Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne yayi ta dukana wai na bawa wasu mazan jikina suna romance da ni"

"Innalillahi wa'inna illahi rajauin! Inji wani shegen? Waye ya gaya mishi haka? Amma dan mutum Mugu ne, kiyi hakuri Allah zai saka miki, shi kuma matsiyaci Allah sai ya nuna mishi, munafikin da ya kai mu shi gulma kuma Allah ya shirya shi."
"Amin Aina'u " ta fada cikin shashekar kuka, dan Allah ya gani tana matukar firgice da abinda yake faruwa da ita.
**
Kaduna
Shiru suka yi suna karyawa a falon Hajiya, shigowa Zayn yayi yana waya.
"Ok" kallon iyayen shi yayi sannan ya ce musu.
"Ina kwana Abba? Baba Uwaisu ina kwana, Uncle bashir ina kwana."
"Lafiya kau Zayn"
Zama yayi yana kallon Abban shi.
"My Hajjos Barka da safiya ya kwanan soyayyar mu?"
"Karya kake munafiki ina maganin da aka baka a asibitin?" Kallon ta yayi baki a sake.
"Ai duk na zubar " aikuwa ta juya a fusace.
"Dake uwaka ce ta bani lafiyar niman kudin? Maza dawo min da kudina ko kuma wallahi yan sanda su shiga tsakanin mu tunda baka san taimaka maka nayi ka mai dani tsohuwar banza Zainu har gori yan uwanka suke min na wai na hanaka aiki, maza biya ni kudina "
"Hajiya umma waye ya shiga tsakanin mu? Wato an fara zuga min ke? Gaskiya Gara na tattara na bar kasar nan kawai na huta da ganin bakin ciki!"
Ya mike tare da saka wayar shi a cikin gajeran wandon shi na jeans.
"Sai me ka tafi mana, kuma wallahi sai ka biya ni kudin magani ba, idan ba haka ba, toh ba isuhu da kuluwa suka haife ni ba" rike baki yayi kafin ya ce.
"Kanki ake ji ba zan biya ba"
Ya fada yana me haurawa sama, tsaki tayi tana faɗin.
"Wallahi sai ka biya ni kudina ko kuma yau kaji sammaci daga kotu"
Bai saurare ta ba, juyawa tayi taga Yaranta sun zuba musu ido.
"Uwar me kuke kallo? Banda munafunci meye na wani kallon na, sai kun biya ni kudina ai kune hakkin kula da shi yake wuyar ku bani ba,.munafukai masu rusa rusan kai"
Ta mike tana sababbin ta wuce dakin ta.
"Bashir me yasa baka gaya mata gaskiya ba? Ya kamata tasan da tafiyar shi fa"inji Alhaji Uwaisu.
Shiru yayi kafin ya ce.
"Yau Hajiya rigima take ji tunda ta fara ta kan Zayn kasan ba makawa muma ba kyale mu zata yi ba, dan haka ku kyale ta idan ta sauko da kanta zamu yi maganar "
"Wacce maganar zamu yi wato ina tashi kuka saka gulmar mu"
"Hajiya ba wani abu bane zauna muyi maganar gaskiya dake"
"Ina jin ka uban yan iya magana "
Zama tayi tana sauraron shi.
"Hajiya umma dama akan Zayn ne, tunda kema ya dame ki shine muka ce ko zamu tura shi karatu ne kasar waje zasu tafi da Bashir "
"Inji uban waye yace ya dame ni? Yau naga lalata dan yana danku sai ku yanke hukunci gaba gadi, naga dan banzan da zai dauke min shi wallahi sai na sab'a mishi masu shegen hada wuri, toh bada yawuna ba Zainu, zai zauna dani ne muga dan iskan da zai dauke min shi "
"Ai fa tunda kika ce an Miki gori akai na wallahi sai na tafi kiji da kyau sati me zuwa zan bar kasar nan ba zan kuma dawowa ba"
