



An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT









*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ..............✍🏼✍🏼










*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh❤️_



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment