Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya tafi kasuwa ya dawo da kunShin nama na.
A haka harna samu ciki, irin mai masifar laulayin nan kamar ba na kai ba, amma daga gidanmu babu wanda ya leko ya ga ya nake, da Bala ya je ma Yaya Sani wulakanci ya yi masa, don haka ya dawo gida cike da takaici, ya fada wa mahaifinsa shi ne shi kuma ya ba shi shawara da ya je ya dauko diyar
Qanwar mahaifiyarsa Laure wadda aurenta ya mutu ta ke zaune gida: ”
' Bala ya amince saboda jin jikin da ‘ nake, ban iya yi wa kaina komai bane 'haka ya tafi ya dauko min Laure, aka gyara mata dayan dakin ta zauna.
Laure ita ke kula dani, duk wata dawainiya tawa ita ke min, tana gefe tana kallonmu ni da mijina duk abin da nake so shi yakemin inamai ’ tabbatar miki babu abin da' zai hana a kawo‘
shi.
’ Idan kuwa na ce ina son abu jikinsa har rawa yake ya je ya samo min k0 a ina, da ya shigo ya rinka tambayar Laure ya nake, ya jikina da sauqi dai k0? Na ci abinci k0 ban ci ‘ ba? Idantaceban cibaba hakazai zauna yatusa ni agabayana rarrashi kamar zaiyi kuka har ya sai ya samu na ci, haka mahaifinsa idan ya tafi kasuwa siyo min wannan kawo min wannan, ke na ga gata da soyayya.
A haka Saudat ciki ya cika wata biyar na huta da laulayi a lokacin ne kuma naje gida ni
da. Bala, amma Umma k0 kallonmu ba ta yi ba ita da Yaya Sani suka watsar da mu a makar
gida sai Zuwira ce wadda ta fara taflya ta tattako ta maqalqale ni na rungume ta ina jin SOyayyarta a zuciyata donni a wautata” wai gani nake ita kadai ce ke sona, ba ta guje : niba, haka na qaraci zamana na tashi muka dawo “ gida ba mu ma tsaya Baba ya zoba . ‘
Wulakancin da aka yi mana ya yi wa Bala ciwo, haka ya yi ta maimaitawa ni dai Ina jinsa ban tanka ba, don idan da zai tona tawa .zuciyar na san da ya tabbatar tafi tasa hawa da jin zafi, ni a ganina k0 don kyau da sauyawar da na yi yasa Umma bata saurare muba don ta' tabbatar Bala yana sona sutturar kanta dana naje gidan tsadarta ta kau dubu goma a lokacin kuwa dubu goma ba nan ba ce, kayan ' dubu goma sai dai dan wane da wane, amma hakan bai sa Umma ta duba qokarinsa ba ni kaina ta san ai na canza don na yi dumurdumur da ni, haske na ya Kara. fitowa na zama kamar wata. baturiya saboda kyau, ba yadda muka iya dole nena share na manta, sai dai Bala ‘ bai .mance ba don duk lokacin da na ce masa zan' je gida sai ya ce ban 'zuwa ba yadda zan yi . a haka nazo na haihu, babu wanda yazo ta Bangarena
gidanmu, sai dai Babana daya zo har gida ya ga ' jariri ya yi masa addu‘a, ya bani ‘dubu biyu da niki niqin kaya sannan ya tafi, daga shikuwa k0 kare bai ce komai ba. ‘
Sai dai Laure ceke dawainiya da ni ita ke dora min sanwar ruwan zafi safe da yamma ’ta kwashe ta kai min kewaye ta yi wa jariri wanka, ta yi girkin abinci a gaskiya a lokacin ta yi dawainiya kodayake ta saba da wahala tunda a can gidansu wankau ta ke na kudi da surfani.
A kwana a tashi har na yaye Rabi’ u, ban Kara zuwa gida ba, a ganina tunda sun Kini ni ma na manta da ~su kin ji wauta fa, ' haka rayuwa ta ci gaba da tafiya tamkar bani da ‘ iyaye a garin, saboda Bala ya bar min Laure ita ke min komai na hidimar gidana iyakata ni dai inwanka nida dana mutafi wurin maigida. ~ , Ashe abindaban saniba Laure tana nan tana jin haushinmu kamar ya kashe ta ni k0 sakaran ban taBa sani ba, don ban yi zaton za ta iya jin haushinmu ba, saboda yadda nake ' ‘ kyautata mata ni da maigidana.
. Lokaci na tafiya ban sake haihuwa ba a tsawon shekara bakwai a lokacin ne kuma
mahaifina ya rasu, to a nan ne na dan yi hankali na dauki dana muka tafi gidanmu na zauna a can har sai da aka yi sadakar uku duk yadda Ummana ke shasshare ni sai data tanka min duk da ba wata maganar arziki ba ce muka
yi, anagama sadaka na tattara na koma gidana, to a nan fa labari ya sauya don ban sani ba ashe na bar baya da qura, haka kawai na ga Laure na min wani kallo-kallo, ga shi shi kuma uban gayyar ya hau shasshare ni da na yi masa magana sai ya hau ni da fad'a dana yi laifl da ban yi ba duk daya wai an yi wa tuwo Barin miya.
Abin duniya duk ya dame ni ya ishe ni, ga shi ba ni da wanda zan fada wa matsala ta, a haka dai na yi ta hakuri ga shi a lokacin ban
san na samu cikinki ba, sai da laulayi ya matsa min, amma Bala ko a jikinsa ya watsar da mu ba-ya kula mu ni da dana balle abin da ke cikina.
Rayuwa duk ta dagule min, na zauna na zama wata kalar tausayi, kin san halin da mace ke shiga idan miji ya juya mata baya abin ba dadi, sai dai in qule daki in yi jugum.
Ban“ taBa mantawa da ran Wata laraba ba ina zaune a daki shiru ' Laure bata ,kawo mana abinci ba ga shi k0 abun karyawar ‘ da ta yi mana da safe, ban samu cinsa ba nan na’bar wa Rabi’u ya yi ta wasada shi ’har wurin uku na rana babu abinci babu dalilinsa‘ A dole na takarqare na mike na fice shiga kicin din, sai dai abin da na gani sai da ya so tarwatsa min zuciya, na na tsaya turus ina kallon Laure wadda ta zabga uban goho ta takarkare tana ta faman barbada magani a kwanon miyar Bala, ban tanka mata ba har sai ' da ta gama barbade-barbadenta tas! Ta kawo cokali ta jujjuya miyar ta maida ta rufe, ta mike tana boye maganin a habar zaninta. Muka yi ido hudu, a take jikinta ya hau rawa ‘ tana faman karkarwa can kuma ta ja tsaki ta rabA ta wuce ta barni tsaye da. mamaki a zuciya. ; Can na girgiza kai na dauki kwanon miyar na fito na zubar ’da ita, da ma miyar danyar kubewa ce na dawo na zauna da' kaina na takarkare na sake dora wata miyar' ta
busasshiyar kucewa na yi na gama na debi * nawa na ajiye masa nasa da kyar na samu na ;
tuttura abincin ama zuciyata tamkar za ta tarwatse.
Bayan la’asar Bala ya dawo. daga kasuwa tun kafin in fito kuma ta riga ni fitowa ta tare shi ta shimfida masa tabarma jikinta na rawa ta tafi ta kawo masa abincinsa da ruwan randa masu sanyi cikin kwanon sha.
A lokacin ni kuma na fito na tsaya daga bakin qofa ina kallon ikon Allah, Bala ya ja kwanon miya ke nan ya bude suka yi ido hudu da miyar busassiyar kubewa ya yi sa‘uriin dago kai yana kallon Laure.
“Wannan miyar kuma fa? Ba ni na ba da danyar' kuBewa ba nace a kawo miki ba, k0 ba a kawo ba?”
Laure ta karya kai cike da kisisima kafin tace, “To ai ‘yan ba ni na iya yau :su suka ' dauki miyar suka zubar suka shirya tasu ta musamman”.
Bala ya yi saurin dago kai yana kallona.
, “Ban gane kin zubar da miya ba, kan wane dalili?"
Jikina ya yi matukar yin sanyi ganinyadda ya zaburo min na daure na durqusa ‘ gabansa muryata a sanyaye :nace kayi
Mai gida bari nayi ban sani ba
Shi ya‘ sa na sake maka wata, amma ina neman
wata alfarma a taimaka a maido girkin gidan nan wurina”. .
. Bala ya zaburo, “Ke gafara can rufe min baki, ki dai ce wani mugun halin kika tsiro da shi, kuma wallahi ba zan dauka ba, ba ma zan laminta ba, tsabar almubazarannci kawai ki dauki abinci ki zubar saboda ba ke ke nemowa ba k0?”
Zuciyata ta kara ganin yadda Bala ya hau ya ke ta zuga min masifa haka, idona ya kawo kwalla na mike cikin kuka ina fadar, “Allah ya ba ka hakuri
Na juya na shige dakina na barsu. Ban san abin da suka kitSa ba, da zai fita ya . hankado labulen dakin ya leqo ya wurgo min dari daya, “Ga shi nan sai ki yi cefane a dafa taliya da daddawa, da ma nasan dan sauran na samab kike mawa, to ga shi nan sai ki dauka kiyita zubin adashe". ‘
Ya juya ya yi gaba abinsa'ya barta
‘ tana tattauna maganganunsa a bakinta
iya, haka na mike na ta Karkare duk da bana jin qarfin jikina na dora sanwar taliyar, na
[1/30, 10:00 PM] I love my mum: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [10:59AM, 2/1/2017] 🅰 " 🅰" D"🅱🅾Y: *YAR TALLA*

BOOK 3

*CHAPTER 27*


gama na dibi tawa da ta dana na dibar masa nasa na zuba
na mahaifinsa na kai masa, sauran kuma na barshi a
tukunya. Na yi gaba abuna, amma abin takaici da ya dawo
na ce masa ga abincinsa, sai ‘cemin ya yi ya Koshi ya . ci
abinci a waje. Haushi kamar ya kashr ni, amma babu yadda
na iya haka na hakura na yi
kwanciya ta na barshi zaune yana wasu ‘yan bincike-
binciken na gaira babu dalili.
Washegari ma bai tsaya karyawa ba ina kicin ina hada
mana abin karyawa ya sa qafa ya fice abinsa ya ajiye min
kudin cefanen rana. Ai ban san lokacin da na fadi qasa ba
ina kuka wiwi na shiga uku yau na Mace.
Babu mai rarrashina don babu ma Wanda yasan ina yi, na
karanci kukana na share hawayen na mike na nufi katifa na
raBa inda
Rabi’u yake kwance yana sharar baccinsa na ' kwanta, na
rufe idanuwana duk daba bacci nake ba, haka na dauki
tsawon lokaci ba tare * dana bude ido ba balle in kalli abin
karyawar ‘ dana hada. Ba
Rabi’u ya farka daga baccinsa ya dauki abincinsa yana ci,
ina jinsa ban kula ta kansa ba sai kusan sha biyu saura
sannan na mike
Ina rarrashin kaina na dauki kudin cefanen na aiki Rabi’u ya
siyo min kayan miya da sauran kayan girki na zo na zauna
na dora sanwar jalof din shinkafa da wake da alayyahu
da kifi. Zuciyata ta yi ta tashi saboda qarnin
Dan sau biyu ina rugawa bakin maguji ina kwaraya amai,
amma haka na daure na kulle hancina da kallabina nayi
girkin na gama, wani irin ciwon kai mai zaf1 da juwa suka
sauko min, na nufi dakina na kwanta k0 motsin kirki na
kasa, ga Rabi’u sai kwaramniya yake min' a dakin yana
wasansa.‘
Bala bai tashi shigowa gidan ba sai ana' . sallar maguriba,
nayi kuka har nji ba dadi, amma yana shigowa haka na
daure na dauki abincinsa na je na kai masa.
K0 lura ya yi da rashin walwalata da alamun na sha kuka
kuma, na ga ya bude kwanon , abincin ya sa cokali ya debo
ya kai bakinsa, , idona na kansa na ga ya Bata' fuska tare
da furzar da abincin bakinsa a tsakar dakina ransa a bace
ya hau masifa
“Ke wannan wane irin iskanci ne? bakin. buhun gishirin
kubce miki ya yi ki ka kwaraya shi a ciki k0 ko me?” ,
Da mamaki a fuska ta na maimaita, “Gishiri kuma?” Don ni
na sani a girkina ma babu ‘gishiri k0 kadan saboda‘ magin
da na zuba yana da yawa, Bala ya zaburo min.
Sai kizo ki kwashe abinki”.
Na mike jikina a sanyaye na durqusa gabansa na sa ‘cokali
na debi abincin na kai bakina, ai sai dai na ji tamkar zan
mutu lokacin
da na hadiye, saboda azababben gishirin da ke ciki,
zuciyata ta karanta min makarkashiyar da . ' aka yi min.
Na daure na dago da kai muryata a sanyaye nace
“Ka yi hakuri don Allah, wallahi hannuna ne ya kubce, amma
bari yanzu in fora maka wani abun mai sauKi”.‘
. Ya kwatsa min tsawa.
“Ke tashi nan ki ba ni wuri,nizaki kawo wa feleke saboda
bakin ciki, amma daga yau kin gama girki a gidan nan don
na lura da wasu halayen banza da kike bullowa da su
kwanan nan kuma kr za ki sha wahala wallahi
, don‘Laure dai ‘yar uwata ce, kuma ke ba ki isa ki shiga
tsakanina da ‘yar uwata ba, wallahi”. ‘ Ya mike yana karo
da kayan abincin ya fice yabarni nan a tsugunne. " ‘ Kwallar
da ta cika min idanuwa ta soma
zurarowa, wato ba zai iya rabuwa da yar ’ uwarsa ba
saboda ni, amma ni na rabu da nawa ; ‘yan uwan da iyayen
saboda shi? Wayyo Allah ga ni gare Ka.
Na kife a gurin ina wani irin kuka, sai yau na fara yin
nadamar da‘ bazaimin amfani, ba na yi kaico a rayuwata da
son da ya rufe min ido.
' Yau na yi kuka kamar zan mutu, bani da mai rarrashina,
har Rabi’u wanda ke bacci ‘ ya farka ya taso ya rungume ni,
shi ma ya saka nasa kukan, a dole nayi shiru naja shi a
jikina
ina rarrashinsa. ~ ‘ Saudat al’ amuran suka ida cakudewa
na. rasa wanda zan kai wa kukana, ina ji ina gani Bala zai
dawo gidan ya shige dakin Laure su. sha hirarsu sai na yi
bacci sannan ya shigo ya raBa ya kwanta ba ni da bakin
magana kuma
, Ga shi Laure ta daina girki da wuri sai yamma, don ta san
Bala ba ya dawowa da wuri duk na
bi na tsumbure na rame na lalace na fige abinki ga mai ciki.
Bala’in Bala ya ishe ni, ga yunwa na je na same shi ina
kuka, nace ya fada min laifin da na yi masa; Ai k0 ‘ranar
kamar ya hadiye ni ’ danya ban dahu ba, don kadan ta hana
ya kawo min duka, haka na tashi ina kuka.
Na ' kasa haquri na tafi wurin mahaifinsa ina kuka na fada
masa duk abin da ake min a gidan, ransaya yi masifar Baci,
don a lokacin shi ya dawo zaure ya bar mana gidan.
Ai k0 a take ya tisa ni gaba muka shiga cikin gidan, yace in
wuce dakina ya nufi
dakin Laure ya ce maza ta tattara kayanta ta ‘tafi gida,aishi
bai sa adaukota donta tarwatsa zaman lafiyar ma’aurata
ba. Ina jin Laure na ba shi hakuri, amma ya ce ina! Sai ta
tafi, yana tsaye ta hado ‘yan komatsanta ya ba ta kudin
mashin ta yi gaba a lokacin kar kiso ki tona‘ zuciyata ki ga
farin ciki, don ni a ganina annoba ta tafi. To ashe an kashe
maciji
ne amma fa ba a sarekanba. Don Bala na dawowa ya leka
dakinta ya
ga ba ta nan, ya leqo wurina.
* “Ke Ina. Laure ta take?”
Gabana ya fadi yadda na ga fuskarsa ba annuri amma na
dake na ce.
“Kaje ka tambayi Baba” _
‘ Fuuu' Ya Wuce ba tare da ya sake kula ni ba, ni dai na bi
keyarsa da kallo, a zuciyata ina addu’ar Allah ya daidaita
tsakanina da 'mijina, kominti gomada fita baiyiba saiga ‘shi
ya dawo kamar an hankado shi, ya tsaya a kaina yana
zazzaga min.
“To marar mutunci, munafuka wadda bata qaunar zumuncin
Allah, wato ‘yar uwar .tawa yanzu saida kikasa aka
koretadaga gidannan? Tokinyi daidai amma inasoki sani
wallahi ba baki isa ki raba ni da‘ yan uwana ba, don ke kina
ganin kin rabu da naki" yan uwanbaki isaba, babu macen
data isa taraba ‘ nida ‘yan uwana wallahi baki isaba”. ‘
Ya juya fuuu ya sake ficewa daga gidan gabadaya.
Saudat duniyar ta yi min zafi, rayuwar ta quntata a gare ni,
na yi kuka har kaina ya
dauki ciwo, amma babu mai rar-rashing ga ciki
a jikina. Abin duniya ya yi min yawa Bala ba ya shigowa
gida sai na kwanta kuma kafin in
tashi zai kakkaBe rigarsa ya bar gidan, ya ajiye min naira
ashirin kudin cefanen miya ga shi a gidan babu abin da ya
rage sai masara, haka zani wanketa inbada aniko mana
inyituwon kwaha biyu, sai dai in canza miya. Amma shi k0
jikinsa don ba ci yake ba, sai dai mu ci ni da dana, don
mahaifinsa ma yanzu fura kawai yaké iya sha, ba ya cin
duk wani abu mai nauyi saboda ciwonsa don haka shi ma
bai san abin da ake ciki ba.
. Wataranar juma’ a ina zaune a dakina bayan ‘“ na gama
sallar isha’i ina karatun alkur‘ani mai girma, na ji shigowar
Bala, abin ya ba ni mamaki lokacin da na ga ya shigo dakin
ya zauna bakin katifa.
i" Na tsaya da karatun da nake na shafa addu’ata sannan
na waiwayo na gaishe shi ya 'amsa fuska ba yabo ba
fallasa na mike a sanyaye da niyyar in kawo masa ruwan
randa mai sanyi da abinci
ya tsaida ni ta hanyar fadar
* “Tsaya meza ki kuma?” Na dan waiwayo na kalle shi
murya ta a
sanyaye nace. “Abinci zan kawo maka”.
Ya girgiza kai. “A a a qoshe nake, zauna ki huta abinki”.
Wani irin abu ya nusar min zuciya. idona ya ciko da hawaye
na koma na zauna tare da janye kwallar da ta ziraro a
kuncina,
Bala ya ce. “Magana nake son yi da ke Mariya idan
kina da lokaci”
Ba tare da na dago na kalle shi ba, na ce
“Ina sauraranka”
Ya muskuta ya gyara zama kafin ya fara dogon bayaninsa
‘Mariya, kin dai san iya so na soki a duniya, kuma har yanzu
ba wai daina sonki na yiba, don haka inaso kiwa abinda
Zanfada kyakkyawan kallo da kuma kyakkyawar * fahimta
kikuma bani hadin kai idan harkina son zamanmu lafiya,
don yanzu maganar nan . da ake mun gama magana da
Laure, zan auro ta za a daura mana aure nan da sati mai
zuwa, har sadaki na ,ba’ ta don haka na yanke shawarar
zuwa in fada muku keda‘ Baba dA
fatan ba za a samu matsala daga wajenki ba
, ‘A lokacin ji na yi kamar yana caccaka min wuka a zuciya,
idona ya canza kala, wani irin tukukin bakinciki ya sarkemin
na mike a harzuke jikina har bari yake kamar wata‘ yar
dambe na fara magana kuka ya Kwace min,
amma ban fasa ba “Lallai Bala kun cika maciya amana,
yanzu don cin amana duk ka rasa wadda za ka aura a
duniya sai Laure? Wallahi ka cuce ni ka yaudare ni, ka raba
ni da dangina da ‘yan uwana kuma Allah sai ya saka min
Ban ida rufe baki ba na ji saukar wani gigitaccen mari a
kuncina wanda ya sa har sai da na duke, ya nuna ni da dan
yatsansa.
‘ “Kenan harkin isaki zageni banza, Kenan harkin‘isa hanani
yin abin da bayi niyya? To ba ki isa ba, aure k0 ki so k0
kada ki so yinsa za a. yi kin ji na fada miki”. Ya juya a
zafafe ya bar dakin, ya bar ni tsugunne rungume da kunci'
na. ma rasa a ' duniyar’ da nake ranar maganar kuka ma
babu
ita, don idanuwana sun kekashe ga shi 'ba
damar in tafi gidanmu don na san Umma ba ma saurarena
za ta yi ba
Abin Allah sai ga shi yana zuwa wurin Baba ya hau shi da
fada har yana kumfar baki ya ce ba da yawunsa ba, bai
amince da wannan auren ba. Bala ya yi juyin duniyar Baba
ya haqi yaddah, a dole ya haqura don ba yaddai zai yi.
Sai dai zamana da Bala babu abin da ya canza don sai ma
ya dauki gaba da ni, yadda ki ka san ni .na hana auren k0
gaishe shi na yi ba ya amsawa, duk na bi na gigice na rame
ga ciki ya fara girma amma rayuwa sai a hankali, ni da
Rabi’u muna fuskantar quncin rayuwa.
A haka har cikina yazo ya tsufa na haife
Ki a wannan karon Ummana ta zo ita da Yaya * Sani, hakan
ya tabbatar min da sun fara saukowa da ni. Ummana ta ba
ni kyautar kaya niqi-niki, shi kuma Yaya Sani ya yi min
kyautat kudi dubu biyar a nan ne na samu labarin ya samu
Aiki a cikin birni a babban banki first bank har ya yi auransa
a can na yi masa murna sosai. Sun dade sannan suka tafi,
amma na lura sun dan fahinci halin da nake a ciki, domin
Bala bai siya wa jaririya k0 hankici ba Babu kaya a jikinta
cikin zanina na qudundune ta, data ce ina kayanta ‘nace
Bala ya; tafi ya ’siyo yanzun nan. Ta hau fada haihuwa tun
jiya amma ace ba a tanadi kayanda za a sawa yaro ba,
babu k0 sabon dan goyo saboda sakarci? Ta Ciro riga guda
cikin kayan da ta kawo min mai tsada ta saka wa jaririyar
Ranar suna kuwa Saudat na sha kuka har na gode wa Allah,
don Bala bai yanka rago ba abincin suna ma masara kawai
ya bari tiya biyar ya kama gabansa, . har yamma babu
labarinsa. Na ci kuka har na gode wa Allah
don nasan abin gori ne a gari a ce ba a yanka wa yarinya
rago ba. Haka na ciri dubu uku da dari biyar cikin kudin da
Yaya Sani ya ba ni na bada aka siyo min madaidaicin dan
taure aka yanka, sai a‘ lokacin mahaifin Bala yasan ba a yi
yanka ba, ya yi fada har ya gode wa Allah ya Ciro kudi daga
cikin aljihunsa ya bada aka siyo tikekiyar tunkiya aka hada
aka yanka da yamman nan likis gab da magruba.
Bala bai dawo gida ba sai qarfe sha dayan dare mahaifinsa
ya yi masa tatas har ’ yace zai iya tsine masa a kaina. Shi
dai hakuri _kawai ya ba da ya shigo gidan ya qare min
tanadi da wulaqanci.
. Da safe kuwa sai cewa ya yi abin yanka biyu ya yi min
yawa ni da wa ban san yadda aka yi ba, ashe ya sabe
tunkiyar ya fice da shi ya kai wa Laure. Ya barni da dan
tauren
Ke Saudat na ga bakin cikin rayuwa don
a lokacin ji na yi tamkar in hadiyi zuciya in mutu k0 daidai
da rana daya Bala bai taBa .. cewa a kawo ki ya ganki ha,
inda na samu sauki ma mahaifinsa don ya nuna maki so
kamar ya had‘iye ki, duk da kina' Jaririya amma » da ke
yake zama a kofar gida sai idan kin yi ?fitsari ko kuka yace
akawoki abaki kisha minti goma kuma zai sake aikowa a
kawo ki * ga yayanki Rabi’u wanda zance tamkar shi aka *
haifa mawa don da Baba ya aiko a“dauke ki zai biku idan za
adawo dake tare dashi haka idan za a sake fita, wannan ne
ya dan rage min
‘ radadin da ke damuna. Ga shi Umma na min aike yanzu
akai‘ akai tana aiko Zuwaira kanwata wadda a lokacin ta
fara zama budurwa, shekararta goma tana aiko min ita da‘
yan abubuwan bukata k0
_ ‘yan kudi don a lokacin Umma tana samun
"kudi sosai wurin Yaya Sani ya tsare musu .komai “ .
Kwatsam mahafin Bala Allah yamai rasuwa mutuwar‘da ta
daga min hankali a lokacin kina da wata 'biyu, na ji
mutuwar Baba fiye da~ yadda na ji ta mahaifina aka zo aka
yi sadakar
uku kowa ya watse.
Ranar da aka yi arba’in Saudat, ~a washegari aka daura wa
Bala aure da Laure, a . ranar‘kuma aka yi mata jere ta tare.
Bani da labari sai dai na ga jama’a na ta shigowa ana
jejjera kaya ban tambaya ba har suka gama suka tafi da
daddare na ji gudar ‘yan kawo amarya a lokacin zuciyata ta
tabbatar. min da abin da nake zargi na shige dakina na yi
kuka ~ har na ji babu dadi, na share hawayena na ci gaba
da hidimomina a cikin gidan Ummana da ta samu labari
aiken kudi ta yi min masu yawa ta ce in ja jari in rinka
sana’a saboda zama hakan ba zai min ba. Kin ji uwa mai
dadi. ‘
Yaya Sani kuma ya zo garin da kansa yasa aka yi min
sabbin kayan daki masu kyau da tsada, wanda ko na
amaryar ba zasu kama kafar nawa ba don da ma kin san
ba a yi min kayan dakiba, dan uwa mai dadi
Nan fa kishi ya Balle Laure da habaice’ habaice har tana
fadar, wai Yaya Sani sun”
Samu labarin tsafi yake a birbi, kin jifa! Ba ka da damar da
arziqi zai sameka yanzu ance yankan kaikake, nidaibankula
ta ba hidima ta da yarana kawai nake
Ga shi har a lokacin Bala bai damu da ni ba balle ‘ya’yana
sai ma ta kai ta kawo ba ni da girki a cikin gidan, kullum ita
ke sanwa, . kuma ita ke kwana da miji, suka bi suka hade
min kai abincin da zan ci ma aka daina ba ni, da na yi wa
Bala magana ya hau ni da fada wai bai riKe ni ba, idan ba
zab iya ba ga hanya nan shi ba zai iya ba, ai yana da
labarin idan an ba .ni abinci zubarwa nake wai ni mai dan
uwa, mai kudi, to in

Please Login or Register in order to submit comment