"Kai Zainun waye yace bana son ka wani munafikin ne ya shiga tsakanin mu? Da Ubana ban ce baka son ka ba, sharri ce irin ta abokan hamayya, amma nasan kai zuciyar ta muminan farko ne."
"Hajiya ke kika jiyo tafiya babu fashi "
"Kai Zayn bana son wulakanci Mahaifiyar tamu kakewa haka?"
"Toh su jab'a an saka baki dan iya jikan gammandi waye ya sako bakin ka bana son fitina da hada wuri yaron nan ina lallaba shi zaka mana Katsalandan, kayi hakuri kaji Zainu shishigin wasu ya janyo musu bakin hali, kayi hakuri na yarda ka zabi duk abinda kake so"
"Indai haka ne toh ni karatu zan tafi " ya fada yana wani cin magani,
"Ayya Zainu alƙawari bai ce haka ba"
"Ni nace haka" ya fita abin shi.
"Bashiru ba zaka iya tankwara min shi bane?"
"Hajiya yanzun na mishi fada kika ce an kasa dani ne
*Akwai hadaddun tsumi na musamman me gyara mace taji jikin ta har yana tsuma ga masu bukatar shi zasu iya tuntubar Maman ZEEY me kayan mata Ni kaina na gwada kuma Alhamdulillahi na yaba ki gwada da kanki zaki gaya min kyan shi +234 806 384 5136*
"Ai lallaba shi nake kar.ya ce ba zai amince min ba, don Allah ku saka baki ya amince don Allah"
Alhaji Uwaisu ne ya fito mata a dan gaskiya da gaskiya.
"Hajiya tunda kin haka shi aikin soja karatun yana da amfani don Allah ki bar shi ya tafi babu amfanin yayi ta zama babu aikin yi, duk Yaran gidan nan babu wanda yake zaune a gida sai shi, Hajiya wallahi babu gata a cikin al'amarin don Allah ki bar shi ta tafi karatun shine gatan shi, Kinga yadda Yaya AbdulMalik yayi shiru bawai dan baya jin dadin haka bane kawai babu yadda ya iyane ko ina ka kai Zayn sai ya barar da damar shi sabida ke. Wancan shekarar har ganawa suka yi da shugaban kasa, jin kince baki son yayi nesa dake yasa shi watsar da aikin shi. Hajiya ke uwa ce kuma adila, kar ki saka ya fara kokarin ganin kamar baki mishi adalci ba, a shekarun Zayn ya dace ace ya ajiye mata, amma gudun bai da aikin yi da kuma rashin madafa yasa shi kin yin aure, don Allah Hajiya ki bar shi idan yana da abin yi aure ba zai gaggara ba"
Haka suka yi ta rarrashin ta da ban baki kafin ta ce musu.
"Zan yi nazari inshallah"
**
Yana fita a gidan kuwa, kofar gidan su Abul Khair ya nufa. Ya danna wata uban hon, fitowa yayi yana hararan Zayn din daga waje, kafin ya shiga ya zauna.
"Ina damu dan Ubanka?"
"Gidan su Sk Saje "
"Darn uban me ya kuma had'a ku?"
"Rabu da dan kutmar Uba, wai jiya, Safinah ta tafi computer center Dan shegiya ya kamata yana latsata "
Wani irin lumshe idanun shi yayi kafin ya bude akan abu da yake bashi labarin abinda aka yiwa Kanwar shi.
Dakyar ya hàdiye yawun bakin ciki har idanun shi na kawo ruwa.
"Dan Ubanka SK saje bai da laifi sai da na gaya maka ka rabu da mata amma dake kai dan akuya ne ba zaka bar mata ba, wani irin son zuciya kake ji da shi ne? Look dadi na lokaci ne amma zinar zata dawo kan ahalin mu,"

Ya fada yana karawa motar gudu har unguwar sarki, lokacin da suka isa SK saje yana kofar gidan su, da wasu yan iska abokan shi. Ba tare da ya duba yawan Yan daban ba, ya bude motar ya fito cikin fushi da fusata, yana zuwa ya shake shi, tare da kama hannun shi sai da ya karya shi.
"Ba kai ba, wani dan iska ya kuma tunkarar Yaran area din mu da iskanci sai ba kwashe ya'yan gwalaken shi dan akuya kawai " ya cilla shi can gefe yana yiwa sauran kashedi da hannu.
"Sai Naci Uban mutum ya shiga hannuna na rantse da Allah ba dan d'aga muku kafa ba, kai akuyar area din mu mutum ya kalla sai na tsiyayye ruwan idanun shi..."
[6/30, 12:20 PM] Queen: _....ZAYN MALIK....✿_

*EXQUISITE WRITERS FORUM*
   
              Mai_Dambu

CHAPTER-10
#ZAYN MALIK ISN'T FREE BOOK IDAN ZAKI SAYA KI FITAR MIN DON ALLAH NA YAFE... DA SAURAN TAFIYA A GABAN MU....

Cikin tafiyar shi na giant guy ya juya abin shi, yana tafiya hannu a bude.
"Na rantse da Allah idan da ni wannan me kama da samudawar ya kama nasan sai Uwata, ta kuma haifar wani dube shi fa"

Inji daya daga cikin yan daban.
"Kasan yayi aikin soja na tsawon shekaru uku, ya bari shi yasa ya zama haka idan aka cigaba da da shiga gonar shi abin ba zai mana kyau ba. Don Allah me gida a daina tab'a musu Kanne"
...
Shi kan a fusace yake tuku kamar zai tashi sama.
"Naji Uncle bashir ya ce zamu tafiya, har sun yi magana da Abbana"
"Mtsw" yaja mishi tsaki,
"Banza kawai me zubin yan dambe." Wani wawan birki ya taka, sannan ya yatsa cak.
"Dan Ubanka tunda babu sisinka a cikin motar fita ka bani wuri"
"Banza ba zan fita ba" Abul ya fada mishi,
"Banza mara zuciya"
"Eh na yarda na yar kare ya cinye"
Haka suka isa wani club babban burin Zayn ya sha ruwan whiskey ko zai ji sanyi a ran shi.
Ai kuwa yana shiga aka bashi ruwan ya kora. Sannan ya mika atm din shi aka cire kuɗin.
Yana fitowa ya jefa mentos a bakin shi yana me jefawa Abul key. Komawa gefe yayi sannan ya kwantar da sit din motar, yana sauke ajiyar zuciya.
"Kuna mana kira'ar Alqur'ani"
Ya fada a kasalance,
Kunnawa Abul yayi sannan ya ja Motar, daidai kan suratu rahaman. Shiru yayi yana kara sauke ajiyar zuciya.
"Abul!"
"Hmm!"
"Don Allah ka daina bin mata" ya roke shi.
"Insha Allah zan daina"
Ware idanun shi da suka yi jajjur yayi tare da cewa.
"Kashe karatun nan Naci Ubanka" ba musu Abul ya kashe.
"Wato ba zaka daina ba? Sai dai zaka daina. Dan Ubanka ka haɗa matan duniya ka ci idan ka dibo wata cuta kar na ganka a kofar gidan mu wawa dan taure kawai"

"Na yarda amma na tambaye ka, shin kai dan Ubanka baka jin sha'awa ce a jijiyar ka? Kai ko sunan mace ka kira leko kaga yadda take ta haniniya da ninan Abincin ruhin ta, indai ba gay ka fara ba, kai baka da zuciyar sha'awa ce?"
"Abul ajiye min keyn motana kafita kafin na juya na tokare ka, banza dan iska ko matar da zan aura bana fatan wani namijin ya rike hannun ka, domin na killace kaina da Yarana ne da itama shege dan iska idan na cigaba da zama da kai wata rana zan wayi gari ka min fyade"

Dan shegantaka ai kuwa Abul ya mishi wani irin kallo tare da cizon bakin shi.
Ya kai hannu zai tab'a shi ta ce.
"Kai zan ci Ubanka, sauke ni ka tafi da motar na yafe kai ni gidan"
"Haba Zayn ina son ka" Abul ya fada mishi.
"Innalillahi wa'inna alaihil raju'un, karka tab'a" sai kuma ya fashe da dariya, yana kallon Zayn.
"Ka zata nima dan hannu ne? Ai iskancin bai kai har can ba, kawai nayi ne domin na tsokane ka kuma na samu nasara"

Har cikin gidan ya shiga da motar, sannan suka fito suna kuma dariya.
Ganin wata mota landcruza a cikin gidan yasa su kallon juna.
"Waye kuma?"
"Ina zan sani sakarai ba tare muka dawo ba."
Kallon Zayn yayi da ya ce mishi sakarai.
"Toh birnin gab'a-gab'a, muje wurin Hajiya Umma."
"Kai har ka tuna min kasan fada muka yi yau kaca-kaca, muje ka ce kazo mana sulhu ne sai ka daura min dukkan Laifina ka bata hakuri wallahi na manta ashe kaca-kaca muka bar gidan"
Gyara kwalar riga Abul yayi yana kallon Zayn s tsime yana faɗin.
"Muje yau takare maka!"
"A gidan Ubanka ba" tsayawa Abul ya yi sannan ya ce.
"Taimaka maka zan yi dan Ubanka kake zagin Ubana da bai ji ba bai gani ba, kana kara zagina sai na kulla maka sharri"
"Muje Mugu"

Haka suka shiga cikin falon Hajiya zaune da Inayat Musa Me Gari, da ta ci Uban kwalliya sanye da atamfa farar mace, ya kara fito da bakar fatar ta, tayi kyau ga dan karamin gyalen da ta yane kanta.
Hade rai yayi domin baya son ganin ta, haurawa sama ya fara ta ce mishi.
"Hey Guy"
Ko juyawa bai yi ba, ya cigaba da tafiya.
"Hajiya umma!"
"Hmm ke yar nan fushi yake dani, dan haka karki sake ki cusa kan ki cikin fadar mu"
Dariyar da ta tasowa Abul ya danne..
"Malam zalo-zalo me ya kawo ka?"
Ta tambayi Abul,
Murmushi yayi tare da cewa.
"Abul ne ya gaya min yayi miki laifi shine ya ce nazo na baki hakuri" kura mishi ido tayi, wata zuciya ta ba cewa shima dan adawar su ne.
Tab'e baki tayi sannan ta ce mishi.
"Bana son munafunci nasan zainu da dan banza zurfin ciki ba zai gaya maka ba, sai dai idan shammatar shi kayi"
Janyo jaka Inayat tayi tare da mikawa Hajiya tana kallon ta.
"Please Hajiya naje mu gana da shi?" Kallon kayan tayi kafin ta ce mata.
"Dauke tsiyarki, bana karban cin hanci kedai karki dade"

"Nagode sosai Hajiya" cire takalmin ta, tayi tare da haurawa sama.
Kallon Abul tayi kafin ta ce mishi.
"Sarkin munafukai, ina jin ka"
"Hajiya kina cin mutuncina, ni sa Nazo baki labarin shirin uncle Bashir da Zayn sai an jima"
Gyara zama tai tare da kiran Tabawa.
"Tabawa zo ki kawowa dan nan abin motsa bakin shi, ai Dan nan duk cikin abokan Zainu kai daya na yarda kuyi abota domin kai ma na Allah ne kaf kaduna babu me halin ka na kwarai, shi yasa nace Zainu ya rike ka da hannu bibbiyu"
Kafin Abul ya dawo daga duniyar dariya,an cika mishi gaban shi da abinci.
"Hajiya Meye kike son sani?"
"Abinda suke shiryawa." Kasa yayi da murya bayan yasaka bowl na fruit a gaban shi.
.
A can sama kuwa a hankali take bin tsarin wurin da ido, har ta shiga cikin falon shi da yake dauke da kayan kallo, sai wani daki da ta ga an rubuta gym, kuma a bude yake.
A hankali ta tura kofar, yana kwance yana d'aga karfe. A hankali ta taka har cikin dakin ta tsaya a gaban shi. Tare da dan durkusawa tana me kai hannun shi saman damtsen shi. Idanun ta ne ya sauka a kan wani dan ƙaramin robar magani, dauka tayi tare da karantawa.
Murmushi tayi sannan ta ce.
"Me yasa kake rage karfin desire dinka?" Bai ce mata uffan ba ya cigaba da d'aga karfen shi har ta, gama zagaye dakin kafin ta dawo gaban shi ta durkusa tana me kai hannun ta kan lap din shi. Ajiye karfen yayi yana me tashi zaune, ya dauki towel ya na goge kan shi zuwa kafadar shi.
"Zaynnnnn" kiran shi tai cikin sexy voice. Tana me kai yatsar hannun ta bakin ta tna wani irin lasar hannun.
Mikewa yayi tare da d'ago ta.
A hankali ya jingina ta da bango.
"Look at me! Karki kuma zuwa cikin gidan nan, domin idan kika kuma duk abinda na miki ke kika saya" sannan ta sake ta tare da juyawa xai fita ta zo ta rungume shi da karfi tana faɗin .
"Please"
Janyo ta yayi tare da d'aga hannu kamar zai mare ta dan ya fusata ainun. Yadda ta kare fuskar ta yasa shi janta har step.
"Please stop follow me! Bana son haka dan zan iya miki abinda zai bata miki rai please stay away from me."

Yadda yayi maganar in strong tone yasa ta, fahimtar shi sosai, tunda yayi niyyar make ta amma ya fasa which mean idan ya cigaba da bibiyar shi zai iya cin kaniyar ta. Dan haka ta sauko jikin ta a matukar sanyayye, tana sauka ta samu Abul yana cika bakin shi da farfesu ya nutsu sai bawa Hajiya Umma labarin kanzon kurage yake ita kuma ya cika tayi fam.
"Ai Bashiru zai zo ya same ni, dama matsayin da Zainu zai samu kenan a aikin soja kenan ban sani ba?"

Gyara zama yayi sannan ya ce mata.
"Hajiya ai burin Zainu Albashin sa na farko ke zai kawowa Kiyi yadda kike so, sannan hukumar soja zasu bashi wani hadadden gida a Lagos da nan Kaduna, Hajiya kin san alkawarin da Zainu yayi kuwa? Cewa yayi duk kudin shi idan ya samu kece zaki yi iko da shi, babu wanda ya baki wannan labarin kenan?"
Hannu Hajiya take tafawa tana kara jin kamar zata fashe.
"Dan nan yanzu na yarda kaf gidan nan a cikin makiya muke raye, yanzu ban da Allah ya kawo min kai akan lokaci ba da haka zan ta zalintar Yaro, toh wallahi ya tafi kasar wajen ai sai na gani Auta ashe ya koyi munafuncin su na lauyoyi, ikon Allah dan bakin ciki da rashin son cigaban mu taya yaro zai samu cigaba haka a rufe min shi yasa yan uwan shi suka min gori na hana shi cigaba yan banza masu ƙafafuwan kamar na sauro, shi yasa naga Uwar shi tana min habaici da Harbin iska, su fito su Hajiya Hali Duba dake muke shine Allah bai basu iko ba, lallai biri yayi kama da mutum toh da Ubana zainu ya tafi kasan waje, naga dan bakin cikin da xai ce min ba haka ba"

"Ai Hajiya Umma Zainun ki na Allah ne, kusan waliyi ne domin shi dai aikin barna baya gaban shi ga Ibada kamar dan ba'ura, ilimi kuwa ko huda-huda albarka Hajiya Umma kiyi ta mishi addu'a Allah ya tsare shi ea sharrin yan matan zamani "

Cikin wani jin dadi ta ce mishi.
"Ai yaron nan dan albarka ne, yaron da ya sauke Alqur'ani yana da shekaru goma baya biyu, kaf yaran gidan nan ai ba na biyun shi. Ni kaina nasan badan sharrin abokan hamayya ba, zainu bawan Allah ne yaron da ko da saka mishi hannu kayi a baki na zai cija ba" takaici yasa Inayat barin gidan.
Saukowa yayi cikin nutsuwa sannan ya zauna a kujeran falon yana me mika dogayen sawun shi, wanda gargasa suka bayyana.
"Dan nan ashe abinda ya faru kenan?"
Kallon Juna suka yi da Abul, wanda ya mike yana dariya .
D'aga mishi gira Abul yayi yana kallon Hajiya.
"Hajiya gashi nan shi hakuri da halin shi, kinsan dai sai da hakuri ne domin irin su sai ana lallaba shi"
"Allah ya maka albarka ai yau ka wanke min zuciya, kaga Soja marmari daga nesa markabu iyalan gwamna, kaga dan arziki irin albarka, kun ga dan da aka haifa tsiya na barci. Ai nasan tunda na rene ka ba za ayi mutumin banza."
"Hajiya amma yana kora ruwan kwalba"
"Duk ba wani abu bane ruwan kwalba ko ruwan gora duk abu daya ne ai, ku dai ku saka idanu idan ka shiga ka gaida min Hajiya Saratu matar arziki."
Dariya yayi yana faɗin.
"Allah ya bar mana ke Hajiya! Friend bari na shiga gida."
"Ok" ya fada yana kallon wayar shi.
"Zainu a zubo maka abinci ne?"
"Na koshi"
"Kayi hakuri kaji ai babu wanda ya tab'a gaya min sabida ni ka hakura da aikin ka na soja sai abokin kan nan, kuma yaron kirki ka rike shi hannu bibiyu dan baka da masoyi sama da shi, amma ka gani da Ubana kaunar ka nake ba dan tab'a barin a bata maka rai ba, dan hakan na amince ka tafi karatun kaji ko!"
"Naji Hajiya"
Kome Abul ya gaya mata haka, da lokaci guda ta sauko haka. Tab'e baki yayi.
**
Neurologist department.
Dukkannsu tsaye suke professor Harry Thomas yana musu bayanin cikin harshen turanci akan kabar ƙwaƙwalwa, wayar ta yayi kara, baki daya suka zuba mata ido.
Kif-kifta idanun ta tayi dan ta iya shiga yanayin firgici, ganin Imaden ta gani, gabanta ne ya buga kamar zuciyar ta zata fado ƙasa.
Hàdiye yawu tayi kafin ta kuma saka wayar a plan mode. Sannan ta cigaba da ɗaukar darasin ta, wallahi rubutu take amma jikin ta wani irin mugun rawa yaƙe, dakyar ta samu aka gama darasin, sannan suka bar ward din zuwa wani ward. Suna gama bin dakunan marasa lafiya, ta yi maza ta bude wayar tare da nufar restroom, ta kuna wayar tare da dialing Number shi.
Bai dauka ba, ta kuma kiran layin amma ba dauka ba. Sai a na ukun ya dauka.
"Yar iska kin gama bin mazan turawan? Wato kina bin su dan kin ga bana nan ko? Titih a ina wasa dake ne?"
Cikin tsananin rawan jiki da mugun tsoro ta ce mishi.
"Na rantse da Allah ban yi kome ba, muna daukar darasi ne! Na rantse kazo ka duba ka gani wallahi ni ba yar iska bace karatu nake yi"
"Wow waye dan iska? " Lumshe idanun ta tayi tare da jin kamar yana dragging din ta to the hell.
"Imaden aure damu yi kake zargina idan har baka yarda dani ba waye zai yarda dani don Allah ka daina mana"

"Ki rufe min bakin ki! Sau nawa ana fasa auren ki? It's my fault ko naki? Waye bai san ke yar lesbian bace, kodan mun boye scandalous ɗinki shame to you, bitch kawai" ya kashe wayar.
Juyawa tayi ta wanke fuskar ta, sannan ta gyara shi ta dauki eyeliner ta saka a idanun ta, sannan ta dauki nude lipstick ta shafa, tare da gyara shi. Kallon kanta tayi tana jin ranta yana son b'aci, sako ne ya shigo wayar ta ta duba.
Aina'u ta gani tare da cewa.
"When you are in sad click Rambow you will be comforta, Bye🌈 don forget your delivering International lesbian Dick openly d-i-l-d-o"

Gobe sakon tayi kaf duniya daga Aina sai Imaden sune suka san matsalar ta, kafin zuwan Imaden Aina'u ce, shima daga baya ya sani. Lumshe idanun tayi sannan ta bude jakarta, ta dauko shi tana juyawa. Sarawa kanta yayi ta saka a jaka tare boye shi.
Shigowar wasu yan mata biyu ne yasa ta kallon su, kafin ta juya a hankali ta cigaba da abinda take, kallon yan matan tayi suka yiwa juna murmushi kafin ta dauki jakarta zata fita kallon su tayi ta madubi, ganin yadda suke makale juna tare da kaiwa juna wasu matattun deep kiss, da sauri ta fita tana sauke breath a hankali, kafin ta wuce ajin su da yake department ɗin, sai dai maganar gaskiya abinda suke yi ya fara dawo mata ƙwaƙwalwar ta, dan hakan ta juya tare da nufar gida.

Akan lokaci, tana isa ta fara jin Muryan Aina'u.
"Na shiga uku" ta fara a raunane, kafin ta wuce dakin ta. A hanyar wucewa ta hango Aina'u da wata baturiya, dauke kai tayi ta nufi dakin ta, ta saka key a kofar dakin ta. Baki daya kanta ya gama daukar abinda ta gani, ga muryan su Aina'u da take ji, ban daki ta wuce ta sakarwa kanta ruwan sanyi, tare da zama a kasa ta fashe da wani irin kuka, kuka ba na wasa ba, kuka take yana buga kanta da wall din ban dakin, a hankali ta mike tare da bude locke din banɗakin ta ciro wasu kwayoyi jikin ta na rawa ta watsa, sannan ta koma gefe tana kara jin ihun su Aina'u, da rarrafe ta shigo dakin tare da zazzage jakarta ta ciro dildo dinta, ta fara kokarin cire kayan ta. Wani irin strong feelings yana taso mata kamar zata yi hauka, ƙwanciya tayi tare da ware kafarta ta kunna abin ta daura akan clitoris din ta, wani irin mika take tare da matse boons dinta, hawaye na zuba daga idanun ta.
Sakawa take kawai ko zata ji sauki amma ina, wurgi tayi da shi ta fashe da wani irin kuka,a hankali ta bude side bed dinta, ta dauko olive oil, ta cire pant ta kwanta tare da zuba shi a gabanta, sannan ta fara saka hannun tana motsa gabanta, a hankali take tana kuka, da tayi lesbian ta gwammace tayi masturbate tayi amfani da kanta, ganin ta kasa samu sacrificy ta janyo tap dinta, ta kunna porn video tare da saka earpies tana jin nishin da matar take tana wani munafikin kuka, yasa itama jikin ta ya dauki wani irin rawa....
"Akwai hadadden tsumi me kyau da inganci na Maman ZEEY me kayan mata na gwada naji dadin shi kwarai ki gwada zaki bani labari kina sha zaki ce cakwai sai an gwada akan san na kwarai+234 806 384 5136 atuntubeta ta wannan layin*

#ZAYN MALIK ISN'T FREE BOOK IDAN ZAKI SAYA KI FITAR MIN DON ALLAH NA YAFE... DA SAURAN TAFIYA A GABAN MU....₦300 PRIVATE 1K
[7/5, 9:18 AM] Queen: _....ZAYN MALIK....✿_

*EXQUISITE WRITERS FORUM*
   
              Mai_Dambu

CHAPTER-11

KADUNA
Yana zaune yana me mika dogayen sawun shi a saman kujeran falon Hajiya na can gefe akan abin sallah aka shigo da sallama.
Samir ne da wasu abokan shi suka shigo.
"Assalamu alaikum Hajiya bar da warhaka" juyawa tayi ta zuba musu ido. Kafin yayi sallama daga lazumin da take ta ce musu.
"Ban kanku mutanen Habuja. Samiru"
"Na'am Hajiya" ya Zubawa Zayn idanu.
"Soldier wurin ka muka zo fa!" Juyowa yayi yana me kallon su kafin ya mai da idanun shi tv.
"Samir AbdulMalik anya zai duba al'amarin nan kuwa?"
Juyawa yayi ya kuma kallon Zayn.
"Zayn wurin ka muka zo fa please ka bamu lokacin ka mana"
Tashi yayi kafin ya nufi hanyar waje kamar dai kullum da gajeren wandon shi.
"Anya zai yarda?"
"Me zai hana, taso muje" haka suka fito yana zaune a balcony na part din shi, domin an yi masu part din kowa a gidan har Abdulrahman dan

Please Login or Register in order to submit comment